Showing 21001 words to 24000 words out of 26465 words
Chapter 8 - Auren Kaddara Ko Biyayya Book Compelet By Biilyn Abdull
d'ad'i yace my beauty 'yar rigima..
Cikin kunnanta yace my beauty!!! tashi kiyi sallah, kinga kina k'ara makara, tasa hannunta
dasauri ta toshe kunnanta,yacire hannun yana fad'in places, ta bud'e ido ta lumshe, yamik'e
yana fad'in inazuwa, bayin yashiga yahad'a ruwa mai zafi yasaka detol aciki,sannana yadawo
wajanata.
Yad'agota tashi muje kinji autar baffa, tafara kukan shagwab'a yaya please kabarni barci nakeji.
"To tashi idan kinyi sallar basai ki koma ki kwanta ba, takuma kwanciya.
"yace okey bari nahawo gadon sai ak'ara irin najiya, dan nakula baki gaji ban....
Aikafin ya rufe baki ta mik'e zaune, ya d'auketa gaba d'aya yana dariya, kedai matsora ciyace
my beauty, itakam tasa hannu tarufe fuskaí ½í¹ˆ........
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
54 «*****» dakansa yagasata tana kukan shagwa6a, shikuma yana aikin lallashi, ya taimaka
mata tayi wankan tsarki, atawul yanad'ota kamar wata jaririya, yadire ta akan gado, riga yaska
mata tai sallah shikuma yanufi kichin.
Break ya had'o mata mai sauk'i, ta idar tuni harta kwanta akan sallayar, tafara barci, yatada ita
yabata, kad'an taci tace ta k'oshi, bai takurataba tunda lalla6ata yakeyi, yabata magani tasha
suka koma kan gado, yarungume matarsa suka lula duniyar barci.
Sai k'arfe 11:am suka tashi Munneerah ta shiga wanka, shima yatafi d'akinsa domin yin wankan,
dukda batajin dad'in jikinta haka ta daure tagyara d'akin fes,ta kwalliya mai sauk'i, tana fesa
turare ya shigo jikinsa sanye da wando iya guywa, da k'aramar riga tashan iska ya rungumeta ta
baya my beauty kinyi kyau, ALLAH yabani baby mai kama dake, tasa hannu tarufe fuska, yay
dariya cikin kunnan ta, ai yanxu my beauty babu xancen kunya ko, ita dai hannunta yana kan
fuskartaí ½í¹ˆ tanad'an murmushi, yakama hannunta zomuje kiyi break ko??
"Yaya break kuma waye ya dafa?
"Ya d'anja hancinta daga gidansu mom aka kawoman, ta zaro ido waje , ginsu mom kuma
yaya?
shima yazaro ido yanda tayi eh gidan su mom my beauty, haba yaya maimakon katasheni na
girka"
"Yaja hannunta suka nufi falo yana fad'in waneni dasaka my beauty aiki a wannan rana mai
tsada, ai yau ranarkice, my Angel.
Dakansa ya bata break d'in, kai jama'a yau naga tattali da tarairaya, iri iri da salon so.
~~~~~~~~~~~®
Hakarayuwa tacigaba da tafiya agidan dady, suna zuba soyayya kamar zasu cinye junanasu,
sun iya tattalin junansu, wannan yasa kishiyoyinta auka k'ara tsananta kishi akanta dukda
atsakaninsu ma babu zaman lafiya kullum fad'a kamar kaji, gashi kullum iyayensu suna k'itsa
musu mugayen halaye, iyayensu mazakuma kullum burinsu tayaya zasu mallaki dukiyar dad,
shikuma su kaudashi a doron k'asa........
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
09093044460
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
55 «******» yaukam na iso amakare dan natarar da maigin har yafita, dukda da alama ba a
6angaren Munneerah ya kwana ba, tana cikin bayin d'akinta tanata wanke kayan dady, sai dai
na lura kamar dauriya takeyi, kawai dankamar batada lafiya, lokaci lokaci takan d'an cije
le6enta na k'asa, sai kuma tacigaba da wankin.
Dahaka dai harta gama wankin tadawo palo tazauna, tana kallo, gani nai tamik'e da gudu tanufi
bedroom d'inta, niko nabita, tana zuwa, bayi tashige ta shiga kwalaya amai, kamar zata
zaxxagar da kayan cikinta, tayi sosai har k'arfinta yak'are, inason zuwa na taimaketa, inatsoron
kartace daga ina, saina hak'ura na tsaya inakallonta.
Dayake jarumace haka ta daure tagyara jikinta da inda6ata, tafito ta kwanta kan gado barci ya
kwasheta
" sai k'arfe biyar dady yadawo yaje 6angarensa yay wanka, yanufo d'akin Munneerah,
danyau ad'akinta yake, yasha mamaki dabaiganta apaloba sai ya nufi bedroom d'inta, a'a my
beauty lafiya kuwa barcin da la'asar????
Yak'arasa jikin gadon ya ta6a wuyanta zafi rau, ayya my beauty zazza6i yake damunki shine
baki kiraniba, bai tada'itaba yanufi masallaci.
Saida yadawo yatada ita, ta tashi tana fad'in lah yaya yaushe kadawo ban saniba, kuma baka
tadaniba??
"Shikam cikin tausayi yake kallonta, yace jekiyi sallar, sai naji abinda yake damunki"
Bayan ta idar da sallah tazo zata zauna kusa dashi yajawota saman cinyarsa, my beauty mike
damunki ne ??
"Tad'an yatsina fuska ALLAH yaya nima bansa niba saidai kawai 'yan kwa nakinnan banajin
jikina dai dai wlh, yakuma matseta ajikinsa my beauty kona samu beby ne????
billy
{Mrs Abdus'salam}
í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
09093044460
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
56 «****» hannu tasa tarufe fuskan ta í ½í¹ˆ, kai yaya ni bani dakomai,
Yakama hannunta yana dubawa, kai my beauty gsky ban yardaba, akwai ajiyana acikinnan
naki, yafad'a yana shafa cikinnata.
""Ta k'ara tura kanta cikin k'irjinsa tana wata 'yar darya, wadda yakejinta har cikin tafin
k'afarsa, yaja ajiyar zuciya, yana k'ara manneta dajikinsa, har saida tad'anyi k'ara.
Kinga tashi muje d'akaina na dubaki, dan nasan irin maganin dazan baki.
Ta mik'e cikin sanyin jiki, dan itama tayi laushi,suna fitowa saiga husna tafito daga b'angaren
ikilima,
Munneerah tafara k'ok'arin kwace hannunta dagana dady, shiko yak'i sakin hannun,
"Husna ta kallesu taja tsaki, da sauri dady yace wakikema tsaki??
"Husna tace wanda ya tsargu mana""
Yafara k'ok'arin kwace hannunsa dagana Munneerah, zaikaima husna duka, Munneerah
tarik'eshi sosai yihak'uri yayana, dukan mace babu kyau, kaifa mai hak'urine, minene tsaki
dahar zai b'ata ranka, tasumbaci hannunsa, kaga muje kadubani,taja hannunsa suka nufi
b'anharan sa.
Dagudu husna tanufi 6angarenta tana kuka, wai ita yazatayi da wad'annan tsinannun matanne,
tasan tana son dady, tana kuma kishinsa, bakama shegiyar Munneerah d'innana wlh ta tsani
yarinyarnan, tayi alk'awarin sai Munneerah tabar gidanana, itada ikileema, dan Abdul'aziz
natane ita kad'ai,
Koda suka shiga d'akin Munneerah rarrashin dady tak'arayi, tare dafad'a masa magana mai
dad'i, daga nan akazarce soyayya, saida suka soyu a soyayyarí ½í¹ˆ, sannan ita Munneerah
ma abin kunya yabata, shikuma yashige bayi yana mata dariya.
"Ya fito,"
Yace" tashi kishiga wankan.
Tatashi tana kare fuska, tashige bayi,
Ya girgiza kai yana murmushi, my beauty sarkin kunya, ALLAH yasa ki haifa mini yara masu irin
halayenki k'anwata, nagodema dad, da mom, da baffa dasuka za6a minke amatsayin mata,
ALLAH yasada su da aljannarsa.
Tafito d'aure da guntun tawul, yabita da kallo, saiyaji wata sha'awar ta kuma bijiro masa.
Itama tad'an kalleshi, ganin ya tsuruma idani yasa tad'au hijjabin sallarta dake d'akinsa tarufe
jikinta da sauri, dantasan k'arshen zancen.
Ya lumshe ido, yana d'an murmushi........
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
57 «****» Munneerah dai ciwo yak'ara karfi harsaida ta kwanta asibiti 2days, ciki ya bayyana
d'an wata biyu.
Karkuga murna wajan dady, za'asamu d'a, mom kullum tana hanyar gidan dan duba
Munneerah, dad ma yazo dubata sau uku, shima yayi farin ciki zai samu jika, daga tilon d'ansa
namiji, mai kuma biyayya agareshi.
Mutanan yola dai basu saniba, su ikileema kam jin maganar cikin nan yatada hankalin su, suda
iyayensu, da kakarsu, sunanan sun bazama bin malamai da bokaye, dan a6ararda cikin,
Mom tace yadawo da'ita gidansu, sai cikin yayi kwari, tadawo, dady yad'an sosa kai, mom, idan
tataho wazai rink'a yimini abinci??
"Mom tayi dariya, babana indai dan abincine kullum zamu rink'a dafawa da kai anan, kuma
baga ma matanka nanba, ai suma zasu rink'a dafa maka""
Dady yakuma sosa kai to mom aikuma........ sai kuma yaya shiru.
"""Sai kuma mi?? babana k'arasa mana"
"Yatashi yafita yana dariya.
Mom ma dariyar takeyi, ALLAH ya shiryaka babana.
Yola.... matan su sadiq ne suka haihu suduka, dady yace Munneerah ta shirya suje.
Aiko tadaka tsallen murna ta ruk'unk'ume shi, yarik'eta sosai, ke bi ahankali baby na baiyi
k'wariba, karki zubarmin.
Kai yaya ina murnanefa, ya sumbaci bakinta ai bakinkine murnar, saima afasa.
Tashagwa6e fuska yi hak'uri yayana na bari.
Ranar juma'a suka tafi yola, harsu mom, da 'yan biyu , suna a air port, Munneerah taga mai
agwaluma,
Tace" yaya dan ALLAH kasiya min,
Yace" mizan siya miki??
Tace" agwalu6a, yay dariya agwaluma sunanata ba agwalu6a ba.
Mom tace, kairat taje tasiyo mata.
Dady yaja hancin ta, babyn nanfa yacika kwad'ayi.
Mom tayi dariya, to ai babana cikinka ya biyo, lokacin da'ina da cikinka, haka narink'a
kwad'ayinnan, ai har namafi Munneerah.
Gabad'aya suka sa dariya har kairat data sayo agwaluma,
Badad'ewa ✈ yad'aga zuwa yola.
Sun sauka yola gidan su Munneerah, dagudu Munneerah tashiga cikin gida tana ihun kiran
ummanta, ummanta tafito daga bedroom d'inta tana fad'in muryar wa nakeji kamar autana,??
Taje tashige jikin umma, umma tarungumeta sosai tana murnana ganinta.
Su mom suka shigo sunama Munneerah dariya, umma tasaketa tana fad'in, a'a kice hardasu
haj. Bilkisu, nan suka zauna ana gaisawa, dandanan aka cika musu gaba da kayan ciye ciye.
Mama kishiyar umma ma tashigo suka gaisa, dady kam tuni ya wuce wajan abokansa, suna
can gidan jafar anata kwasar hira,Bayan sun gama suma suka nufi gidan masu jegon.
Gidan su jafarne k'arshe, su Munneerah suka shiga palon yayan nasu dan sugaishe da su, suka
gaisar dasu suka fito.
Safwan ya kalli dady, brother naga 'yar yarinyaka kamar mai cikifa??
"Dady ya hararesa to d'an sa ido wayakai idonka gurin"
Gaba d'aya sukasa dariya.
Jafar yace d'an uwa yaushe ka afka,?hardasu tsaraba, kace kwallonka tashiga raga.
Dady yace daga kai sai mai tsaron gida na buga ai, suka kuma saka dariya suna tafawa.....
~~~~~~~~~~~~~~~
Dan ALLAH kuyi hakuri wlh banida isashshiyar lfy, shiyasa 2days banyi tpy ba, yauma
kad'anne, amma zuwa anjima idan naji karfin jikina zankuma turowa, FORGIVE ME MY
SISTER's í ½í¹�í ½í¹�í ½í¹�í ½í¹�.
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
09093044460
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
58 «******» washe gari akayi sunan yaran, yaron ya sadiq, yaci sunana muh'd, sunan baffa
kenan, yarinyar ya jafar kuma, khadija, yaron ya safwan, muddansir.
Da yamma akai shagalin suna gabad'aya a gidan baffa masu jegon suka dawo, dankar
arabama mutane hankali, dangi duk anhad'u ana barkwanci, anty lubna ta kalli Munneerah, tace
auta 'yar yarinyar Abdul, kokema RAINON NAKI YAKEYI??
Anty zainab, tace wana raino kina ganin ciki anty lubna, Munneerah tasa hannu tarufe fuska í ½í¹ˆ
saboda kunya, kai anty nibani dakomai fa.
Anty jidda tai dariya ko auta ?
Munneerah tad'aga kai tana rufe da'idanunta.
Ana cikin haka saiga ya safwan da dady sunshigo.
" anty lubna tace yauwa k'anina dama kai nake nema.
"Dady yace to anty aigani"
Ta nuna masa Munneerah í ½í±‰í ¼í¿»í ½í±©í ¼í¿¼dama canayi ashe mun samu k'aruwa??
Yay dariya yana sosa k'eya, kai anty kina neman magana dai kawai", suka kwashe da dariya
duka d'akin.
Dady yakamo hannun Munneerah, kinga taso my beauty, dama kenaxo nema.
Dariya sosai 'yan d'akin suke musu, shiko yaja matarsa suka fice, d'akin ya safiq nada suka tafi,
suna shiga ya rungume abarsa, yana wani maida numfashi, da sauri da sauri, my beauty I
MISS U""
"I MISS U 2, my yaya"
Yacurota daga k'irjinsa, ya sumbaci goshinta, nifa yakama acanxa mini wannan yayan gsky.
Ya xauna bakin gado ya zaunar da'ita akan cinyarsa,yana shafa cikinta, my lovely children ykk,
2days bamu ganaba ko??
Kai yaya saikace suna jinka, kuma ancemaka yara 2 ne??
""Ya sumbaci bakinta, ai insha ALLAHU yara 2 ne, a wannan cikin""
Tai dariya to ALLAH yasa"
Yace amin.
Ta yunk'ura zata tashi yaya bari natafi kar suga na dad'e.
Ya rik'eta sosai kar suga kin dad'e ?? Bawajan mijinki kika xoba, ni nanma dakike gani da uxuri
naxo.
Taxaro ido yaya!!!
"Yaja hancinta, na'am k'anwata!!! Ya akayi ??
Kai yaya wlh nidai kunya nakeji, agidan mutane.
Yay dariya, my beauty yaukuma kunyar mutane xasu hana asamu lada, tasa hannu ta rufe ido
í ½í¹ˆ a'a wlh yaya bahaka bane.
"To yayane my beauty"
Nidai ina ganin kamar baidace bane kawai.
Yay murmushi to shikenan yanxu kinyarda idan anjima naxo nad'aukeki muje gidan sadiq.
Kai yaya kayi hak'uri mana harmu koma gida.
Yazaro ido a'a my beauty kema kinsan ALLAH bazan iyaba.
Tai murmushi to shikenan ALLAH yakaimu, tafad'a tana yink'urin mik'ewa.
Yakuma rik'eta sosai saikuma ina ??
Tai d'anyi far da idanu, zan koma wajan dangi mana.
Ya rungumeta sosai ajikinsa, haba my beauty, aikya bari nad'an ragexafi ko??
Bayanda ta iya dole tabarsa yagama luguyguy tata sanransa, sannan ya rakata har k'ofar falon
ya wuce..........
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
09093044460
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
59 «*****» tana shiga palon suka hau tsokanarta, itakuma tana rufe fuska.
Da daddare misalin k'arfe 80:4pm tai wankan kwanciyar barci, dan 'yan suna duk sun kama
gabansu, saidai 'yan uwa najiki wad'anda ke gyara gidan, sauri take tashirya tai kwanciyarta
saboda dady, dan ita ba iya binsa zatayiba, kunya takeji.
Dasauri tajawo bargo ta lullu6a danjin muryar dady suna gaisawa da umma, har yana kyaryar
ina Munneerah zasuje gidan abokinsa duba matarsa batada lfy.
Umma tace tanan cikin d'akina baba kashiga.
""Dady ya mik'e yana fad'in to umma"
Da sallamarsa yashigo dakin, yak'araso gaban gadon yana fad'in nasan idonki biyu, danhaka
tashi mutafi.
Tai shiru kamar mai barci, yayaye bargon yashiga ciki yakwanta,.
""Tamik'e zumbur, shima yamik'e yana dariya, a'a yakuma kika tashi???
"Tad'an harareshi kai yaya a d'kin umman.
Shima hararta yayi to miye jikokinta zank'arama kwarine.
Hannu tasaka tarufe fuskarta tana dariya, niba ruwana.
Ya sakko yana dariya nima baruwana ai.
"Dole tatashi suka tafi, datace bari tacanza kaya, cewayayi tasa babban hijjabi sutafi haka
aiyanzu xasudawo.
Apalo sukaima su mom sallama suka tafi.
Wani gida yakaita mai kyau. Tasaki baki tana kallonsa, yahura mata iska da bakinsa suka
tuntsure da dariya gabad'aya.
Tace" yaya gidan waye wannan??
Yace" gidan kine mana"
Tace" gidana kuma yaya ??
Yace" kobai mikiba??
Nasaya ne, idan munxo murink'a sauka, dan gsky ina takura sosai, kekuma ga kunyarki bata
bari kid'an gudo ki kuladani, yafad'a yana rungumeta.
Yaya dan ALLAH dagaske siya kayi ??
Yay sassanyar dariya a cikin kunnanta wadda tasa ka dukkan tsigar jikinta tashi, nan gidankine
my beauty"
Tai murmushi lallai yaya wlh gidan yayi kyau ALLAH yasanya alkairi,
""Amin my beauty""
Yaya su mom sunsani??
Yajata saman doguwar kujera suka zauna.
"Sun sani my beauty, dad nema yace nasiya, tai murmushi.
Jikinsa yajawota yashiga nuna mata k'aunar dayake mata, nan dai yaja ra'ayinta suka kwana.
Da safe suka koma gida tanata jinkunya, babu wanda yace ina sukaje.
++++++++++++++++
Haka rayuwa taci gaba da tafiya yauga cikin Munneerah yanacikin wata na takwas, tana dai
shan gata a wajan dady dasu mom, kishiyoyinta kam bata shiga harkarsu duk abinda suke
mata, su xaga suyi haibaici amma ko kallo basu ishetaba, kuma bata fad'ama dady.
================
Dady yana kwance asaman doguwar kujera Munneerah tana xaune ak'asa kusada kansa tana
cin Apple í ¼í½Ž, suna hirarsu cikin nishad'i, sai yaga ta matse ido, yatashi da sauri yana tanbayar
lfy, tai murmushin k'arfin hali bakomai yaya.
"Ban yardaba kinason dai 6oye minine kawai, tunjiya ina lura dake bakida lfy my beauty"
Tadage akan lfyr ta k'alau, dole yabarta.
Xuwa yamma dauriyarta ta k'are tafara kuka yadawo masallaci, yay saurin k'arasowa d'akin
yana tanbayar lfy my beauty??
Cikin kuka ta nuna masa cikinta da bayanta, gaba d'aya ya d'auketa yay waje su ikileema na
kallonsu amma bawadda ta tanbayi lfy acikin su, husna ma cewa tayi ALLAH yasa karta haihu
lfy...........
billy
{Mrs Abdus'salam}
[1/14, 4:11 PM] mrs bilkisu: í ¼í¼³AUREN K'ADDARAí ¼í¼³
í ¼í¼·ko BIYAYYAí ¼í¼·
Na billkisa ibrahim í ½í³�í ½í³�
60 «****» asibitin su ya nufa da ita ikon ALLAH ne kawai yakaisu, da kansa yakar6i haihuwar
d'ansa namiji k'ato fari sol dashi maikama da ubansa.
Ai ko baki har kunne wajan dady, ya gyara matarsa tsaf, wata nos tagyara d'an, saida yayma
Munneerah allurar barci sannan yasanarma mom, aiko su 'yan biyu suka kaure da farinciki da
murna.
Su mom suka iso asibitin harda dad, dady yatarosu cikin farin ciki, dad yarungume dady yana
fad'in babana ina tayaka farin ciki.
""Nagode dadyna""
Da yamma aka salla mosu, mom tace awuce gidansu da Munneerah.
Dady yazaro ido baki bud'e, mom tace babana rufe bakin.
Dady yay dariya babammu ko baka yardaba??
Dady ya sosa kai a'a dad nayarda.
Gidan dad aka kawo Munneerah aiko tana ganin gata, da tarairaya, zuwan su maman husana
d'aya shima atsai tsaye,su husna kuwa ko maganar basuyima dady ba, shima bai