Dare Daya Book Compeleted
06 Sun 09, 2026
26
107
File Size: 340.18 KB
Format: PDF
Phone Number:
Group: Hakuri Da Juriya Forum
Compiler: Hakuri Da Juriya Forum
Book Album: None
Last Download: 8 days ago
Sanyi jikinta tayi, firgit ta tashi a firgice ta bude idonta, sai taga Gwaggwo tsaye bisa kanta.
Coldness took over her body. She woke up with a start, her eyes snapping open to find Gwaggwo standing right over her.
Gwaggwo cikin fusata tace, "Don ubanki, baki san safiya tayi bane? Ki kwanta, sai bacci kike, shegiya! Tashi maza, kishafe man gida da kuma gidan tumaki, ko kuma nayi miki shegen duka!"
Gwaggwo said angrily, "Damn your father, don't you know morning is here? You just lie there sleeping, you worthless girl! Get up right now and sweep the house and the sheep pen, or I will beat you mercilessly!"
Ta haure da kafa. Nurayya cikin sauri ta tashi ta fara shara. Bayan ta gama, ta ibo ruwa tayi alwalar safe domin ta makara, bacci ya dauketa domin da asuba Baffa ke data, shi kuma ya nufi masallaci, bata san abinda ya hana ya tadabaita kuma bata tashi ba.
She kicked her with her foot. Nurayya quickly got up and started sweeping. After finishing, she fetched water and performed her morning ablution because she was late; sleep had overcome her. At dawn, Baffa usually wakes her up, but he had headed to the mosque, and she didn't know what prevented him from waking her, nor did she wake up on her own.
Bayan ta gama sallar, tanufi daki, ta durkusa, "Gwaggwo, ina kwana?"
After finishing her prayer, she went to the room, knelt down, and said, "Gwaggwo, good morning?"
Ta harereta tace, "Daban kwana ba dakinganni!"
She glared at her and said, "If I hadn't spent the night, would you be seeing me?"
"Gwaggwo, ina kalacina?"
"Gwaggwo, where is my breakfast?"
Ta wurgo mata wani kofi, kingin kadan ya zube hannunta, "Saiki dauka gayanan, ko ne tsururu, babu kauri ko kadan atare dashi, gashi babu sugar ko kadan."
She tossed a cup at her, a little spilling onto her hand. "Take it, there it is. It's just plain watery gruel with no thickness at all, and not a grain of sugar."
Hakanan Nurayya ta hau shanshi. Bayan ta gama, ta dauraye kofi ta kaishi maajinsa. Tanufi hanyar soro domin tadubo lafiyar Baffa.
Even so, Nurayya started drinking it. After finishing, she rinsed the cup and put it back in the store. She headed toward the entrance porch to check on Baffa's health.
Tayi sallama, Baffa ya amsa mata yana kwance.
She greeted him, and Baffa answered while lying down.
Yace, "Nurayya."
He said, "Nurayya."
Tace, "Na'am Baffa, ina kwana?"
She said, "Yes Baffa, good morning?"
Yace, "Lafiya lau, kintashi lafiya?"
He said, "Fine, did you wake up well?"
Tace, "Lafiya lau Baffa, najika shiru yau har namakara sallar asuba domin kasaba tadani."
She said, "Fine, Baffa. I noticed it was quiet today and I even missed the dawn prayer because you usually wake me."
Baffa yace, "Ayya!! Nurayya, tun jiya banajin dadin jikina, shiyasa kikaji jini shiru wallahi, zazzabi da mura kedamuna."
Baffa said, "Oh dear!! Nurayya, since yesterday I haven't been feeling well, that's why it was quiet. I swear, fever and a cold are bothering me."
Tace, "Sannu Baffa, Allah ya sawaka."
She said, "Sorry, Baffa. May Allah grant you quick recovery."
Yace, "Ameen yar albarka. Kinyi kalacine?"
He said, "Amen, blessed child. Have you had breakfast?"
Tace masa, "Nayi Baffa."
She told him, "I have, Baffa."
Yace, "To, nima naji sauki, yanzu zantashi infita nima."
He said, "Okay, I also feel better now, I am going to get up and go out too."
ABUJA
Wata kyakyawar matace bazata wuce 36 years zaune kan kujera tayi tagumi, sallama ake batajiba, saidai taji antabata, "Saudat!!"
A beautiful woman, not more than 36 years old, was sitting on a chair resting her chin in her hands. Greetings were offered, but she didn't hear them until she felt a touch: "Saudat!!"
Tayi firgit tagoge hawaye da suka zobomata, amma tayi late, yariga yagani.
She started with a start and wiped away the tears that had streamed down her face, but she was too late; he had already seen them.
"Saudat, sai yaushe zaki rage sa damuwa cikin ranki ne?"
"Saudat, when will you reduce the worry in your heart?"
Tafashe da kuka, tace, "Sai ranar danaga Meenat. Alhaji, bansan a raye take ba ko mace. Shekara 12 har yanzu shiru, babu labarinta, duk da Allah ya bani wasu yayan, amma Meenat taki bari raina."
She burst into tears and said, "Only the day I see Meenat. Alhaji, I don't know if she is alive or dead. For 12 years now, it has been silence, no news of her, even though God has given me other children, but Meenat refuses to leave my mind."
Yace, "Kiyi hakuri Saudat, komai rubbatacce daga Allah, zaki ganta tana raye, Insha Allah."
He said, "Be patient Saudat, everything is written by God. You will see her alive, God willing."
Nan ya rarrashe ta, tayi shiru.
Then he consoled her, and she quieted down.
"Nurayya ce ke tafiyarta cikin natsuwa zuwa aiken da Gwaggwo tayi Gidan Delu Dillayiya," kawai taga mutum gabanta ta tadago fuskarta a firgice taga Ilu ne, cikin muryarsa ta mashaya yace, "Waike meyasa kincika girman kai? Anunamaki anasonki amma saika ta wani kaucewa ko taja wani tsoki ta tofar da yawu tace, "Allah sawakke nayi soyayya da kazami mashayi!"
"Nurayya was walking calmly to the errand Gwaggwo sent her to at Delu Dillayiya's house," when she suddenly saw a person in front of her. She raised her face in fright to see Ilu. In his drunkard's voice, he said, "Why are you so full of pride? People show they love you, but you keep dodging!" She sucked her teeth, spat, and said, "God forbid that I fall in love with a dirty drunkard!"
Dakai tajuya tayi tafiyarta.
She turned away and continued on her path.
"Bayan tadawo daga aiken Gwaggwo, saidatasha rankwashi wai tadade bata dawo ba."
"After she returned from Gwaggwo's errand, she received a knock on the head for taking too long to return."
BAYAN KWANA BIYU (AFTER TWO DAYS)
Dadddare Nurayya ce kwance bayan ta idar da sallar Isha'i, wani yaro yashigo wai an ce Nurayya tazo wajen.
At night, Nurayya was lying down after finishing her Isha prayer when a boy came in saying Nurayya was wanted outside.
Kafin ta motsa har Gwaggwo tafito zane rike da hannu, "Waye ke kiranta?"
Before she could move, Gwaggwo came out holding a cloth, "Who is calling her?"
Tane yaro yace, "Ilu ne dan Gidan Malam Garba sarkin noma."
The boy said, "It is Ilu, the son of Malam Garba the chief farmer."
Gwaggwo tace, "Muje wajen, bada jimawa tadawo."
Gwaggwo said, "Let's go outside, she will be right back."
"Nurayya!! Don ubanki bakiji ana kiranki bane munafuka? Kina fitowa ko saina biyoki cikin daki nayi miki shegen duka!"
"Nurayya!! Damn your father, didn't you hear yourself being called, hypocrite? Come out right now or I will follow you into the room and beat you mercilessly!"
Da sauri Nurayya tatashi tanufi hanyar wajen, tafito taga Ilu ansha dan duwala, sai tashin kamshi.
Nurayya quickly got up and headed toward the outside. She came out and saw Ilu wearing a local tunic, reeking of perfume.
Nurayya takalleshi tace, "Waikai Ilu saunawa zan fadamaka ka kyaleni? Ko ana soyayya dole ne?"
Nurayya looked at him and said, "You Ilu, how many times will I tell you to leave me alone? Is love by force?"
Tayi tsaki tashige ciki.
She sucked her teeth and went back inside.
Ta nashiga, Gwaggwo tace, "Munafuka, har kin koroshi saboda bakin halinki ko?"
As soon as she entered, Gwaggwo said, "Hypocrite, you've already chased him away because of your wicked nature, right?"
Takaimata bugu, Nurayya takauce.
She lunged to hit her, but Nurayya dodged.
DARE DAYA (ONE NIGHT) — CHAPTER 1 & 5
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai In the name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful.
Masoyana ncanza salon book dinan daga so Gamu najini zuwa DARE D'AYA dafatan kuna tare Dani luv you All masoyana 😘😘 Muje zuwa. My lovers, I am changing the style of this book from So Gamu Najini to DARE D'AYA. I hope you are all with me, I love you all my fans 😘😘 Let's go on.
'Nurayya!!! Nurayya!!!' "Naam Gwaggwo, ganinan fitowa," cikin fushi Gwaggwo dake zaune akan tabarma tace, "Karma kifito, kiyi ta zama." "Nurayya!!! Nurayya!!!" "Yes Gwaggwo, I'm coming out," angrily Gwaggwo, sitting on a mat, said, "Don't come out, just stay sitting."
Nurayya dake tsaye cikin daki kaya sawa tane a gabanta tama rasa wani kaya zatasa ya buda ma jikinta domin duk sun tsufa sai faci dake garesu. Nurayya, standing inside the room, had clothes laid out before her, at a loss for what to wear to cover her body because they were all old and covered in patches.
Can tajawo wata tsohuwar atamfa wadda keda dama-dama tasa, ta daukau wani tsohon hijabi duk saman anyi masa faci tasa. Eventually, she pulled out an old Ankara fabric that was relatively decent and put it on, then grabbed an old hijab that was patched all over and wore it.
Tafito tazira takalmata da duk suka sha daurin leda. Tanufi inda Gwaggwo take, cikin natsuwarta tace, "Gani Gwaggwo nagama." She came out, sliding into her sandals which were tied up with plastic strips. She walked to where Gwaggwo was and calmly said, "Here Gwaggwo, I'm done."
Gwaggwo ta wurgamata harara sannan tace, "Sai yanxu kika damar fitowa don ubanki?" Gwaggwo shot her a glare and said, "Only now did you bother to come out, damn your father?"
Nurayya ta sunkuyar dakai tace, "Kiyi hak'uri dan Allah." Nurayya lowered her head and said, "Forgive me for God's sake."
Gwaggwo tace, "Ga gyadar nakuma samiki, saura kuma kiki saidowa kiga yadda zanmiki shegen duka! Kuma bazan baki abincin yau ba kowaye yatsaye miki kuwa, dauki maza kije kisayar man da gyadata kidawo inajiranki." Gwaggwo said, "Here is the tigernut to sell again. Don't you dare fail to sell it, or you'll see how I'll beat you mercilessly! And I won't give you food today no matter who stands up for you. Pick it up and go sell my tigernuts and come back, I'm waiting for you."
Nurayya cikin sanyi jiki tana kokarin daukan faranti gyada, wani uban rakwanshi taji akanta wanda yasata tsala kuka saboda azaba. Nurayya, with a heavy heart, reached to pick up the tray of tigernuts when she felt a massive knock on her head that made her cry out in pain.
Gwaggwo tace, "Yimin shiru munafuka, kiyimaza kidauk'a kitafi ko saina jawo kara nayimiki shegen duka?" Gwaggwo said, "Shut up you hypocrite, hurry up and pick it up and go, or I'll drag you by the hair and beat you mercilessly?"
Nurayya ta dauki faranti tanufi waje tana matsar kwallah. Nurayya picked up the tray and headed outside, wiping away her tears.
Tana cikin tafiya tagamu da Hanne kawarta tadauko dankali, nan suka nufi rumfar Bobo inda suka saba zama in sundauko tallah. While walking, she met her friend Hanne who was carrying sweet potatoes, and they headed to Bobo's stall where they usually sat when hawking.
Bayan sun saida sukatashi suka nufi gida, sunatafe sunata hira. After selling, they got up and headed home, talking and chatting along the way.
Hanne kecema Nurayya, "Iro yakusa aikuwa gidansu, a domin maganar bikinsu." Hanne told Nurayya, "Iro is about to send emissaries to their house because of their wedding discussion."
Nurayya tace, "Allah yanuna mana lafiya." Nurayya said, "May Allah let us witness it in good health."
Hanne tace, "Amin" tana murmushi, ahaka suka cigaba da hirarsu harsuka rabu kowa yai kwanar gidansu. Hanne said, "Amen" smiling, and they continued chatting until they parted ways, each turning toward her own house.
Tana shiga gida tayi sallama, Goggwo ta wurgo mata wata harara tasan maganar. Upon entering the house, she greeted, and Gwaggwo shot her a glare acknowledging the arrival.
Cikin sauri taje gaban Gwaggwo tazube, ta mik'a mata kudin ciniki datayo. Quickly, she went before Gwaggwo, knelt down, and handed over the money she made from the sales.
Gwaggwo takarb'a ta k'irga taga sun cika daidai, tayi dariyar mugunta sannan tace, "Allah ya taimakeki suncika." Gwaggwo took it, counted it, and saw it was complete. She gave an evil laugh and said, "God helped you, it's complete."
Nurayya cikin rawar murya tace, "Gwaggwo ina abincina?" Nurayya, with a trembling voice, said, "Gwaggwo, where is my food?"
Gwaggwo tace, "Sai kije gayacan bakin kitchen." Gwaggwo said, "Go right there by the kitchen entrance."
Nurayya cikin sauri tanufi wajen kitchen domin wata azababiyar yunwa takeji. Nurayya quickly headed to the kitchen area because she was feeling a fierce hunger.
Tana budawa taga wani dan guntun tuwo sai uwar miya datasamata, hakanan tajawo tafa ci tashanye miyar. When she opened it, she saw a tiny morsel of tuwo with a huge amount of soup poured on it. Even so, she pulled it closer and ate it all up, finishing the soup.
Tatashi tayi alwallar sallahr La'asar sannan tashiga dakinta. She got up, performed her ablutions for the Asr prayer, and entered her room.
Dakin kamar bola domin cike yake da shirgin Gwaggwo, babu matsaka tsinke. The room was like a trash dump because it was filled with Gwaggwo's clutter; there wasn't even space to pick up a toothpick.
Nurayya tanufi inda yagyalar tabarmata take, ta shimfida abin sallah wadda Baffa yabata, shima duk ya tsufa, ta tada sallah. Nurayya headed to where her tattered mat was, spread out the prayer mat Baffa had given her (which was also very old), and started her prayer.
Bayan ta idar da sallah ne tazauna tana lazimi, can taji Gwaggwo nakiranta, tayi zumbur ta mik'e tafito. After finishing her prayer, she sat doing her remembrances when she heard Gwaggwo calling her. She sprang up and came out.
Gwaggwo tace, "Wanke-wanke da ibo ruwa, waizai miki da zaki shige daki munafuka?" Gwaggwo said, "The washing up and fetching water, who is going to do it for you that you sneak into your room, hypocrite?"
Cikin sanyin jiki ta nufi wajen tulu, da dauk'a tanufi rafi tafara jido ruwa sai data cika komai na gidan. With a heavy heart, she headed to the water pot, picked it up, and headed to the river, fetching water until she filled everything in the house.
Tazo tafara wanke-wanke, ba ita ta gamaba sai daf da magariba, tayi sallar magariba bata tashi daga kan salayar ba sai datayi isha'i. Then she started washing dishes, not finishing until almost Maghrib. She prayed Maghrib and didn't get up from her prayer mat until she prayed Isha.
Tadan kwanta nanfa cikin ta yafara kukan yunwa, tarasa yadda zatayi. She lay down for a bit, and her stomach started rumbling with hunger; she didn't know what to do.
Har bacci yafara daukarta, taji anhakali ana kiranta, "Nurayya!" Just as sleep was beginning to take her, she felt a gentle tap and heard someone calling, "Nurayya!"
Firgigit ta tashi saitaga Baffa ne, yayi maza ya mik'omata wata bak'ar leda yace, "Maza tashi ki cinye, karta gani." She started awake and saw Baffa, who quickly handed her a black nylon bag and said, "Quickly get up and eat it, before she sees it."
Nurraya tashi tana mitsika ido, ya juya yatafi dasauri. Nurayya got up rubbing her eyes, and he turned and left quickly.
Ita kuma tazauna ta buda leda saitaga rogo ne, nantafara cinsa hannu baka hannu kwarya, take ta cinyesa ta tafito taja lallaba tasha ruwa takoma ta kwanta. She sat down and opened the bag to find cassava. She started eating it with both hands, quickly finishing it. She slipped out to drink water, then went back to lie down.
A ranta tace, "Allah sarki Baffa, shikadai kesona, ko ina nahaifiyata? Domin nasan ba Gwaggwo ce ta haifeniba!" In her heart she said, "Oh dear Baffa, he is the only one who loves me. Where is my mother? Because I know Gwaggwo did not give birth to me!"
Da wannan sak'ake-sak'en bacci me nauyi d'auketa. With these thoughts, a heavy sleep overcame her.
DARE DAYA (ONE NIGHT) — CHAPTER 20 & 25
Nurayya ce daki kwance tana tunanin irin bautar datakesha hannun Gwaggwo, to wai ita wacece ita? Nurayya was lying in her room thinking about the slavery she was enduring at Gwaggwo's hands. Who on earth was she?
In Baffa maihaifinta ne, ina mahaifiyar ta? Domin tasan ba Gwaggwo bace mahaifiyar ta. If Baffa is her father, where is her mother? Because she knew Gwaggwo wasn't her mother.
Tayi nisa tana wannnan tunanin taji Baffah yanacewa, "Nurayya!" As she was deep in these thoughts, she heard Baffa saying, "Nurayya!"
Firgit tayi tatashi tace, "Baffah yaushe kadawo ne?" She started awake and said, "Baffa, when did you get back?"
Yace, "Nurayya kikara hakuri, nasan kina cikin matsi daga wurin Jummala da bauta, babu yadda zanyi, amma kikara hakuri kinjiko." He said, "Nurayya, be patient again. I know you are under pressure from Jummala and servitude, there's nothing I can do, but please be patient, okay?"
Nurayya ta dukar dakanta, "Baffah dama cewa zanyi wai ina mahaifiyata??? Domin nasan Gwaggwo not ita tahaifeni ba." Nurayya lowered her head, "Baffa, I actually wanted to ask, where is my mother??? Because I know Gwaggwo didn't give birth to me."
Baffah yayi shiru yace, "Kikara hakuri Nurayya, zakisan komai nan gaba kadan kinji ko." Baffa fell silent and said, "Be patient Nurayya, you will know everything very soon, okay?"
Nurayya ta gyada kai, "Shikenan Baffah." Nurayya nodded her head, "Alright Baffa."
Yace, "Yauwa, bari nakoma, dama nashigo naduba lafiyarki, danasan batanan bari nakoma." He said, "Good, let me go back. I just came in to check on your health, since you're not there let me go back."
Gwaggwo ce zaune da kawarta Delu, Nurayya tadawo daga tallar gyada cikin natsuwa, takalma duk sum katse sai qulin leda, ga atamfatar duk ta qoqe. Gwaggwo was sitting with her friend Delu. Nurayya returned from hawking tigernuts calmly; her shoes were completely torn, held together by plastic strips, and her Ankara wrapper was completely worn out.
Tadurkusa taba Gwaggwo kudin gyadar, Gwaggwo saidata kirga kudin tace, "Allah yataimakin kin kawoman kudina daidai, dayau nadakamaki shegen duka!" She knelt down and gave Gwaggwo the tigernut money. Gwaggwo counted the money and said, "God helped you that you brought my money complete, today I would have beaten you mercilessly!"
Nurayya cikin murya mai sanyi tace, "Gwaggwo ina abincina?" Nurayya, in a soft voice, said, "Gwaggwo, where is my food?"
Tace, "Bandafa sai kisha ice." She said, "I didn't cook, go drink ice." (Note: "kisha ice" or similar dismissal).
Nurayya tatashi tatafi dakinta. Nurayya got up and went to her room.
Delu kawar Gwaggwo tace, "Wai ke yamaganar auren diyar nan mai suffar aljanu da Ilu ne?" Delu, Gwaggwo's friend, said, "So what about the marriage of this girl who looks like a jinn to Ilu?"
"Kinsan yalikeman yace sai ita yakeso zai aura, kinsan babu abinda nakeso irin farin cikin Ilu." "You know he pestered me saying she is the only one he wants to marry, and you know there's nothing I want more than Ilu's happiness."
Gwaggwo tace, "Kawata sha kuruminki, indai wannan munafukar diyarce naba Ilu ta, kawai kicema Malam ya aiko anyi magana." Gwaggwo said, "My friend, rest assured, as for this hypocritical girl, I give her to Ilu. Just tell Malam to send word so we can talk."
Nurayya dake daki tace, "Ilu za aban aure? Wallahi bazan auri Ilu ba!" tafashe da kuka. Nurayya, who was in the room, said, "Ilu will be given to me in marriage? I swear I won't marry Ilu!" and burst into tears.
Bayan kwana biyu, Nurayya ce kita jido ruwa daga rafi, yunwa duk ta isheta. Two days later, Nurayya was fetching water from the river, hunger completely overwhelming her.
Tazo saidai shigowa taji Abba (Baffa) yanacewa, "Haba Jummala, bazaki duba amanar Allah dayabamu ba?" She came back, but upon entering she heard Abba (Baffa) saying, "Come on Jummala, won't you respect the trust God gave us?"
Nurayya tasaurara bata shiga cikiba. Nurayya listened and didn't go inside.
"Kisani Nurayya amanace Allah yabamu, bamusan ko waye mahaifantaba, amma kita azabatar da diyarnan." "Know that Nurayya is a trust God gave us, we don't know who her parents are, yet you keep torturing this child."
"Shinema bama danasani ba, zaki zaatoroman su Malam Garba maihifinn Ilu akan maganar aure." "And as if we aren't regretful enough, you went and arranged with Malam Garba, Ilu's father, about marriage."
Tuss, suka ji fashewar wani abu, suka waiwaya suka ga Nurayya. Thud, they heard something shatter. They turned around and saw Nurayya.
Cikin kuka Nurayya tace, "Baffah dama bakai kahaifeniba? Waye mahaifina to?" Weeping, Nurayya said, "Baffa, so you didn't give birth to me? Who is my father then?"
DARE DAYA (ONE NIGHT) — CHAPTER 30 & 35
Baffah dama bakai ka haifeniba, to waye mahaifina??? Baffa, so you didn't give birth to me, who is my father???
"Baffah yamatso kusada da Nurayya, "Tashi Nurayya kiyi hakuri yanzu zakiji komai." Baffa moved close to Nurayya, "Get up Nurayya, be patient, now you will hear everything."
"Gwaggwo tace, "Don ubanki sai kin biyani tuluna, ji yadda kika fasheman shi, babu wani sauran moruwa dazaiyi." Gwaggwo said, "Damn your father, you must pay me for the water pot, look at how you broke it, it's completely useless now."
Baffah hannun Nurayya yaja kawai yayi, suka nufi hanyar dakin shi. Baffa simply pulled Nurayya's hand, and they headed toward his room.
Yazaunar da itah yace, "Kiyi hakuri Nurayya da abinda zan fadamaki, ki tabbas tsintar kiyi nayi ahanya tadawo gida." He sat her down and said, "Be patient Nurayya with what I'm going to tell you, be sure that I found you picked up on the road and brought you home."
"Kinga kayan dake jikinki yatashi yadaukomata kayan en kati pink masu kyau." "Look at the clothes you were wearing," he stood up and brought out nice pink children's clothes for her.
Yace, "Natafo dake na niyyar nakawo ma Jummala ta raineki, tunda Allah bemamu haihuwa ba." He said, "I brought you along intending to give you to Jummala to raise, since God hadn't given us children."
"Amma Jummala taci amanar da Allah yabata." "But Jummala betrayed the trust God gave her."
"Kuma inhardai da raina baza'ayi miki auren dole ba." "And as long as I am alive, you will not be forced into marriage."
"Tashi kije Allah yayi miki albarka." "Get up and go, may God bless you."
"Nurayya tafito tanufi dakinta, tafashe da kuka, "Ashe ni yar tsintuwa wace bawan mahaifana ba! Menayi ma mahaifiyata harta yadani haka? Wayyo Allah nashiga ukku!!!" Nurayya came out and headed to her room, bursting into tears. "So I am a foundling whose parents are unknown! What did I do to my mother that she threw me away like this? Oh God, I am in deep trouble!!!"
BAYAN WATA UKKU (AFTER THREE MONTHS)
Nurayya na cikin matsala, bacin Gwaggwo takara takuramata a rayuwa sai tunanin wacece ita. Nurayya was in distress; besides Gwaggwo increasing her oppression in life, she kept thinking about who she was.
Nurayya ce zaune tana wanke wanke, sallama taji ta amsa, saitaga atallabo Baffah! Nurayya was sitting washing dishes when she heard a greeting answered, and she saw Baffa being carried in!
Cikin sauri tamike, "Baffa!!" She quickly stood up, "Baffa!!"
Gwaggwo tafito, "Meye kike kwalamn kira kamar wadda tayi sata!" Gwaggwo came out, "Why are you screaming and calling out like someone who stole something!"
Ganin atallabo Baffa tace, "Meyasa meshi bayinAllah haka?" Seeing Baffa being carried, she said, "Why is this servant of God like this?"
"Suka yana aiki a gona ne maciji yasareshi, amma anbashi magani." "They said he was working on the farm and a snake bit him, but he was given medicine."
Bayan anje Baffa ne, Nurayya tazo kusadashi, "Sannu Baffa." When they arrived, Nurayya went close to him, "Sorry Baffa."
Cikin alamun yanajin jiki yakadamata, Gwaggwo ta ingije Nurayya, "Munafuka, tunda be lafiya sai ki kyaleshi ko?" Showing signs of severe illness, he motioned to her, but Gwaggwo shoved Nurayya away, "Hypocrite, since he's unwell you should just leave him alone, right?"
Bayan sati daya, Baffa yana jin jiki, Nurayya ce tashigo dakin, "Sannu Baffa." A week later, Baffa was in severe pain, Nurayya entered the room, "Sorry Baffa."
Cikin karfin hali yace, "Yauwa." With remaining strength he said, "Thank you."
"Yace Nurayya, ko tabbas bne tatashi, ina rokon Allah yahadaki da iyeyenki." "He said Nurayya, whether it's certain or not that she gets up, I pray God reunites you with your parents."
Tari yasarka shi yace, "Nurayya bani ruwa." Coughing choked him, and he said, "Nurayya give me water."
Da gudu tafito tanufi wajen ruwa tabuda ta ibo takawomishi. She ran outside to the water pot, opened it, scooped some, and brought it to him.
Baffa yace, "Nurayya ko wani hali kikasami kanki karki saida mutuncinki kinjiko." Baffa said, "Nurayya, no matter what condition you find yourself in, do not sell your dignity, you hear?"
Nurayya tace, "Baffa sannu, amma ina..." Nurayya said, "Baffa sorry, but where..."
Baffa kalmar shahada kawai yake. Baffa was only saying the declaration of faith (Shahada).
Dukkan mai rai zai zama gawa, Baffa ya amsa kiran mahallichi. Every living soul will become a corpse, Baffa answered the Creator's call.
Wata kara Nurayya tasaki, daidai shigowar Gwaggwo, domin fitar take babu ruwanta. Nurayya let out a scream, right as Gwaggwo was coming in, as she had been heading out without a care.
Ta afko cikin dakin taga Baffa kwance, dasauri ta isa wajensa, "Malam!!" She rushed into the room and saw Baffa lying down. Quickly she went to him, "Malam!!"
Amma yaki motsi, dasauri, "Shikenan malam ka mutu, wayyo Allah na!" But he refused to move. Quickly, "That's it Malam you've died, oh my God!"
Nan dai akayi ma Baffa wanka akaishi makwancin sa na gaskiya. Then Baffa was washed and taken to his final resting place.
Nurayya tasha kuka kamar me, amma Gwaggwo anatafiya kaishi suka dasa gulma. Nurayya cried heavily, but Gwaggwo, as soon as he was taken away, started gossiping.
(Allah yashirya) - (May Allah reform us)
BAYAN WATA BIYAR (AFTER FIVE MONTHS)
Komai yafara wucewa, bautar Nurayya da tallar datake sai abun yakara gaba. Everything started passing, Nurayya's servitude and hawking just got worse.
Yauma kwance take tana tunanin mutuwar Baffah, Gwaggwo ce tashigo dakin, "Munafuka sai kitashi Ilu nakiranki, konayi miki shegen duka! Kuma natsaida bikinku nan da sati biyu tunda babu shirin dazanyi nidai damasu sun shirya, nisuke jira." Today too she was lying down thinking about Baffa's death when Gwaggwo entered the room, "Hypocrite, get up, Ilu is calling you, or I'll beat you mercilessly! And I have fixed your wedding for two weeks from now since there's no preparation for me to make, they are ready, they are just waiting for me."
Nurayya tafito wajen Ilu yace, "Amaryata!" Nurayya came out to where Ilu was, and he said, "My bride!"
Cikin fushi tace, "Wacece amaryaka?" Angrily she said, "Who is your bride?"
Yace, "Keman, nan da sati biyu." He said, "You, two weeks from now."
Tsoki Nurayya tayi takoma cikin gida, amma labewa tayi taga Gwaggwo batanan sannan tashige dakinta. Nurayya sucked her teeth and went back inside the house, but she hid until she saw Gwaggwo wasn't around, then slipped into her room.
Tazauna dabas, "Tace wallahi da ayiman aure da ilu gwara nabar garinan, dama Baffah kadai kesona kuma ya mutu." She sat down heavily, "She said, I swear if I am forced to marry Ilu, it's better I leave this town. Only Baffa loved me, and he has died."
Tadasuri tatashi ta kulle kayanta, tafito salab salab, har tafito tana fitowa tadinga gudu kamar zaa kamata. She quickly got up, tied up her belongings, and slipped out quietly. Once outside, she started running as if she was about to be caught.
Tanufi hanyar gari, ina Nurayya ta nufa?? She headed toward the town road. Where did Nurayya go??
DARE DAYA (ONE NIGHT) — CHAPTER 40 & 45
Nurayya gudu take hanyar ta tafita daga kauyensu. Nurayya was running along the path out of their village.
Marece yayi, Tasha kawai nunafa tagarinsu daga babu motoci sai daya kawai dazata Kaduna. Evening fell. She headed straight to the motor park of their town; there were no cars except one going to Kaduna.
Tarage kingin mutum daya yarage, dasauri tashige kartaga ma wadda yasanta. There was only one passenger space left. She quickly got in so she wouldn't be seen by anyone who knew her.
Sukafara tafiya, ta kwance kullum kudin ta wadda Baffah yakebata taga 950 da hamsin ne. They started the journey. She untied her daily savings money that Baffa used to give her and saw it was 950 Naira and fifty kobo.
Akafara amsar kudin mota naira 900, duka nari 900 Nurayya ta mika sai naira hamsin da ta tsira da ita. They started collecting transport fare, 900 Naira. Nurayya handed over the whole 900 Naira, leaving her with only fifty Naira.
Sun iso Kaduna lafiya, aka sauke su tasha, kowa ya tafi inda zashi. They arrived safely in Kaduna, dropped off at the motor park, and everyone went their way.
Nurayya kuma stay tayi tana kallon garin domin vataba shigowa birnin ba, tarasa inda zata nufa. Nurayya just stood there looking at the city because she had never entered the city before; she didn't know where to go.
Fitowa tayi bakin titi inda taga kowa nafita. She came out to the roadside where she saw everyone heading out.
Taga motoci sunata wali bisa titi, gashi ita kuma bata iya ketara titi hasalima, bata taba ketaravaba. She saw cars zooming on the road, and as for her, she didn't know how to cross the road; in fact, she had never crossed one.
Dagudu tanufi titi zata ketara, ganin wata mota ta tafo ta dawo da gudu, amma inah dawowar dazatayi? Running, she headed to the road to cross. Seeing a car coming, she ran back, but alas, what kind of retreat was that?
Wata mota tatafo garam!! Tabanke Nurayya! Another car came—boom!! It knocked Nurayya down!
Kan ayi haka sai jini tabaki, gashi duk taji ciwo bisa kanta. Before you knew it, blood was gushing everywhere, and she sustained injuries all over her head.
Na cikin motar da sauri yafito, nan mutane suka taru, wadda yafito daga cikin motar yace sun santa? The person inside the car quickly got out, people gathered around, and the person who got out of the car asked if anyone knew her.
Sukace basu taba ganinta ba santa. They said they had never seen her before.
Story Summary
Dare Daya is a dramatic Hausa fiction story that follows the tragic and harrowing life of Nurayya, an abused orphan girl living in a harsh village environment with a cruel guardian named Gwaggwo, who treats her like a slave, beats her relentlessly, and denies her basic care and food. The only ray of light in Nurayya's life is Baffa, her adoptive father who secretly tries to protect and care for her.
Parallel to Nurayya's struggles, a parallel storyline unfolds in Abuja, introducing a grieving mother named Saudat, who has spent 12 years mourning the disappearance/loss of her daughter, Meenat, and remains heartbroken despite having other children.
Back in the village, Nurayya faces relentless abuse, forced hawking of tigernuts, and an unwanted marriage arrangement with a local drunkard named Ilu. Baffa falls ill after a snakebite and eventually passes away, leaving Nurayya completely unprotected against Gwaggwo's tyranny and the impending forced marriage. Desperate and heartbroken, Nurayya flees the village with her meager savings of 950 Naira, boarding a transport to the unfamiliar city of Kaduna. Overwhelmed by the city traffic and her lack of street smarts, she attempts to cross a busy road and is tragically struck by a car, leaving her bleeding and unconscious among strangers—leaving her true identity and her connection to the grieving Saudat in Abuja hanging in the balance.
Analytics and Keyword Commentary
Analytical Breakdown
- Character Dynamics & Contrast: The narrative employs stark binary contrasts—the nurturing, protective father (Baffa) versus the cruel, abusive maternal figure (Gwaggwo); the peaceful, privileged life hinted at in Abuja (Saudat) versus the abject poverty and forced servitude of the village (Nurayya).
- Thematic Elements:
- Child Abuse and Servitude: The story highlights the plight of vulnerable foster children or adopted orphans in harsh rural settings, echoing real-world social commentary on child labor and domestic abuse.
- Resilience and Flight: Nurayya's journey represents a desperate quest for autonomy, culminating in her escape when the pressure of forced marriage and total isolation becomes unbearable.
- Impending Dramatic Convergence: The introduction of Saudat in Abuja serves as a classic narrative foreshadowing technique; the reader is primed to realize that the abused village girl Nurayya is likely the long-lost Meenat whom Saudat has been mourning for 12 years.
Keyword Commentary
- Nurayya: The central protagonist. Her name carries symbolic weight, often associated with light (Nur), contrasting sharply with the dark, oppressive world she is forced to navigate.
- Gwaggwo: The antagonist archetype. Representing cruelty, greed, and callousness, her character drives the conflict that forces Nurayya into desperate action.
- Baffa: The moral compass and sole protector. His gentle nature and secret kindness provide Nurayya the emotional anchor she needs to survive until his death breaks the final barrier keeping her home.
- Ilu: The unwanted suitor. A symbol of societal pressure, substance abuse (described as a mashayi or drunkard), and the patriarchal traps designed to strip young women of their agency in the narrative.
- Abuja / Kaduna: Geographical anchors representing class disparity and narrative convergence. Abuja establishes emotional stakes (maternal grief and wealth/urban life), while Kaduna acts as the chaotic threshold where rural tragedy meets urban peril.
Dare Daya ("One Night") is a poignant and emotionally charged Hausa contemporary drama written by Hafsat (Hapsy Baby). The narrative centers primarily on Nurayya, a young girl trapped in a relentless cycle of abuse, exploitation, and emotional isolation in a rural village. Raised under the thumb of her cruel guardian, Gwaggwo, Nurayya is treated little better than an enslaved domestic servant. She is forced to hawk tigernuts (gyada) under punishing conditions, subjected to frequent beatings, denied adequate food, and dressed in tattered, patched clothing. The only source of warmth and protection in Nurayya's bleak existence is Baffa, her adoptive father. Baffa secretly shields her whenever he can, feeding her hidden scraps like boiled cassava and offering gentle words of comfort. However, Baffa's quiet resistance is cut tragically short when he falls ill from a snakebite and passes away, leaving Nurayya entirely defenseless. Matters worsen when Gwaggwo arranges a forced marriage between Nurayya and Ilu, a local drunkard whom Nurayya deeply despises. Realizing she has nothing left to lose after Baffa's death, Nurayya makes the desperate decision to pack her meager savings (950 Naira) and flee the village for the bustling city of Kaduna. In parallel to Nurayya's harrowing rural life, the story opens with a glimpse into a very different world in Abuja. A well-to-do woman named Saudat is consumed by grief, mourning her daughter, Meenat, who disappeared twelve years prior. Despite having other children, Saudat's heart remains broken over the unresolved mystery of Meenat's fate. The narrative converges tragically at the climax of the excerpt: Nurayya arrives in an unfamiliar, overwhelming Kaduna. Overwhelmed by the city traffic and paralyzed by a lack of urban survival skills, she attempts to dash across a busy highway, only to be struck down by a speeding car. She lies bleeding and unconscious, setting the stage for the inevitable dramatic revelation that the abused village outcast Nurayya is, in fact, Saudat's long-lost daughter, Meenat.Expanded Story Summary
Deep-Dive Literary & Thematic Analytics
1. Narrative Architecture and Dual Plotlines
2. Character Archetypes and Symbolic Roles
3. Key Thematic Motifs
Detailed Keyword Commentary