Showing 39001 words to 42000 words out of 44623 words

Chapter 14 - Akwai Lokaci Book Compelet Ummu Affan

10 Jul 2026

117




Murmushi husnah tayi ta ajiye basket din ta ajiye kan dining kafin ta koma kan bed koma bacci

Sai karfe goma dai dai ta tashi
Ta gyara bedroom dinta da falonta ta badeshi da kamshi

Ko ina yadau kamshi kafin tashiga bathroom tayi wanka tafito ta shirya cikin wani tsadaddar
super Holland dark blue sai adon pink ajikinsa

Yadda dinkin yazauna ajikinta shizaifi Baku sha'awa sosai das yamata dinkin ma kawai a in
kallone
Matsalarta daya bata son dankwali ta tace gashinta takama da ribbon pink

Kafin ta murza daurin Dan kwalinta abin wuyanta ma pink ne

Gaskiya husnah tayi kyau matuka

Tadauki ta kalminta plate shoe tasaka

Har ta zauna zatafara break fast saikuma taga rashin dacewar hakan

Bata je tagaida mummy ba

Gyalenta tadauka maishegen kyau tayafa

Pink colour

Tafita tayi hanyar kofarta tasaka key ta kulle

Bayan ta fita

Dama dole saitabi ta main falonsu gabadaya tana fitowa kuwa taga mutan gidan gaba dayansu
a falo

To itabasaninsu tayi ba
Ganin harda manya yasa husnah ta durkusa tana gaida su hajiya rukayya da kuma Laila

Laila ta watsa mata harara
Wai ita hakimar bata fitowa ne saike


Hajiya rukayya tace inazata fito ansamu duniya
An auri mekudi an asirceshi

Suby ta kalli husnah tace 'yar buzuwa kotafiya za ayi ne

Husnah ta kalleta tace inje ina ai munsamu gida nida antyna
Dan nadawo kenan gwamma muma muzauna muci arzikin Dan da alama bamu kadai bane 'yan
cin arzikin


Husnah tana gama yada musu magana tayi waje abinta

Har suby zata bita hajiya rukayya tace a a kyaleta kar ajimu tun yanzu mana

Laila race lalle ma Dan talaka be iya samun wuriba
Wannan zakewa haka harda dauko 'yar riko
To wallahi wannan yarinyar kamar aljana bazata tazauna min agida wallahi

Kalli yadda take tafiya kamar wata 'yar sarki

Hajiya rukayya tace aibakisan halin talakabakenan idan yasami guri

Kuma ke Laila da kike cewa bazata zauna ba yayar tata ma ba zaman zatayi balle ita 'yar cin
arziki


Nan dai suka muna funcinsu


Husnah tayi sallma a falon mumy shiru ba kowa

Ta nemi guri tazauna a tafkeken falon su mummy

Mummy ta sauko daga sama bata lura ba harzata shige kitchen
Husnah tayi saurin sauka kasa tace mummy ina kwana

Mummy hafsat tajuyo tayi tazali da surukar tata

Tace a a husnah ai ban lura bama meyasa kika zauna nan baki haura saman ba saikace
bakuwa

Husnah tace bakomai mummy nan ma yayi

Mummy hafsat tace a a nan gidanku ne ko ina zakishiga
Kina da damar hakan kinjiko

Ya bakunta husnah tayi murmushi kawai batace komai ba

Mummy tace kinci abinci ko husnah tace yanzu zanje nayi

Kafin mummy tayi magana Abdul Hakeem yayi sallama yashigo wata tsadaddiyar shadda milk
colour sai wata hadaddiyar hula da ya murza akansa Wanda yasake fito da kyakkawar
fuskarshi mai kewaye da kwantacen saje dayakarawa fuskar tashi kyau

Gaskiya PROF Fa kyakkawar mutumne bankarya

Yashigo idonsa yakai kan Husnah dake zaune kan kafet

Wani farinciki yaji sosai
Ya kalli mummy

Yace mummy na antashi lafiya

Mummy tace lafiya kalau son maza kuwuce dining kawai kuyi break idan kungama kukirani
zanje nayi salar walha

Hakeem yace angama dalibata
Mummynsa tayi murmushi tace a a tun yaushe daliba ta canja malami ai

Hakeem yace amma tunda yanzu nadawo gida
Sai kisake sayan form agurina Husna da mummy sukayi murmushi

Mummy tace kaga idan nabiye maka sai lokaci ya wuce banyi sallar ba

Ta kalli husnah tace 'yata tashi kije dining kinji kikarya abinki kinji

Ina zuwa yanzu

Mummy tayi sama tabarsu anan

Hakeem yakure wa husnah ido yace wana kama
Husnah ta saukar dakai kasa
Hakeem shima zamayayi shima tabayanta yakamota yasakalo Kansa tagefen wuyarta
hanunshi yakai cikin rigarta ta yashafo cikinta

Yace bakice abinciba baby jicikinki fa kaman zai hade da baya

Itadai husnah wani iri takeji tabatan dayakeyi

Yace tashi muje nabaki abinci banason musu

Cikin shagwaba husnah tace ni anan zanci ba a dining ba

Prof yace angama baby dakanshi yatashi yakawo musu komai plate daya yazuba musu

Yace oya bude bakin bayan yadauko kofin kunun gyada tace dakaina zan sha kabari kawai

Yace bason musu fa
Badan tasoba tabude baki yabata
Nan yabata farfesun ma kosai da duk wani abin dake gun saida yashiga cikin husnah tace
mishi ta koshi yaki

Yace daman ya shamsu yamishi bayanin bata cin abinci

Cikin shagwaba husnah tace wallahi inaci kuma nakoshi sai da yaga tana shirin dawo Dana
cikin nata yabarta haka kafin shima yafara cin abincin

Bayan yagama ne yasa hanu zai dauke tiren abincin husnah targashi yace yadai yakureta da
ido
Tace kabarshi kawai zankai

Bai hanataba husnah tadauka tayi hanyar datake tunanin nan ne kitchen din

Tana zuwa ta ajiye a sink din wanke wanke ta wanke tas duk wani abin da za a wanke saida ta
wanke

Shikuma prof be biyo sa wuba saboda yana waya ne

Mummy tasauko daga sama tagashi shikadai ne a falon
Tace a a asmaun

Hakeem yayi sallama dawani abokinshi yace tashiga kitchen
Kai kwanuka

Mummy taleka kitchen dintaga ko ina tsaf an goge

Mummy tace kai haba husnah da kanki Aida kinbarima yanzu mai wankewar zatazo yau tayi
ranar dawowa ma

Husnah tace bakomai mummy

Mummy tace maza jeki huta kafin nafito
Husnah tayi murmushi tace
a a mummy meza adaura Dan naga kaman abinci kikeson daurawa

Mummy tace a haba dai daga zuwa harkifara shiga kitchen a a jeki huta
Idan kunyi sati saikifara dafa abincinki


Husnah tace mummy kigafarceni amma banzan taba zama inga kina shiga kitchen

Yakamata kema kihuta Dan Allah

Tunda na taso agidan mu Nina ke abinci umma ta na hutar da ita saboda haka Dan Allah
mummy kibari na ringa miki abinci kihuta kema kisan kinada yarinya a yanzu

Cike da mamakin kalaman husnah mummy tace lalle husnah kin haifu Allah ya wa iyayenki
albarka dasuka miki tarbiya maikyau

Nagode da kika daukeni matsayin uwa
Allah yabaku zaman lafiya keda mijinki yazaunar daku lafiya kinjiko

Husnah kai akasa tayi shiru

Mummy tace na'amince zaki rinkawa mummy abinci amma fa mummy ma tayi alkawarin satayi
sati kina cin abincin mummy kinjiko

Saboda haka kibar mummy tacika alkawarin ta

Husnah tayi murmushi kawai kafin tayi magana

Hakeem yayi gyaran murya mummy da husnah suka kalleshi

Mummy tace wato labe kake mana ko

Hakeem yayi murmushi yakaraso cikin kitchen din

Yakama hanun mummy yace haba mummy please kibar yarinki tasamu ladarki

Allah ne ya amsa adduarki yakawo mana husnah cikin rayuwar mu

Kinji mummyna

Mummy hafsat tayi murmushi tace shikenan tunda kunmin yawa Allah yayi albarka

amma bayanzu za adaura abinciba sai yamma idan anyi la'asar
Yanzu muje kawai muyi hirar mu

Mummy taja hanun husnah wacce tunda Hakeem yashigo takasa magana


Ranar dai a sashin mummy husnah ta wuni sai da ka kira isha tabar dakin mummy ganin
Hakeem da daddy sunfita sallah

Mummy tace yau husnah Allah yatashemu ki huta gajiya ko


Ita mummy a tunaninta husnah zata je tashirya ne kafin mijinta yasameta

Husnah kuwa tashiga falon taga Laila da suby a zaune


Ta wuce abinta batareda ta kalli kowa ba

aikuwa suby tace ke zonan

Kojuyowa husnah batayi bare ma tasan da ita sukeyi


Ke 'yar talakwa bakiji menace bane husnah tayi banza dasu kafin suby ta karaso husnah
tashige ta banko kofarta tasaka key


Direct wanka tafara kafin tayi sallah tayi karatun ta data saba


Suby tace anty anya kuwa ba wannan aljanar yarinyar bane kishiyarki kuwa

aikuwa jitayi Laila ta zabga mata mari

Suby tace mena miki anty Laila

Cikin tashin hankali Laila tace damme zaki min wannan mugun fatan

Taya za ayi yaje ya auro 'yar cikinsa

Bama hakaba idan yakasance wannan yarinyar ce ai yayi abinkuya
Nikuma nashiga uku taya zafara kishi da wannan yarinyar

Suby tace aiko dai koki kokiso itace
Dan agabanki tasa mukulli ta bude sashinta kuma dazu Dana kai mata abincin ma ita nagani
kawai raina mana hankali take

Laila ta daura hanu akai tace nashiga uku ni Laila wannan ai inaganin ko meenat ma ai tagir
meta
Lalle Hakeem yacuceni

Yanzu sakayya da zaimin kenan ya auro 'yar cikina inyi kishi da aita ina Sam bazaiyuba wallahi


Suby tace wallahi idan kika bari aljanar yarinyar tazauna agidan nan

Zikidawo jaka wallahi Dan abinda kike samu bazaki samu ba

Yarinya kaman ita tayi kanta Dan kyau tahada komai da d'anamiji yake bukata

Laila tace ya isa haka suby zakisa zuciyata tafashe kibarni naji da Abu daya Dan Allah



Hakeem yashigo falon da sallama Laila ta taso sannu da zuwa baban meenat

Hakeem yace yauwa yashige bedroom dinshi Dan karya taba kofar husnah yaji akulle agabasu
su fahimci wani Abu


Laila tabishi har yafito Daga wanka yana yashirya ya kwanta

Laila taga bashida niyar kulata yasata ce baban meenat har yanzu fa bansan kanwartawaba

Sai kanwarta muke ta gani tana shige da fice

Hakeem yayi murmushi Dan ta tabo inda yake mishi kaikayi

Yace kanwa kuma ai bata da kanwa itadai wacce kikagani din itace amaryata

aikuwa Laila ta tashi tace amma wallahi kaji kunya Hakeem yanzu da girman ka da darajarka
zaka auro 'yar cikinka wannan ma ai zubda mutuncin Kaine da zubar wa 'yarka da mutunci


Prof baki kawai yasake kallon ta
Yayi murmushi yace kinyi sake maman meenat da kika auri mijin asmau saboda yanzu nasan
nima namijine kuma na auri dai dai Dani kije aduba miki nidake bamu taba dacewa ba kuma
bazamu daceba

Meenat da Allah yabani na karba kuma inason 'yata
Idan tazo ruwantane taso matata ruwantane takita

amma zanfada miki wannan Kalmar mummy da daddyne kawai bazan iya rabuwa dasu ba
saboda husnah

Amma bayansu zan sabama kowa akan matata so get out of my room

Cikin tashin hankali Laila tafito Daga bedroom din Hakeem

Kuka sosai taci suby nabata hankuri


****

Bayan sati uku Hakeem ya Dade da komawa aikinsa gashi aikin yamishi yawa ga kullum
tunanin husnah ne da sha'warta acikin ranshi

Ba inda yake samun ganinta sai a part din umma Dan Anna take wuninta

Tana fita sallar isha zata gudu


Hakeem zaune kan kujerar office dinsa Ahmad kuma yana cike wani file's

Ahmad yace yauwa kagani ko yana nuna wa Hakeem abinda yacike
amma hankalinsa baya taredashi

Ahmad yace wai meke faruwane Prof
Hakeem yayi murmushi wallahi baby ce take bani ciwonkai

Taki bari na rabeta Sam wallahi
Bana ganinta idan ba a gurin mummy ba

Ahmad yace zanbaka shawara idankabi yau din nan kadaina damuwa

Hakeem yabada hankalinsa sosai

Ahmad yace bakace agurin mummy take wuniba prof yace a

Ahmad yace sallar ishar dazakaje yau kabari kawai kamuku jam'i

Kana shiga kacewa mummya da daddy da ciwon kai kadawo

Idan kaga zata tashi saikace jirani mutafi tare agaban mummy nasan bazatayi musu ba

Hakeem yace kuma wallahi sai dai kuma yau laila ce da kwana

Ahmad yace saikayi hakuri yau da gobe ai duk dayane yayi dariya

Hakeem yace a a baduk dayabane wallahi kai bakasan halin danake cikibane shiyasa

Ahmad yace kai haba mai mata biyu fa amma kana fadin haka ai saika kabani tsoro nakasa
kara tabiyu

Hakeem ya harareshi



Husnah falonta suna waya da ummanta da ya shamsu da anty kubra

Bayan sunagama wayarne ta dauko mayafinta zata koma banngaren mummy

Sai taji Laila tana waya amma bata San dawa take ba

Laila tace dadin abinma fa yarinyar baso shi take kullum a dakinta take kwana
amma wannan aikin bokane yace bazai taba bari harya kusanceta ba

Yanzu fa kusan sati uku kenan amma suna wasan buya bata ma bari yaganta

Shikuma na mamajo kina gani shi kisan yana cikin damuwa

Can ta matse mishi kinga haka malam zaicire mishi sonta aranshi kwatata

Dan nima yace karnabari ya kusanceni har sai yarinyar tabar gidan

Kinga kuwa ai yana cikin matsala dannima bana zuwa bedroom dinsa harsai ranar da wannan
aljanar yarinyar tabar gidan

Nan dai sukayi sallama da kawartata

Ta kalli suby tace insha Allah saura kiris yarinyar nan tabar gidan nan

Daga nan kuma sai mufara shirin yadda zamuyi mukasheshi idanba haka ba wallahi wata
zaisake hangowa


Suby tace wallahi da dai yafikam
Dan wallahi nima inason naga munfara fantamawa fa anty

Laila tace kidai yishirunki kawai saura kiris


Husnah toshe baki tayi sai kuma wani jiri data ji yana dibanta dakyar tasamu takai kanta kan
kujerarta

Tace innalillahi qainnairraihirraju'un nashiga uku meya musu suke son kasheshi


Gaskiya bazantabari kuyi nasara da yardar Allah

Kuma mijina zaisamu abinda yakeso insha Allah

Allah yakaimu gobe nashiga ukuna ni husnah wani irin zunubi na daukarwa kaina

Tabbas yaya Hakeem bai can canci wannan sakaiyar daga garaniba kayafemin Dan Allah duk
da banasonka nayi alkawarin faranta maka kamar yadda kake faranta mana nida iyayena

Duk wannan maganar da husnah take yi tanayinsane itakadai

Hmmmmmmmm


Next page

Your comment is needed fan's. Love u all

Duk wacce bantaba bata page ba

Tayi comments mezafi next page natane 踫踫


踫踫踫踫踫踫
[05/05, 8:53 PM] UMMU AFAN 潤撕: 潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤潤
潤潤潤潤潤
潤潤潤潤
潤潤潤
潤潤

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Story & written
By
The special writer


UMMU AFAN

踫踫踫踫踫踫踫



潤撕FIRST CLASS TECHNOLOGIES WRITERS ASSOCIATION潤撕


潤撕潤撕 (F.C.T.W.A)潤撕潤撕



潤撕HOME OF QUALITIES AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION潤撕




潤I DEDICATE THIS PAGE TO YOU BINTA ADAM (MAMAN IMAM) 潤COMMENTS DINKI
YANA SANI SANI CEWA NIMA WATACE SO PLS KEEP IT UP
INA ALFAHARI DAKE 踫踫踫






潤AKWAI LOKACI潤





潤PAGE 96 to 100潤





YAU take asabar daurin auren prof da husna

Wanda za adaura karfe uku na rana saboda bakin da zasuzo daga kasashen waje saudiya da
sauransu
Duk Wanda baisamu yakaraso tun juma'a ba saboda wani uzirin

Shine aka daga daurin auren



Kuma a yaune ake kai za akai lefe gidansu husna anasu aladarkenan


Mummy hafsat ce zaune cikin kawayenta matan mayan mutane
Da kuma 'yan uwa da abokan arziki

Kowa taganta yasan tana cikin farin ciki Mara misaltuwa


Ana ta kallon lefen Hakeem Wanda za akaima husnah anata yabawa


Mummyn Ahmad tace kafin atafi kai lefen yakamata akira uwargida tazo taga kaya ko



Mummy hafsat tace to akirasu mana
Dai dai lokacin Aisha matar Ahmad tashigo da daukar wayarta data saka caji Dan tunda aka
fara hidam bikin nan agidan mummy take kwana


Mummy hafsat tace yauwa 'yar albarka mazaje kicewa su Laila suzo zuga kaya


Aisha tace to mummy tayi part din Hakeem tashiga part din Laila

anan ta tarar da suby kanwar Laila da hajiya rukayya da hajiya suwaiba da ita Lailar kanta

Sai kuma kawayenta


Aisha ta gaishesu bawanda ya kalleta suby kanwar Laila ce tace dalla malama meyakawoki
nan


Aisha tace to bani nakar zomom ba nima rataya akabani

Hajiya rukayya zatayi magana Laila tace yishiru kawai hajiya bake yakamata kimayar mataba

Suby tace kema anty bake yakamata kibata amsa ba nice dai dai da zamaninta


Aisha dadina da jaki duk yadda akayi da shi saiyaci kara

To nima bazuwan kaina nayiba mummy ce tace kuje kukaga kaya Dan za a wuce da shi

Tajuya tayi waje abinta
aikuwa Laila ta mulmulo zagi tabita da shi

Hajiya rukayya ta yi saurin rufe bakin Laila

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login