Showing 1 words to 3000 words out of 15259 words
Chapter 1 - The Sexy Boss book 1 Hausa Novel By Maman Teddy .pdf
********************** ⬇ **************************
**********
_WRITTEN BY:MAMAN TEDDY_
_Page 1_
*DEDICATION*
_This Book is dedicated to my creator ,then to the vehicle that drove me to the world in the
person of Prof. Mohammed A. Bamalli and my beloved momma Hajiya Safiya Abdslm finally I
dedicated this novel to my fellow fans. Thanks_
*_PREFACE_*
_ln out of deep concern on Marriage problem , our singles ladies,Matan Auren mu na yau da dai
sauran mata baki ɗaya , wannan yasa na tsaya nayi dogon bincike ,not for a while...wannan
yasa na tache Wanannan labari don na kawo in a romantic way , LALATA, ƘWARTONCI , tare
da tarin dukiya wanda zamu ga matasan mu nayi a dare ɗaya . shin ta ina ake samun irin
wannan arxiƙi? A sanin kan mu ne komai sai mun nema muke samu...! Matan Aure kiga daga
sana'ar Ɗan wake ta maida zauren gidan ta ,dandalin Ƙwartanci,kawalci..._
_budurwa mai shegen Son kuɗi da zafin nema ,wanda saboda jarabar Son kuɗi har shayi take
sayarwa a gidan uban ta , daga haka kuma sai ina za'a je kenan? , Gyefe guda kuma ga
Shahararren Attajiri matashin yaro young billionerer , wanda he's not up to 29 years ,Likita a
zahiri kuma a idon al'umma , Amma a baɗini shi ɗin MILITRY ARMY ne , THE SEXY BOSS
kuma shararren ƘWARTO... THE SEXY BOSS...! Labari ne da ya taɓa rayuwar Ma'aurata
matan Aure da kuma ƴammata duka . Pls don Allah if you know you're under 18 na roƙeki da
iyayen ki kar ki karanta mun wannan littafi , but if you're above 18 sai dai nace Musha karatu
lafiya...kar ki karanta ki na washe baki kina dariya Kukan ƙurciyar na nan a gaba . kar dai
ku manta da yanda ƙarshen bariki take kama ga Littafaina na" Gidan ƙwarata, Bafulltanan
Ruga, Ƙwarton manya, Walijaam, Taɓarah Siyasata, dds. Duk wacce tayi yunƙurin cin zarafi na
akan wannan labarin baxan lamunta ba wallahi,don na fadi tun da fari ga yanayin labarin ba zan
lamunta cin mutunci daga kowa ba ALLAH_
_Ba zanyi free page da yawa ba, a page 5 free page zai ƙare , zaki iya fara yin payment ɗin ki
tun yanxu ,don a saka ki a paid grp a cigaba da tafiyar dake .... Littafin na kuɗi ne_
_Regular group ₦300_
_Vip Group ₦500_
_Special₦1000 zaku iya tura kuɗin ku ta wannan bank account 6037312299 Mohammed Aisha
keystone bank ko ki tura da katin MTN ta wannan numbern 08081202932 ,banda Vtu pls❤️_
Bismillahir rahmanur rahim
_ZRIA_
"Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don
tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary
School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu
bata jin ta taɓa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin
lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta , ga iya
wasa kai . Bata cikakken dogon magana bata sa turanci ba a ciki , kasantuwar layin su wuraren
cikin kasuwa ne duk ƴan ƙauye ne sai wanda basu yi ilimin zamani ba yasa suke mata kallon
Wata irin fitinanniyar mai ilimi da babu kaman ta kaf unguwan . Wannan yasa take samun
girmamawa daga mutanen unguwan tasu . Kaman yanda Umaima ta saba yanzu ma juyawa
tayi tana ganin Wani yaro Wato Sulaiman yaron layin su , yana tafe gyefen sa da Akuyar gidan
su yasa igiya a saman kan ta yana jan ta zai kaita gida . Kai Sulaiman ..! Umaima ta kira sunan
shi tana cigaba da cewa " Ka riƙe head ɗin goat ɗin nan da ƙyau kar tayi running away... Duk da
bai fahimta mai take nufi ba don duk ya birkice ya ɗauka wani irin lafiyayyen turanci tayi masa
na ƴan ƙasan waje ,wannan yasa jikin shi na rawa ya ƙara kama akuyan yana cewa " To
Umaima . Hurryoooo hurryoooo tayi maganan tare da raɓashi , hurry up ta koma dashi
hurryoooo. Wuce shi tayi tana isowa dandalin mazan layin da suna ganin ta kowa ya hau washe
baki yaga mai ilimi ,nan suka hau faɗin Barka da yammaci Umima . Murmushi Umaima tayi tana
ɗaga masu hannu kamin tayi magana ne sai ga Sama'ila yazo da mashin a wani irin gudu ya
wuce wurin fiiiiiiiiiii tare da bi takan Kazan dake gyefen hanya . Rintse ido Umaima tayi kamin
tayi magana samarin layin sunyi saurin nufar inda kazan take wushishshiren mutuwa , Yayi da
Sama'ila ya tsayar da mashin ɗin nashi can gaba yana isowa inda kazar take a ƙwance tana
wushishshire . Ganin mutane sun rufa wurin kaman an kashe rai yasa Umaima ƙarisawa cikin
sauri tana tafiya zaf zaf irin tafiyar nan nata ,ga ƙiba gata ƴar gajera , nufa wurin tayi tana
leƙawa ,nan taga hanjin kaza a waje , rintse ido tayi tana faɗin " Eyya kazan tayi gone. Yanzu
Sama'ila abun da za'a yi shine ka ɗauki kaxan nan Kabi gida gida ka nema mai shi . Kamin ta
rufe baki ne mazan layin suka amshe ta da tabbas kuwa haka za'ayi ,ka nemi mai wannan kaza
ka a bata haƙuri .
Juyawa Umaima tayi zata tafi sai kuma ta juyo tana kallon Samarin tare da cewa " Samari
Inshaallh gobe zan fara sayar da shayi , da yammaci sai kun zo siya. Duk da a wannan wurin
aƙwai wanda hakan baiyi masu ba , amma ganin da yawa sunfi riji'a mata yasa kowa cewa "
Zasu zo goben Inshaallh . Don dama ita Umaima aƙwai faɗa da tsiwa , Ta kama yaran layi duka
,haka almajiran Layi sam bata da kirki amma a haka tana da masoya saboda fara'ar ta da iya
zubo zance ga kuma uwa uba turancin ta ,da suke ganin duk Zaria babu kaman Umaima indai
turanci ne.
Fitowa tayi daga layin nasu zata tsallaka titi sai taji Muryar nadabo yana kirar ta da" Malama
Umaima , cikin sauri ta juyo tana washe baki tare da cewa " Na'am Nadabo ya akayi ?.
Murmushi Nadabo yayi yana nuna mata sabon shagon askin da ya buɗe tare da cewa " Kinga
Shagona Dana buɗe na aski , Mani ne yake zanen kayan aski a jikin shagon ,gani nayi duk
layin nan babu mai ilimin ki shiyasa nace a bari Kizo kisa ma shagon suna . Ƙara wangale baki
Umaima tayi tare da gyara wuyar hijabin ta , tana cewa " Ƙwarai kuwa haka ne.! To kai Mani ka
shirya ka saurara sunan da zata faɗi sai ka sanya.!
Mani ne yace " To Nadabo ina ji. Shiru Umaima tayi don bata san sunan da zata faɗi da turanci
ba , tun da ba iyawa tayi ba . A hankali ta tuno da wani jarida da take siya a wurin Baba ,Wai ita
adole ga boko da ƙafanta ta zauna tayi ta kallon jaridar layi ɗaya bata iya karantawa , amma a
haka gobe zata siya wani . Yauwa ya shirya rubuta..! Tayi maganan tana kama ɗan mitsulun
bakin ta , Sai kuma tace kasa " Nan ta fara jero masa harrufan baƙaƙe yana rubutawa ,bayan ya
gama ne ta karanta masu kamar haka " SOFA BARBAR SALOON . To shikenan tayi
maganan tana juyawa , Cike da jin daɗi Nadabo ya fiddo da ɗari biyu a gaban aljihun shi yana
miƙa mata tare da cewa " Umaima gashi , aaa haba Kabar shi Nadabo. A'a ba'ayi haka ba don
Allah ki amsa . Murmushi tayi tana sa hannu tare da cewa " to bdmw Yowa Nadabo ka sanar da
mutanen ka Zan fara sana'ar sai da Shayi kamin result ɗin mu ya fito ,mu wuce gaba da
Sakandire. Aaa kayy mashaallh nan Nadabo yayi ta mata fatan alheri ita kuma ta juya cike da
taƙama tana barin Wurin . Juyawa Nadabo yayi yana kallon Mani dake bin Umaima da
murmushi , kai lafiya malam ? .
Murmushi Mani yayi yana cewa " Kasan Allah Nadabo nifa duk duniya ban ga wacce nake so
kaman Umaima ba , gata ƴar lukuta ,ga ilimi...kai Da Allah rufe mawa mutane baki , Kasan
wannan yarinyar ilimin ta kuwa? Duk layin nan babu wanda ma zai iya soyayya da ita bare kai
,da ba A ba Alu .ka tsaya ka ga irin masifaffen me ilimin da zata aura , Ni ina da yaƙinin ma
professor zata Aura don shine dai dai ita . Tun da Mani yaji haka ya juya yana cewa " Na bar ma
zuciyata.!
***
_LAGOS_
Gida ne da yakai ya kawo ,babban gida mai kuma ɗauke da be hawa hawa , bene ne aka ɗaura
kusa huɗu , wanda zamu iya cewa " Duk girman Lagos ba gida irin wannan , ko ba'a faɗa maka
ba kasan cikin gidan za'a samu under ground wato gidan ƙasa . Gaba da baya sojoji ne suka ke
waye gidan , don babu security ko ɗaya ,sojoji ne suka zama security n wannan gidan... A
hankali nake bin ko ina na gidan da kallo Ina kutsa kaina hanyar da fita . Wani irin falo na shigo
wanda gaba ɗayan shi ban ga wani abu da ya yi kama da palstic ba har ƙofan wurin komai
glasses ne kaman madubi haka kake ganin kan ka . Wani irin ihu nake ji ƙasa ƙasa ,can kuma
na fara jin ihu haɗi da magana ...saurin ƙarakawa wurin nayi , wata irin babban mace na gani
zindir tsirara haihuwar uwar ta , irin manyan ƙosassun hijiyoyin nan , ta wangale ƙafa ta wage
mawa Saurayi matashi wanda ashekaru bai fi 28-29 ba yana buga mata gotso jikake fat fat
fat...ita ko sai ihu take tana sambatu tare da faɗin aaahhh daɗi ,aahhhh washhh ciki SIR UMAIR
, wayyo Gin....wani zungura yayi mata nan bakin ta ya ɓace tana faɗin Washhh Doctor daɗi
aahhhh ka kama gindina ka riƙe kayi tamun na bar maka washhh Aahhh Daɗiiiii aahhhh tana
maganan Muryar ta na shiɗewa , yayin da ƴar tsakiyar ta take rawa kar kar , haɗa Gindin sa
yayi da nata yana sa hudan shi tare da ɗaurata saman ƴar tsakarta dake rawa na jaraba , ya
dannata ciki , wani irin ihunnn daɗi tasa tana kai hannun ta tare da ƙanƙanesa tana faɗin wayyo
Doctor UMAIR aaahhh Gindin ka daɗi ,wayyyy zan sumaaaa ....shiiiii..! Taji yasa mata yatsar shi
a laɓɓan ta , ware idanun ta tayi tana kallon kyakykyawan fuskar tamkar na balarabe hannun ta
tasa tana jan sajen sa tare da shafawa idanun ta na fidda hawayen ɗaɗi , Umair Daɗɗiiiii tayi
maganan tana jan kalaman nata. Pink lips ɗin shi ya ɗan cija ,wanda saurin rintse ido tayi tana
furta aaaahhhh don ji tayi kaman durin ta ya gatsa , lulun manyan idanun sa ya watsa mata
wanda tsakiyar su suke ash colour , akasin namu da yake baƙi , kallo ɗaya zaka yi ma Umair
kasan cewan Half cast ne ba cikakken ɗan Africa . Cikin Muryar sa mai Dada haukata duk wasu
matan dadiron nasa yace " Bana so ina sex da mace tana mun kuka , i hate that...! Girgiza kai
tayi alamun to , zata yi masa magana taga ya miƙe daga Kan ta yana tashi da'alama barin
restroom din zaiyi . Saurin miƙewa tayi tana riƙo hannun shi , tana wani irin magana da rawar
murya , Pls No no Umair pls... Kallon ta yayi don ya fahimta mai take nufi , Pls ko one round ne.!
Juyawa zaiyi yaga takai hannun ta ƙasan durin ta tana fara caccaƙar durin nata a fichewar
Hayyaci , wannan yasa shi dawowa a nan tsaye yanda take ya haɗa ta da bango yana ɗaga
ƙafarta tare da zura Gindin sa cikin durin ta , a haka ya cinta kaman ya samu ɗanyar Nama
Yana aikin buga mata wasu lafiyayyun gijagijen gotso , wanda kama baki tayi don ihun daɗi take
son yi amma ya hanata hakan , acewan shi baya so..! Wannan yasa ta sai nishi take kaman mai
naƙuda , kallon yanda idon ta sukayi waje yayi nan yasaki wani murmushi yana ƙara harba
mata alƙalaman sa ciki , kawai sai ruwa sharrrrr ta fara ambaliyar ruwan daɗin ta ...bai tsaya ba
ya zare Abun daɗin nasa yana juyawa tare da barin ta nan zube tana ambaliyar ruwan niima
anan ƙwance ƙasa..! Ihu take tana faɗin Wayyo daɗi Wayyo gindina zai fita wayyo Aahhh ushhh
You sexy Umair Daɗɗiiiii , You're SEXY BOSS.!
***
_JIRGIN OUSTRALIA_
Jirage ne kusan guda Ashirin suke sauka a filin saukar jirgi na Lagos , ko wanne jirgin sunan da
zaka ga An rubuta shine U.B , Bin jiragen da kallo jami'an gomnatin wurin keyi , babu mai
zarran iya tunkara da sunan bincike . Sai dai ƴan jaridu dake kai kawo wurin rattafa bayanin da
suke son Fitar wa a safiyar gobe wato Monday Zasu fidda jaridar da makaman labarai.
Commionern ƴan sanda ne ya sauko daga ɗaya daga jiragen , wanda wannan ya nuna mawa
ƴan jarida cewa " Wannan jirgin an shigo da su Nigeria ne da hannun gomnati , cikin sauri suka
rufe Commioner tare da jefo masa tambayoyi kowa na faɗin nasa , Yallaɓai shin wannan jiragen
na mene? Yallaɓai shin waye mamallallkin wannan jiragen? Yallaɓai shin gomnati.... Ya isa ya
isa.! Yayi maganan tare da katse su ta hanyar ɗaga masu hannu , wannan jiragen ba na
mutanen ƙasar Oustralia bane , na ɗan ƙasar mu ne , Sir Umair Ahmad moddibo . Matso shi
ƴan jaridun sukayi don an zo inda suke so azo . Yallaɓai meye gaskiyar zargin da ake akan SIR
UMAIR? Wasu suna cewa kudin sa bana sa bane , a gyefe guda kuma wasu suna cewa shi din
professional doctor ne ,wasu kuma suna cewa a'a shi ɗin militry Army police ne. Wata ce ta
kuma jefo masa tambaya da faɗin" yallaɓai munji a majiya labari Minister na tsaro wato Hajiya
baraka ta sanar da cewa " Duk wanda yayo mata bin cike akan Umair ciki da wajen sa tasa
ƙyautar kuɗi na dukar kudi kimanin Miliyan dubu ɗari biyu da hamsin... To ku meye aikin ku ?
Kuje ku bincika mana?? Sir Umair ba mai laifi bane ,don haka mu ƴan sanda Ba zamuyi bincike
akan abun da babu ba. nufar moton shi yayi, yayin da sauran jami'a suka dakatar da ƴan jarida.
***
Leƙawa tayi gidan Baba tana faɗin Baba Wai shin yau babu jarida ne ? . Babu na turanci sai na
Hausa . Kai Baba baa samo jaridun bane ,na gama da wancen . Cikin mamaki baba ta juyo
tana cewa " Kice kin karanta labarin Wannan matashin biloniyan nan , wanda idan za'a jero
masu kuɗin Nigeria da suka fi kowa mutum sha biyar sai an saka sunan shi a ciki . Wai ya
labarin yake ne?? . Ƙurrri Umaima tayi da ido tana kallon Baba Uwale don Jin ƙaryar ta an kusa
ka mata . Cikin sauri tace " Eyya Baba Uwale ai Sani na bai mawa wani ɓangare daga cikin
jaridun , ƙila da wurin shi mutumin . Ya labarin yake?? Taɓ aiko ana ta firar shi ko ina ma , ance
shi mahaifin shi ne ɗan Africa Mahaifiyar shi Baturiya ce a Oustralia , kin san ƙasace mai yawan
ƙarafa masu ƙyau da jabu , wannan yasa yake da maƙerar jirage da duk wasu abu da ya haɗa
da ƙarfe ,da hakan ne yayi arxiƙi gigitaccen arxiƙi a ɗan shekarun shi ....ƴan jaridu wasu na
zargin shi . Uhm wannan duk shirme ne su ƙarata..!
Cewan Umaima tana shirin juyawa ne sai taji Muryar Uwar gidan baba Uwale Rabi tana cewa "
Ance ministan Tsaro ta sanya duk wani ɗan jarida ko gama gari da ya nemo masu masaniya
akan Shi da yanda yake gudanar da kuɗin sa da kuma yanda yake samu ,wanda ya tona mata
asirin shi zata bashi miliyan dubu ɗari biyu da hamsin.
Cikin sauri Umaima ta juyo tana shirin karo da garu don ita kuɗin kawai taji , Baba Rabi Miliyan
Fah kika ce? Duk wanda ya nemo sirrin shi zata bada...ke miliyan dubu ɗari biyu da Hamsin aka
ce..! Masifa Baba meye Sunan mutumin ? . Kallon ta Baba Uwale tayi kamin tace " Kinji ki
Umaima da wani magana me xakiyi da sunan shi?. Baba nidai ki faɗamun meye sunan shi ,a
kuma ina yake zama da har aka kasa nemo komai nasa ?. Murmushi Uwale tayi cike da
shashantatar tace " A Lagos yake rayuwa sunan sa Sir Umair Ahmad moddibo..! A hankali a
zuciyar Umaima tace " Zan nemo shi ,zanyi aiki a gidan sa a kuma ƙarƙashin sa ,zan kwashe
sirrin sa ,na kaima hajiyar nan ,ta bani milliyoyin kuɗaɗe , Allah sarki har na fara tunanin sana'ar
shayi , to na daina daga yau ....Ashe girman da mutane ke bani sun san zan ɗaukaka ne.
Ba'a fara komai ba tukun na, yanzu zamu fara Son kuɗi zai kai Umaima gidan ƙwarto wayyo
Gwaggo Ramatu ku hana Umaima don Allah
#Umaima iyayen boko
#Shin haka zata je tayi ta ma mutan Lagos turancin nan nata
#Topa ko ya zata kaya? Ku biyo alƙalamin Mmn teddy a next update Inshaallh✍️
*Bazan yi free page da yawa ba , pages biyar zanyi na free , sauran na kuɗi ne , zaki iya fara
biyan kuɗin ki tun yanxu.*
*Regular group ₦300*
*Vip Group₦500*
*Special₦1000