Showing 12001 words to 15000 words out of 43444 words
ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI*
*Wannan page din nakune masoyana arnan daji fans group 2 iya masu comment nasadaukar
muku da wannan page din Kuyi yadda kukeso dashi Allah ya bar kauna tsakaninmu ya kareku
sharrin makiya fans Dina Ina godiya buhu buhu bisa addu'oin ku nagode sosai duk Wanda
kukaso ku hanshi karantawama nakuneí ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£í ¾í´£*
*Book 2*
40-45
Kije ki shayar da Rama da Tenkwai zan kula da aduke kibani su dukansu na shayar dasu bazaki
iyaba lamunde akwai wahala shayar da ta gwaye nayi nacin tahanani haka na hakura na koma
gida Ina kukan rashin bani aduke da timi batai ba da sassafe na dira a gidan sarki sai da nakira
ya fito sannan ya kalleni yana washe Baki kin haihu kenan eh nace Masa namijine a'a macece
ba haka yasoba so yai namijine Dan yacinye shi tunda ba lokacin haihuwar jarirai bane namika
Masa Yar
Ihu yasa ya buga ta da kasa ku bace mun dagani wari take meye wannan karna Kara ganin ki a
wannan masarautar abun mamaki na dauki yata nafito kowa yaba kyawunta yake yi gata Fara
Kal Haushi ya cikani yadda kaho ya bugamun ya da kasa Amma batai komai ba haka naje gida
cikin burin daukar fansa akan kaho naita shayar da yayana biyu idan aka kawon aduke idan nai
yunkurin na hada na shayar dasu sam Bata karbar nono sun fita morewa a bangaren shayarwa
gata da hakuri Bata taba karba ba harna kaura Ina samata sai tasa kuka
Ja'e Yana masifar San tenkwai sai da yasan yadda yayi iyarsa take sakawa akawo shi wajenta
haka yake wuni a gunta Yana Mata Wasa ya kawo Mata kayan abinci na gidan sarauta sarki
kaho yaita fada Yana Ina iya tace Yana bacci haka yake hakura a haka kar suka shekara hudu
suna Shan nononsu tunda Basu da kanne a lokacinne timi ta yanke shawarar na barwa guga
Rama
Na firgita dajin hakan duk da dama nafi shakuwa da Tenkwai tagaya mun dalilinta saboda Nan
gaba sarki ze iya waiwayar ahalin tabo daga ke har yarki ba lallai Ku rayu Amma na tabbatar
idan mukai haka zasu tsira Dan baze ganeba haka akai na dauki Rama na kaiwa guga ya riketa
tsam yanasanta kamar ransa ya dinga koya Mata lakanin magunguna tun tana karama
Abunda na fuskanta Tenkwai nada tausayi Amma tanada zafi sosai wannan bakin halin nata ta
tabbata jinin waziri Dan jininsu yafi karfi a jikinta tafi Kama da Yan gidan Rama Kuma dama
babanta ta biyo akwaita da hakuri ga kaifin basira ga kokari akwaita da kyautatawa duk wani
mutum ga fara'a Aduke ko baruwanta ko cikin Yan uwanta magana Bata Dame ta ba saita
Kama Dole kullum burinta ta farantawa kakarta Bata zuwa ko Ina yawo sai Rama da Tenkwai
haka suka tashi kansu daya diri dai agun Tenkwai abun har yafara ban tsoro tun tana karama
ba ake kamunta haka Rama ita kankat ce badan yata bace ga kyau ga diri ga tarin masoya
kamar ruwa tunda tun danka na karami mu ake kamashi
Sanda suka Kai shekara sha biyar lokacinne kowacce dirinta ya fito aduke wankan tarwadace
ga gashi gata da manyan idanuwa gancinta madaidaici ga nono ga duwawu kamar tenkwai ita
kawi tenkwai komai nata yafi girmane kafin kaganta kaga nonuwanta idan tana tafiya maza har
faduwa suke yadda duwawukanta ke kadawa ita Kuma Rama akwai duwawu Amma ba
nonuwa sosai Amma duk tafisu kyau mazan mu Basu damu da kyau ba ba auren kyau sukeba
burinsu kayan aiki a lokacin aduke Bata kula kowa Amma Rama tana da saurayi haske yayinda
tenkwai suke tsananin soyayya da Ja'e abunda ya durkushe soyyarsu halayen Ja'e daya Sanja
A gaban kowa sai ya kashe mutum ya yankashi su cinye saboda shine mejiran gado ubansa ya
tsaya Masa tun tanaji kadan kadan a gari har wata Rana daga wani ya biyota kawai ya kashe
shi aganta shikenan ta tsaneshi ta dauki alwashin saita ga bayansa haka yake bin Rama Yana
neman ta shawo Masa kanta Amma Ina kullum Kara rura kiyayyarsa yake aranta duk wannan
soyayyar ta shafeta Amma Ni Ina ganinta a kwayar idonta daukar fansane ya rufe Mata ido a
lokacin kowa ya tsaida gwaninsa Banda aduke inda babanta ya bawa walkiya ita Dan asamu a
daura auren su tare Amma Sam Tenkwai Taki Ja'e shine dalilin dayasa komai ya faru a baya
Kuka kowa yake cike da tausayi Nan suhail ya basu labarinsa kaf Amma yanaso yaje garinsu
shida Ja'e Dan ya tabbatar da gaskiyar maganar lamunde gadai zanen iri daya me hakan ke
nufi Nan ya Mike ya gabatar da sallah suka kura Masa ido cike da sha'awa suna so Susan
meyake yi saida ya gama ya Gaya musu sallah ce yana bautar Allah ubangiji daya waye Allah
yai murmushi shine Wanda ya haliccemu ya hallicci sama da kasa da ruwa da iska Nan ya
dinga gaya musu irin girma na ubangiji cike da gamsuwa suke jinjina Kai muma munaso
muzama irinka farinciki ya cika zuciyarsa ya durkusa yayi sujjada ga Allah
Hajiya ta shigo Tai parking ta leka sashin haleema kamar kullum a rufe daga gani andade ba'a
budeba harda Yana ta girgiza Kai ta wuce ciki ta tarar jeddah nata sheka amai abunda take
fama dashi kenan kwanan Nan wato haraswa kome taci sai ya dawo hajiya ta karasa da sauri ta
riketa lafiya kike Jeddah ta Kara marairaicewa banida lafiya ne hajiya maza dakko gyalenki
muje asibiti Dan tuni hajiyan tagane suka fita sukaje asibitin da suke zuwa akayi Mata text din
jina da fitsari duk wasu gwaje gwaje anmata antabbatarwa da hajiya tanada cikin sati bakwai
murna wajen hajiya ba'a cewa komai jeddah ko tagama mutuwa a tsaye ciki tun yanzu
hankalinta ya tashi Dole ta zubar dashi bazata barshi ba
Hajiya natai Mata magana ta tafi tunani kyautar dubu dari taiwa likitan tace ya jira goron albishir
dinsa suka fito suka wuce gida gajiya takasa gane kan jeddah ko Bata San cikin Bata dai
fuskanci komai ba tunda me wayo ce ta hanata ta fuskanta ta maidata gidan tana ta kulawa da
ita sai yamma Tai Mata sallama ta tafi bayan taiwa suhail albishir haukane kawai Beba iya
farinciki yagama shigarsa da sauri ya baro office ya taho gida hajiya data fita sai tasa driver idan
ya fita waje yai parking Haka ko akai yayi parking ta fito da kanta cikin ikon Allah security din
Jeddah ya fita bayan layi
Ta Kira me gadi Dame wanki Dame ba shukoki ruwa tana tambayarsa abunda suka sani game
da haleema Nan kowa yai shiru cike da tsoro ku kwantar da hankalinku ba abunda ze faru
gaskiya nakesan sani Naga Banga motar taba kullum nazo Bata Nan na lura Kuma amdade
ba'a bude sashinta ba Kuma Mina waya da babarta tace wata biyar kenan rabonsu dako
wayene jiya damukai waya wace uwace zatai wannan alkunyar Bata taba takowa neman yarta
ba saboda babanta ya Hana yasan tana lafiya kuji tsoron Allah kugayamun me kuka sani jikinsu
yai sanyi Nan baba me gadi yace tun randa ta dawo daga makaranta tace Masa Bata Jin Dadi
be Kara ganin ta fito daga gidan ba tabbas tana gidan sai kwanaki taga wata tafita da motarta
da Kaya fal ciki me bawa fula ruwa yace Sam be ganin gilmawarta Amma kullum sashenta a
rufe yake
Me wankine ya sharce xufar data jika shi ya Fara bayani gaskiya tana gidan Nan cikin
mawuyacin Hali Danni kawai Ina zaune ne a gidannan Amma itake wankin gidan Nan kaf Nan
ya kwashe komai ya Gaya Mata iya abuna yasani hajiya jirai jiri na dibanta ga wani haki datake
da sauri ta fice ta shige mota muje kawai ta iya cewa hawaye take kawai Basu rike amanar
yarinyar da iyayenta suka basuba me yasamu suha il Haka bazatai Masa Baki ba ya lalace
Amma zesha mamakinta
Hajiya ce keta zagaye parlour dinta yayinda alhaji yai shiru kawai gaskiya kinyi dabara hajiya
Allah ya biyaki wannan Abu sai addu'a tunda har suhail ze iya cin amanar yarinyar kirki akwai
lauje cikin Nadi nifa alhaji shiyasa tun farko ban goyi bayan wannan lamarin ba Kai kadage ai
gashinan zata kashe musu ya kashirya gobe da wuri miwa gidan tsinke a waje zami parking mu
shiga da kafa Dan miga meke faruwa da idonmu kinyi tunani mekyau hajiya cewar alhaji da
gaba daya hankalinsa baya jikinsa yarinyar ta bashi mamaki duk wannan kalaf kalaf din Ashe
muguwace ta ciki na ciki haka suka kwanta cike da kunar zuciya kowa da abinda ke sakawat
Hajiya na fita Jeddah ta bude haleema ta galabaita ta Fara fita a hayyacinta taja ta kamar kayan
wanki ta zubar a waje a Haka Zaki kutu na Kuma ce HIV Kika debo shegiya aljana haka Tai ta
kuka ga yunwa da kyar ta rarrafa dakinsu ga Dan cikin ta sai neman dauki yake tun safe
rabonta da abinci ga yamma tayi tana shiga ta cire murgujejiyar rigar dake jikinta wadda take
sawa Dan kar jeddah tagane Maryama ce ta samo Mata wannan dabarar da gudu maryama ta
rufe kofar ta Bata abinci me Rai da lafiya taci ta koshi sannan tayi sallah sunada toilet a ciki ta
kwanta bacci me nauyi ya dauketa
Da hanzari ta Kira afra kawata akwai matsala cikine Dani wallahi ban shirya haihuwa yanzuba
fashin kwana daya nayi nashan magani Amma Kinga nasamu wallahi barar dashi zanyi saina
huta haba mtsww matsala dake rashin lissafi wannan cikin shize temaka Miki ki samu cikar
burinki ki mallake suhail dashi Inaso kiban Aran hankalin ki kiji mezan ce miki ta Kara gyara
rikon wayar inajinki kawata tafara magana kamar we Haka wannan cikin shize baki damar
mallake iyayen suhail musammanma mom dinsa tunda kince su biyu ne yayanta gata da San
Yara sannan Zaki San duk wani sirrin dukiyar suhail ta wannan cikin kinsamu magaji kiyi addu'a
ki haifi namiji kingama da suhail har abada wow naji Dadi shawara me ma'ana zanyi yadda
Kikace nagode sosai afra gaskiya kina kaunata
Ta kashe wayar saiga suhail kamar Wanda aka Koro Yana zuwa ya tarar da ita azaune tana
ganinsa ta fashe da kuka menene harni haleema Dan nace ta Doran tuwo zata zaga harda
cewa matsayinmu daya a wajenka Dan Haka ban isaba zagi ta uwa ta uba Dan tana bakin cikin
Jin ance inada ciki jikinsa har rawa yake ita haleeman nizata nunawa ita Yar isakace yanzu
zanci ubanta belt ya cire yaje daki Wanda yasan anan suke yafara bugu bugu ba na Wasa ba
gaba dayansu sun firgita musamman haleema datake bacci
*Mu hadu a next page inajiran comment team tenkwai suhail sai hakuri tenkwai ta haramta
agareshi gaba daya sainaji comment dinku fansí ½í¸‚í ½í¸‚í ½í¸‚*
*Feedyn bash*
[10/23, 2:30 PM] í ½í±¯í ¼í¿»Ummu Subai'aí ¼í¾: *í ¼í¾ARNAN DAJIí ¼í¾*
*NA*
*FAREEDA ABDULLAHI*
*_í ¼í¼ˆKAINUWA WRITERSâœí ¼í¿¼ ASSOCIATION_*í ¾í´í ¼í¿»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA
TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN TALIKAI TSIRARA DA AMINCI SU TABBATA GA ANNABI
MUHAMMAD (SAW)*
*_FANS INAME BAKU HAURIN CEWA ZAN RUFE GROUPS DINA ZAN MAIDA SHI GUDA
DAYA INA DA GROUP HAR HUDU AMMA WANI GROUP DIN KO MUTUM GOMA BASA MUN
COMMENT A CIKIN GROUP DINA HAR GWARA NAJE WASU GROUP DIN KARKUGA
LEFINA WALLAHI RUFEWA ZANYI DAN MAGAJI DA WAHALA DA BAKINA DA AIKIN BANZA
MASOYANA ZAN WARE GROUP DAYA WANDA DUK MASOYANA MASI MUN COMMENT
ZANSA SU A CIKI RAGOWAR KUMA BAZAN IYA TSAYAWA CIRE MUTANE BA DAN HAKA
ZANYI LEFT IN YASO KOWA YAYI LEFT NAGODE SOSAI NICE TAKU PRINCESS FEEDY
CELE_*
*Book 2*
45-50
Dakyar tazo ta bude tana fitowa ya damketa ya Fara duka kamar Allah ya aikoshi Yana dukanta
tana ihu maryama na gefe a rakube jikin ta sai Bari yake chan ya kyallo cikinta yaga kamar ya
turo sai ya Dena dukan nata ya daga best din tata ciki haleema dama kinada ciki Baki taba
gayanba inasansa ki kulamun dashi Dan Allah a tsorace ya dagata yajata saiga jeddah tafito
yako saketa ya juya bayanta ya daga belt din yanata huci shedar dukan ta yake mtsww sweet
heart kyaleta haka zanje ummata Bata da lafiya sai gobe zan dawo nazo na kaiki ne a'a yi
zamanka ka rufe gidan kawai ta juya ta fice jikinsa har rawa yake ya bita ya rufe gidan ya dawo
Yana kuka ya Kama haleema
Side dinsa ya kaita Tai wanka ya hada Mata tea me kauri kamar ze lasheta kiyi hakuri ki
yafemun inasanki haleema Amma bazan iya nuna Haka ba zata iya yin fushi dani fushinta
bala'ine a wajena takaici ya hanata cewa komai Nan ya samu ya kwashi amarcin sa yadda
ransa ke so sai da yai so hudu suk ya gajiyar da ita ga mace me ciki da dandano betaba jin irin
wannan magana dison dadin akan Jeddah ba gata ta koma kamar budurwa itako kamar Wanda
ze shiga kofar gari gashi ta Saba Masa da jaraba be isa yaj magana ba suna gamawa ya Fara
shara bacci Amma Ina haleema taje Tai wanka a ta dauro alwala tashin duniya yai wanka yai
nafila yakiyi (kalubale gareku maza ba abunda ke dawainiya da suhail irin rashin addu'oi gashi
sallah Bata wuce shi Amma besan nafila ba tsayuwar dare karatun alkur'ani Sam shidai kawai
yai sallah ya addu'a ya tashi dayawa maza Haka suke wani sai ya shekara be dau alku'aniba
duk da matan ma suna haka Amma dayawa su suna kamantawa ba kamarsu ba rashin azkar
ke dawainiya da suhail Allah yasa mudace mugyara dukanmu musan muhimmancin sallar nafila
musamman dmta tsakar dare da azkar da karatun alku'ani indai karike wannan bazaka tabeba)
Kememe yaki tashi dama itake matsa Masa to watansu biyar basa tare abun yaci jikinsa
dayawa ga shi baya iya doguwar addu'a dama itace take Masa ya hadu da wadda marabar ta
da kafikura kalmar shahada kuka kawai take tana Kai kukanta wajen ubangiji sai da Tai sallar
asuba ta kwanta sai sannan ta samu ta rintsa itama dakyar ya tashi yai sallah Dan sai goma ko
shadaya suke tashi sannan suyi sallah Yana idarwa ya Kara far Mata har kuka tai shima kukan
yake Amma na dadi yamanta yaushe rabonsa da wannan dadin be kyaleta ba sai wajen goma
sannan ya koma bacci ita Kuma ta mike ta shiga kitchen Tai masa girki me Rai da motsi Wanda
ta Dade batai irinsa ba tanajin San mijinta tana ganin Allah ne Ya kawo Mata karshen lamarinta
sanadin wannan cikin Dan bakaramin so yakewa cikin ba
Itako gimbiya Jeddah tana fita ta dauki babarta Basu zame ko inaba sai katsina tafiyar dare
sukai Dan wajen layi ake na masifa achan suka kwana suka bi layi Banda tsinewa haleema ba
abunda take abunda ya daga Mata hankali suhail na bacci Yana ambaton ta karta tafi ta barshi
gashi afra tace kartai Mata asiri mtwww wallahi da haukatata zatai sanda sukaje mutum biyar
suka samu a gabansu anan sukai shimfida suka kwana sai karfe bakwai ya Fara ganin mutane
kafin sannan mutane sunfi dari biyu chab tashin hankali yaushe zata iya bin wannan layin Sam
bazata iyaba babban abunda ya Bata mamaki ya akai ummanta tasan Nan harta San irin layin
da ake chab lallai a Haka har layi yazo kansu
Suna shiga taganshi wani tsamurmuri dashi me far'a kafarsa dungulmi ba yatsu hakoransa duk
sun zube saura kadan ya manyanta ya kallesu ya sheke da dariya shegiyar Mata bakin kabari
mesa a tuna Allah bazaku Gama lafiya ba hhhhhh Kai boka wannan kirari Haka yai dariya
nasan meke tafe daku dukanku akan mijin kine da kishiyarki Nan ya hasko Mata su akwance
gado daya ga ciki harya turo ya bude shi sai shafawa yake yana sumbata yai dariya kinyi sake
cikinta ya zauna daram ikon Allah ne kadai ze cire shi kuma Yara uku ne a ciki duk maza keko
macece Zaki Haifa Abu daya zan Miki zansa ya manta da ita acire Masa ita a kwakwalwarsa
baze Kara tunata ba sai dai idan ya ganta
Iyayen mijinki Kuma zasu zo Dan sun gani komai suzasu tafi da ita Amma zami musu rufin
bakin daba zasu taba tunawa mijinki itaba duk abunda zasi miki karki damu lokaci yayi dazaki
mallake shi ke kadai baze Kara kallon kowace mace ba duk wadda ya kalla ze kalleta ne a
matsayin jaka hhhhhh nagama dake kuka take katitir Dan Allah katemakeni wallahi banasan ta
haihu dashi na rokeka ka kashe ta kome kakeso zan baka Yaya uku maza Ni kima mace mezan
tsira dashi na tabbatar kafin na kamota sun mallake dukiyar nagama magana ya daka Mata
tsawa kisa a ranki basu aduniyar bazaku Kara ganin suba sai sannan hankalinta ya kwanta
yauwa boka har naji Dadi million guda ta dire Masa shikansa yai mamaki Amma be nunaba sai
kuma ke uwar banza danki kikeso ya shiryu baze taba shiryuwa ba ahaka ze mutu zan dai Baki
layar sabani bashi ba kwalawa har ya mutu hahaha ya bawa jeddah nata magungunan yabawa
ummanta layar ku tashi ku tafi nagama