Showing 1 words to 3000 words out of 6904 words

Chapter 1 - Zawarci Ko Zama Hausa Novels

14 Aug 2026

228

*ZAWARCI KO ZAMAN AURE*
‎(Romance Love Erotic)
‎ 💋💋💋💋💋💋💋
‎
‎          Mom Islam
‎
‎
‎Page1-2
‎
Unguwar rimi tana ɗaya daga cikin unguwar masu kuɗi daga cikin unguwannin da suke cikin garin kaduna, wani tanƙashehen ginin gida na hango ga dukkan alamu mamallakin gidan ba ƙaramin attajiri bane, duba da inda aka tsara ginin babu algus a cikinsa, Kwance take a saman Royal bed ɗinta, tana juyi tana haɗe ƙafafunta guri ɗaya, fuskarta a yamutse take, a hankali ta sauko daga saman bed ta sanya takalminta marar nauyi, a sunkuye take tafiya har ta isa haɗaɗden kitchen ɗinta, flaks ɗin ruwan zafi ta ɗauko kana ta tsiyaya ruwan a cup ta jefa Lipton ta ɗauko bread ta koma bedroom ɗin, a saman bedside ta ajiye sannan ta ɗauko wayarta, My hubby, shine sunan da naga ta fara ƙoƙarin kira, sai da wayar tayi ringing ta yanke, ta sake kira kana daga can bangaren aka ɗaga, "Zulaihat aiki nakeyi, ba ni nace zan kiraki ba?...dan Allah kiyi haƙuri kamar inda nace zan kiraki zan kiraki mana...!" Wanda Zulaihat ɗin ta kira ya gaya mata haka cikin ƙosawa, lumshe kyawawan idanuwanta tayi, tare da buɗesu, sun jiƙe da ruwan hawaye, cikin sanyin murya tace "ban san farinciki ba, bansan wani daɗin dake cikin rayuwar aure ba, mai yasa bazai kula dani ba, mai yasa bazaiyi tattali na ba, mai yasa bazai dinga bani lokaci ba.." ta miƙa hannu ta ɗauko cup ɗin, sam bazata iya cin bread ɗin ba, iya ruwan Lipton ɗin ta dinga kurɓa a hankali-a hankali har ta shanye, kafin ta sauko downstairs ta tsaya a tsakiyar parlourn tana ƙarewa kyau da tsarin parlourn kallo, ga wani makeken TV dake manne a jikin bango wanda ya kusa mamaye bango ɗaya, ta zubawa ƙwayayen wutar da suka ƙawata parlourn, Masha Allah komai abin kallo ne a cikin gidan, saboda mamallakin gidan ya kashe maƙudan kuɗaɗe gurin ganin gidan ya bada abinda ake so, wasu siraran hawaye ne suka sake zubowa a saman kumatunta, wayarta ta ɗauka ta kira number mahaifinyarta, ringing ɗaya ta ɗaga, kafin mahaifiyar tata tayi magana tuni Zulaihat ta fara magana .."Mama wlhi na gaji da zama a gidan nan, kullum ni kaɗai nake kwana nikam bazan iya ba..." Zulaihat ta ƙarashe maganar tana fashewa da kuka, daga can ɓangaren maman nata tace "haba Zulaihat sau nawa zan ce miki kiyi haƙuri, zaman aure fa bawai zaman wasa bane, dan Allah Zulaihat karki watsa mana ƙasa a ido kiyi haƙuri dan Allah, kinga mahaifinki yana kwance babu lafiya, hatta kudin da za'a siya masa magani ma babu, idan da wani abu a gurinki dan Allah ki turo mana, sai in yiwa yayanki magana a samu a haɗa a siyo magungunan tunda masu tsada ne...!

*ZAWARCI KO ZAMAN AURE*
(Romance Love Erotic)
💋💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 3-4

Zulaihat ta share ɗan guntun hawayen da ya ƙarasa gangarowa daga saman kumatunta, kafin tace "zan tura miki da dubu ashirin a account ɗin Baba" maman ta dinga sa mata albarka gami da rarrashinta tana sake jaddada mata tayi haƙuri ta zauna lafiya a gidan mijinta, yanzu ba dan ita ba ta ina zasu fara neman kuɗin da zasu siyawa mahaifinta magani?, Zulaihat tayiwa Maman sai anjima kana ta katse kiran. Zama tayi a saman haɗaɗdiyar couch, kana ta fara lallatsa wayarta, can anjima kira ya shigo ta ɗauka, "Zulaihat kuɗin sun shigo Allah yayi albarka" Zulaihat ta amsa da cewa "Amin ya rabbi mama, Allah ya bashi lafiya" ta katse kiran, alert na shedar tura kuɗi ne ya shigo mata, taga ragowar kuɗin da yake cikin account ɗinta dubu ɗari da hamsin, taja dogon tsaki tare da tashi ta koma bedroom ɗinta, kafin ta ɗora ƙafafunta a saman steps masu aikin dake nan parlourn ƙasa suka fara miƙa gaisuwarsu, dukkansu durƙusawa sukayi, Zulaihat ta amsa fuskarta ɗauke da murmishi wanda ƙirƙiroshi tayi, "Hajiya mun kammala komai zamu wuce makaranta" ƴan matan su biyu suka faɗa kana suka miƙe tsaye, dukkansu bazasu wuce shekaru 20yrs ba, tun bayan da aka kawota da sati ɗaya Alhajin yayiwa Mahaifiyarta maganar a nemo wa Zulaihat ƴar aiki baya son ta dinga shan wahala, bayan an ɗauki waɗannan ƴan matan biyu, sai Zulaihat ta sasu a makarantar islamiyya mai haɗe da boko, karfe 10:am suke tafiya, suna dawowa ƙarfe 2:pm da zarar sun dawo gidan Zulaihat ɗin zasu ƙarasa ragowar aikinsu sai suyi mata sallama su wuce gida, FARKON LABARI*
Alhaji Bala Ɗanjuma shine mamallakin Kanfanin Auto Gallery. Yana kasuwancin motoci ana shigo masa dasu ta ƙasashe da dama, kama daga Nigeria da kuma kasashen waje, attajirin mai kuɗi ne na gaske, saboda yanada kamfanoni a garuruwa da dama, sannan yana yawan yin tafiye-tafiye daga wannan gari zuwa wancan gari, daga waccan ƙasa zuwa wannan ƙasa, bashi da lokacin iyalinsa sam bashi da wani lokaci idan ba na kasuwanci ba, shi mutum ne mai ɗaukaka kasuwancinsa fiye da komai a duniya, idan ka cire lokacin sallah bashi da wani lokacin nutsuwa idan ba na lissafin kuɗi ba, a kullum da ko yaushe ya kasance mai alheri, sannan ko dubu nawa zai kashe a gidansa bai damu ba, Alhaji Bala Ɗanjuma yanada shekaru 43yrs a duniya, Zulaihat itace matarsa ta farko da ya aura, dalilin da yasa ya aureta kuwa, yazo hutun ƙarshen mako anan garin Kaduna, anguwar Malali, kasancewar anan iyayensa suke da zama, Zaune yake a parlourn mahaifiyarsa, haɗadɗen table ne a gabansa, ya ɗora system ɗinsa akai, yana sanye da farin gilashi, duk da shekarunsa ba wani manyanta yayi sosai ba, kasancewar jin daɗi ya ratsa shi, tun kafin rasuwar mahaifinsa, ya ɗorashi akan harkar siyar da motoci, gashi kuma Ubangiji ya sawa sana'ar tasa albarka, dan duk shekara sai yakai danginsa aikin hajj sannan suna zuwa Umrah, ranar ta kasance Lahadi, Hajiya Amina ta ce "ina so ka bani hankalinka, saboda ina so muyi magana mai muhimmanci" Alhaji Bala yace "Hajiya ina aiki yanzu ko zaki bari sai zuwa anjima?" Hajiya Amina ta haɗe fuska babu alamun murmishi a tare da fuskarta tace "bazan iya jiranka ba, nasan kana sane da maganar da nake son yi, dan haka umarni ne ka ajiye duk wani abu da kakeyi ka bani hankalinka nan" dole ya rufe system ɗin nasa ya tattara nutsuwarsa ga mahaifiyarsa...!
(Romance Love Erotic)
💋💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 5-6

Hajiya Amina tace "tun mahaifinka yanada rai, yake magana akan rashin yin auren da bakayi ba, kai baka tunanin mutane su fassaraka da wata manufa?" Alhaji Bala yayi murmishi kafin yace "Hajiya wace manufa kenan,? Nifa bana sha'awar nayi aure bare kuma maganar ajiye mata gaskiya bazan iya ba.." Hajiya Amina ta hassala sosai kafin tace "wlhi baka isa ba Bala dole ka nemo mata kuma kayi aure idan kuma kaƙi, zan ɗauki duk matakin da ya dace" jin haka yasa Alhji Bala cewa "Hajiya kiyi haƙuri insha Allahu zan kawo wacce zan aura" suna gama magana ya fice, kai tsaye motarsa ya shiga, ya danna horn mai gadi ya buɗe masa get, sannu a hankali ya fara tafiya shi kansa bai san ina zeje ba, fitar da yayi yayi yawo a anguwanni da dama bai yi ido biyu da abinda yazo nema ba, lokacin da ya juyo da hancin motarsa zai koma anguwarsu, Allah ya nuna masa Zulaihat, tana tsaye a bakin wani shagon masu siyar da Cosmetics ga dukkan alamu siyayya tayi, fitowa daga cikin motar yayi, kana ya isa gareta fuskarsa ɗauke da murmishi, yayi mata sallama suka gaisa, nan yake sanar masa da abinda yake tafe dashi, ma'ana yana sonta, ta sansa kuma tanada labarinsa, sai dai hakan bai sa zuciyarta ta amince dashi ba, har dai ya matsa mata akan ta shiga mota ya rage mata hanya, taƙi, ya sake matsa mata dole dai ta amince ta shiga, kana ta gaya masa anguwar da zai kaita Zariya road, nan suka nufa, yana driving Yana janta da hira har suka iso anguwarsu, ta nuna masa ƙofar gidansu, yana yin parking Zulaihat ta fito, shima ya fito da sauri dan taso tafiya ne, yasha gabanta kana yace "zai dawo", tunda iyayen Zulaihat sukaga Alhaji Bala yana zuwa gurinta ga alheri da yake yi musu, hakan yasa suka ɗauki son duniya suka ɗora masa, komai Alhji Bala komai shi, ita kuma Zulaihat a bangarenta sam beyi mata ba, bata duba kuɗinsa kawai soyayyarsa take buƙata, tun kafin suyi aure yake cewa yana sonta amma ko sau ɗay bai taɓa kaiwa minti talatin suna waya ba, daga ya kira sun gaisa ya tambayeta yasu mama tace masa lafiya lau, sai yace zai kirata anjima shikenan sai dai idan ita ta kirashi, wannan hali nashi yana damunta, acan ɓangaren hajiyarsa kuwa tunda ta sami labarin Alhji Bala yana neman aure, har gidansu Zulaihat ɗin taje tayi musu alheri mai yawa, sannan tasa aka sauya musu gida mai kyau, amma bashi da get, wancan tsohon gidan suka saka haya, duk shekara suna karɓar kuɗi suna rage uzurorinsu dashi, a ranar da mahaifin Zulaihat ya kirata ya tambayeta tana son Alhji bala, Zulaihat tace "a'a, bazata iya zama dashi ba saboda bai damu da ita ba, ita tanada wanda take so, su kansu su Baban sun sani wani matashin saurayi yana zuwa nemanta sai dai iyayensa talakawa ne, shi kuma bashi da wata sana'a wacce ta wuce tuƙa keke napep, matashin saurayi ne mai ji da kyau ƙarfi ingarman namiji, a ranar da ya samu labarin Iyayen Zulaihat sun zaɓa mata Alhji Bala a matsayin mijin da zata aura yasa ya gama janye wa bazai samu Zulaihat ba, sun sha kuka daga Zulaihat ɗin har Saurayin nata, har ce masa tayi ya ɗauketa su gudu yace kawai tayi biyayya...!
*ZAWARCI KO ZAMAN AURE*
(Romance Love Erotic)
💋💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 7-8
Cigaban labari.
Ƙarfe takwas da rabi na daren ranar lahadi, gari yayi sanyi, Zulaihat ce zaune a Parlourn ƙasa, hannunta riƙe da waya, tana ta ƙoƙarin kiran number mijinta amma shiru bai ɗauka ba, ga shi ta tsinci kanta a cikin wani irin yanayi wanda take jin koma Meye zai iya faruwa da ita a cikin wannan daren, karkarwa jikinta ya shiga yi, yayinda ta fara taka ƙafafunta tana wani harhaɗesu tsabar wata matsananciyar sha'awar da ya taso mata, durƙushewa tayi a tsakiyar parlourn wasu zafafan hawaye suka gangaro a saman kumatunta, kai tsaye ta fita compound muryarta na rawa ta fara ƙwalawa masu gadi da driver's kira suka taho da sauri suka durƙusa a gabanta, cikin wata iriyar murya tace "inada number account ɗinku kowanne zanyi masa transfer na 50k Please ku kama gabanku dan Allah tunda a farkon wata muke kuma ko two weeks ba'ayi da yi muku albashi ba, babu wanda ya tambayeta dalil, tunda dama sunada gidaje anan garin Kaduna, dan haka sukai mata godiya suka fice jikinsu a sanyaye, Zulaihat ta dawo parlour, number Kabir take ƙoƙarin tunowa amma tana ganin kamar ta mance, ƙoƙarin tgwada wasu numbobi ta farayi, kasancewar tun bayan bikinsu Alhajin ya sauya mata waya da simcard, cikin sa'a number ta shiga, aka ɗaga, Muryar da bazata taɓa mancewa da ita bace ta ratsa dodon kunnenta, cikin wani irin yanayi tace "Ka...ka...kab...kabirrrr" ta ƙarashe kiran sunan nasa bakinta na rawa, shi kansa bazai taɓa mantawa da Muryar masoyiyarsa ba kuma abar ƙaunarsa wacce talauci ya hanasa mallakarta, bakinta na ci gaba da rawa tace "da...dan...da...dan... Allah...kazo...zan tura maka address na gidana" lokaci ɗaya Kabir ya shiga cikin matsanancin tashin hankali, dan yayi zaton wani mummunan abun ne ya faru da Zulaihat ɗin, hannunta yana karkarwa ta fara ƙoƙarin tura masa saƙon ta massage, kana ta cire wayar a silent, miƙewa tayi tsaye, sannan taci gaba da tafiya sannu a hankali har ta haye upstairs, ta isa haɗaɗden bedroom ɗinta, kana ta buɗe drowa, wasu masifaffun kayan barci ta ciro masu bala'in kyau da tsada, ga dukkan alamu ma ba na ƙasaranan bane, duba da inda ta cirosu, saboda Alhajin yana yawan yi mata siyayyar irinsu wataran yakan bawa drivers su kawo mata, rigar bata da kauri koda tasa rigar sai da ta baiyyanar da tsinin kan nononta, yayinda tasa ɗan gajeren skirt ɗin da befi iya rabin cinyarta ba, ga shi Allah ya wadata ta da tudun mazaunai, hakan yasa skirt ɗin ya ɗame mazaunanta daga baya, daga gaba kuma manyan tsayayyun nonuwanta ne suke yiwa wanda ya kallesu welcome, wata p-cap tasa wacce tsakiyarta babu rufi, hakan yasa gashin kanta da babu kitso ya baiyyana, ga wani ƙamshi dake tashi a jikinta da jikin kayan, lasar lips ɗinta tayi kamar wacce tasha abu mai zaƙi, sai kuma taci gaba da tafiya zuwa gaban mirror ɗinta, "tabbas dole tayi wani abu, idan ba haka ba zata iya haukacewa idan bata samu wanda zai sosa mata inda yake yi mata ƙaiƙayi ba" ta ƙarashe maganar tare da ɗaukar , turare ta feshe bayan kunnenta, kana ta ɗauki wani mai me sanyin ƙamshi ta fesa a saman nonuwanta, sannan ta sake ɗaukar wani daban ta buɗe tsakankanin cinyoyinta ta goga, kana ta fito parlour kasancewar babu kowa yau a gidan saboda tace masu yi mata aiki suyi zamansu, a lokacin da ta kira Kabir yana zaune a ɗakinsa dake ƙofar gidansu, farar shinkafa ce a gabansa garau-garau da yaji ba wani isasshen mangyaɗa bane a cikinta ba, dan haka yana ci yana korawa da ruwa, kiran Zulaihat ɗin yasa ya ɗauki ƙaramar wayarsa ƙirar Tecno keypad ya rufe kwanan abincin ya fito waje, tare da saka kwaɗo ya kulle ƙofar ɗakinsa, ya tsaye address ɗin gidansu Zulaihat ɗin ya shigo masa ta massage, bai yi wata wata ba, ya tari mai adaidaita sahu ya gaya masa anguwar Kabir ya shiga suka wuce...!
*ZAWARCI KO ZAMAN AURE*
(Romance Love Erotic)
💋💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 9-10
Suna isowa mai napep yai parking Kabir ya fito sannan yasa hannu a aljihun rigarsa ya ciro kuɗi ya miƙa wa mai napep ɗin, kana yaci gaba da tafiya zuwa anguwarsu Zulaihat ɗin, a bakin get ɗin da tayi masa kwatance ya tsaya, ya ciro wayarsa ya danna numberta, ringing ɗaya ta ɗaga cikin sauri tace "ka ƙaraso ne?" Kabir yace "eh amma lafiya Zulaihat..?" bata ce masa komai ba, sai ma katse kiran da tayi, ta ɗauki ƙaton hijab ta sanya, kana ta fito harabar gidan ta buɗe masa get, gaba tayi yana biye da ita, duk saurin da yake yi ta keresa dan bataso ya iso inda take ya samu damar tambayarta, suna shiga parlour ta koma da baya ta murzawa ƙofar key, bata cire hijab ɗin dake wuyanta ba, ta riƙe hannunsa suka fara hayewa upstairs, da mamaki yake bin ta da kallo har suka isa corridor ɗin da zai sadaka da sashensu, tasa hannu ta buɗe ƙofar bedroom ɗinta, ɗayan hannunta kuma tana riƙe da hannun Kabir ɗin, koda suka shiga bedroom ɗin ta yaye hijabin ta ajiye a gefe, kafin ta dubeshi shima ya fara kallonta bakinsa na ɗauke da tarin tambayoyi, takowa ta farayi a hankali har ta iso daf dashi, "Kabir ka sani ba laifina bane, laifin iyayena ne suka aura min wanda bazai tattala rayuwata ba, suka aura min wanda zai cutar da rayuwata, idan har kaƙi biyamin buƙata ta wlhi Kabir a daren nan zan fita bazan zame ko ina ba sai inda nasan karuwai suna taruwa, can zan koma inda za'a share min hawayena" Zulaihat ta ƙarashe maganar tana fashewa da kuka, tabbas idan har yace baya son Zulaihat yayiwa zuciyarsa ƙarya, har yanzu yana jin zafin kasancewarta matar wani ba shi ba, amma mai zai sa yasan bazai iya kula masa da Zulaihat ɗinsa ba, ya ke ƙoƙarin jefata a cikin wani hali, ya ƙara taku ɗaya ya rungumeta sosai, itako sai sauke numfashi take, wani irin Ninƙaya Dick ɗinsa ya fara yi a cikin wando, dan ya tokaro sosai kamar zai faso zip ɗin wandonsa, Kabir ya lumshe kyawawan idanunsa, cikin kasalalliyar murya wacce shi kansa bai san yanada ita ba yace "My Zuly me kikeso..?" Hannunta ta ɗora a saman Dick ɗinsa kafin tace "wannan ko bakai min komai ba, ka samin wannan a hq ɗina ka gama yimin komai" taɓa masa Dick ɗin da tayi yasa shi sake shiga cikin wani irin yanayi, ya riƙe hannunta suka haye saman bed, da lumsassun idanunsa yake ƙarewa surar jikinta kallo, ya ɗora tafin hannunsa a saman nonuwanta, Zulaihat ta sake sauke ajiyar zuciya, janyota yayi ya ɗorata a saman cinyarsa, ya kwanto da kansa ya kama kan nipple ɗinta ya fara tsotsa cikin wani irin salo wanda yasa take jin daɗin har cikin tsakiyar kanta, ta wani ware ƙafafu dan a halin yanzu tafi so taji yana cinta a maimakon ya dinga sha mata nonon, shiko Kabir jinsa ya farayi a cikin wata irin duniya wacce bai taɓa tsintar kansa a cikinta ba, kafin Zulaihat tayi wani motsi tuni Kabir ya sanya bakinsa a tsakiyar hq ɗinta ya fara karkaɗa harshe yanayi yana tsuko hq ɗin nata, yana lailaya belinta da harshensa, Zulaihat ta fashe da kuka saboda ji take kamar ciwon hauka zai kamata tace "Please Kabir ka sha...min...wayo... Allah...na..zaka haukani, wlhi zan zauce wayooo hq ɗina ahhhh washhh ahhhh Kabirrrr" ta ƙarashe maganar tana hayewa kansa ta zame wandon jikinsa, shikam yaga ikon Allah, Zulaihat ta saita tsakiyar hq ɗinta da Dick ɗinsa, ta tura daƙyar saboda an kwana biyu ba'a shiga gurin ba, jin Dick ɗinsa ya shige cikin hq ɗinta wani sululu, ta rungumesa tana buga masa gwatso, aiko shima ya rungumota ya dinga sama da ƙasa da ɗuwaiwakanta yana tsotsar bakinta..!
*ZAWARCI KO ZAMAN AURE*
(Romance Love Erotic)
💋💋💋💋💋💋💋

Mom Islam

Page 11-12
Koda Kabir ya ɗago Dick ɗinsa daga cikin hq

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0