Showing 24001 words to 25769 words out of 25769 words
Chapter 9 - The Sexy Boss 4 end Hausa Novel By Aysha Maman Teddy .pdf
sauyi ce ,kuma wata haske a rayuwar mu duka . Murmushi Umair yayi yana kallon Daddy
Kamin yace " Daddy ji nake a yau farin ciki a zuciyata sosai tamkar Mom ce ke a raye , haka
nake ji a wanan lokacin . Nayi farin ciki da Momy ta chnja kuma ta yafe mun . Alhmdllh shine
Kalmar da Daddy Yayi dai dai Muryar Hajiya Turai na karaɗe wurin da cewa " Daddy , my Son
come for breakfast . Miƙewa Sukayi Daddy yasa hannu yana ƙara daga Umair yana jinjinawa
kamin yace " Alhmdllh Umair Allah na gode maka da idanuna na ga wannan Rana . Murmushi
Umair yayi yana cewa " Dad muje Momy na jira."
***
11:30am ta fara motsa idanun ta a hankali tana juyi a saman ƙaryataccen Gadon mai mugun
ƙyau da laushi , wanda ita sam bata san Har rana tayi ba ,tun fitar Umair bata motsa ba sai
yanzu . Jin motsin shigowa yasata ware idanun ta a hankali tana kallon hanyar shigowa , har ya
ƙari ko inda take ƙwance bata motsa ba , sai dai idanun ta dana ware su akan sa . Zama yayi
gyefen gadon yana ɗago da kan ta tare da kwantar da ita jikin sa . You wake up?. Yayi
maganan yana kallon fuskar ta data lumshe idanun ta alamun eh . Ohk taho muje kiyi brush
sannan sai break fast . Rana har Tayi baki ci komai ba. Saurin buɗe idanun ta tayi tana kallon
fuskar sa ,kamin ta kai idanun ta ga jallabiyar da ya fita da ita da subahi . Yah Umair Ina kaje?
Naga kaima baka shirya ba ,ƙarfe nawa yanzu ?. 11 ya bata amsa yana kallon idanun ta da take
miƙewa daga jikin sa . To kai ina kaje ka barni inata barci baka tadani ba??. Ta yi maganan tana
shagwaɓe fuska da yi narai ² kamar mai shirin sa masa kuka .
Eyya Sorry babe ". Gidan Momy naje na yi abun da kika ce ,and alhmdllh komai ya wuce yanzu
. Ware idanun ta tayi tana kallon sa , dama Yah Umair zaka je?? Tayi maganan hawaye na
taruwa a ƙwarmin idon ta . Yass me zaisa ba zani ba ,just because I really luv you , na fison
ganin farin cikin ki fiye da komai . Kallon sa tayi cikin sauri tasa hannun ta duka biyun tana
rungume shi tare da shigar da jikin ta zuwa jikin shi . Hannun sa yasa yana zagayo ta , tare da
shafa bayan ta a hankali yana furta " Sorry . Tsagaitawa tayi da kukan tana kallon fuskar sa
Yah Umair Ina son ka Sosai . Murmushi ya yi cike da jin daɗi yana motsa bakin sa zai mata
magana yaji ta sa bakin ta tana haɗawa da nashi , tare da manna harshen ta cikin bakin sa tana
kama harshen sa , Kissing ɗin shi take sosai da tsotsan Harshen sa , har a lokacin hawaye bin
kuncin ta yake yi .kusan minti biyu kamin ta zame bakin ta ,tana shirin masa magana taji Muryar
sa yana cewa " shi kenan kin gama? Kallon ban gane ba tayi masa , sai ji tayi ya cafko ta yana
ƙara manna ta da jikin shi ,sam ba kiyi yanda ake yi dai dai ba .!
Dariya Umaima tayi kamin tace " Ya ake yi to?. Bakin sa ya ɗaura a nata a hankali yana zura
hannayen sa cikin rigar ta mai kama da yar shima ,jin yanda yake mata wani salo daɗi sama da
ƙasa yasa ta sakin dariya tana faɗin ' Pls Ahhh ya Umair , Jin yanda yake kutimbule da nonon ta
haka bakin sa na cikin nata yasa ta sakin jikin ta don dole tana dariya ....
***
Bayan watanni bakwai.'
Ƙwance yake ya kasa ko motsawa , Ita ko Umaima sai kaiwa da komowa take tana haɗa kayan
ta kaman wanda zata bar ƙasa . Sai zufa take tsohon cikin ta na a gaba shi kam kaf idanun sa
na akan ta da abun dake cikin nata . Ta ƙara cika da ƙiba sai huci take na masu ciki , Sai tukuki
take a dole ta gaji da masa magana. Miƙewa yayi yana maida laptop din sa yana rufewa ,kana
ya kariso inda take , hannun sa yasa yana amsan jakarta tare da mayafin ta , ɗago idanun ta
tayi tana kallon sa tana shirin masa maganan lokaci na ƙurewa ne taji ya zagaya ta bayan ta
yana hugging ɗin ta . Hannun ɗaya yana shafa cikin ta da watanni 7 kenan . Babe How do you
feel ?. Uhmmmm ta Saki gunguni tare da cewa " I'm okay dear , mu tafi don ALLAH bikin Fati ne
fa ,kaima kuma bikin Aminin ka ne Julyb duka makusanta ne a gare mu , kana ta wasting time ,
nice first lady . Murmushi yayi yana kallon ta cike da zolaya yake bin ta da kallon kina da
wannan tsireren cikin kike ce ma kan ki first lady?.
Fahimtar kallon da yake mata ne yasata kai kallabin ta tana wurga masa , saurin riƙe kallabin
nata yayi yana shirin magana cikin shagwaɓa tace " Kai ka ja mun yanzu ,ban je Zaria ba har an
kawo ta Abuja yanzu sai dai naje a baya kuma da yamma... To ai itama tace ki bari idan an
kawo ta kwa haɗu saboda bby na na wahalar dake kwana biyu . Ya ƙare maganan idanun sa na
a juna biyun jikin ta .
Numfasawa tayi tare da cewa " Bani kallabina na daura ,in ba so kake sai bayan magriba naje
gidan ba.murmushi yayi yana miƙa mata kallabin duk da aso samun sa baiki ta bari sai gobe ba
,kar ta fita a yau .
***
Abun kamar a mafarki Fatima Da Umaima suke ganin al,amarin nasu . A hankali Umaima ta
kalli Fatima tana cewa " Duniya kenan Fati kin ga ALLAH mai iko , wasu ƙawancen a yaranta
ake rabuwa dashi , wasu kuma a ƴammatanci kowa yana Aure sai ya kama gaban sa . Amma
mu namu ƙawancen gashi ta kai mu ga Har girma har Mazajen mu abokan n juna ne Aminai.
Dafa ta fati tayi tana murmushi kamin tace" Umaima Ke kikayi saladin komai ya faru ya wanzu
haka , ina godiya da ALLAH da ya bani ƙawa kamar ki . Kamin Umaima tayi magana ne taji
Muryar wata ƙawar Fatima da batasan a ina ta rorota bA tana cewa " ya kamata amarya ki
shirya an kusa zuwa sayen baki .
Juyawa Umaima tayi tana bin ƙawayen su huɗu da wani irin matsiyacin kallo ,tana tuno da
gulmar ta da Umair ,sai dariyar shakiyanci yake mata a dinner ɗin Fatima . Suna cewa " Ita
baƙa yar lukuta mummuna ,shi kuma mijin kyau kaman shi yayi kasan sa tamkar balarabe .
Malamai kowa ta tattara ta ƙara gaba baza'a yi sayen bakin Amaryar ba . Kowa ta tafi gidan
tsohon ta tun da girma da arziki . Umaima tayi maganan cike da tsiya da tsiwa .
Jin haka yasa Ƙawayen kowa tattara komutsan sa ,don sun san wacece Umaima a tsiya haka
suka fita kowa da cikin ta a zuciyar shi . Suna fita suna zage ² tare da tsine mawa Umaima har
suka wuce angwayen basu sani ba ,cewa suke " Kai wannan mijin ta na kokari , kuma wallahi
baki gan shi ba kyakykyawa , ita ga muni ga tijara . Watace a cikin su ta amshe gobe zamu
dawo ku nuna mun mijin wallahi sai nayi mata snatching . Suka wuce Su Umair suna maganan .
Dariya Umair yayi haka Julyb dake sallama da Abokanan sa kana suyi sallama da kowa ne , Su
biyu suka nufo ciki.
***
Gyara mata mayafin take Fatima na buɗewa ,don ganin Angon ta da suka sha farara gexna
sunyi kyau ƙwarai. Ganin haka Nan Umaima ta funcike mayafin tana cewa " dama kin ƙosa ki
ganshi tun da Siyan bakin ma ba zaki bari ayi ba ai shikenan bude .
Dariya suka saka duka ,kana Umaima ta zauna gyefen Umair tana murmushi , Shi kuma Julyb
yana zama kusa da Fatima . Kallon su Umair yayi kamin ya fara bude wurin da Addu'a kaman
yaron Sudes , niko mmn teddy cewa nayi duniya labari , lallai Umair THE SEXY BOSS ko da
yake yanzu ya sauya daga shiririta zuwa hanyar miƙaƙiyya kuma madaidaiciya . Bayan sun
gama Addu'oi ne suka ɗan taɓa ba'a , miƙewa Fatima tayi tana cewa " Let's down and take a
picture . Ke da wannan daren cewan Umaima tana kallon Umair da yake kallon ta , murmushi
ya sakin mata kana yace " A'a mai zai hana mu je daga Falo . Dariya Fatima tayi ma Umaima
tare da cewa nan da 2 mount Zamu zo ganin bby ,ki tabbatar da Yah Umair yayi Kama ba dake
ba... Ji fan ta Tayi da wani kallo kamin tace " Ke wallahi kika sa tsiya yanzu zan koma maki
Umaimatuwa ƴar lukuta ,Mai turancin Nan kin Manta Ni ko Dariya suka saka dukan su , yayin
da Fatima tace " Yanzu Ni kuma na koma Maki maths teacher Y+X meye amsan?? Wani
kallo Umaima ta watsa ma Fatima cike da shakiyanci tace " amma tsokana ta kikeyi ko
Malama?Y da X ai duka kalmomin turanci ne Dariya duka suka saka har dasu Umair da
Julyb ,Fatima na kallon Umaima tana tuno da faruwar Abin kaman a yanzu.......
*To masoya anan nake cewa "ALHAMDULILLAHkuskuren da ke cikin wannan labari ALLAH ka
yafe mana ,wanda mukayi shi dai dai kuma ALLAH ka bamu ikon amfani da shi Amin.*
Garaɓasa ga masoyana wanda suka karanta wannan littafi tun daga Farko har zuwa ƙarshe
THE SEXY BOSS , duk wanda ya ci tambayoyi na zan Basa ƙyautar Littafi na na gaba
Inshaallh.
1) THE SEXXY BOSS Ina so ki faɗa mun abubuwa 20 da wannan labarin ya faɗakar damu
,dakuma gyarar da muka yi na ganin an wa'azantu ....Don Allah ban da yawan tambayata , idan
kin rubuta amsoshin ki kiyi mun magana ta number na 08081202932 . Daga yau zuwa Safiyar
gobe zamuyi closing date". Zaku ma mu iya sharing a groups namu don sauran masoya su
samu damar su suma , zamu cire na ɗaya dana biyu .
*AISHA MOHAMMED (MMN TEDDY)*
*MA'ASSALAM️️*