Showing 12001 words to 15000 words out of 19801 words
Chapter 5 - Tawa Ta Sameni 3 by Halima k Mashi .pdf
nace kunzo lfy,yace lafiya,ina
mmn Sagir?nace tana Sallah mama ta fito suka gaisa
da har nace ni ba ranar zan koma ba mama ta bude
min wuta dole na bisu, Yaya Kabir yasa an gyara gidan
an share shi,na zauna a falona ya shigo kusa dani ya
zauna nayi kamar ban ganshi ba yace Iman kin canja
min sosai yanzu ba kya kula dani kamar da shiru na
mishi ya jawoni jikinshi tashi muje dakina mu kwanta
nace kayi hakuri ba zan iya kuma kwana dakinka ba,
yace kina hauka ne ko? nace ba hauka yace ya zaki ce
ba zaki kwana dakina ba alhalin ina mijinki? nace
yaynmu ina ganin girmanka kar kasa na gaya maka
magana, yace gara ma ki gaya min dan shiru shirunki
ya soma cutar dani ya cigaba ina matukar bukatarki ba
zan iya jurewa ba, na soma kuka ina fadin dama nasan
jikina kake so hakika iyayenmu sunyi kuskure da suka
zata kaine zaka rikeni amana ashe ba haka bane.......
Ya tare ni wayace miki ban sonki? fadin son da nake
miki kauyanci ne kin gani in za kiyi magana ki daina
kawo maganar so....da kana sona da ba kaini an cire
min ciki ba ina son abina kila ma shi ne kadai kwaina a
duniya tunda baka sona shi yasa baka son hada zuria
dani,yace ba zaki gane bane shi yasa amma ynxu na
yarda komai kika ce ki min afuwa nayi kuskure,shiru
nayi mishi gami da shigewa bedroom.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Har azumi ya riskemu bamu jituwa da shi,yayi
naki,karshe ma ya shareni,ina komai,girki da sauran
aikace aikace, girkin ma nawa nakeyi tana na ta, kowa
ran girkinta ta sama mijinta,duk da yaynmu yana
kokarin ganin kar Mimi ta gane sai da ta gane,don haka
take ta shigewa yaynmu gami dayi min kallon
banza,yaynmu yayi siyayya irin na neman lada su
gero,suga, madara ya aika kowanne gida,wato gidan mu
da gidansu Anty Mimi kai harda babana,haka har sallah
ta gabato ya mana siyayar kayan sallah ya sai ma yan
uwa da abokan arziki sannan ashe ya biya musu
ummara shi da Anty Mimi,ko ita ma bai gaya ma ta ba
sai da abin ya gabato, murna ta dinga yi tana waya
tana gayawa kawayenta da sauran danginsu,ni ko sai
nayi kamar banji taba dama ranar nice da girki,yana
shan ruwa a falona ni kuma na idar da sallah ya dubeni
kiyi hakuri ba zamu je umra dake ba sai wata shekarar
in Allah ya kaimu,bace Allah ya sanya alkhairi na
tashi,da za su tafi yace komai na dangane da abincin
sallah yaya Kabir zai kawo sannan ya bani kudi nace to
ka san dai da sallah zani gida da gidan babana har
gidan kawu malam ya dubeni ban ce ki fita ko inaba,
haushi ya kamani, dama ina ciki gashi sai yayi ta jan
Anty Mimi suna wani soyayya a gabana dan naji haushi
ni ko sai na tashi na basu guri,na dubeshi gsky zanje
yawon sallah tun da nazo gidan nan ban taba fita ba
sai sanadin ciwo kusan shekara sai ka ce matar kulle
yace tun da ba matar kulle bace ki je ai zan ji lbr na
kara fusata nace ba fa siyana kayi ba hasalima ba gori
ba ganina kayi kawai an kawo maka shi yasa kake
wulakantani,yace Zauna ki gaya min me na miki?
kuskure daya na san na miki kuma na baki hakuri ni
nan da kika ganni kece mace ta farko bayan uwata da
na taba ba hakuri kuma kin ki ki hakura dadin abin ba
ke kadai gareni ba,abinda kike rowa ki jika ki sha ga
tsinuwar malaiku da kin bari ma cikin da kike fushi
kanshi da yanxu kin maida wani,raina ya kuma baci na
shige bedroom ina kuka.Tunda suka tafi kullum sai yayi
man waya wata rana in dauki wata rana na ki dauka,
dama dady wajen Haj Yaya suka kaishi,ko shekara bai
yi ba watan shi tara amma yana tfy.Da sallah ina zaune
gida dan ma yan yawon sallah sunxo min sosai Jamila
muna tare da ita tana tayani aikin sallah,shima yaya
Kabir yazo da Zee dinshi,babana ya aiko min da kudi
da kaji har da zannuwa ni da Anty Mimi har da Yaynmu
ranr baba uwa tazo da yaranta biu sun min wuni, Mami
da Amira rana daya suka zo min,mun sha hira har
dare,ita bikinta bayan sallah da Gidadonta,Sallah ta
wuce da kwana goma sha daya yaynmu suka dawo ko
waya bai min ba ranar ina daki ina karanta littattafan
da na ba Amira ta siyo min,na fito zani babban kicin ne
sai naga mutane baje a falo,na tsaya ina mamaki
araina nace lallai yaynmu,ya dubeni yace kin tashi?ko
ba barci kike ba,ko tanka mishi banyi ba.Da daddare ya
shigo ya kawomin tsaraba na ce ya barshi na gode
bana so ga mamakina bai tsaya roko na ba yace to shi
kenan ya dauka ya fita.Satinsu daya suka soma shirin
komawa nace tab ai ko wannan karon za'ayita, tunda
Anty Mimi ta gama makaranta to ita ma sai dai ta
zauna amma barina jira ya kare dan wulakanci sai da
ana saura kwana biu su tafi sannan ya sameni a
bedroom yace ke jibi zamu koma don haka sai ki
rubuta abinda babu,na mike nace to ai nima na gaji da
zaman gidan sai ka maidani ga iyayena ko ka nema
min makaranta sai da ya harareni sama da kasa
sannan yace makaranta ki daina tunanin ta kin gama
karatunki ki tind na baki dama tun ba yau ba na
lallasheki amma kika ce ke aure,dama na ce kiyi kuka
da kanki dan haka ai aure kika zaba shi zakiyi,nace to
haka ake aure?yace tambayi kanki ya juya ya fita na
fada kan gado sai kuka.Shima dakinshi ya nufa yaya
zaiyi da yarinyar nan?shi dai yana sonta tsananin
bukatarta ne ya ke hana shi zama kusa da ita yayi
lallashin ya bi ta fada a banza to wai shi yaya zaiyi
ne,ranar da zasu tafi ko kofata ban bude ba ina jin
yaynmu yayi ta dukan kofar amma naki budewa a raina
kuma na kuduri aniyr in dai ya tafi to zan shiga
makaranta abuna sai dai in ya dawo ya sakeni,Alhj yayi
mashi waya lokacin suna tare da mama yace yayi sauri
yaje fita zaiyi kasuwa yaynmu yace ku tafi inaga sai
gobe tafiyar nan,sai gobe! Alhj ya bukata yacigaba
dama vakuyi bookin jirgi bane?yace nayi bookin din sa
Alh matsala ce a gidan nake son warwareta kafin na
wuce Alhj yace kai da waye?ni da Iman ba ma wata
babbar matsala bace,Alhj yace Iman?to menene?
yaynmu yace ka bari ba wata matsala bace mai girma
alhj yace to tunda ka dage kan cewa ba wata matsala
bace to baka da gsky yaynmu yace ina dai zuwa suna
aje waya mama ta dubi Alhj tace me yake faruwa dasu
iman din?Alhj yace shirmen abdulrahman ne jiranshi na
tsaya yi muyi sallama don jiya bamu hadu ba ynxu na
mishi waya yana cewa warware wata matsala yake son
yayi tsakaninshi da Iman nace wace matsala ce yaki
fada shine nace bashi da gsky,mama tace kar kace
haka tukunna ina zuwa ta fita sai dakinta,layin yaynmu
ta kira tana tambayarsa abinda yake faruwa yace mata
ba komi dama yana sonyi sallama dani ne kuma na
kulke kofa naki na bude,mama tace yayi tfyrshi yace ba
dama na tafi ba tare da nayi mata sallama ba,mama ta
samuAllhj ku saukeni gidan Iman din dan nayi waya da
yaynsu ynxu bansan me ake ciki ba.sai naji waya tana
ringin na tashi na dauka sunan mamana na gani na
dauka nace mama,tace bude min kofa,Jikina ya soma
rawa gabana na gaduwa nace to ina bude kofa mama
ta shigk yaynmu ya biyo bayanta kafin nayi magana sai
jin saukar mari nayi gau!mama ta sakar min gami da
fadin ashe baki da mutunci?kin kama kofa kin rufe
ashe kece ma mijin?haka na koya miki?ko haka kika ga
inayi?ni kam sai kuka nakeyi ta kuma tasowa tana
kokarin cire wayar cd na ruga bayan yaynmu ina cewa
mama kiyi hakuri ba zan sake ba na daina yaynmu yace
Maman Sagir kiyi hakuri bafa wani abu tayi min ba kar
ki doke ta kiyi hakuri mama tace ai sai naga ta baka
hakuri da sauri nace yaynmu kayi hakuri ba zan kuma
ba yace na hakura dama ba wani laifin kirki bane,mama
tayi waje ta tafi na fada kan kujera ina kuka,yaynmu
yazo ya rungumeni ta baya yana ce min kinga kinsa
mmn Sagir ta bugar mani ke ko?cikin kuka nace ba kai
bane ka kirata ba ni abinda kayi min ban fada ba sai
kai ne kaje ka fada mata yace no ban fada mata ba
ban san yanda akayi tajiba,naci gaba da kukana, wayar
shi ta soma ringin ya dan sakeni ya ciro wayar a
aljihun jeans din shi ina jin shi yace mimi menene?ina
zuwa mana haushi ya kamani na mike na nufi bedroom
kan gado na fada ina kuka ya shigo ya jawoni jikinshi
yana fadin na gaji da fushin da kike yi dani ki fada min
wai me kike so nayi miki?ko meye fada min zan yi maki
indai zaki huce, yana magana hannunshi rike da fuskata
yana kallona ido cikin ido yace gaya min ko in ciro
kaina in baki?hawaye suka zubo daga idona yace bana
son ganin hawayenki fa ya dkra harshensa a kan
lebena yana zagayawa dasu a hankali ya isa har bakina
gsky yayi missn dina a lot nan da nan ya rude cikin
kankanin lokaci ya rabani da kayana ya shiga sarrafa
albarkatun kirjina sai da na ga ya gama fita hayyacinsa
sannan na janye jikina na koma gefe na kudundune guri
daya a wahalce yace menene kuma?na soma kuka yace
oh my God kar ki min wannan horon pls cikin kuka na
ce baka ce in jika abina insha ba,sorry da wasa nake
maki,ya iso gurin ya jawoni zo in sha miki ai ke na san
ba zaki iya sha ba,ni zan sha miki ko?haka yayi ta
ribatata gami da lallashina kauna da soyayyar shi din
nan mai tsada ya nuna min na sha wahala a ranar a
hannunshi tun ina yin kawaici sai nima ban san sanda
na ba da kai ba
Yaynmu kenan zuma neshu,ga zaki ga harbi,bayan
lafawar komai sai ya kwantar dani saman cikinshi yana
cewa Iman kin yarda in tafi ko a'a?in kince kar na tafi
na zauna fuskata a tamke nace ni zan hanaka tfy?to
mu tafi duka,ni ba inda zani yace fada min me kike so?
nace ni makaranta nake son shiga yayi shiru na wani
lokaci sannan ya kara rungumeni tsam har ina murna
na sha zai ce ya amince amma sai naji yace Iman ki
cire maganar krt nan na gaya miki kin bar daman ki tun
baya dan haka ynxu ki daina wannan batun,cikin muryar
tausaya nace dan baka sona ko?haka Aunty Mimi da
yake kana sonta ai ka barta tayi a cikin turawa ma
yace kin ga ita tana cikin karatunta na aureta bayanda
za'ayi na hana ta kema da kinbi shawarata a wancan
lokacin da kinzo kina krt haka nan zan daure na barki ki
karasa amma ynxu u a too late sai dai kiyi hakuri in da
wani abin da kike so sai ki gaya min ko menene ynxu
zan maki shi sannan ki daina cewa bana sonki a ganina
kauyanci ne in tsaya ina fada maki irin son da nake
maki jikina da idanuna in kin duba sun isa ke abinda
ma kike min in wata ce da sai ta gane kuskurenta ynxu
tashi ki shirya zaki bimu ne?nace ni fa ba zanje ba
haka yayi ta lallashina sai da ya ga na dan sauka
sannan ya nufi dakinshi dan yin wanka,Aunty Mimi
dake zaune a falo tana ganinshi sai ta mike tana fadin
Honey wannan wane irin wulakancine, daga ka shiga
sallama har nayi wanka na shirya baka fito ba da ace ni
kake jira da ynxu ka hau fada da yake....ya katseta
ynxu sai ki jirani nayi wanka ya wuce ta bishi,wanka?
wanka fa kace?tana tsaye dakin ya fito ta dube shi
tabbas wanka yayi ta ce lallai dan jaraba da masifa an
shiryama sai da aka tsaya fitina,ya dubeta ke dawa
kike?tace wanda ya tsargu yace to inma dani kike ai ba
zina nayi ba,tace aikin banza in kuna son ku burge sai
ka tasa ta a gaba ku tafi tare yace ai dan tace ba zata
bane,fushi da takaici ya kamata ta dube shi tace to
nima na fasa zuwan sai ka tafi da ita yaja tsaki yace to
ai ni da zuwanki da rashinshi duk daya ne dan
banbancin kadan ne kina can ma ba abincin kikeyi ba
komai ni nake ma kaina kwanciya kawai ke hadamu an
ce miki ke kadai nake aure?haka suka ci gaba da
hayaniya ni ban sani ba ina daki na fito wanka na gama
saka kayana kenansai gashi, bai min magana ba kai
tsaye ya wuce gurin ajiye kayana ya shiga fito dasu
kusan kala biyar ya jawo jakar tfy ya zuba takalma uku
sai kayan shafe shafe na kan madubi na ya diba ya
zuba fuskarsa a murtuke tsoro ya kamani na sha zai
maidani gida ne ya sakeni,ya dubeni tashi mu tafi cikin
tsoro na ce ina?tsawa ya daka min tashi mana jikina na
bari na dauki hijabina na bishi ya kashe kayan wuta na
fito yaja kofa muka fita muka hau motarsa yaja sai da
mukayi nisa sannan ya dauki wayar shi ya kira yaya
Kabir ya tambayeahi yana ina ne?yace yana gida yace
mu hadu airport ka karbi mot,Kabir yace ynxu ma haj
tace in zo in kaita gidanku naga Mimi tazo wai ka
bugeta yace shareta Kabir Haj kuma kace mata na
wuce,ina ji ban tanka ba abinka da aikin kudi nan da
nan akayi mana komai na tfy har kabir ma yazo suka ta
kai kawo har komai ya kammala sai gani tsuru a jirgi,
tfy ta tafo sai gani a England, tun da muka sauka
motar club din su ta zo daukar mu,ashe gidane na gani
na fada,bayan na tashi daga barcin gajiyar hanya nayi
wanka yaynmu baya nan na sa riga da siket na less,ya
shigo da ledoji,kin tashi big girl nace ni ce big gal?
tsokanata kawai kakeyi,yace ai kin ma fi big gal zoki ci
abinci nasan yunwa kike ji ko ,muna ciye ciyenmu yana
tsokanata da yan wasanni,rayuwarmu abin sha'awa, tun
safe nake tashi lokacin yanagurin motsa jiki,inshiga
kicin in hada mana break inyi wanka,kwalliya sosai
nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da
yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal
kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton
yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai
yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito
sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake
amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big
gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa.
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Tunda nazo bai taba barina na fita waje ba haka baya
bari nazo in wasu abokanshi sunzo sai na sa hijabina,
in nace ya kaini yawo sai yace baya son mutane suna
ganin mashini,shine yayi ma mama waya da baba yace
musu mun wuce,kafin ya dawo da rana na gama abinci,
haka in dare yayi bana wasa da cikinshi yaci muna hira
tare da yan wasann,i in lokacin kwanciya yayi in sheka
kwalliya tare da sa turaruka kala kala masu
kamshi,bana sa komai a jikina in shige jikinshi mu
kashe juna da sayayya. kafin sati nayi kyau, kullum da
daddare in ya fita sai yazo min da kayan sawa kanana
masu kyau takalma da kayan shafe shafe,ranar ina
kwance ina kallo a falonmu sai naji ana kwankwasa
kofa ina budewa sai naga Adams da shj da wata
yarinya ta wuce sa'ata nace ku shigo ku zauna,suka
zauna kan kujera sai da nayi hidima dasu sannan muka
gaisa, na kula Adams baya son mu hada ido ko yana jin
kunyata ne oho?nace Adams wannan ce madam din?
yace eh itace sunanta Aisha, yau satin mu daya da
zuwa,Maska yace min da ke yazo shine na kawo ta ku
yi sabo ynxu zan barta anan saboda muna da wani
zazzafan wasa karfe daya,nace to nagode,mun yini da
Aisha har dare na fahimci tana da kirki ga saukin kai,
tunda ta ga irin hidimar da nake shiryama Yayan mu sai
tace tana son ta ma Adams girke girke amma bata iya
ba ko zan yarda tana zuwa kullum ina koya mata nace
babu matsala ta sanar da mijinta nima zan sanar da
Yayan mu......
Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu
nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com
Kokuma ku kasance taredamu a facebook
https://mbasic.facebook.com/HAUSA-
Novels-389304544597988/?
_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347
Tawa Tasameni3-03
Posted by ANaM Dorayi on 09:47 AM, 09-Jan-16
Under: TAWA TASAMENI
__________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________
Mamidhaku da Aisha sosai cikin yan kwanaki, yau
watan mu uku da zuwa kasar nan nayi kyau fata ta ta
kara murjewa sai sheki da kyalli na keyi, komai na ya
kara cika,na fito wanka na gama shafe shafena wani
wando na sa iya gwiwa ya dameni,rigar bata kai cibi ba
sannan wuyanta babbane dan duk albarkatun kirjina
gasu nan a waje,ana gani irin kwalliyar da yaynmu ya fi
so in yi mishi shi yasa baya shigowa da kowa sai ya
shigo ya duba dan ya san ina mishi yanda yake son
anina,ina kwance ina taunar cingam naji tsayuwar
motar shi ta window na leka ya fito cikin blue din jc
adidas da farin takalmi a kafarsa,ita ma motar
kyakkyawa fara tas,samanta a budw daga nesa kamar
ta wasan yara,ya sabo wata jaka adidas dince a
bayansa, komai yaynmu yake yi ya amshe shi gashi mai
kyau ina son guy din nan,tunanina ya katse sanda ya
danna ,intercom na bude