Showing 9001 words to 12000 words out of 21753 words
Chapter 4 - Auren Jinsi Book 1 Halima Abdullahi Shuaib Ummu Basmah
gabadaya..... Tace dad abinda yafaru a ranar 1~
jan~ 2016 abun yaki barin memory na dad.... Har yanzu ina tuna jalaludeenasmat nakasa
mantawa dashi.... Kuka take... Tunda suka fara maganar dad ya cire wayar daga hands free...
Saboda nasmat頎巾眬 na kanshi.... Yace my salmah wannan maganar bata waya bace.... Kinji kiyi
hakuri indai jalal rabonki ne zaki same Sa duk da bana tunanin cewa zai iya kawai yanzu baiyi
aure ba .....amma kiyita adu'a kinji kamar yadda Allah ya cire miki kamal da saif a ranki haka
Allah zai miki zabi..... Tace dad ina tausayin nasmat.... Allah yasa kar tayi wahala a rayuwarta
yadda nayi akan so....
Mom kam tunda dad yatafi yabarta ....ta dauko wayarta tayi sub na one month.... Ta dane
whatsapp ta shiga group dinsu namanta bariki group Kala Kala duk inda tashi ga sai taga
message
.....inda take taganin invitation card Kala Kala duk masu aure ne..... Dan 2days din da bata hau
ba duk abubuwa sun cakude mata..... Dan akwai wata budurwarta da suke maganar aure..... Da
ita.... Haka wani group tashi ga taga ana tashan drama..... Akan wata data bar kungiyar
lesbians.... Sunata zaginta tace ita kam wallahi ta tuba kuma aure zzatayi ...Hajiya nazlah
nashiga tace wallahi daga duniya sai kaduna in tayi kyau a wuce abuja..... Idan batayi kyau ba
akare... A Lagos ....dariya ake ta yi.... Saboda suna San ta shigo cikin group.... Indan kaci sa'a
kasamu kudin sub.....
Suka dinga hirarki su na batsa......
Har wajen 5:00pm bata je asibiti ba daddy da yagama hira da yaransa ya kirata yace me
take jira ne bata taho ba... Cewa tayi baki tayi shiyasa ...shiryawa tayi bandan taso ba ta tafi
dan tayi appointment da wata zata zo mata dan ita shagali ta tsorota... Sosai .....
Typing......
By:H.@.S
Ummu BASMAH
[2/24, 7:03 PM] H.@.S頎柬己頎柬几:
AUREN JINSI
24-2-2018
Typing....51 to 55
Lallai yan uwana duk Wanda ya rike adu'a bazai a ruyuwar shi xai Ga cigaba domin
kuwa adu'a ibada ce.... Allah kasadamu da alkhairi dake cikin duniya... Allah ka hanamu
lalacewa .... Allah ka shiryar da xukatan Mu. Amin.
Dedicated: to my fans ban ware kowa ba... Duk ina yinku irin totally din nan
....頎卷礉頎卷礉頎卷礉頎卷礉頎卷礉
HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO
Shagali ta tsorata iyakar tsoro... Dan batayi tunanin hajiyar tanada miji ba.... Dan
haka..... Koda Hajiya ta kirata cewa tayi kawai bata jin dadi ...Hajiya tasan akwai dalili....
Shiyasa takama dahir din wata... Kafin lokacin da sha'awarta zata motsa.. Kuma babu me
kwantar mata da hankali....
Sai bayan magrib taje hospital......daddy yadade yana mamakinta... Me ya hanata zuwa
akan lokaci.... Wani kallo yake mata Wanda ita tasan kallon me yake mata..... Da sauri nasmat
Ta sauko tace momy na sannu da. ....... Xuwa... Daddy washe baki yayi yana jin dadin abinda
nasmat tayi... Mom abun unexpected yazo mata... Rungume nasmat tayi... Tace daughter
yakike... Ya jiki tace Alhmdlh.... Mom Ina abinci dakika ce zaki taho mana dashi nida dad kin
San nayi missing din delicious food dinki........ Sarai tasan abinda ya Hana mom girki.... Kuma
yau ta kudiri niyar sai ta shayar da ita mamaki dan haka kawai ta sake jiki da ita.... Mom cewa
tayi ayya daughter nayi baki ne yau sosai sai na basu dukkan abinci..... Nasmat ai tasan hali
.....tace mom shine ko Abu me sauki Baki dan sarrafa mun ba ....tun da dad yace mun zaki zo
nake ta kwadayin abinci ki....
Mom ce tace sorry my daughter insha Allah gobe da wuri zanzo kuma Zan dafo miki wani
Abu me kike so.... Mom till tomorrow ko sai nagaya miki.....
Dad yace ai bata sonki ne shiyasa... Tabarki... Wanda yake da patient ina shi ina zaman
gida.... Anma kibarta zata amsa query ne... Saboda ta azabatar damu da yunwa..... Dariya
nasmat tayi kamar ba komi... Amma fa ta ciki na ciki.....
Dad ne yace kinsan my salmah gobe tana hanya ko.... So sai kiyi shirin karbarta.... Tace
wow amma dai naji dadi.... Yace sai dai ina shakar ta dawo mana da hannun agogo baya fa....
Kinsan dalilin da yasa na tura ta can.... Amma jiya tana mun korafi.... Shiyasa duk ki gannin
some how cool.... Saboda ina tausayinta..... A rayuwa... Bana kuma so ta sake fuskanta
matsala irin wannan ballatana kuma my little......ta fuskanci thesame matsala ...irin na salmah....
Duk wanda ke binmu da sharri insha Allah sai Allah ya tona Mai asiri..... Kuma abunda ba
dabi'un Mu ba....
Mom ce me Mai nuni da nasmat akan ya daina fadan maganar dayake fada yace a
tunaninki... Nasmat bata Kai tasan wani Abu dayashafi family nata ba..... Ai wallahi ina miki
rantsuwa da saina warware mata kaf abinda ke faruwa.... Saboda ajiyar kashi a ciki baya
maganin yunwa so .....indan bata ji abakin mu ba ai a waje za'a gayamata ko kuma itama sai
lokacin da yafi dacewa tayi farinciki kike so tayi Nata kukan.... So nasmat Allah yabaki lafiya
kinji.... Duk abinda Kika kasa fahimta you are free to ask.... Kuma antynki na nan zuwa.... Insha
Allah zata gaya miki wasu abubuwan.....
Mom da aka fara Kira a waya... Dan lokacin appointment dinsu yayi..... Mikewa tayi tayi
waje tana murmushi yanzu nake shirin kiranki..... Ai wallahi kinsan bazan iya hakura da harkar
nan ba so insha Allah Zan taho yanzu........
Nasmat ta kalli dad dinta. tace dan Allah dad can you do one favour for me.... Yace why not
my little.... Tace dad katafi da wayar mom gida kasan yau da ita zamu kwana so mom bata
gajiya da waya ....wayarta bata barin mutum yayi bacci.... Dan Allah dad katafi da ita kaji......
Yace daughter meyasa Zan tafi da wayarta bayan zatayi anfani da ita.... Tace dad kaima fa
kasan halin wayar ta kuma bata kasheta.... Kuma doctor yace a daina hayaniya kusa dani... So
dad can you go with her phone please dad
......yace to ita ta tafi ni sai inkwana ko tace no dad.... Kaima ka gaji so kana so ka huta.... Kuma
ai mace ita yafi kamta tayi jinya.... Ko..
Meyasa jiya Kika hanata kwanciya anan tace dad ni kuma ai ban San wannan zance ba...
Mom Zan Hana kwanciya tare Dani.... Dad are you joking.... Dayaga dai da gaske ke take
batasan meyake faruwa ba.... Sai yace shikenan ko yadda Kika ce haka za'ayi..... Sai lokacin
mom ta shigo... Tace Alhaji ni Zan wuce ko kar dare yayi kaga ni dayace.... Yace ai yau ke zaki
kwana ko nasmat.... Yes mom yau tare zamu kwana dad shi yatafi gida ya huta kinga ba afanin
namiji yadinga jinya bayan yanada mata ko...... yake mom tayi .....jitayi kamar nasmat ta buga
mata guduma a tsakiyar Kai..... Tace amma sai tayi shiru... Zama tayi batare data ce komi ba....
Dan kuwa haushi takeji.... Tagama yanzu akan za'a zo a jiyar da ita rayuwar farinciki..... Yanxu
kuma wannan ya me naci ta shiga gabanta.... Wallahi banda shakar Alhaji datakeyi ba
......hmm.... Tayi nisa a tunaninta... Inda ta dan ji sausauki ma akwai waya zata rage zafi..... Dad
yanata magana amma shiru.... Kusa da ita yazo yace madam tunanin mekikeyi ne haka..... Dan
bani Aron phone dinki zanyi wani Abu...... Mamaki tambayar take Anya taji da kyau kuwa me
Alhaji yace.... Gira ya daga mata.... Alamun a. Yace zantafi gida da ita indan nagama da wuri
Zan kawo miki indan kuma kinji shiru..... To sai nun hadu ko my wife.... Jiki a sanyaye.... Ta mika
Mai.... Dan tunda take da dad bai taba karban phone dinta ba.... Ta tsorata amma datayi
tunanin wayar da code shikenan kuma bazata cire ba....... Nasmat dake kwance tana
murmushi.... Domin plan dinta yayi aiki...... Yau mom sai ta kwana cikin kunci..... Yau shedan
bazai ci riba akanki ba.... ...dad na tafiya nasmat ta rikide ta koma nasmat din jiya kamae ba ita
ba..... Cewa tayi mom taje dayan gadon ta kwanta kar ta dameta.... Da hayaniya......
Washegari
Da safe dad yagama shiryawa tsaf dan taro yar shi daga airport..... Sai dai me.....
Typing......
By:H.@.S
[2/25, 8:44 AM] H.@.S頎柬己頎柬几:
AUREN JINSI
25-2-2018
Typing..... 56 to 60
I may not be able to give you the best gifts today, but may thoughts and wishes are with
you on this special day.
Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday
My sweet sister.... Rabi'atu Abdullah..... May almighty Allah bless your day with
grace....頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矁頎巾矞頎巾矞頎巾矞頎巾矞
Dedicated to you my blood sister.....
HOME MY QALAM WRITER'S ASSO
Da mamakin shi ya kalli wani dan karamin diary da ya fado daga wardrobe din mom nasmat
da zip ajikin shi... Cover din an rubuta my life a jiki.. Sai kasan aka rubuta L.B.S da manya
harrufa..... Baisan abinda wadanan harafa ke nufi ba.... Zuge xip din yayi next cover an rubuta
my best friend forever....... Ci gaba yayi da opening yana karantawa.... Yana ta ganin... Sunan
mata Kala Kala kuma yana ganin L.B.N.S ....amma dai bai fahimci komi ba.... Sai wani page da
yabude yaga anyi drawing na shape din mace komi da komi amma a nake take..... Ganin yayi
indan ya cigaba da karantawa to zai batawa salmah lokaci a airport dan haka ya rufe diary
din.... Ya m@yar cikin wardrobe din... Akan zai tambayata wasu wards da bai gane musu ba
kuma meya na drawing din mace domin kuwa hand writing dinta ne......... Fita yayi ya rufe mata
dakin....... Amma meyasa a diary na nusaiba ba sunan shi ba sunan yaran shi ko daya bayan a
zahiri tafi nuna soyayyarsu akan duk wani Abu data mallaka..... Bashida amsar tambayoyin
nan.... Har yashiga Mota sai ya tuno da wayar ta... Domin yayi switch up na wayar tundaga
hospital... Komawa yayi ya dauko on dinta yayi... Karar message ne masu shigowa.... Besan
code na wayar ba shiyasa baiyi tunanin budewa wa ba.......... Tuknshi yakeyi a hankali yana
sauraren tafsir din sheik Mahmud ja'afar..... Me taken meye makomar alummah...... Asibiti ya
nufa dan ganin nasmat.......
Salmah dake airport tun 8:30 am take jiran dad dinta... Kuma bata riga tasa simcard na
Nigeria ba.... So ta Dade a tsaye tana jiran Sa sai Kai kawo takeyi... Jira kawai take a zo a
dauketa.... Taga sanyin idaniyarta domin ba abinda take so samada iyayenta.... Da kanwar
ta..... Salmah ta hadu iya haduwa.... Gata black beauty ce amma fa Allah yayi halinta agun....
Inganta sak dadynta..... Wani matashi da suka taho tare ne... Tunda ga cikin jirgi yake
damunta.... Amma ita wannan alkwari tayi wa kanta tadaina saurayi ballatana cin mutunci ya
biyo baya..... Yanxu shine ma yakara biyota a Karo na biyu.... Yace baiwar Allah.... Sahibul
kamala.... Duk Wanda ya ganki yasan bakiyi Kama da mutuniyar banza ba.... Amma in kina
kaunar Allah da manzon Sa. Ki taimake ni kibani number ko address dinki...... Indan kasan
kurma.... Haka salmah tayi..... Kamar bata jin meyake kewa.... Trolley dinta take ja zata bar gun
amma ya rike trolley din.... Yace kiyi wa Allah ki taimaki.... Bawan Allah nan..... Har kasa yaje...
Tace haba Mallam karka jamun zagi.... Dan Allah ka rabu dani.... Nifa matar aure ce meyasa
kake son sani a bala'i ne...... Yace wallahi bakiyi Kala da matar aure ba.... Sauran ehmatan
dake gun ne mamaki ya kamasu yaushe hadadden gaye irin wannan.... Ga kyau ga haiba ga
zati..... Ga dukiya ga uwa uba education ....amma ya kare a wannan tsikalliyar yarinya ....me
kama da aljanu.... Wata ce ta matso kusa dasu dake duk student ne..... Tace ke wallahi kinyi
asara.... Ashe girman kanki ba iya makaranta yatsaya ba..... So in zaki sauke wannan girman
kan naki ki sauke domin kuwa da bamu San asalin angulu bane.... Sai muce daga misra take....
Ai ke yar gidan Hajiya nazlah lesbian ce. .....ko so.... Ai bata karasa ba salmah ta shake ta ta
dauke ta da mari..... Who the hell you you are to touch my mom......da wannan kazamin
sunan.... Yau ko waye ubanki sai dai yazo ya dauki gawarki..... Dukanta take iya karfinta.......
Mutane dai sunga da alama za'a yi kisan kai fa.... Da kyar aka kwace ta.... Salmah sai huci
take..... Tace ni salmah Zan iya daukan kowane nonses amma fa duk Wanda ya tabamun iyaye
sai naga bayansa.... Wallahi.......... Saurayin da ya koma gefe yana kallo sai burge shi ma kawai
salmah ta karayi.... Yana son mutum me kishin iyayen shi.... Yanzu yasamu hujjar Neman
soyyayar ta......
Tace Kai kuma da kodadiyar fuskarka kaga abunda ka jamun ko..... Duk saboda Kai anzo
an cima mahaifiyata mutunci to kasani ko a lahira ake soyyaya to banda salmah acikin..... Tana
ta masifa daddy ya karaso lokacin....
Ganin yar shi acikin tashin hankali ne yasashi futowa da wuri..... Yakara gunta.... Itama da
gudu tazo ta rungume shi.... Ta fashe da kuka.... Bayanta yake bubugawa...alamun rarrashi......
Tace dad kaga abunda nake fada ma ko.... Daga dawowa ta ko gidan ma ba'a barni nakarasa
ba dad an tarani da cin mutunci..... Janta yayi zuwa Mota... Ya zaunar da ita ya mika mata ruwa
tasha..... Yace sorry my salmah duk laifin nawa ne nida banzo na daukeki ba akan lokaci...... So
amma kiyi hakuri kinji.... Saurayin nan yakara so yace wallahi Abba laifina ne duk nina jawo kayi
hakuri kuma kema kiyi hakuri kinji..... Dad ne yayi murmushi yace kai ba dan gidan marigayi
bane..... Watau... Jafar Mahmud Adam..... Dariya yayi yace dad nine.... Amma ya akayi ka gane
ni... Yace.... Karka damu kaje gida ka huta.... To dad a taimake ni da address.... Wani karamin
card dad yabashi..... Juyowa yayi yace dad nagode... Sunan miqdad .....hajiyata nagode ko....
Kiyi hakuri..... Dad ya dinga mata nasiha.... Sosai taji jikinta yayi sanyi dama tasani batayi fadan
ba..... Tabarta da Allah domin shine me hukunci....daidai da aikin kowa......
Tunda yaje asibiti yace mom tadawo gida ta shiryawa salmah wani Abu..... Dan direct
gida suka yo... Da gudu salmah tafito tana ihu mom mom mom......
Typing.....
By:H.@.S
[2/26, 12:56 PM] H.@.S頎柬己頎柬几:
AUREN JINSI
26-2-2018
Typing..... 61 to 65
Dedicated : HALEEMAH'S
Yau page din nan naku ne masu wannan suna.... Kuyi yadda kuke so dashi.. Kutura inda kuka
ga dama.. Ku hana Wanda ku ga dama.... NAMCY HALEEMAH.... duk inda masu sunan suke
yau wannan naku ne