Showing 87001 words to 87788 words out of 87788 words
Chapter 30 - Moon Book Complete By Naima Suleiman Nimcey
na haddasa rabin abun naso mijikin kamar raina daga baya na fahimci ba sonsa nake ba kawai sha'awa ce tunda akan ido aka ɗaura masa bom ma kasa yin komai sai mai sonsa da gsku Salmerh ita ta sadaukar da ranta domin ganin ya tsira dana sa dan Allah kuyi hqr" Murmushi kawai Moon tayi tace "Allah sarki kada kuji komai Allah ya yafe mana baki ɗaya" Eki tace "Mijin naki fa?" Tace "kada ki damu ya yafe maku" haka su ka tashi jiki babu ƙwari bayan fitarsu yace "And you mai waccen ta aikata maki" sai lokacin ta bashi labarin komai, Kallonta kawai yay ba tare da yay mgn. A farkon sati na watan 10 Moon ta haifi ɗan ta namiji mai masifar kyau da shiga zcy Lokacin M.k tana da sati wajan uku da haihuwa da itama kuma ta haifi mace Deen yafi kowa farin ciki musamman ɗan daya ɗebo kamaninsa hatta gashin kan irin na Deen ne anyuy shagali sosai kuma sun zaga dangi. After 5years Zaune suke tsakiyar Yaransu Ɗan so na farko mai suna Nuruddeen ana ce masai Prince Noor Shekarar sa shida ciff sai Ɗa na biyu mai suna Arman sai na ukun mai suna Amman duk farare ne kuma maza sai yanzu take ɗauke da wani ƙaramin ciki wanda suke sanya ran samun princess. Sun shagala sosai kafin sukaisu bedroom ɗinsu kowa bed ɗinsa daban duk sai da sukai masu addu'a sannan suka nufi nasu flat ɗin ganin yadda take tafiya duk a ganiye yasa ya ɗaga ta cak sai dry take a haka suka zube a gado suma maida numfashi. Zare mata kaya ya fara yace "tun safe an hanani abinci fisabilillahi har su nake yaran nan su ƙara wayo duk subar ƙasar ko zasu ban Papi ɗinsu ya sarara da matarsa" dry tai masa tana jan sajensa tace "Kishi kake da yaran naka" yace "No at all kawai Nima ina buƙatar Maminsu ai" ya fara yana haɗe bakinsu feedback ta bashi kafin a hankali tace "Thank you!" Yana sakin murmushi yace "for what?" Tace "For everything ka zame min komai a rayuwata kai ne Duniyar Maimunatou bana da bakin gdy a gareka" bai kulata ba yaci gaba da Abinda yake tace "You came into my life and made it a blooming world to live in.....
The more you go away from me, the closer I come towards you. ...
Love is like sunshine. ...
I have never loved the way I love you neither can I ever love any other person than you, my sweetheart, I love you heartily! Ta faÉ—a tana bashi wani hot kiss...
*ALLAHAMDULILLAH I'd like to say to all my fans out there, thanks for the support! And to all my doubters, Thank! you very much because you guys have also pushed me. I just wanna give a big shout out to all the fans out there who have followed my work up until now. You guys are amazing!! Hearing from fans is the best feeling in the world. Wow duk Yadda kuke tunanin zan gode maku abun ya huce haka Jazakallah bilkhair barakallahu fikuuuuuu jazakallahu bilkhair Habibaties 🥰 NIMCYLUV Always be with you thanks for the love and care really appreciate this book is DEDICATED to my Papa Alhaji Sulaiman shu'aibu dagacin ja'oji, Thank you My Shamsudeen (Deen)your love means everything to me Thank you Aliyu Sufyan (Aliyu) thank you ANTY Maimunatou (Moon) thank you my sweet sis (Yasmin) love you Soo much my daughter Khadijertou (Nana khadii) thank you my big bro Bashir (Alhaji Bashir Yahya gidan iko) Thank you soo much ALLAH yaywa rayuwarku Albarka*
_A nan na kawo ƙarshen Littafin MOON abinda nai dai-dai Allah ya kaban ladansa wanda nai kuskure Allah ka yafe min, wanda na ɓatawa a masoyana ina neman afuwarsu gaba ɗaya Labarin fiction story ne amma nasan definitely zai dai-dai da rayuwar wasu, so ko yafewa Sis Na'ima_
Daga yau zuwa gobe zan rufe sai da littafin mu SIRRIN MU as 300 daman promo ne sbd masoya Deen da Moon da haka dukkan wanda zai siya daga yau zuwa gobe yana nan akan 300 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank evidence of payment 08119237616 ga Æ´an Niger suyi mgn ta nan 84506476 littafin SIRRIN MU yafi Moon komai akwai challenge musan ga Æ´an uwa mata masu aure so dan haka ku nemi naku duk mace mai daraja da aji ta huce kaya sata sister kada ki zama Æ´ar son banza da bati ASSOCIATIONS. Daga kan Moon kuma in sha Allah na DAINA free book sbd abinda ake min koda nayi zan barsa iya wattpad dan Allah kuyi following nawa, sannan kuyi share É—insa please fisabilillahi bana da Gruops.
Bye Nimcy love's you��