Showing 15001 words to 18000 words out of 29734 words
Chapter 6 - Idan Rana Ta Fito Part 3 Complete Hausa Novel By Halima Abdullahi K Mashi.txt
ba zan daina horanki da yin biyayya gare shi ba. Na sani ance zomu zauna zo mu sa6a, ina so ki shanye dukwani 6arin rai da zai daga gare shi.Ni kaina ban ce ki gayan matsalarki da shi ba bare wani, in wuta ya hura ya ce ki shiga to ina so ki shiga matsawar ba sa6on Allah za ki yi ba."Na ce,"To Baba, Insha Allah za n yi duk yanda ka ce." Ya ce,"Allah ya yi muku albarka.."Ashe duk hirar da muke yi Baba Gaje tana ji sai da muka yi tace da mu."Su sauran tunda ba kai ka haife su ba ai sai ka ce Allah ya tsine musu.,Babaya ce,"Gaje ina raba ki da la6e, wannan mummunar dabi'a ce."Ta yi cikin gida tana cewa,"Oho dai,sai dai ku hadu ku zage ni din bayan na ba ku da yanda zaku yi da ni,"Eh!Na riga na zama ciwon ido sai hke."Da kallo na bita har ta shigw."Na yi guntun murmushi, Baba Gake kenan,ko sai yaushe za ta gane? Matan gidan mi har zuwa matan Yayanu dari 2, na basu sabbin 'yan naira hamsin-hamsin, Hinde nabata dari uku ganin na ba wa Baba Gaje jiya yausai ban bata ba, nan ta shiga mita da masifa wai don ba ita ce ta haife ni ba shi yasa na ware ta na hana ta don ban bata abin hannuna ba ai ba baya taci, kuma duk hassadata ban isa in ce zan maida ta baya ba."Jikina 6ari na ciro kudin na bata daga nan gidan Binto na nufa Aminiyata, har da sabon yadi na kawo mata cikin kayan aurena ba wanda ban san ba, dama duk damijina ya raba sai da na aika mata da su har da turmin zani.
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: n55.Baba Gaje da 'yarta Hinduwa kuwa taikaicin duniya ne yaishe su, suka shige daki suna takaici.Hinduwa kama kar da kuka, tana yi wa Baba Gaje mitar cewa ai tuni ta ce zata raba auran Kuluwa amma ta zuba idanu, gashi nan Kuluwar tana ta yin abubuwan da gayya.Baba Gaje ta ce, "Gidan 'yar borinnan zan koma ranar a gabana ta yi maganada Aljanu kuma sun ce za su raba auran, to kin san tunda aka aurar da matsiyaciyar komai na kusuwanci ya tsaya bana sana'arkomai sai dan dashin nan. Kina kallon ko matan gidan nan yanzun sun daina shakkata kamar da, Laminde fa an ce har gidan Kuluwa taje taya ta aiki Basira ke tsegunta min an bata kudi da turmin zani da nama, in da ne ta isa ta ce zata yi min wannan abin?"Hinduwa ta ce,"To ke ma Baba ki je gurin Kuluwar mana ai nasanzata baki kudin in yaso sai ki zo ki kai gidan 'yar borin, in ma da zai yiwu da ni sai in auri mijin Kuluwar ita kuma ta dawo ta ci gaban miki da tallar.",Hinde ta ce," To fadi zamu yi mu ce kin je gidan? Kima bari sai dare sai muje tare nima in samo dan na 6atarwa kafin in maye gurbin ta."Nan BabaGaje ta amince da shawara 'yarta.Wa ya gauwar guzuma, da kwance uwa kwance kan cewa uwar Agwagwa tana baya 'ya'ya sunagaba.Daf da Magrib mijin ya dawo daga birni, kafin sannan na ci uban gayu da watashaddar. Ya yaba sosai, sannan ya shiga Masallaci sai da suka yi Sallar Isha'i, sannan ya shigo na kai masa ruwan wankakamar yanda ya saba, yaje yayo zama ya yi kan kujera wai ya gaji na ciro man sa daga cikin Jakarsa in masa shafa, na tsaya kallon shi ya ce duk fa cikin krtn ne kin ga yi maza ki samu ladan aure.
56.Na dakko ina shafa masa cikin kunya ya juyo dani jikinsa yana min cakulkui, ina kyakyata dariya na makalkale a jikinsa, kawai sai naga mutanea cikin daki sai da suka shigo nema sannan suka ce gafaranku dai, in dai na tsorata makuta don kankamewa nayi ajikinshi.Shi kuma ya ce,"Su wanene ku?"Baba Gaje ce ta yi magana."E,to dama dai mune ashe megidan yana ciki."Lokacin ne dukanmu muka fahimce su wanene, sai kuma na ji kunya na sakko daga jikinshi, su kuwa sunatsaye Hinduwa ta tsura mana idanu.Ya ja tsaki tare da cewa,"Ku jira a waje mana.",Ya ci gaba da cewa,"Ku jira a waje mana."Ya ci gaba da cewa,"Ban son me yasa mutane suke yin abin su tamkar dabbobi ba, sai ka ce ba ku san sallama ba.A tsarin Musulunci in kunyi sallama sai kun nemi izini an ce ku shigo sannan za ku shigo.Na ce,"Kayi hkr ba su za ci kana ciki ba."Ya dada jan tsaki, na fita suna tsaye kowanne zuciyarsa tana suya.Na ce"Sannunku da zuwa."Hindu ta ce "Don mun zo shine Maigidan ki zai wulakanta mu?"Baba Gaje,"Kuma laifina ne daga unguwa muke shine na ce mu shigo amma laifin mune muka zo."Na ce,"Ku jira ya fito sai ku shigo."Suka ta6a baki suka yi shiru.Yakwala min kira naje da sauri ya ce " Kin bar ni ni kadai." Na ce,"Su Baba Gaje fa suna jira ne ka fito su shigo."Ya ce "Kin ga dai kayan bacci nake sawa, Allah ba zan fita bakema je ki sallame su ki zo ki shiga daukar karatu.."
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: 59.Na yau ma na bata goran Sallarta itama kudi masu dama. Ranar dai La'sar lis na bar gidan na zo gidan Haja, na dan jima sannan na biyo ta gida na wuce."Anyi Sallah da kwana 3 ya ce min zaitafi fajibi, tun da ya furta zancen ba kasa magana, sannan na hade rai ya ce,"Fushi kike yi?"Na ce "A'a kaina a kasa ya ce to yana ga kin hade rai?"Na dago na dube shi."In ka tafi yaushe ne za ka dawo?"Ya jawo ni jikinshi."Ba zan dade ba."Cikin muryar shagwa6a na ce mishi."Haka kowane lkc ka ke fadi, in ka tafi ba na ko samun lbrn ka, kuma gashi..........." Na yi shiry na kasa karasa zancen saboda nauyinsa da nake ji, ya ce"Uhmhum, ina jikin kuma gashi me ne?"Na ce,"Dama karatun na na ce zai tsaya."Ya dago fuskata ya haska ni da wayarsa."Kina nufin in na tafi ba kya tilawa?""Kai baka gane ba, ba shi bawannan dayan karatun ana tilawa ne."Shima din yayi dariya, sannan ya ce,"Gaskiya shi ba zaya yiwu ba kiyi tilawarsa ke daya ba.""To shi ne ai."Ya yi ta min dariya yana lallashina.Ana gobe zai tafikuwa yaga dun na damu ya ce da ni.................
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Waidama kinasona ne haka natashi zaune nazubawa fuskarsa idanu danbirni kenan to inzan cireson Allah da manzonsa da mahaifana aisai naka nidince dainaga kamar bakaso yatareni dasauri injiwa sonki fadarshi mabata bakine jidda gashi kin hanani komawa gurin aiki nakamo lallausan hannunsa nace dashi abi da dakatafi kake mantawa dani yasake cewa injiwa nikaina bansan lokacin dana jefo masa tambayar cewa ammanasan kafiso matarka daniko Yayi shiru cikin mamaki anya wannan nan gaba baza ayi daru da itaba yanda takebin didiginnan ammasai yace dani aikema matataca jidda dukkan ku so iridaya nakemuku nayi yar ajiyar zuciya nace nayarda da batunka saidai ita tafini kyau nima inason mutum fari yayi dariya kincika shirme jidda kinason fari gashini ba faribane a a nifaba namiji ba macefa zomukwanta au zanbaki albishir ammasai kinbani goro sannan zanfada miki duk wanne goro kakeso nabaka to ke da haja zakuje aikin haji nayi dariya yaukuma da wannan zolayar kazo Allah gaskene nakankameshi saikawai nafashe da kuka dakar ya lallasheni ranar dai kasa barci nayi kwana tunani washegari godiya da addu o i nadingayi masa harsaida yasoma jin haushi yace kada insake masa godiya dokin albishir ya hanani jin haushin tafiyarsa lokacin da namasa rakiya zuwa gidansu haja daga nan zayawuce dama acan motarsa take itama cikin murna tatareni da batun rungumeta nayi itamanashiga kuka yayi tsaki nace ya isahakako nashare hawayena yace sajan zaizo yadaukeku yakaiku cikin birni ayomuku passpot din fita kowacce kasa kilani zandawo daidai da tafiyar ku nan daimukayi bankwana yashiga motarsa yatafi
Haja ce tasanar da mutan gidansu tace jiya da dare yazo yashaida mata murna yan gidan sukayi tatayamu saiyamma nakoma gida wani abin al ajabi saiga zancan yacika gari babana dama nice da kaina nashaida masa shikuma yaja bakinsa yayi shiru dija ce tajiyo zancan tazojikina baritasamu babagaje ke kawalli kinazaune takaici zaikasheki ko tace namekuma keda bakyarabo da kawowa mutum mumunanan labari inaganin wannan inkinbari yakasance kincika wawuya wadda batasan guraran dayake mataciwo ba tagyara zama tareda turo dankwalinta gaba kaikiyi hakuri da labarin da nazomiki dashi dannasan zaikonamikirai gaban babagaje yafadi kadadai tsinanniyar yarinyar nance kuluwa za ada ita birni don inson rantane bataso akaita birni cikin kagara tace kinga dija in bazakifada minba tashiki fitarmin kinzomin da labari bana dadiba sannan kintsaya jamin rai kosai zuciyata tabuga
Dija tace to jingina da bango kafinna fadamiki donkada kifadi tacigaba mijin kuluwa yabiya musu hajji itada baba gaje takatseta da hajji tadafe kirjinta wandatajishi kamar zaifado kasa bakintakuwa kasa furtakomai yayi dija tamike taredacewa zantafi gida inyi sanwa ammaduk mekau narki dolane yatayaki jaje sainaganki dan ashawarta abinyi tafita tanata tuntsira dariya babagaje ma batasan abinda dija kecewaba tashiga tunanin mutum nawanema suka tabazuwa makka aduk fadin kauyan tana tunanin banda gidan maigari babu gidan da suka tabazuwa makka don itacikin dangintama bata tunanin akwauwanda yataba zuwa cikin garin kano ba har itakanta
Lallai dolene tasan abinyi kai Allah ma yasatafarka dagawannan mumunan mafarkin hinduwace ta dafata taredacewa baba lafiya don tajima tanamagana baban batasan tanayiba firgigit babagaje tadubeta baccine yadan saceni har inamafarkin deja tazomin dawani mumunan labari hinduwa tace dija tazomana yanzufa tafita babagaje tadafa kafadarta taredacewa nashiga uku nigaje ceminfatayi kiluwa zaje hajji ko itadawanene manibanji gudanba Hinduwa taza idanu sannan tasakuka taredacewa wallahi nimasainaje hajjifa kikacefa ai wallahi indaibaznjeba saidai kemakishiga kifita kihanata zuwa
Babagaje tace kwantar da hankalinki inkinso yanzu zanje insamu dija basaigobe ba muje atafkamana rokon Allah tafiyar tafasu kumakiyi shiru kadakibari mugulmatan gidannan suji dannasa cikinsu wasusai sunmana dariya hinduwa tace to abinki da Kauye lungu da sako saidakowa yaji yangidanmuma sunji ammasuna tsoron babagaje laminde cemasaigata waitazo min murna tunkafin mutafi tuni wasu sunfara cemin hajiya kuluwa muna hirada baba tasalla nace baranaje gidan binto tazano min kaina tunda natsefe kitson sallah tace to bari nima intashi inmana dumame rananayi nadauko man kitsona da sabulun da zanbawa binto nanufi gidan su nashiga da sallama aina u cetana gyara tsakin dambu nace zamuci dambu kenan tadubeni tayatsina baki sannudai nace yauwa inakwana ado yafito cikin fara a yanacewa ran hajiya yadade muna murna fa munji abin arziki nace nagode sainaga tana turo baki araina nace nikinga indai batun adone anwuce gurin binto matayi murna sosai tace Dan Allah sahiba inkinje kisayomin zanin gado insha Allahu zansayo miki wata rana kuwa saiga bakwan gidan maigari muka gaisa yabani waya wai maigida yace inyazo yabani zamuyi magana sannan adaukemu zuwa birni dan yin hoton fita na amsa nakarata akunne kamar yanda nagayakeyi ashe sama akasa nasa kumasai b.
Banaji sosai nadubi sajan saishu kawai nakejifa yace juyane yagyara min saigashi inajiyo muryarshi yanacewa jidda nace na am kanajina yace inajinki nagaidashi sannan yace mushirya za akaimu birni gurin fasfot nace to aimuna shiryawane yace badaiwata matsala ko nace babu
[30/09 9:01 pm] Inna👬👫: Mukayi sallama nandai yakwashe mu sai birni lokaci namatsowa munata shirye shirye duk wani abuda akeyiwa alhazai tuni anyimana dagakan allura harzuwa kan lacca dukbayan yankwanaki sajan yanazuwa yakaimu birni inda akekoyamana yandazamuyi aikin hajji naji haja tanacewa ansamu cigabasosai dakarin ilimi naje binto tayomin kitso litinin saiga sajan wai ankiramu cikin dare zamutashi nanfa mukashiga yin bankwana da jama a munaneman gafara nikam harda kuka babana yace insasu a addu a babagaje kasa fitowa tayi dan damuwa nikam harciki nashiga nayimata bankwana daga itahar hinde basu saurareniba ko ince basu tankaniba kauyannan babu gidan dabasu fitoba sunamin Allah sa ayi asa a sajan yaja mota mukatafi cikin dareko muka shiga jirgi yadaga kafin jirginmu yatashi saida mukayi sallama da maigidana tawayar sajan sayayi shima insakashi cikin addu a Allah yabashi zuri a nagari
Nace wakakeso tahaihu cikinmu saida yayi dum sannan yace dukkanku mana naceto hakika cikin zuciyar m b daza atona yafison basma ta haihu don yanasonta so maitsanani inyatuno da matarsa jidda saiyasamu kansa da tsoron randa za aceyau basma tasan yanada wata mata basma tana da tsananin kishi shiyasama yayanke shawarar yinshiru duk ranar da Allah yanufa zatasani shikenan saiya lallasheta ayanzu zayayi wuyakaganta bataburge kaba takara kyau fatarta sumul jikinta laushi gashinta yakara tsawo fararen idanunta sunkara haske m b yanazama yazuba mata idanu yana tasbihi gawanda yahaliccemu itama tanajindadi koyaushe tadubi mijinta tana sonsa sosai harbata hadashi dawani husna kuwa tanacan dangin bilal sukaje wajan dady yace subari saitadawo inta amince haryanzu tanasonsa sannan zai amsa maganar nandanan bilal yakirata cikin waya yana shaida mata batun dady nan take hankalinta yadawo gida tasanarda m b cewa tason zuwagida yace a a saitakare karatunta tunda itatakusa
Basma matace tanason zuwa nantake yace ina aikohusna mataga kebazakijeba tadubeshi haba sweet heart yaceto nasankine da iya damuwa
Inkin komazakice yan uwanki kaza kaza nikuma kinsan banasan mitanefa tonanzanyi tazama dan Allah inkinjecan ni inanan menene ranar hakan akarshedai shirutayi tasan inyafurta abu saihakuri gefansu hajiya shiwa kuwa yanzu burinta yarta tadawo gabanta gakuma takaicin kannanta nasir da nazir sunrainata sun isheta da sata basuda aikisai shayeshaye intamusu magana suce zasu sarata zasu iya duk wata kawarta ko aminiyarta intagaya mata matsalarta zatace matane kawai tashiga malamai ta amshi yarta ta takagida maluma yafi akirga gakashe kudi ammaharyau intakira husna awaya nunawa take bazata iyazama da mahaifiyartaba ita bazatar karatuntaba ammatayi hakuri duk randa tazokasar zatazo gurinta wannan lamari shike damun shiwa sauyanzu tasake yinkukan mutuwar safina
Yarinyar tafisonta fiyeda husna saudiyya nida dirarmu amakka yakamin tsoran Allah tareda saon Allah da manzonsa S A W dakuma son addinina naga mutane tamkar kasa danyawa nayi kuka harnaji babu dadi don farinciki hakika rahama t Allah karku kasance masu yanke kauna dagasamun rahamarsa nace ni jidda nice agaban ka aba dakin Allah munyi addu o i lahira da duniya duk munroka kumasaka kowacikin addu a ta hattadasu baba gaje naroki Allah yashiryar dasu inmasu shiryiwane mijina kuwa nagayawa Allah kukansa Allah yabashi zuri a tagari bankumace daga gareniko itaba nadaikai kukansa ga Allah mungama aikin hajji cikin sa a saidai munsha wahala musammanma haja saboda jikin girma danma tanada kokari kumajikinta ba irinna mutan zamaninnan bane dakau takemukayi yantsara bobimuka nufogida cikin kano mukasauka saimuka dauki tasi harkauyanmu
Hakika munga yan sannudazuwa jama a ko inasai murna baba tasalla naba jarkokin zamzam nace duk arabama jama a gida gida kar atsallake da dabino da bagaruwa gidanmu kuwa galan nabasu Ammaciki nadibarma babana Saidana huta tukunna sannan sauran kayanmu sun iso nashiga rabo duk jama a kowanne gida nabasu bakin rabonsu gidanmu kuwa gyalulluka naba manya yarankuwa wasu dankunne wasu hijabai babagaje kuwa harda doguwar riga hinde hijabi da takalmi saidai sunraina tunda har gida suka yimin takakkiya suka watsomin abuna heda sukakoma gida hinduwa tanata yiwa babagaje kuka waime yasa zatace amaida itafatanason nata kuma itamasaitaje makkan dakyar babagaje talallaheta tundawowarmu daga hajji sunana yakoma hajiya kulu kosuce hajiya hauwa yakasance jama a sunabani girma sosai koyaushe natuna wannan daukaka sainazubda hawaye cikin lokaci kankani Allah yasauya rayiwata Allah nagode maka mun kusan wata uku dadawowa sannan maigidan yazo inacikin gyaran dakin kawaisai naji sallama dasafe kamar dashi muika kwana najuyo inakallonshi yanasanye da wando Jeans bulu da farar riga yana rataye dajaka shimadin niyake kallo nasaki murmushi har hakorana suka bayyana hakoran makkan danasa guda biyu suka haska fararen hakorana
Yace a a hajiya jidda kinga yanda hakorannan suka haskaki kuwa yashigo inamasa sannudazuwa atakaicedai ranar mun karantu sosai dasafe najanyo jakar danayo masa tsaraba nace gatsaraba yace duk tawa nace eh yafito da zafafan jallabiya guda biyu dama danashiga wata baiwar Allah nasamu daganinta yarbirnice nace zansaiwa maigidana jallabiya Dan Allah kitayani zabe tace bakine kofarine mijin naki nace hadai wankan tarwadane yanada tsawo tace tokidaukar masa wannan saidai tsada yakuwa buda jallabiyun ga agogo takalmi sai rigunan barci irinwanda naga yanasawa sai sallaya da kur ani yayabamin sosai yadinga min godiya nace habadai kaida kabiya min kuma inceme Allah daiya barmutare ya azurtaka da yaya nagari yarungumeni taredacewa amin inason yaya dayawa nace ti Allah yabada masu albarka satinsa daya yaje birni yace yanagyara gidansane dazan koma inshiga makaranta kainayi farinciki dominnaroki Allah yabani ilmi gashiya amsamin danaje gidan binto da labari tayimurna sosai hiyasa in abin farin cikiyasameni ko nabakin ciki itanake dosa
Koshawara tabani innabi sai inga dacewa hiyasa itama bakaramar tsaraba nayomataba kwana biyar dazancan yace angama inhada kayana sajan zaizo yakwasa zuwa birni nikuma zuwa jibi mawuce tare nace to saida na sallami kowa gidanmu nashiga akarshe dama baba yasan dabatun maigidana yafada masa nashiga da sallama babagaje saita dau gyalenta zatafita nace baba nazone muyi sallama kumanaga zakifita tajuyo cikeda fargaba tazaro idanu inkuma zakije cikin in inatayi maganar nace cikin birni zankoma jiyahar angama kwashemin Kaya saiga babagaje akasa ragwaf dasauri nakai hannu zantareta ammahartakai kasa dasauri tatashi zaune tana numfarfashi gamidacewa birni saikuma tashige daki
Duk dakunan nasallamrsu harda kudi nabasu kowace tanacewa inyafe mata kannan babana ma duk namusu alheri babagaje ko itada hinduwa lokaci suna daki suna tatauna batuna tace hinduwa kinji tsinannan malamin nan dayace yau zata haukace saigata waizasu koma birni itada mijinta hinduwa tace birni wallahi nima binsu zan kilama innaje insamu miji acan dan kwalisa irinnata baba tace kedadina dake rashin hankali da rashin kishinkai bandahaka menene nabinta tace Allah kuwa zuwa zannima lokacin nenashigo dakin sunata musu naciro kudi dawasu Kaya nabasu nace kayan hinduwa tasa babagaje tace dannaraina hinduwa zanbata kunce kudin daitadauka ammakaya inje insa abuna tafikar finsu hinduwa tawarta taredacewa nidai inaso abuna kekomai kice dani karna ansa kuma bawadatar sunedaniba tace hinduwa nikike fadawa haka takwashi kayan tafita tana kinkunai tace nikike zagi ko hinde tosainakona wannan kayab tace tab wallahi indai akakona minkaya Allah nima sainakona namutum mamaki yacikani yanda hinduwa kayiwa babagaje rashin kunya koni dabata haifeniba Allah bazan iyayimata wannan rashin mutuncinba nafito inacewa hinduwa wannan wanna irinrashin mituncine babarki kike maidawa magana gamamakina sainaji saukar dundu babagaje tasakarmin wai hinden tsaratace dazan hayyako mata cikeda tsananin al ajabi nabi babagaje