💋💋💋💋 *JIN DAƊIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne. Page 1-2 Madaidaicin gida ne mai ɗauke da ɗakuna biyar, ɗaya na Hajiya Baraka da na Hajiya Halima, su biyun amarya da uwar gida ne, Hajiya Baraka itace babba yayinda Hajiya Halima ta kasance amarya. Sai kitchen da kuma banɗaki dake a waje, kasancewar basu da banɗaki a cikin ɗaki, tsakar gidan malale yake da siminti, hakama cikin banɗakin nasu da kicin duka an malaleshi da siminti, sai ɗakin mai gidan Alhaji Muktar, dukkansu sunje Makkah sau ɗaya, Alhaji Muktar yana kasuwanci, na siyar da kayan abinci dan babban shago ne dashi, ada yayi tashen kuɗi sosai, dan shine manager na gidan mai ɗin wani amininsa da Allah yayi masa rasuwa, tun daga nan ya ɗan tattara kuɗaɗensa ya fara sana'ar siyarda kayan abinci, tun yana saka tebur a anguwarsu har Allah ya albarkaci sana'ar tasa ya kama shago a kasuwa, duk rabin shekara yana biyan kuɗi, Hajiya Baraka tanada yarinya guda ɗaya, wacce asalin uwar gidansu ta rasu ta bari, sunan yarinyar Zuhrah, tun tana bakin nono mahaifiyarta ta rasu, hakan yasa Hajiya Baraka ta shayar da ita cikin so da ƙauna, kasancewar sunyi zaman lafiya da mahaifiyar Zuhrah, a halin yanzu Zuhrah tanada shekaru goma sha takwas, kyakkyawa ce ajin farko sannan tanada manyan idano, tare da gashin ido wanda ya ƙarawa fuskarta kyau, fara ce amma ba can ba, zamu iya kiranta da wankan tarwaɗa, doguwa ce tanada ƙiba marar muni sannan tanada shape mai kyau, gata da gashi sosai, sannan tanada girman nonuwa masu shape ɗin Mango. Hajiya Halima yarinyarta itama ɗaya ce, sai dai ba ƴar Alhaji Muktar bace, da ita mahaifinta daban, dan a bazawara Alhji Muktar ya auri Hajiya Halima, Sunan yarta Shahida, a halin yanzu tanada shekaru goma sha tara a duniya, itama kyakkyawa ce, sannan fara ce tass kamar balarabiya, sannan bata da jiki sosai kuma ba irin siririyar nan bace, tanada nonuwa amma ba manya sosai ba, Kullum Alhji Muktar yana iya bakin ƙoƙarinsa na ganin ya kawo musu abinda zasu sa a bakin salati, da safe suna dama kunun koko da rana kuma sunayin shinkafa ko taliya ko macaroni da dai sauransu, da dare kuma sunayin tuwon masara kullum, miya kawai suke sauyawa, yau suyi miyar kuka ko kuɓewa ko kuma miyar karkashi, dan basu cika yin miyar taushe ko tuwon shinkafa ba, tunda ya samu karayar arziƙi yace suyi haƙuri a inda suka samu rayuwa, ada kusan kullum sukanyi miyar dare da nama, haka kawai ma idan ya bushi iska yakan siyo musu ganda ko Tsire, yanzu haka shekara uku kenan da faruwar abin nama sai sallah duk da ya ɗan samu canji ba kamar da ba...! 08141799224 Mom Islam 🍷 [6/15, 7:54 AM] meenat: 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karaki karantamin littafi na matan aure ne. Join my comments section 👇 https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW Page 3-4 Doctor Zayn-Kareem ne zaune a cikin mota ƙirar Mercedes Maybach S-class, yana driving cikin ƙwarewa, haɗaɗden matashi mai ji da kyau kuɗi da kuma aji, Doctor Zayn-Kareem fari ne amma ba can ba, yanada tsayi da faɗi, sannan yana yawan tara suma a kansa, sumar kansa sai sheƙi take ga wani ƙamshi da take fitarwa, baya yawan dariya koda wane lokaci a dake yake, yafi yin murmishi, sannan yanada kyauta sosai, kuma yanada tausayi, shine shugaba a hospital sunan hospital ɗin da yake aiki (Imperial Heart Specialist Hospital, Abuja) Yana aiki da basirar da Ubangiji yayi masa gurin ceto ɗaruruwan rayuka masu kamuwa da ciwon zuciya da kuma waɗanda ciwon yake yi musu barazana, hakan yasa ya samu muƙami sosai da kuma Alkairai daga gurin manyan mutane, ta wani ɓangaren abokan aikinsa likitoci suna kawo masa farmaki har gida, sai dai basa samun nasara kasancewar akwai Bodyguard masu tsaronsa ciki da waje, bashi da mata ko ɗaya, haɗaɗden matashi kenan mai tashe, yana da tanƙasheshen gida a MAI TAMA Abuja, wanda aka bashi musamman saboda hospital ɗin basa ƙaunar ya matsa ko ina, Wayarsa ce ta fara ringing, a hankali ya miƙa hannu ya ɗauko wayar idanunsa yana kallon titi, Ji nayi yace "My Lovely Mom ya kike i Miss you wllhi" "Miss you too my son, ga Farrah sai cewa take a kawota gurin brothernta nace soon kana nan zuwa" Ɗan matsakaicin murmishi yayi, tare da shafar gashin bakinsa yace "hakane kam, amma har yanzu akwai ayyuka a gabana, Dady ya dawo ne?" Momy tace "Zayn Dady kam ai sai mun gansa, kayiwa gidan ƙaura shima Dadyn yana can yana aikinsa bai dawo ba" Zayn yace "to shikenen Momy ina driving ne idan na tsaya zamuyi waya" Momy ta katse kiran, shi kuma ya mayar da hankali sosai ga tuƙi, RUGAN JULI dake nan Abuja Hajiya Baraka ce zaune a ɗakinta, ɗakin ya kasance babba an shinfiɗa carpet wanda ya rufe duka filin ɗakin, daga gefe kuma madaidaicin TV ne na bango, ga dukkan alamu baya aiki, sai kujeru idan nada dinnan sun kewaye palon, Hajiya Baraka tana zaune a ɗaya daga cikin kujerun, Zuhrah kuma tana zaune acan gefe hannunta riƙe da reza tana yanke farce, "Zuhrah zo nan" Hajiya Baraka ta kira sunanta tare da yi mata nuni da gurin zama, Bayan Zuhrah ta zauna, Hajiya Baraka ta dafa kafaɗarta, cikin ƙasa da murya tace "idan an shiga sallar magriba kije gurin Malam mai almajirai ki karɓo ruwan rubutu kice masa inji ni kuma ki saka a hijabi karki babu kowa ya gani kuma karki nunawa kowa" Zuhrah tace "to Umma baki da lafiya ne?" Umman tace "eh to nidai kawai kiyi abinda na saki bana neman wani dogon zance" Ana ƙwala kiran sallah Zuhrah ta miƙe, sai da aka shiga sallah ta fita, da fitarta ta samu malam ɗin yana nan zaune hannunsa riƙe da carbi, yana ganin Zuhrah ya ɗauko wata gora ya miƙa mata, ta karɓa kana ta juya ta koma ciki, Zuhrah ta wuce ɗakin Umma da maganin, babu kowa a tsakar gida, Umma na ganinta har ta tayar da Sallah ta yi sallama tana daga tsaye, kafin tace "ajiyemin shi can gefe, idan kinci tuwon dare karki sha ruwa da yawa kinji...! Mom Islam [6/15, 7:54 AM] meenat: 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karni karantamin littafi na matan aure ne. Join my comments section 👇 https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW Page 5-6 Zuhrah ta gyaɗa mata kai, kana ta fice taje ta ɗauro alwalah, kana tazo ta kabbara sallah, bayan ta idar Hajiya Halima suna kiranta da mama, ta ƙwala mata kira tazo ta daukar musu abinci, Zuhrah ta miƙe bayan ta amsa ta ɗauki abincin ta kawo ɗaki, Tuwon masara ne miyar kuka, Umma taja dogon tsaki mtswww... Tare da cewa "Allah wadaran naka ya lalace, Zuhrah kinga rayuwa ko? nifa na fara zargin Halima tanada farar ƙafa dan tunda Alhaji ya aurota muka daina cin abu mai daɗi, Zuhrah tace " Umma komai na Allah ne, talauci da arziƙi duk na Allah ne, sannan babu wani ɗan adam da ya isa yayi wa wani abu idan ba da nufin Ubangiji ba, kuma jarabawa ce Ubangiji yana gwada imaninmu ne wllhi" "Dalla can rufemin baki, Shiyasa naga akan maluntarki kinyi baƙinjini kinƙi auruwa, babu wanda ya taɓa zuwa yace yana sonki" Umma tayi maganar cikin hassala, Zuhrah tayi shiru bayan ta janyo kwanon tuwon gabanta, Ta fara ci a hankali, har ga Allah miyar babu daɗi ko kaɗan gata tsululu kamar an wanke kai, haka nan ta dinga tura tuwon tana da gwalar miyar, Umma kam ko loma ɗaya bata kai bakinta ba, dan ba wani cin tuwon take yiba, a hakan tasha kwana da yunwa, baya wani basu wadataccen kudin cefane daga bayanan, Bayan Zuhrah ta wanke hannu ta dawo Umma ta miƙa mata rubutun dake cikin gora, ta karɓa, zuciyarta cike da tararradin me Umma ta bata, duk da tasan a iya tsawon zaman da tayi da Umma bata taɓa tsangwamarta ko hararta ba, sannan babu abinda take nema ta rasa, dan Umma tana iya bakin ƙokarinta gurin ganin ta yi mata wasu abubuwan, matsalar Umma kwaɗayi da hangen nesa, Shan rubutun tayi kai tsaye tare da bismillah, kana ta ajiye gorar bayan ta gama sha, Umma tace ta shafa a fuskarta, ta shafa kamar inda Umma ta umarceta, "Zuhrah..." Umma ta kira sunanta, "Na'am Umma" Zuhrah ta amsa tana sauraren Umman, Umma tace "abinda nake so ki sani, ki bawa duk wani wanda ya nuna yana sonki dama ya dinga zuwa zance, kina ji kina gani sa'anninki zasu yi aure ke kina gida, ya kamata ace a yanzu kina taimakona, kina ganin halin da nake ciki, Dan Allah Zuhrah karki dinga wulaƙanta mutane, ke ba abin sha'awa bane ki ga kin fi kowa aji da ado, ki duba kiga duk yawancin kayanki sunsha ruwa, babu wani mai kyau wanda zaki fita biki ko wani taro, dan haka nake so kema ki fito kamar kowace budurwa, kinga Shahida wannan yazo wannan ya tafi, wlhi haka samari suke yi mata layi, amma ke ban taɓa jin wanda yazo yace yana nemanki ba" Sosai Zuhrah ta ɗauki shawarar Umma, dan itama abin yana bata sha'awa taga ƙawayenta suna fita hira, ko kuma idan sunje islamiya taga sun yi ƙarya zasuyi fitsari sai suje suyi waya da samari, Hakan yana damunta bata taɓa furta wa ba, kenan Umma maganin farinjini ta bata, Ta daɗe tana tunani, daga ƙarshe dai sukai sallahr isha'i, suna nan zaune Alhji Muktar yayi sallama, Umma na daga ɗaki ta amsa tare da ɗaga kanta sama tana leƙe ko ya shigo da wani abun a hannunsa, Babu komai a hannunsa, gashi rabon da ta mallaki dubu ɗaya nata na kanta har ta manta, hakan yasa take son ko ita bata samu ba, taga Zuhrah tana taimaka musu, dan ita kanta bawai tanada wadatar kayan bane...! Mom Islam [6/15, 7:54 AM] meenat: 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne. Join my comments section 👇 https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW 7-8 Washe gari da safe, Kunun koko Mama ta dama, da suga sun da bai ji sosai ba, mama ta zuzzubawa su Umma ita da Zuhrah a jug, kana ta zuba wa Shahida nata, sannan ta zuba na Alhji Muktar ta aiki Zuhrah dake tsaye a tsakar gida ta kai masa, Da sallama Zuhrah ta shiga ɗakin, bayan Alhaji Muktar ya amsa tace "Abba ina kwana" Mahaifin nata ya amsa da cewa "Lafiya Lau Zuhrah kinsha naki kunun ne?" Zuhrah ta amsa da cewa "gashi can ankai daki wannan naka ne mama tace in kawo maka" Abban ya karɓa tare da sanya hannu a cikin aljihu, ɗari biyar ya Ciro ya mikawa Zuhrah, yace ta siyo ƙosai na duka sai susha da kunun" Zuhrah ta karɓa, kana ta wuce ɗakin Umma, Da shigarta Umma tace "lafiya Zuhrah naga kin daɗe gurin kai kunun?" "Lafiya Lau Umma aikana Abba yayi siyo ƙosai" Umma tace "Zuhrah ina sake jaddada miki wulaƙanta dan adam ba naki bane ki kiyaye" Zuhrah ta amsa da cewa "insha Allah Umma zan kiyaye da izinin Ubangiji" Ɗaukar hijab dinta tayi ta fice, kai tsaye ta nufi bakin ƙofar fita, Cikin Nutsuwa ta fara tafiya, kasancewar tsakaninsu da gurin siyar da ƙosan akwai ƴar tafiya, Har ta siyo ƙosan ta dawo babu wanda ya kulata, koda kuwa da kallo ne, abin ya dameta sosai, Haka ta dawo gida cikin sanyin jiki, Bayan ta kaiwa Abba ƙosan, ya ɗiba ya basu nasu, ta kaiwa mama ta raba, sannan ta kaiwa Umma nata, Da shigar Zuhrah Umma ta fara tambayarta, "babu wanda kika haɗu dashi Zuhrah..?" Zuhrah ta girgiza kai kamar zatayi kuka, Umma tana lura da yanayinta, itama duk sai taji babu daɗi, Horn Doctor Zayn yayi a ƙofar haɗaɗden get ɗin gidansa, mai gadi ya buɗe get ɗin, Zayn ya kutsa hancin motar cikin gidan, a gurin parking ya ajiye motar, kana ya fito cikin takunsa mai ɗaukar hankali, cikin isa yake taku har ya isa bakin sliding door ɗinsa, ya danna wasu numbobi ƙofar ta buɗe, da shigarsa parlon ya yiwa kansa mazauni a saman couch kafin ya sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi kuka, Tabbas akwai wasu abubuwa da suke barazana da rayuwarsa, wanda yasan a matsayinsa na likita zai iya haifar masa da ciwo mai illa, Babban abinda yafi damunsa, ƙarfin sha'awar da yake da, biya wa kansa buƙata da kansa,yana damunsa, dan haka zai nemi Budurwar da zai fara soyayya dashi wacce zata dace da tsarin rayuwarsa tabi umarninsa sosai dan bayajin zai iya aure a halin yanzu bai shirya ba, Da wannan shawarar ya mike tsaye hannunsa na kan penis dinsa idanunsa suna lumshewa suna budewa, Upstairs ya haye a hankali ya fara taku kamar wani Basarake, har ya isa haɗadden bedroom dinsa, Rigar saman kayansa ya fara cirewa, kana ya cire farar rigar cikin, ya Subhanallah, wani faffaɗan ƙirji ne ya baiyyana gami da nipple's ɗinsa masu masifar tada sha'awa, gashin ƙirjinsa har wani kwanciya yayi luff wanda ya tafi har mararsa, Har dogon wandonsa ya cire, ya kasance daga shi sai under, Lallausan hannunsa ya ɗora a saman cikinsa yana shafawa a hankali, Ya ɗaga wayarsa da ya cire su a cikin aljihunsa, "takeaway nakeso please, Papper meat and fruit salad" Naji Zayn ya faɗa kana ya ajiye wayar, Basu da nisa da restaurant ɗin, sai ga wani matashi nan ya yi nocking aka buɗe masa, matashin yana sanye da Kayan aiki wanda aka rubuta sunan restaurant ɗin a jiki da sunansa, Door ball ya danna, Zayn ya fara sakkowa a hankali cikin takun ƙasaita ya iso bakin door ɗin ya buɗe, kana ya karba matashin ya wuce, Upstairs ya wuce dashi, ya ajiye a saman table, Wanka ya shiga, bayan ya gama ya fito jikinsa sanye da rigar wanka, da towel ƙarami ya naɗe sumar kansa, zama yayi a saman stool tare da jona abun busar da gashi ya busar da sumar kansa tsaf, kana ya fara shafe sumar kan nasa da mayuka masu ƙamshi da gyaran gashi, Sannan ya fara shafa lotion mai ƙamshi da gyara fata, bayan ya gama ya feshe jikinsa da turaren jiki, Kana ya isa gurin.drowar kayansa, wata riga marar nauyi gogaggiya ya dauko, tare da wandonta gajere, kana ya, ɗauki takeaway din ya isa dinning table dake nan bedroom ɗin nasa, can gefe, kasancewar bedroom ɗin yanada girma sosai, kafin yakai ga buɗe a takeaway din, wayarsa ta fara ringing, Yana ɗagawa, Muryar Dady yaji, dama yaga numbersa, cikin fara'a Zayn yace "Wow Dad wannan irin Surprise haka?" Dady yana dariya yace "haka Momynka tace, ya kamata gobe idan Allah ya kai mu kazo gida akwai big surprise ɗin da muka shirya maka, tabbas nasan zakayi farinciki sosai...! Mom Islam 08141799224 [6/15, 7:54 AM] meenat: 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne. Join my comments section 👇 https://chat.whatsapp.com/KniyTO2M0rBE6IEUy7YVRW Page 9-10 Cikin zumuɗi gami da ƙaunar mahaifin nasa Zayn yace "gaskiya zanso inga wannan albishir insha Allah zanzo Suleja da izinin Ubangiji gobe, tunda weekend ne" Dady yace "Allah ya kai mu" Ya ajiye wayar, Abincin yasa ya fara ci kamar wani mai koyon cin abinci, kana ya ture dan bai cinye duka ba, Wayarsa ya ɗauka ya kunna Bf ya fara kallo yana mammatse ƙafafunsa, wani irin yanayi ya tsinci kansa, wanda hakan ke faruwa dashi a duk lokacin da ya kasance hakan, Sai da yaji jikinsa ya fara jiƙewa kana ya lumshe idanu tare da rungume pillow, Akwai hanyoyi da dama da zai bi, amma bai bisu ba kuma yana sane, kawai dai bashi da ra'ayin hakan ne, Washe gari da safe, bayan yayi sallahr Asbha, ya shiga wanka, yana fitowa, ya shirya cikin manyan kaya, shadda peach pink, tayi masa kyau sosai, ya ɗora hula da takalminsa cover shoe shima mai kyau wanda ya sake kawata adon nasa, Agogon hannu ya ɗauka ya ɗaura a tsintsiyar hannunsa, kana ya feshe jikinsa da turarruka, Kallon agogon yayi yaga har ƙarfe 9:am, Lokaci ne da mai aikinsa yake shigowa yake gyara masa komai, yakan barshi a ciki ya wuce aiki, Saboda ya yarda dashi ɗari bisa ɗari, Kai tsaye ficewa yayi ya bawa mai aikin nasa key, kana ya shiga mota bayan ya ɗibi abubuwan da zai buƙata, system dinsa da kuma wasu file dan yana son biyawa ta hospital ya duba waɗanda yayiwa tiyata, saboda akwai waɗanda zai sallama yau, A backside ya ajiye su files da sauransu, kana ya shiga mazaunin Driver mai gadi ya buɗe masa mota, lokacin da yazo wucewa ta gaban mai gadi yace masa, "zanyi tafiya Monday da safe zan dawo" Mai gadi yayi masa fatan dawowa lafiya, Zayn ya ƙirgo 10k ya miƙa masa kana yayiwa motar key yabar gidan, Driving yake zuciyarsa na a cike da farin ciki, saboda albishir ɗin da Dady yayi masa, tsakaninsu akwai nisa sosai, shi yana maitama sukuma suna Suleja, Lokacin da ya iso bakin get na gidansu Momy, ya danna horn, mai gadi ya buɗe masa get, washe haƙora mai gadin yayi har ƙasa ya durƙusa yana gaishe da Zayn, ya amsa cikin sakin fuska, kana ya kutsa hancin motar cikin gidan, kai tsaye ya ajiye motar a inda aka tanada, bayan ya fito ya bude backside ya dauko su laptop dinsa da wayoyi da files sannan ya ƙwalawa mai wanke mota kira, yace ya wanke masa, shima ya gaishesa, Zayn ya amsa kana ya shige ciki, Da sallama ya shiga muryarsa wasai ya ƙarisa ya rungume Dady dake a tsaye yana waya, Dady yayi murmishi yana duban Zayn din, lokacin da ya ajiye wayar yace "Baka girma my lovely Son" "Dady ina zumuɗin son jin surprise ɗin da zaka yimin Please" Momy da ta fito hannunta riƙe da tray, uwani ƴar aiki tana biye da ita da wani tary ɗin, Suka ajiye a saman dinning table, Momy na yi masa murmishi tace "manyan gari, Allah yayi maka albarka my Son" Zayn ya gaishe da Momy da Dady cikin girmamawa, bayan sun amsa ya wuce dinning table dan beyi breakfast ba, uwani ma ta zube har ƙasa ta gaishe sa, ya amsa tare da bude warmer, ƙamshin jollof ɗin taliya da kifi ya bugi hancinsa, da kunun gyaɗa da ƙosai, Momy da kanta ta zuzzuba masa kamar wani karamin yaro, ta dibo a fork zata bashi a baki, Zayn ya riƙe hannun Momy yana murmishi, Dady kam dariya yake, yana ce mata, kina nufin har yanzu bai girma bane, ɗan da ake sa ran nan da one month zai angwance?" Zayn har yakai abincin da Momy ta miƙo masa baki, yai saurin furzarwa kai kace wanda ya watsa maɗaci a bakinsa, Cikin sauri ya buɗe bottle water ya kurɓa, kana ya kuskure bakinsa ya fita ya zubar a toilet, sannan ya dawo, Gabaki ɗaya ma sai yaji abincin babu daɗi, Dady dake tsaye acan parlo ya karaso, dafa kafaɗar Zayn yayi, kafin yace "My son, bazamu taɓa zaɓa maka abinda zai cutar da rayuwarka ba, Jawahir cefa ƴar uwarka dan haka nasan zakayi farinciki sosai" Zayn yai saurin ɗago kai ya dubi Dady, cikin mamaki ya maimaita sunan da Dady ya kira yace "Dady Jawahir fa kace, wacce a gaban idona aka haifeta na dauketa a tsumma taɓb Jawahir ni aure kuma Jawahir?" Zayn ya dinga maimaita wa, Momy ta ɗan taɓe fuska kafin tace "ban fahimci me kake nufi ba?"...! Mom Islam [6/15, 7:54 AM] meenat: I just published "Chapter 11-12" of my story "JIN DAƊIN RAYUWA"::https://arewapen.com/chapter?id=6a07522328cf53c36f754609 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne🔞. Page 11-12 Zayn yace "Momy ina nufin Jawahir tayi ƙanƙanta a aure i think bazata wuce 17yrs bafa" Momy ta jinjina kai tare da cewa "big doctor bani na yanke wannan hukuncin ba, Dadynka ne shi da Abbanka" Zayn ya kalli Dady bakinsa ɗauke da tambayoyi iri-iri, kafin yace wani abu, Dadyn yace "Zayn kasan koni waye, bana son wasa sannan bana alƙawari in saɓa, kuma wannan maganar haɗa auren da kaji an gaya maka, bawai mun yanke hukunci kai tsaye bane, Sai da muka zauna mukayi shawara dan haka ka rubuta ka ajiye nan da one month Jawahir zata zama matarka ta Sunnah wannan shine babban gatan da zamu nuna maka, ashe matashin saurayi kamarka bashi da mata, me kake nema a duniya wanda baka samu ba? Kuɗi... ilimi kokuma nasara a kowane aiki?" Zayn yayi shiru kansa a ƙasa, idanunsa sunyi jajir, Har Dady yabar gurin cikin ɓacin rai bai ɗago kansa ba, Bayan tafiyar Dady Momy ta matso kusa da Zayn kafin ta dafa kafaɗarsa tace "haba babban doctor mai yasa bazaka faranta wa mahaifinka ba, koda sau ɗaya ne tak a duniya, ka nuna masa ya isa dakai..?" Zayn ya ɗago jajayen idanunsa da suka cika da ruwan hawaye, kafin ya kalli Momy yace "Momy Jawahir fa, guda nawa take, sannan me ta sani a zamantakewar aure da har za'a haɗani aure da ita, auren dole kenan zakuyimin?" "No... Ba auren dole bane, zumunci ake son a ƙarfafa, nidai shawarar da zan baka shine..., Ka yiwa mahaifinka biyayya dan bazan goyi bayan ka bijire masa ba". Momy takai ƙarshen maganar itama tana jin wani irin a ƙasan zuciyarta, A zuciye Zayn ya fice daga gidan, bayan ya tattara duk abinda ya shigo dashi ya isa compound, kai tsaye motarsa ya buɗe ya shiga, an wanketa tass sai ƙyalli take, mai gadi yana ganin fita zeyi ya buɗe masa get, ya fice da motar a ɗari kamar wanda zai tashi sama. Driving yake kamar wanda bai san dokar tuƙi ba, baya kaucewa duk wani abun hawa da yake tunkaro shi, sai dai a kauce masa, A bakin titi yayi ido biyu da Zuhrah, har yayi nisa da inda Zuhrah take tsaye yai saurin dawowa baya da motar, a hankali ya dinga dawowa har ya iso gurin Zuhrah, Ƴan mata Barka da fatan na sameki lafiya, sunana doctor Zayn-Kareem Babban likitan zuciya dake aiki a (Imperial Heart Specialist Hospital), a cikin zuciyar Zuhrah wani irin daɗi ne ya shigeta wanda take jin kanta a sama, ace tukuaicin farko wanda maganin zai yi mata shine.. ta hadu da babban likita wanda duniya ta sanshi, ake labarinsa a gidan TV da sauran kafafen sada zumunta harda gidajen jaridu, Murmishi tayi, kafin tace "Masha Allah" Zayn ya ƙarewa zubin halitarta kallo kafin ya lumshe sexy eyes ɗinsa, sannan yace "ko zan iya sanin sunan kyakkyawar matar tawa?" Cikin jin kunya Zuhrah tace "sunana Zuhrah" "Wow nice name, gaskiya nafi kowa sa'a a duniya, amma kuwa kin taɓa jin ance ke kyakkyawace ajin farko?" Zuhrah ta rufe fuska tana dariya mai sauti, Shi kansa Zayn yana mamakin tsayawa ya dinga surutu da Zuhrah bayan yawan magana ba ɗabi'arsa bace, Cikin jin kunya Zuhrah tace "gaskiya babu wanda ya taɓa gayamin haka, zan iya cewa kaine mutum na farko" Zayn yayi murmishi tare da shafa sumar kansa, kafin yace "shigo mota in rage miki hanya idan kuma bakyaso sai in baki kuɗi ki ƙarasa gida, dan bana son mutane suna kallemin ke.." Zuhrah tace "to shikenen amma dai a hanya zaka saukeni" Zayn ya ɗan lumshe sexy eyes dinsa again kafin yace "kina nufin haka zaki shigo motar nan ki fita ba tare da nayi miki siyayya ba?" Zuhrah tace "ai rage min hanyar ma da kayi ina godiya" Yana driving yana murmishi tare da ɗan dauriya saboda ganin shape na nonuwan Zuhrah kaɗai suka jefasa cikin wani irin yanayi, bata saka bra gashi sun tsatsaya cur suna tsole masa ido, Kafin tafiyar tasu tayi nisa tuni penis ɗinsa ta fara fitar da ruwa tsabar sha'awa, cikin dauriya yake driving Amma babu magana...! 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne.🔞 Page 13-14 Kai tsaye wani babban shopping mall ya wuce da ita, bayan yayi parking suka fito a tare, Allah ya taimakesa kayan jikinsa bai nuna a yanayin da yake ciki ba, siyayya yayiwa Zuhrah sosai, su kayan makeup su chocolate da su biscuit su milo da madarar gwangwani da kayan ciye-ciye su abaya da atamfofi dan ɓangare ɓangare ne a gurin na kayayyaki, Bayan ya gama ɗauka, aka tura masa kayan gurin biyan kudi, ya miƙa Atm dinsa, bayan an cire kudin aka kai masa kayan gurin mota, ya danna madanni dake a jikin key din motar, Boot ya buɗe aka saka kayan, ya shiga mota suka wuce, Kafin sukai ga anguwarsu Zuhrah dake RUGAN JULI, ya tsaya a inda ake siyar da waya, ya siya mata I phone mai kyau, Dalilinsa na biyowa ta hanyar, akwai gidan abokinsa doctor Munir sun shaƙu sosai, yana son yakai masa ziyara bayan sun rabu da Zuhrah dan yana cikin fushi ada, haduwarsa da Zuhrah yasa yaji zuciyarsa ta wanke, Zuhrah ta fashe masa da kuka a cikin mota tare da yi masa godiya, dan ita kam yau zuciyarta na cike da farin ciki, ko bai bata komai ba zuciyarta tayi fess, Sannu a hankali suka ƙarisa ƙofar gidansu, tunda yaga yanayinta dama yasan ba wani kuɗi ne dasu ba, hakan yasa ya girgiza kai tare da shafar gashin gemunsa, ta buɗe murfin motar tare da cewa "fatan alkairi" Zayn yayi mata murmishi mai kyau, wanda ya sake baiyyanar da pink lips dinsa da ya lasa a hankali, ya buɗe Boot ya fara fito mata da kayan, ledoji biyu kayan suka cinye, "Babu simcard a cikin wayar, zan baki kuɗi ki siya i think bazan dawo gobe ba" Zayn yai maganar yana bude murfin motar mazaunin Driver, ya Ciro bandir na ƴan dubu ɗaya ya miƙa mata sabbi fil, Godiya tayi masa, Zayn ya miƙa mata wani card wanda numbersa da sunansa yake jiki, yace ta kira shi, Daga nan sukayi sallama ya wuce. Hannu bibbiyu ta shiga da kaya cikin gidansu bakinta ɗauke da sallama, Umma ta taso da gudu tana dubanta, fuskarta ɗauke da fara'a take cewa "kawo in taimaka miki ƴar albarka shiga ciki da sauran" Umma na magana tana harar Mama dake zaune a tsakar gida, ta zuba wa ledar dake hannun Zuhrah idanu, Bayan sun shige ɗaki itama ta miƙe ta wuce nata ɗakin tana girgiza kai, Shahida kam tana can islamiya shi yasa bata nan, Acan ɗakin Umma ta zauna ta mimmiƙe ƙafafu bakinta har kunne tsabar farinciki, tace "ƴar albarka kice magani yayi aiki, dan da ganin wannan siyayyar bata Alhji bace? dan rabonsa dayin irinta tun muna zaman lafiya muna amare nida mahaifiyarki" Zuhrah tayi murmishi bata cewa Umma komai ba, ta Ciro waya a cikin kwali ta ɗora a saman cinyar Umma, Umma ta kwashe da dariya tana jujjuya wayar, tare da sake gyara zama tace ”ƴar albarka bani labarin abinda ya faru bayan fitar ki?" Zuhrah ta kwashe labarin inda suka haɗu da Zayn da irin mukaminsa da maƙudan kuɗaɗen da ya bata, sannan suka ci gaba da firfito da kayan da ya siya mata" Umma tace "Masha Allah Zuhrah, tabbas kinyi goshi wannan irin kashe kudi haka? Kuma abin farin cikin Allah ya haɗaki da matashin saurayi mai nera, ashe dai muna da rabon hutawa a duniya, da lahira.." Duk abinda Umma taga naci ne sai ta gutsura taci taji irinsa, sai santi take tana dariya, daɗi ya kama Umma Zuhrah tayi saurayi, Bayan sun gama ciye-ciyensu, Umma ta ɓoye musu wanda bazai ciwu duka ba, tace sai su dinga haɗa shayi kullum da safe, Umma ta ɗauki Mayafi zata fice, Zuhrah dake ƙoƙarin mayar da waya cikin kwalinta tace "Umma ina zuwa kuma yammafa ta fara yi?" "Ai tare dake zamu fita, Zuhrah dole muje mu yiwa Malam godiya, sannan a bada sunan shi saurayin naki, saboda kar hankalinsa ya karkata ga wata" Zuhrah tace "ai kuwa Umma wlhi sai ma kin ganshi kyakkyawa, gobe sai mu wuce gurin masu siyar da layin waya ko?" Umma tace "ke sokuwa ce, da wuri ake kama fara, duba ƙasan katifa zakiga wata farar takarda, akwai layukan wayata a jiki ko ɗauki guda ɗaya, kisa a wayar anjima idan mun dawo sai ki kira shi" Umma tayi maganar tana ƙarisa sa hijabi, tace "ki biyoni ina gurin Malam sannan zamu bashi koda dubu goma ne..." Mom Islam 🍷 [6/15, 7:54 AM] meenat: I just published "Chapter 15-16" of my story "JIN DAƊIN RAYUWA"::https://arewapen.com/chapter?id=6a099cb44239a43d4f9f99f4 💋💋💋💋 *JIN DADIN RAYUWA* (Romantic story) Mom Islam 👉Idan baki da aure karki karantamin littafi na matan aure ne🔞 *LAST FREE PAGES*👌Wannan shine ƙarshen free pages *_ayi haƙuri dan Allah asalin kuɗin littafin gashi nan babu promo na daina idan kinaso ga tsayayyen farashin nan👉 Normal group ₦500 Vip 1k account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224_* Page 15-16 Bayan Umma ta fita, Zuhrah ta fito dan tabi bayanta, Tana fitowa sukayi ido biyu da Shahida hannunta riƙe da bokitin ɗibar ruwa, "Ah Zuhrah ina zuwa da yammar nan?" Kafin Zuhrah tayi magana Mama tace "Hamm idan tayi wari maji dan wlhi ba banza ba wannan shige da ficen da sukeyi ita da uwarta, Zuhrah tayi musu Murmishi ba tare da ta kulasu ba tabar musu gidan, Tana fita bata ga Umma ba, dan tayi mata nisa, sai da tayi ƴar tafiya kana ta iso gurin Malam, Umma tana cikin ɗakinsa, itama Zuhrah ta shiga bakinta ɗauke da sallama, Malam da Umma suka amsa, Umma tayi mata nuni da gurin zama kusa da ita, bayan Zuhrah ta zauna Umma ta dubi malam kafin tace "malam wannan yaron da yake son Zuhrah yanada nera, so nake a mallake mana shi sai inda mukayi dashi, yaso Zuhura sosai, kuma ya sakar mata kuɗi sannan a rufewa Alhaji baki kar ya sa mana idanu akan duk abinda zamuyi, malam ga wannan babu yawa asiyi goro" Umma ta zaiyyane wa malam muradinta tana murmishi, Zuhura kam sai jinjina kai take saboda itama hakan take so ya kasance, dan gani tayi, ada tasha wahala kafin ta samu mai sonta, yanzu kuma ta samu tana gudun kar dare ɗaya ya kufce mata, kuma tana tunanin idan har ya kufce mata bazata sake samun kamarshi ba, ga kuɗi ga kyau ga class. Malam ya ɗauko wani zabgegen carbi, kana ya fara ja, cikin wata iriyar murya yace "haƙiƙa akwai babban aiki Hajiya, idan har ba ayi masa tarko ba, zuwa gaba zai iya rabuwa da ɗiyarki, dan haka zan yi masa maganin da daga shi sai ita ya sota fiye da komai ya mallaka mata abubuwan duniya da dama.." Wani ƙullin magani malam ya bawa Umma yace Zuhura ta dinga sha a shayi mai Madara da wani turare da zata dinga shafawa idan Zayn yazo hira, yace bazai karɓi kudi yanzu ba sai sunga kamun ludayin aikin, ya ƙara da cewa, maganar aikin Alhaji da ƴan sa ido mai sauƙi ne, suje suyi anfani da hayaƙin Zuhura ta lulluɓa sosai hayaƙin ya turara jikinta, Umma tayi masa godiya tare da miƙewa ta kama hannun Zuhura suka fice, tun a hanya ta ƙulle maganin da turaren a jikin zaninta, kasancewar kwalbar turaren ƙarama ce, Har suka iso gida, Umma bata ce uffan ba, tanata saƙe-saƙe a cikin zuciyarta, Zuhura ce tayi sallama cikin gidansu, Mama da Shahida suna zaune a tsakar gida, da kallo suka bi Umma da Zuhura har suka shige ciki, Umma ta kama hannun Zuhura a karo na biyu, lokacin da suka shiga ɗaki tace "wannan faɗi tashin da mukeyi a tsakanina dake ya zama sirri, dan wlhi idan naji wata magana ta fito makamanciyar wannan Zuhura sai ranki ya ɓaci" Zuhura tace "Umma ai taimakona kikeyi kuma Ubangiji zai taimakeki kema" Umma ta dafa kafaɗarta kana tace "wlhi Zuhura tausayinki da nakeji Shiyasa nake faɗi tashi a kanki, badan haka ba ai bazan wani damu kaina ba, dangin mahaifiyarki basa Nigeria suna Cameron, ada ai acan muke, bayan mun dawo shine Allah yayi mata rasuwa, tsabar wulaƙanci ma ɗan uwanta mutum ɗaya ne yazo yayi gaisuwa, kasancewar ita marainiya ce, tun daga nan babu wanda ya sake waiwayata, Shiyasa nake tausayinki Zuhura, yanzu dai ɗibo gaushi ki fara yin hayaƙi sai ki kira shi Zen din" Zuhura tayi dariya kafin tace "Umma Zayn sunansa ba zen ba" Umma tace "ai nayi ƙokari a hakan ma" Koda Zuhura ta fita harabar gidan, ta samu Mama a gaban murhu tana kwashe tuwo, Zuhura ta tsuguna ta ɗibi gaushi bayan tayiwa mama sannu da aiki, mama ta amsa da cewa "Yauwa, idan kinkai wutar ki zo ki ɗaukar muku abinci" Zuhura tace "toh" Bayan shigarta ɗaki ta ajiye wutar zata fita, Umma ta tambayeta ina zataje, Zuhura tace "Umma mama ce tace inje in ɗauki abinci" "Mtswww tuwon na ƙaddara ba surfe babu tankaɗe suci kayansu nidai bazanci ba" Daga can waje mama ta gama aiki zata koma ɗaki dan har tayi alwala ta ƙwalawa Zuhura kira, kai tsaye Zuhrah tace "sun ƙoshi" Mama ta jinjina kai tare da ɗaukar tuwon taje ta ajiye, Sai da Zuhrah tayi hayaƙin kana sukai alwalah sukai sallah, sannan aka fara ƙokarin kiran Zayn Dan wayar tasa chaji,...! 🔥Wohoho masoya kuzo mu haɗu a paid group, ehe akwai bidiri, and then idan bazaki jure abinda yake cikin labarin ba ki bamu guri, matan aure gareku💃💃 billahi karki bari ayi tafiyar nan babu ke.. *Normal group ₦500 Vip 1k account number 3175689751 Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224* Mom Islam [6/15, 7:54 AM] meenat: I just published "Chapter 17-18" of my story "JIN DAƊIN RAYUWA"::https://arewapen.com/chapter?id=6a0c796514ca64ab57321bf5 💋💋💋💋💋 *JIN DAƊIN RAYUWA* (Romantic story 🔞) Mom Islam Page 17-18 Lokacin da yake ƙokarin kutsa hancin motarsa cikin gidan abokinsa Munir wayarsa ta fara rurin neman agaji, Miƙa hannu yayi kana ya ɗauko wayar tare da duba mai kiran nasa, yaga sabuwar lamba ce babu suna, dan haka bai ɗaga kiran ba har sai da yai parking motarsa a inda aka tanada, lokacin wayarsa ta sake yin ringing a karo na uku, Zayn ya danna kore tare da kara wayar a kunnensa, mutuwar tsaye yayi saboda jin Muryar Zuhura, sai yake jin kamar wannan Muryar Tata tafi ta ɗazu dadin amo, gashi tana ratsa kowane sassa na jikinsa tare da saukar masa da kasala, In Cold voice yace "Princess kin koma gida lafiya..?" Daga can ɓangaren Zuhura tace "lafiya Lau ina fatan kaima haka?" Zayn yace "ban koma gida ba, naje ziyara ne soon zan koma ki kular min da kanki" Ya katse kiran saboda an buɗe door na parlon abokinsa Munir, Matarsa Salma ce ta fito tana sanye da farar abaya wacce tayi mata kyau sosai, Salma fara ce kuma kyakkyawa, sannan tanada tsafta kyau iya kula da miji tare da iya kalami bugu da ƙari wayaiyyar mace ce ta gaban kwatance, shekararsu biyar da aure Ita da doctor Munir, yarinyarsu ɗaya, Mimi, tanada shekaru uku, yanzu haka tana gidan hajiyar Munir, kasancewar idan weekend yazo ranar Friday take tafiya can sai Sunday da yamma ake dawo da ita, Yanzun ma sunyi shirin fita ne, ta leƙo compound na gidan nasu dan ta duba ko mai bawa Flowers ruwa yayi aikinsa, kasancewar yana yawan fama da zazzaɓi, sai ta hadu da Zayn a bakin ƙofa, kuma yana kawo musu ziyara amma ba koda yaushe ba, Gidan nasu haɗaɗden gida ne, mai kyau da tsari, tabbas nera tayi kuka gurin ginin wannan gidan nasa, sai dai yana zama anan ne bisa Umarnin mahaifinsa, na wasu dalilai... Cikin fara'a Salma tayiwa Zayn Barka da zuwa, kana tace masa "Hero yana ciki" Zayn yayi murmishi kafin yace "Heron ki dai, mukam malalaci ne a gurinmu" Dariya tayi, ta wuce compound, Zayn kuma ya ƙarisa ciki, A babban parlonsu ya tarar da Doctor Munir yana zaune saman haɗaɗdiyar Sofa mai ƙyalli brown color sai ƙamshi take fitarwa, bayan yayi sallama ya ƙarasa takowa.. Doctor Munir ya ɗago kansa, kasancewar yana danna waya, "Ikon Allah ashe dai zan ganka Doctor Zayn..." Doctor Zayn yayi murmishi kamar dai inda ya saba, kafin yace "gani kuma, sai dai naga kamar anguwa zakuje kai da Madam ko?" "Eh wlhi wai shan ice cream zamuje madam ta matsa min dole dai na biye mata" Zayn yace "babu wani ɓoye-ɓoye Allah ya inganta in banda ƙwaɗayi ina Salma ina kayan yara" Kafin tayi sallama tace "gaskiya Doctor Zayn matarka tanada aiki kenan bazaka dinga kaita guraren shakatawa ba kenan?" Zayn ya girgiza kai yana duban Salma da take maganar har cikin zuciyarta, Kiran Zuhura ne ya sake shigowa wayarsa, ya kalli Salma ya kalli Doctor Munir kafin ya ɗan fara motsa lips dinsa, saboda yana cika musu baki da cewa "shifa ba a haifi wata mace da zai so a duniya ba" yanzu dai ƙaryarsa ta ƙare, suɗuɗu ya miƙe ya fita kamar mai koyon tafiya, Salma ta matsa kusa da Doctor Munir kafin tace "My hero ka lura da abinda na lura kuwa?" Munir yayi murmishi tare da jan dogon hancinta yace "keee dai kin cika sa ido budurwa ce ta kirashi, kinga har zufa yake yi yasan ya sharara mana ƙarya" Zayn na fita ya wuce inda motarsa take, sai da ya shiga ya rufe murfin kafin yabi kiran Zuhura, tana kwance a saman gadon Umma cikin shogoɓa tace "nifa ban gaji da son sake ganin fuskar ka ba, ina so in ƙara ganinka" Zayn yace "ni fa har gizo kike yimin zanso hakan ta sake kasancewa, sai dai yau babu halin mu sake haɗuwa, saboda zan koma hospital nama fasa zan kira wani abokina ya dubamin, zuwa gobe zan zo insha Allah" Daga yin maganar ya katse kiran Zuhura taja dogon tsaki tana kallon Umma dake gefe tana tsara mata abinda zata faɗa, Turo baki tayi tace "Umma nifa sai naga kamar baya sonsa" Umma tace "kee Zuhrah har yaushe kuka haɗu da zaki banbance hakan? nidai shawarar da zan baki wlhi karki sake wannan damar ta kufce miki mu samu mu siyi gida mai kyau muma mu futo da capacitynmu kinga dai inda mutane suke ta arziki mu kuma kullum muna cikin talauci" Zayn yana daga cikin mota ya kira doctor Munir yace masa sai da safe, Daga nan yayiwa motar key, ada yaso komawa gidan Momy amma ya yanke shawarar ya je hotel ya kwana dan idan ya tuna haɗa aurensa da Jawahir da za'ayi duk sai yaji abin babu daɗi, Bayan ya gama abubuwan da zeyi ya biya ya karɓi key ya wuce ɗakin da yake so, dan a hotuna aka nuna masa ɗakunan...! Page 19-20 Cikin isa da izza ya fara taka steps ɗin da zai sadashi da room ɗin da ya kama, bayan ya iso ya buɗe ƙofa da key kana ya kutsa kansa ciki, Ɗaki ne haɗaɗde mai masifar kyau gami da tsaruwa, ba wasu tarkace bane a cikinsa amma komai ya tsaru kamar dai a Turai, Yiwa kansa mazauni yayi a saman wata doguwar couch, wacce ita kaɗai ce a ɗakin, fara mai jikin leda, sannu a hankali sanyin AC ya fara ratsa fatar jikinsa, Shifa zuwa yanzu yana neman ya kasa control ɗin kansa, dan haka ya ɗauki wayarsa ya danna number da yake tunanin zai samu Zuhrah, cikin sa'a ringing ɗaya ta ɗaga tare da cewa "Barka da dare abin ƙaunata" Zayn ya wani lumshe sexy eyes dinsa tare da shafo mararsa kafin yace "Barka dai gimbiyata, kina ganin zamu iya haɗuwa yanzu?" Ɗan jimm tayi, sai kuma tace "me zai hana?" Zayn yai murmishin gefen baki tare da ɗan zame wandon jikinsa, dan penis dinsa ta ishesa da motsi gashi ta wani miƙe sosai, "Okay Ina kan hanya" Zuhrah ta juya ta kalli Umma, idanunta a warwaje saboda tsoro tace "Umma yanzun fa ƙarfe 8:pm ne haɗuwa fa yace zamuyi?" Umma tace "ke dalla ki tashi ki shirya arziƙi muka nema kuma mun samu shine zaki kwafsa mana, hira fa kawai zakuyi ba wani abu ba, shine zaki wani damu kanki?" Umma tayi maganar tana kamo hannunta, "Ki tashi ki sauya kayan jikinki kafin ya ƙaraso kiyi feshe jikinki da turare, sannan ki shafa wancan maganin gurin Malam ɗincan.." Cikin bin umarnin Umma Zuhrah ta miƙe, duk ta gabatar da abubuwan da Umma ta umarceta kana ta saka hijab mai kyau, ta zauna jiransa, Tun bayan da Zayn ya gama waya da Zuhrah, masallacin dake kusa da hotel din ya wuce, bayan yayi alwala ya kabbara sallah, Motarsa ya shiga kai tsaye, ya fara driving, da masifar gudu ya figi motar kamar wanda zai tashi sama, gudu ya dinga shararawa a saman titi har ya iso anguwarsu Zuhrah, kafin ya ƙarisa parking motar tasa ya danna numberta, Ringing ɗaya ta ɗaga, kafin tayi magana yace "ina ƙofar gidanku" Zuhrah tace masa gata nan fitowa, Kallon Umma tayi, ta ɗan kwaɓe fuska, Umma ta matso kusa Zuhrah kana tace "ƴata kiyi amfani da damar da Ubangiji ya baki, haɗuwar farko kin haɗu da attajiri, dan haka kiyi masa biyayya sosai, karki bari ki ɓata masa rai, dan wlhi malam yace idan kika bari maganin ya karye zamu sha wuya sosai, dan haka kije..." Ficewa Zuhrah tayi ba tare da tayiwa Umma musu ba, ta fita sannu a hankali kamar wata wacce ƙwai ya fashewa a ciki, Da isarta gurinsa ta sakar masa murmishi, shiko ji yake kamar ya fito ya rungumeta tsabar zumuɗinta da yake yi, Shigo mota kinga garin akwai hadari, Zayn ya faɗa yana buɗe mata murfin gaba, Cikin bin umarninsa ta shiga tare da gaishesa, Zayn ya amsa murya a kasalance kafin yace, gaskiya duk da ma ba'a wani kwana ba nayi kewarki kasa barci fa nayi saboda ke wlhi bazan iya kaiwa gobe ba batare da na sake sanyaki a idanuna ba" Murmishi kawai Zuhrah tayi, dan nauyinsa takeji sosai, Tada motar yayi ya fara tafiya, dan sun fara nisa da anguwarsu Zuhrah, a ɗan tsorace tace "ina zamuje..?" "Zan kaiki kiga inda nake kwana ne na zama abin tausayi" Zayn ya bawa Zuhrah amsar tambayar da tayi masa. Sam bata kawo komai a ranta ba, saboda ta yarda dashi sosai, hakan yasa ta yi masa shiru har suka iso get na hotel din da ya kama, Zayn ya shigar da motarsa tare dayin parking dinta a parking space, Shine ya fara fitowa kana ya zagayo ya budewa Zuhrah, Suka zagayo tare, yana gaba tana bin bayansa har suka iso reception ya karɓi key kana ya wuce ciki, yanzu kam ƙirjinta ya tsananta bugu dan da shawarar Umma take amfani, Bayan ya buɗe ɗakin yayi mata izinin shiga ta shigo kana yayiwa ƙofar key, sam bata san inda ya ajiye key din ba, Yanzu kam ƙirjinta ya fara barazanar fashewa, dan tunda take bata taɓa fuskantar wannan barazanar ba, waye ma ya taɓa kulata da hakan zai kasance da ita, "Zan koma gida dan Allah dare fa yayi..?" Zuhrah ta faɗa idanunta sunyi rau-rau tana shirin yin kuka...! Idan kinason cigabansa 1k ne account number 3175689751 Zainab Habibu first bank shaidar biya ta wannan number 08141799223 Mom Islam