Showing 24001 words to 27000 words out of 39004 words
naji dadi,Allah yay miki albarka,kizamo
me biyayya da hakuri da mijinki,rashin kunya duk ba naki bane,a ka ida Safna senayi bincike
kan in aurar dake ga Farhan amma gamsuwa da nayi da hankalin sa yasa nabashi ke,kuma
insha Allahu babu danasani awannan auran,Safna kiyi wa Aure biyayya.kuma yanzu ki kiramin
innar taki tazo ta shirya mu biki Abujar Dan ganin gidan doctor Aminar"
Safna sabida tsananin farin ciki har kuka takeyi,bata taba tsammanin baffa zema saurareta ba.
Godiya tai masa sosai,sannan, ta mike taje ta kira masa matar tasa.
Da misalin karfe biyu na rana,Safna suka isa Asibitin doctor Amina,
Basu jima da zuwa ba doctor ta fito daga zagayen marasa lafiya, sanda taga Safna dasu baffa
ba karamin dadine yakamata ba,Safna ko se kunyar hada ido takeyi da ita.
Bata ko zauna ba,ta kwashe su a mota zuwa gidan ta,ji take kamar tai tsalle Dan murna.
Koda suka isa gidan sosai kan safna ya kwance,ganin hotunan Farhan ta ko ina acikin
gidan,wai meye alakar Farhan da doctor Amina ne?tana son sanin wannan amsar.
Abinci doctor ta gabatar musu,me rai da lafiya, Bayan sun ci sun sha, taba su baffa
masaukinsu,sannan taba Safna ma Nata.
Seda dare yayi suka samu damar zantawa da doctor inda baffa yafara da cewa"mude Amina,ke
muka Sani dangin Farhan, amanar Safna gaba daya mun baki, Safna ta gane kurenta,gatanan
munkawota ki sada ta da mijin ta"
Murmushi doctor tayi,sannan ta dubi Safna cikin sigar zolaya tace"baffa banaso ayi mata
dole,ya kamata ayi hakuri Ku koma da ita Dan da bakinta ta shaida mishi bata
sonshi,kaga.."safna ce ta katseta da hanzari tana kuka tana fadin.
"Wallahi bazan koma Sara ba,ni gurin mijina zaki kaini,ay kece kika zugashi ya aureni shine
zaku wani tafi Ku barni sekace bazawara,wlh se kin kaini gun mijina,nagaji"ta karasa maganar
cikin kuka.
Ba doctor ba,hatta baffa da inna dariya suke mata,se alokacin Safna ta kula da katobarar da
tayi Dan haka da gudu tabar gurin zuwa dakinta da doctor ta sauketa..
Haka de su baffa suka gama magana da doctor karshe Farhan ta kira,suka yi magana
dashi,sosai,yaji dadin sakkowar Safna godiya yakewa su baffa, doctor na fassara musu.
Makudan kudi yasa doctor ta basu in zasu koma.
Washegari da wuri su baffa suka tafi,Safna har kuka tayi na rabuwarsu.
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/16/21, 11:09 PM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*Page 34*
Bayan doctor Amina takai su baffa airport kamar yadda Farhan ya bukata,kai tsaye gida ta
dawo gurin Safna.
A dakinta ta sameta,Safna na ganinta kunya ta kamata tayi kasa da kanta,murmushi doctor tayi
sannan ta karasa kusa da ita ta zauna,sannan ta dafo kafadarta,ta fara magana cikin tattausan
lafazi.
"Safna tun da wannan kaddara ta fada miki Allah ya jarabceni da sonki,ina kallonki tamkar
kanwata wacce muka fito ciki daya,batu na gaskiya Safna kin bata ran Farhan fiye da tunanin
ki,dami ne kika tsinta a kala amma kikeso ki banzatar,ta koina Farhan ba tsaranki bane,amma
ya nuna miki ke yake kauna kika watsa masa kasa a ido,akwai ayki agabanki,Dan gaskiya in
yayi fushi irin haka yana da wiyar sakkowa"
Idon safna ne ya kawo kwalla,cikin hardewar murya tace"ki bashi hakuri ,ni wlh bansan meyasa
nayi hakanba,amma yanzu na gane kuskurena"ta karasa maganar cikin kuka.
Murmushi doctor tayi sannan tace "ze sakko amma bada wuri ba,se kin zage damtse sosai
sannan kinyi hakuri kamin kiyi Nasara,bama wannan ba,kinga Farhan yana da mata,maana
kina da kishiya,kuma itama Balarabiyace, Dan haka bazan kaiki gareshi ba har se na
kimtsaki,Dan kanki har yanzu akwai kura,dole a kakkabeta".
Shuru Safna tayi tana nazarin maganganun doctor din,Farhan Nada mata wayyo Allah ita ta
shiga uku,taya zata iya kishi da Balarabiya,anya ba hakura zatayi da auran ba kuwa?
Haka de doctor taita kokarin wayar mata da kai akan lamarin zama da kishiya,da kuma
abubuwa da tasan Farhan din naso da Wanda be so.
Wasa wasa Safna seda ta kwashe tsawon watanni biyu a gidan doctor tana tsumata da
magunguna,sannan tana koyar da ita darussan aure.
Sosai Safna tayi kyau ta murje tayi wata kiba, ta musamman wacce ta kara fito da kyanta.
Ga wani fari da tayi,Wanda in ba magana tayi ba dauka zakayi itama Balarabiyarce.
Babu ta inda doctor bata gyara Safna ba ciki da waje,ita kanta bata gajiya da kallon safnar.
Yau da wuri ta dawo daga Asibiti, zamanta a falo kenan,wayar ta ta hau kara da sauri ta daga
ganin Farhan ne ke kiranta,
Gaisawa suka yi cikin girmamawa,kamar yadda suka saba,sannan Farhan yace"wai Amina ko
de ke na aurowa yarinyar nan ne,?nasa miki ido inga iya gudun ruwanki,amma naga baki gane
ba,kinga ki sakomin matata a jirgi,tazo tasameni,ina kewar yarona,sosai"
Dariya doctor tayi,sannan tace"tuba nake yallabai,last week da mukayi waya cewa kayi private
jet zaka turo mana in mun shirya, to kai muke jira"
"Na kira Abdallah(mijin doctor) a waya dazu yace yana Lagos,so nakira Taufeeq nasa yashirya
muku komai,gobe jirgin zezo mun samu izinin haka,Dan haka banda bata lokaci jirgin
safene"cewar Farhan a tsanake.
"Insha Allahu angon Safna gobe muna tafe da yardar Allah"
Murmushi yayi me sauti,alamun yaji dadin sunan data kirashi.
Sallama sukayi kamar kullum yauma be bukaci jin muryar Safna ba.
Safna dake gefe zaune ranta sosai ya baci amma ta daure,Dan bataso doctor ta gane tana jin
haushin kin nemanta da Farhan din yakeyi.
Washe gari da wuri suka kimtsa,kayansu,inda doctor tayiwa Safna Jaka Jaka na magungunan
mata masu kyau da nagarta,
Sun isa airport akan lokaci, karfe Tara na safe jirginsu ya daga zuwa kasar ta Dubai, Safna na
kukan bankwana da kasarta,wacce batasan ranar da zata zo ba.
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/19/21, 1:10 AM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*Page 35*
Sun sauka lafiya, inda suka samu direba yazo daukarsu a wata Dan kareriyar mota,
Bayan ansa komai nasu a motar suka shiga aka jasu zuwa gidan na Farhan, Safna duk ranta a
bace,sabida Farhan be zo tarbarsu da kanshi ba,a ganinta wulakanci ne yay mata a matsayin ta
na amaryar shi.
Koda suka tunkaro get din gidan Safna baki ta bude tana kallon sarautar Allah girma da kyau
na gidan ya isa da isarsa,babuce kawai babu a gidan,ga garden nan tamfatsetse,me cike da
yawan shuke shuke.
Har suka tsaya a harabar ajiye motoci Safna bakinta a bude ike tana kallon gidan.
Sai da doctor ta tabota sannan ta dawo hayyacinta,suka fito daga motar zuwa cikin gidan.
Koda suka shiga falon gidan Safna kusan suman tsaye tayi sabida kyawun falon,haka tasaki
baki tana kallo.
Da sallamar su suka shiga falon,shehnaz ce zaune ta harde kafafu wata Yar matashiyar yarinya
na matsa mata kafafun,cikin sakin fuska ta waigo da niyyar amsa sallamarsu,sede ganin
fuskokinsu ne, yasa taja wani uban tsaki,Dan farin Sani tasan Safna sabida sunsha kai ruwa
rana da farhan sabida hotunanta da ya ajiye a wayarshi Wanda da yawa batasan ma ya
dauketa.
Doctor Amina ko kallonta batayi ba,ta Ciro waya ta kira farhan ta shaida mishi sun iso,
"Sorry Amina,Abi ne ya kirani,kiran gaggawa,amma ganinan zuwa"yana fadin haka ya kashe
wayar.
Sunanan zaune ya iso falon cikin shiga ta alfarma, fuskarshi dauke da murmushi, yasamu guri
ya zauna,nan ko junior yace dawa Allah ya hadashi badashi ba,ya dinga zullo a jikin Safna dole
ta saukeshi,kasa ya rarrafa,gurin Farhan yana fadin,"Dada "cikin muryar Yara masu koyon
magana.
Tun kan ya karaso Farhan din ya karaso gurinshi ya sureshi wani farin ciki na ratsa shi na
ganin gudan jinin nasa,kiss yakewa yaron ta koina yana rungume shi.
Guri yasamu ya zauna dauke da junior din,gaisawa sukayi da doctor yayi mata ya hanya,bayan
sun gaisa dinne doctor ta karya wuya tace"Ranka ya Dade ga Safna na kawo maka,don Allah
kayi hakuri da abinda ya faru,yanzu ta gane kuskuren ta kai mata afuwa"
"No problem"Farhan kawai yace,sannan yamike yana fadin"muje Amina kiga masaukin,inaso
inje in dawo ne"yafadi yayi gaba,doctor na binshi a baya,Dan ta fahimci bangaren Safna ze
nuna mata.amma fushin da yake da ita baze bari,ya ambaci sunanta ba.
Koda suka isa bangaren doctor batai mamaki ba Dan tasan ze iya yin abinda yafi haka.sosai ta
yaba da komai na bangaren, dakuna hudu ne,acikin falon, daya na Safna daya na baki,daya
nashi,daya na yara,Wanda kowanne ya gaji da haduwa da kayan kyale kyalen duniya.
Dakin safna bango guda glass ne kuma yana fuskantar lambun gidan ga wata royan din
doguwar kujera da aka ajiye ajikin gurin,kai abinda se Wanda kagani.
Bayan ya nuna mata be dawo ta babban falon ba yabi. Ta karamar hanya zuwa nashi bangaren
rungume da junior.
Doctor gun Safna ta koma ta kamota zuwa bangareta,Safna se share hawayen bakin cikin
tarbar da angon nata yay mata ...
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/19/21, 11:53 AM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*page 36*
Rarrashinta doctor takeyi da duk wata kalma me dadi da tazo bakinta,tare da sake koyar da ita
dabarun zaman Aure.
Shuru Safna tayi,Dan ta gamsu da bayanan na doctor.
.suna zaune masu aykin da Farhan yasa sui musu abinci suka shigo musu dashi.
Bayan sun ci sun koshi,kowa wanka yayi,ya rama sallah,sannan suka shirya kayayyakin da
suka zo dasu. A inda yadace.
Da misalin karfe takwas,doctor tayiwa Safna sallama, Dan ba a gidan zata Kwana ba,gidan
iyayen Farhan din zata,Dan tunda mahaifiyarsa taji zuwanta take ta kiranta kan tazo gidan su.
Da kuka suka rabu da Safna, bayan ta kara ja mata kunne kan duk abinda ta koyar da ita.
Safna toilet ta shiga ta sake yin sabon wanka,kwalliya me sauki tayi,sannan ta nemo,wani
wando three quarter fari me kama jiki,ta saka,sosai mazaunanta suka fito acikin
wandon,kasancewar rubber ne,koya ta motsa rawa sukeyi,sannan tasa wata Yar yaloluwar Riga
pink,wacce itama ta kama ta, bata wahal da kanta sa bresier ba,ta kama gashin kanta da ribbon
pink.
Falonta ta dawo ta zauna,ta kunna tv, tana kallo Dan ta debewa kanta kewa,gashi tunda suka
zo ya tafi da junior be kawoshi ba,kewarshi duk ta dameshi.
Turo kofar falon akayi,da sauri takai dubanta gurin,Farhan ne rungume da junior, alamun kamar
tare dashi yafita kai doctor Amina gidan nasu.
Mikewa tsaye tayi tana kallonshi,shima ita yake kallon tun daga sama har kasa.
Takawa yayi a hankali zuwa gabanta,junior ya mika mata a hankali tasa hannu zata
karbeshi,hannunta tasa a kasan na Farhan din, cikin salon da doctor ta koya mata,tayi hakan,da
sauri Farhan ya dago ido yana kallonta,ita shi take jefawa wani shuumin kallo,tana wasa da
idanuwanta.
Be ce mata komai ba ya zare hannayensa,ya matsa daga kusa da ita.
Juya tayi cikin takun daukar hankali, Wanda koya ta motsa mazaunanta rawa suke ta nufi daki
domin kwantar da junior.
Farhan a yadda ya tsara,junior din kawai ze bata ya baro sashin Nata, amma tafiyar ta Safna
tasa kafafunsa sun kasa daukarsa,kan kujerar data tashi ya je ya zauna, Wanda shi kanshi
besan zaman na menene ba.
Tana kwantar dashi,ta dauko wata shuumar humrar ta ta shafa,sannan ta dawo falon,cikin salon
tafiyar da ko ina na jikinta rawar yakeyi.
Tunda ta fito Farhan ya jingina bayanshi da jikin kujerar ya lumshe idonsa kamar yana bacci
amma fes yake kallonta.
Koda ta karaso,tsayawa tayi agabanshi,tana yan waige waige alamun tana Neman wani Abu
,zuwa can ta hangi remote din asaman kujerar setin saman kansa.
Hankali kwance,ta ware kafafunta,ta haye kan cinyarshi,ta zauna,😄war Farhan ya bude
idanunsa,yana kallonta,be gama mamakin karfin halin na safna ba,yaga ta Dan mika hannu
saman kansa,gamida manna masa boobs dinta a fuska,tana kokarin dauko remote,ga wani Dan
jujjuyawa da takeyi a jikin nasa .
Chaiiiiii😄
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/19/21, 12:27 PM - MY MTN 2: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*page 37*
Dauko remote din tayi,sannan ta sakalo hannayenta,a wuyansa,suka fuskanci juna,gaba daya
ta gama daga mai hankali amma ko kusa be nuna hakanba,cikin wata shuumar murya wacce
ko Rayhan besan tana da ita ba ta lankwasar da kai,tace "Abban junior kayi hakuri mana
haka,dan Allah,wallahi na tuba fa"ta karasa maganar hawaye
Shanyayyun idanunsa ya lumshe, ya jingina bayansa da jikin kujerar.
Safna ganin beda niyyar mata magana ne yasa ta kwantar da kanta a kirjinsa ta soma rera
kukanta kamar wacce aka Zane.
Sosai kukan ke taba masa zuciya, Dan ko kadan beson damuwarta,ji yake kamar zuciyarshi
zata fito,sabida zafin da take masa.
Ganin bata da niyyar dena kukan ne yasa Farhan sa hannu ya dagota daga kirjin nashi, ya
kureta da ido,itama( ido kamar na malekin kwarto),shi din take kallon,cikin sigar fada yace"wai
ke bakya jin dadin rayuwarki ne,se kin sa mutum a shiga uku,narasa me nai miki kikemin duk
wannan abubuwan?"karasa maganar yayi cikin bacin rai.
Safna sosai ta tsorata da yanayin nasa amma daurewa tayi,tace"kayi hakuri Abban junior don
Allah na gane kuskuren da nayima ka yafemin"wasu hawayen suka sake yo ambaliya daga idon
Nata.
"Look Safna, shi wannan kukan na menene?da zaki zo han kan laps dina kina yimin,?dukan ki
nayi?"
Da sauri ta girgiza masa kai,tana rufe bakinta,sakamakon wani kuka dake kokarin kwace mata.
Wani takaici ne ya lullubeshi ganin shifa tayiwa laifi sannan tasashi agaba tana kuka.
"Dagani zanje in kwanta"cewar Farhan yana kokarin mikewa.
Safna taga biyayyar bazata kaita ba,Dan haka,cikin zafinta tace "baza'a daga din ba
malam"tasake nanikeshi 😄
Iko se Allahu, Farhan dariya ce taso kubce masa amma seya maze,be taba ganin mutum Dan
daru irin safna ba,kai da jikinka ace bazaa daga ka ba.
Kyaleta yayi ya maida hankalin shi kan tv Dan ya lura ta juye dayan sashin dayafi so nata wato
tsiwa.
Safna zaune rashe rashe akan cinyarshi,yayinda ta zagayeshi da hannayenta ta kwantar da
kanta a kirjinshi.
A haka bacci yay awon gaba dasu su duka,farhan hannu yasa cikin baccin ya rungumo ta,suka
shiga yin kayansu.in kowa yaji kamar ze fadi seya zabura ya sake kankame Dan uwansa😄.
Kiran sallah ne ya farkar da Farhan A hankali yakai dubansa gun rigamammiyar matar
tashi,dake bacci akan shi hankali kwance,kamar tasamu gado.
Mikewa yayi a hankali rungume da ita ya kaita dakinta ya kwantar da ita kusa da junior Wanda
tunda yasha madara agidan su Farhan da sukaje jiya,yake bacci be nemi nono ba.
Da kyar yacire hannayenta data rikeshi dasu daga jikinta sannan ya juya ya fice daga dakin
zuwa nashi.
Jikinshi duk ciwo yake masa Dan haka wanka yayi da ruwa mezafi,sannan yayi sallah, yadan yi
karatun Qur'ani ya kwanta anan sashin Safna.
Kwanciyarshi ba jimawa,ya jiyo ana dukan kofar falon safna kamar zaa balla kofar.
Ko baa fada ba yasan shehnaz ce,Dan jiya ya barota a dakin shi ne da nufin zekai yaro ya
dawo.
Kamin yayi wani tunani,Safna dake dakinta bugun kofar ya farkar da ita, fitowa tayi Dan taga
meke faruwa.
Atare suka fito da Farhan, kallo daya yay mata,sannan yaje ya bude kofar,kamar kububuwa ta
fado falon,tana masa kallon uku saura kwata,cikin tattausar lafazi Farhan ya janyo ta jikinshi
sannan yace "Ya akayine noor"cikin harshen larabci.
Azafafe tafara magana,cikin harshen turanci ta yadda safna zataji.
"Dalla malam ni sakeni,wato ni ka rainawa hankali jiya kasa nai bacci azuwan zaka dawo se
yanzu na farka ban ganka ba,Ashe kana gurin wannan banzar"ta nuna safna da yatsa..
Rungumota,yayi jikinshi yana fadin"yi hakuri,noor baccine ya daukeni a nan,amma tunda kinzo
yanzu muje in amshi hukuncin da aka tanadarmin"
Juyawa sukayi yana rungume da shehnaz zasu fice,jin an rukoshi ta bayane yasa ya waiga Dan
ganin waye.
Waye kuwa banda safna diyar malam Habu daga kauyen Sara.
Tsaye take rike da kugu,dayan hannun kuma ta ruko rigarshi dashi,
Muje zuwa
Surbajo for life.
11/21/21, 7:50 AM - Ummi Tandama😇: ��������
*AURE DA HAIHUWA*
��������
*Zahra Surbajo*
*page 38*
"Babu inda zakaje wallahi, ay rana tace yau"cewar Safna cikin harshen turanci.tana cika tana
batsewa.
"To amma ay bata Riga ta baki kwananki ba tukuna ko?"cewar Farhan yana kallonta.
"Allahu ya Riga da ya bani,tuni na jima da amsa ni kuma,Dan haka,ba wata zabiya da zata zo
tace zata rainamin wayau inbarta farin aka fimu,ba kyau ba,"Safna ta fadi harda harara da
murguda Baki.
Lamarin na Safna ya dauko daki,a fusace shehnaz tayi kan Safna tana fadin"uban waye
zabiyar?"tayi tambayar tana huci.
Carab Safna tacev"uban waye kuwa zabiya anan,in bake da ubanki ba,Ku ana larabawa masu
kyau da kyawun fata, amma Ku daga dukkan alamu,bakin haurene a yarene,kuma wallahi kika
kuma zagina,Sena Nada miki na jaki"
Shehnaz kukan kura tayi tayo kan Safna da sauri Farhan ya riketa yay waje da ita se surfawa
Safna zagi take.
Ya jima yana rarrashin shehnaz kamin ta hakura,sannan ya nufo dakin Safna, da tuni tayi
wankanta tayi sallah ta cancada ado.
Jin motsin shigowarshi ne,yasa Safna mikewa ta isa gareshi cikin takun daukar hankali, tana
juya jiki.
Tsayawa yayi yana kallonta, har ta karaso inda yake,bata jira komai ba ta sakalo hannayenta ta
wuyanshi,ta manne kirjinta da nashi,sannan takai fuskarta dab da tashi,Dan hancinta ma akan
nashi ta Dora sannan tace cikin siririyar murya "da ka jima da yawa da tuni na biyo
sahunka"yayin da take maganar labbansu har haduwa suke.
Farhan sosai tsayuwar ta nemi gagararsa.idonshi yasa anata sannan yace"in kina tsiwarki kimin
ni kadai,inba haka