Showing 21001 words to 21753 words out of 21753 words
Chapter 8 - Auren Jinsi Book 1 Halima Abdullahi Shuaib Ummu Basmah
dake tsakanin salmah da nasmat da irin
soyayyar da suke wa juna gaskiya dole yatashi tsaye dan nema wa yar shi magani..... Kiyi
hakuri da yar uwarki nasmat indai akan abinda yahadaku ne dazu to na tabbatar miki bazata
kara maimaitawa ba... Dan tamun alkwari...kiyi hakuri nasmat... Ko kina son ganin farinciki ne
daga Mai kai tayi alamun A... Yace to kiyi hakuri ki zauna da yar uwarki lafiya.... Nasmat Ku biyu
kadai Allah yabani aduniya nasmat indan Baku hada kai ba ya kuke so inyi nasan lalura ce
tattare dake.... Tace dad wallahi tallahi lafiyata kalau kawai bana son kasancewa da mutane
masu sabon Allah ne.... Dad ina so a rayuwata inyi abinda Allah ya umarce Mu dashi kuma
yake so Mu aikata.... Dad Allah yayi hanin da wasu manyan kaba'ire masu girma Wanda yace
kar a kusance su ballatana aikata su..... Dad ina da hujja dayawa a hanuna Wanda ko aAgun
Allah indan na kauracewa mom da salmah dad banyi laifi ba..... Ina ma adu'a ranar da zaka
gano abinda nagano.... In zuciyarka bata tarwatse ba...... Zan cigaba da shiru... Amma dad kayi
sakaci da amanar da Allah yabaka..... Dad Abu daya zan rokeka.... Dan Allah yanzu kar ka
kuma nisa da iyalanka dad kasa ido sosai akan iyalanka duk ranar dakake bukatar karin bayani
akan abinda idonka yagani ko kunnenka suka ji a shirye nake...... Amma kasani yanzu bazan
taba jituwa dasu ba har sai ranar da suka gano gaskiya a tattare su.......
Dad cike da mamaki yake kallon nasmat.... Wai yasa ido akan iyalan shi kuma kar yayi nesa
dasu me nasmat ta gano Wanda shi bai gane ba... Me mom da salmah ke aikatawa Wanda
nasmat ke tsoron fadawa tarkon su..... Bashida amsar tambaya......? Yace safiyya insha Allah
zan kasance tare daku har zuwa lokacin da Hutu na zai kare kuma zansa idon akan lamuranku
insha Allah nagode da tunatarwaki amma akwai abubuwa masu dama dasu ka daure mun kai....
Kuma zan nemoki nan bada dadewa ba.... Kishiga ki kira mun mom da salmah duk kuzo tare
kinji.... Bai wai ranta yaso bane amma bazata iya tsalleke maganar dad ba....Sashin mom ta
nufa... Tana zuwa bakin kofar dakinta ta tuno da abubuwan da suka faru... Jike take kamar
yanzu abun ke faruwa... A hankali ta bude kofar.... Ta shiga da sallama idonta a rufe dan ganin
take kamar zata ga mom a cikin wannan yanayi ganin ba'a amsa mata sallamah bane yasa ta
bude ido ba kowa a daki.... Motsi taji a bayi alamun mom na bayan gida.... Juyawa tayi zata fita
taji wayar mom ta dau ruri.... Da kidan su na shahharrun mata... Komawa tayi ta dauki wayar....
Ganin an rubuta me iyali ne.......
. yasata gyara zama a dakin tayi picking..... Batayi magana ba daga daya bangaren akace
Hajiya.... Kina magana da Hajiya me iyali ne daga swedan..... To aiki da Kika sani nagama
watau nazabo miki kyawawan ehmata har guda uku.... Sai kizaba wace kike so..... Hmmmm
Hajiya ai ko muryar su kadai ta isheki biyan bukata..... Amma dai sai kin zo din.... Kina jina
kuwa..... Gyaran murya nasmat tayi..... Hajiya me iyali ta cigaba da magana.... Amma Hajiya
yarinyar da jiya Kika turo hotonta jiya itama ba karya... Gaskiya mutum zai huta da ita sosai....
Amma naji kince yar ki ce..... Kai shegu mata kuyi dana wasu kuyi dana Ku..... Nasmat kashe
wayar tayi da sauri tayi waje..... Dakin su ta koma..... Ta manta abinda aka satayi.... Ji take Allah
yasa ba hotonta bane.... Tana shiga taji salmah ma na waya tsaki tayi.... Tace a Abu daya zaku
kare ai..... Can karshen gado taje.... Ta bude wayar mom... Katuwar gaske.. Hoton salmah ne
akan screen din... Tayi matukar kyau amma itafa yanzu haushi su take ji...... Dannawa tayi tace
Allah yasa ba lock a wayar....tana dannawa taga pattern a wayar..... Tunanin ta shiga yi yazatayi
ta bude wayar ne...... Salmah data gama waya ta dago tana kallon nasmat da waya a
hannunta..... Dubara ce ta fado mata mikewa tayi taje gaban salmah tayi kneeling tace antyna
pls harda hada hannu.... Kiyi hakuri kinji.... Da abinda yafaru dan Allah kin iya cire wayar mom a
key.... Salmah cewa tayi aa.... Kawai hade da mamaki yarinya yanzu zatayi Abu ta dawo kamar
ba ita ba..... Mikewa tayi tace uhm shikenan.... Tayi waje da sauri.....
Typing.......
By:H.@.S