Showing 3001 words to 6000 words out of 13755 words

Chapter 2 - Binta Yar Jagaliya Book Compelet

11 Aug 2026

312

sauri driver sa ya jiran sa ya buɗe mai gidan me zaman banza ya shi ga

"Oga ina zamu?,

Shiru yayi na wasu sa ƙanin san nan yace

"Kura international airport ,



Musa driver yace



"To,


driver yace domin in da sabo ya sama da halin sa tun mahaifin sa na da rai shi yake kai shi ko
ina yanzu shekara goma sha bakwai yana tare da shi yana jin dadi aiki da shi yana girmama
tsofan sa hawa kan lafiyayyan titin da zai sada shi da airport da yake yanzu gari yayi duhu an

kusan magarib sosai ya buɗe ido yake ganin komai na garin kura sun zo kusa da government
house gani yayi an tare hanyar ana taron siyasa ga yan shaye shaye da yan daba sun tare
hanyar suna ta busa hayaƙi

Kau da kai yayi yace

"We yau she za a de na wannan siyasar ne ?"

Aikuwa wannan siyasar gari nan sai addu'a

Allah yasa mu dace

"Amin ya Allah ,

Ammasu mai tasa sun lalata ƙasar nan

Shiru yayi yana ɗan ne a wayar shi shaf ya manta da zan can yayi fallowing ɗinta harka
business ɗin sa yake isa airport sukai nan da nan aka yi mai tarba me kyau sai nan nan ake da
shi prevent set aka kai shi nan jirgi ya tashi sai ƙasar limon driver sa ya yo gida da motar da
yake shi kaɗe zai je ban da shi headphone 🎧 yasa a ƙunnan sa bawe waƙa zai jiba a'a karatun
Alkur'ani mai girma yake ji lumshe idanuwa yayi yana sauraran a hankali yake motsa labɓansa
yana bi a hankali har suka iso ƙasar limon a hankali yake tattaka stairs case ɗin jirgin yayin da
brief case ɗin na hannu zan wata kyakkyawar motar baƙa har ta glass ɗin baƙi ne yar gidan
Benz ta tsaya a gaban sa

security ɗin sa suka tare shi saboda irin ciƙar da akai a waje tarbar sa sosai ya shiga mamaki
saboda shi be sanar wa kowa zai zo garin ba tuni security suka shiga tare hanyar shiga cikin
sauri ya shiga mota driver da Hajiya ta turomai ya ja shi yana fita sosai mutane suka rufe shi
hannu ya ɗin ga ɗaga musu ganin irin soyayyar da suka nuna mai
ya ciro kudi wanda shima besan a dadin su ba ya ɗin ga watsa musu har ya samu hanya jilibal
j.r.a ya nufa da shi unguwar wance da wane duk wanda kagan shi a unguwar to yaci ya tada kai
anan zone 1 nan faɗar shugaban ƙasa take shi kuma yana zone 2 a gaskiya iya tsaruwa limon
ta tsaru yawa a ƙasar waje kake jami'an tsaron sai yawo suke da bindigu tsayar da su Ku kai
katin shi ya ɗauko na shedar shi ɗan cikin gun ne yasa suka barshi ya shiga amma ko tsutsune
ba su yarda da motsin shi ba sai sun harbe shi da yake ba sabo kullum da irin wa'yanda za'a
kawo


gaban wani tamƙameman gida suka tsaya sojojin dake tsaron gidan suka buɗe mai suna sara
mai da yake mahaifin shi babban soja ne lokacin mulkin soja ya ruƙe kasar na shekara bakwai
bayan ya sauka farar hula ta ƙarɓi mulki tun da lokacin soja be ƙara ƙar ɓa ba har kawo i yau
gidan girma gare shi ga an ƙawata shi

Kai kace wata ɗaulal ƙasar larabawa kake parking space suka nufa yana dai dai ta tsayuwar
motar sa ya fito a cikin nutsuwa yake tafiya har ya isa ɓangaran hajiya Turai tsayawa a
kwatanta ƙyan gun ɓata baki ne sallama yayi


cikin fari'a yar shekara sittin taci doguwar riga ta tsadar diyyar atamfa tayi dauri irin maryam a
bacha

hannayan ta tayi jan kunshi wata budurwa ce a kusa da ita ƴar kimanin shekaru goma sha tara
taci fitted gown ta wani material baƙi an mai adon flower golding colour hannun ta ruƙe da
tamfatsi tsiyar waya tana video a tiktok ganin sa yasa ta ƙasai cikin ƙissa tace

"Your welcome back my big brother,

ɗur ƙusawa yayi ya zauna a lallausan carpet cikin girmamawa da ƙaunar mahaifiyar sa yace

"Barka da dare hajiya da fatan na same ki lafiya ,

Tace

"Lafiya qalau alhmdllh da baka dawo ba na sami sauki kwana biyu na ci gishiri ne shi yasa
hawan jina ya tashi ,

Allah ya ƙara sauki

"Ameen azzam baka ga yusrah ba ?"

Cikin nuna tsananin biyayya ga mahaifiyar sa yace

"daman bata koma ba?,

Eh ta dawo nan saboda zama ni kaɗe ba dadi ga kai kaƙi aure balle in Sami jikokin da zan ɗin
ga gani suna ɗebe min kewa su ramlat suna nan zuwa suma

Shiru yayi domin beji dadi ganin Hajiya Turai tayi zance auran sa a gaban yusrah

Ga abincin ka a dining room ko sai kayi wanka ne

''eh ga magarib an kusan kirawo wa ,

Okay a fito lafiya

Ameen ya ce ya tashi ya nufi wata ƙofa inda ta nan ne zai isa shashin sa yana shiga bedroom
ya nufa ya cire kayan sa ya shiga toilet wanka yayi ya fito ya shirya cikin jallabiya brown colour
ya feshe jikin sa da tsadaddun turarurruka masu kyau da tsada tuni yake fidda ƙamshi me dadi
counter din sa ya ɗauka ya fito a hankali yake motsa baƙin sa yana tasbiyi sai ka kula sosai
sannan zaka gane baƙin sa na motsi central mosque ya nufa

masallacin fadar shugaban ƙasa da yake an kusa kiran sallah da yake ba jami'yar su bace ke
mulki sun gaisa da abokan hamayya sun gaisa cikin mutunta juna

(Wani abun sai mu talakawa in mutum baya jam'iyyar da kake ka dau gaba da shi kenan har
abada wani har jafa'i kake jamai mu dena yarda masu mulki suna gwara kanmu alhalin su nasu
a haɗe yake siyasa daman ita mugun wasa ne)

Sai bayan sallar Isha'i ya dawo gida kai tsaye dining room ya nufa abinci ne sunfi kala goma
ajere da sauri yusrah ta taso ta cire rigar dake jikin ta yan zu doguwar riga ce me roba duk ta bi
jikin ta ga uban farce da tasa yawa me shirin shan jini tace

"Bara inyi zuba maka ,

Da sauri ya ɗaga mata hannu ya nuna mata hanya

Wasu kwallace ne suka toro a idon ta ga yahun bakin ta da ya ƙafe jiki a sanyaye ta juya tana
juya ɗuwawu

taɓe baki yayi domin ko a jikin sa shi yana mamakin yan matan yaxu su dinga yiwa maza tallan
kan su lemon kwakwa ya zuba ƙadan sai farfesun hanta wanda yaji albasa da kayan ƙamshi ya
zuba kanda ya fara ci


bayan ya gama ya ɗauki tissue ya goge bakin sa ya nufi bedroom ɗin Hajiya Turai domin yi
mata sallama akan daduma ya yatarar da ita tana addu'a zama yayi a ƙasa suka shafa tare
yace

"Hajiya sai dai safe,

Cire hijab ɗin ta tayi tace

"Har ka gama ?"

Eh zan je in ƙwanta gobe zan je store ne saboda a ƙwai sababbin kayan da nayi order to sun zo
tun waccan satin ina so in rabawa yan kasuwa ne be dace in roƙe Kaya ba bacin ana nema

Hakane Allah yayi albarka ka

Ameen baffa yace ki fito da kuɗi kimanin biliyan hudu

"To, kawe tace mai

Tashi yayi ya nufi shashin sa shirin kwanciya yayi kasan bacci yasan ya kashe lamp ya mai da
dum light yayi addu'a ya kwanta ya ja blanket ɗin sa ɗaya wayar shi ya ɗauko ya buɗe tiktok ya
nemo sunan ta duk wani video nata iya fusƙarta kawe take nunawa tsaki yayi yace

Allah ka rabamu da fitinar zamani ka mar a mafarki yaga yusrah ita da wani namiji suna kiss
ɗin juna sosai hankalin sa ya tashi

Wannan kenan. 10:30 pm

Zabga ƙamahi take kai kace ɓarin turare tayi a kayanta abaya ce baƙa yar Turkiyya sai taunar
chengum ta ke ba kwalliya a fuskar ta amma tayi kyau mayafin a bayar ta sashi a kanta kashin
kanta ya sha gyara kowa sabgar gaban sa yake a gun masu shaye shaye nayi masu soyayyar
shan minti nayi masu rawa nayi masu shan shisha hayaƙi ta ja ta fisar tace

"Wallahi Binta kina ban mamaki ya kamata ki amince da muƙatar Alhaji kin san kuɗi ba matsalal
shi bace ,

Dena danna wayar ta tayi tayiwa ƙawarta ta banzan kallo tace

"Rufy bani da wata daraja da ƙima sai wannan mutuncin nawa ba zan rabawa kadangarun
bariki ba insha'Allahu sai na kai shi gidan mijina yar da zai kalleni da mutunci sannin kanki ne
kinsan mumsa kanmu a wahala duk wani mutumin arziki baya kallon yar tiktok a matsayin me
mutunci wasu ma kallon mushurukai suke mana dan haka
Wallahi ƙar ki ƙara yimin wannan zanca balle ni da duniya ke kallo na karuwa ga shi wannan
najadun tsohon ya ƙara zubar min da mutunci yau Wallahi su nusi sun shiga ukku we harni zasu
yiwa kahu video yana Bara sun sa yace ni yar sa ce bana bashi komai shi yasa yake bara shi
yasa yau ko Kabo na ban bayar ba sun bashi kuɗi dan su cimin mutunci,


Gaskiya basu kyauta ba

Hango su tayi da sauri ta tashi ta nufi tabirin giya ta fasa ɗaya ta nufi kansu tuni komai ya tsaya
aka kashe kiɗan saboda ƙar fasa ƙwalba da a kaji wayan da suka dade basu zo club ɗin ba yau

sun zo domin sun san a kwai drama tun har neman magana yasa su nusi suka taɓo yar gaban
goshin gwamna.........

*


Bourn page


Cikin sauri rufy ta kamo ta cikin Muryar wanda ta sha tayi manƙas tace


"Haba sister wannan ba girman ki bane kina da yara kisa suci uban su me akai akayi su nusi ko
followers 1k basu da shi sun taɓo kine dan ki kula su suyi suna ,

A jiyar zuciya ta sauke ta yar da ƙwalbar a ƙasa ta ɗauki jaƙar ta rataya ta dubi nusi tace


"Za mu haɗu ko ba a nan ba kin san bana barin bashi ƙaramar arniya ki bari sai kin kai sannan
sai ki taɓo ni ƙanne mata ido ɗaya tayi ƙas da hannu,

Wani irin ihu gun ya ɗauka suka ci gaba da rawar su

Ita kuwa fita tayi ranta a ɓaci jin horn tayi da sauri ta juyo

Wani matashi ne ya ci asƙin nan na yan isa ya leƙo da kansa yace

"Hey Beb how you doing ?,


Cikin ɓacin rai ta buɗe gidan gaba ta shi ga ta saki a jiyar zuciya ta biyu tace

Jazzz kai ni gida raina a ɓace yake


Wata ƙwalba ya ɗauko yace

Kullum ina faɗa miki in kina shan wannan ba ke ba ɓacin rai

Cikin I don't care manner tace

"Jazzzzzzz Please ai sai ɗauƙar hakki yayi yawa ƙarshe in shaye shaye yayi min yawa in hauka
ce ko ? to ba haka nake ba nasan mutuncin kai na ,

Murmushi yayi yasa

waƙar simi me taken love don't care ya saki ya fara tafiya a hankali yana bin waƙar juyowa
yayi yace

Okay Alhaji datti yace min
yau 12:00 ki same shi a government house

Ɗa gowa tayi tace

"I don't have any time,

Da katawa yayi da bin waƙar yace

"Why not?,

Banyi niya ba kasan we yana so in ƙarɓi ƙwangilal ɓata wannan pro 'azzam Bilal mu'azzam kura

Kina tsoron sa ne

Dariya tayi tace

"Ko ɗaya sai de ina tsoron Allah kasan fa sharri zan mai ,

Dariya yayi har da ruƙe ciki sai da ya gama sannan yace

"Beb tsoron Allah fa kika ce ai Wallahi da gani har ke ba batun tsoron Allah a rayuwar mu kin
san kafin izo nan daga ina nake hmm Allah ya kyauta na birni ya cuci na ƙauye ,

ai kasan duk iskancin mutum akwai wan da ya fi shi wata ƙila kai kafi ni

Hmmmm kee uhmm ai Wallahi ko bokan daji haka ya ganki ya ƙƴale

Wani kallo ta yi mai tace


Uhmm haka kake gani ni Yanzu so nake in zub da makaman yaƙi na gaji Wallahi


"Ya kamata in karatu ne in roƙe kalaman ki sau nawa kike faɗar haka,

Rufe sexy eyes ɗinta tayi tace

"A kwana kin nan Wallahi ina yawan yan mafarkai ko da na tashi bana gane komai ina tsoron
wani abu ya faru fa bana ganina a wannan duniya a wata daban nake gani na fa ga wani mutum
bana iya ganin fusƙar sa sai de bayan sa ,


"Hhhhhhhhh ko suruki na ne?,

Hmmmm ka dena daukan magana ta wasa jazz

"To Allah ya kawo mafita,

"Ameen,


zo muyi video yau in rikita fans ɗina kin san wasu cewa suke we bakƴa video da namiji

Hmmmm kawe ta ce

Iphone 15 ya ɗauko ya shiga tiktok yace

Hey fans gani ga Princess bintu

Murmushi tayi tace

Hey fans yau gani ga jazzzzzzz nan yasa musu waƙar salim smart me taken labarina baya
zama nawa inhar bake tariyi na sukai bi waƙar dai dai gidan su ya tsaya yace

''beb gobe in dawo ?'

Ba zan fita gobe ba

Okay bye

Bye fito wa tayi tsaki ta ja ganin yan zaman sha isaka da yake zafi ake suna zaune suna hira da
munafurci canza taku tayi tafiyar ta tayi sai ƙas ƙas taƙalmin ta keyi

Wani daga ciki ne yace


Allah ka shirya mana zuri'a

Juyowa tayi ta ɗage glass ɗin ta sama tace

"Amin dan karuwa uban ka yasa kwabashu me huta ,

Tuni sauran sukai shiru domin sun san tsaf zata zage su

shiga soron gidan su ta shi ga ta ƙunna fitilar wayar ta da yake ba huta da sauri ta tsaya ganin
meragaje da saurayinta ɗantala suna manne da juna cikin ƙunar rai tace

Dan uwar ka a she baka da hankali tunda har ka iya zuwa gidan mu kana nema ka lallata
meragaje rayuwa

Jikinsa rawa ya fara yace

Dan girman Allah ki haƙuri

Uhmmm ke kuma shiga gida ko inyi kasa kasa dake kai kuma zamu haɗu a way zanyi maganin
ka

Ki yi hakuri

Baza tayi mai

Meragaje ta shiga gida da gudo tana kuka

Cikin sauri uwani ta fito tace

Meragaje lafiya kike kuka

Koroni tayi muna tare da ɗantala we zai lallatani

Kan uban can ita daga ina take ke gwara kina gida ita fa

"Daga gidan uban ki ,

Hantar cikin uwani ce ta kaɗa batayi zatan zata jiba ta zata ta tsaya suyi tujara da ta saba ashe
ta shigo

cikin sauri ta kama hannun Meragaje suka shiga ɗaki


Kama ƙugu tayi jin alamar ringing a jaƙar ta da sauri ta ɗauka ganin sunan yasa ta ja ƙaramin

tsaki ta ɗaga tayi shiru

"Haba Binta kin sa fa dake muka do gara na tabbata in ki kayi wannan aikin Wallahi za mu sami
kujera kin san fa ni zan fito ta karar gwamna nayi miki alkawarin biliyan shidda har da mota
wacce ba kowa ke hawan ta ba,

Shiru tayi ta shiga tunani anya kuwa za ta bar kuɗin nan tana da buƙatar nemo mahaifin ta
saboda rashin kuɗi

bata sami zuwa Saudiyya ba domin mamanta har address ɗin sa ta bata kawar da wannan
tunanin tayi tace

Amma Alhaji datti baka ganin duniya zata zage ni sannan taya zan kulla mai sharri har a yarda

Wata irin shu'umar dariya yayi yace


Wannan ba matsala bane domin kinsan na iya kulla sharri da maƙirci zamu kulla mai gadar zare
kuma keee zaki je zan baki karamar camera ki sa a jikin ki tunda Allah yayi miki halitta da zaki
ɗauki hankalin duk wani ɗana miji in de me lafiya ne


Samin gu tayi ta zauna tace


"Alhaji tsiraici na zaku nuna wa duniya akan mulki tab Wallahi da na san Wannan banzar
maganar zaku zomin da ita Wallahi da tuni na daɗe da dena harka da ku kai hmmmm,

Kin daka ta kiji mana ko fusƙarki ba wanda za a nuna sannan kuma za'a rufe jikin ki kawe
hugging ɗin sa zaki yi kin fahimta sannan sai kinyi taka tsantsan muna sakin video nan zaki
dawo gidan gwamnati da zama


Okay na yar da


Yauwa ko ke fa kashe wayar tayi ruwa ta ɗiba ta zuba a buta ta nufi bayi bayan ta fito ta tora
ƙofar ɗakin ta da sauri ta kunna fitilar wayar ta wa zata gani cikin baƙin ciki tace


"Kut melesi jajar uban can Wallahi yau kowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0