Showing 24001 words to 24566 words out of 24566 words
Chapter 9 - Afnan Mata Maza Book Compelet By Hafsat Umar Dangoro
ta tuno da Yaya AREEF
da yananan da shi zai dauketa yaje yamata wanka ta gyrata sai dai yanzu wadanan mugayen
sun rabani da yayana" tasake fashewa dawani sabon kukan mecike da zafi da radadi a
makogwaro.
Shigowar fadilace ta dawo da AFNAN daga tunanin datake ,ruwan da ta kawo mata takarba ta
ajiye agefe, ita ko fadeela durkusawa tayi ta zuro da harshenta akan fuskar AFNAN tashiga
lashe hawayen da harshenta, AFNAN batace komai ba saima kallonta datai azuciyar ta Tace"
nashiga uku kodai sudin mayune bansani ba " uhm tunanin mekike AFNAN?" Ay Ni komai naki
dadi yakemin hmm kedai yarinya Sha ruwa kawai " tafada tare da kashemata Ido daya , kallon
ruwan AFNAN tayi ta tsiramasa Ido cikin fargaba jitayi ruwan kamar be Kwanta mata araiba
tafasa Sha, saikuma ta tuna idan ma batasha ba wanne ruwa zata Sha, "tabbas Zan Sha
ruwanna ko guba akasa aciki zansha Danni ayanzu nafi bukatar mutuwata fiye da rayuwa" daga
kofin ruwan tayi Tasha ,tun da ta kafa Kai sai da ta shanyesa Tass sannan ta ajiye kofin,
kallonta fadeela tasake Yi Tace Masha Allah my sweet baby " tafada tare da kashe mata ido
daya" wayarta ce tashiga ruri ,Kamal ne cikin hanzari tadaga tare da cewa" yane kakarasa
gidan" no nadai kusa karasawa Amma Ina kikasa wayarki tun dazu Ina kiranki Baki daukaba
kodai kinan kina shakatawa da mutuniyar Taki?" Ah sosai ma ,yanzu ma nabata wanan ruwan
Sha, awar kaga kuwa yau sai ta Allah Sha,Ani harsai na gaji dashi Daren yau" dariya Kamal
yayi yace Kash kinbatama bajet Amma ay bayanzu ruwan zai fara aykiba sai anjima,Dan Haka
zankira ki karkimanta idan na karasa, hmm shikkenan Kai kasan yarinyar Nan ba abata ruwan
Sha,awaba ita KANTA takadiriyar kantace ballantana Kuma ambata wayyo dadi" dariya Kamal
yayi kawai ya katse wayar.
Dukkan wanan wayar da fadeela tayi agaban AFNAN tayi ta Kuma AFNAN taji duk abin da ya
faru, hakanne yasa hankalin AFNAN ya Kara tashi zuciyarta tashiga bugu dasauri ,yawan zubar
hawayen ta ya karu Tace" Dan Allah anty menayi Miki" meyasa bakisona kintsaneni ke
azzaluma ce wallahi bazaki samu rahamar ubangiji ba ,allah ya Isa na wallahi ke shedance
banasonki n'a tsaneki wallahi, insha Allah saikinyi wulakantanciyar mutuwa, ace duk irin
muguntar da kikamin dazu Saïda kika karasamin wani baganin aruwansha allah ta wadaran
masu Hali irin naki muguwa " tasake fashewa da kuka harda shashsheka" itako fadeela Jin
maganar take kamar sweet Dan Haka ta kalli AFNAN Tace" ya kika tsaya da maganar kiciga ba
Mana wallahi muryarki dadi takemin idan kina magana Wai bakinsan tana karamin Sha,awarki
ba woww AFNAN kin hadu kedin ta musamman ce" AFNAN dai kasacewa komai tayi dan
tamarasa fadeela ajahilan mutane wacce irice, tarasa ita mutumce ko dabba Dan Haka saitayi
shiru ta zuba mata ido kawai tana kallonta.
*GIDANSU AFNAN*
END book 1.
*GODIYA TA MUSAMMAN GA MASOYA LITTAFIN AFNAN ,INA KARA JADDADA GODIATA A
GAREKU NAGODE KWARAI DA GASKE*
* AFNAN BOOK ONE ANAN NAKAWO KARSHENSA ,KAMAR UADDA ALLAH YA BANI
IKON KAWO MUKI WANAN LITTAFIN MECIKE DA TARIN ABIN BAN MAMAKI FADAKARWA
,TAUSAYI DA DAI SAIRANSU, INA ROKON ALLAH YA BANI IKON KAWO MUKU CIGABAN
WANAN LITTAFIN BOOK TWO*
*TAKU HARKULLUM HAFSAT UMAR DANGORO*
09166764540