Showing 39001 words to 42000 words out of 66982 words

Chapter 14 - Fuska Biyu Book Complete By Halima K Mashi

05 Jun 2025

5418

san
bata bashi haushi nazo na cire na shiga wanka ya
daina ganin me nakeyi domin bai lika na'urar
dake kawo sakonnin cikin dakunan gidan ba sai
nashikadai, naganayi gayu cikin wani siket da riga
masu shegen kyau cikin kayan da muka siyo a
boutique , purple ne mai shegen santsi gaban
rigar a tattare take tamkar bireziya, haka siket ta
baya gurin mazauna ma an tattare tsakiyar
mazaunan nawa
******************************
[7:28PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----3
Na kama gashina ta gefa nayi kyau duk da ban
duba madubi ba sai na hoda gareni madubin
karami,nasan na hadu kicin na nufa na soma
hada kayan kwadayi na, lkcn ne ya samu damar
cigaba da gani na ido ya tsurawa surata domin
duk motsin danayi komai na jikina rawa yakeyi ,
ina nasan yana gidan, kwai guda 4 na dafa na
yanyanka su na zuba yaji da mai. sannanna
kwaba 'yar fulawa nayi danwaken da bai wuce
ishirin ba , nahada guri daya na zabga yaji na fito
firij na bude na dauko dudu gora 1 , naje na ciko

kofi da zuma,kan dinning naje na gabzo madara
shiko dariya abin yaso ya bashi ganin yanda na
tara kaya a gabana, na gama da danwaken na
shiga shan dudu, na tashi da goran dudu a
hannuna na kunna cd na saka discdin falguni na
kure kara da karfi na shiga rawa. nan nasoma
rawa kyace dama can nice nayiwakar da rawar,
tagumi ya zuba yana kallon yarinyar daya tsana
ada,komai nata haushi yake bashi, yanzun kam ya
sani ba waiyana sonta bane amma komai nata
sha'awa yake bashi. la'asar na shiga cikin dakina
lkcn shima yafita gidansam bansanyana nan ba.
daran ranar suna kwance shi da faridarshi kanta
bisa barin jikinshi, sheka barcinta takeyi ammashi
nashi baccin yayi kaura,hada hotunan yarinyar
yakeyi a xuciyar shi daga sanda ta wuce su a
kofar gida zuwa lkcn daya shiga yaganta ta fito
wanka, waton lkcn bikin gidansu, cigaba yyi da
ruwaito ta cikin mota sanda zasu abj yanda ta
ringa yi komai gadara gadara ya amshe ta , haka
nan sai da tazo tace ba zata zauna a BQ ba, ya
tuna yanda take ta shagalinta dazun lfyr Allah.
yayi juyi tare da rungume faridar shi ya samu
kanshi da rayawa cewa yarinyar ce, lumshe ido
yayi har saida bacci yayi awo gaba dashi .
Kwanaki dayawa bai samu zama ba kuma gashi
gida da ofis da gangan jikinshi suna matukar
sha'awar yarinyar, danhaka ne ya saita na'urar
shi yanda xata yi ta daukar mishi shiga da fice
yarinyar, kurin yanaso inya dawo ya kalla kamar
film, saidai cikin 'yan kwanakin nan na lura ni
kadai ke kwana gidan domin tun sanda ya umar
yayi tafiya faridarshi bata kwana gidan ga zatona
itama tayi tafiyar ne, don haka sai naji inajin
tsoro duk da cewa akwai su joseph da sauran
masu gadi,nace da mary tazo mu ringa kwana
tace a'a madam batasan aikin kwana akwai gidan
da suna kwana nace shikenan dama tsoro na
dare ne da rana kam sai barna da rawa girki kam
zanyi shi kusan kala 10. in nayi wannan baimin
dadi ba sai na zubar nayi wani shi kam kuku zai
shigo yayi musu naso , haka nayi ta zama na har
kwana 6, kwatsam ina kwance da yamma ina

kallon zee aflam naga anturo kofa na zuba ma
kofar ido sai naga farida ce ta dube ni ta kau da
kai , nima na cigaba da kallona ,kaya ne niki niki
ta shigo dasu, ta nufi dakinta ban kuma jin
duriyarta ba sai can ta fito ta shiga kicin. washe
gari kuma tun safe naga an hana kowa sukuni,sai
gyaran gida akeyi, girki ya kasa karewa a dora
wancan a sauke wannan a raina nace kila mai
gidan xai dawo ne.
Tun safe nayi wankina a can bayan gidan gurin
da masuwankikeyi,damani bana ba da wanki da
kaina nakeyi, na gama sannan na koma gurin
wassanni ,nayina gaji kafin na shiga jim na dage
ni a doleina motsa jiki ban ma iya ba sai dai
karambani garin karfin halina naje na balla wani
karfe da sauri na lallaba na fita danashiga dakina
na kwanta sai karfe daya saura. nayo wanka na
saka wando jeans sai 'yar karamar top fara
nakama gashina da blue ribbon kalar wandon,a
rainanayi tsaki nace gashii ina son naje gyaran
kaina amma nasan dan bala'in nan ba yarda
zaiba, ko naje nasha masifa, masifaffe,na fito na
shigakicin dongirka abin da zanci , gidan ya kaure
da. kamshi a rainanace yau dai 'yan gidan nan
baki zasuyi ne ko? tunda nayi tunanin mai
gidanne ai yashayin tafiya amma in zai dawo
banga ana wannan hidimar ba, ko kuma so ne ya
tashi yau? hakana cigaba da aikina ina tunani har
na gama. na fito na shiga dakina,sandana shigo
falon ya umar ne kandinning shi da faridar shi,
ashe duk girkin dan wannan azzalumin aka yi? na
tabe baki na ce dai danwani karkataccen wani na
wuce daki. daren ranar daki farida ya isko
ta,sanda ya shiga tana amsa waya sai dai yaga
ta dan yi tsamalamar bat so ya shigo ba,ta rufe
zancan dacewa to hjy sai anjima, ta kashe wayar
tare da joyowa ta rungume shi yace ke da waye a
waya kika shanya mijinki? tace sojana wace ni na
share ka?
Ya amshi wayar yana dubawa , duk dai numbers
din hjiyoyine yace ke dai duk ba kya hulda da
wacce ba hjy ba ce ko? ta amsa dacewa yawnci
duk danginmu ne, ta saka bakinta cikin nashi ta

soma janye hankalinshi da kalolin slonta, tare da
gaya mishi cewa tayi missing. dinshi shi kam
yana samun nutsuwa hankalinshi ya dawo jikin
shi yace ta kwanta yau kam dakinta xasu kwana
bari yaje yayi wanka tare da nafilfilu ya dwo, tace
itama bari tayi yana fita tayo wanka tazo kan
gado ta fada luu, ta fara kiran sabon kamun da
tayi, cikin sa'a ya dauka don akwai shi da jin kai
gashi yana sakar mata kudi kusan shine ya ture
gwammnatin ahj sambo a gurinta, tace ahj jamlu
dazun muna waya kaji na kama wata tashr ko?
ta cigaba. wlh mai gidan ne ya shigo yace ai na
gane shi yasa ban kira ba, tace ok dama na kira
kane. in baka hkr yace bakomai yau dai da jiya
nayi missing dinki a lot , tace kada ka damu ,
gobe zn fito zuwa skul zamu hadu a guest house
dinka, yace nagode honey, tace nice da godiya ta
kashe wayar tana tunanin irin barnar kudin da ahj
jamilu yake yi kanta, ba dan tsananin son da take
ma sojan ta ba, sannan shi kadai. ne namijin da
duk cikin mazan da take bi bata taba samun
wandaa yake skata nutsuwa lkcn hutu sai shi , ya
mtukar sanin ynada ake sarrafa komai. rabuwa
dashi wata babbar asra ce gareta.shiyasa bata
son. ta. ga ya rabi wata mace domin duk mace
da ya dandana ta kashi shi zaiyi wuya ta iya
rabuwa dashi farida kenan . shi ko sojan nata
Allah -Allah yake yi yayi wanka comp ya janyo so
kawai yake yaga yarinyar me tayi da baya nan?
domin ganinshi tamkar wani film zai kalla wanda
yake tsananin saka shi cikin nishadi
Sai ya kulle fofa don bayason a katse shi, tagumi
ya zuba ya shiga kallon tun daga ranar da
bayanan har yau, wani gurin ta bashi dariya wani
gurin ta burge shi yanda take barna tana yan
wake wakenta, sannan duk da bayason yaga
mace tana rawa, amma yarinyr ta burge shi.sam
bai san dare ya tsala ba, sai lkcn da kallon ya
kare,san da ya shiga gurin farida ta jima da yin
bacci, gefenta yakwanta rigingine tare da harde
hnnunwanshi a kirji,fuskar shi tana kallon silin
yana sha'awaryarinyar yana son ya kusenceta,
yana sa ran samun rabo a gare ta, in yaso daga

nan sai su rabonashi zaton. bwai yana sonta
bane. Da safe haka kuwa ya fito zai fita dama ina
ta gadin shi tun safe. na fito da sauri bakin kofar
fita falo na same shi ya dube ni, nima shi nake
kallo yanda ya sha kunu, nima haka na sha, yace
lfy? nace so nake na wanke kaina don gaskiya
yayi datti, ya soma tfy tare da fadin ki shirya
zansa a kai ki, nayi karaf nace bani da kudi fa, ya
juyo ya dan dubeni sannan yayi gaba.
Da rana joseph yazo yayi ta kwankwasa kofa, na
taso don farida batanan, na leka yace. oga yace
kizo ga wani ya aiko don za'a kai ki saloon. ashe
ma cikin barikin ne, aka gama snnan aka mai
dani gida, oho ko daba cikin gari bane na dai fito
dgaa wannan gidan, kullum ina cikin kamar
mayya, kwanci tashi nayi watanni a gidan, inason
zuwa. kd. mma yaki, haka na hakura.
Yau dai da alamar farida zatayi tfy ne. ina zaune
akayi ta fita da kya zuwa gurin mota, tamkar
kada su rabu da mijint, sun manne juna suna ta
soyayya, a raina nace jarababbu ku tafi tare
mana? bayan tfyr ta shi kuma ya dawo ciki
dakinshi ya shiga ya matsu da yrnyr nan jinshi
yake tamkar yaje mata da bukatarshi, amma baya
son raini, domin yasn da taga gadon baccinshi
raini zai nemi shig tsakani dama gashi yanxun ya
kul. wani. tashen balagar tsintsaye take ji, don
haka take rashin kunya. wata xuciyar tace ba
matarka bace? kawai kaje gurinta da dare duk
yanda ta kama shi kenan amma kaje a dakenka.
comp ya bude yana maimaita kallon shirmenta
sanda yayi tfy, duk yafi burge shi. sai yanxun
wani tunani yazo mishi wanda duk shige da ficen
da yrnyr keyi bai ga farida ba, ya soma tambayar
kanshi shin cikin sati dayan farida tana ina? sau
2 ya ganta, na 1 sanda ta shigo da kaya, yaga
motar data sauke ta na 2 ta shiga kicin ranar
kwana na 6 sai ran kwana na 7 da yaga tana
shige da fice, wata zuciyar tace kasan ko tana
daki ne? tunda ba shiri suke yi da yrnyr b, amma
wace mota mota ce ta sauke ta? a fili yace koda
yake tana zuwa skul, ya fada ne kawa sbd
bayason zuciyarshi ta shiga zargi. tunda yasan

matarshi ustaziya ce. kasancewar. babu mai
shigo min daki shi yasa nake komai na gaba-
gadi,na kan tube na shiga toilet, ko in na shiga da
kaya na fito haka, domin ina da yakinin babu mai
shigomin daki yanzun ma da gama wanka na
dauro alwala don yin shafa'I da wutiri, haka na
fito ba tare dana daura kodatowel ba, sai dan
karamn dana rike a hannuna ina goge fuska
Ina isa tsakiyar daki dan na isa gurin zanin
sallata kan sallaya da hijabi na kurum naga
mutum zaune gefen katifata, sam ban kawo cewa
dan adam bane na zata aljani ne, domin kofata
kulle take da karfi na soma fadin innalillahi wa
inna ilaihir rajiun, Allahu la'ilah illah huwal hayyul
kayyum.....nan take ya gane na zata shi aljani ne,
da sauri ya tashi domin ya tsuma da ganin surar
yrnyr kafaduna ya kama ya girgiza ni yana fadin
ke, ke, nine fa. jin muryarshi yasa na gane ya
umar ne, nan take na tuna da halin da nake ciki,
da sauri na shiga neman zann da zan kare jikina
hijabi na kawo na daura bai ma gama rufemin jiki
bana dai daura shi haka, sannan nace lfy? shima
fuska daure yace ita ce ta kawo hak! ya cigaba
nazo ne na amshi hakkina, gabana ya fadi amma
sai na dake, nce wani hakki ke gare ka anan
dakin? yace na aure,a raina nce lallai na yarda
namiji bashi da kunya, na dube shi ya manta
wulakanci da cin mutunci da zagin da yayi min,
na dube shi bansan inda ka ajiye hakkin naka ba,
don Allah ka fita zanyi sallah, yace ni nasan gurin
ya nufo ni naja bya ya kaimin wani cafka na zille
na fada kan katifa yace hakan yayi daidai, yanzun
zaki amince da arziki ko kin fiso da tsiya? nan
tsoro ya shige ni, amma na dai daure nace
gaskiya kaga banason wulakancin yanzun ne
kasan dani ko baka gudun HIV din ne da kace ina
da shi? kada ka manta ni fa mazinaciya ce mai
zai kawo kanan? yce nima kada ki zata son ki
nake ko kadan naga dai ba zan bari kina. fita bin
wasu mazan ba, ya zanyi tunda an daura min ke
kada kiyo yawon ki nima zunubin ya shafe n,
kuma abuna gaba ina bukatar haihuwa, na dube
shi nace waye zata haihu maka ni?Allah ya tsare

ni.
Yace nima hka sai dai dole ne ki haifa zan dauka
inba farida ta musu tarbiya nace oho na gma
tarbiyr ai a dakin da aka maka nan akamin, kan
na rufe baki ya janyo hijabin dana rufe jikina ya
yar gefe, na sakahannuwana na rufe kirjina ina
karanta duk addu'ar da tazo min baki. dambe
sosi muka shiga yi dashi , shi kanshi yayi
mamakn karfina, ya daga ni ya mka kan katifa
yce kinbi na bnza ma waje bare ni mijinki? ya
soma cire kayan jikinshi zan tashi ya saka kafa
ya take min kafafu, waton dama ya kyale ni ne
yaga iya karfina, wayyo Allah ban ganin tsiraicin
namiji babba ba is yau, duk da rshin kunyata da
tsiwa ta ban taba gani ba, don haka tsoro ya
kamani jikina ya soma rawa nga abin dayafi
karfina, na rumtse ido na kasa katabus tunanina
ya tsaya can Allah kadai nake kira, inajin shi yana
juya ni son ranshi na sadakar nayi tamkar gawa
ina sauraron wani al'amari dake shirin faruwa
dani sai kuma me? ji nayi ya tsaya cak lkcn daya
ya rungume ni gare shi kam hanyar dayake shirin
bi cikin garari yaji ta bam,haka ya sakajikinshi
yinsanyi tare da tunaninme kenan? ido na rufe
naji tashin shi ammabansan fitar shi ba,ina. wani
tunani Allah yacece nidon haka na tashi na saka
kayana na kwanta kudurin zakara zai bani sa'a
gobe da. safe. ya umar fa? tsorone da alajabi ya
cika zuciyarshi ,tambayoyi gareshi shin wanene
zai ba shi. amsa? ta 1 shin mace tana komawa
budurwar ne inta kai kamar skekara 3 bata sadu
da namiji ba?bayan a baya tabi wasu mazan?
zuciyarshi ta amsa mishi da no, to ko yrnyr nan
damabatasan wani namiji ba? y tuno yanda ya
ganta da dare ranr daya bugeta da mota, ya kara
tunoyanda maza ke daukarta suna ajewa kai da
kmar wuya, saidai in ta komataga mene, amma
bari ya kara tambayrwanilikita abokinshi kuma
likitar matane.
Ya tashi zumbur y dauko wayrsh layin dr bashir
ya somanema ringingna2 dr y dauka tare da fdin
Allah shi gfarta malamin sojoji, yyane cikin dare?
yace bri kawai dr , donallah inason maka wata

tmby? shinmacen datasan namiji ko maza zataiya
gamewa tamkr budurwa bayanwani lkc? kamar
shekra 3ko 2 ko 4? dr yace ba zai yiwu ba, ina jin
kaima ka shiga rudu ne,amma ai kana da ilimi
kan haka,wnnan wata hanya ce da ake kira da
tantanin budurci, takanyaye da knta,sbd
grmadakuma in mace mai hawa bishiya ce ko
keke da makamantansu, amma duk da haka zta
danji zfin yanda zata haduda da nmji tunda bata
taba yiba, a takaice daiba zai yiwuba inka same
ta budurwa to dama can budurwace inka same ta
sabanin haka to kila ta lalacenko kuma wancan
dalilin yace shi kenannagode. shiruyayicikin
tunanin kenan yrnyr zarginta sukeyi shi da sauran
'yanuwanta, lallai bai taba kamata da waniba shi
ya san shaidar zina tana da whl ,zato ba dole bne
ya zama gaskiyann take nadama tashi gashi ya
soma tuna irin wulakancnda yayi ma
yarinyar,kunyace ta kama shi yanxun kafin abin
nn ya faru tsakanin su sai daya gaggaya mata
mgn kai zargi babu kyau, shiyasa zato zunubi ne
koda ya kasnce gaskiyane.
Fadar Allah da Manzonshi, ranar bai runtsa ba,
haka ya kwana cike da tausayin yrnyr tare da
nadamar ta a idon dangi ba zaiji kunya ba zai
share mata hawaye kazalika zai cusa ma ranshi
sonta, ni kam ma ai har na kwana babu barci da
safe kam kinbude kofa ta nayi sai dai ana cewa
maigida da gidanshi sai gashi ya bude kofar
kamar ynda jiya ma ya bude ya shigo, kasa
kallonshi nayi na saka kaina cikin gwiwana sbd
yandana ganshi a jiya ya fadomin ya kula da
haka amma sai ya share,yazo gabana ya
tsugunna ya ce husna naji wani daban duk da na
sani asma'ul husna ce amma babu wanda ya
taba kirana da wannan sunan, ban dago ba ya
zauna, kin karya? haushin shi naji tare da wani
tsana, danni na tsani namijin da zai so jikina, don
haka sai naji kamar na hau shi da duka,daga
bisani na sakakuka yayi talallashi na a raina nace
lallai ya umar wato da yake yasan yanason jikina
har da lallashi na. cikin kwana kin nan sai dana ji
garin abj ta ishe ni, daya fitayana Allah -Allah ya

dawo wani kulawa ta musamman ya shiga min
tare da hidima dani,kalamai masu sanyaya rai,
duk da cewa nawa ran zafi yakeyi in yana gaya
min na daina damuwa,kuma nayi hakuri kan duk
abin daya min yanxun yana son muyi zama na
tsakani da Allah. toshe kunnena nakeyi,nasan so
yake ya samu jikina, ko ba dan haka ma ni
fabana kaunar koda ganinshi ne. cikin haka
faridarshi ta dawo nan ne na. kara yarda nmiji
munafiki ne, ya daina shigowa ko zaizo dakina
sai da dare, sannan duk bayan kwana 2 zaizo
dakina nan zai kai har asubahi,na kula wato ya
raba mana kwana duk randa yake dakina bana
wani barci takurewa nake karshen katifa, yayi
yayi dani na kwanta bazaimin komai ba amma
naki
[7:37PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----4
Rana laraba ya sameni xaune kan sallaya, na
xabga tagumi sam ya tsani ya ganni cikin tagumi
ya tsugunna, oh Allah yaxa xanyi dake asma'u?
ya kike san nayi? na soma kuka,ya rasa yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0