Showing 9001 words to 12000 words out of 70225 words
Chapter 4 - Amnoor Complete Book by Aysha Jb Mrs Danshuwa
Maman
su take bata cije bakinta tayi jin yanda ƙasanta ke mata raɗaɗin bala'i "Zanyi fitsari" Da sauri
Maman su ta ɗauko ɗan bokiti sai dai ta rasa yadda zata yi ta taimaka mata dole sai da suka
kira nurse "Wash Allah!" Ta faɗa tare da damƙe zanin gadon saboda azaban zafin da take ji. Ko
nishi mai ƙarfi tayi tana jin azaba bare kuma magana hawaye ne ya shiga wanke mata fuska
duk da fitsarin da take ji da ƙyar ta iya yin kaɗan mai haɗe da jini saboda ɗinkin dake jikinta.
Haka suka zauna jugum babu mai magana a cikin su da sassafe sai ga ƴan Sanda da wani
lawyer gwabnati sun zo ɗaukar ta domin zasu mata wasu tambayoyi kasancewar Hajiya Larai ta
cika ƴan Sandan da kuɗi ana ta ƙoƙarin ture file ɗin ta shuru tayi tana kallon lawyer dake mata
tambayoyi take taji numfashin ta na shirin barin jikinta sakamakon kunnuwanta dake jiyo mata
muryan wadda yake gindaya mata kashedi a kan muddin ta kuskura ta faɗa wani abu sai sun
mata abinda ya fi haka.
Girgiza kai tayi tana faɗin "Ban san su ba" Lawyer yace "Ki ƙara zurfafa tunani dai.." Kallon ta
ya yi ganin tayi shuru taƙi tanka masa "Yarinya kinyi nazari domin a ƙwato miki ƴancin ki.."
"Yallaɓai tun da tace bata san su ba a ƙyale maganar zai fi" Zai yi magana Maman su ta sake
faɗin "Dan Allah karka ce komai a hakan ma mun gode!" Dagewa yai a kan lallai Nuriyya ta faɗi
wani abun ƙarshe jikinta ne ya fara rawa nan ta shiga jijjiga lamarin ya tsananta sosai domin
likitotin sunyi faɗa sosai da cewan bai dace daga farkawan ta a tsitsiye ta da tambayoyi ba.
Rai a ɓace Fiddoh ta nufi ofishin ƴan sanda domin jin dalilin da yasa aka rufe file ɗin Nuriyya sai
dai bata samu damar shiga ba, Domin yadda ta dinga zaginsu tana tsine musu abinda ya
haddasa ƙaramin rigima tsakaninsu kenan tayi kuka tare da jin baƙin cikin abinda aka aikata
musu. Wato a duniyar nan talaka ba komai bane idan abu ya haɗaka da ƴaƴan masu kuɗi in
baka da mai tsaya maka sunan ka sorry abinda ya faru da Nuriyya kenan duk yadda Fiddoh ta
so a dawo da case ɗin abin bai yuwu ba. Haka ta dawo asibitin nan ta kuma tarar da sabon
tashin hankali domin jini ne yake zuba mata sosai tana jin azaba sosai idan ta zo fitsari gashi
dai tana jin fitsarin amma bata iyawa sai dai kaɗan ya fito dalilin da yasa ta firgicewa tare da
ficewa cikin hayyacinta kenan. Gashi ana buƙatar ƙarin magungunan dan ga kuɗin aikin da
wasu alluran da ake buƙata. Bata da yadda zata yi domin tana son ƴar'uwarta tana son ganin ta
dawo kamar yadda mutane suke duk da a kullum cikin faɗa da rigima suke akan irin rayuwar da
Firdausin take yi hakan bai hanasu soyayya da shaƙuwa irin na ƴan'uwan juna ba.
Basu da wani mataimaki sai Allah dan Baban su ma maganan banza yake faɗa domin
ƙwandalan shi yaƙi bayarwa. Babu irin taimakon da bata nima ba sai dai kowa yace idan ta
amince ayi ban gishiri in baka manɗa dake basu da ƴan'uwa a gari dan Babansu da Maman su
mutanen Sudan ne cirani ya kawo su Nigeria. Sai da Likitan ya more ta na kwana uku kafin ya
yarda ya duba Nuriyya inda aka mata aiki.
***
"Wallahi Alhaji iya bincike nayi amma ban samo inda yarinyar take ba" Kallon mutumin Hon.
Sa'id yai tare da faɗin "Ko sunanta baka sani ba?" Gyaɗa mishi kai ya yi "Ok zaka iya tafiya
mun gode" Kallon Aminu yai yana faɗin "Muje ko?" Cike da takaicin kalamansa Alhaji Aminu
yace "Muje ina bayan ban ganta ba?" Gyara tsayuwa Hon. Sa'id yai yana faɗin "Mun kai sati
muna jele a nan amma babu labarin ta ina ga babu amfanin tsayuwar ta mu tun da ko mun
tsaya ɗin ba zuwa zatayi ba waya sani ma ko aure tayi..." Wani irin kallo Alhaji Aminu yai masa
tare da runtsa idanunsa yana jin kalmar auren nan na dukan zuciyar shi. Da yasan haka zai
kasance da tun farko ya faɗa mata abinda ke ran shi. Bai san ya kamu da mugun ƙaunarta ba
sai yanzun da ya nime ta ya rasa tayi ɓatar damo babu ita babu labarin ta, Abun takaici ma ko
sunanta bai sani ba, Dole suka dawo gida amma gabaɗaya ba shi da nutsuwar zuciyar haka
kawai sai yana ji a ran shi kaman ba lafiya ba.
Matarshi ta lura da yanayin nasa sai dai bata wani damu ba. Ta mayar da hankalinta ga
kasuwancin tare da ƙoƙari tura Hisham Ƙasar waje domin tun da wannan lamarin ya faru shi ma
a firgice yake shi yasa take son tura shi can yaje ya ƙarasa karatun sa babu ɓata lokaci kuwa ta
gama mishi duk wasu abubuwan da ya kamata na tafiya waje inda yai sallama da abokansa
tare da Hajiya Umma suka nufi airport sai da suka ga tashin jirginsu sannan suka dawo gida.
Lamarin Alhaji Aminu kuwa abun ya babu daɗi domin har ƴar jinya sai da yai na kwana biyu
Amininsa ne yake sanar da Umma abinda ya haddasa masa wannan damuwar taji matuƙar
mamakin jin dalilin rashin lafiyar nasa "Allah mai iko Aminu yanzun da girman ka soyayya tayi
maka irin wannan kamun? Ɓatan basira ɗaya da ku kayi na rashin sanin sunanta da inda take
da an san wannan bayanan da komai yazo da sauƙi amma duk da haka ka yawaita Addu'a idan
rabon ka ce In Sha Allah zaka same ta, In kuma ba rabon ka bace Ubangiji ya musanya maka
da mafi alheri.." Da sauri ya tari Numfashin ta gurin faɗin "In Sha Allah rabo nace" Murmushi
kawai tayi domin lamarin na shi har mamaki ya bata wai Aminu yake kwance a kan SO? Duk
wannan wainar da ake toyawa matar shi bata sani ba, domin har ya gama kwanciyarshi a asibiti
bata leƙo shi ba. Suhaima ce kawai ke kaiwa da komowa a asibiti.
Kwana biyu kenan da a ka sallamosu daga asibiti sai dai abin sakawa a bakin Salati na niman
fin ƙarfin su ga Nuriyya ma jikin sai a hankali dan bata iya wani ƙwaƙƙwaran motsi tana daga
kwance ɗan aikin da Maman su take ma yanzun babu domin Hajiya Larai koran ta tayi a kan
kwana biyu bata zo ba, Duk da ta faɗa mata dalilin rashin zuwan nata haka matar nan ta
baɗawa idanunta toka ta kore ta.
Ɗan tallar da Zaliha take Nuriyya ta hana ta domin tsoron abinda ya faru da ita ya faru kan
ƴar'uwarta take ji. Ga Baban Su ba taimaka musu yake ba abinda Maman su ta ɗan nimo ta
dafa musu ma ƙoƙarin cinyewa yake duk da takaici halinshi jikin Nuriyya yake daɗe
taɓarɓarewa gashi kullum bashi da magana wadda ya wuce ta miƙe taje ta nimo mijin aure ko
kuma ya yi sadaka da ita lamarin babu daɗi domin tana cikin ƙuncin rayuwa dole aikatau
Maman su ta koma a yanzun dai Fiddoh ce ke ƙoƙarin samo musu abinda zasu ji duk da kullum
sai sunyi daru da Nuriyya take karɓan abincin "Idan baki ci ba taya zaki sha magani? Ni kaina
ba son rayuwar nan nake ba babu yadda na iya ne kawai Dan Allah Nuriyya ki daure ko dan ki
sha magani saboda ki samu lafiyan jikin ki bana jin daɗin ganin ki kwance"
Da ire-iren waɗannan kalaman take samu taci abincin haka rayuwa taci gaba da tafiya da daɗi
ba daɗi haka suka dinga haƙuri dake Allah ya basu jajirtacciyar uwa sai abubuwan suka fara
musu sauƙi aiki ba irin wanda ba tayi dan samun abinda zasu ci sai dai kuma kwatsam
watarana suka tsinci kansu cikin halin rashi na ƙaramar ƙanwarsu Nafisa lamarin da yayi
sanadiyar rugujewar ɗan farincikin da suka samu nan komai ya sake kwaɓewa.
Sannu a hankali rayuwa ta fara juya musu baya domin wani irin rashin lafiya da Fiddoh ta
kwanta ganin abu goma da ashirin ya haɗu ma Maman su ne yasa Nuriyya dauriya ta fara
ƙarfafama kanta gwiwa domin wacce take ɗan taimakon nasu gata kwance.
*Wannan littafin kuɗi ne domin kasance cikin group zaki/zaka tura ₦500 ta wannan account
2389596965 Aisha jubreel Zenithbank sai a turawa wannan Number shedar biya 09079740079
Please Idan ba siyan littafi za kiyi ba karki ɓatawa kan ki lokaci gurin min magana*
[5/9, 11:42 PM] FARHATULƘALB: *_♡AMNOOR...!_*
_A Romantic Story_
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
★F. W. A★
Free page 17_18
*H-P Place Group*
"Ki yi haƙuri Nuriyya ta ko wanne yanayi Ubangiji ya kan jarabci bawa domin ya gwada ƙarfin
imaninsa ta ki ƙaddarar kenan babu ta yadda za ki kauce masa Allah ya ƙara miki lafiya da
sannu za ki ga sakayya akan duk wanda ya aikata miki wannan aika-aikar, me ya sa ba ki kira
number dana ba ki ba? Yanzu da ban biyo Na'ilah duba ƙawarta ba shi kenan ba zan san abin
da ke faruwa da ke ba? Har yanzun kin kasa sakin jikinki da ni bayan da zuciya ɗaya nake
ƙaunar ki, Allah ne shaida"
Sunkuyar da kai Nuriyya ta yi tana jinjina irin ƙaunar da Amrah take mata "Na gode sosai
Amrah!" Hannunta ta riƙe tana faɗin "In Sha Allah zan tsaya miki a dawo da case ɗin.." Cire
hannunta ta yi daga nata tana faɗin "In har da gaske ƙaunar da kike min daga zuciyarki ce dan
Allah kar ki ɗaga wannan maganar koma waye na yafe!" Ta ƙarasa maganar tare da ɗauke
hawayen da ke zubo mata "Shi kenan ba zan tada maganar ba tun da ba ki so zamu wuce ki
riƙe wannan zamu dinga magana" Kallon waya tare da tulin kuɗin ta yi da sauri Maman su ta ce
"Amratu! Wannan kayan arziki haka? Ubangiji ya yi albarka mun gode ƙwarai!" Murmushi
Na'ilah ta yi sanan ita ma ta miƙawa Fiddoh kuɗi tare da ajiye mata jakar da ta zo musu da shi
wanda yake ɗauke da kayan abinci "Beb! Ki yi ƙoƙari ki miƙe Please ana ta cigiyarki kowa ya yi
missing ɗin ki duk casu idan babu ke ba daɗi wallahi gashi kwana biyu ba wani update tun
bayan na Alh. Aminu bamu sake fitar da komai ba, after zan dawo tare da Dr ya duba mana ke"
Gyaɗa mata kai Fiddoh ta yi tare da faɗin "Thank you Bestie!"
Bayan tafiyarsu Maman su ta kalli kuɗi haɗe da kayan tana jinjina lamarin a zuciyarta ashe har
yanzu akwai mutane irin Alh. Aminu a duniyarnan? Zaliha ce ta katse mata tunani ta hanyar
faɗin "Wayyo Allah daɗi kashe ni! Allah yai musu albarka yanzun Mamanmu tun da kin iya
turare Allah a ware wasu kuɗin ki faɗa min abubuwan da za a sayo sai ki fara yi kawai kuma a
duba mana wani ɗaki daban kinga da ma nan ya yi kaɗan wlh tsawon shekaru muna zaune a
ɗaki ɗaya yanzu ka a ware mana namu." Maman Nafisa ta ce "Kin yi gaskiya, amma ina tsoron
kar Babanku ya zo ya ɗauke kuɗaɗen dan wallahi muddin ya shigo na san sai ya ga wannan
kuɗin.."
"Aikuwa bai isa ya je inda kuɗin nan suke ba, wallahi muddin ya taɓa zan yi mishi rashin M.."
Fiddoh ta faɗa tana gyara kwanciyarta.
Da yamma kuwa sai ga Na'ilah ta dawo tare da likita nan ya shiga duba jikinta sannan ya bata
magungunan haɗe da allurai bata ƙyale likitan ya ta fi ba sai da ta sa shi ya duba jikin Nuriyya.
Kwana biyu tsakani Fiddoh ta miƙe ta fito ras da ita nan ta tsaya ta ƙarewa matan gidan
kowacce sai da ta zageta sannan ta fita ta nufi gurin Emanuel da ma a takure take daga nan ne
fa lamarin ya canza salo nan suka faɗa duniyar masha'arsu Fiddoh kamar mayya haka ta
kanannaɗeshi suna abu ɗaya sai da ta fanshe kwanakin da basu tare sannan ta ƙyale shi tana
kwance saman jikinshi tana murza nipples ɗinsa cikin yanayin da ke nuna har yanzu bata samu
gamsuwar da take buƙata ba, hannunta ya riƙe yana magana cin Hausar da be gama ƙwarewa.
"Mene kuma Fiddoh? Na yi sosai ki bari na huta haka.." Wani irin numfashi ya ja sakamakon
kamo bananarshi da ta yi tana matse saman "Hmmm!" Ya sauke wani gwauron numfashi yana
jin yadda take tsotsar abin sai da ta sa suka koma tana ride ɗin shi kamar ba za ta ƙyale shi ba.
Sai da ya ga abin nata na neman fin ƙarfin shi kafin ya ƙwace daga jikinta yana mayar da
numfashi duk da shi ya fara buɗe mata ido amma ya lura jarabarta ya fi ƙarfin sa. Kallon sa ta yi
tana yamutsa fuska sannan ta shirya ta fita.
Bayan ta karɓi dubu biyar gurinshi domin yanzu rashin mutunci take ji.
Tana fitowa suka yi karo da Baban su dakatawa ta yi tana ƙare mishi kallo ganin yadda ya sha
shadda me ruwan goro sai maiƙo yake ga dukkan alamu sabo ne kallon takalmin ƙafarshi ta yi
nan ma dai sabo ne hatta agogon hannunsa. "Allah ya sa dai ba kayan wasu aka ƙwamuso ba,
dan na ji ana sanar da cewa an yi sata.." Hannunsa da ya miƙo mata ne ya sa ta katse maganar
tata alamu yai mata akan ta ba shi na shi kason "Wallahi ba zan ba da ba! Domin gumi na ne,
yadda kake buga jiki kake ɗauke-ɗauke haka ni ma nake sake jiki na yi abin da za a ba ni kuɗi.."
"Au haka ne abun?" Cike da baƙin cikin halinsa ta ce " Ya fi haka, lokacin da nake kwance me
ka tsinana min? Mamanmu ke ɗawainiya da mu ita ce take fita tana yawo a rana domin samo
mana abin da za mu ci.."
"Ba za ki ba ni ba kenan?" Tsaki ta ja sannan ta ce. "Muje na gwada idan ya mun sai na ba ka."
Tana gama faɗar haka tai shigewarta ba tare da ta ba shi ko sisi ba.
Komawa yai gun Ema yana tambayar shi yau bata shawu ba ne? "Ta sha amma ba sosai ba"
Gyaɗa kai ya yi tare da miƙa ma sa hannu "Mene ne kuma?" Emanuel ya tambaye shi tare da
ɓata fuska. "Money! Ai na faɗa maka duk lokacin da kuka yi wata mu'amula ina da nawa kason
ɗiyata ce, ni na ba ka go and hed ɗin da kake kome da ita" 2k ya zaro ya ba shi. Lokacin da ta
shiga gidan direct ta nufi ba yi bayan ta ɗauki ƙaton butar da Maman Nafisa take alwala da shi
kallon Zaliha da ke girki ta yi sannan ta ce "Ki kawo min ruwan zafi" Taɓe baki Zaliha ta yi
sannan ta ɗibi ruwan tabi bayan ta da shi.
Washegari bayan fitar ta sai gata ita da su Na'ilah da leda niƙi-niƙi cike da kaya ta direwa
Maman Nafisa tana faɗin "Kayan haɗin turaren na kawo miki tare da haɗin gwiwar 'yan group
ɗin mu" Cike da mamaki Maman Nafisa ta ce "Wani group kenan?" Dariya suka yi sannan suka
fita Fiddoh tana faɗin "Group ɗin 'yan sirri masu tona asirin abin da ba'a sani ba" Wani iri take jin
abun, daɗi ne ba daɗi ba, rayuwar da Fiddoh take yi sam bata so babu yadda za ta yi, ka haifi
ɗa ne ba ka haifi halinsa ba, mutane da yawa suna mata kallon uwar da 'yarta ta gagare ta
bayan kuma ba haka ba ne, da ana buɗe zuciya da ta buɗe kowa ya ga irin baƙin cikin da ke
ciki wanda ya danganci halin da Firdausi take yi, duk iya ƙoƙarin da Uwa take Allah ya gani ta yi
shi amma abun sai dai a barwa Ubangiji...
"Ki yi haƙuri Mama addu'a za ki ci gaba da yi mata. Komai yana da ƙarshen sa haka watarana
zai zamto tamkar ma ba a yi sa ba". Cewar Zaliha, ɗauke hawayen da ke zubo mata ta yi tare
da faɗin. "Haka ne Zaliha Ubangiji ya daɗe shirya mana zuri'a." Amsawa ta yi sanna ta kwashe
kayan ta je ta adana su. "Mama!" Juyowa ta yi tana kallon Zaliha. "Na'am Zaliha ina sauraron
ki."
"Da ma na ce yaushe za ki fara yin turaren? Dan na faɗawa Malaman islamiyyan mu zan kawo
musu su saya kuma ma na ce da ƙawaye na su faɗa a gida.." Shuru ta yi ganin Maman Nafisa
tana murmushi "Tun ba a fara ba har kin soma tallar?"
"Ai da zafi-zafi akan bugi ƙarfe in ji masu salon zance" Miƙewa Maman Nafisa ta yi tana faɗin.
"Ai da ma sai masu salon zance dan Hausar ma jinsa muka yi, zan yi ƙoƙari na fara amma fa
gaskiya bana son maganar tallar nan domin na riga na yanke shawarar na fita da shi..." Cikin
shagwaɓa ta katse mata maganar "Haba Mamanmu! Bafa tallar ba ne, iya makaranta ne fa dan
Allah kin ji Allah daga makaranta shi kenan" Da ƙyar dai ta lallaɓa Maman su ta yarda akan in ta
yi zata bata ta je da shi. Duk wannan budurin da ake Nuriyya tana daga kwance tana sauraron
su ba tare da ta ce komai ba.
Domin har yanzun jikin nata ya kan motsa mata, cikin kayan da Na'ilah ta kawo musu suka yi
dafa dukan taliya suka ci su uku domin Fiddoh bata dawo ba, suna cikin cin abincin Baban su
ya shigo shi ma suka zuba mishi sai da ya gama ci sannan ya tambaye ta inda ta samu kayan
turare shuru ta yi masa ba tare da ta yi bayani ba. Nuriyya ya dakawa tsawa yana tambayar ta.
A firgicewa ta yi nan jikinta ya fara rawa kamar wacce aka jonawa lantarki, tsaki yai tare da
barin ɗakin da sauri Maman su ta yi kanta ita da Zaliha