Showing 27001 words to 30000 words out of 43444 words

Chapter 10 - Arnan Daji Book 2 By Farida Feedyn Bash

19 Jul 2026

80

ya Basu kalmar shahada suka karba gaba dayansu beyi nisa
shima a addinin ba Dan Haka abunda ya sawwaka ya koya musu Amma yace su boye karsu
bayyana sai angama komai




Ya shiga dakinsa ya kwanta abunsa Yana shiga ta wargaji ta fice sai gidan sarki tana zuwa
sashensa aka sanar da ita yana sashen iya ga dare ya tsala Nan da Nan ko tace magana ce
muhimmiya idan aka Bari gari ya waye akwai matsala duk ta kwashe komai ta gayawa masu
tsaron fada harda guduwar su Tenkwai ai da gudu sukayi sashen iya kaho na gab da fadawa
rijiya iya ko kamar ta mutu Dan bakin ciki Banda wari ba abunda yakeyi ga shegen datti sai Jin
Kiran Gaggawa yayi daga bakin kofa da sauri ya Mike Rai bace Dan an Gama katse Masa Jin
Dadi itako godiya Tai ga sabon ubangijinta daya temaketa kaho be Kama nacinsa akanta ba
Yana fita aka isar Masa da labari be jira komai ba yasa aje gidan a kamo Masa kowa azo dashi
fada zeje gurin badu yanzu




Ya dau hanya sai gurin badu Yana zuwa yai Masa kirari sai ya Fara wani ihu bazan saurareka
ba kaho kunci amanar mu sai da aka Gama Barna sannan zakazo Kuma harda danka na
cikinka me Shirin Zama sarki sun kashe mun kububuwa ta tabbas bazan kyalesu ba maza ku
bisu sunbi ta barauniyar hanya idan kukai azama zaku taddasu Dan ba wani Abu dazan Bari ya
daukesu nine ubangijinku Ni kadai zaku bautawa hahahaha ya saki wata dariya dukansu saina
Sha jininsu harda danka Kai Kuma zan barka bazan kasheka ba Kai ta mulki har na Kara baka
wani Dan daga amaryar dazakai a anan gaba anemi yarinya azo da ita zan aurama godiya nake
ubangijina Ina godiya maza ku bisu ku kamonsu a dauresu agana musu azaba da matarka da
danka da matar Dan tsohon sarki da yayayensu da wannan Bakon shine yaron Dana gayama
hhhhhhhh dif yaji shiru




Jikinsa har rawa yake yazo gari sai lamunde kawai aka tarar nan da Nan yasa akamo Masa ja'e
da iya yasa dukansu akaisu kurkuku aita gana musu azaba yaja zuga suka bi barauniyar hanya
badu ya rage musu nisan zangon tafiyar Dan Haka nan da Nan suka karasa suna zuwa sukaga

tashin su a mota shine suka juyo su gayawa badu ko akwai matakin dauka gaba daya garin ya
hargitse gashi saura kwana hudu bikin shekara Dole su Kara tsaro da shiri




Cikin ikon Allah suka sauka lafiya da gudu yaran suka rungume kakanninsu Dan sun sansu a
hoto ita ko haleema asra da ansar ta rungume cike da tausayin su wace wannan granny momy
dinku ce wajenta zaku koma ga Yan uwanku suka dinga murna suna tsalle suka rungume juna
suna hugging din juna suka shigo mota bayan ansa musu kayansu duka sukayo gida gidansu
hajiya suka Fara sauka suka wuni sai dare suka rakasu gidan anyi sauka anyi komai gaba
dayansu har su asra ita dake macece a kusa da dakin haleema dakin ta yake a sama




Anyi sauka a gidan anyi komai kawai farinciki take Dan Sam ranta ba kunci akai akai mafarkin
mijinta take Wai Yadawo gareta suna rayuwarsu cikin aminci Amma tare take ganinsu da wata
yarinya me kyau Yar budurwa ta rasa gane ma hakan ke nufi Tai addu'oi inta ansa yaran a
makarantar su asra komai tare take musu ba bambamci iyayenta sai murna suke suna samata
albarka Haka suke rayuwarsu taje Inda ta bunne akwatin ta ta Haka chas ta dakko kayarta Tai
murna Tai godiya ga Allah ta bude gwalagwalanta sai sheki suke ta maida kayanta dakin ta Dan
tabar wata jaka ta Kara dealing dinta




Cike da tsoro ta kalleshi sai ya basar kamar beji metace ba Kuma yaji dake Dan duniyane sai
yai murmushi my love mekike anan itama ta basar nazo wajen afra kawata da mukazo tare
muka samu sabani koka manta ok sannu afra suka gaisa dama chanai ki dawo seat dinki
Amma ki zamanki anan tunda dama Nan NE ainihin wajenki naji Dadi da kuka shirya da kawarki
murmushi kawai sukayi a tare ya koma ya zauna shizata Kai wajen boka hhhhhh lallai batasan
waye alhaji malamalai ba a alhaji labaran tasanni zata sanni kwana kusa ayni nafi bokanta
hatsabibanci Haka suka cigaba da hirarsu da kyar afra ta yadda zata rakata Dan taga mekuma
zatai tasa a warware




Sun sauka a airport tare suka sakko da alhaji labaran murmushi kawai yake sakarwa Jeddah
surprise name alhajina Zaki gani suna zuwa waje taga motar daya siya Mata huwei ihu ta saki
ko kunya ta wani rungume shi alhajina ankawo Ina sauran ya sheke da dariya zasu zo NE
Amma sai bayan biki ba key dinki Amma abunda nakeso dake ki koma gidanku a ayau Dan

zanzo banasan zuwa gidan ki gidanku nakesan zuwa Kinga ba girmana bane a ganni agidan
wani Tom alhajina karka damu sikai sallama taja motar ta sauke afra a gida kowa da kayansa
Niki Niki itama ta wuce gidanta Dan diban kayanta tunda alhaji yace baya bukatar taje da komai




Tana zuwa tadinga sakin horn da gudu suka wangale get din suna mamakin waye a wannan
hadaddiyar motar tana shiga Tai parking tana zuro kafarta ta saki ihu waye a wannan sashin
Naga angyara shi cikin sati biyu da gudu me gadi ya karaso ai hajiya haleema ce gabanta sai
daya Fadi haleema uban meya kawota gidana eye Sakatoto yayi Yana kallonta gidan ta Kuma
Amma yaja bakinsa ya tsuke Dan bala'in tsoronta suke ji gashi anmusu takara duk abunda zatai
Kar Wanda ya tanka Mata kanaji inama magana kamai Dani wata Yar iska bani guri karna
bugeka ya matsa mata ya koma da gudunsa a zuciye ta rufe motar ko sashin ta Bata dosa ba
tayi sashen haleema tundaga kofarma abar kallo ce dakyar ta iya turawa ta shiga sashenta




Suma ne kawai batai ba ganin haduwar parlour din ga wata kofa dazata sadaka da sashen
yaran ta Kara nutsawa parlour din Bata Nan ita Kuma tana sama ta CCTV camera taganta
murmushi tayi tace yau zakici ubanki kin kawo kanki ta sakko daga bene a hankali tana
sakkowa suka hada ido ihu Jeddah ta saki ganin yadda haleema ta koma danya Shar gata
kamar baturiya hassada ta cikata da gudu tayi kanta Dan ubanki me Kika zo yi gidana gidanki
gidanki fa Kika ce sake zance gidan mijin mu dai ko Kuma ince gidan yayana nime Yaya uku
maza rigis Aiko Kinga minci gida ihu tasa wallahi karya kike haleema nafi karfinki saina kashe ki




Ta kyalkyale da dariya Naga alama har yau Baki hankali ba to Bari ingaya Miki da Dinma ba
karfina Kika fi biyayyar aure nayi Amma wallahi yanzu kikai mun hauka saina illataki na Sanja
Miki kamanni Ina Wanda kike haukan akansa baya Nan ba'asan inda yake ba Amma ke farinciki
kike to wallahi nafi karfinki fice mun asashe annamimiya duk wani asirinki ya Kare ya karye
tanajin haka Tai kan haleema da ihu tuni haleema ta riketa Gam ta Fara waska Mata Mari sai ga
bakin ta ya Fara jini gefen idonta yai taruwar jini yauzan nuna Miki nima na iya bala'in cewar
haleema da har sunje kasa saboda masifa





_Tofa fans shin meze faru a wannan gida kutara a next page Kuyi manage da wannan sai naji

comment dinku Ina godiya da kulawarku agareni nice taku a kullum akoda yaushe_






*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*


*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*ASSALAMUALAIKUM MY FANS WANNAN PAGE DIN SADAUKARWANE GA FEEDYN
BASH REALLY FANS NAGODE DA KAUNARKU AGARENI TABBAS KU MASOYANA NE NA
GASKIYA MASOYANA NA AMANA NAGA AMANA WALLAHI BANDA KAMAR KU INASANKU
INA KAUNARKU INA FATAN KO A ALJANNA ALLAH YA KARA HADAMU ALLAH YABAR
KAUNA NAGODE DA KULAWA DA ADDU'OIN KU GARENI KUYI YADDA KUKESO DA
WANNAN PAGE DIN FANS DIN AMANA*_



*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI INA KARA GODEWA ALLAH DAYA BANI IKO
NAKE MUKU TYPINGí ½í±í ¼í¿»í ½í±í ¼í¿»í ½í±í ¼í¿»*



85-90

Yau zan nuna Miki Nima inada zuciya Kuma zan nuna Miki shiru shiru ba tsoro bane ta dinga
kilarta tazauna akanta dakyar Jeddah ke nishi Dan Allah kiyi hakuri ki kyaleni wallahi bazan
karaba kima Kara idan Ni sa'ar kice shegiya me zubin mayu saida ta lugwiy gwiyta ta sannan ta
dagata bakinta ya kumbura yai sintim sai kuka take ta mike tana tangadi wallahi Yar talakawa
zakisan Ni kikai wa haka daga yau bazaki Kara yiwa wani bama bare Ni kinsan karonmu dake
ai




Ta sheke da dariya Wai asiri to ai ko dama kinsan asirinki baya tasiri akaina sai dai shi mijin naki
dakika mallake shi Amma badai sadiya ba shima sakacine da addu'oi Kuma na tabbatar yanzu
ya hankalta baze Kara ba maza fice a daki shashasha jaka ballagaza maganganun sun Mata
daci a ranta idonta ya kumbura hancinta sai zubar jini yake Banda habo ba abunda take ta fice
a fusace ma'aikatan sai kallonta suke suna Mata dariya Dan ansanja sababbi Bata sansuba a
matukar harzuke ta danna musu ashar kubar wajan dariya suke Mata kawai ba Wanda ya
motsa Dan uwarku Bari na dawo wallahi sai kun bar gidan Nan a fusace ta figi motar ta ta fice
tana fita haleema ta Kira al-ameen ta zayyane Masa komai da yafaru ransa ya baci yace zezo
gidan zuwa dare




Afra ta Kira kawata Dan Allah fito gani a kofar gidanku haba Jeddah daga dawowar mu ko
hutawa bami ba wallahi nagaji abune me muhimmanci akwai matsala mayafi kawai ta dakko ta
fito har tazo kifar gidan nasu a hadaddiyar motar daba irin ta a Nigeria ta bude tana shiga
mezata gani Jeddah ce fuska face face da jini subhahanallah Jeddah accident kike barin mota
kikai Koko ya mtsww wane irin barin mota tana magana dakyar ake gane me take fada ba daya
Ina cikin masifa ba hatsari nai ba gears ace hatsari nai da wannan abun kinyar tuni ta dau
babban titin Zaria tafara bawa haleema labatin abunda ya faru Wai haleema ce Tai Mata
wannan





Haba me afra zatai idan Banda dariya dariya take kamar zata mutu cikinta har kullewa yai
yanzu Jeddah Kika zauna mace Tai Miki irin wannan bugun hhhhh chan Kinga dama ranar
danake guje Miki ranar nadama ranar sakamako yanzu me gari ya waya ki duba kiga yadda
kishiyar da Kika azabtar Kika wulakanta Tai Miki yakamata izuwa yanzu ki hankalta balla Mata
wata harara tayi Wanda ya hadamu ma Ina yake Ina na aika dashi wallahi sai tabi bayansa Dan

sai tasan Ni taiwa Haka hhhhh ko Kuma kibi bayan shi ba cewar afra harara ta Galla Mata
bansan hauka kinsan gobe za'a kawo komai na aure na kuwa hhhhhh lallai ne ta alhaji labaran
a Haka har sukaje dai dai indai suke parking suka sauka suka Fara tafiyar kafa




Afra Tasha alwashin ganawa da boka akan karyai wani aiki zata biyashi linkin ba linkin din kudin
sunata tafiya gashi jikin Jeddah ya Fara tsami sai suka fara jiyo wani irin wari abun ya Basu
mamaki sun rasa warin meye suna dosar wajen warin nakara karuwa sai da suka sa Dan
kwalayensu suka toshe hancinsu Amma Ina mugun wari Wanda sai da yasa afra amai Basu
hakura ba suka karasa mezasu gani bokane ya mutu ya rube Banda tsutsotsi ba abunda yakeyi
bishiyar da yake da bukkarsa komai ya kone wari kawai yake da tsutsotsi a guje suka juya suka
bar wajen suna Fita Jeddah ta fadi ta Suma Allah yasa da ruwa a motar ta tuttula Mata ruwa ta
farfado Amma ba ta cikin hayyacinta afra tashiga taja motar dake itama ta iya suka dufafo kano




Suna tafe suna wuce wurare a motar gaba daya a firgice su fadeela suke Banda kuka ba
abunda suke musamman idan mota ta shiga Rami kuka sike kamar ransu ze fita takaici ya cika
suhail sun tsaya a gidan Mai zasu ci abinci susha ruwa habawa kallon kallo ake tsakaninsu da
mutane suhail ya daka musu tsawa suka koma ciki bakin kamar zasu mutu aka siyo musu
indomie Nan fa yasha takaici





_To fans Bari indaka anan Kuyi manage da wannan wallahi fans saboda kaunarku agareni nayi
wannan typing din NAGODE da kulawa nice taku a kullum a Koda yaushe_





*Feedyn bash*
[10/23, 2:33 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *🎭ARNAN DAJI🎭*


*NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*




*_🌈KAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation





*Assalamu alaikum my kawa tagari Wannan page din sadaukarwane agareki my ameeneeya ta
Amana fadeela takwarar tenkwai🤣🤣 saboda kaunar danake Miki yasa nasawa Tenkwai
sunanki Allah ya albarkaci rayuwar mufaddal dinaí ½í±í ¼í¿»í ½í±í ¼í¿» inasanki har Raina sister Allah ya bar
kauna kawata ki shafamun kan Dana kice ya Fara siyan kayan kaninsa ko kanwarsa
🤣🤣🤣wannan page din nakine*




*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*





90-95




Na suka Fara ihu wayyo tsutsa a a tanace su wallahi bazasu ciba ihu suke suna kuka taikaici ya
gama cikamasa ciki ya daka musu tsawa baku da hankali ne angaya muku Nan ma daji ne
dazakuyi mun hauka KE fadeela kinfi kowa iskanci ku shiga hankalinku fa haba kamar ya Kara
tunzurasu ihu fadeela ta saka ka dakkomu zaka kashe mu wallahi bazamu ci wannan ba cikin
ikon Allah sai ga me doya da miyar alayyahu dama suna noman doya cike da murna sukace
zasuci aka sauke musu sukaci suka Sha ruwa sukai nak mutane Banda dariya ba abunda suke
musu wannan Abu Haka tashin hanakali fada Dame gari ranar sallah Nan suka dau hanya zuwa
Kano

Direct gidan kawu suka wuce Wanda tuni yabawa suhail kan motar saboda tsabar haukan
dasuke da kauyanci duk abunda suka gani sai sunyi ihu ko dariya gaba daya sunzama kamar
mahaukata Rama ce ta fashe da kuka gaskiya yaya suhail ka cucemu dama Haka ake rayuwa a
duniya kaki kazo kadauke mu tuntuni to da tuni muna chan muna Shirin dibgar Roman shekara
shi dai kawu dariya kawai yakeyi sai bayan sun shiga Kano suka nufi gidansa dake sharada
Nan suka yada zango dakyar suka shiga gidan Dan Basu taba ganin gini irin saba danma suhail
yayi musu bayanin yadda garin yake a hanya




Gidanta suka je lokacin karfe takwas na dare suna zuwa tayi parking ta kamo Jeddah sukai
bangaren ta ko Ina a gyare ta kwantar da ita chan sai ga Al ameen Yana zuwa ya doka Mata
harara to Yar iska kingama yawon tazubar din naki wallahi yau sai kinbar gidannan tunda bana
ubanki bane ba sisin ki a ginin gidannan azafafe ta mike ya isheka Al ameen a yanzu ko zanbar
gidannan tuni ta Fara hada kayanta ta dakko duk wani abunda zata bukata kozaka ban wuri
murmushi yai Mata Amma na mugunta Yana fita ta Fara daga katifa abun mamaki duk wani
abubuwa nata na asiri Babu su ihu ta dinga zindimawa kamar mahaukaciya




Afra dariyace ta subuce Mata na shiga uku afra kidena dariya Ina neman kayan asirina ne da
boka yaban mutum mutumin zan maida zuciyarsa ga alhaji labaran hmm lallai Jeddah har
yanzu Baki saduda ba wallahi tun da Naga yadda gawar boka ta wulakanta na Kara tsorata da
lamarin rayuwa ki hakura kibi Allah mtsww dallah chan gafara zan tuba NE Amma ba yanzu ba
saina tatike alhaji labaran Haka suka fito ranta a bace harda envelope dinta ta takaddun gidan
suhail da duk wata kadara tashi Bata San ansaja ba ansa Mata na bogi suka wuce tana hararar
Al ameen Dan shi take zargi Bata San komai na asirin ta ankwakule ba shashasha Allah ya
shirya




Haka suka koma gidansu tana shiga gidan wani gululun bakin ciki ya tokareta saboda wani Baki
da gidan yai ga wani mugun wari suna shiga sukaga ummanta a kwance gabanta duk ya rube
sai tsutsotsi yake rufe hancinsu sukai gaba dayansu hankalinsu ya tashi lafiya umma meya
sameki cewar afra data karasa gareta Amma jeddah tsaki taja ta koma waje gaskiya bazata iya
zama a wannan gidan ba tasan me zatai zata nemi hotel ta Kama na two weeks tanemi iyaye

na bogi su daura Mata aure a hada Mata na karya a karbi lefe abunda ta tsara kenan aranta
Bata bi ta kansu ba ta fita taja motar ta Tai gaba




afra kitemakeni Banda lafiya tun Ina zuwa asibiti Abu yaci tura inata boyewa ne Amma na kamu
da cutar daji wadda kukewa lakabi da cancer yanzu Haka tanga ne ya kaini asibiti akace kudin
aiki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login