Showing 27001 words to 30000 words out of 58684 words
ya kyauta haka kuwa zaija tsumman
ƙafafunsa ya koma inda ya fito ba Captain ba ko Canal ne" kallonta sukayi Khaly tace “Amma
ke kam kinada matsala haka Farooq ya rinƙa nacin binki da zuwa gdannan kikaƙi sauraronsa
kuma Kilishi ta wani ɗaure Miki gindi har tana cewa tayi Miki miji to nikam bansan me ake nufi
ba in da wata a ƙasa a sanar damu mu rinƙa sanarwa suma jarababbun mazan da basu gani
sai sun tanka mana"
Harararta tayi tace “Meye a ƙasa bayan abinda kika sani nikam banason wannan abin kawai
duk wanda yace muku Ni kuce masa Habeebatullah Habeeb matar aure ce Shikenan kun kar
Zomo me kafar gudu sai kuma abi wani burtalin" kama hannunta tayi tace “shikenan kawai dai
kinaso kicemin Yaya Mufeed baiyi Miki ba ko?" Sake daure fuska tayi tace “Inma hakan kikayi
tunani to hakan ne wai badama mutum ya fadi muku gaskiya saukun sauya masa fassara Ni na
faɗa muku matar aure ce ni" harara Hudah ta watsa mata lkcn da Najeeb da Habeeb suke
shigowa idanunsu akanta Najeeb har yanzu babu wata jituwa tsakaninsu da ita inda shi kuma
Habeeb yanayinsa ya nuna yana cikin bayyanannen tashin hankali, Hudah tace “To wai da anyi
mgn sai kice ke matar aure ce to koma dai tattabara kike Sarkin aure ai kyaje ki saurareshi
tunda ya tako yazo takanas don ke...."
Cak Habeeb ya tsaya zuciyarsa ta buga da ƙarfi yayi kamar ya juya ya tambaye su gurin wa
akazo amma miskilancinsa ya hanashi musamman dake baya cikin nutsuwa haka yaja ƙafarsa
baiji wace ta bada amsa ba ya shiga hanyar da zata kaishi ɗakinsa ya haye sama ya buɗe
window ya zubawa ƙasan gidan idanu yana kallon tsuntsayen ɗawisun da suketa zagayawa a
gurin zuciyarsa na ƙara ɗaukar zafi tabbas ya fahimci cikin yaran gidan Mai martaba ya
tsaneshi.
Dukan Borghlar ɗin window yayi ya juyo ya dubi Najeeb yace “Bafa zai yuwu ba kamarni ace
za'a zaɓamin matar da zan aura kuma don wulaƙanci da son ƙaskantar dani a rasa wa zaace
naje na nema sai wannan ƴar Iskar Yarinyar...." Katseshi Najeeb yayi da cewa “To ya kakeso ayi
ne Habeeb komi dai lalacewar goma tafi biyar Wlh nidai a ganina da wannan yarinyar da kake
kallo a matsayin mata ƴar maguzawa gara Khausar sau ɗari....."
Mari ya zabga masa yace “fice ɗan durun uwa ai dama kai nasan ba abokin arziki bane duk
wani abu da zai zama maslaha ga rayuwata baka farin ciki dashi damuwata itace abar jin
daɗinka to kaje ka faɗawa duk wanda kake ganin ya isa Ni banason Khausar kuma Wlh indai ta
kuskura ta shigo da'irata saina keta darajarta da alfarmarta" Fuuuu ya nufi hanyar ya fice daga ɗakin ya nufi ƙasan ya haura sashin Kilishi tana zaune gefen
gado yace “Amma Hajiya kinsan da mgnr yar iskar yarinyar nan baki faɗamin ba to Ni zan rikito
sama Wlh inyaso ta rufe kowa bazance bazan auri Khausar ba amma fah zan sanar da ita
kuma zan bata zaɓi indai zaman lfy takeso da kwanciyar hankali to kada ta bari ta shigo da'irata
don Wlh saina kasheta da baƙin cikina"
Tunda ya fara mgnr ta zubansa idanu har Saida yayi shiru tace “To ya kakeso nayine Habeeb
mahaifinka tsoron furucinsa nakeyi tunda ya riga ya furta saiya aiwatar kai kuma taka ƙaddarar
kenan daga wannan sai wannan"
Juyawa yayi kamar wanda akayiwa allura ya fice ya nufi waje tunda ya fito yaji juwa tana
ɗibansa ganinta tsaye ita da Mufeed Kilishi ce tace taje ta basa hkr kada yaga ta wulaƙantashi
ta sanar dashi ita matar aure ce, shine dalilin da yasa ta fito koda taje ɗin gaisawa kawai sukayi
batakai ga mgn ba Habeeb ya fito idanunsa akansu itama nata akansa ƙirjinta ya buga da ƙarfi
daga yanayin kallon da yake yi mata ya tabbatar mata yau ta shiga uku....
Ilai kuwa yana zuwa baiyi wata² ba ya ɗauke ta da marin da Saida ta fasa ƙara saboda azaba
ya ɗaga hannu zai ƙara mata Mufeed ya riƙeshi cikin hassalar zuciya irinta sojoji yace “Haba
mal me tayi maka da zaka maret...." Fuzge hannunsa yayi yayi kansa sai kuma ya tsaya yace
“Kai ɗan akuyan wacce ƙasa ne da zaka tsayamin da mata kake tuhumata kuma akanta?" Bai jira amsar Mufeed ba ya figi hannunta ya nufi ciki da ita ya cillar da ita a tsakiyar parlourn ta
rintse idonta ya nuna ta da yatsa, kuma sai ya juya ya fice Hudah da Khalisa da Rasheedah
suka miƙe sukayo kanta jin da tayi an riƙo hannunta yasata buɗe idanunta hawaye ya zubo
mata sharrrr tace “Kungani ko shiyasa nace bazanje ba idan yaganni kasheni zai....."
Miƙewa tayi ta nufi ɗaki saboda kukan da yake neman cin ƙarfinta Hudah ta kalli Khalisa tace
“Ban gane ba?" Itama kallonta tayi tace “Nima bangane ba Meye alaƙar Bro da Beebah kiga
yanda yake neman kashe ƴar mutane" miƙewa Rasheedah tayi tabi bayan Beebah ta bata
taddata a ciki ba hakan yasata nufar ɗakin Kilishi ta tararta ta kwantar da kanta a cinyar Kilishi
tana kuka tana cewa “Don Allah Kilishi kibashi hƙr kinga Saida na faɗawa Rasheedah kikace
naje kar yace na wulaƙantashi Ni tsoro na ma kada Bro yayi masa wani abu...." Share mata
hawayen tayi tace “ki daina kukan haka mijinki yana cikin damuwa yau Habeebatullah Wlh Ni
kaina bana iya control zuciyar Habeeb idan zuciyarsa tana sama kedai kada ki cika matsarsa a
wannan lkcn kada ya hucce a kanki"
Ɗagowa tayi tace “Meye yake damunsa?" Ajiyar zuciya Kilishi tayi tace “Karki damu komai zai
wucce" daga haka ta kalli Rasheedah tace “Rasheedah kibashi hkr kinji" cikin sanyin jiki
Rasheedah tace “Insha Allahu mun gode Hajiya Habeebatullah saikun dawo kar a manta da
abayata" da wannan ta fice ta ishe Mufeed ya haɗe kai da sitiyarin mota ta buɗe ta shiga tayi
masa mgn baiji ba Saida ta danna horn sannan ya ɗago firgigit yaja ajiyar zuciya idanunsa sun
kaɗa sunyi jawur yace “Da gaske matar aure ce?" Rintse idonta tayi tace “Haka yanzu nakeji
gurin Kilishi"
Dukan sitiyarin yayi yace “Ƙarya ne Wlh babu wanda ya isa ya auri matata..." Key yayiwa motar
ya figeta da mugun gudu ya fice daga gidan sarautar yana huci kamar zaici babu suna zuwa
corner gdansu ya tsaya ya kalli Rasheedah ta buɗe ta fice sumsum tasan tana cika matsawa
jikinta ka iyayin tsami"
12:55am tana zaune gefen gadon ta kasa bacci saboda damuwa gabaɗaya yinin yau ta fahimci
kowa dake gidan zuciyarsa babu haske musamman Hero ɗin ta da ko falo ma ya daina fitowa
saidai ya kira waya yace da Kilishi ta sanyata ta kai masa abinda yake buƙata Kilishi taƙi yarda
da wannan sawarwara musamman yanzu data fahimci abubuwan suna kusa da rikicewa. Yau tun safe yake kwance bashi lfy zazzaɓi me zafi da ciwon ciki sun kasashi a gaba Beebah
tasan bashida lfy shiyasa hankalinta yaƙi kwanciya musamman ɗazu da likitan gidan yazo
dubashi taje wuccewa taji yanda yake yi masa fada, batasan faɗan mi yake yi masa ba amma
ta fahimci koma Meye yake damunsa to babba ne. Tun yamma takeson zuwa ta gano jikinsa Kilishi ta kasa ta tsare a parlourn wannan yasa ta hƙr
gashi yanzu ta kasa bacci damuwa ta ishe ta so take kawai taji halin da yake ciki, jifa tayi da
wayar hannunta ta kira layinsa yakai sau ashirin amma yaki ɗagawa, hijjab ta dauka ta ɗora kan
rigar baccin jikinta, zuciyarta ta kasa jurewa itakam bazata iya zama batare da tasan halin da
yake ciki ba, buɗe ƙofar tayi a hankali yanda bazaajita ba ta waiwaya ɗakin Kilishi tagansa a
rufe ta sauke ajiyar zuciya ta nufi ƙasan da sanɗa tana duba agogo 1:15am.
Turus taja ta tsaya cikin tsoro duk da babu wadatar haske a parlourn amma bata kasa gane
Kilishi ba, itama Kilishin kallonta takeyi da mamaki tace “Habeebah ina zaki?" Cikin karayar
zuciya tayi ƙasa da gwiwarta muryarta na rawa tace “Ki...Ki...li...shi Hero bashida lfy don Allah
kibarni naje na gansa kada ubangidana yayi fushi dani inajin tsoron fushinsa ya rabani da
rahamar ubangiji tun jiya yaƙi ɗaga wayata...."
Zubanta idanu Kilishi tayi sai taji jikinta yayi sanyi ta lumshe idanunta hawayen tausayinsu ya
zubo mata tabbas tsakanin mace da miji sai Allah idanma ka shiga kunya ta tabbata gareka ita
tana ganin gata takewa Habeebah ashe ita mijinta kawai take kallo Bama ta duba maslahar
kanta daga kalaminta ya nuna mijinta yafi komai muhimmanci a sashin rayuwarta. Miƙewa Beebah tayi cikin sanyin jiki kukanta na ƙara ƙarfi ta juya ta nufi saman Kilishi tace
“Habeebatullah!" Tsayawa tayi kukanta na ƙara ƙarfi batare data juyo ba, takawa Kilishi tayi ta
dafata tace “Ubangiji yana fushi da mutumin daya shiga tsakanin ma'aurata Habeebah nasani
kinason mijinki Wlh ban hanaki kusantarsa ba saidon abu ɗaya amma Ni da kaina na fahimci lkc
yayi da zan bawa mijinki dama akanki domin idan naci gaba da sanya shamaki tsakaninku
tabbas zaku cutu, kije gareshi yana buƙatar tallafinki amma kiyi hƙr da yanayin da zaki fuskanta
baƙo kowacce mace da haka ta saba"
Ajiyar zuciya Beebah ta sauke ta rusuna tace “Na gde Hajiya" murmushi tayi ta nufi saman tace
“Jirani" tsayawa tayi tanabin Kilishi da kallo har ta haye saman can ta sauko da wani kwalin
magani a hannunta ta balli guda biyu ta bata ta miƙa mata ruwa tace “kisha" babu musu ta
karɓa tasha dakanta ta rakata har ƙofar ɗakin dake a buɗe take ta murɗa mata ta shiga gabanta
na faɗuwa taji Kilishi taja ƙofar ta rufe ta juya ta kalli ƙofar sannan ta juyo wa gadon da yake
kwance bata ganinsa sosai saboda glub na ɗakin bamai haske bane hakan yasata kasa
tantance bacci yake ko idanunsa biyu, takawa tayi a hankali ta isa bakin gadon ta tsaya akansa.
Tun shigowarta yaganta don ba bacci yake yi ba mararsa keyi masa azabar ciwo, sanin ba
mafita zai samu daga gareta ba yasashi lumshe idanunsa, tsugunnawa tayi gabansa tasa
hannunta ta dafa goshinsa cikin rawar murya tace “Nasan ba bacci kakeyi ba My Hero domin
Kilishi yanzu ta fita anan mun hadu a hanya kawai dai kana fushi da marainiyar baiwarka da
batada wani gata bayan naka ne”.....
Kuka ne yaci ƙarfinta ta ɗora kanta a ƙirjinsa tana shafa sumarsa a hankali da wani salo da
yake narkar da zuciyarsa tace “Idan har zaka iya fushi dani akan abinda umarnin samanka nabi
My Hero ina na kama cikin rayuwar da banida kowa bayan gatank......" Kalmar ta ce ta
kashensa jiki yasa hannu ya dafe bayanta yana shafawa a hankali yanajin sautin kukanta na
ƙona masa zuciya yaja numfashi yace “stop crying Wyf na daina fushi dake ya isa kukan
banaso" ɗagowa tayi ta sanya hannunta ta kama gefen fuskarsa ta shafa sajensa tace “surely?"
Murmushi yayi ya buɗe idonsa akanta yace “Aa zandai tabbata idan kin kula dani kinmin
maganin ciwo na...."
Kwantar dakai tayi tace “Meye shi" yunƙurawa yayi ya tashi ya kama kunnenta ya raɗa mata ta
zaro ido tana ƙoƙarin janyewa ya birkitota jikinsa ya janye blanket ɗin daya rufe jikinsa ya shigar
da ita tare da janye mata hijjab ɗin a kasalce yace “Sorry baby mutum najin yunwa ki bashi
abinci kice kuma zaki ƙwace kema kinsan bazai yiwu ba" Yanayin ya fara sauyawa sosai takeson jurewa duk abinda yake yi mata amma tsoronta na
ɗabi'a yana neman kawo masu cikas wai a haka ma bakin ƙoƙari take na taga ta daurewa
abinda yake yi mata, Habeeb ɗan duniya ne na gaske yayi duk me yiwuwa duk wata hanya da
yasan zaibi yabi ya cire mata tsoro damuwar ɗaya yanzu tunanin yanda zata wayi gari da safe
shine yasa take ƙoƙarin ƙwatar kanta babu dama domin yakai ƙarshe banda Nishi da sakar
mata kiss ta ko ina da sarrafa duk wani guri da yasan zataji saƙonsa babu abinda yakeyi.
Idanunta ya fara raina fata ne lkcn da ya sanya yatsansa a HQ ɗinta sai azabar da taji kwanaki
ta zame mata me sauƙi saboda wacce a cikin hayyaci yake wannan kuwa alamu duka sun nuna
baya tare da duk wani abu nau'in nutsuwa a tare dashi, haɗe bakinsa yayi da nata ya kashe
hasken ɗakin gabaɗaya ya cire boxes nasa ya fara nemawa kansa hanyar samun nutsuwa ta
rintse idonta da ƙarfin gaske tare da fusge bakinta daga nasa ta saki wata azababbiyar ƙara ta
fitar hayyaci yayi saurin toshe mata baki yana ƙara shigarta a burinsa na hudata, ba itaba shima
Saida yaji a jikinsa kafin hakansa ya cimma ruwa duk da wahalar da yasha bai hanashi jin wani
shauƙin daɗi nutsuwa da wata sihirtacciyar kauna jin ƙai da tausayinta na ratsa ilahirin jikinsa ba
burin masoya ya cika yau Habeebatullah ta tabbata ta Habeebullah..........
_IDAN KIKA KARANTAMIN LITTAFI BAKI BIYANI BA BAN YAFE BA_
[5/2, 7:32 PM] AM OUM HAIRAN: BMGJY 23-24
Taƙabbalallahu Minna Wa Minkum... May Allah subhanahu wata'ala Allah accept all our Ibadah
forgive our sins and purify our souls...Ameen Eid Mubarak...
*FOR SALLAH PROMO*
Don ci gaba da karanta wannan littafin ki biya ta 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank, ko
hoton kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 idan a Niger kike zaki tura katin Airtel na
400CF ta wannan number +227 95 04 58 22 sai kiyi screenshot ki turomin nasaki a group.
★★★~~~★★★~~~★★★
Tsabar gajiya basu iya samun damar tashi a daren nan ba haka suka kwanta tana lafe a ƙirjinsa
kuka takeyi masa sosai tana narkewa shikam banda aikin shafa bayanta da hura mata iska a
kunnenta babu abinda yakeyi da haka ya samu baccin wahala ya ɗauketa ya zubanta idanu
yana sauke ajiyar zuciya wani happy yakeji shima ya cika cikakken namiji. A hankali yakai hannunsa ya kwashe mata gashinta daya zubo ya rufe mata fuska ya gyara
mata kwanciya yaja masu blanket tare dayi musu addu'a shima bacci mai cikakkiyar ni'ima da
bawa ƙwaƙwalwa hutu ya ɗauke shi, kiran sallar assalatu ne ya tasheshi ya miƙe yana gyara
mata kwanciyarta ya nufi bathroom ya tsarkake jikinsa ya fito ya nufi masallaci zuciyarsa taf da
wani sabon zulumin da sai yanzu yazo zuciyarsa, tabbas duk da al'adar batayiwa ruhinsa daɗi
ba amma yasan tanada muhimmancin da akanta komai zai iya faruwa.
Ƙyallen budurci gabansa ne ya faɗi yanzu a duniyar aurensa waye zai tunkara ya sanar dashi
wannan lamari wanda yake da tabbacin ko gaba zai zame masa tsani wajen bayyanar gsky?
Jakadiya ce ta faɗo masa ya sauke Gwauron numfashi tabbas jakadiya ce kaɗai zata iya zame
masa tsani a wannan lokaci domin dama ita ce me zartarwa a wannan fanni ita takeda ikon
gyarawa kaiwa da karbowa na duk wani abu daya shafi ƙyallan budurci.
Koda aka idar da sallah bai bari sun haɗu da Mai martaba ba ya wucce ɓangaren bayin gidan
ya samu wata hadima ya aike ta ta kira masa jakadiya, tunda taji kiran na wanene jikinta na
tsuma ta yayumo mayafi tayo waje bai tsaya mgn da ita ba yayi gaba ta biyosa Saida suka
shiga ciki har ɗakinsa har zuwa lkcn Beebah bacci takeyi, Jakadiya ta dafe ƙirji ganin mace
kwance a gadonsa inda shi kuma ya juyo ya zuba mata idanu yanaso ya fahimci yanda ta ɗauki
lamarin.
Numfasawa yayi yace nemi guri ya zauna saman stool ya haɗe ƙafa ɗaya kan ɗaya yace
“Harira!" Zubewa tayi da sauri tace “Allah ya taimakeka wannan fah?" Lumshe idanunsa yayi
yace “Nasan kinsan fuskarta ba wata bace Habeebatullah ce inaso ki bata kulawa ki kuma riƙe
min sirrina duk duniyar gdannan babu wanda yasan matsayinta a gurina saike idan kika kuskura
wannan sirrin ya fita tabbas zakisha mamaki don zan iya datse sauran iskar data rage kike
shaka a wannan duniyar saboda haka taking care kiyi gaggawar gyarata ta samu ƙarfin jikinta
kafin na dawo...."
Binsa tayi da kallo cike da tsoro wannan kuma wani sabon tashin hankalin ne to Meye ya faru
fyaɗe yayi mata.... Saurin rufe bakinta tayi daidai lokacin da Beebah take motsawa wata masifar
azaba ta ziyarceta ta rintse idanunta tare da furta “Innanillahi wa inna ilaihirraji'un wayyoh Kilishi
wayyoh Jumme wayyoh Jimo da kinsani kin hanani zuwa wayyo bayana wayyo kwankwaso na
innanillahi....."
Rufe mata baki akayi ta buɗe idanunta da suka rine suka kankance saboda kuka taga Jakadiya
duk da azabar da take ciki Saida tayi yunkurin miƙewa tayi saurin dafeta tare da ɗaukar hijjab
ɗinta ta zura mata saboda fahimtar da tayi babu komi a jikinta tace “Kiyi hƙr Allah yana tare
dake saiya saka miki wannan zalunci har ina kawai don rashin imani yaro yaki aure amma yazo
ya keta Miki alfarma....."
Saurin katse mgnr tayi da cewa “Wa...wa...waye?" Daga waje taji ance “nine ina me ɗakin?" Da
sauri ta nufi ƙofar ta murɗa mata key tace “aifa to bayanan yo ya zauna wannan abin tur daya
aikata...." “me kikace?" Da sauri tayima bakinta linzami tace “Aa cewa nayi bayanan ya fice
gyaran kaya akeyi masa kuma yace kada abar kowa ya shigo"
Bataji Meye me taɓa kofar yace ba ta juya ta shiga bayi ta dawo ta kamo hannun Beebah tana
zuba mata sannu suka shiga bayin duk kunya ta ƴa mace budurwa itakam Beebah yanayin
azabar da takeji yasa bata iya tuna komai ba so take kawai taga an taimaketa ta dawo normal
so ganin batayi mata gardama ba yasa Jakadiya dagewa ta gasata sosai suka dawo a ɗan
tsorace Jakadiya takai dubanta ga Kilishi dake tsaye jikin ƙofa ta buɗe baki zatayi mgn ta
danganta hannu tare da matsawa kusa da Beebah da har zuwa yanzu hawaye baibar zuba a
idanunta ba ta kama hannunta tana ɗaga ƙafarta daƙyar suka fice daga ɗakin kai tsaye ta