Showing 15001 words to 17405 words out of 17405 words
Chapter 6 - Auren Wata Bakwai Book Compelet By Aisha Muhd
cin abinci tana kuka,laluba take domin ko bakinta ma takan iya rasawa wani abincin
ma kan ya shiga bakinta ta zubar a lalube lalube,kusan rabin abincin a kasa yake,kafin rabi ya
shiga cikinta.
Ranar da ta kwana uku a dakin Adnan ya dawo,yana zuwa MASARAUTAR bangaren Uwar
Soro ya fara nufa domin ya yiwa Gaaji tsaraba sosai kasancewar yasan zai sha daru zata ce
yaki zuwa gunta inko yace yayi tafiyane ma zata ce me yasa bai tafi da ita ba.
Da fara'arsa ya shiga yana fadin, "Wai ina Gaaji Beautyn ne? Tana ina? Bata ji Yayanta ya zo
bane? Ko dai fushi tayi ne? In fara tsallen kwado daga nesa ko? To na fara."
Ya ƙarasa maganar yana shiga cikin Parlourn Uwar soro, tsayawa ya yi turus ganin Uwar Soro
ce ita kadai babu Gaaji bare alamar ta.
Ya ce, "Kardai fushin yasa ta buya bata son ganina?"
Cikin yanayi na rashin jin dadi Uwar Soro ta ce, "Ina fa, Gaaji na dakin Duhu."
Zaro ido Adnan ya yi cikin fargaba ya ce, "Subhanallahi! Me ya faru? Waya kaita?"
Nan da nan Uwar Soro ta kwashe dukkanin abun da ya faru ta sanar da Adnan.
Ko magana bai kara ba cikin fushi ya nufi gun Adeel.
Yana shiga Yaga Adeel hankali kwance yana zaune a daining yana cin abinci.
Ko sallama gagararsa ta yi yana shiga kawai a harzuke ya ce, "Akan me zaka Rufe Gaaji a
wancen dakin duhun? Nikam wai ina imaninka ne Prince? Me yasa zaka kulleta kullewan ma
bana lokaci kadan ba yau har kwana uku? Wannan Yarinyar Amana ce fa agunka Wallahi in har
ka cutar da ita wani abu ya sameta Ubangiji ba zai taba barinka,me yasa zaka aikata haka?"
A gajarce Adeel ya ce, "saboda na isa na yi mata hukunci a matsayina na mijinta."
Kallonsa Adnan ya tsaya yi da mamaki,wai har Adeel ne ke dangata kansa da Gaaji matsayin
miji,abun da bai taba furtawa ba koda da wasa?
Ya ce, "To naji ni kuma a matsayina wanda nake yaya awajenta ka fitomun da kanwata."
Adeel ya tashi ya nufi 2sita ya zauna kafin ya ce, "Baka isa ba,in kuma kace zaka shiga sabgar
da ba taka ba zan nuna maka asalin wane ne Prince Adeel Muhammad Rohaan."
Ran Adnan ya matukar kara ɓaci zuciyarsa na bugawa cikin zafin rai ya ce, "Au haka za ayi? Ya
karasa maganar ya bugawa Adeel hannu a kirji.
Adeel ma a fusace ya buga masa kirji yana fadin , "Kwarai."
Kokarin fara kokuwa suka yi kowannensu na wuce zuciyar maza na bugu rai ya baci.
Uwar Soro ce ta katse su da fadin, "Subhanallahi! Me zan gani? Me yake shirin faruwa anan
kuma,da girmanku?"
Adnan na wuce ya ce, "Na rantse da girman Allah indai yau bai fito da Yarinyar nan ba babu
shakka sai na je Fada na sanar da Mai Martaba da kowa ma , in tabbatar da cewa gata nan
matarsa ce."
Cikin fushi ADEEL ya wurga masa keyn dakin yana huci ya shige cikin bed room.
Adnan ya fice Uwar Soro ma ta bi bayansa suna zuwa cikin sauri jikinsa na rawa ya bude Gaaji.
Hasken da tagani ya kashe mata ido rufe idon tayi a tsorace ,haske har ya fara zame mata
sabon abu.
Uwar Soro ce ta shige ta riko hannunta da sauri ta fito da ita.
Gabadaya yanayinta ya canja mata da maraba da mahaukaciya har ta fi fasali lokacin da ta fara
zuwa fadan akan yanzu.
Jikinta duk wasu irin cuhuka da kuraje.
Idonta arufe ban da hawaye babu abun da take.
Adnan ya tsaya yana kallonta bai san lokacin da hawaye suka fara zuba daga idanunsa ba
jikinsa kuwa ya kasa daina rawa.
Cikin Muryar kuka ta ce, "Ina za akaini? Don Allah kar amaidani irin wancen dakin zan mutu."
Uwar Soro ta ce, "ba za amaidaki ba, Gimbiyata nice nan kinji daga yau ma baza ki kara shiga
cikin dakin ba In Sha Allah,ki bude idon ki a hankali kinji mu tafi."
Tana bude ido tana ganin haske sai ta kara rufewa a karshe sai haka suka tafi kawai.
Adnan kumq tsabar tausayinta ya kasa furta komai ma sai binsu da kallo kawai.
Suna shigewa cikin daki shima ya fice a Masarautar rai bace ba tare da ya koma bangaren
Prince ba.
Dakyar ta iya bude ido , uwar Soro ta mata wanka ,ana wankanma tana kuka domin ko ina aka
taba ciwo yake mata,dakyar aka wanke mata jikin sama-sama ta sha magani, duk son abincin
Gaaji kasa ci tayi dakyar tasha tea dan kadan ta kwanta barci.
Tana barcinma ban da razana ,ihu da surutai babu abun da take tana birgita, sai da Uwar Soro
ta mata addu'a to tofa mata sannan ta samu barcin nata ya danyi nisa.
Gabadaya duk ta kumbura,har yanayin kamanninta ya canja.
Tun daga Ranar Adnan ko ya shiga fada baya neman Adeel sai dai ya duba Gaaji suyi hira ya
tafi, ko da sun hadu da Yareema sai dai kowa ya yi harkar gabansa ba mai kula Wani.
Ita kuwa Gaaji na zaune sai dai aji tayi kwafa, in Adeel ko Uwar Soro suka ce mene ne? Saidai
kawai ta washe baki ta ce ba komai.
Daukan Gaaji Adnan ya yi zasu fita kenan sai ga Adeel ma ya fito suka ci karo da juna Gaaji
ta.....
*Second to the last free page, ka da a manta gobe za a gaba free pages in sha Allah , duk mai
son ci gaba da karantawa zata biya ₦300 kacal via 1453215759 Aisha Abdullahi Sani Access
Bank, masu Opay kuma 8103080717, Evidence of payment to 08103080717, can't' luv you less
ollí ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜í ½í¸˜*
Urs Xayyeesherthuo
[8/11, 8:42 PM] Xayyeesherthul-humaerathí ¾íµ€: *AUREN WATA BAKWAI*
*NOBLE WRITERS ASSOCIATION*
© *Xayyeesherthul-humaerath*
Page-19&20
*Last Free Page*
Kallon juna suka yi na tsayin daƙiƙo, Everyone has the thoughts that are in his heart, A hankali
cike da nutsuwa Prince ya yake kallon hannunsu da yake sarƙafe dana juna, gently kuma ya
zame idanunsa without knowing yadda ya fahimci abun, ya nemi waje can saman ladduma mai
taushi da wani kumbo a gefe ya zauna, ya gyara zama farar Alkyabbar dake jininsa, yau ya tuna
da cewa shi É—in jinin sarauta ne.
"Hold on.." ya furta shortly yana É—auke kai tare da mai da ganinsa kan wayar da yake dannawa,
Adnan ya tsaya sai kuma ya juya yana cewa "Is there any problem?" Prince ya yatsuna fuska ya
ce "No!" Ya sauke numfashi, sai kuma ya É—ago kai bakiÉ—aya yana zubawa Adnan idanu sai
kuma ya mayar kan Fulani gul É—in calmly ya ce "Baka jin kunyar fita da wannan datti gal É—in?
Why you're always making problem? Baka jin kunyar jama'ar masarauta?"
"Masarauta? The royal kingdom, or kuyangi, ko barori, hadimai? Jakadan fada ko hakimai?
Dagatai ko masu unguwarmu? Ko mutanen da kake mulki, wanne kake so na ji kunya danna
fita da Zainab?" Ya yi murmushi yana neman wajan zama looking at yarima's direction ya ce
"Tell me something Prince Adeel, do you love her?" Cikin sanyin murya Adeel ya ce
"Goodness, love? Me da wancan? Ka ke imagine ko a reflection kaga haka? Har gaban abada
babu wannan" Ya faÉ—a so Clam Adnan ya ce "Ohk, am so happy for that, idan haka ne mu yi
deal mana"
"For?" Prince asked. Adnan ya ce "Baka san Zainab Gaaji, kuma AUREN WATA BAKWAI ne,
da lokaci ya yi zaka bata divorce paper, idan ka saketa ni zan aureta, amincewarka nake nema
wanda kuma shi ne zai tabbatar mini da cewa baka son ta, idan na aureta zama mu iya bar
maka country É—in bakiÉ—aya bama masarauta ba Ohk"
Tunda ya fara magana kan Prince yake a ƙasa bai ɗago ba, balle a fahimci yanayinsa, ya riƙe
kansa da kyau. "All ears, deal?" A hankali ya É—ago kai ya ce "Deal, na amince ka aureta i don't
have any problem with that" Gaaji ya mike ta shiga tsalle tana rawa ta ce "Aradun Allah na ji
daÉ—i, mugu zai sakeni kai ka aureni shaaii Gaaji Æ´ar gata jiki mai laushi ga kamar buduri kullum
kana mini doki, shaai dai kada ka dinga zama tsirara ana ganin wannan jelar na lilo irin ta
Wannan mugun wata zalmaƙeƙiyya" Adnan ya runtse idanunsa trying to Calm himself down
kana ya zaro paper da pen ya bawa Prince ya ce "Sign... I am coming"
Adnan na fita not too long ya dawo tare da Uwar soro, ya labarta mata komai don ta zama
shaida, ta juya ta kalli Prince sosai ta ce
"Kuma da gaske baka son ta? Sakinta za ka yi?" Ya jinjina kai alamar eh ta ce "Ka bani mamaki
bayin zaton haka ba" Silently ya ce "To me kika zata?"
"Zaka zauna da ita, zama na har abada zata zama Fulanin masarautar nan watarana domin na
gano hasken hakan a tare ita" Ya yi shiru kawai kansa a ƙasa ta ce
"Ba damuwa, hakan ba laifi bane, zaka dawo watarana ina zaune a nan zaka sha mamaki a
lokacin, Adnan zan tsaya maka ka auri Gaaji da zarar wata bakwai ya yi" Ta juya kan Prince ta
ce "And you, kada ka sake ko da wasa ka ce zaka É—ora mata idda balle ka lalata mata rayuwa a
iska, Adnan Sannunku Ubangiji ya biyaka tabbas ka yi sacrifice zaka samu farin ciki" Prince ya
yi sign ya fice har ya je bakin ƙofa ya ce
"As frm today ba ruwansa da ita, ya jira sanda zamu rabu" Yana faÉ—in hakan ya fice bai basu
wani opportunity na yi masa magana ba, Adnan ya kalli Gaaji dake Kallonsa without blinking her
eyes "I l..." Sai kuma ya fasa faÉ—a and he just quickly leave the room.
A week after the Adnan and Prince deal.. Gaaji na zaune ta É—an fara sauya ta koma shiru shiru
sbd rashin ganin Bestie É—inta Adnan, duk da cewa ba komai ta fahimta amma tasan faÉ—a sukai
sosai da mugun mutumin can sai tsanar shi ta ninku a ranta fiye da kima. Kamar daga sama ta
ji an É—aga labule an shigo kallon kallon sukai da ita da Jakadiyya, Jakadiyya ta kalli Gaaji tana
son fahimtar wace gani tayi kamar tana mata gwalo ta murza idanu ta rufe tana buÉ—ewa taga
babu komai a wajan, sai empty space ana haka Uwar Soro ta fito ta ce "A'a Jakadiyya ce?"
Jakadiyya ta ce "Wallahi nace bari na leƙo mu gaisa uwar ɗakin Yarima" Murmushi kawai Uwar
soro tayi sai kuma Jakadiyya ta ce "Ranki ya daÉ—e Uwar soro meke faruwa ne?" Ta ce "Dame?"
Ta ce "Baƙuwa na gani a nan kamar Bafullatana" Da shocke ta ce "Stranger? A nan? Kai sai
idan Aljanu suka buÉ—e miki idanu musamman ma kin ce kamar Bafullatana, kin san haka nan
Aljanu suke da buɗe ido balle masarautar mai siddabaru da tsibbu iri-iri kowa ya zama ruɓaɓɓe"
Cikin Jakadiyya ya kaÉ—a musamman data tuna gwalon da Gaaji tayi mata, ai da sauri ta fice sbd
gudawar daya zo mata kenan aljanna ta gani yau ta shiga uku.
Tana fita Gaaji ta fito idanunta jajur jikinta sai rawa yake kanta a ƙasa tunda sukai idanu biyu da
Jakadiyya yanayinta ya sauya gabaÉ—aya.
Ganin ta fito jikinta a sanyaye Uwar Soro ta ce,"Mene ne ya faru Gaaji?"
Shiru tayi sai da ta kwanta a jikinta kafin ta ce, "Kaina ciwo,kaina ciwo ike mun,bana son ganin
waccer muguwar bana sonta."
Wasu irin sambatu ta fara, Uwar Soro ta riketa saida ta tofa mata addu'o'i kafin ta dawo daidai.
Ita ma Jakadiya tafiya tayi jikinta a sanyaye gabaÉ—aya ta gama tsorata aranta tana tuna cewa
ance fa duk ranar da Mutum ya yi ido biyu da Aljanu to mutuwa zaiyi, idonta yayi luɓu-luɓu ta
fito a sak asalin ƙasungumar munafuka, tintibe tayi bata sani ba zata fadi ta saki wata irin kara
tana , "Na shiga uku, Kwana na bai kare ba da saura Don girman Allah ku rufa mun asiri." Ta
fada tana rufe ido.
Ranar kasa samun sukuni tayi bare a samu damar nemo rahoto,dakinta ma ta gagara shiga
gani take tana shiga zata mutu,abu kadan kuwa zata razana tana fadin, "Na shiga uku Ba
mutuwa na zo yi ba." In akace me ya faru sai ta fara inda-inda.
★★★★
Misalin 8 na dare Gaaji ta saci hanya ta nufi part É—in Prince a tunaninta ko za taga Adnan a ciki,
a hankali take shiga har ta shige parlour babu motsin kowa ta nufi bedroom, zaune ta gansa
saman carpet ya tankwashe ƙafarsa ga plate ɗin abinci a gabansa da kuma wata babbar
warmer, daga shi sai gajeren wando da armless, tunda ta shigo idanunta ya sauka akan abincin
jikinta ya ɗauki rawa idanunta sukai wani masifaffan jaa yana ƙoƙarin kai spoon bakinsa ta
kwarara wani uban ihu tayi kansa suka faɗa saman carpet wani ƙanƙame shi tayi tana ihu da
gurnani tana dukan ƙirjinsa yanayin ihun da take bai kama dana mutum ba, ganin hakan yasa
Prince buɗe hannayensa ya shigar da ita faffaɗan ƙirjinsa ya rungumeta tsam yana shafa kanta
a hankali ya ce "Heee Zizi, what happens?" Ihu take tana sandarewa ya miƙe da ita tsam a
jikinsa ya nufi other room É—insa, daman tun safe yake jin wata masifaffiyar sha'awa kamar zai
mutu yanzu daya jita a jikinsa ta ƙara hura masa wutar abinda yake ji, a ransa yana jin wannan
opportunity ne ya samu da zai rabata da budurcinta tunda bata hayyacinta, ai ya biya sadaki ya
cinyeta tas ya amshe budurcinta ya rubuta takardar sakin yabar ƙasar bakiɗaya idan ya so,
Adnan ya auri empty raguwar shi, da wannan tunani ya cillata saman gado yana kashe switch
É—in bedroom É—in ya zame kayansa yana jin kamar mararsa tayi tsalle ta tsinke daga jikinsa sbd
yadda take fisga cikin goshewar hankali ya faÉ—a saman gadon tare da fizgota ya.....
*Free Pages sun kare duk wacce take son ci gaba da karantawa zata biya 300 kacal via
1453215759 Aisha Abdullahi Sani Access Bank, Opay users 8103080717 Aisha Abdullahi Sani,
evidence of payment to 08103080717 Luv U Ollí ¾íµ°í ¾íµ°í ½í¸˜í ½í¸˜â™¥ï¸�♥ï¸�*
Urs Xayyeesherthuo