Showing 12001 words to 15000 words out of 19325 words

Chapter 5 - Dan Fashi Book Compelet Amfa

amfa   

27 Aug 2026

319

cikin gashinshi "

"kar kidamu babban nananzuwa dayaga tana k'ok'arin shed'e mishi ya koma kusa da ita
yakwanta tare da rungumota....


Suna maida nunfashi "dan allah kamaidani gida "nan zaki kwana 'ta k'walalo ido ta marairaice
mishi inba sokake kajaza.....


Shhh yadoramata yatsa kan bakinta banaso ina magana kina arguing dani "to kad'auko JIDDA
bamusu yanufi falo ya d'aukota lokacin hartayi bacci....!


"yadawo d'akin suka kwanta tare. "


Basu suka tashiba saida asuba dasauri HUMAIRA tami'ke gacikinta yamata nauyi da kyar take

takawa bayi tanufa domin d'auro alwala tana fitowa tagabatar da sallah..


Saiga master yashigo "ina kwana lafiya lau kintashi lafiya? Lafiya lau yamik 'a hannu ya d'auki
little d'inshi..


"mrng my dear saidariya take faman yimishi "tashi amaidaku gida kamarko jiratake zumbur ta
mik'e suna zuwa daidai bakin motar itakawai suke jira "


"master yajiyo da ita ya had'e bakinshi danata yana kissing tsawaon five minutes sannan
yasaketa 'yana sakinta tagoge bakinta ta harareshi...

"zaki sani yarinya till we meet again "yak'ara mik 'a ma little d'inshi kudi sannnan suka bar
harabar gidan...


suna isa gidan lokacin haske yafara fitowa tarik 'o hannun JIDDA tanasauri ta shige batare da
wani yagantaba...

Aiko tana shigowa suka ci Karo da dady "zakici ubanki acikin gidana wato iskancin bai
ishekibako?

jikin HUMAIRA sairawa yake tunda batasan mezata cemishiba sabida ta Kare kanta jidda na
k'ank'ame ajikinta...

Yafita dak'yar ta k'arasa d'aki "?


K'arfe goma ya dawo yasa amina takira mishi humaira tana zuwa tace "ke" dady nakira tajuya
abunda haka humaira tafito jidda takama hannunta ta ma'kale ahaka suka iso falon..

Da taga daddy dawata sharb 'ebiyar bulala kafin ma ta ida k'arasiwa ya k'arasa dakanshi yafara
zuba mata bulala..


Momy tafito haba alhaji Zaka kashemusu y'ane katuna da hallacci amma kayi butulci duk tana
kukane take wannan maganar "itako humaira tariga ta galabaita sunan allah kawai take kira
sunahaka sukaji anbude'e k'ofa duka suka waiga domin ganin waye.......

Muje zuwa

Mmn khaery tawace😜
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *33* */* *34*





Wannan shafin nasadaukar dashi gareku ku y'an uwana marubuta Allah ya k'aramuku ilimi da
fasaha mai amfani yakuma karemu daga sharrin mak'iya da mahassadanmu ameen ya
allah😭��






Dady ne suka gani tsaye yanacewa kabani mamaki alhaji autar tawa Kake k'ok'arin kasheman?


dasauri ya k'arasa gun HUMAIRA wacce ayanzu nunfashima bata iya fitarwa saboda wahalan
da tasha...


"wallahi duk abunda yasami y'ata saina d'aureka kuma kaje duk Abunda kasan nawane to kayi
gaggawar maido mun dashi...


Ya kinkimi HUMAIRA yafita da ita driver ya bud'e mishi mota yasakata shima yashiga yasa aka
mik 'o mishi JIDDA suka bar harabar gidan sai asibitin malam aminu kano...

Suna isa aka amsheta emergency akanufi da ita labour sabida sunga cewan dadyne shiyasa
basuyi gardamaba amma duk dahaka daida wani doctor k'asim yayiwa dady magana "


"haba alhaji ya zaayi kabar y'arka tashiga irin wannan condition d'in batare da kayi gaggawan
kawota asibitiba? "

"kuma naga alamun bugu ajikinta? garinyaya? Pls doctor duk wannan bashibane ni burina
yanzu shine ataimaka y'ata tasami lafiya pls "


"karka damu insha allahu zamuyi iya k'ok'arinmu muga munshawo matsalar saidai cikin
baidad'e dashiga watannin haihuwarshiba "Dan haka aiki zamuyi mata...

"ok badamuwa doctor Allah yataimaka "amma ina nijinta yake muna buk'atar yazo yayi signing?
"


Mijinta baya k'asar amma muje nayi signing d'in "ok badamuwa muje 'ya rufama doctor d'in
baya domin zuwa yin signing d'in..


Bayan alhaji yayi signing aka shiga daita operation theater.. "

Bayan 30 minutes doctor d'in ya fito tare dacewa "alhaji congregation komai yayi daidai
'alhamdullh dady yafad'a yana maigodema Allah..


"me akasamu doctor ?"

"ansami twins ne kuma duka mazane"washe baki dady yayi Kai amma naji dad'i yaciro kud'i
masu yawa yaba doctor nagode alhaji Allah yak'aro arziki ameen..


Dady yanufi d'akin hutun da aka Kai HUMAIRA tana ganninshi rabud'e baki da k'yar "dady kaga
yaso kasheniko? "

"pls dady karka k'ara barina agurin Abban amina wallahi bayasona "yi hak'uri Kakus bazan k'ara
barinki gurin kowaba..

"dady ya d'agawaya yakira cewa aturomishi lami tazota dunga taimaka ma HUMAIRA dady
nazaune rungume da jidda saiya lami tashigo had'e da sallama..

"yauwa lami gatanan kidinga kula da ita nakwana uku kafin mu wuce London? "

"to alhaji inshaallahu zankula da humaira sosai harkutashi tafiya..


Haka lami tadunga kula da humaira har ranar dazasu wuce..

Ashe dady ya k'wace komai dayaba dadynsu amina kuma yace wallahi karyasake yaga k'afar
kowana Dadyn amina a asibitin ...


...gashi yasa ankulleshi 'suna zaune a d'aki ita da lami dady yashigo suka gaisheshi jidda ta
rungumeshi tana cewa dady sweet? Waye zaisaimiki sweet d'in?


"chaine suka kwashe da dariya saboda magarnar datayi..

"taso mutafi ahankali ta tashi da taimakon lami suka bar asibitin direct airport suka wuce
akamaida lami gida Suna shiga jirgi ya tashi sai London ...


....suna isa dady yadaga waya Yakira momyn humaira tasa aturo motoci su d'aukesu jikin momy
sairawa yakeyi sabida yauzata ga autarta "ta tura motoci uku suka nufi airport domin d'auko su
dady...


Bayan sun iso tundaga falo humaira ke k'wala ma momy kira dasassarfa ta sauko daga step
"wayyo auta gani


"suka fashe dakuka "wayyo momy kinga yadda nazamako kinga rik 'on da abban amina
yamanko kinga sabodashi and'au fansa akaina amun ciki kinga yara....

Bata iya k'arasawaba sabida kukan dayaci k'arfinta momy ta dunga lallashi tare da d'aukar jidda
"kiyi hakuri y'ata insha Allah kinbar hannun azzalumannan kinji.. "

Ta glad'a kai "momy inasu antyna? Ai sunyi aure suna Nigeria yanzu momy har yayyena suyi
aure akasafad'a mun? "


Yi hakuri zaki gansu soon kinji dougther "to mommy.

"karki damu zakidawo yadda kikeda fiyema dahaka wallahi saikin koma kamar budurwa
humaira badai kindawo gunaba tarungume momy tana murna..

..

Muje zuwa lol


Aunty maryam ina sonki over
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *37* */* *38*




nagode da taaziyarku da wadanda suka kirani da wadanda sukayiman ta pc duk nagode Allah
yasaka da alkhairi yabar kauna nagode sosai. �😭�



sannan wadanda suke cewa nacika abu a nvl dina inamai basu hakuri akodayaushe ni faiza mai
amsar shawarace ko gyara duk wanda yamun gyara banajin haushin shi saidai nagode mishi
koyi hkr kuyi hkr insha allahu zangyara �











anty Mai jidda musa hakika ke antyce ta gari nagode da shawarwarin dakika bani kuma in Allah
tayarda zan gyara anty yabi ina mai baki hakuri kema


maman khaerat bansan dawane baki zangode mikiba hakika ke ma antyce tagari wlh nagode
bansan dawane baki xangode mukuba�

Dedicated to my grp fans anfa grp and dan fashi fans inamugunyinku wlh Allah yabarmu tare
yakara hada kanmu �😜�




Mmn khaery ciwon ta yatashi saboda oga zai.... 😜🤣🙈
Ammafa baruwana baninafadaba. 😜













Direct tanufi class escort d'inta natake mata baya su twins kuma suna gun Cristy....


Tana shiga class tasami wani set kusada wata yar Nigeria daga gani itama bahaushiyace
humaira tasami kusa da ita tazauna tare dacewa... "


Sannu baiwar allah? Yauwa sannu y kike "lafiya lau wallahi "

Daganan kowa yayi shiru harsuka fito daga lecture.


Humaira hartakai bakin mota zata shiga kenan taji ana k'wala mata Kira tajiyo saitaga wannan
baiwar allahnce dasuka zauna guri daya...


"pls sister idan bazaki damuba inaso muyi kawance "ayya badamuwa naji dadin ganinki kuwa

wallahi "wallahi nima naji dadin haduwa dake yar uwa...


Pls what's your name? My name is humaira Ahmad maidala "OK nisunan basira kamis yarana
uku aikine yakawo mijina nan amma munkusa barin kasar"


"wadannan yarankine? "a a banawabane kinga mesu nan tana dariya.

Basira tace anya "haji yarantane duka twinsne suka tsinkayoy muryar Cristy tana fadi..


"oh dama nakine shine zaki boyeman ko ?"basira ketambayat humaira suka sa dariya daganan
sukayi exchanging numbers daniyar sai sunyi waya...



Nigeria "


Tunda master yadawo yasa ad'auko mushi humaira koda suka isa maigadin yamusu bayanin
duk abunda yafaru yace... "


"allah sarki wallahi yanzu abban humaira ya amshe gidanshi dakomai nashi yanzu hakama
matarshi da y'arshi suna gidansu dansauran sunyi aure...

"yanzu haka alhajin yana police station "OK to shikenan badamuwa..


...bayan sundawo suka fadama master sak 'onshi hankalinshi yatashi sosai da sosai...


Aranshi ko tunaniyake taina zaifara nemanta "amma megadin yafadamuku kasar dataje? "

"a yafada mana "Yace suna England "ok toshikenan zaku iyatafiya...


Bayan faruwar haka da wata biyu master yashirya yanufi England domin nemo humaira....


Ayanzu inkaga yadda humaira tazama saikayi mamaki "ga kyau ga class yanzu yanbiyunta
watansu nabiyu kenan...

ayaune master ya dira kasar England domin dubo abun kaunarshi...



Tunda ya isa ahotel ya sauka yaci abinci yahuta sanna yafita yaje yasami hayan mutane
yabada cigiyarta...


Wasa wasa master baisami labarin himairaba gashi yau satinshi biyu dazuwa kuma yayi
aljawarin bazai komaba saiyaga humaira...


Humaira nazaune a falo tana danna system dinta jidda tasata agaba itama saita danna tajiyo
ana sallama tana waigawa tags basira...


"oyoyo bestyna yakike ya garin? Wallahi alhmdllh yababyna rigimar metakeyi? "


Kimga wani assignment nakeyi to ita tadauka wasanakeyi aciki shine take rigimar inbata bayan
ubanta baitaba bani kudiba...


"yauwa niko tambayar danakeso bamiki dama itace "wai ina baban su jidda? "


Yana gidansu barikiji wani abu yadda akayi nahaifesu nan talabarta ma basira komai... "


"a lallai kunyi kokari amma kinsan cewa yadda yasaba miki dinnan bazaki iya hakuriba? "


"chab hakuri nanawa nikam bani bukatar komai"karyakikeyi wallahi suka kwashe da dariya....



"tshi mushiga ciki yar uwa "suka wuce dakin humaira "


Ke bakisan wani abuba wannan miskilinne zaibiyoni aidole yabiyoki tunda kin dandana mishi
zuma kingudu kinbarshi...

Pls kuyi hkr dawannan nashiga busyne yau.









Muje zuwa.









My XEXENNI SMART love u wujiga wujiga Allah yafito muna da danbava lfy😜
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *35* */* *36*

Wannan shafin nasadaukar dashi gareki kawar alkahiri ZUWAIRA (UMMU MARYAM) wallahi
inayinki irin totally dinnan amma nakusa cewa ZUWAIRU danyafi dadi🤣😜








Ba k'araman dad'i HUMAIRA tajiba 'yadda taji MOMY nacewa saitafi yadda take dama....



Tundaga ranar da HUMAIRA tadawo Momy ke kula da ita da yaranta '..


Ranar wata lahadi da yamma dady yashigo yasa aka kira mishi HUMAIRA tanazuwa "DADY
gani ''yauwa auta naje nagama miki komaine 'inaso kicigaba da masters d'inki ne 'ko bakyaso? "


Wayyo dady" HUMAIRA ta k'ank'ane dady "wallahi inaso momy nagefe tana murmushi ''

"to aifa shikenan HUMAIRA ta dawo shagwab 'a ta dawo' to gwanda ma kirage ga jikokinan
kinsama mana nida abbanku ko? "


"a a wallahi momy ni haryanzu banida y'ay'a 'to wad'annan fa? "na anty safiyya ne nibanawaba
tana maganar tana turo Baki dariyama tabasu..


"to shikenan ya isa auta gobe Monday ko?"a abba gobe Monday 'yauwa to gobe zakifara zuwa
nasamam miki maitayaki rainon twins itakuma jidda namata rigester a school itama inkika fita
saiki ajiyeta inkintashi ki d'aukota..

Inkuma baku tashiba sai aje ad'aukota daganan "kai barshima kikaita kawai sai ad'aukota
gudun sab'ani ko yakika gani hajiya? "

"a wallahi yayi hakanma..

"Allah sarki abbana i love you modern anything in the world "wow that's why I love you too...


"o kinfi san abbanki dani ko? "to MOMY da ina shan wahala abbanane yake ta k'ok'arin ganin
ya k'wato ni..

"HUMAIRA momynki ita tamatsa sainaje Nigeria natahidake wai saboda tana mugayan mafarki
yanzu akanki..


....momy kema kinsan you are so special to me bazan iya had 'daki dakowaba ketadabance
'dariya momy tayi..



Washe gari humaira tayi wanka tazauna gaban dressing mirror tana tsantsara makanta kwalliya
dan rabonta da kwalliya maisunan ta kwalliya tunkafin zamanta gidan master aranta tace "


"HUMAIRA is back dan daga yanzu takoma asalin humaira bayan tagama makeup d'inne ta
d'auko riga da skirt na kanti cikin kayan da momy tasaimata tun kafin ta dawo..


Bayan tagama tayana kanta da mayafi wow abunda nukaina na iya furtawa kenan ...


Fans bari namuku wata gulma idan master yaga humaira yauko hmmmmm Ba a magana fa😜

Gawani hill datasa mai shegen tsini tajuya ta k'are makanta kallo dan ita kanta tasan tahad 'u
saidai mahassadi Kai ko hasidin iza hasadan yaga humaira saiya yabeta..

Baza katab 'a cewa tanada aureba balle y'ay'a 'haka ta tako cikin k'asaita tanufo falon momy
suna kan dining "

"wow"

Abunda momy ta fad'i kenan yajawo hankalin dady yakalli inda take kallo sukayi murmushi "kai
auta wannan irin kyau haka tayi dariya kai momy to banadawoba? "


"a gaskiya nasheda HUMAIRAN da tafara dawowa "gaskiya ni momy bazani da yaranchan ba

tana pointing twins d'inta.

"to ubanwa zaki barmasu? "kezan barmawa? To wane nonon zasusha ?"tayi dariya momy
ganaki ko kuma dady yasiyo madara ko kikira babansu yakawo..


"chab momy ni ko nmbrshibanida 'dan fashin mezaisa nasaka nmbrshi awayana to waima nida
ko wayar ma banida balle nmbrshi.....


"to kidaina cemishi d'an fashi tunda uban y'ay'ankine saiga jidda amfito da it's cikin uniform
d'inta ''


"Wow my sweet baby kinyi kyau wallahi Cristy narik 'e da hannunta ta k'wace ta nufi gun
momynta dasauri humaira ta d'afata sama tana juyawa da ita suna dariya dukansu...


"waike ba aiki bane ajikinkiba? To ai yawarke kinsan bairin wanda akeyi akamunba two days ne
mutum kedawowa normal...


To dady zamu wuce "to Allah yakiyaye hanya 'da sauri humaira ta d'uk'a kusa da dady tana koro
mishi addu'oi bakomai humaira inbanmukuba wazanmawa...? "


Allah yabani arzi 'ki ne sabida inkula daku sannan intai maki Al'umma annabai tashikije kinji
anajiranki Allah yamiki albarka "ameen abbana yama jidda kiss agoshi yaciro kud 'I yabata tasa
hannu ta amsa tana godiya suka fita....


Suna fita harabar gidan motocine tagani harguda uku sababbi gal murmushi tayi tana k'ara
kwararo ma abbanta addu 'oi ..


Suka shiga motar Cristy narik 'e da twins d'aya a baya d'aya ahannu...


Suka ajiye jidda school d'aya daga cikin escort d'inne yakaita class ..

Suna isa Cambridge University oll eyes on them harsuka isa parking space dasauri suka
zagayo domin bud'e mata mota ahankali taziro k'afarta kowa wow...
gashi tasha no respect a fuskarta kai had'uwar da humaira tayi fad'ama westing of time ne....

Muje zuwa lol
[3/4, 1:47 PM] Kaunace Sila: *DAN* *FASHII!!*

*BY* *:* *ANFA*

*PAGE* *39* */* *40*















Mai dambuna bazan taba mantawa dakeba wlh nagode sosai kina raina akullum ina yabanki
saboda kinchancnanci fiye dahaka tnx for the love and support ��😜









Dariya abun yaba humaira "keko basira 'taya za ai yabiyoni bayan baisan inda nakeba.


"ko baisan inda kikeba zai nemeki kinsan garin masoyi baya nisa....!


Dariya ma maganar basira ta bata "to ai koda yabiyoni wallahi saiya raina kanshi dan a yanzu
zannuna mishi true colour dina....

"to adaimushi ahankali kar garin hukunci ki afka hannu "tab wallahi vama zaiga wannan
fuskarba balle yace zaimun wani abun danni ayanzu nawuce ajinshi saidai nagaba dashi "

Tayi dariya "hmmmmm mudaijezuwa humaira zaki bani labari namijinefa kekuma macce...


Haka sukaita hirarsu har basira ta tafi....


Bayan kwana biyu yautakama Monday humaira tashirya tanufi school itakadai batare da Jidda
ba saboda ita yau driver ne yakaita... "


Tana isa escort dinta suka fito dagudu suka bud 'e mata k'ofa ta fito cikin riga da skirt na yadi
pink and blue ya matuk 'ar matseta musamman yadda ta k'ara k'ibannan..

A hankali tafara taku domin shiga class tana kaiwa daidai kwanar dazata sadata da class d'insu
'taji tayi karo da mutum dasauri ta d'uk'a domin kwasar wayoyinta dasuka fad'i har d'aya
nafashewa dasauri ta d'ago Kafin ta ida d'agowa tace ...!


"haba mal...


Bata k'arasaba saboda Wanda ta gani tsaye a gabanta ' gabanta yayi mummunar faduwa
amma ta dake ta rab'a tagefanshi xata wuce ya fincikota fad 'o jikin shi...


"kaga malam banason iskanci "haba baby kinsan tunyaushe nazo ina nemanki? "

"pls kiyi hakuri kiyafe man nasan nayi kuskure amma shiyaja miki wannan mara imanin... "


"kitausayaman "yana rungume da ita kamar zaiyi kuka.

Tayi saurin k'wace jikinta tashige class d'insu tana shiga yabiyota atare suka k'arasa ya kuma
fincikota agaban students d'in..


"wai miye haka tana mishi magana ahankali ga uwar kunya ta rufeta.

Kamal yajiyo yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0