Showing 9001 words to 12000 words out of 20492 words

Chapter 4 - Baby Zuma Book Compelet By Maryam Muhammad

kiyi sallar kinji zaki samu sauk'i a cikin
zuciyarki", Nadrah ta gyad'a mata kai, tana tashi ta shiga toilet, Nafisa ma share hawayen
fuskan nata ta yi, matar ta ce "Nafisa kiya hak'uri kinji naga kamar kinfi yar tak'i hak'uri ranshin
Abban naku ke zaki k'ara lallashinta kinji, Nafisa ta gyad'a mata kai, ta ce "Tom Allah ya jikanshi
da Rahman kuma ya baku hak'urin rashinshi, Nafisa ta ce "Ameen ya hayyu ya qayyum, mun
gode", ta ce "Ba komai kuma kamar y'ay'a kuke a gareni.

Nadrah tana shiga toilet d'in, wanka ta yi, tai wankan tsarkin da batai ba, ta d'auro alaula ta
fito, Matar ta d'auko mata doguwar riga ta saka da hijab, sannan ta shimfid'a mata sallaya,
Nadrah ta ce "Nagode Anty", Matar ta ce "Sunana Aishatu amman zaki iya kirana da Maman
Shahid", gyad'a mata kai ta yi sannan ta hau sallayar ta tada sallah don daman ko azhar batai
ba gashi ana kiran la'asar...
[3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 9&10_

Areef kuwan bai kyale Safnah ba sai da ta neme daina numfashi, ganin tana shed'e mishi da
sauri ya zare banananshi acikin Headquarter d'inta.

Mirgina wa yayi gefe yana sauke nishi, sannan ya janyota jikinshi yana hura mata iskan
bakinshi a fuskanta, a haka wani wahalallen bacci ya kwashe Safnah, Areef ganin ta fara bacci
yasa ya sauka a bed d'in, ya nufa bathroom.

Koda ya shiga toilet d'in, ya shiga bahon wanka, yana sauke a jiyar zuciya, kallon bananarshi
ya yi abinda ya k'ara d'aure mishi kai duk wannan sassak'ar da yai ma Safnah abar tashi bata
kwanta ba, rintse ido ya yi yana mamaki shikam besan wani irin jarababben sha'awan dake
damun shi ba yau.
Nonuwan Nadrah ne suka fad'o mishi a cikin idanuwanshi, tsaki ya saki mtssww, sannan ya
samu yai wankanshi, ya fito yana goge jikinshi da towel.

Gani ya yi Safnah tana ta bacci har lokacin, gaban mirror yaje ya gyara kanshi, sannan ya nufa
wardrobe d'inshi ya duba wasu k'ananun kayan ya saka, yai kyau sosai.

K'aramin letter ya rubuta ma Safnah ta damin kud'in, ya ije mata, sannan ya d'auki key d'in
motanshi ya fita a d'akin.
_________
Nadrah bayan ta idar da sallah ne ta zauna tana ta addu'oi har lokacin kukan be tsaya mata
ba, Maman Shahid ne ta shigo hannunta d'auke da plate d'in abinci.

Da sauri tasa hannu ta share hawayen fuskanta, Murmushi ta sakar mata ta ce "Kin idar da
sallah ne"? Gyad'a kai ta yi, Maman Shahid ta ce "Zoga abinci kici kinji" Nadrah ya mutse fuska
ta yi tana girgiza mata kai, Maman Shahid ta d'an had'e fuskarta ta ce "Nace miki kizo kici
abinci, idan bazaki ci ba to zanyi fushi dake", ta fad'a tana ije plate d'in abinci fuskanta a had'e,
Nadrah gani ta yi bata kyauta mata tasan tunda suke a rayuwarsu ba wanda yasan damuwansu
ko suna kuka ya lallashe su itace kawai suka sami kulawanta a wannan lokacin da suke neman
mai kulawa dasu, tasan cewa Mommansu baza ta b'ata kulasu ba ko kwana d'ari zasuyi basuci
abinci ba kanta kawai ta sani.

Ganin zata fita a d'akin ne da sauri ta ce "Toh zanci abincin", jin haka Maman Shahid ta jiyo
fuskanta d'auke da murmushi sannan ta d'auko plate d'in abinci taje kusa da ita ta zauna ta fara
bata a baki, bud'e bakin ta yi ta amsa ta faraci, duk da jin abincin ta yi yana mata d'acin magani
haka take amsa bata saton ta sab'a ma Maman Shahid ne kawai yasa take ci.
Yana isa gidan ya shiga parlorn yaci sa'a kuwan ba kowa a Parlorn da sauri ya haura Upstairs
zuwa part d'inshi.

Yana shiga ya zube a kan bed rufda ciki yanajin wani sha'awan na k'ara taso mishi jusa kanshi

ya yi a pillow yana jujjuya kanshi kaman zautacce gashi ya kasa mantawa da suran Nadrah
shidai yasan ba sonta yake ba, bata da abinda zaiso a jikinta, yasan a yanzun duk duniyar nan,
ba wanda ya tsana kamarta, ga jarababben sha'awanta dake damun shi yarasa mai yasa yake
jin haka akanta, nishi ya sauke a zuciyarshi ya ce "Dama banganta ba, gashi tazamomin fitina",
dafe maranshi ya yi yaji tauri kaman dutse, runtse idonshi yayi gaba d'aya tak'i b'ace mishi a
fuskanshi, ya yi k'ok'arin mancewa da ita amman ina kaman k'ara tuna mishi ita a keyi.


Da sauri ya mik'e, yaje Parlornshi, ya bud'e fridge ya d'auko k'an k'ara, yasan shine kawai
zaisa yaji sauk'in abinda ya keji, yana d'auka ya kwanta a kujeran Parlorn, ya d'aura k'ank'aran
a maranshi, yana yawo dashi a hankali, nishi ya sauke tare da fitar da iska a bakinshi, jin
sauk'in da maranshi ya fara mishi. _______
K'aran ringing d'in wayarshi ne ya tashe shi daga baccin da ya fara d'aukanshi, a hankali ya
mik'e, Alhamdulillah maran nashi ya fad'a mishi, sai dai Ayabarshi bata gama kwanciya ba, tashi
ya yi a hankali ya shiga bedroom d'inshi, ya d'auki wayarshi dake ta faman ringing, Amminah ya
gani a screen d'in wayartashi, da sauri ya d'auka, cikin wayar akace, "Son wai har yanzun baka
dawo bane"? A hankali ya ce "Ammi na dawo bara na sauko, bai jira mai Ammi zata ce ba ya
kashe wayar.


Sai da yai wurin minti 10 sannan ya sauko downstairs sai baza k'amshi ya keyi.

A dinning table ya samu mesu dukansu harda Daddy, amman banda Granny domin ita ta fison
akai mata abincinta part d'inta, Daddy yana ganinshi ya bud'e hannunshi yana "Oyoyo my son",
Murmushi Areef ya sakar ma Daddy sannan yaje yai hugging d'inshi, yana gaidashi, shafa
kanshi ya yi sannan ya amsa gaisuwar yana tambayan ya na lafiya koh?, Gyad'a mishi kai Areef
ya yi yaja d'aya daga cikin kujeran dinning d'in ya zauna.

Jan kumatun Iftee ya yi ya ce "My little girl naga kin k'ara kuma tune"? Iftee ta ce "Oushhhh
Ammi Yaya Areef zai ciremin kuma tuna", Ammi ta ce "My son saketa karka cire mata kumatu",
dariya ya yi yana sakin mata kumatun, ya ce "Ammi kinga idan nacire mata kumatun sai
asamata na mage ko"? Da sauri Iftee ta ce "Ya Areef ni banso please", tai kaman zatai kuka
don Iftee batasan mage ko kad'an.
Areef ya ce "To sorry my sweet girl, "Daddy ka bata hak'uri pls" Murmushi Daddy ya yi ya ce
"Ai kunfi kusa kai Babynnaka".

Dariya su kayi dukansu sannan suka fara dinner kowa fuskanshi d'auke da fara a.
_________

Bayan sun gama ne Areef ya wuce part d'in Granny.

Wata kyakyawar farar tsohuwa ce zaune a kan sallayar tana jan calbi, ta tsufa amman akwai

kawunta tsantsa a fuskanta, kamansu ya b'aci da Daddy.

Ko sallama baye ba ya shigo d'akin ya zauna a kujera yana "Aushhh na gaji".

Kallonshi ta yi ta tsuk'e fuskanta ta ce "Kai d'an bazan yaro fita kaimin sallama ko ubanka
bazai shigomin d'akin ba tare da izini na ba, balle kai jika ka shigo min kai tsaye abin takai cin
ma ko sallama bakai ba".


Banza da ita ya yi ya lumshe idonshi, kamar ma besan tana magana ba a wurin.

Granny tashi ta yi da jikin tsufanta taje gabanshi, ta zula mishi calbin hannunta a cinyanshi, da
k'arfi Areef ya ce "Aushhhh Granny meye haka"? Ya fad'a yana sosa inda ta zuba mishi calbin.

Granny had'e fuska ta yi ta ce "Uban kane, bani ka maida mahaukaciya ba tashi ka fita kaimin
sallama, ko na k'ara zuba maka a shegen kannan naka da ko aski ba kayi", Areef yasan zata
aika kuwan, ya tashi yana mata k'unkunai.

Ciki ciki yai sallaman kaman bazai motsa labb'anshi ba, amsawa ta yi tana "Da kar kayi mana
da kaga aiki da cikawa kuwan".

Zama ya yi cikin had'e fuska ya ce "Ina wuni"? Shima ciki ciki, Granny ta ce "Da ban wuni ba
ai baza ka ganni haka ba, ni zaka ka gaidar cike da miskilanci, wannan iskanci naka sai matar
ka ai".

Marairai fuska Granny ta yi ta rik'o hannunshi ta ce "Don Allah wai yaushe zakai aure ne na
k'osa naga matar ka muga yadda zata zauna dakai da wannan miskilanci naka".

Areef ya ce "Wai waya fad'a miki zanyi aure ne ni"? Granny ta ce "Haba jikalle na baka so
naga matar kace kafin na mutu, ko saina mutu sannan zakai auren"? Dariya Areef ya yi ya ce
"Granny karki damu ko kin mutu zan sa akai miki hoton matana har ka barinki, Granny ta tumke
fuskanta ta ce "Kaci Ubanka Areefu niza kai ma isgilanci"?
"Kawai dan nadamu da kayi aure, inason naga matarka da tattab'a kunne na" Dariya Areef ya
yi ya ce "Granny zanyi aure amman sai da sharad'i".

Granny ta yashe tsofen hak'ora yenta ta ce "Fad'in sharand'in Areefu ina jinka".

Areef ya ce "Saikin fad'amin idan anyi auren mai akeyi a cikin aure.

Dariya Granny ta yi ta ce "Abu mai sauk'i, zata dinga kulawa dakai kaima kana kulawa da ita,
sannan kuna kyautata ma junansu kusan darajar kanku sannan ku......

Saurin da katar da ita ya yi ya ce "Granny nifa ba wannan nake miki magana ba nasan wa'ina,
kawai inason ki fad'amin, ranar da aka kai maka mata bayan kunyi sallah kunci abincin, to mai
akeyi a gado har kaji ana cewa mace tasamu ciki"?

Granny tsuk'e baki ta yi ganin tambayar rainin wayan da yake mata, ta ce "Ban gane ba",
Murmushi Areef ya yi ya ce "Shikenan tunda baki sani ba kinga ba maganar auren kenan tunda
baza ki iya fad'amin abinda a keyi ba nasani koda nayi aure nima nayi asamu cikin harta aifa
miki tattab'a kunne da kike magana ba"..... [3/7, 9:41 AM] +234 803 231 7531: _Page 11&12_


Granny d'aska mishi duka ta yi a banyanshi ta ce "Areefu baka da mutunci wllh kaje ka
tambayi uwarka Fatima ko Ubanka Wazreeu, bani zaka zo kana wa wannan tambayar ba",
Areef dariya ya yi ya tashi yana ce wa"Tom nizan tafi duk lokacin da kika shirya fad'amin abinda
akeyi idan anyi aure nayi auren kuma ke nake son ki fad'amin ba wani ba, tunda ke kika matsa
akan nai auren, yanzun kuwan bazanyi aure ba sai na banzan sun..... Shiru ya yi ba tare da ya
k'arisa zancen bakin nashi ba, yai hanya fita a d'akin yana dariya k'asa k'asa.

Granny sakin baki ta yi tana kallon Areef, cike da mamakin rashin kunyarshi, , cikin d'aga
murya ta ce "Bara Wazreeun yazo anjima wllh saina fad'a mishi rashin kunyar da kake min,
kuma zansa ya nemo maka matar aure da kanshi koma wacce irice ita, Areef shima ya ce "Wllh
ko kin fad'a ma Daddy bazai tab'a yarda ba, kuma idan kina shakku ki fad'a mishi abinda nace
miki, kuma maganar zaki sa a nemomin mata tazo tagani Wllh da k'afarta zata gudu ma.

Yana fad'in haka ya fice a d'akin yabar Granny da sakin baki.

Granny ta ce "Oh ni Maryam Allah ya had'ani da jika mara kunya"

Areef d'akin shi ya wuce don maganar nan da yai da Granny har ya farajin ciwon kai wllh, shi
inba dole ba bayason magana mai tsaho, da itace daman kawai yake iya dogan magana, itama
saboda surutunta akan yai aure ne.
_________

Yau ne ukun Abba, Alhamdulillah yanzun Nadrah ta fara dawowa yadda take, amman kullun
wayarta a kashe yake, Yasir kullun sai ya kira amman wayar a kashe gashi be masan gidansu
ba ya shiga damuwa da tashin hankalin ina zai ganta, don Nadrah kaf samarinta ba wanda
tabari yasan gidansu.
Kullun Maman Shahid saita shigo da yake ga gida ga gida ne, Nadrah kuma ta fara sabawa
da ita duk da itad'in bamai son mutane bane, amman harga Allah Maman Shahid ta shiga ranta,
gashi a haife ta haifeta amman sun zama kamar k'awaye.
---------
Areef kuwan tun ranar idan ya kira Safnah bata d'aukar wayarshi.

Safnah a ranar kuwan tunda ta farka daga baccin wahalan daya d'auketa, ta kwashe kayanta
ta saka ta d'auki kud'in da ya ije mata tabar gidan don ta ce duk sonda take ma Areef ta hak'ura
dashi, daya kasheta da ranta gwanda ta rabu dashi gaba d'aya ita kad'ai tasan wahalan data
sha a hannunshi.

Areef kuwan sha'awa ya sashi gaba, da daddare da k'er yake iya bacci ga tunanin nonuwan
Nadrah sunki fita a idanunshi, gashi bai masan ina zai ganta ba, balle ya huce haushinta da ya
keji dako da k'arfine wllh sai ya cita, tunda ta hanani sukuni a rayuwarshi gaba d'aya, tunda ya
ganta komai nashi ya rikice mishi ga b'acin ranta duk yai mishi yawa, jiyake da zai ganta
kasheta ne kawai bazaiyi ba, da irin cin da zai mata, ga Safnah bata d'aukar wayarshi balle ya
rage zafi.

Ammi tana zaune a Parlorn, akai knocking k'ofan Parlorn, izini ta bada aka shigo, Salisu ne
bodyguard d'in Areef, gaida ita ya yi sannan ya ce "Hajiya nasamo asalin wacce yarinyar da
address d'in gidansu.

Ammi da sauri ta ce "Salisu da gaske"? Salisu ya ce "Eh Hajiya", Ammi ta ce "Yar wacece
kuma a ina take, Salisu ya d'an ya mutse fuska sannan ya ce "Hajiya yarinyar fa, ba yar kowa
bace asalima mutane da yawa sunce basu masan daga ina suke ba, sunce basu wuce 2 years
da dawowa unguwar ba, ba wanda yasan asalinsu, don sunce min yarinyar ma kamar maza
take bi, sunanta Nadrah Babanta ya rasu yau ake ukunshi, kuma bamasu kud'i bane kawai
suna zaune a k'aramin gidane mai ciki uku da bayi biyu a ciki, kuma ita take biyan kud'in hayan
gidan ma.

Ammi cikin had'e fuska ta ce "Ita harta ma isa tai ma son d'ina haka, daman matsiyaciya ce
ma"? Salisu ya ce "Haka ne Hajiya tsiyatar ma harda karuwanci ta keyi".

Ammi ta ce "Salisu jira ni na d'auka Veil d'ina a upstairs, muje ka kaini gidan wllh yau sai ta yi
kwanan cell ba ruwana da yau ne ukun Babanta.

Dad'i ne ya lullub'e Salisu koba komai zata gane kurenta kodan marin da tai mishi, Ya ce "To
Hajiya a fito lafiya, Ammi ta haura upstairs da sauri.

Areef yana kwance a bed d'inshi, wayarshi ta fara ringing, dubawa ya yi yaga number
abokinshi ne Yasir, d'auka ya yi ya ce "Sorry Yas", Yasir Murmushi ya yi wanda sautinshi ya fito
har wayar sannan ya ce "Haba my Friend yau 3 days kana Abuja ko ne mana ba kai ba Ko"?
Areef ya ce "Yasir nace maka sorry" Yasir ya ce "It's okay, yanzun kana inane"? Areef ya ce
"ina gida", Yasir ya ce "Baka da lafiya ne kodai abunne ya motsa naji muryan so slowly"?,
Ajiyar zuciya ya sauke "Eh" kawai ya ce "Yasir ya ce "Oh God, ina Safnah ko ba kayi waya bane
da ita"? Areef ya tab'e baki kaman yana ganinshi ya ce "Itama ta gudu", Yasir ya ce "kaman ya
itama ta gudu, How comes"?

Areef ya ce "Yas Kai kasan ba macen da take iya jurewa dani wurin sex, damun fara zakaga
suna min kukan na kyalesu su sungaji, kuma baza ka k'ara ganin su ba, Safnah ce kawai take
ita d'auka na to itama tun randa nadawo muka had'u yanzun bata d'aukan wayana, kuma kasan
bazan iya kad'an ba na kyale ba abinda zai min.
Yasir ya ce "Ohh my friend sorry, yanzun meye solution akan wannan matsalan"? Areef ya
d'aga ka fad'a kaman yana ganinshi, Kaman yasan abinda ya yi kenan ya ce "My guy akwai
wata BABY ZUMA ina son ya yarinyar nan kaman raina, wllh ta iya harka sosai kuma bata tab'a
gajiya idan kunayi ita kad'ai ce zata iya d'aukanka nasani, domin Baby zuma jaruma ce sosai
gata da d'an k'aran dad'i Areef wllh ka d'an d'ana zumanta baza ka tab'a iya rabuwa da ita b....
Areef ya da katar dashi don baya son surutu ya ce "Ya take ya yanayi k'iran jikinta ya ke"?
Yasir yasan bayason mace mara k'iba sai katuwar mace.

Ya ce "Eh tana da k'ira mai kyau tana da manyan nonuwa kuma tana da manyan d'uwaiwuka
sosai, sai dai bata da k'iba ne sosai, kuma gaskiya yarinya ce, baza ta wuce 18 years ba,
amman tana da kayan alatu da kake so a jikin mace".

Yasir yasan yana ma Nadrah son gaskiya ne, amman yadda ya keson Areef ko matarshi ne
ya gani ya ce yana so, wllh zai iya bashi ya cita muddin zai sashi farin ciki.

Tsaki Areef yaja mai k'arfi mtswwww, Sannan ya ce "Yas amman baka da hankali ko kad'an,
manya mata wanda su keji da kansu sun kasa d'auka na sai kwailace zata d'auke ni"? Kar kasa
na balla musu yarinyar mutanen, kuma ni kasan bani da ra'ayin mace mai irin shekarunta da
k'iranta, inason mace katuwa ce mai manyan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login