Showing 117001 words to 120000 words out of 299763 words
Chapter 40 - SARAUTAR MATA BOOK COMPLETED BY ZAINAB MAKAWA
Dole abincin da akayi na yawa shi zanci koda kuwa ban son cin sa amma ina kallo su Asmau zasuyi yadda ran su ke so bata cewa uffan har na gaji na saba da hakan,
Yaya ibrahim ne kawai ke dan rufe ido yashigo min da abin marmari yace wai ni amana kabar mashi ni,
Dole umma tana kallo tayi mai fada hakan amma yaki bari da wuya idan zai shigo bai zo min da irin rake, gyada, karas, mangwaro, lemo ko kankana yace ni ya sayowa shi,
Umma da makwabciyan ta aminiyar ta sun kara dinkewa dole yaran tun basu so sun kawo ido sun sa mata,
Yanzu ta kirkiro zama gidan su Saan wai yafi gidan mi iska can take wuni sai marance tadawo indan nai girki acan za,a kai mata abincin su ci, a can,
Wanan ya dan kawo muna saukin tsangwaman da muke samu a gidan surin Umma don har muyi dan abin marmari nida mama mu cinye bata dawo ba,
Gashi gidan da take wunin takai ma matan gidan ko ina don sunce itace ke zuga masu sararkuwar su take matsa masu lamba,
****** ********** ******
Yana zaune a class ya bitar wani takardan da ya daure mai kai tashigo class din,
Hamze inata nemaka tun dazun ashe kana nan yadago fuskan shi a daure idanuwan shi a,kanta,
Wani irin abu yaji har cikin ranshi bai san lokacin da yar murmushi ta subuce mai ba,
Haka kawai yadinga jin gaban shi yana dan faduwa a hankali,
Kara matsowa tayi gab dashi ya shaki wani shu,umin kamshin dake tashi a jikin ta,
Atake ya rikice ya rude duk ya wani susuce cikin jikin shi wani irin kasala yake jin yana sauka mashi,
Kamar wanda ke jin barci saboda weak din da jikin shi yai mashi,
Littafin ya rufe tare da dan dukar da kanshi saman tebur din da yake zaune a kai,
Hannun ta takai saman wuyan shi don kara aiwatar da aikin ta a kan shi tana dan cewa may ya,samay ka kuma yanzu yanzu,
Bayan ta tabbatar da ta shafa mai abinda ke a hannuwan ta ,
Yadago idanuwan shi da suka canza kala sun rine suyi ja jajir yana cewa ba komai kawai ina son na dan je hostel na huta,,
Cikin kara matsowa gab da jikin shi take cewa saboda kaga nazo gurin ka shine zaka gudu ka barni,
Yadda yake ji a,rayuwan shi ba zai iya controlling din kan shi ba a kan ya idan har ya kara wasu yan mintina a gurin tare da ita,
Don haka ya dai kokarta cikin dan dadin baki yabar guri ya samu ya isa hotel da kyat,
Ya,samu mansur mijin Hindatu ya,shigo hostel din na su shima yana neman shi,
Ganin Hamza a cikin wa i ir8n yanayi yasa Hankalin mansur din dagawa,
Bai boye mai abinda yafaru dashi nan ya,labarta mashi irin yanayin da yake ji a kan Halima din,
Innalillahi m
Mansur ya ke nanatawa yana cewa munafuska tasan sherin da tai maka,shiya take yawon neman ka tun safe,
Tau ta Allah bataya,ba yar iska kawai macuciya sai mun saka wando kafa guda da ita a school din nan,
Abu wasa wasa maganin Lima yana shiga jikin hamza bai iya zama idan bai gantaba a yini,
Gata irin matan nan ne masu son manna jikin su gana miji abu kadan zata ce ta riko hannayen shi ko ta kai mashi kiss tun yana kunya har ya daina ko a gaban kowa zata iya mashi hakan,
Gashi akalla zata bashi kusan shekara goma sha ga haihuwa amma da yake yar wankace sai baza ai saurin fahinta ba,
Amma dai dole mutum.ya gane cewa ba,,sa,ar shi bace, ita,
Amma tabi ta mutu akan karamin yaro komai zakaji tace my Hamze,,
Sai kudi take faman kashe mai gurin sayi banza sayi wofi,
Da farko sauran student suna zaton cewa wai don yana da kokari take manne mai sai daga baya suka fahinci zancen ba haka yake ba,
Zance ya juye ya koma soyayya mai karfi da tsoron gani,
Wanan weekend da zasu shigo ke maymay Hamza yace bazai samu shigowa ba sai wani lokaci,
Don ji yake a rayuwan shi bazai iya barin Iima na tsawon lokaci bai ganta don zasu iya kwana hudu ko biyar a gida kafin su dawo,
Haka Mansur ya kamo hanya shi daya zuwa Jega ba tare da abokin tafiyan shi ba, Hamza,
Gab da magariba kamar kullun ya iso gidan na shi tare da yan tsaraban da ya sayo a sokoto,
Ya samu Hindatu kamar kuun ta caba ado tana jiran isowar shi,
Ta tare shi acikin so da kauna tare da mai yar irin maraban da ta saba ,
Tace yau har kakai Hamza din gidane bai zo tanan ya ci abinci ba,
Ran shi a bace ya wuce zuwa uwar dakin su yana cewa Hamza ya fada tarko yan zuru sai dai rokon Allah,
Da,sauri Hindatu ta bi bayan shi tana cewa ban fahince kaba fa man may kace ne wai,
Ina zuwa yace ya shige bandakin su don ya dan zagaya ya,rage cikin shi dan yanajin ya hake mai,
Hindatu duk gulma ya ishe ta har ta fara dan jin haushin mansur din da baifito ba da wuri don taji may ke faruwa,
Can yafito yai wanka harda alwala ya dauro yadan canza kaya sannan yafito falon nasu ya zauna, yana cewa mama fa?
Banji motsinta ba ko ta tafi cikin garine yau ma din,
Tace dazun nan aka,aiko wai gwago Amma bata da lafiya shine tace bari ta tafi ta dibo muna yaya jikin nata,
Man may kace ne ya samu Hamza, ne wai,?
Ya dan furzo iska daga bakin shi muryan shi so angry yace wanan yar iskan yar zurun ta samo kan shi a lokaci guda,
Nan ya shiga bata labarin irin halin da Hamza din ke ciki don yana neman taimako gaskiya,
Hummm, ummm inji Hindatu ashe Aisha nata ya samau ta wa yan nan da in sun rike namiji kurcewan shi sai Allah,
Allah kace ce mu baki dayan mu kai muna tsari da yan barikin kadangaru,
Mansur yafita yabar Hindatu ita kadai tana ta saduda a cikin dakin su sai sambatu da zage zage takeyi,
****** ********** ******
Rayuwa yabani cewa zasu shigo wanan satin saboda lokacin zuwansu ne duk karshen wata suzo su kwana muna biyu sai su koma,
Duk wani gyara da ya kamata ace nayi nayi shi daga daki gida har jikina nai kitso nai kumshi na tsab,
Har dare banga sun shigo ba nasan kuma cewa basu tafiyan dare sai dai su kai gab da magriba iyakar daren su ke nan,
Karfe tara da yan mintina sai kawai naji rayuwana yadan soma baci haka kawai naji badadi abinda yasani shigewa dakina ke nan, cikin bakin rai,
Ibrahim da ya,shigo shima naji yana tambaya cewa yayan mu bai dawo yau ke nan,
Mama tace gaahi bai iso ba har yanzu kuma ai yaune lokalcin zuwan su,
Ibtqhim din yace iba ita madam din tana ciki inji mama bata dade da,shiga dakin ba ai,
Ya dan daga labulena yana cewa bari na taimaka maki mu kirashi muji ko lafiya, yau bai shigo ba,shi,
Wata yar tsohuwar nokia rakani masai mai toci yafito da ita inda yakira nomban dan uwan nashi,
Har kiran ya katse ba,a dauka ba ya sake kira a karo na biyu kiran na gab da zai katse ne akadaga wayan ,
Hello,
Ibrahim ya miko min wayan ya juya zuwa gurin da ake aje kwanonin abinci nace
Assalamu Alaikum,
Wa,alaikis sallam.ya mayar min da martani,
Ina cewa yaya ina,wuni sai ce min yayi yaya akayi ne Aisha ?
Cikin wani murya muryan da ni kadai nasan irin sirinta a,rayuwan shi,
Ras, ras,,ras gaba ya halba har sau uku lokaci guda,
Don a take zuciyata raya min wani mumunan abu akan yaya Hamza din,
Da sauri nakawar da zargina da fadar Astangafurullah,
Nace cikin daurewa yaya lafiya baka samu shigowa ba dis week,
Zankiraki anjima yanzu ina wani abune muryan shi so weak tankar wanda yai nisa da yanayin mace tare da shi,
Bai jira mai zance ba ya katse wayan da sauri,
Innalillahi wainna alaihim raj,un,,,
Shi nake iya maimatawa har Ibrahim yakaraso yanace min kin samay shi ko na ce eh cikin wani murya mai ban tausayi,
Dariya yake min yana cewa Allah sarki yau wata bataji dadi ba ogan ta bai shigowa ,
Dariyan yake na samu nai mashi har yafita yana min sheri,
Ban san lokacin da na fada saman gado ba na fara kawo wasu musalai barkatai da basu dace ba nayi,
Shiko Hamza a lokacin wani irin shafa da baisan anayiwa namiji ba shu,uma Lima ke mashi, duk yadda yaso hanata abin ya faskara,
Har yaso biye mata, ga kuma waya munayi da har bai iya boye feeling din dayake jina abinda take mashi din,
Da kyat ya samu ya ture ta tafada gefe guda, bayan ya katse wayan yake cewa haba,
Halima wanan abinda kike yi baidace ba sam ga addina don koke ga addinin ku hakan bai dace ba,
Kefa ba yarinya bace da zakice mudinga watse wa kamar wasu karnuka
Mu ga addinin mu haka yana faruwa ne idan anyi aure tsakanin mace dana miji,
So daga yau ina warning din ki akan irin haka a tare dani,
Ni ban taba zina ba kuma insha Allahu bazan yi ba kan ki,
Haba Hamze sonka nakeyi to be sincere zan iya komai a kan ka wallahi,
Yans kokarin mikewa yake cewa amma ba irin wanan son nake so ba ki bari har idan wani abu ya shiga a tsakani na dake,
Look Hamze wai kana nufin ko dan shan minti baza mu dinga yi a tsakanin mu ba sai lokacin da mukai aure,
Daidai ya mike yake fadin eh haka nake nufi mana,
Hannuwan shi ta riko tamike tsaye wanda sai da ya kara jin wani shock a jikin shi,
Ya daure yana ce mata mu tafi na rakaki dare ya soma kada kiyi dare baki tafi ba kin san yan erea boys yanzu zasu fara fitowa,
Tace idan dare yayi ba,sai na kwana nan tare da kai ba,
Dakarfi ya juyo yana cewa what tace yes, cikin dan kashe mashi idanuwan ta, alamar eh mana,
Wuce mu tafi na,rakaki ki samu mashin ki tafi kada ki manta kince gobe zamuyi karatun safe,
Tace a lokacin da tafara takawa nifa indai ina tare da kai bawai karatun ya,damay ni bane kawai dai najini a jikin ka,shine gurina,
Waike Lima bakya jin kunyan irin wanan maganan ne dakike yi,
Wiwi kunyan may zanji akan abinda nake so a raina,
Da haka suna tafiya tana mashi arigizon shedan a zuciyar shi har suka isa bakin titi ya tare mata mashin tahau yajuya zuwa cikin hostel, din su,
Sai bayan ta tafi yaji ya koma wani wasai dashi kamar ancire mashi kaya, sai a lokacin ya tuna cewa sunyi waya
Ya kira layin Ibrahim din amma,sai yake ce mai shi yanzu bai ma uguwar mu yatafi cikin gari yawo,,
Dole badon yaso ba ya hakkura ya kashe wayan yaso yadan bani hakkurin rashin zuwan shi amma sai kuma Ibrahim din yake ce mai ai baya gida,
Shiru shiru ban fito ba ga dare ya soma mama hafsi bataga giccina ba yasa ta dago labulen dakin don ganin wutan dakina a kune
Hakan yasa ta gane cewa banyi barci ba kila ina wani abin ne,
Kwance ta hango ni na kife ciki kamar mai barci sai a lokacin takaraso a hankali gare ni,
Dafani tayi ahankali abinda yasani dan dago kaina ke nan don naga kowaye a,dakin nawa,
Mama Hafsi ce a cikin dan damuwa tace don mijin ki baizo ba,shine hankalinki ya tashi yau haka ,
Banaji kunyi waya dashi ba nadan yi kokarin mayar da hawaye na kada mama,ta gane nake cewa mama kaina ne ke ciwo bawai don yaya baizo banr kitson da akai minjiya yaja min ciwon kai,
Allah sarki to kisha magani dai ki kwanta ki huta ina akwai maganin a gurin ki ko nafita na,sayo maki a bakin titi ne,
Ki barshi mama ina da sauran paracitamol zan sha sai na kwata to maza mike kisha ki kwanta kinji yar albarka kada kuma ki damu tunda kinji lafiya yake nace tau mama nagode,
Tana tafiya take cewa may ye na godiya kidai rufe kofanki don dare ya soma yi,,,
ZAINAB IDRIS MAKAWA
IDAN BAKI BIYABA KADA KI KARANTA HAKKIN WANI PLEASE,,,
Washe gari sunan na tafi makaran ta amma har aka tashi ban fahinci komai ba a lecture ranan,
Na hau mashin da nufin na tafi gida amma sai wata zuciya take ce min indan biya gidan Hindatu nagani ko duk kan sune basu zo ba,
Tun a kofan gida na ga zahirin cewa Mansur yana gari kamar na juya na koma sai na sallami mai mashin din na shiga don mu gaisa naji may ya faru da nawa maigidan bai zi ba,
Suna falo zaune na tsaya daga baya kadan ina kwada sallama,
Itace ta leko tana ganina tace man ga Aisha nan tazo jin dalilin rashin zuwa da mijin ta dabakayi ba satin nan,
Wani irin kunya ne ya kamani sai da na sone kaina cikin hijjab dina nace haba Anty hindatu najuya ina cewa na koma tunda haka ne abin,
Da,sauri tafito waje ta biyo ni tana cewa haba kaunata daga wasa kuma zaki ce k8n juya dawo muji may ya hana ogan ki zuwa satin nan,
Nakara cewa wallahi Anty Hindatu cikin yar shagwaba kamar mai kuka,
Mun shiga,falon nasu a tare na gaida maigidan ta da ya mike yana son fita yake cewa kinga Hamza bai samu shigowa ba,wanan satin ko,
Suna da test ne ranan Monday mai zuwa shine yace na wuto sai wani lokacin mashigo tare, insha Allahu,
Har na zauna sai naji muryan mama mahaifiyar Mansur tana cewa, Idon ta tashi go namike zuwa gurin ta cikin girmamawa tana tambayana jama,an gida nace duk suna lafiya
Nadawo gurin anty Hindatu ganin mai gidan ta yafita yasani cire hijjab dina nasha iska,
Ga abinci nan ki diba don dai nasan daga school kike bakije gida ba balle kice kin koshi,
Kulolin abincin ta,turo agaba ba yadda na iya nadan yunkura na fara zubawa acikin plate,
Kamar kullum miyan sai kamshi ke tashi ga nama zuku, zuku a ciki kamar basu san ana talauci ba,
Na ci cibi yakai biyu Anty hindatu tana daga gefena a zaune, hankalin ta yana ga wayan dake hannun ta,
Nace ni kuwa anty wallahi wani abu ke damuna shine kika ganni nazo, maki da ranan tsakiyan nan haka,
Abinda take a,wayan tai saurin bari ta dago kan ta tana kallona,
May yafaru dake Aisha ?
Sosai na natsu na,fara magan tare da,barin abincin danake ci,
Anty jiya da dare munyi waya da yayana, Hamza, sai na zamo daga saman kujera da nake zaune a kai na zauna kasa dirsha a gaban plate din abinci na,
Ganin yadda nayi yasa gaban tafaduwa tana dubana a cikin natsuwa, a ranta tana cewa kardai yarinyar nan tasan komai, akan mijin ta,
Idanuwana a kasa batare da na kalli idanuwanta ba nace,
Anty ina zargin Hamza da fara hurda da mata a makaranta saboda jiya jikina ya bani hakan,
Wani irin magana,ne wanan Aisha kada ki zargi mijinki ki rayuwan ku a cikin rigima,
A hankali na,girgiza kaina tare da cewa ba haka bane Anty
Nan na fara fada mata yadda,mukayi dashi a cikin waya tare da fata mata irin yanayin yada yake a ciki,
Innalillahi tafara nanatawa tana tafa hannayen ta tana fadin akwi ashe abar namiji kawai ind akagan shi,
Nan tafara,bani shawaran a kan wanan irin halin da nake zaton hamza din yana cikin sa tasoma cewa,
Aisha ina son ki saurareni da kyau kiji abinda zan fada maki,
Da farko dai ke musulmace kin san abinda shari,a ya yarde wa mazajen mu suyi,
Na,daga mata kai alamar eh,
Tace da kyau,
Don haka ina son ki kwantar da hankalinki ki saurare ni ,
Babban matsala shine ace yana neman matan banza a,waje,
Idan har aure yake son karawa baki da yadda zaki idan har namiji ya tashi aure dole sai hakkuri,
Tau kiyi hakkuri don Allah ba don banza ba shine hakurin farko ki share duk wani abinda zai aiwatar yayi, shi k8na kallo tankar abin bai damay ki ba,
Aisha al,amarin maza wuya gare shi don a lokaci daya suke birkice wa mutum sai kice basu wanda kuke zaman rufawa juna,asiri ba,a baya,
Namiji idan zaiyi aure yaga baki tayar da hankalinki ba,sai ya koma zargin kan sa da kansa yana tunane ko abin banza ya dauko tunda yaga rashin damuwa a kan ki,
Abu daya ne