Showing 30001 words to 33000 words out of 47663 words

Chapter 11 - BINTOTO Hausa Novels by Maman Teddy .pdf


kk fadamun duk wani abu da bakyaso daga gareni nayi maki Alkawari n xan daina shi.
Goge hawayen fuska n ta tayi tana bin shi da kallon tsana sannan tace" kaine na tsana banason
bude ido na ganka,plz karabu da ni.
Saurin rintse manyan eyes din shi yy don jin wani irin radadi a zuciyan shi da maganan da take
yaba mashi.
A sanyaye fuska bb walwala yace okay sorry dear,inshaallh xanyi kokarin hakan,duk da banajin
xan iya,amma for now kixo ku gaisa da Friend dina Abdulrahman.
Tsaki ta kuma hadi da cewa wani Friend din kane bai sanni ba,indai ko anan yake. Lumshe ido
yy cike dajin dadin muryan ta yace" No wannan a nijeria yake ba'anan ba. Jin ambaton nijeria
yasa gaban ta faduwa. Ji tayi xufa na karto mata,sai kuma tayi tunanin kar taje,shiru tayi don
zuciyan ta nason ganin wannan Abdulrahman da take ganin kaman ta san shi a wani wuri.
Batare data kalleshi ma ta nufi hanyar da xai sada ta da falon dayasha kayan alatu da kayan
mure rayuwa. Biyo bayan ta yy cike da jin dadin amincewan da tayi xasu gaisa da Aminin nashi.







Mutare a episode na gaba💃🏻

*Mmn teddy🧸*
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: *Typing🖊ï¸*



*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*



*Episode 38/39*


*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

*________________________*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu,Alheri k'ungiya ce masu aiki da nazari da illimi domun wayar
da kan Al'ummah da masoyan ta,Alheri sai D'an Alheri```


Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

Dedicate to my dear Afnan,wannan pagen taki ce y'a guda,Allah yy ma rayuwa Albarka... Luv u
much daugther na💔.


*_________________________*



Bin bayan ta yy har suka isa tsakiyan falon da ya wadatu da kayan alatu da more rayuwa,komai
na tsarin wajen abun burgewa ne,musamman dan gane da yanda komai na masu abun ne,don
dukiya ba komai ce a wurin su ba face abun kashewan su at any time... Cikin takunta mai cike
da jan hankali wanda yake k'ara birkita Prince Maleek take takawa har ta isa kan daya daga

cikin Royals din falon. Ba tare da ta kalli bak'on nasa ba kuma aminin sa ta zauna tana yatsina
baki,dagani kasan an tilasta mata ne,ba son ranta a Zuwa sam. Dago Dara² idon ta tayi hadi da
sauke su kan Abdulrahman dai² shima yana dago da nasa idon. A tare sukayi saurun
mik'ewa,yyn da shi Abudulrahman yayi saaurin cire bakin glass din fuskan shi bakin shi nason
furta wani abu,amma yakasa. Itako Bintoto zaro ido waje takeyi hadi da sauke su kan
Abdulrahman tana mai dafe kanta wanda da'alama so take ta tuno wani abun,amma ta kasa.
Jin muryan sa da tayi yana Ambaton "BINTOTO kece nake gani ko idanuna ne suke mun goxon
ki?.
Miryan ta ne ya hau rawa so take ta tuna Abdulrahmanu ko ta karfin tsiya amma ta kasa. Ihu
tasa cikin wata irin murya tace" Abdurrahmanu kai ne?. Sai kuma tayi luuu hadi da yin k'asa.
Cikin Azama Prince Maleek yy saurin tallabota hadi da rumfacota jikin shi,yana girgixata
Fatimah" Fatimah"... My Queen Open ur Eyes let me say something plz..." Haka yy ta girgixata
ko xata bude idon ta amma shiru bb alaman numfashi. A zuciye ya dago hadi da kallon
Abdurrahamanu yana pointing din da yatsan sa hadi da ce masa" Me kayi mata Abdulrahman,
bakasan itace rayuwata ba? Itace komai na!! Waye kai a wurin ta? Kasan ta ne?. Yafadi a
zafafe kaman mai shirin kai masa duka.
Hankie Abdulrahman yasa hadi da goge fuskan shi sannan yace Maleek She is my blood
sister,my biological sister... Bai rufe baki ba Maleek yy saurin cewa" what do you mean
Abdul,fatima is ur biolagical sister?. Daga masa kai yy wanda kan ta bashi amsa yaji muryan
Mama Queen da Hawaye tuni ya gama bata ma fuska tana cewa" Ibeg stop doing that.. Just
asisst my daugther plz... Ba ku tsaya surutu da bai da wani Ma'ana ba a yanxu. Silverline dake
guefen tane tayi saurin Dakko ruwa A wani bowl tana nufo Bintoto cikin hanxari ganin Hankalin
uwar daakin nata yy matuk'ar tashi... Dad ne yy saurin Amsan bowl din,yyn da Maleek ya
dauketa cakk yana mai shimfidar da ita kan royals cushines din falon. Har dad ya matsa kusa
da bintoto bai jirga ba. Yana kwakwime da
Hannun ta kaman wani zai kwace masa. Itako mm Queen banda zubar da kwallah bb abun da
takeyi tana mai Addu'ar Allah ya tada mata da Bintoto n ta. A hankali Dad ya shafa mata ruwan
wanda cikin sauri tayi gigiff ta mike,ganin still ba a hayyacin ta take ba,yasa Maleek saurin
Rungumeta yana manna ta da jikin shi yana karanto mata addu'oin da rabon sa da yin su ya
manta. Cikin wata irin murya dagaji kasan mutum yana unconcius tafara cewa" Wai Innata ga
Abdurrahamanu nan,Innah xai bigeni!!.. Jin haka yasa Mm Queen saurin matsawa gareta tana
kamo Hannun ta tana cewa" Bude idon ki baby na. Ga Abdulrahman bb abun da xai maki. Jin
muryan Mm Queen yasa ta saurin kara yunkurin mikewa idon ta da yasauka kan na
Abdulrahman dake goge hawaye yasata tsayawa daga zaunen cakkk... Tana tunanin wani
abun,sai da tayi kusan minti biyar a haka Dad duka suna mata Addu'a,kawai sai ta saki wata irin
marayan kuka tana cewa" innallilahi wa'innah ilayhir raji'un.." cikin wata irin dasasshiyar murya
ta hau cewa" Mm Queen Innata!! Innah ta nakeson gani. dad ku kaini,kukaini naga Innata.
Kawai sai ta kara rushewa da wani irin kuka mai taba zuciya.

Cike dajin wani irin zafi ganin hawayen da take fitarwa yasa idon shi kar ka dawa yy wani irin
jahhh.... Cike da wata irin murya ya kalli Dad yana cewa" Dad yanxun ayi mana VIZA mu wuce
nijeria. Fatimaj na son ganin Innah. Ganin shima na shirin tada masu da balli yasa Dad cewa"
No my son mu bari sai gobe,kan nan Fatimah ta kara samun kwanciyar Hankali koya kace

Abdulrahman?. Dad yace hadi da kallon Abdulrahman. Daga masa kai Abdulrahman yy yana
cewa " hakan yy Dad. Muryan Bintoto sukaji tana cewa' nifah daga nan wlh baxan koma ko inah
ba sai fita zuwa k'asa ta don Innata ta kawai nake son gani. Cike da kulawa mm Queen ta
matsa kusa da ita tana dafata hadi da cewa" come down dear,yau xamu tafi Nijeria. sai ta juya
tana kallon Maleek tana ce masa" Maleek kufara shiri kai da Abdulrahman xamu bi jirgin karfe 2
xuwa nijeria a yau dinnan. Cike da jin dadi Bintoto ta matsa kusa da Mm Queen tana kwantar
da kanta jikin ta,don sai a yanxu taji sanyi ya ziyarce ta.









Mmn teddy🧸
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: *Typing🖊ï¸*



*🌹BINTOTO🌹*
*Na Mmn teddy🧸*



*Episode 40/41*


*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION📚🖊ï¸*

*A.W.A*

https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm

*________________________*


```Kungiya d'aya tamkar da dubu,Alheri k'ungiya ce masu aiki da nazari da illimi domun wayar
da kan Al'ummah da masoyan ta,Alheri sai D'an Alheri```


Fellow me on telegram

https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk

Dedicate to my dear Afnan,wannan pagen taki ce y'a guda,Allah yy ma rayuwa Albarka... Luv u
much daugther na💔.


*_________________________*

Shafa ta Mm Queen ta hauyi hadi da d'an bubbuga bayan ta alaman Rarrashi. Wanda ganin
Bintoto tayi shiru ta kwantar da hankalin ta yasa Maleek da Abdulrahman Ficewa daga falon
don su fara shirye² na wuce gida Nijeria. Shima Dad side din shi ya nufa hadi da
shiryowa,wanda Bintoto da kyar da Lallami Mm Queen ta sata ta kara shiryawa hadi da watsa
ruwa a gaggauce tasaka wasu fitinannun Abaya masu jerin duwatsu jah. Sai daga katsa anyi
masa adon flowers Jahh masu daukan ido sai kuma yak'ara ma Abayan kyau da tsaruwa da
yake kallon Black ne Abayan. Rolling tayi da mayafin shi Black yyn da ta sako Takalmin ta Half
cover mara tuudu baki daga sama anmasa gyezan Jahhh,wow abun sai dai muce Mashaallh,
don duk munin Bintoto andaga anyi kyau matuk'a,musamman da tasamu kulawa wajen mm
Queen da kuma gogewa ta k'asar Jermany,fatan nan ya koma choculate colour mai maske don
har shaining take na Alaman hutu da kwanciyar Hankali... Fitowa falo tayi nan ta tadda su duka
suna zaman jiran fitowanta. Bin su da kallo duka tayi cike da mmki take kallon Prince Maleek da
yasaka wata shadda galilah mai ruwan sky blue,yasaka hular gube da takama kansa damm
gashinnan ya kwanta kaman balarabe,shiru tayi tana kallon yanda yy matuk'ar kyau,a ranta
tana cewa" Dama Maleek yana da kyau haka, mtswww shiyasa mata ke lik'emasa shi kuma yy
tawani iyayi yana lalata masu rayuwa, sai kuma still a zuciyan nata tace" tom ainah y iya shigar
Hausawa,wata zuciyan ne tabata amsa da ahh ke Bintoto kin manta Dad Bahaushe ne. Mm
Queen ce kadai Baturiyya. Bata fargaba sai daddad'an k'amshin shi taji kusa da itah yyn da kan
ta ankare tuni ya manna ma kumatun ta kiss hadi da ce mata"u are beutiful". A maimakon ta
bashi amsa sai ta d'aure fuska tamau had'i da rabawa ta gyefen shi tana nufan Mm Queen da
take ta washe mata baki,hugging din ta Bintoto tayi tana cewa" Mom ya kk ganni!!?. Dary Mm
Queen tayi tana mai ce mata you look so beutiful dear. Cike da jin dad'i Bintoto tayi dry tana
cewa" Dad...." I'm ready to go. Murmushi duka falon sukayi hadi da cewa" okay Mashaallh
sannan duka suka rankamo zuwa farfajiyan fillin masarautar Mm Queen, masarauta mai tarin
Albarka bayin ta na Alfahari da ita, da mutanen k'asan ta. Jeriya duka bayin masarautar sukayi
don haka dama sukeyi idan Wani Zai bar masarautar yyn da wasun su ke zubewa kasa,suna
kwasan Gaisuwa.... Wasun su kuma suna shimfid'a tattatausan capet masu laushi da suka sha
adon xinarai a haka suke ta kashi har suka isa motocin dake tsaye drivers da sequrities na jiran
isowan su.
Mm Queen,Bintoto da Dad suka shiga Daya daga ciki yyn da Abdulrahman da maleek suka
shiga daya... A haka basu wani 6ata lokaci ba,suka nufi airport yyn da isan su jirgin su ta daga
xuwa gida Nijera. Wanda ko a jirgi Maleek haka ya hana Bintoto sukuni,don yana manne kusa
da itah, in sun hada ido ya kalleta yy kissing din ta hadi da furta mata I LOVE U". Ita kam har
kunya taso ma ji nasu DAD, don shi Maleek sam baijin komai.

Itakam mmki takeyi musaamman inta kalli su Mm Queen sai taga fuskan su sake sai ma
murmushin da suke bin su da shi,suna kallon su cike da sha'awar su,haka ma Abdulrahman
don gdy yake ma Allah da Bintoto Allah yabata Maleek a mataayin miji. Itakam kunya da abun
duniya da duk ya isheta sai ta kalli Maleek ta gallah masa harara tana mai kifah kanta bisa
hannayen ta alamun bacci xatayi,bata dade ba Baccin ya kwasheta,nan ko Prince ya tallabota
hadi da kwanto ta jikin shi.

Suna a haka bata farka ba sai da jirgin su ya sauka,sannan taji muryan Mm Queen tana tasota.
A hankali ta bude ido tana mmkin ganin ta jikin Maleek da tayi,ai cikin sauri ta mike tana kallon
Mm Queen hadi da yatsina baki alamun Maleek ya dameta. Aiko nan suka sa dry,yyn da
itakuma ta wuce summm² a haka ta sauka daga jirgin suma sukayo bayan ta.
Motoci suka tadda jera abun kaga ga Excellency,tuni jiniya ya kurince ko inah kowa yasan da
dawowan Mai girma gomnah...

Tun suna cikin gari har suka fara shiga kauyaku har suka iso kauyen garin su Bintoto, Allah
sarki shuru Bintoto tayi ko inah suka wuce tana mai tuno shi a zuciyan ta. Dako suka iso
primaryn garin su tuni ta tuna da ita ranar dasuka sato ma mai gona Mangoro,dry tasaka Wanda
sam bata shirya masa ba. Kallon sa tayi hadi da son tuno da sunan k'awayen abokan tsokanan
fad'an ta amma ta kasa,dry d
Ta kuma hadi da cewa" Hamma Abdulrahmanu inah wannan wah ma take? Kallon ta yy hadi da
ce mata' au wato yau kin manta sunan Aminan fadan naki Lami ko?. Dry tayi hadi da cewa'
yauwa lami tana inah tananan ko? Daga mata kai yy yana cewa" tana nan yanxun kaman ma ta
auri dan liman ne,yaran su 4. Zaro ido tayi tana dry hadi da nanata sunan Lami a zuciyan ta.
Sannan ta kwanto da kanta a kafadan Mm Queen tana jin wani irin sanyi na ratsata.

Mutan kauye kuwa tuni suka fara ihu suna Abdulrahmanu ya dawo,ganin motocin da suke
shigowa cikin kauyen. Dai² wata dankareriyar gida da aka kyewaye da securities ta ko inah
suka jahh suka tsaya hadi da fitowa,karema tankamemen gidan kallo Bintoto tayi tana mai
cewa" Hamma Abdulrahmanu yanxu innata ne cikin wannan gidan?. Cike da tausayin ta ya
daga mata kai yana mai cewa " Innah sam taki barin kauyenan kullum gani take kaman xaki
dawo gareta,sai gashi Allah ya cika mata burin ta xata ganki da ranta dakuma lfyn ta... Ai bai
karake maganar ba tayi cikin gidan da gudu tana kwad'a innah ta" Inna ta kina inah gani na
dawo....Innah ta..."

Mutan kauyen dasikayi dafifi a wajenne sukaji tana kwada innan ta nan suka fara tunanin ko
Bintoto ce,sai kuma dasukaji Abdulrahman yace Bintoto yasa su fara Ambaton Alqur'an Bintoto
ce... Bintoto nah. Sudai sam Su Mm Queen da malik da yagama tausaya ma HURATTY AININ
shi basu tsaya bin tana su ba,don mm Queen bata fahimtan komai sai dao bin su da ido da
takeyi,nufan cikin wannan rangajejen gidan sukayi don biyo bayan Bintoto da ta dade a
ciki....💃🏻

#SHERE TO ANOTHER GROUPS...




Mmn teddy🧸
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: *TYPINGâœí ¼í¿»*


*🌹BINTOTO🌹*

*Na Maman teddy*


*Page 42/43*


____________________________


*ALHERI WRITER'S ASSOCIATION*📚🖊ï¸


*A.W.A*


``` k'ungiya d'aya tamkar da dubu, burin mu shine mu fad'akar da Al'umma baki d'aya, Alheri sai
d'an Alheri.... Alheri gidan kowa....```

_________________________


*Dedicated to Glowing Azee.... Marubuciyar littafin Gimbiya Azeemah, waannan pagen taki ce,
son so fisabillah💔.*


******

Yanda ta kutsa kai ixuwa cikin gidan binajan yasa duka ma'aikatan gidan kasa dakatar da ita,
duk da kasancewar ba sanin ta sukayi ba. Haka Bintoto kaman wacce tasan kan gidan baki
d'aya ta cigaba da kutsa kai tana k'wala kirar sunan Innah...."

Kutsa kanta tayi ixuwa wani falo wanda da shiganta taji idon ta yy wani dara² saboda tsaban
had'uwan shi da k'ayatuwa da kayan alatu da more rayuwa wanda tun daga farkon falon aka
k'ayata shi da adon gold kaman gidan sarautan da suka amsa sunan gidan mulki da iko. Zaune
naga hango ta kan wata irin sallaya mai laushi da walwali wanda taushi kan baxaka had'a shi da
tattausan fure ba. Hannun ta rik'e da caxbiha tana laximun da yazame mata sababbba kullum.
Hannun ta asama yake alamun tana mik'a ma Allah kukan ta da duk wani abu da yademeta.
Shafawa tayi had'i da juyo bayan ta don jin kaman tsayuwar mutum a gyefen ta. Dai² Bintoto
nata waige² don tarasa inda xata nufa a wannnan tanfatsetsen falon. Karaf suka had'a ido da
Innah da manyan ta yakuma kama ta. A sanyaye cikin muryan Rashin gane ta da fahimta tace"
sannu y'a ta, daga inah kk?.
Kallon ta Bintoto ta tsaya cak tana yi cike da d'oki da mmki murya na rawa tace" Innah". Sai
kuma Hawaye ya hau bin kuncin ta tagaxa cewa komai sai sheshshek'an kuka da takeyi.

Ganin haka yasa Innah mik'ewa had'i da nufo ta tana cewa" subhanallah y'annan zauna maxa
kwantar da Hankalin ki, kifad'a da muwanki inshaallah kin xo gidan waraka...

A maimakon Bintoto ta bata amsa kawai sai ta nufeta da gudu ta k'ank'ane ta tana wani irin
kuka mai tsuma zuciya da karyar da duk wani lago na jiki... Cikin muryan matsananncin kuka ta
hau cewa" Innah ta nine fah, nine Bintoton ki....sai kuma ta kuma rushewa da wani irin
matsanancin kuka tana yi tana k'arawa. Nan take jikin Innah ya hau kerma cikin wata irin murya mai cike ta'ajibi tahau cewa" Mama na
kene? Dama kina raye, ashe xamuga juna dake batare da na mutu ba.... Nan hawaye ya hau
bin kuncin Innah. Sa Hannu tayi had'i da k'ara manna Bintoto da jikin ta tana mai jin wani irin
sanyin da rabon taji irin tata manta a rayuwan ta. Kuka Bintoto take yyn da Innah ta fara d'an
bubbuga bayan ta alamun Lallashi, dai² su Dad da Mm Queen na shigowa falon wanda ganin
su da Abdulrahman yasa Inna saurin raba jikin ta dana Bintoto tana mai zaunar da itah kan
d'aya daga cikin juberun falon. Cike da karamcin irin nata duk da batasan komai dan gane da su
Mm Queen ba, ta nufesu tana masu lale marhaban. Had'i da masu mazauni a falon. Zama Mm
Queen tayi tana tama Innah murmushi don ita dai bb bakin yin Hausa tun da ba iyawa tayi ba.
Cike da mutuntawa Dad yafara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login