Showing 9001 words to 12000 words out of 17403 words
Chapter 4 - UNCLE NE BOOK COMPLETE BY NIMCY SARAUTA
ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima a unioun
bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta waccan number dana bayar
wannan tafiyar daban take dan Allah idan ba siya zaki ba kada kimin magana, and kuma Ni
bazance kada afitar ba kawai da kusan hakƙin da bana ku ba.
_✨ UNCLE NE ✨_
_✍ NIMCYLUV_
*8-9*
_Wannan littafin na kuɗi nake rubuta shi da dukkan zuciyata,lafiyata,basirata kuyi hqr da a
abinda littafin ya ƙunsa haka nashi salo yake,babu wanda naiwa dolen karantawa Sai wanda
yay niya sabida haka masu faɗin kuɗin littafin yay yawa bance dole ku karanta ba ku barni da
abinadaman book ɗin ba irin naku bane na ƴan ajin tubar kalla ne,don haka i don't care
about what people say to me,coz i have i confidence,kuma Allahamdulillah i have what i want
kmar yadda nake so *UNCLE NE* bamu shiga komai ba a littafin har yanzu shimfiɗa nake
*wannan page ɗin sadaukarwa ne ga dukkanin matan dake shan maganin feeling kuma suke
anjiyeshi a inda suka dama ba tare da sanin halin da yaransu zasu shiga ba* ki biya kuɗi akan
farashi mai sauƙi 300 idan kina buƙatar vip inda za'a ke posting sau biyu a rana kuma zaki
samu sauran paid book ɗina ciki zaki biya 600 ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima
s unioun bank proof of payment 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta Whasapp Please
account za'a turo ko aje p.o.s musamman ƴan vip wanda bai da account yaymin mgn_
labari ko wanne da salonsa da kuma sigar da zai faɗakar musamman wanda suka sama ranse
cewa dan su faɗaka zasu karanta domin ance fazakkir fa'innal zikira tamfa'ul mu'uminun.
cikin tashin hankali Mummy ta ƙarasa inda yake ƙwancen tare da saurin saka hannu ta jawoshi
zuwa jikinta, jijjigashi ta fara yi tare da kiran sunansa "Jalal Jalal" shuru babu magana kuka ta
fara sabida daman raguwar zuciya gareta da sauri Mameey ta amshi Nihila a hannunta ita kuma
Mummy ta ɗauki Jalal tayi waje dashi da gudu tana kiran sunansa da ƙarfin gaske,tana fara
taga strais ɗin benen Alhaji kb na shigowa ganin hannunta ɗauke da bobo ya sashi sauri sakin
jakar dake hannunsa hannu yasa ya amshi Jalal dake hannun Mummy ya ƙarasa dashi wajan
duguwar sofa cikin wani irin yanayi yace "mene yasha"?kafin Mummy tayi magana Mameey
tace "a ɗaki na aka samesa a ƙwance yaje kaiwa su Irfan chocolate kuma tym ɗin bana part
ɗinka ina gyarawa" cikin damuwa ya miƙe tsaye ya nufi part ɗinsa frist acid box ɗinsa ya ɗauka
cikin sauri ya fara bin cikar abinda ya sanya shi wannan duguwar sumar da kuma kumfar dake
fita a bakinsa,wajan 30minutes ya ɗauka yana dubawa gaba ɗaya ya haɗa gumi sai zufa yake
zubarwa, numfashi ya sauke tare da kai dubansa ga Nihila dake kuka hannun Mameey cikin
kulawa yace "kina jinta dai ko?mene yasa baki son bata abincinta ne"cikin son danne kukan da
take tace "bana da ƙwanciyar hankali Abbou Jalal kalli bobo a ƙwance ban san ra sashi"jinjina
kai yay dan shima ba ƙaramin tashin hankali ya shiga ba musamman daya fahimci abinda Jalal
ya sha,kallonsu yay 1 by 1 kafin ta kalli ƴan uku da suka rungome juna suna kuka musamman
Aryan domin yafi shaƙuwa da Jalal "wane ya ajjiye maganin feeling a cikinku?" da mamaki suke
kallonsa kafin su haɗa baki wajan faɗin "maganin feeling kuma?" da sauri Mameey tace "ayya
wallahi na ajjiye saman dressing mirrow i almost forged"girgiza kai kawai yay kafin yace "kin san
illarsa ga yara wanda basu da sinadarin sha'awa bare maganin yay aiki a jikinsu,kin san halin
da yake sanya su Salmerh innalillahi"kukan Mummy ne ƙaro kafin tace "yanzu wanne hali yake
ciki?"goge zufar dake zobu masa yay kafin yace "yana halin Neurological disoders" shuru sukai
gaba ɗaya kafin Mummy tace "me kenan?" hannu yasa ya ɗauki Jalal yace "Wasu lokatan
Maganin Yakan Tursasa Kwakwalwa take bada Umarni wa Gangar jiki Barkatai sbd aikinta zai
karu fiye da yadda takeyi sbd Sinadarin Adrenaline dayake a cikin maganin, haka zaisa shi
yaron da bashida feeling sai maganin yanemi ya taba kwakwalwarsa saiyake kamar ana sashi
yayi abu, kansa zaiyi masifar ciwo sbd babu Sassan da maganin zaiyi aiki a jikinsa direct
kwakwalwa zai tafi"zubewa tayi wajan tare da faɗin "na shiga uku Ni Jamal wannan wanne irin
abune meke shirin faruwa da Jalal ne?hakan na nufin zai dinga abu kamar mara hankali ne ko
kuma me ya ilahi wacce irin lukutar masifa ce wannan yaro ƙarami ya fara samun matsala da
brain ɗinsa to inaga ya girma basu san abinda hakan zai dinga jawowa ba,basu san mene zai
dinga aikatawa ba"da sauri ta miƙe tafi bayan Abbou Jalal tana zuwa ta samesa yana yana
ɗaurawa bobo drip a hannu bayan yay masa injection,zuciyarta ce ta buga da ƙarfi sabida
gaban Jalal da taga ya tattare waje guda ga fatar wajan ta ya mutse tamkar ba'ai masa kaciya
ba,cikin sauri ta ƙara inda yake ƙwancen takai hannunta zuwa saman mararta sa saurin saki
tayi tare da fasa ƙara sabida ba tayi tunanin abin har yaje ga haka ba,da sauri Abbou ya jawota
jikinsa ya fara rarrashinta cikin sigar lallashi yace "mutum baya tara sani ga Allah Jamal,
ƙaddara kutse ta kewa rayuwar ɗan adam ba tare daya shirya amsar ta ba,kamar yadda bamu
san yaje ya ɗauki wannan maganin ya sha ba,haka bamu san sanda ƙaddarar zata rabu daga
jikin bobo ba,nasan cewa jiya ta huce yau tazo kuma muna jiran ganin gobe to itama ƙaddarar
da aƙwai lokacinta,ki ɗauki matsayin wata jarrabawa daga rabbil arshir azeem komai zai zama
dai in sha Allah"wasu hawayenne suka ƙara fitowa daga cikin idanunta cikin tausayin halin da
Jalal ke ciki ta kalli Abbou tace "amma kalli yadda gabansa ya..." sauri ɗaura labɓansa yay
saman nata tare da rungome ta sosai a jikinsa sabida yasan halinta yanzu zata iya birkice masa
bayanta ya bubbuga yace "na gani basai kin faɗa ba kiyi masa addu'a kawai"kaita ɗaga masa
tace "in sha Allah"sumbatar lips ɗin nata yay yace "that why i always love you babyna" tun ɗazo
take tsaye ba tare da tace komai ba sai yanzu da taga zasu tafi wani abun tayi saurin bubbuga
ƙofar gaba ɗaya suka juyo suna kallanta idanunta fal hawaye tace "wallahi bada wasa na ajjiye
wannan maganin ba,kamar yadda bazan so rayuwarsu Aryan ta lalace ba haka bazan so
rayuwar Jalal ta gurɓata ba,domin wata rana shine Garkuwa yarana shine zai zame masu gata
dan Allah kada ku zargeni akan wannan abin yadda ban taɓa cutar da Zulfa haka bazan taɓa
cutar da jinin ta ba"ambaton sunan Zulfa da tayi yasa Abbou saurin dafe kansa da yaji yana
sara masa lokaci guda yaji duniyar na juya masa,ga wata guguwar tsanar Zulfa data ƙara
bunƙasa a zuciyarsa,cikin sauri ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower gaba ɗaya jikinsa
rawa yake idanunsa sun sauya kala a hankali kuma bathroom ɗin ya fara juya masa kafin daga
bisani yaji wata iriyar murya kamar ta mage tana faɗin.
"dole ka manta da Zulfa kamar yadda ta gudu ta barka duk da irin soyayyar da kake mata
yeeeeeehuuuuuu ka manta da Zulfa a rayuwarka ka manta da ita shine ƙwanciyar hankalinka
idan ba haka ba sannu zamu fara...."bai bari an ƙarasa maganar ya fasa ƙara wacce ta karaɗe
cikin amma ga mamakinsa shi kaɗai yaji ƙarar domin ko su Mameey dake bedroom ɗinsa basu
jita ba, cikin ficewar hayyaci ya tari ruwa a wajan sink ya watsa saman fuskarsa cikin zafin rai da
ƙunar zuciya ya buga kansa da bangon bathroom kafin ya samu damar faɗin "na sani daman
nasan gujeni kikai kamar yadda ban san waye ni haka kema na manta dake a cikin rayuwata na
tsaneki Zulfa na tsaneki" ya ƙare maganar cikin kuka mai tsuma zuciya tamkar ba namiji
ba,haka suka ƙare hunin ranar babu farin ciki Jalal shima haka ya huni da wani a zabbban
ciwon kai har firgita yake sai dai Abbou ya ƙara ɗaura masa drip da allurar bacci ko abinci ƙin ci
yay,haka ƴan uku banda kuka da kiran sunan ahyyyaaa wai yaya babu abinda suke da kƴar
sukai rungome juna sukai bacci, Abbou kam bacci gagarar idanunsa yay zuciyarsa fal tausayin
bobo saboda shika ɗai yasan matsalar data samu Jalal yaƙi gayawa Mummy ne sabida bai son
ta tashi hankalinta,haka shima Jalal har abada bazai taɓa gaya masa wannan tashin hankalin
ba,washe gari da safe bobo ya farka jiki da sauƙi cikin nutsuwarsa ya fara tafiya part ɗin
Mameey yana zuwa ya nufi bathroom room ɗin kayan cikinsa ya cire tas tare da ƙarewa surar
jikinsa kallo, Mameey da gama shirinta kenan zata kaisu makaranta sabida Abbou tun safe ya
tafi office hatta huce bathroom ɗin ta sai kuma ta dawo da baya sabida wani nishi da gurnani da
taji yana fitowa daga cikin bathroom ɗin a tsorace ta fara buga ƙofar amma sam taƙi buɗewa
cikin haka taji wani wani sexcly sound ya fito daga bathroom ɗin ƙara ƙasa kunnu tayi taji an
ƙara faɗin "ahhhyashhhh"
guys what did you expecting?
GAREKU IYAYE MASU SHAYE-SHAYE MAGANIN SHA'AWA SANNAN KU AJJIYE SHI INDA
KO KAGA DAMA....YANA DA AMFANI KUMA YANA DA ILLAH *MUJE DAI ZUWA HAR YANZU
SHIMFIƊA NAKE*
_✨ UNCLE NE ✨_
*9-10*
Zaro idanu waje tayi cike da mamaki da sauri ta miƙe tsaye tare da zuge wata ƙaramar ƙofa
dake jikin door ɗin bathroom ɗin,a hankali ta leƙa a tsaye ta hangesa yana kallon mirrow ba tare
da tasan abinda yake ba kasan cewar ya bata baya,cikin ƙwanciyar hankali tace
"Jalal.."dadaran idanunsa ya ɗaga wanda sukai jaa sosai ya zubawa mirrow'n idanu, ta mirrow'n
kuma yake hangen ƴar Kofar da Mameey ke leƙensa lumshe idanunsa yay tare da sakin
murmushi har saida beauty points ɗinsa suka loma,ba tare kuma da yace komai ya ƙarasa
wajan ƙofar ya murza key ya fito,ajjiyar zuciya tayi tace "kaban tsoro bobo what did you do
inside the bathroom? girgiza kai yyi yana nufar parlour yace "babu fa" itama ba tace komai ba
tabi bayansa har zuwa parlour'n, gaba ɗaya su Imran suka tawo wajansa da gudu suka
rungomesa "ayyya bafiiii ciwooo ko" cewar Irfan, ɗan waro idanu bobo yay tare da shafa kan
Irfan yace "shirme kawai naji sauƙi fa"kallon Aryan yyi daya kafesa da idanu yace "ohh hello
darling"ya faɗa ya tafa hannunsa kwaɓe fuska Aryan yyi kafin shima ya shige jikin yayan nasa
suka haɗe su huɗu waje gudu abin sha'awa "ohhyaa guys Les go" Mameey ta faɗi hakan tana
yin gaba, binta sukai a baya ya zamana Jalal shine na ƙarshe yana tafe kamar baya son tafiya
hannunsa dafe da mararsa sai lumshe idanu yake,kai tsaye makaranta ta kaisu kafin ta dawo
zuwa gida.
da yamma misalin ƙarfe biyar Jalal ya fito compund cikin shigarsa ta farar jallabiya kansa ya sha
gyaran da Mummy tayi masa, direct wajan baba Habu ya zauna yana mai sauraran wani news
da akeyi a gidan redio a nan yaji mai labaran yana faɗin "hukumar gwamnatin ibadan tana
neman yara masu kimanin shekaru biyar zuwa goma domin ɗaukan su zuwa karatu a ƙasar
Paris as valunteer,haka kuma duk yaron daya fito da 1st class hukumar zata ɗauke sa ta bashi
aikinyi wanda yaga dama" haka yaci gaba da jin labarin a kuma lokacin ya haddace email ɗin
da suka bada domin kowa ya tura baya nan sa, baba Habu ne yyi saurin faɗin "wa yaga
al'ƙawarin ƴan nepa..., atoo kuyi komai lokaci ne mudai ana watsa mana ƴar yafin shinkafa
zamu kaɗa maku ƙuri'a" kallonsa Jalal yay ba tare da yace komai ba, ƙara gyara zama baba
Habu yyi yace "sannu boba kai a rasa sunan da za'a saka maka sai na wannan abin zuƙar,ina
ruwan ɗan Maraya aida idanuna biyu aljanun suka ɗauki mamanka da gora zan rakasu,ai kaga
tun lokacin basu dawo ba,yoo to nima ɗin ai Sheikh ne a ƙauyan mu kaji siminin da ake
karantawa aljanun ko NASI KO FATIHA ai saba'in ɗin nan na hadda ce ta"miƙewa Jalal yyi tare
da gyara zaman farin glass ɗin idanunsa yace "sittin dai"yana faɗin hakan ya shige cikin gida
sabida kiran magrib da akai,babu kowa a main parlour sai Imran yana bacci tashinsa yyi yace
"time for paryer" da sauri ya kama hannun bobo suka nufi upstrais part ɗin Abbou suna zuwa
yana fitowa daga bathroom al'wala suka ɗaura Jalal kuma ya nufi bedroom ɗin Abbou ya fesa
parfume kana ya biyosu a baya,dwonstairs a nan suka samu Aryan da Irfan gaba ɗaya suka
nufi masjid ɗin dake wajan gidansu.
gaba ɗaya a zaune suke saman babban daining table suna dinner "mene? hauka ake da za'a
bar bobo karatu har zuwa paris babu inda zashi" Mummy ta faɗa lokacin da take kai glass cup
bakinta da niyar shan lemon inibin da tayi masu ɗazo, haɗe rar Jalal yyi tamkar babba kuma tsill
ya gagara faɗin ko "A" sai juya strawberry ɗin da aka yanka masa ya kasa cin koda ɗaya ne,
Abbou ne ya kalli Mummy yace "idan yaro yazo da abu ba'a gwasalesa da a kudu ne iyaye
sunwle suke neman shawara wajan yaransu sabida hakan na ƙara buɗa masu ƙwaƙwalwarsu,
Ni anawa ganin abarshi yyi abinda ya keso is better" cikin yanayin damuwa Mummy tace
"amma tayaya ne zai iya kula da kansa? kai kanka wani lokacin birkici maka yake,yaya kake
ganin ace babu wani family nasa.." ta ƙarasa maganar cikin raunin zuciya,domin har zuciyarta
bata son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mummy
"manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye
sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy
kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my ambition is ur
ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba ɗaya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana
saika rantse ɗan shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana faɗin hakan ya shige part
ɗin Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya daɗe da tura baya nansa ta email ɗin da suka bayar.
washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal?
da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati,
murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jalal ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal
Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala
daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay
parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sauya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da
sauri ya ɗauki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo
ina dalili nima dai naje na ɗauko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi
Abbou yyi yana jinjina abin dryar getman ɗin a haka Jalal ya fito cikin blue black ɗin jallabiya
sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa
sune.
yana zuwa Abbou ya buɗe masa side ɗin kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi wajan get
da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan
motar da siminin sama" gaba ɗaya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka
suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace nan da wata guda
tafiyar,hakan yaywa Abbou daɗi domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka
nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka
yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta washe baki tare da faɗin "lale lale
ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace
"grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka
Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tana faɗin "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta
mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom
yana faɗin "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa
fuska tayi tace "kadai sameni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce
ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara
jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana faɗin "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu
riga,yooo nida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa ɗanka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa
yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar
Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"kafin Abbou
yace wani abu bobo ya fito hannunsa ɗauke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan
ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta
faɗi hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,wannan ƙa'ida ne saita bashi,a
haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.
Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar
Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatul ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy
harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da ɗaukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har
shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini
yay da a zababban ciwon kai,ta zarar kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris,
Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu
airport ɗin ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin