Showing 1 words to 3000 words out of 8992 words

Chapter 1 - Dan Alhaji Book Compelet His excellency

26 Aug 2026

129

 writing by his eccellenciy novels group



****** DAN ALHAJI 1 ******
.
Iskace mai karfi hade da guguwa garin duk ya hargitse mutane sai neman wajen fakewa suke
wasu kuma sun tsaya cak suna kalon ikon Allah rufaida ce a tsaye hankalinta a tashe ganin
tasowar guguwa dake nufota tana dosowa ta dauke dan karamin hijab din dake jkinta ganin
hkaa ta sake dinmucewa da sauri ta rungume jakarta ta makaranta ta rufe kirjinta. .
duk wannan abin dake faruwa a kan idon safuwan tsye yake cikin motarsa ganin tasowar
guguwar ne yasa ya faka motarsa.hijab din ko bai tsaya ko ina ba sai kan fuskarsa jin wani
daddadan kamshi yaji a jikn hjab din sauri yayi ya cire shi ya bishi da kallo ga kuma kamshin
jikin hijab din daya tafi da imaninsa.bude motarsa yayi ya fito ya doshi inda take da hijab din a
hannunsa cikin takun kasaita nasu na ya yan masu ji da kan su kyakyawan saurayin ya karasa
inda take tsaye tana ganin ya doso inda take ta sake rudewa ganin rashin hijab a jikinta tayi
kamar ta taka da gudu ya karaso ya dan duka yace ga abinki da sauri ta karba ta saka cikin
gaggawa suna hada ido yaji wani abu ya tsirga masa cikin jikinsa.
.
Take ya yardewa kansa ya sani matar da zai aura wacce ya dade yana mafarkin samu a
zuciyarsa yace lalle kin amsa sunanki na mace ya nisa yace daga dukkan alamu daga
makaranta kike ga kuma hadari na haduwa ga kuma ana wuyar mota ko zaki zo na rage miki
hanya?ta girgiza kai cikin sauri ta fara tafiya cikin sarsarfa ta fara tafiya ya sake cewa da kin
daure kin shigo na rage miki hanya kar ruwan nan ya sauko (hmm wai shin ana abun dole ne?)
tayi har da ido tace a'a nace maka na gode Allah zai kawo min motar da zan shiga kafin ruwan
ya sauko
bin ta yayi ya ringa mata magiya har ta fara jin haushin sa ta ci gaba da tarar motar ba ko
wacce tazo a cike
shi kuma bai daina mata magiyar ta zo ya rage mata hanya ba dole hakan ta hakura ta shiga
tsakiyar matar safuwan
cikin matar ba wanda yace da kowa uffan ya juyo yace yan makaranta wacce unguwar zan
kaiki?
.
Tace waccan hanyar zaka bi yasa kan motar suka ci gaba da tafiya tace mun zo ya tsaya ta
sauka tace masa na gode yace sai yaushe kenan kai!.ta tsallaka kwata ba tare da ta tanka
masa ba ta shige gida.ya girgiza kai ya ja motarsa yayi gaba.tayi sallama ta shiga gida ta tarrar
da umminta tsaye tana kalllon hanyar kofar gida ta amsa sallamarta tace yanzu nake zancen ki
ganin hadarin nan ya taso tace wallahi yau wahalar mota ake ina tsaye a titi tasowar guguwar
nan ban sami mota ba
yanzu wani bawan Allah ne ya dame nina zo ya rage min hanya kafin ruwan ya sauko da har
naki ganin ban samu bana hakura na shiga ya rage min ( hmmm kaji yaran kirki ba kamar
maryam ba uwar son dadi) habiba ta bude baki tace kin shiga mota wani ya rage miki hanya?

duk nasihar da nake miki ta tashi a banza shine kika gaya min wani ya rage miki hanya to ba
yau kika fara ba ta sassauta murya tace"wallahi ban taba shiga motar wani ba yauma ganin
hadari ne in Allah ya yarda bazan sake ba dan Allah kiyi hakuri"
.
Tace mutunci ki nake taya ki karewa tace to ummi afwan tace a wuce a kiyaye gaba tashi kije
kiyi abinda zakiyi wanka ta fada bangaren safuwan kuma ko yinin wannan ranar tunanin rufaida
ne ya zamo masa abincinsa ya kasa sakat!! bacci ma kasawa yayi sai juye juye yake yi.daga ya
rufe idonsa sai ya ganta lokacin da iska ta yaye mata hijab shi komai nata burgeshi yake a haka
sulainman amininsa yazo ya same shi suka fita ya akayi yau ban ganka a majalisa ba? yace
labari ne dani yace to bani na sha yace wallahi wata tsintuwa nayi akan hanya yace tame? yace
wata zukekiyar yarinya nayi arba da ita yace wannan ba irin wadan can bace ina ganin ma
auranta zanyi yaja da baya yace aure fa kace? yace kwarai kuwa.
.
yace amma wallahi ka bani mamaki mai ka tsinta a duniyar har zaka tunkaranwa kanka tsofa
sai kace wani bagidaje ai mu yanxu muka fara cin duniyar mu da tsinke safuwan yace wai kai
yaushe zaka san duniyar nan ba matabbata bace mu fa bana yau bane ya mike yace kaga
tafiyata ya rike gefen rigarsa yace to zaka raka ni kona sami wani? yace Allah yakai mu daren
yana fita safuwan ya zauna yana tunanin shi daga yau ma ya daina neman mata rufaida ta ishe
shi auran ta zaiyi Allah yasa wani bai rigashi ba dan irin su rufaida wawuson su ake.
.
WANE NE MAHAIFIN RUFAIDA?
.
malam nasiru mahaifin rufaida ma'aikacin NEPA ne aiki ne ya kawo shi garin katsina.
haifaffan garin kano ne cikin karamar hukumar gaya cikin wata unguwar kofar gabas shida
matarsa habiba.
.
WACE CE HABIBA? WATO MAHAIFIYAR HABIBA
.
ita kuma tana cikin unguwar alawa nan cikin karamar hukumar alawa dake ckin karamar gayan
take bayan zaman su a garin gaya ne basu dade da aure ba aka mayar da shi aiki katsina suka
koma can da zama .mallam nasiru mutum ne mai kishin matarsa habiba tana da hakuri sosai
funanin gaye ne kyawawa ne sosai sun haifi yar su wato rufaida bayan shekaru goma sha
takwas ta sake haihuwa ta haifo dan ta wato kamal. (hausan nawa sai a slow)
.

***** DAN ALHAJI 2 *****
.
kwata kwata yayan su biyu ne a duniya wannan shekarar ce rufaida take zana jarabawarta ta
fita daga secondary.
motar safuwan taja ta tsaya a kofa gidan su rufaida sulainman ya yamutsa fuske yace ina
gidan? safuwan yace gashi nan a fusace ya kalle shi yace wai kai wanni irin mutum ne ka duba
matsayinka na DAN ALHAJI amma ka rasa wadda zaka ce kan sai yar talaka ai kwarya tabi
kwarya in tabi akusa sai ta fashe" ransa a bace yace kai wai sulainman me yasa kake yawan

shiga rayuwata?
.
ita na gani ina so kuma ba wanda zai hanani abunda nake so talaka da mai kudi duk Allah ne
yayi su idan ka tashi naka auran ka auro yar karuna ba ruwana ya aika yaro gidan yace kace
ana sallama da can ya tuna bai san sunanta ba ya tambayi yaron yarinyan gidan nan yace
sunan ta rufaida nidai ita nasani sai kaninta kamal goyansa ake yana shan nono ya dafa kansa
yace ka shiga kace ana sallama da ita yaron irin masu surutun nan ne yace inji wa zanceh?
.
suna tsaye jikin mota sai ga malam nasiru nan suka gaisa yace kune masu sallama da rufaida
suka amsa da eh ya nuna musu waje suka zauna yace dasu "tasan da zuwanku? suka ce
A'a,yace toh a gaskiya bana son ta fara zance yanzu saboda yana so tayi karatu mai zurfi
kunga ba'a hada taura biyu a baki" safuwan ya marairaice yace dan Allah baba anyi mana
afuwa mu ringa ganinta ko da sau daya ne a sati sulainman ko duk haushin safuwan ya kama
shi ganin yadda yake ta zuba magiya.malam nasiru ya nisa yace ba wai na bazan baka auranta
bane a'a zancen ne dai bana so yanxu ni din nan dakake gani ba yadda za'ayi nayi wa yata
auran da bata so shi dai magiyar yake ta yawa malam nasiru sulainman kamar ya rufe shi da
duka sukayi sallama akan nan da kwana biyu su dawo zai yi shawara ya gani haka suka tafi
basu ganta ba zuciyar safuwan kamar zata buga shi ko sulainman kuka ne kawai yakeyi dan
takaichi suna shiga mota ya hau masifa wallahi ka bani mamaki har ka tsaya wani talaka talak
ya ringa wulakan taka.kana wani lallamin sa si kace yar gwal ce nasan ko yar shugaban kasa
kake so za'a aura maka ba tare da wani dokoki ba amma ka tsaya wani banza yana hura hanci
shi ga mai ya yace ai kasan an ce mai abu sarki shikenan sai kayi ta zuwa ana wulakan ta ka ni
ai dan rakiya ne bangare malam nasir ko malam nasir yana shiga gida ya kira ta ya tambayeta
tasan wanda yaxo gurinta?
.
da sauri tace bansan shi ba yace baki san shi ba yaxo gurin ki kasan magana tayi yace to koma
mene ne ki natsu kisan abinda kike kar ina tufkar dama ta hagu na warwaeewa kinsan ra ayina
ina san kici gaba da karatu kenake yiwa gata wataran zaki gani dan yanzu karatun mace yana
da mahimmanci sosai ba sai ta dogara da mijina ba sabo da haka ki fitar da duk wani sauraron
samari ki tsaya kiyi karatun ki.amma duk da haka tunda naga wannan yaron yanace kuma daga
dukkan alamu mutumin kirkine ki sanar da umminki in kina son sa sai ya ringa zuwa dan kin isa
zancen amma akula sosai tashi kije safuwan kuwa ya matsu kwana biyu tayi kamar ya jawo
kwanakin gani yake sunyi masa nisa haka itama duk da taba soyyaya ba son sa yake mata
ziyara lalle yayi sa'a ba irin tsiyar da kawayenta su halima abdullahi basa yi mata akan
wulakanta samari da take yi dan kusan duk kwanan duniya indai zata fita sai samari sun biyota
taki kula su wasu suyi ta yiwa kawayenta zarya akan suyi musu kanfen a wajenta sulainman
abokin safuwan ne tun suna yaranta shima ubansa (kusane) mai kudi ne su a rayuwarsu ta
duniya basu san babu ba kudi ne gasu nan kamar banza ba wanda a cikinsu bashi da kamfanin
kansa,sama da hudu bnda iyayensu da suke kashe musu kudi kamr kasa tare suke sheke ayar
su shi yasa suleman baya son sufuwan yayi aure saboda yasan dole abotar su zata yi nakasu
group ne dasu bakwai dukkansu yayan masu kudine wannan yana wane wannan duk mutumin
dake zaune a unguwar yasan da zancen su
.

WANENE MAHAIFIN SAFUWAN? alhaji mu'azzam sunan mahaifinsa yana da bala in kudi na
gaske kusan in baizo na daya a masu kudi ba bazai wuce na biyu ba Allah ya jarrabe shida da
son safuwan ko dashi kadaine yake dashi shiyasa oho! duk abinda yayi gani yake daidaine
mutane suna yawan kawo masa tsegumin dan nasa amma sai ya hau fada yana mai cewa ansa
wa yaro na ido taya ake so yayi masa so ake ya takura masa shi yasa yake tabargazar sa,
.
su uwa ba harara uba ba kwaba,da wuya mutum ya kalle shi sau daya bai sake ba yawancin
abkansa suna ce masa yyai kama da wani mawaki MASARI
yaci gaba da cewa ba wnai abu bane yke tafe dani ba illa tsananin so da kauna da suka yi
katutu a cikin birnin zuciyata suka hanani sakat tunda na dora idona a kanki ina fatan zan sami
wani gurbi a zuciyarki ko yane kona sami nutsuwa ya kura mata ido tsawon mintuna biyu da
wani mayataccen kallo da har sai da yasa taji kunya ta boye idonta cikin mayafi ya sake cewa
baki ce komai ba tace to ni mai zance? yac e baki da abinda zaki ce? ta tsaya kiji indai kin
yarda da soyyayat kuma kin yi amanana dani to kice I LOVE YOU safuwan (mtsww i love u din
banza).


** DAN ALHAJI 3 ***
.
A cikin yan mata ya rinnga yaba wa da hankalin yaudarace kawai wannan yarinyar idonta a
bude yake kana ganin kalaman ta kamar wata tsohuwar yar bariki yac e ba haka bne kawai
mata masu tattausan lafazi soyya ce mai karfi take shiga tsakanin su a kullum sulainman na
zuga shi mai zaiyi da yar talaka,dayaga abin bana wasa bane sai da yasan yadda yayi Alhaji
muaz yasan zancen zai auri yar talaka sanin halin alhaji muaz na kin hurda da talakawa ko
kadan baya son ya rabe shi ya dinga fada ya zubawa idonsa toka tun da yake bai taba yiwa
safuwan fada ba sai karonnan ran safuwan ya baci yace shi ita yake so ya ko haukansa ta inda
ya shiga batanan yake fita ba yace kaje ka dubo ko yar wa kake so ka aura zan aura ma,
.
safuwan yayi buris da maganar yaci gaba da zuwa gurin rufaida yasa a gaba yana ta wallafo
masa illolin zama da talaka kuma ya dauki alkawarin in dai ya rabu da yarinyar nan zai kara
masa wasu kanfanoni annan ne HAJIYA BILKI yar katsina wan asali kenan ga kunya ga kara
haba yallabai kabar yaro ya auri wacce yake so talaka da mai kudi duk Allah ne ya haliccesu
kuma ba wanda yasan wada yafi mu lokacin da mukayi aure kana dashine? da na sha yasar da
kayan dakina ina mana abinci na kuma sha kwana da yini anan fa yace ina wuta ya sakata?
.
ya ringa fada wai tayi masa gori a gaban yaro itama ta daka ta tashi ba wanda ya saurara a
ranar dai rai ya baci sosai dan sai da hajiya tayi masa fushi sosai wato yajin aiki ya rasa yadda
zai sha kanta gashi baya son bacin ran ta kona miskala zarratin amma yana ganinin indai akan
ya hakura safuwan ya auri yar talaka ne sai dai ko wacce wacce.haka sabani ya ringa shiga
tsakanin su har sai da aminiyar ta hajiya jamila ta ringa tausar ta akan ta rabu dashi dan
zamanine hajiya bilki tace baki san halin yallaban ba yana da bala'in taurin kai nima dakika ga
muna zaune lafiya dan ni dince ta makaryaci kinsan dai komai yanzu ma wani lokacin birkicewa
yake yi wai shi aure zai kara yana son karawa safuwan yar uwa tunda naki haifuwa kinji fa

kamar ni nake bawa kaina ni yanzu na zubawa sarautar Allah ido kowa dai ya hau kujerar
naki,a majalisa su sai zuga shi suke wai kar ya aure ta tunda abbansa baya so kawai yasan
hanyar da zai yi ya yaudareta ya nuna musu sam shi auranta zaiyi nina daina hurda da ko
wacce yarinya najashi cikin zolaya nace har tima yace koma wace ce suka hau dariya gaba
dayansu yanzu kam kusan ace tunda ya hadu da rufaida ya daina kula ko wacce yarinya sai dai
abin da ba'a rasawa dan abin ko rawa shima din ya yi bala'in ragewa yana kuma ganin da zarar
ya aureta zai de na gaba daya su kuma sun kudirin niyar ko ta halin kaka bazai aure taba
jarabawa ta fito gaba daya rufaida tayi passing malam nasiru yayi murna sosai ya ringa sa mata
albarka habiba ko baki yaki rufuwa saboda murna bayan tayi wanka ta huta ta dauki waya ta
sana da safuwan shima yayi farin cikin yace aina dauka baZa ki sanar dani ba ai labari ya iso
min tun dazun a hanya naci karo da lubabatu suke bani labari
.
duk makarantar keda bahijja kun zarce kowa.ina mika sakon murna kafin nazo har gida sai dai
ina ganin ya kamata mu shirya wani dan kwarya kwaryan party na taya ki murna tace a'a na
gode abba bazai yadda ba su bahijja basun gaya maka munyi daxun a makaranta ba? ai ya isa
wani haddan mota ya shiga ya wuce yayi mata siyyaya ya hada kaya kamar hauka dan sai daya
cika motar da kaya atamfofi da dai sauran kaya basai na tsaya ina ir gosu ba da dai duk masu
azabar tsada sai kuma bangaren takalma da gyalluluka da yan kunnaye fashion dasarkoki har
dana gold yayi parking motar a kofar gidansu yara suka ringa shigar dasu daga habiba har
rufaida ba wanda bai tsorata ba suka ce kai ku tsaya ba nan gidan aka ceku kawo ba wanan ai
kayan masu kudine suka ce a'a nan aka ce mu kawo da yake sun san shi mutum ne mai kyauta
kusan duk yaran layin suka ce safuwan ne fa yace mukawo umminta tace maza ku mayar ke
kuma dauki gyalenki kije kice kin gode ya ajiye yi azama kafin abbanki ya dawo bake ba har ni
sai ta shafa ganin yara yayi sunyi kaya niki niki suna dawowa dasu ya dubeta yace meye haka?
.
tace kabari ba yanzu ba yace wannan wacce irin magana ce? a fusace yake maganar duk
abinda na baki sai kice kin gode kiki karba to wallahi ina tantama akan so da kika ce kina min
itama ta fusata tace ai dama ba abinka nake so ba kai....bata karasa ba ya kwallawa yaran kira
yace kowa ya dauki abinda yake so ya kai gida" suka tsaya tsororo suna mamaki. .
yadaka musu ts
awa yace ba da kunake ba nan da nan suka sawa kayan warwaso kowa yayi gida da abinda ya
samu yana murna yakai wa uwarsa ita ko kafin yaran su karasa ta shige gida ya shiga matarsa
ya hada wata yar karamar guguwa yayi ficewarsa daga layin,tana shiga gida ta fada kan cinyan
umminta tana kuka habiba tace lafiya ? tace yayi fushi ransa ya bace sosai tace gwara hakan
dan wallahi abbanki yaga wannan kayan raina in ya kai dubu sai ya baci.
.
*** DAN ALHAJI 4 ***
.
Baci dama tunda ya fara ja miki kunne na gaya miki karki yarda kikar kwandalarsa kuma na
gaya miki tuntuni kwana da kwanaki bashi ba dallilin sa sati wajen uku kenan amma fa duk da
haka hankalinsa na kanta tsabar zuciyace irin tasa son ta da kaunarsa yana nann daram a
ransa abin sai dai ya karu itama hankalinta na kanshi itama dai tata zuciyar na mata yadda

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0