Showing 1 words to 3000 words out of 24566 words

Chapter 1 - Afnan Mata Maza Book Compelet By Hafsat Umar Dangoro

頎巾矉 *AFNAN* 頎巾矉
*Romantic*頎巾矉
*Love*頎柬脊
*Story*頎巾矁
*BOOK 1*頎巾硽鉁嶏笍

*SADAUKAR WA*
*MIJINA*
*GODIYA*
Dukkan godiya su tabbata ga shugaban halitta annabi Muhammad (S.A.W) wan da ya
hallaccine ya hallicci dukkan abin dake cikin duniya ,Ina godiya ga Allah suba hanaw wata ala
Wanda ya bani baiwa da ikon kawo muku tittattafai dadama ,to ayau ma Nasake samun wata
damar da Zan kawo muku kayataccen littafina me suna 頎巾矉 AFNAN 頎巾矉.
*KIRKIRA*
Littafin 頎巾矉 AFNAN 頎巾矉 kirkirarene Kuma littafin 頎巾矉 AFNAN 頎巾矉 yafarune agaske ba hasashe
bane Ina fatan ga duk wadda ta sani damar karanta littafin ta Yi amfani da abin da littafin ya
fadakar akai.

*NOTE*
Ban amince wani ko wata ya samu damar karanta min book ta hanyar yimin audio batare da
neman amincewa ta ba ,dukkan Wanda ya karanta min shi audio batare da yasanar Dani ba
zanyi Shari a dashi domin abimin hakkina.

頎巾矁MASOYANA NAKUSA DANA KEWA KUNA INA!! KUFITO KU GYRA ZAMA DOMIN
KWSAR WANAN LITTAFI MECIKE DA DINBIN ABIN AL AJABI, FADAKARWA,TARE DA
NISHADANTU WA DA SHI, KAR KU MANTA TAKU HAR KULLUM ME NISHADANTAR DA KU
HAFSAT UMAR DANGORO 頎巾勃
GODIYA TA MUSAMMAN. GA YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI HARMA DA MALAMAI NA
MASU KARAMIN KWARIN GYWA DA MA MANYANA DA WADAN DA SUKA KASANCE SU
GARKUWANE AGARENI MAHAIFIYATA INA MIKA GODIYA AGAREKI UMMANA ,AL,UMMA
MA ANA MASU BIBIYATA A TELEGRAM, WHAT'S APP, TIKTOK, AREWABOOKS,FECBOOK,
DA MA SAURANEU .
LITTAFIN 頎巾矉 AFNAN 頎巾矉 ZAI DINGA ZUWA MUKU DAGA KARKASHIN KUNGIYAR
頎巾勃JARUMAI 頎巾硽WRITAR'S ASSOCIATION鉁嶏笍
Marubuta masu ayki da fasaha da ilimi domin ilimantar da Al,umma.
*Chptar 1*鉁嶏笍
********
_______________*KOGI*(*LAKWAJA*)Awani babban burni wan da ake kiransa da
*ABENGUWA*acikin wanna burnin akwai talakawa da masu kudi .sai dai masu kudin dake cikin
garin sunfi talakawan cikinta yawa. Acikin garin akwai wani hamshakin me kudi Wanda ake
kiransa da *Alhaji ABDULLAHI* wanan mutumin yafi kowanne mutum kudi awanan Aria Yana

da mata me suna *AISHATU* sai yaransa guda hudu kacal aduniya wadan da Allah ya basa
biyu mata biyu Maza Acikin "yayansa akwai Mac茅 wadda tafi kowacce yarinya hatsari a wanan
unguwar dama kewaye hasalima wanan yarinya a "yayansa itace babba wadda a ke kiranta da
頎巾矉* AFNAN* 頎巾矉!! *AFNAN* yarinya ce budurwa me kimanin shekara 12 kacal aduniya sa茂 dai
Allah ya halicceta da wata baiwa wadda ba kowanne Dan Adam yake dashi ba ,wanna baiwa
Tata itace wadda Tai sana diyyar jefata a masifu daban daban .

Acikin yaran *Alhaji ABDULLAHI* AFNAN ce babba sa茂 wan da yake bi mata shine *SADIQ* Sai
wani namijin mesuna *UMAR* sai autar su itace *ZAITUN* wadannan sune kadai "yayan Alhji
ABDULLAHI Wanda ya haifa. Sai Dan yayansa Wanda suke uwa daya uba daya wan da yake
zaune a gurinsa wato *AREEF* .
*AREEF* Dane ga yayan Alhji ABDULLAHI ya Dade da rasuwa ya barmasa tarin dukiyar da
idan AREEF zai rabawa duk danginsa billion dubu saba'in saba'in bazata kare ba Haka zalika
AREEF shi kadai Allah ya bawa mahaifinsa Kuma shine magajin dukkan kadarorinsa hakanne
yasa ake Masa take da *millions A.R*. WANNAN KENAN.

********
______Tom yau ranar juma,a ranar da kowanne mumini yake kaunarta da son mutuwar sa
takasan ce a ranar ,Haka zalika yau Alhji ABDULLAHI Yana zaune a gidansa tsakiyar babban
falonsa tare da iyalansa baki daya, ka da kaga yanayin yadda zamansu yake kowanne daga
cikinsu ya zabga tagumi kasan suna jimamin wani abunne,hajiya Aishatu zaune take a kujera
3star sai alhaji ABDULLAHI a zaune a geranta ya saka hannu ya tallafi habarsa da ita, sai
sauran yaran naza a zaune a kasa da Yar autar cikinsu wato ZAITUN ,gefe guda Kuma
*AREEF* ne a zaune ya hada girar sama da takasa idanuwannan sun kada sunyi jajur in
dakasan garwashi ,sumar kansa wadda ta kwanta tayi sul da ita ya Kama da hannayensa tare
da cije lebe Yana kallon kofar shigowa kamar me jiran wani abu, ayko Ile sai gashi an turo kofar
falon ko sallama Babu kanta Babu Dan kwali duk a hargitse idanuwan ta kuwa duk a lumshe
suke hakanne yabawa gashin idonta Daman sakkowa ya rufe kan idon, bakinta take taunewa
sosai Sabi da tsabar taunawa duk yabi ya faffashe Yana faman zubar jini ,kayan sake sanye
ajikinta wandone kirezi duk a yayyage ana ganin surar jikinta sai wata "Yar karamar riga wadda
ko cikinta Bata Gama rufewa ba Dan idon ta daga hannunta zaka iya ganin cibiyarta,Niko nace
ikon Allah ga mace iya mace wadda duk namijin da yaganta sai ya juya ya sake kallonta sannan
zai dauke idonsa sai gata acikin wani hali wadda Ni kaina marubuciyar banace meyake damun
taba.

*Wannan saurayin dake zaune a kan kujera Yana hura hanci Yana cukule fuska ,shi nagani
ya Mike ransa a bace ya nufi inda take " daga Ina kike?" Banza tamasa tacigaba da tafiyarta
tana Dan tsaki kamar wata Mara hankali "AFNAN" ya kirawo sunan ta, "nace daga Ina kike?" Ko
bikiji Ina Miki magana ba" daga Masa hannu tayi da sauri tace "kana da damuwa ne Akan
haka"?" Uhm murmushin karfin hali yayi ya cije lebensa na kasa ya runtse ido tare da dun kule
hannunsa saikuma ya ware su, bude idanunsa yayi Gaba daya ya sauke a kanta Nan take ta

tsaya guri daya jikinta Yana tsuma Tace " yaya AREEF dan Allah kayi hakuri kada ka ce zaka
mareni" "magana nake Miki daga Ina kike ?" " Me!! "Yaya Wai men茅 hakan?" "Nace AFNAN
daga Ina kike?" "Wallahi summa tallahi idan kika Bari nasake tambayarki daga Ina kike hmm
basai n'a fadaba kinsan sauran" "am am dama naje gidan su zee ne anyi bikin yayarta shine"
"short up" shine me" "karki gayamin maganar banza AFNAN" wani masifaffan yawu ta hadiye
tare da tauna lebanta sabar tsorata da tsawan da ya daka mata batasan lokacin da tace" Yaya
Sha,awa nakeji shine na fita" "innalillahi wa'inna ilaihirraju un" "AFNAN haryanzu baki daina
wannan abin ba oh nidai nashiga uku "momy tafada tare da dafa kirji, shima AREEF runtse ido
yayi ya bude tare da furzar da iska daga bakin sa yace"ya Allah" Kawai yaja hannunta suka
shiga daki zaunar da ita yayi a kan gado sannan shima ya zauna ,shiru yadanyi can Kuma ya
sa hannu ya janyota zuwa kirjinsa tashiga jijjiga bayanta Yana cewa" AFNAN" mura asanyaye
yarinyar tace "naam Yaya" "haba AFNAN meyasa kika cigaba da wannan abun bakin min
alkawarin kin daina ba?" Kuka yarinyar tasaki Tace" Yaya ciwo yakemin Allah Yana gani Yaya Ni
macece Amma kamar ba mace ba "meyasa Zan zama Ni yadaban ce eh" "yaya Kana kallon ina
Mac茅 amma an halicceni da *DICK* sai kukan datakeyi ya tsananta, shima AREEF kwallace ta
cikamasa idanu Jim yarinyar yake sosai acikin zuciyarsa Amma Babu yadda ya iya,Dole ya
dinga tausaya mata duk da kasan cewar AFNAN ya rinyace ba komai ya kamata yadinga mata
uziri ba yakamata ace tasan ita wacece"Kash mema yasa su Abba zasu min Haka inani Ina
auren karamar yarinya kamar AFNAN jibeni fa kato Dani "to yazanyi kenan mezanyiwa yarinyar
Nan tadaina jin wannan masifaffiyar Sha,awar ?" Kodai na aykata abin da yazama hak ne a
gareni "Kash to ay AFNAN tayi yarinya dayawa bazan iyaba idan nayi Haka nayi rashin hankali"
to Kuma ay abin yazamar mata matsala gashi har satar hanya take tafita tayi luwadi da wasu
matan "innalillahi wa'inna ilaihirraju un" abubuwan da AREEF yake ta nanatawa yasaka wancan
ya warware wannan acikin zuciyarsa, itako AFNAN ta zuba Masa Ido Tana kallon kyakkyawar
duskar yayan nata ,fuskar da idan ta rikide mata take zamar mata kamar ta dodo Dan tsoro,
AREEF ne ya tsinkayo muryar ta tana cewa" Yaya kamin wanka Dan Allah kenkemi nakeji"
Babu yadda ya iya domin shima tausayin yarinyar yakeji sosai ,daga ta yayi daga jikinsa ya
ciremata rigar jikinta saiga dukiyar fulaninta sun bayyana farare sol "yan madaidai ta ,dasauri
AREEF ya runtse ido yace" Kay AFNAN kije kiyi wankan Nan da kanki kinji" kuka tasaki har da
Dara tana cewa"Allah Ni bazan iyaba nidai Yaya kamin" yadda yaji ta dage sai kuka take tana
daga murya yasa cikin sauri ya dakatar da ita Sabi da Kar su momy suji yace"to ya Isa Haka
muje nayi muki" Babu musu ta huce Gaba Yana binta abaya har zuwa bathroom din, kayan
jikinta ya karasa cire mata tare da saka ta cikin kwamin wanka yashiga yimata tsarki, har wani
lumshe ido take Sabi da tsananin jin dadin abin da yake mata Dan Haka ta runtse idonta tana
jin yadda yake yimata wankan, shikuwa AREEF Ido ya zubawa halittar ubangiji Yana kallon
yadda mace take da abubuwa har uku a guri daya, Ajiyar zuciya yasaki sai jiyayi Tace" uhm
Yaya mamaki kakeyi ko Naga kullum idan zakamin wanka saika tsaya ka kalli gurinnan "a,a
AFNAN ba Haka bane ki kwantar da hankalin ki Amma Kuma dakika fita Wai Ina kikaje" uhm
Yaya Zan fadamaka idan kagamamin wankan" murmushin gefan fuska yayi can kasan
zuciyarsa yace" Daman nasan ay Zaki fadamin idan Baki fadamin ba ay hankali na bazai taba
kwanciya ba" dai dai lokacin da yagama yimata wankan Yana Nan nadeta da towul .

Ruko hannun ta yayi yace" to muje ko" Baki ta tabe zatai kuka Tace" Dan Allah Yaya ka goyani"

Babu yadda ya iya badan Yana soba Haka ta tsuguna ya ta hau sannan ya fito daga bathroom
din zuwa daki, Yana shiga yace "to munzo sakko" noke wuya tayi tashiga zuyi abayan basa
tana tsalle alamar bazata sakko ba sai faman goga Masa yan madaidaitan nonuwanta take tana
kuka, Allah sarki shiko bawan Allah Gaba ki daya Bananarsa duk ta tashi tatsaya Babu abin da
take bukata sai mace ,dafe kansa yayi yace"oh nitawa kaddarar a Haka tazo "Dan Allah AFNAN
ki sakko ko sokike nayi kuka" Kay Yaya babba dakai zakai kuka Bari nasakko to "tana kokarin
sakkowa tana yatsine fuska "uhm Yaya bacci nakeji " murmushi yayi yace tom kanwata Amma
labarin fa bazaki bani ba?" Zan baka sai na farka" handala yayi acikin zuciyarsa da AFNAN
zatayi bacci Daman kwana biyunan batasamin yin bacci sakamakon wannan ciwon Bata , riga
yadakko fara tass Mara nauyi ya saka nata sannan yasa karamin ribom ya daure mata
yalwataccen gashinta me sheki da Kelli ya kwantar da ita a saman bed din sannan shima ya
kwanta kusa da ita Yana jijjigata har tayi bacci, tun da ya tabbatar da tayi nisa abaccin cikin
sanda ya zame jikinsa daga nata ya Mike yasakko kasa, har ya juya zaifita sai Kuma ya tsaya
Yana karewa kekkewar fuskarta kallo, a hankula ya furta" Allah sarki"sai Kuma ya juya ya futa
falo.

Yana Isa falon ya samesu a yadda suka shigo suka barsu Haka ya same su ita ko momy har
yanzu kuka take Abba yayi rarrashin har ya gaji, hucewa yayi zai fita waje Abba yace" Am
BABANA" naam Abba "AREEF ya amsa tare da dawowa ya durkusa a gabansa.

SADIQ da UMAR tashi sukayi suka Shiga cikin gida Haka itama ZAITUN jikin momyn ta
Takoma ta kwanta tun da ita yarinyace meshekara 5 kwatakwata..
Abbane ya kalli AREEF yace" Babana ya jikin AFNAN din" Abba jikinta da sauki "ta fadamaka
inda taje kuwa" a,a Abba yanzu na barota tana bacci" okay tom Dan Allah Babana kaciga ba da
hakuri kada ka Gaza narokeka ko bayan Raina kakula da rayuwar AFNAN" Abba insha Allah
AFNAN ay kanwatace idan ban kula da itaba wazai kula da ita" uhm kakara sa茂 kawai Babana
nasan Kana kokari kuma nasan ka auri AFNAN ne domin biyayya a garemu badan Kana sonta
ba idan da wadda kakeso ka nemi auren ta sa茂 n'a nemo maka aurenta kaji Babana " a,a abba
AFNAN kadai ta isheni rayuwa koda ace Ada bana sonta yanzu kam inason kanwata duk halin
da zata Shiga bazan gujeta ba maganar kuma wata ni Daman can bana da wadda nakeso"
Kuma Abba karka damu Ni saidai namuku godiya da kuka aturamin AFNAN domin nasan Babu
Wanda zai iya zama da ita ya kula da rayuwarta kamar ni Dinan nasan ta wannan hanyar kadai
Zan iya saka muku irin rukon da kukaimin baduk wani kanin ubane zai rike da Amana kamar
yadda karikeni ba Sabi da Haka ina alfahari da ku " dadine da farinciki ya ziyarci zuciyar
dukkanninsu sai ayanzu suka samu kwarin gywa da tabbacin tabbas AFNAN tasamu gata su
ayanzu Babu abin da zasuyi musu face fatan alkairi da addu,ar Allah ya barsu tare.

Murmushi AREEF yayi ya Mike tsaye yace Abba Ni Zan fita office "okay tom Allah ya kiyaye
hanya Babana sharrin mutum da aljani Allah ya karemin kai" Amin AREEF yace domin yana din
dadin wannan addu,ar da abba yakemasa akullum indai zai fita shi yanzu Babu abin da ya
nema yarasa Sabi da kwatakwata beyi maraici ba Abba yazamemasa komai godiya kawai
zaiyiwa ubangiji da yamusan ya Masa iyaye nagari kamar dadynsa da momynsa.

____ 頎巾矉 *AFNAN* 頎巾矉______
*Chptar 2*


頎巾矁頎巾矁*TO!! TO!! TO!! Shhhh*頎巾笇 *KUNA INA MASOYA LITTAFIN*頎巾矉*AFNAN*頎巾矉WANAN
LITTAFIN DABAN YAKE DA SAURAN AFNAN FA AKA FADA MUKU KUNSAN YADDA KUKAJI
WANNAN LITTAFIN ZA A KWASHI ROMON DADI ACIKINSA AFNAN LITTAFINE MECIKE DA
TARIN ABIN BAN AL,AJANI FADAKARWA NISHADAN TARWA DUK ACIKIN WANNAN
LITTAFIN ME SUNA 頎巾矉 *AFNAN* 頎巾矉.
*NICE TAKU HAR KULLUM MARUBUCIYAR *鉁嶏笍
頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技
_*AFNAN*_
_*BY*_
_*HAFSAT UMAR 茒AN GORO*_
頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技頎柬技

_*JARUMAI頎巾勃頎柬炕WRITER'S ASSOCIATION頎巾硽*_

_*Marubuciyar*_
1- Burina Mu'azzam
2- Ba Mahaifiyata bace
3- Babana ne sila
4- Ummu Amani
5- Amatullah
6- Zuciyarta
7- Mace Rayuwa
8- Rayuwar 茦as茩anci
9- Mar'atussaliha
10-Babbar sakayya
_And now_
頎巾矉_*AFNAN*_頎巾矉
*BOOK one*

*Chapter 2*

****
_________Tun da AREEF ya fita harabar gidan be huce ko inaba sai parking space, mota
yashiga Kai tsaye office dinsa ya huce wan da yake can nesa kadan da gidan su, befi minti 10
da fito wa ba ya Isa inda ya tarar da mutane sai faman jiransa suke cikima har da abokin sa
*KAMAL* .

Yana Shiga cikin office d'in da Aka narka dukiya Kai Kana kallon gurin kasan dukiya tayi kuka
dan tsabar haduwar gurin da keruwarsa ,wata kujera ya karasa can karshen office din ya zauna
Nan take yafara sallamar mutane daya bayan daya har ya kammala, bayan yagama sallamar
sune abokinsa Kamal ya shigo ciki tare da samun kujerar dake fece din AREEF ya zauna,
hannu ya fara Mika Masa suka gaysa sannan yace "abokina kana lafiya kwana biyu Allah kayi
wuyar gani " Yar dariya AREEF yayi yace "uhm Kamal kenan inawani buya anan bayan kasan
inda nake duk lokacin da Kai niyya zaka zo ka ganni" "ni n'a isa kuwa ban isa ba aykai kazama
ango yanzu Tun da Abba yayi maka aure shikkenan kuma ka manta damu" "hmm Haka kake
gani Kamal amma ni bawani buya danayi" amma millions A.R yanaga duk ka rame lafiya kuwa
Kai da zan ganka kullum cikin kiba kayi kyau ka kara hasken amarci?" Ni wallahi ma dariya ka
bani duk wannan kibar danayi shine zakace na rame tab nidai bangani ba" "uhm Daman bazaka
gani ba ay tun da ka gwammace kacuci kanka kazauna da AFNAN" me ban fahimce kaba? Me
AFNAN d'in tayi Naga dai "yar'uwata ce ko" "Daman Haka zakace ay bayan naji duk abin da
yake faruwa a Gari " waro Ido AREEF yayi tare da hadiye wani azabebben yawu acuciyarsa
yace" nashiga uku kaddai ace mutanen gari sunsan abin da AFNAN take" afili kuma sai yace
"me AFNAN din tayi" " Kay bakasan abin da yarinyar take ba to idan ma baka sani ba Bari na
sanar dakai AFNAN ba matar aure bace Kuma ba ta cancanci tazama uwa ga "yayan ka ba
Yarinyar "yar luwadi kuma karya mebin mat..." Ay b茅 karasa maganar ba yaji wasu gigitaccun
maruka a kuncin sa har guda hudu ji kuke tassss tasssa!!!!!.

__atsorace cikin gigita ya dafa kunci yace" AREEF yau Ni zakasa hannu kamara Ni Kamal?"
"An mareka din nace namareka din matar tawa zaka na aybatawa Kai waye "nace who are
you?" AREEF ya fada tare da ware manyan manyan idanuwansa a kan fuskar kamar idon nan
nasa kuwa ya kada yayi jajur yace" Kamal futarmin daga office" get out !!" Zuciyar kamar
datake tafasa Sabi da wannan cin mutuncin da AREEF yayimasa hakan yasa ya kuduri aniyar
Rama abin da AREEF yayi Masa ta kowacce siga" kwafa yayi kawai ya fuce batare da yace wa
AREEF komai ba , shiko AREEF koma wa yayi ya zauna sharaf a kan kujera bakinsa n'a furta
innalillahi wa'inna ilaihi Raju un" allahumma ajirni fi musibati" why meyasa "My wife Kay no
AFNAN ba Haka take ba"bazansa wannan azuciya taba" kansa ya dafe tare da sake runtse
idonsa ya shiga tinanin ta yadda zai bullowa wannan lamarin ace duk kudinsa shin Aina ake
aykin *DICK* inason ayiwa AFNAN ayki to Amma Aina kenan" Haka dai yarinka saka da
warwara ya saka wancan ya warware wannan.

*Kamal kuwa tun da ya fita be tsaya a ko Ina ba sai inda ya Saba zama da batattun abokanan
da,Yana zuwa ya zauna Rai abace yace "kubani sigarii" mikomasa sukayi sannan suka
hadamasa hadda giya, sai da Kamal ya Sha ya bugu yayi tatul sannan yashiga labarta musu
abin da ya faru tsaninsa da abokin sa AREEF, yakara da cewa " wai ni A.R zai yiwa Haka ni zai
Mara sabi da na zagi waccan shegiyar yarinyar har zai nuna tafini mahimmanci narantse da
Allah sainayi maganinsa wallahi sai na rabasa da duniyar Kuma na auri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login