Showing 1 words to 3000 words out of 3849 words
Chapter 1 - Auren Jinsi Book 2 Complete By Halima Abdullah Shuaib
AUREN JINSI BOOK 2 AREWANOVELS.COM.NG
6-3-2018
Typing..... 101 to 105
🔵🔴HOME Of MY QALAM WRITER'S ASSO. 🔵🔴
DOWNLOAD MORE
www.arewanovels.com.ng
Tana fita taci Karo da mom... Yauwa mom dama ina so inyi wani assignment a wayarki
ne.... Na shiga kuma kina wanka.... Mom ga wayar ban iya cirewa a key ba.... Mom kallon
tuhuma take Mata domin tasan tanda waya kuma ko bata da waya a suna da system... Me
yashigo da ita ne ma Dakin.... Mom karbar wayar tayi ta tamke fuskar ta tace ina bayi naji
wayata na ringing... Kinyi picking ne tace no... Amma kuma.... Dannan wayar tayi tsga ba wani
missed call a wayar.... Nasmat bana son karya Kinyi picking ko bskiyi ba mom I didn't ok.... Da
zaki yi assignment a wayata ina taki wayar kuma ina system dinku.... Ina kuma ki kabar wayar
antynki..... Mom wayata ban San inda take ba salmah kuma munyi fada so Kinga bazata ban
wayar ba..... System din mu kuma sub dinta yakare.... Pls mom help me..... Bana so a wuce
ni..... Kinga ni yanzu fita zanyi muje gun antynki in roke ta tabaki ko ki Nemo taki...... Kin cika
fitina ne.... Nasmat a zuciyar kuwa cewa tayi ai Baku ga komi ba ma...... Tace mom barshi kawai
zanje inkarbi kudi a gun dad inje khafe..... Amma mom ina zaki.... Keda yakamata a dinga zuwa
ma..... Tace saboda me saboda kina da Mara lafiya... Oh kina nufi bakiji sauki ba ne ko yaya.....
Dakinsu ta koma.... Tarar da salmah tayi tsna kwance amma bisa dukkan alamu ba bacci takeyi
ba.... Nasmat wardrobe dinta ta Bude ta ciro wayarta..... Pillow ta dauko tadawo Kan carpet ta
kwanta..... Dan yanzu a nata tsarin bazata taba hada gado da salmah ba..... Tana kaunciya ta
Mike tayi waje kamar wata me aljanu part din mom din su tayi tace na tuno fa yanzu indan tafita
can zata wajen sabon Allah.... Turo kofar tayi ta shiga.... Tace mom namanta dady yace inkiraki
ke da salmah.... Watau yanzu ta tashi daga anty ta koma salmah ko..... Ficewa tayi dan bazata
tsaya a kara mata dadin baki ba.. Mom ce ta kirata.... Cewa wa dad din fita zanyi ban gaya
miki bane ko yaya.... So mom ai kun fisa ke da dad din indan Kin tashi fitar ke bi ki gaya me
ko...... Mom tasani Nasmat zata iya mata abinda yafi haka ma... Bata kara cewa komi ba.....
Gun salmah taje tace indan kinyi ra'ayi to dad is calling..... Waje tayi gun dad ta koma ta
nemi gu tazauna a daya daga cikin kujerun dake kewaye da falon gwanin sha'awa.... Yace
daughter sai yanzu kika dawo daga aikan... Tace dad mantawa nayi...... OK yanzu Kin kira su
ko tace A....... Salmah ce ta shigo daga farko indan ka kalleta kasan tana cikin damuwa Duk
fuskar ta kode...... Kusa dad taje ta tsugunna tace ina maman taku ne ta tsaya....... Kamshin
turerenta ne ya daki hanci su..... Dan mom Kam akwai kwalliya.... Ta iya gsyu sosai....... Itama
can gun dad taje tace my man sai dana gama Shiri wai kana nemana ko...... Kallonta kawai
takeyi domin Shima ta motso me da wani Abu.... Da ba agaban yayanshi bane hmmmmm sai a
hankali....... Yace Watau anguwar ma sai angama shiryawa ake tambayar miji kenan ko.......
Yana magana amma hsnkalinta na Kan salmah...... Tana kallon albarkatun kirji ta..... Tana
ayanwa inma ace salmah ta yadda koda na lokaci kadan ne..... Nasmat ta fahmci kallon da
mom ke ma salmah..... Tace ashe team dinku daya...... Oh Allah kashirya gyara murya alhaji
yayi..... Yace dama Zama zamu Dan yi so tunda zaki anguwa shikenan indan Kin dawo sai mu
zauna kiss ta manne me a goshi Das my man I love you......... Mikewa yayi yace muje inbaki
sako ko....... Tasan manufar shi amma ita Sam baya gabanta banda yayanta ba wallahi ba
abinda zai zaunar da ita a gidan miji.... GA inda ake rayuwa me cike da nishadi........
Matsowa Kusa da salmah tayi ta rungumeta tana cewa my daughter kamar baki da lafiya
ne..... Murmushi salmah tayi tace ina lafiya my mom kawai da kaina ke mum ciwo OK kawai
tace Kin sha magani kuwa yanzu zan sha indan na koma.. Nasmat shiru tayi taga gudun
ruwansu...... Salmah tace mom dad fa yana ciki yana jiranki........ A yanzu zanje ai...... Tsakin da
Nasmat ta dinga jerowa ne yasa su juyowa dukkansu suna kallonta..... Mom tace wai meke
damunki ne mutane kawai na zaune Kin wani fara jero wa mutane tsaki....... Ko mu sa'anki
ne....... Salmah tace mom kyaleta kawai ina mata uzurin ciwo ne amma yarinyar nan wallahi
tana bani haushi........ Mom taso ace daga ita sai salmah ne a fallon ta gwada wata dabara ko
Allah zai sa ta dace......... Bed room din dad ta nufa ba Dan ranta yaso ba..... Sai dai Kar tayi
abinda zata dawo tana da na sani........ Kallon kanta take tana tsaki shiga tayi fuskar nan kamar
an aiko mata da mutuwa tace kasan lokaci kawai zaka tsaya bata mum because am not in the
mood Pls my man Dan Allah kabar ni infita inyaso in dawo shikenan......... Wani irin kallo yabita
dashi yace duk hanyar da zaki bi ki daga mun hankali Kin sani....... Amma kuma kidinga
dogging kamar baki San meke yi ba...... Haba nusaiba kamar bake bace mallamar nan wallahi
nidai mutum ne kamar kowa ni ba mala'ika bane bakuma ma'asumi bane da zance bazan iya
kusantar mace........ Mu yan Adam Allah ya hallici mu da sha'awa ya kike so inyi ne ko inbi
matan banza ne...... Irinku ne masu jefa mazaje cikin halaka nusaiba kiji tsoron Allah...... Hakin
Aure ba abun wasa bane.....mom Kam ganin take zai bata mata lokaci ne....... Da wannan
doguwar nasihar dayake..... Ba'a son ranta dai komi zai wakana ba....
Nasmat ce tace wa salmah nikam Dan Allah in tambayeki kuwa.... Salmah batayi magana...
Nasmat ce ta taso ta zauna a kusa da salmah tana wani cije baki.... Wai Dan Allah wani dadi
kuke jine acikin wannan harkar ko kuma nawa kuke samu a wata ne..... Salmah bata fahmci
question din Nasmat ba Dan haka bata da amsa..... Shiru kawai tayi tacigaba da kallon
yatsunta.....ai dama nasan bazan samu abinda nake nema ba....... Watau dama dan Kin San
kinayi wannan harkar shiyasa kike korar maza..... Uhm Allah dai ya shirya.... Amma wannan
jaraba haka har ina ni fa tsoro kuke ban....... Salmah tace wace harka nakeyi ne.... Nifa ban San
inda tsinkanci zancen ki ya nufa ba....... Dan naga wani fitsara da rashin kunya ke damunki......
Amma dai kar ki kure ni wallahi indan bahaka zaki gane shayi ruwa ne...... To ai gwara dai me
tashen rashin kunya Akan Wanda yakusa mutuwa Akan munnan kaba'ir....... Wai mace da mace
Allah dai ya shiryeki........ Shakota salmah tayi iya karfinta Dan uwarki sai Kin fayyace mun
abinda kike nufi Dani....... Imba haka ba kuwa aljannun kanki su kashe ni kinji....... Dambe ya
kaure a tsakanin su.........
Typing.......
By:H. @.S🔵🔴
[3:09PM, 3/7/2018] ‪+234 706 323 3521‬: 🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵
🔵
AUREN JINSI
🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴
🔴
7-3-2018
Typing...... 106 to 110
Dedicated one family one love group.... My family group in person of hafsta Abdullah shu'aib,
rabi'atu Abdullah shu'aib, khadija Abdullah shu'aib, zainab Abdullah shu'aib, rukaiyya Abdullah
shu'aib, hauwa'u Abdullah shu'aib, Fatima Abdullah shu'aib, Amina Abdullah shu'aib, and me
too haleemah Abdullah shu'aib...... Brothers..... Yusuf Abdullah shu'aib, Abubukar Abdullah
shu'aib, Muhammad Abdullah shu'aib, Umar Abdullah shu'aib, isma'il Abdullah shu'aib, zakariya
Abdullah shu'aib, Ibrahim Abdullah shu'aib, Sulaiman Abdullah shu'aib,..... One family one love
Allah yakara mana soyyaya da Kuma zumunci......
🔵🔴HOME Of MY QALAM WRITER'S ASSO. 🔴🔵
Dambe yaki karewa tsakanin ya da kanwa kowa nishi yakeyi domin ba wace ta iya fadan
acikin su.... Salma ce tasake nasmat Dan tuno wa da alkwari da ta dauka na cewa bazata Kara
fada da kanwarta ba saboda yanzu indan dad dinsu ya fito ita za'a bama rashin gsskiya.....
Cacar baki suka cigaba dayi a tsakanin su..... Kowa na muzanta ta dan uwansa...... Dad da
yafito daga wanka yake cewa nifa kamar hayaniya nake ji a falo.... Cigaba da tazar gashinta tayi
a zuciyarta tana cewa ai yanzu zaka ji hayaniya tunda kagama rusa mun shiri na..... Dakasan
yadda ban son hada jiki da kai da ka daina kusantata..... Magana ya Kara yi lokaci dayake saka
jallabiyya...... Yace hajiya ta bakya jin me nake cewa ne.... Ina ji mana ya wuce rigimar nasmat
ne..... Matsowa yayi daidai kunnenta yace hajiya ko mu koma second round ne.... Naga kamar
you are in the mood..... Mikewa tayi da sauri tace haba alhaji sai kace wani abinci indan mutum
be koshi ba yaji sha'war Kari..... Yace ai yafi abinci ma ni aguna.... Tace to ni ba haka bane
Bayan duk irin wahalar da kabani Bai isheka ba..... To kiyi hakuri.... Ni kina bani mamaki ace
Wai har yanzu kin kasa sabawa da Abu daya dubi dadewa fa da mukayi..... To wannan har wani
abun dadi ne da mutum zai saba...... Shafa cikin ta yayi yace Allah yasa yau nayi ajiya anan....
Turo baki tayi sai kace wata yarinya amma wallahi Alhaji baka girma Kai ko kunya baka ji ace
har yanzu kana haihuwa ai da kunya nikuma tsufai tsufai Dani a gannin da ciki Allah ya
sauka..... Da salmah tayi aure ai da yanzu muna da jikoki..... Ai ke ke kallan kanki a tsohuwa
amma ni sabuwa fil nake kallonki...... Kaga ya isa mubar maganar haka.... Dan naga alama yau
samartaka ce ta motsa..... Kaje kaji da wace uwar fitinar.... Daka shagwaba mana ita..... To sai
nakara kafin infita..... Haba mana kabar wasa..... To ki tayani adu'a Allah yasa nasamu baby yau
naji zan tayaka...... Fita yayi yana dariya ita Kam ta kubale kamar zata fashe..... Duk haushi ya
isheta da yanzu tana can tana jin da dinta mata har uku kuma kowace sai tayi test dinta taji
gaskiya alhaji Bai kyauta mata ba amma ai tasan za'a aje mata kayanta har zuwa gobe tunda
da kudinta akamata order su........ Shafa cikinta takeyi tana cewa Wai ciki nida haihuwa sai a
lahira......
Dad na fitowa ya zo yatarar dasu jigum jigum... Daka gansu kasan ba lafiya ba.... Zama
sukayi shima ya zauna kamar bai taba dariya ba..... Nuni ya musu da hsnnu alamu su matso
kusa dashi..... Salmah nskusa dama.... Nasmat ce ta sauko kasa da kayanta duk sun ya
mutse..... Zama sukayi yace kuyi kneeling yadda yace haka sukayi domin basu wasa da
maganar shi..... Salmah ya tsare da ido almun tayi bayani..... Idonta ne ya ciciko da hawaye
..... Sharewa tayi sannan tace dad ban San me nama yarinyar nan ba tun ranar da aka
sallemeta tafara mun wasu abubuwa da nakasa fahimtar me haka ke nufi..... Ranar da kazo ka
tarar damu a hospital baka tsaya ka tambaya me ya hadamu ba ka yanke hukunci da kuka ta
karasa maganar..... Sannan Bayan mundawo kuma na dau Aron hijab dinta zanyi sallah ta
kama jero mun bakaken maganganu.... Duk na shanye su saboda alkwari da nama ada na
yadda nasmat tasamu tafin hankali amma yanzu natabbar dad tsabagen tashin hankali take
nema da kuma rashin kunya..... Yanzu kuma ina zaune kawai ta zo mun da maganar banza.....
Indai har a gidan nan banda right din da zan hukunta ta ko kuma Bata dauki ni mutuniyar kirki
ba ko matsayin yar uwar ta.... Dad gobe a mun visa in koma.... Gwara inje inda za'a na ganin
girma na dakuma mutunci na..... Kuka takeyi sosai me shiga rai dad ne ya janyo ta yana
rarrashin..... Kallon nasmat yayi alamun tayi bayani.... Shiru tayi dan batasan ta ina zata fara ba
uhm uhm dad dama ranar da akayi discharge dina a hospital sai tabani phone dinta tace inkira
ka..... Dad ina Kan searching din contact dinka sai hannuna ya taba saman screen din wayar
sai message ya bude sai na karanta..... Ina sallati sai tazo gun taga abinda aka rubuta.... Sai ta
hauni da jaraba wai wayace na bude mata text Bayan bai shafi ni ba..... Dad wallahi salmah ma
les takeyi...... Dad yace meye les..... Dad ina nufin lesbianism..... Tana cikin su..... Dauke ta yayi
da Mari yace are you out of your sense..... Are you mad safiyya..... Da gaske ashe kin
haukace...... Bana tunanin da acikin hsnkalinki kike da bazaki kira yar uwarki da wannan sunan
ba...... Salmah ce tace dad ba laifin ta bane..... Da tun wuri kin mun bayani Akan me kike fushi
dani dana miki explains........ So ki maida hsnkalinki..... Ke kuma an Kara turo miki da sako
shine kika ki fada mun ko...... Tace dad ni yanzu banda saurayi ballatana acigaba da bibiyata
har a raba auren........ Kuma ni ban kasance daga cikin masu yin AUREN JINSI ba.........
Nasmat dake kuka tana dafe da inda aka mareta tace dad indan Bata daya daga cikin masu
auren JINSI meyasa bakya son maganar aure duk Wanda zai miki maganar aure bakya
farinciki...... Ai wannan MA hujja ce agare ni intabbatar da cewa kema kina ciki......... Dan haka
bazan yadda dake ba har sai nagama bincike ko nasamu kokaran hujja...... Da zata goge
tambarinki daga zuciyata....... Mikewa zatayi dad ya Daka mata tsawa muna magana ke har kin
isa ki Mike ne dan ubanki..... Waye ke ko ni zan miki karya ne.... Nina nasan halin ahalina kaf ko
ke Zaki koya mun abinda zanyi....... Tace wallahi dad baka gama sanin ahalinka ba.........
Dukkanta zaiyi salmah ta rike shi....... Aa dad barta ta tafi..... Ni insha Allah zan baki hujja masu
karfi...... Tashi kije......
Mom ce tafito tace Wai yanake jin kukan autata ne...... Kar dai har yanzu rigimar akeyi......
By :H.A.S🔴🔵
[6:29PM, 3/8/2018] ‪+234 706 323 3521‬: 🔵🔴🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵🔴🔵
🔵🔴🔵
🔵
AUREN JINSI
🔴🔵🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴🔵🔴
🔴🔵🔴
🔴
8-3-2018
Typing..... 111 to 115
Ina mika godiya ta agareku yan uwa da abokan arziki ina muku jinjina da ban girma....
Nagode da irin adu'oenku Akan mara lafiya... Alhamudillah yana samun sauki sosai dan yana
cin abinci.....
Sai dai Kuma marubuciyar ku ke fama da mura dan haka tana bukatar farfesun kaji...... Sai
ku shirya mata delicious.... 🤦â€â™€ğŸ¤¦â€â™€ğŸ¤¦â€â™€ğŸ¤¦â€â™€
Ni'eemah yar jikale nagode miki da irin kauna da kuma so..... You are and siyama and
warure.....
🔵🔴 HOME Of MY QALAM WRITER'RS ASSO. 🔵🔴
Dad ne ya kalleta yana jin son matar shi Dan yadda mom ke abubuwa irin na tsoron Allah
bazaka ce tana da wani boyyayen hali ba..... Amma sanin mutum sai Allah.... Ai wannan autar
taki tacika fitina ne sai Dana mareta yanzu.... Zaro ido mom tayi mari kuma.... Dan gaskiya
abinda zai sa dad dukka babbane..... Mutum ne me hakurin gaske amma alhaji me tayi haka
ka daketa.... Bayan naga baka son abinda yataba ta.... Ai safiyya rigima ne da ita wallahi kinsan
irin text messages da ake wa daughter dan ganin an rabata da masoyanta..... To still shi aka
Kara turowa da Salma ranar da nabarta gunta.... Ita nasmat tagani kuma bata samu wani
information Akan abinda ke faruwa ba.... So ita salmah asalin sai taso kare text din akan idon
nasmat..... Shine dalilin da ya haddasa fadan har take cewa sai an raba musu room ita da
salmah....... Wai salmah yar lesbianism ce tana daya daga cikin masu yin AUREN JINSI kinji fa
shiyasa na mareta.... Mom dake jin bayanne dad sai da cikinta ya duri ruwa lallai akwai matsala
duk ranar da alhaji yaganota a zahiri ko salmah ko ita uwar rigima..... Amma a zahiri sai cewa
tayi amma gaskiya lokaci yayi da nasmat zata fahmci abinda ke faruwa bana tunanin boye mata
zai haifar mana da da me ido.... Domin kuwa ko bataji a gida ba zata iya jin a waje... Salmah