Showing 1 words to 3000 words out of 6662 words
[1/29, 6:39 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE. DAYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsat. (Hapsy baby)
10&15
Nurayya nacikin bacci taji saukar ruwa masu sanyi jikinta tayi firgit tatashi a firgice tabude
idonta saitaga gwaggo tsaye bisa kanta . gaggwo cikin fusata tace don ubanki baki San safiya
tayi bane ki kwanta sai bacci kike shegiya tashi maza kisha re man gida da kuma gidan tumaki.
Ko kuma nayi miki shegen duka. Tahaure da kafa nurayya cikin sauri tatashi natafara shara
bayan tagama ta ibo ruwa tayi tayi Alwalar safe domin ta makara bacci yadauketa domin da
asuba Baffa
kedata shikuma ya nufi massalaci batasan abinda yahana yatadaba ita kuma bata tashi ba.
Bayan tagama sallar tanufi daki gwggo da durkusa gwggo Ina kwana ta harereta tace daban
kwana ba dakinganni gwagggo Ina kalacina tawurgo Mata wani kofi kingin kadan yazube
hannuta saiki dauka gayanan kokone tsururu babu kauri ko kadan atare dashi gashi babu
sugar ko kadan hakanan nurayya tahau shanshi. Bayan tagama tadauraye Kofi takaishi
maajinsa. Tanufi hanyar soro domin tadubo lafiyar Baffa tayi sallama dakin ya Amsa Mata yana
kwance. Yace nurayya tace naam Baffa Ina kwana yace lfy lau kintashi lfy tace lfy lau Baffa
najika shiru yau har na makara sallar Asuba domin kasaba tadani. Baffa yace Ayya!! Nurayya
tunjiya banajin dadin jikina shiyasa kikaji jini shiru wallahi zazzabi da mura kedamuna. Tace
sannu Baffa. Allah sawakkka. Yace Ameen yar Albarka. Kinyi kalacine Tace Masa nayi Baffa
yace to. Nima naji sauki yanxu zantashi infita nima.
ABUJA
Wata kyakyawar matace bazata wuce 36 years zaune kan kujera tayi tagumi salllama ake
batajiba saidai taji antabata saudat!! tayi firgit tagoge hawaye da suka zobomata Amma tayi
late, yariga yagani saudat sai yaushe zaki rage sa damuwa cikin ranki ne tafashe da kuka tace
sai ranar danaga Meenat Alhaji bansan araye takeba ko mace shekara 12 haryanxu shiru
babu labarinta duk da Allah yabani wash yayan Amma Meenat takibari raina. Yace kiyi hakuri
saudat komai rubbbatce daga Allah zaga ganta tana Raye. Insha Allah. Nan yarrrasheta tayi
shiru.
"NURAYYA ce ke tafiyarta cikin natsuwa zuwa Aiken da gwago tayi Gidan delu dillayiya,"
kawai taga mutum Gabanta ta tadago fuskarta a firgice taga Ilu ne cikin muryasa ta Mashaya
yace waike meyasa kincika girman Kai?? Anunamaki Anasonki Amma saiki ta wani kaucewa
ko taja wani tsoki ta tofar da yawu tace Allah sawwake nayi soyaya da kazami mashayi, Dakai tajuya tayi tafiyarta,
"Bayan tadawo daga Aiken gwaggo saidatasha rankwashi wai tadade bata dawo ba.
BAYAN KWANA BIYU
Dadddare nurayya ce kwance bayan ta idar da sallar isha'i wani yaro yashigo wai Ance
nurayya tazo wajen kafin ta motsa har gwaggo tafito Zane rike da hannu waye ke Kiranta tane
yaro yace Ilu ne dan Gidan malam garba sarkin noma,
"Gwago tace muje wajen bada jimawa tadawo ,
Nurayya!! Don ubanki bakiji Ana kiranki bane munafuka kina fitowa ko saina biyoki cikin dakin
nayi miki shegen duka,
Dasauri nurayya tatashi tanufi Hanyar wajen tafito taga Ilu Ansha dan duwala sai tashin
kamshi nurayya ta kalleshi tace waikai Ilu saunawa zanfadamaka ka kyaleni ko Ana soyaya
dole ne tayi tsaki tashige ciki,tanashiga gwaggo tace munafuka har kin koroshi saboda bakin
halinki KO??takaimata bugu nurayya takauce. ,
[1/29, 7:08 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE D'AYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsat ( Hapsy baby)
1&5
Dasunan Allah mai rahama mai jinkai
Masoyana nacanza salon book dinan daga so Gamu najini zuwa Dare D'AYA dafatan kuna tare
Dani luv you All masoyanaí ½í¸˜í ½í¸˜
Muje zuwa.
'Nurayya!!! Nurayya!!! "Naam gwago ganinann fitowa",cikin fushi Gwago dake zaune akan
tabarma tace" karma kifito, kiyi ta zama" Nurraya dake tsaye cikin d'aki kaya sawa tane a
gabanta tama rasa wani kaya zatasa yabuda ma jikinta domin duk sun tsufa sai faci dake
garesu, Can tajawo wata tsohuwar atamfa wadda keda dama- dama tasa ta d'auko wani tsohon
hijabi duk saman anyi, masa faci tasa. Tafito tazira takalmata da duk suka sha d'aurin leda.
Tanufi inda gaggwo take cikin natsuwarta tace "gani Gwaggo nagama" Gwogo ta wurgamata
harara sannan tace "sai yanxu kika damar fitowa don ubanki? Nurraya ta sunkuyar dakai tace
"kiyi hak'uri dan Allah" Gwaggo tace " ga gyadar nakuma samiki, saura kuma kik'i saidowa
kiga yadda zanmiki shegen duka! kuma bazan baki abincin yau ba kowaye yatsaye miki kuwa,
dauki maza kije kisayar man da gyadata kidawo inajiranki" . Nurayya cikin sanyi jiki tana
k'okarin daukan faranti gyada wani uban rakwanshi taji akanta wanda yasata tsala kuka saboda
azaba, Gwaggo tace" yimin shiru munafuka kiyimaza kidauk'a kitafi ko saina jawo Kara nayimiki
shegen duka?" Nurrayya tad'auki faranti tanufi waje tana matsar kwallah.
Tana cikin tafiya tagamu da Hanne k'awarta tadauko dankali nan suka nufi rumfar Bobo inda
suka Saba zama in sundauko tallah.
Bayan sun saida sukatashi suka nufi Gida sunatafe suna hira Hanne kecema nurrayya iro
yakusa Aikuwa gidansu domin Maganar bikinsu. Nurayya tace " Allah yanuna mana lafiya"
Hanne tace Amin tana murmushi, ahaka suka cigaba da hirarsu harsuka rabu kowa yai kwanar
gidansu.
Tana shiga Gida tayi sallama Goggwo ta wurgo mata wata harara tasan maganar, cikin
sauri taje gaban gaggwo tazube ta mik'a mata kud'in ciniki datayo gwaggwo takarb'a ta k'irga
taga sun cika daidai tayi dariyar mugunta sannan tace "Allah ya taimakeki suncika" Nurayya
cikin rawar murya tace "Gwaggo Ina abinci na?" Gwaggo tace "sai kije gayacan bakin kitchen"
Nurayya cikin sauri tanufi wajen kitchen domin wata azababiyar yunwa takeji, tana budawa taga
wani dan guntun tuwo sai uwar miya datasamata, hakanan tajawo tafara ci tashanye miyar
tatashi tayi Alwallar sallahr La'asar sannan tashiga dakinta.
Dakin kamar bola domin cike yake da shirgin gwago babu matsaka tsinke, Nurayya tanufi
inda yagyalar tabarmata take ta shimfida Abin sallah wadda Baffa yabata shima duk ya tsufa ta
tada Sallah.
Bayan ta idar da sallah ne tazauna tana lazimi can taji gwago nakiranta tayi zumbur ta
mik'e tafito gwaggo tace "wanke- wanke da ibo ruwa waizai miki? Da zaki shige daki munafuka,
cikin sanyin jiki ta nufi wajen tulu ta dauk'a tanufi rafi tafara jido ruwa sai data cika komai na
Gidan tazo tafara wanke- wanke, ba ita ta gamaba sai daf da magariba tayi sallar magariba
bata tashi daga kan salayar ba sai datayi isha'i tadan kwanta nanfa cikin ta yafara kukan
yunwa tarasa yadda zatayi,
Har bacci yafara daukarta taji Anhakali Ana kiranta "Nurayya!" Firgigit ta tashi saitaga Baffa
ne Yayi maza ya mik'omata wata bak'ar leda yace "maza tashi ki cinye, karta gani" Nurraya ta
tashi tana mitsika ido ya juya yatafi dasauri ita kuma tazauna ta buda leda saitaga rogo ne,
nantafara cinsa hannu baka hannu kwarya, take ta cinyesa ta tafito ta lallaba tasha ruwa
takoma ta kwanta a ranta tace " Allah sarki Baffa, shikadai kesona ko Ina nahaifiyata? domin
nasan ba gwaggo ce ta haifeniba! Da wannan sak'ake-sak'en bacci me nauyi ya d'auketa.
[1/29, 10:17 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE DAYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsa(Hapsy baby)
20&25
Nurayya ce daki kwance tana tunanin irin bautar datakesha Hannu gwaggo to wai ita Wacece
ita,
In Baffa maihaifinta ne Ina mahaifiyar ta domin tasan ba gwaggo bace mahaifiyar ta,
Tayi nisa tana wannnan tunanin taji" Baffah yanacewa nurayya firgit tayi tatashi tace Baffah
yaushe kadawo ne,
"Yace nurayya kikara hakuri nasan kina,cikin matsi daga wurin jummala da bauta babu yadda
zanyi Amma kikara hakuri kinjiko,
" Nurayya ta dukar, dakanta Baffah dama cewa zanyi wai Ina mahaifiyata??? domin, nasan
gwaggo ba ita tahaifeni ba,
"Baffah yayi shiru yace kikara hakuri nurayya zakisan komai Nan gaba kadan kinji ko.
"Nurayya ta gyada Kai shikenan Baffah,yace yauwa,
Bari nakoma. Dama nashigo naduba lafiyarki danasan batanan Bari nakoma,
Gwaggo ce zaune da kawarta delu nurayya tadawo daga tallar gyada cikin natsuwa tashigo
talkma duk sun katse sai qulin leda ga Atamfatar duk ta qoqe,
Tadurkusa taba gwaggo kudin gyadar gwaggo saidata kirga kudin "tace Allah yataimakin kin
kawoman kudina. Daidai,
Dayau nadakamaki shegen duka,
Nurayya cikin murya mai sanyi tace gwago Ina Abincina,
Tace bandafa sai kisha eyes .
Nurayya tatashi tatafi dakinta
"Delu kawar gwaggo tace wai ke yamaganar Auren
Diyar nan mai suffar Aljanu da Ilu, ne,
Kinsan yalikeman yace sai ita yakeso zai Aura kuma kinsan babu Abinda nakeso irin farin cikin
Ilu,
"Gwaggo tace kawata sha kuruminki indai wannan munafukar diyarce naba Ilu,ta
Kawai kicema mallam ya Aiko Anyi Magana,
"Nurayya dake daki tace Ilu za aban Aure wallahi bazan Auri Ilu, tafashe da kuka,
Bayan kwana biyu
Nurayya ce kita jido ruwa daga rafi yunwa duk ta isheta,
Tazo saidai shigowa taji Abba yanacewa Haba jummala bazaki duba Amanar Allah dayabamu
Nurayya tasaurara bata shiga cikiba,
Kisani nurayya Amanace Allah yabamu bamusan ko waye mahaifantaba Amma kita Azabatar
da diyarnan.
Shinema bama danasani ba zaki zaatoroman su malam. Garba maihifinn Ilu Akan maganar
Aure,
Tuss sukaji fashewar wani Abu suka waiwaya suka nurayya,
"Cikin kuka nurayya tace Baffah
Dama bakai kahaifeniba
Waye mahaifina to"
[1/29, 11:43 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE DAYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsat(Hapsy baby)
30&35
_Baffah_ _dama_ _bakai_ _ka_ _haifeniba_ to _waye_ _mahaifina_???
"Baffah yamatso kusada da nurayya tashi nurayya kiyi hakuri yanzu zakiji komai,
"Gwaggo tace don ubanki sai kin biyani tuluna ji yadda kika fasheman shi babu wani sauran
moruwa dazaiyi,
Baffah Hannu nurayya. Yaja kawai yayi suka nufi Hanyar dakin shi,
Yazaunar da itah yace kiyi hakuri nurayya da Abinda Zan fadamaki ki tabbas tsintar kiyi nayi
Ahanya tadawo Gida
Kinga kayan dakeji jikinki yatashi yadaukomata kayan
Yan kati pink masu kyau,
Yace natafo dake na niyyar nakawo ma jummala ta raineki tunda Allah bemamu haihuwa ba,
Amma jummala taci Amanar da Allah yabata,
Kuma inhardai da raina baza'ayi miki Auren dole ba,
Tashi kije Allah yayi miki Albarka,
"Nurayya tafito tanufi dakinta
Tafashe,da kuka Ashe ni yar tsintuwa wace baasan mahaifana ba, menayi ma mahaifiyata harta
yadani haka, wayyo Allah nashiga ukku,!!!
BAYAN WATA UKKU
NURAYYA tanacikin matsala bacin gwaggo takara takuramata Arayuwa sai tunanin wacece ita,
Nurayya ce zaune tana wanke wanke sallama taji ta Amsa saitaga Atallabo Baffah cikin sauri
tamike Baffa!! Gwaggo! Gwaggo tafito meye kike kwalamn Kira Kamar wadda tayi sata!
Ganin A tallabo Baffa tace meyasa meshi bayinAllah haka,
Suka yana Aiki A gona ne maciji yasareshi,
Amma Anbashi magani
"Bayan Anje Baffa ne nurayya tazo kusadashi sannu Baffa,
Cikin Alamun yanajin jiki yakadamata gwaggo ta ingije nurayya munafuka tunda be lafiya sai ki
kyaleshi KO,
Bayan sati daya
"Baffah yana jin jiki nurayya ce tashigo dakin sannu Baffa cikin karfin hali yace yauwa,
""Yace nurayya ba tabbas bane tatashi Ina rokon Allah yahadaki da iyeyenki,
Tari yasarka shi yace nurayya bani ruwa da gudu tafito tanufi wajen ruwa tabuda ta ibo
takawomishi
Baffa yace nurayya kowani hali kikasami kanki karki saida ,mutunchi ki kinjiko,
Nurayya tace Baffah sannu
Amma Ina Baffa Kalmar shahada kawai yake,
Dukkan mai rai zai zama gawa Baffah ya Amsa kiran mahallichi
Wata Kara nurayya tasaki daidai shigowar gwaggo Domin fitar take babu ruwanta,
Ta Afko cikin dakin taga
Baffa kwance dasauri ta isa wajensa mallam!!
Amma yaki motsi dasauri shikenan malam ka mutu wayyo Allah na,
Nan dai Akayi ma Baffah wanka Akaishi makwancin sa na gaskiya,
Nurayya Tasha kuka kamar me
Amma gwaggo Anatafiya kaishi suka dasa gulma,
(Allah yashirya)
Bayan Wata Biyar
Komai yafara wucewa bautar nurayya da tallar datake sai Abun yakara gaba
Yauma kwance take tana tunanin, mutuwar Baffah gwaggo ce tashigo dakin munafuka sai
kitashi Ilu nakiranki, konayi miki shegen duka, kuma natsaida bikinku Nan da sati biyu tunda
babu shirin dazanyi nidai
Damasu sun shirya, nisuke jira
Nurayya tafito wajen Ilu yace Amaryata cikin fushi tace wacece Amaryaka yace kemana Nan
da sati biyu,
Tsoki nurayya tayi takoma cikin Gida Amma labewa tayi taga gwaggo batanan sannan tashige
dakinta,
Tazauna dabas
"Tace wallahi daayiman Aure da Ilu gwara nabar garinan dama Baffah kadai kesona kuma ya
mutu,
Tadasuri tatashi ta kulle kayanta
Tafito salab salab
Har tafito tana fitowa tadinga gudu kamar zaa kamata,
Tanufi Hanyar Gari
Ina nurayya ta nufa??
[1/30, 3:09 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE DAYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsat (Hapsy baby)
40&45
Nurayya gudu take Hanyar ta tafita Daga kauyensu,
Marece yayi Tasha kawai tanufa tagarinsu Daga babu motoci sai daya kawai dazata Kaduna,
Tarage kingin mutum daya yarage dasauri tashige kartaga ma wadda yasanta,
" Sukafara tafiya ta kwance kullum kudin ta wadda Baffah yakebata taga. 950 da hamsin ne,
Akafara Amsar kudin mota naira 900 duka nari 900 nurayya ta mika sai naira Hamsin da ta
tsira da ita,
Sun iso Kaduna lafiya Aka sauke su Tasha, kowa ya tafi inda zashi,
Nurayya kuma tsaya tayi tana kallon garin domin vataba shigowa birnin ba tarasa inda zata
nufa,
Fitowa tayi Bakin titi inda taga kowa nafita,
Taga motoci sunata wali bisa titi gashi ita kuma bata
Iya ketara titi hasalima,
Bata taba ketarawaba,
Dagudu tanufi titi zata ketara ganin wata mota ta tafo ta dawo da gudu Amma inah dawowar
dazatayi,
Wata mota tatafo garam!!
Tabanke nurayya,
Kan Ayi haka sai jini tabaki
Gashi duk taji ciwo bisa kanta,
Na cikin motar da sauri,
Yafito nan mutane suka taru,
Wadda yafito Daga cikin motar yace sun Santa
Sukace basu taba ganinta ba santa,
Dasauri ya sunkuce nurayya data suma yasata mota suka nufi Asibiti,
Bayan sun isa Akabata Gado
Akayi dinki wurin dataji ciwo,
Dama bataji ciwo sosai ba buguwa ce,
Kawai tayi tana farfado taga ganta bisa gadon Asibiti,
Kagakuma wani dattijo kusa da ita zayakai shekaru 50,
Tabuda idanuwanta wadda yabanketa yace ya matso gadon datake yace sannu baiwar ki
farfado??
Inane inda iyayensuke naje nakirasu don su San halin dakike ciki??
Nurayya tafashe da kuka.
Yace baiwar Allah meyasameki kike kuka ne??
"Nurayya tace ni bani da
Iyayen bansan kowacece niba,
Mutum yaja Numfashi yace Allah mai iko,
To inazaki danaganki Har tsautsayi yasani nabankike??
Nurayya cikin kuka tabashi labarinta wadda tasani,.
Yaja Numfashi yace yace Allah yabayyana iyeyenki,
Yacemata sunana Alhaji Lawal
Inada Mata daya da yayyya Ukku,
Mahmmad shine babba sannan. Lubna ikram,
Zan daukeki natafi dake gidana domin duk wadda yataimaki wani Allah zai taimakeshi,
Doctor yace zaibaki sallama yanzu saboda baki Ji ciwo sosai va,
Nurayya tace nagode Baba,
Yace babu. Damuwa yata,
Alhaji lawal yace dauko kayan ki sai muje KO,
Nurayya tasabi kullin kayanta sukaje office din doctor yabasu sallama.
Sukazo Alhaji yaja mota suka nufi gidanshi,
Iluv masoyanaí ½í¸˜í ½í¸˜
[1/30, 4:33 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
DARE DAYA
í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…í ¼í¿…
Na
Hafsat (Hapsy baby)
50&55
Bayan sun shiga mota sun tafi
Isarsu Gidan Alhaji Lawal
Alhaji yaja hannu nurayya Har ciki Gidan ya iske.
Lubna da ikram falo,
Suka tashi cikin murna dady kadawo
Amma ganin bakuwar fuska taredashi kuma yar kauye nan suka Fara yatsina Fuska,
Daddy inakasmo Almajira ne??
Daddy yace ba Almajirabace Ina Momyn Ku??
Ku kiranman ita saiga Hajiya
Saratu tafito Abban mahhmad me Akasmu ne Akace Akirani ne,
Yace zoki zauna sai kiji komai,
Itama Hajiya saratu kallon wulakacin tabi nurayya dashi,
Alhaji yayi gyaran murya yace nasan zaku ganni da bakuwar fuska Baku sannan kowacece ba,
Nan yabasu labarin nurayya kamar yadda tabashi,
Yace inafatan zaku