Showing 6001 words to 9000 words out of 12378 words
Chapter 3 - Tuzuru Book Complete By Mrs Sadauki
tayi ta koma ɗakinta tayi sallah ita ma kafin ta fito falo.
Waleed na dawowa daga masjid ya kira Faruk babu jimawa ya zo,cike da tausayi ya ke kallon
ƙanwar ta sa kafin ya dubi Waleed yace "yanzu ya ne za'a yi?"sai da ya rufe system yace "ita
abokiyar Nabeelar na ke son gani akwai tambayoyin da zan yi mata ,sannan ya kamata a nemo
likitan ƙwaƙwalwa ya duba min Nabeela kamar abun ya fara zame mata physichique ne"ya ida
maganar a raunace wanda hakan yasa Faruk kafe sa da ido karon farko kenan da ya taɓa
ganin ogan sa cikin yanayin rauni.
Ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "in shaa Allah,yanzu ita Nabeelar nan za'a barin ta?"Waleed
yace "a'a hôpital za mu kai yanzu doli a duba kwanyarta ni sam ban samu nutsuwa da wannan
yanayin na ta"ya na maganar ne tare da satar kallonta kafin ya miƙe tsaye ya buɗe drower ya
fito da wata rigar sanyi,kanta ya tallabo da hannu ɗaya ya saka mata rigar sannan ya cirata
sama ta miƙe tsaye amman idonta a rufe "Beelaaa,Beelaaa"ya rinƙa faɗa ya na bubuga
kumatun ta luuu tayi ta ida faɗawa jikin sa "ka gani ko?har yanzu ta ƙi tashi"ya faɗa ya na mai
saɓata da kafaɗa ya nufi waje Faruk na take masa baya.
Mami da Su Amal duk suka miƙe su na kallon ikon Allah,cikin motar shi ya sakata ba tare da ya
jira Faruk wanda ke yiwa Mami bayani ya fita a guje bai zarce ko ina ba sai babbar asibiti ta
Maradi...
***GHANA
Cike da zallar haɗama irin ta *TUZURU* ya ke romance ɗin ta,Fannah kuwa an yi tsit duk an
laushi sai aikin lumshe ido da sake ƙanƙame Abbas ta ke.
Karon farko a rayuwar sa da ya taɓa ganin sandar girman sa a miƙe,cike da ƙwarin gwiwa na jin
shi ma ashe namiji ne ya tunkari masarautar ma'aurata sai dai ko kafin ya yi yunƙurin shigarta
abar ta kwanta lagaf doli ya ja ya kwanta ya na mai rungume Fannah.....
Jikar Rabo ce í ½í¸Ž
[20/12 à 13:28] Mrs SADAUKI í ½í²«: *TUZURU*í ½í¹Š
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI í ½í²«✍í ¼í¿»```
☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE 9-10*
Yunƙurawa tayi za ta tashi Abbas yayi saurin riƙota ya na kuma ƙara sakata ƙirjinsa,bayanta ya
fara shafawa Fannah tayi luf ta na jin wata irin kunya.
Ɗan zameta yayi daga ƙirjinsa ya na mai kai kansa tsakiyar dukiyar Fulaninta,wani irin abu ya
ke ji ya na taso masa sam bai taɓa tunanin haka rayuwar aure ke da daɗi ba sai yau.
Hannunsa ya kai gun da ya ke ji duk duniya babu abinda ya kai su daɗin taɓawa,Fannah ta ja
numfashi tare da kai hannunta bisa na shi dan a yadda ya ke massaging su ji ta ke kamar za'a
cire mata rai.
Gemun shi ya fara goga mata a fuska kafin ya lalubi bakinta ya kamo halshenta ya na mashi
shan minti,bayan sa ta ɗora tafukan hannuwanta duk biyun wanda sanyin saukar su ya sa
Abbas jin wani abu cikin kwanyar sa bai san lokacin da ya ida hawa duka jikinta ba hakan da
yayi shi ya baiwa erection ɗin sa dama gogar gabanta wanda anan take kuma ya erection ɗin
ya kwanta,kasancewar Abbas ba'a hayyacin sa ya ke ba shiyasa sam bai lura da hakan ba.
Nishi Fannah ta fara ta kuma ƙanƙamesa yayinda ta ke karɓar saƙon *TUZURU* wanda ya ke yi
san cike da zalama da jin abinda ba'a saba ji ba.
Tsawon minti talatin ya na abu ɗaya kafin ya mirgina gefe,tashi tayi zaune ta na kare ƙirjinta da
hannu.
Za ta sauka daga bed taji dishashiyar muryar sa ya na cewa "ina za ki?"cike da kunya tace
"yunwa na ke ji"yace "ok ki dafa da ni akwai komi na buƙata da na shigo da su "ba ta ce komi ba
ta jawo hijab ta saka kafin ta wuce toilet wanka tayi sannan ta ɗora masu jalof ɗin taliya tare da
kifin gwangwani.
Ta na gamawa ta nufi ɗaki dan shaidawa Abbas,sunne kai tayi ganin ya na nan kwance yadda
ta bar sa ya na wasa da sandar girman sa.Ganinta ya sa shi saurin tasowa "babyna mu ɗan
ƙara yin romance sai mu ci abincin"bai jira cewarta ba ya cire hijab ɗin jikinta zanen da tayi
ɗaurin ƙirji ya warware ya jawota ya fara komi a zafafe har sai ya samu nutsuwa sannan ya
barta.
Wanka suka shiga inda ya tsare Fannah akan tayi wankan tsarki ya gani,ba ta ko iya ba sai da
ya koya mata.
Riga da sket na atamfa ta saka yayinda Abbas yayi zaman sa daga shi sai gajeren wando sai
kace tsohon kwartoí ½í¸¹
Abincin suka ci cikin plate guda, Fannah kuwa sai mamakin Abbas ta ke ta na kuma yin tunanin
zuci "oh ashe haka auren ya ke da daɗi?amman ko mi ya hana Abbas aure bayan kuma ya na
son abun?"murmurshi ta saki ba tare da ta sani ba ta na dariyar Abbas ɗin yadda ya sauko cikin
ruwan sanyi.....
***MARADI
Cike da ƙwarewa Dr ke duba Nabeela yayinda Waleed ya kasa ya tsare ya ƙi gusawa har sai da
Dr ya gama komi yayi mata wata allura,sai da ya cika wasu takardu sannan ya dubi Waleed
yace "général a gaskiya sai a hankali dan kuwa ta shaƙi hodar sauƙinta dai ba ta sha ta
ba"Waleed yace "ka na nufin kwanyarta ta taɓu?"kai Dr ya girgiza yace "a'a sai dai da wuya in
za ta iya cire abun ga rai dan ba ƙaramin firgita tayi ba,sannan ya kamata a kula da ita sosai ta
yadda ba za tayi kaɗaici ba balle har ta tuna da abun"numfashi Waleed ya furzar yace "shi
kuma wannan barcin?" "Yanzu za ta tashi da zarar ta ji ta cikin ruwan sanyi,jira ni za'a haɗa
ruwan cikin bawo sai ka saka ta"kai kawai Waleed ya jinjina ya maida duban sa ga fuskarta.
"Kamar ina sonta kamar ina tausayinta"ya faɗa a zuci,babu jimawa Dr ya shigo yace "yauwa
ɗaukota"da "ok"ya amsa kafin ya ɗauke ta cak ya fita da ita zuwa inda Dr yayi mashi iso.
Ƙaton baignoire ne(bawon wanka)cike da ruwan sanyi har da ƙuraƙusan ƙanƙara,sai da rumtse
ido sannan ya saka ta ciki.
Kamar wani kifi haka ta fara wutsilniya kafin Dr yace "sakarta ta yadda kanta zai lotsa cikin
ruwan"da sauri Waleed wanda ke tallabe da kan Nabeela ya kalli Dr,kawar da kai Dr yayi ya jin
wani haushin yadda Waleed ke tattalinta kamar ƙwai.
A hankali ya zame hannunsa daga ƙasan wuyanta,kanta yayi ƙasa kafin ruwa su rufe
fuskarta.Wani irin cirowa tayi ta na sauke numfashi tare da fitar da wani huci mai zafi,ƙuri
Waleed yayi mata ita ɗin ma shi ta ke kallo bisanin ta fara rawa sanyi sai kuma atishawa mai
game da haɓo,nan ɓaƙin jini ya shiga fitowa ta hancinta.
Murmushi Dr yayi ya na cewa "alhamdullah on a réussir"jin lafazin Dr ya ɗan kwantar da
hankalin Waleed ya shiga wanke mata jinin.Fitar Dr yayi ya baiwa su Mami damar
shiga,taimaka mata yayi ta fito daga cikin ruwan sannan ya fita shi da Faruk dan ba ta damar
canza kayan da Mami ta kawo.
Kamar wata marainiya haka ta zama so silencieuse,Dr ya sake dubata kafin su ɗunguma zuwa
gidan su Faruk.
Momy tuni ido sun yi yaushi saboda kuka,Nabeel ma ba laifi an ɗan taɓa.
"Ikon Allah"Faruk ya faɗa a bayyane ganin Nabeela ta shige jikin Waleed sai wani riƙe muscule
ɗin sa ta ke,can ƙasan maƙoshi ya furta "kije gun Momy ta duba ki"kai ta girgiza ta na jin zuciyar
ta na dokawa da ƙarfi ta na kuma tuna shawarar da ƙawarta Balkis ta bata na kawai ta
shaidawa Waleed ta na son shi in kuma ba ta iya furtawa to ta shaida masa ta hanyar shigewa
jikin sa.
"Allah dai ya ƙara tsarewa ai shikenan babu abinda za'a ce sai alhamdullah tunda bai cimma
burin sa ba"cewar Mami ta na mai miƙewa tsaye ta na kallon Waleed wanda kallo ɗaya za ka yi
masa ka gane duk a takure ya ke cike da kunya.
"Tashi na kai ki ɗakin ki ni wucewa zan yi"ya faɗa ya na mai miƙar da Nabeela tsaye ganin sam
ba ta da niyyar sakin sa,babu muso ta bi shi sai da suka shiga ɗakin ya turniƙe fuska ya dawo
sak général Waleed ɗin shi yace "ke ki nutsu ban son iskanci sai wani naniƙe ni kike a gaban
mutane salon ki sa Mami ta tada min ƙayar baya,sannan kuma wannan ƴan banzan rigunan da
kike sawa ɗamami in na sake ganin ki da su sai na saɓa maki kuma daga yau kar na kuma
ganin ki babu hijabi ko kuwa cikin gida ne stupide girl kawai"tunda ya fara magana ta kafe sa da
ido ta na kallo ko ƙyaftawa ba ta yi,ƙasan zuciyar ta kau fal farin ciki saboda wanda kake so
kawai kake kishi dungure mata goshi da yayi ya maidota cikin nutsuwarta kawai sai ta turo baki
"kin wani tsare ni da wasu ido naki kamar na fara,in kika sake turo min wannan bakin mai kama
da na tsuntsu sai na cire sa"ya na gama faɗa ya harareta tare da fita waje sai wani ƙara shan
mur ya ke.
Sallama yayi masu Faruk ya rako sa zuwa mota inda Mami ke tsaye ta na jiran sa.Tunda suka
kamo hanya ya lura Mami na satar kallon sa,kasa daurewa yayi ya furta "Mami"a shagwaɓe,
murmurshi tayi tace "uhum ɗan Maman ?"murmushi mai sauti ya saki ya shafi sajen sa yace "na
ga ki na ta kallona ko nayi kyau ne?" Mami tace "um sosai tayi maka kyau a matsayin mata wlh
koko dan ita ma tuzuruwa ce"dariya Waleed ya shiga ƙyarƙyatawa kafin yace "kai Mami
duka-duka 23 zuwa 24 years ne gare ta fah"Mami ta ja baki tace "uhum shine kake kare ta"shiru
yayi bai ƙara cewa komi ba har suka iso gida.
Tun kafin su ƙaraso kukan Auta Amal ya tarbe su,A'isha ce ta danneta sai kishi ta ke kamar
Allah ya aiko ta.
Ba tare da tunani ba ko kuma tambayar ba'asi Mami ta ciro rallonge ta shiga zabgar A'isha ,gefe
ta koma ta na mai cigaba da kuka yayinda Mami ke labtar A'isha.
Waleed ya riƙe rallonge ɗin ya na cewa "haba Mami ko tambayar mi ya haɗa su ba kiyi?"
Cikin kuka A'isha tace "wayata ta saka a cikin ruwa wai sai ta yi experience in itel ta na da ƙarko
kamar iphone"kallon Amal Waleed yayi da sauri tayi baya ta laɓe bayan Mami ta na matsar
ƙwalla ita ma Mami ta wani sha kunu a doli ba'a taɓa autar taí ½í¸¼
Ɗaki Waleed ya wuce ya na tunanin matakin da zai ɗauka a kan Amal dan kuwa alamu sun fara
nuna sangarcewa za ta yi.
Toilet ya shiga,ɗan ƙaramin tsaki yaja a zuci yace "ta wani ƙwaƙume ni ba doli na ɓata jikina
ba"ya faɗi haka ganin liquide ɗin da ya fara ɓata mashi wando.
Wanka yayi ya ɗauro alwala yayi Sallah isha'i,bayan ya salamce ya ɗaga hannun sa sama ya
na cewa "ya Allah ni bawan ka,kai ka hallice ni,ka raine ni tun ina ciki har na girma, Allah ka
bani ni'imomi da duk ɗan Adam ya ke buƙata,ka bani hankali,idon duba,kunnuwan ji,ina
tafiya,ka bani lafiya babbar ni'imar kuma ka sa na zamanto Muslimi Ya Ubangijina ina godiya da
wannan manyan ni'imomin"tsayawa yayi kafin ya cigaba da cewa "Allah nayi imani kai ne
mamalakin komi ,kai ke bada ni'ima kai ke ƙwacewa,Ya Allah ina tawasli da sunayen ka
kyawawa wanda ka ambata da wanda kuma ka barwa kan ka sani Allah ka cika min burina na
alkhairi da wanda na sani dan wanda ban sani ba,ya Allah ka bani ikon yin aure da mace tagari
mafi alkhairi gare ni...."
*Free page ya kusa ƙarewa*
*Ga masu son fara payement za ku turo 200₦ ta wannan account ɗin*
3184721842
Bala Maryam Mikailu
First bank
Sai ki turo shaidar biya ta wannan number +22795045822
Ƴan Niger kuma carte airtel za ku turo ta numéro na +22795045822
Jikar Rabo ce í ½í¸Ž
[21/12 à 12:46] Mrs SADAUKI í ½í²«: *TUZURU*í ½í¹Š
```Love
and
romantic story```
```MRS SADAUKI í ½í²«✍í ¼í¿»```
☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*
_______________________
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I selling MTN data with this cheap price*
*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*
*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*
*PAGE 11-12*
Zama Waleed ya gyara ya na duban Balkis ƙawar Nabeela wacce ke bayanin yadda abun ya
faru kamar haka "cewa yayi ya na sonta shine tace ta yaya malami zai so ɗaliba ita sam ba ta
yarda ba,to daga baya sai ya nuna zai rinƙa bata maki kullum 20/20 to shine fah ta yarda har
suke text wani sa'in kuma ya na kiran ta to shine daga ƙarshe yace zai rinƙa yi mata exercice ta
yadda za ta gane sosai ko an tafi examen ba za ta samu matsala ba shine fah yau mu ka shirya
ni da ita mu ka tafi school to sai ni na tsaya shan ruwa pampo ita kuma ta wuce classe ɗin da
mu ka gani a buɗe tun zuwan mu.Ni kuwa ina gama shan ruwa na lalaɓa ta baya da nufin yi
masu hoto a tare dan kawai na rinƙa tsokanar Nabeela dan na san ba ta son Mr Omar to kawai
sai na ga ta na kiciniyar ƙwatar kanta shi kuwa sai,sai..."sai kuma ta ƙyale ta na yin ƙasa da kai.
"Sai mi ?"Faruk ya tambaya dan kuwa ya lura Waleed ba zai iya cewa wani abu ba a yanzu
saboda ɓacin ran da ya bayyana ƙarara kan fuskar shi.
"Sai ya sa hannun shi cikin rigarta ya na taɓa ta"Balkis ta faɗa ta na sunne kai dan kunya shi
kuwa rumtse ido yayi ya na jin wata azaba kamar garwashin wuta na taso mashi a zuciya.
"To bayan nan bai yi mata komi ba?"Faruk ya sake tambaya ,kai Bakis ta girgiza tace "da ya ga
za ta ƙwace kanta ne ya fiddo wani mouchoir (ƙyalle)daga aljihunsa ya kai ga hancinta to shine
fah ita ta kai masa halbi ga gaban sa ya saketa ita kuma ta fito a firgice ta na gudu ba tare da
taji kiran sunanta da na ke ba,ko da na kusa kawowa inda ta ke sai na ga wannan cewa da
Waleed ya sakata a mota"ajiyar zuciya Faruk ya sauke yace "ok tashi mu tafi na mayar da ke
gida"ta miƙe tsaye tare da fita, Faruk ya dubi Waleed yace "ya kake gani mu tafi da ita can
makarantar kamo shi malamin ko kuwa?"kai Waleed ya kawar kafin yace "babu buƙatar hakan
tunda ta faɗi sunan shi da matière ɗin da ya ke koyawa wannan ma ya isa" da "ok"kawai Faruk
ya amsa ya fita.
Tawagar sojoji ce ta ratsa cikin harabar makarantar sai jiniya ke tashi kai kace yaƙin duniya ne
za'a yi.
Direct administration suka nufa, Faruk ya shaida ma Directeur sunan Mr ɗin da suka zo nema
ba tare da ɓata lokaci ba kuwa Directeur yayi masu iso har izuwa classe ɗin da Mr Omar ke
bada cours.
Gaban sa ne ya faɗi ras ganin sojoji ba ko ƴan sanda ba,babu ɓata lokaci soja biyu suka tisa
ƙeyarsa zuwa mota nan fa ɗalibai aka fara cecekuce tuni ƴan matan sa uwanda ya ke baiwa
note kyauta suka fara hasaso ƙila wata ya ɓata asirin sa ya tonu.
Waleed
Karon farko a rayuwar sa da ya kunna sigari ya na sha,sam zuciyarsa da ƙwaƙwalwar sa sun ƙi
aminta ko in ce sun ƙi karɓar wannan kayan takaicin na taɓa dukiyar Fulanin Nabeela da Mr
Omar yayi.
Tsabar baƙin ciki har wani ƙoto wuyan shi ya ke,sigari kawai ya ke sha amman sam ya ƙi jin
sassaucin da mutane ke faɗa na sigari ta na kawar da souci .
Cike da mamaki Faruk ke kallon sa,wai yau général ne ke shan sigari alhalin kullum cikin yi
masa faɗa ya ke akan ya bari saboda ta na taɓa lafiyar mutum.
Da sauri ya ƙarasa tare da riƙe hannun Waleed wanda zai kunna sigari a ƙalla tafi ta goma
tunda ga toton ta nan birjit a gaban sa,ɗago jajayen idon sa yayi ya watsawa Faruk su
"muƙuttt"Faruk ya haɗiye yawu baki na rawa yace "ga fah shi can tun ɗazu mun zo da shi"jin an
ambaci maƙiyin sa ya sa shi miƙewa tare da yar da karan sigarin ya fara takawa cikin izza na
jaruman maza. Ɗakin horo ya shiga,bakin ƙofa ya tsaya ya na ƙarewa Mr Omar kallo wanda ba zai wuce
shekaru talatin zuwa da biyar ba,dogo ne ɗan gaye mai kyau da saje amman mumunan
aƙidarsa ta zubar da ƙimar sa.
Ganin Waleed a tsaye kaɗe ya saukarwa da Mr Omar faɗuwar gaba har bai san lokacin da
fitsari ya kubce masa cikin gajeren wandon da aka bar shi da shi kawai ba.
Ƙanƙance ido Waleed yayi ya na kuma sake kallon sa da kyau,Faruk ya shigo shi da wasu soja