Showing 12001 words to 15000 words out of 21753 words
Chapter 5 - Auren Jinsi Book 1 Halima Abdullahi Shuaib Ummu Basmah
ku shagala... Yadda kuke so amma kar ayi shagala da addinin.....
Gaisuwarki daban ce Haleemah Yusuf Kano... Allah yabar kauna.......
Fatima Adam kema ina yinki... Allah kuwa irin totally dinan.... Yar hannun damana.....
Mumsqueen kema taki gaisuwar special ce... Domin kema kin Kai a kiranki da yar uwa.... So
ina ji dake... Kamar yadda uwa ke ji da jaririnta.......
HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO.
Mom dake rike da wayarta.... Tana duba sakonni dake shigowa.... Dan har kwalla take
saboda tsabar missing din wasu abubuwa datayi... Ga takaicin jiya da nasmat tasata... Dan
tunda tayi wayo bata taba rayuwar kunci irin ta jiya ba.... Dan haka tunda ta dawo gidan tsinke
bata daga ba ballatana tayi shirin. .. ..tarar bakuwarta.... Kuma dalilin abinda yadawo da ita.... Abinda yafi bakanta mata rai ma
shine.... Yadda nasmat ta Hana ta dandan zumar dake jikin sapsee.... Dumin tasha jin irin dadin
datake jiyar da hajiyoyi.... Amma ita a Karon banza a takura ta..... Abu daya ne ya dan sanyaya
mata ganin.. Wani group da aka sake sabuwar shu'uma aciki Wanda kalaman bakinta kadai sun
isa su jiyar dakai dadi.... Ba yar Nigeria bace daga Sudan take.... Dan haka matan gidan sukayi
ca akanta..... To ita a harkarta tanada rule and regulations ....duk profile din su take dubawa....
Sai data zo kan dp din Hajiya nazlah..... Ta ce tana son information akanta .....Hajiya na cikin
duba message dinta ne Wanda ta mata ta PC taji anta kwada mata kira badan ranta yaso ba....
Ta mike... Dan ita duk abinda ta tsana a yanke mata jin dadi.......
Salmah data ga mom taki fitowa ...gun dad ta koma tace dad kamar gidan ba kowa kuma na
manta ina my bestie take... Ai tare kuke zuwa dauka ta ko.... Yace taje school... Mom dinki
kuma tana ciki... Basu gama bayani ba mom ta fito tana dariya oyoyo my daughter... Oyoyo
oyoyo kice har kin iso.... Salmah kin xuwa oyoyo tayi... Wai a dole fushi takeyi.. ... Tunda mom
bata je airport ba... Mom ce ta karasa kusa da ita... Sorry my daughter kinsan daga hospital
nake.... Shiyasa kuma nasan dad dinki yagaya miki sister dinki bata da lafiya.... Ware Manya
idonta tayi duk tayi raurau dasu kamar zatayi kuka tace.... Ni ba wanda ya fada mun ai dama
nasan akwai abinda ke faruwa shine aka boye min...Hawayen da suka taru ne suka zubo...
Mom ce ta riketa tace sorry mana babanki bai so hankalinki ya tashi ne... So yanzu muje ki huta
ko.. Kiyi wanka kafin nan nagama miki favorite dinki..... Duk da hankalinta bai wani kwanta ba....
Amma ta dan Saki ranta akan DA .....mom data Kali salmah wanin abu taji ya tsirga mata.....
Tasan sarai me haka ke nufi.... Tun salmah bata Kai cikakiyar mace ba take sha'awarta
ballatana yanzu.... Da ba da namiji ba kadai duk wanda ya kalli salmah sai yakara...... Saketa ta
tayi saboda indan tacigaba da riketa zata iya shiga halin da yafi wannan ma kuma Kowa saii
yagano halin data ciki....... Auxibillahi take ta maimaitawa.... Saboda shedan naso yayi galaba
akanta........ Ciki suka shiga.... Dad ya zauna.... Salmah part dinsu ta shiga duk yayi kura....
Alamun ba mutane a cikin dan tasan da nasmat na nan ko tsinke bara tasamu ba..... Trolley
kawai ta bude ta Ciro wata vest baka da wani short niker daidai guiwar ta... Ta cire kayan
jikinta.... Ta Sa wata p cap saboda kar gashinta yayi datti.... Ai tashigayi tukuru..... Tana cikin
aiki ne taga kayan nasmat a kasa tatarewa ta Fara....... Wayarta ta gani.... Duk tayi kura....
Dauka tayi ta karkade ta..... Tana kunne... Dannawa tayi taga hoton ta ne... Ajikin ....wanda ta
dauka a makaranta... Ta turo musu dashi..... Tace kanwata ina sanki kema Allah yabarmu
tare.... Nasan yadda kike ji dani. Allah yabaki lafiya my blood sister..... Sai data gama aiki tsaf
sannan tashiga wanka...... Mom shiru ganin salmah bata fito bane yasa dad cewa mom ta duba
ta.... Taga me takeyi baya son horon yunwa...... Mikewa tayi badan ranta yaso ba.... Dan
gsskiya a halin datake ciki bata so ta kalli... Salmah........
Shigarta yayi daidai da fitowar salmah daga wankan.... Tana daure da towel dan Karami...
Dan ita tasaba ......mom na shigowa itama tana fitowa tace.... Na shiga uku... Ta dafe kirji domin
duk irin sufar da mom tazana.. Wai irin matar data ke so ta aura... To irin sifar salmah ne.... Sai
yanxu data ganta a have nake.... Tace Kara yabon kyaun surarta..... Mom tayi zurfi a tunanin da
kallon salmah..... Salmah data ga mom Nata kallonta.... Wardrobe ta bude ta dauko hijjab din
nasmat tasa..... Tace mom kinga nadade ban fito ba aiki na tsaya yi... Duk dakin yayi kura....
Mom kam bata jin me ake fada dan tayi nisa a fillin wasafa surar yarta..... Shafa Mai salmah tayi
a gurguje tasa wata riga bubu doguwa..... Clap ta yi da hannunta..... Tace mom kina tunsnin
dayawa shiyasa duk kin rame.... Nasan akan ciwon autarki ne ko ....zata samu lfy insha Allah
kinga nima na matsu inje ingsnta ......mom yake kawai takeyi... Ita kadai tasan abinda ke
damunta......
Typing.....
By:H.@.S
[2/27, 12:04 PM] H.@.Sí ¼í¼ºí ¼í¼¸:
AUREN JINSI
27-2-2018
Typing.... 66 to 70
Dedicated: to all MARYAM and amina.
Masoya nagode... Tunda Allah yasa nafara... Novel dinan... Ban cikaro da kalmah daya
ta batanci ba.... Saboda fans kun mun kyawawan fahimta ne..... So.. Wannan labari na AUREN
JINSI yana tafiya best on abunda ke faruwa.... Kuma kashi 80 na labarin yafaru.... So yanzu yan
uwa duk yadda kuke tunanin duniya ta wuce nan... Fatanmu Allah yashiryamu ya doramu akan
daidai.........kuma kudinga yawan karanta wannan adu'a da annabi yake yawan karantawa......
" Allãhummãh sãbit qãllãbi.. Alã dinnukãh"
HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO.
Mom yake kawai takeyi akan salmah.... Amma a yadda shedan ke Kara cunkusa mata
surar salmah.... Lallai in salmah dogon Hutu zatayi za'a samu matsala ....Allah karabani da
wannan abun kunya....... Dan wannan lamari... Sai Allah..... Salmah ficewa tayi... Tabar dakin da
kallon da mom kemata ya isheta....
Direct dining ta wuce inda tarar da dadynsu shima yana cin abinci.... Kujera taja ta zauna.....
Taja cooler ta zuba dan wake daidai yadda zata iya... Domin ita aduniya ba abinda tafiso kamar
dan wake.... Robar yaji ta janyo tasa.... Dan akwai ta da cin yaji.... Bayan tagama Sa komi dad
dake kallonta yace wata salmah har yanzu baki manta da yaji ba.... Dariya tayi tace dad ina son
shi yaza'ayi na manta.... Tana yankaken kabaje da kwai daffafen tana sawa........ So dad yanzu
wannan yajin yayi yawa.... Ai Zan kara ne ma..... Dauke robar yayi... Yace lallai ba agidana
za'ayi wannan bidi'ar cin yaji ba.....Fork ta dauka tana cin dan wakenta tana lumshe ido kamar
me jin bacci.... Tsabar dadi dan ta dade rabonta dashi.... Shiyasa take cin shi kamar yau taba
ci...... Hum.. Dad dan Allah meyake damun nasmat.... Yace amma kin manta ne indan ana cin
abinci agaban dad ba'a magana.....dad wallahi na matsu inje inganta ne..... Kuma naga mom
ma duk ta rame nasan akan ciwon... Nasmat ne.... Ajiye fork din tayi dan taji ta koshi ma..... Dad
yace nasmat... Lalura tasamu mun rasa gane daga ina matsalar take.... Kamar mahaukaciya
haka tazama.... Anyi bincike... Akan brain dinta ko tasamu matsala amma likita sun tabbatar
mana da cewa brain dinta lfy klau.... To ina kyautata zaton.... Aljanu suka shafe ta.... Domin
yanzu nasmat Sam bata son ganin mom dunku.... Indai zata ga mom dinku to kirkiri take nuna
mata kiyayye...kuma na tambayeta ko lafiya.... Ko taga wani Abu tace mun Sam ita batayi
gamo..... Shiyasa zaki ga hankalin mom dinki duk ya tashi.... Amma jiya kuma cikin ikon Allah
nasmat naso mom dinta ta kwana agunta.... So abun yanzu na ban mamaki.... Sai dai kawai
mudawo mudinga mata adu'a .......salmah numfashi tayi hade da tausaya wa kanwarta.... Domin
salmah akwai biyyaya.... Gata da son ganin Nata cikin walwala..... Tace dad amma tun yaushe
abun yafaru da ita.... Yace ina ga kamar ranar Friday ne.... Domin ni mamaki bata gayamun on
time ba.... Salmah tace dad a ranar nayi waya da nasmat inda take cemun ta dawo da yunwa
kuma mom tasata girki.... Dan haka ma taje ta kwanta bazatayi girkin ba.... Namata fada.... To
basan meyafaru bayan haka ba.......
Mom tun data fita daga dakin su salmah ta koma dakinta. ....ta fashe da kuka... Domin
wannan wace irin masifa ce ....da tayi hakuri ta janyen wannan bakin kuduri akan salmah...
Domin rufin asirinta....... Amma yanzu yau kadai taji masifar sha'awar nasmat nadamunta inaga
tacigaba da zama da ita.... Sam haka bazai yiyu ba... Dole ta nisanta kanta daga... Salamh.......
Kuka takeyi sosai.... Tana cewa dama duk wanda. ya taka dokar Allah da gan gan sai Allah ya
jarbace shi shima.... Domin duk abinda takeyi bata taba tunanin haka zata faru ba....... Wannan
masifa dame tayi kama.... Sodayawa indan tayi tunanin barin lesbian... Sai shedan yakara
rudarta.... To gashi yanzu yadda reshe ke kokarin juyewa da.......... Tana cikin wannan hali ne
nasmat ta shigo..... Ta sameta a kefe tana kuka.... Salmah karasawa tayi ta rungumeta.... Tana
kuka itama.... Indan akwai Abu me daga mata hankali shine taga iyayenta a cikin damuwa......
Gashi yau mom har kuka takeyi rabon data ga wannan tashin hankali tun mutuwar... Kakar su...
Wata mahaifiyar mom.......
Rungumar da salmah tama mom ba karamin kara jefata cikin tashin hankali yayi ba....
Meye mafita... Dan ganin takeyi a wannan stage din da take komi zai iya faruwa kokarin yakice
salmah take amma salmah Kara shiga jikinta takeyi..... Salmah cikin kuka Wanda muryarta bai
fita sosai tace mom kiyi hakuri da halin nasmat bata cikin hsyacinta ne nasan insha Allah zata
samu sauki...... Ai jin muryar salmah da mom tayi a wannan yanayin kara daga mata hankali
yayi.... Numfashnta ne taji yana wani iri.... Salmah tsoro ne yakamata ganin yadda mom ta
koma .....kamar me shirin barin duniya.. Da gudu salmah tayi waje ........ta Kira dad.... Dakinta ta
koma ta cigaba kuka tana ....Dana sanin dawowarta ....dan wannan tashin hankali ne........dad
na shiga yaga mom ta rike marar ta....... Karasawa kusa da ita yayi yace Hajiya banda abinki
ina kusa amma kibari har sai kin shiga irin wannan hali..... Haba mana.... Mom kam tasan ya
ganota sarai amma fa ba irin shi take nema ba amma indai tana son tasamu relip dole tayi
manage a cewar ta.......... Ranar kam dad yasamu gamsuwa domin tafi shi fita daga hayyacin
shi..... Shima kan shi yasamu nutsuwa... Kuma yaji dadin yadda ta nuna me so .......amma
kuma kalmah daya data daure me kai....shine... Datake yawan kiran salmah.... Amma ba
mamaki.... Haka taji Kalmar a bakinta saboda dawowar salmah.......
Salmah bayan tagama cin kukanta... Ta mike ta shiga wanka ta shirya domin ta matsu mutuka
taga yar uwarta.... Wayarta ta dauka.... Ta canja Sim card sannan tafito.... Ta Kira dad akan
tagama shiri su tafi....... Suma fitowa sukayi..... Dan da kyar ya lallaba mom ta bisu saboda ta
kwantar ma salmah da hankali.........
Acikin Mota ba me cewa ko Kala..... Sai dad ke hira da salmah jafi jafi..... Mom na nata
tunanin........ Suna isa cikin hospital din salmah ta tambayi dad wane ward ne yagayamata da
gudu ta ruga gun nasmat .......nasmat na kwance abunta taji ana my bestie kamar ba mara
lafiya ta sauko ta danne kan yar uwarta suna murna........ Oyoyo antyna oyoyo antyna..... Nikam
na warke wallahi a sallameni kawai..... Dariya dad yayi dake bude kofa... Yace ciwon dama na
rashin ganin salmah ne........mom nashigowa ......nasmat tayi tsaki... Ta hade rai kamar ba itace
me magana.... Ba .....
Typing......
By:H.@.S
[2/28, 12:04 PM] H.@.Sí ¼í¼ºí ¼í¼¸:
AUREN JINSI
27-2-2018
Typing..... 71 to 75
Dedicated: to my group fans.... Home of my qalam writer's asso...... 1,2,3,4,5,
Haleemah fans... Kuma ina yinku..... Mr mansoor novel, zuciyata ce fans, MATAr manyafans,
khaleesat hydar ina yinku.... Hausa novel, bayan wuyan fans.... Aminci novel, mar'atul saliha,
isassun mata... Nisa'ul jannah.... Duk wadanda basu ji su ba kusani ina kaunarku..... Sosai.....
Gaisuwar ban girma agareki tare da fstan alkhairi... Agareki... Sis duk wuya duk rintsi
muna makalkale insha Allah namcy..... Haleemah ta.....
HOME OF MY QALAM WRITER'S ASSO
Ku kasance da alkalmin yar mutan jasawa ....dan fadakarwa, nidantarwa tare dakuma
illamantarwa.....
Zama sukayi dukkansu... Nasmat ta gaishe da dad... Cikin farinciki da nutsuwa... Ya
amsa yana tambayarta ya jiki... Tace dad da sauki yace yau insha Allah za'ayi discharge
Dina..... Masha Allah.... Data zo gun mom ta hade rai kamar an sata dole tayi gaisuwa....
Dakyar tace ina kwana.... Taja bakin ta ta tsuke shi. ....mom amsawa tayi dan inda Sabo to
yanzu yaci ace tasaba.... Duk kullum zuciyarta a cunkushe take da bakin ciki irin abinda nasmat
ke mata amma yazama dole tayi hakuri... Saboda ba yadda zatayi a iya nata tunanin batasan
wani Abu da yashiga tsakanin ta da nasmat ba sai tsawar da ta mata...... Nasmat juya gun
antynta tace Anty na good morning.... Morning my dear.... Ya jikinki.... Tace Alhmdlh.... Jiki yayi
sauki sosai.... Tace me yafaru dake ne ranar da muka gama waya... Ranar Friday... Naga kamar
ranar abun yafaru dake ....cikin lallashi take maganar.... Tace ba abinda yasameni.... Illa kawai
naso nabar wannan duniyar ne me cike da almara.... A iya tunanina Anty.... Nazata mutum me
karamin shekaru bazai iya fuskanta tashin hankali ba balle.... Kuma har ya dinga wa kansa
fatan mutuwa.... Wallahi Anty ranar ban so nakara kwana aduniya ba.... Saboda ko nan gaba
rayuwar Mu bata da afani.... Saboda zamu kasance cikin tsangoma..... Lokacin dana buga
kaina da wardrobe... Baso a bani wani taimako ba.... Amma wannan tana pointing mom da
hsnnunta tace... Wace itace silar jefani cikin wannan hali.... Kuma itace mutum tafarko dana
tsana... Bayan doguwar... Kaunar danake mata a da... Amma yanzu ba haka bane.... Kusanci
na da ita yazama nisanta.... Haka maganar ta tafi komi daga mun hankali a duniya....aiyukanta
sun koma munana.......salmah ce ta dauke da wawan mari takara dauke ta da wani mari....
Dukanta take... Dad ne ya riketa... Yace kafin... Zuwan Mu hospital dinan ban miki explain ba....
Shine harda dukkanta....... Nace miki nasmat tasami tabin hankali.. Dad bakaji me take cewa ba
ne.... Wallahi tallahi dana San abunda zanzo intarar kenan da ba abinda zai kawoni........
Dad yace tana mana explain ne baki San me tagani ba ko taji kin katseta.... Wanda zai Kara
haifar mana da wata matsala..... Matsawa kusa da nasmat yayi... Data ke kuka... yace my
daughter am sorry.....me yafaru a ranar... Yi hakuri ki mun bayani kinji ni Zan fahmce ki..... Tace
dad wallahi... Ko da za'a samun wuka a wuya bazan fada ba saboda ko na fada ma ba me
gasgastani kuma banda sheda sai Allah.... Duba da yadda Anty ta dake ni..... A ko ranar kin
dillanci ai ranar da hajjar me gari... Ta bata.... 99 days for the thief one day for the own..... Ranar
da kowa zai gani ko yaji... Ranar za'a so aji daga bakina...... Amma yanzu Zan zauna wannan
maganar ta ta azabtar dani..... Indan kuma na mutu.... To haka nafi so......
Salmah tace... Haka wata yar iska mutuniyar banza ta bata mun rai a airport.... Shine kema
zaki gwada..... Nasmat