Showing 15001 words to 17955 words out of 17955 words
Chapter 6 - Azumin Ilu Book Compelet By Maryam Muhammad Hassan
na
hanasu...
*09031711711 for comment Muje zuwa labarin ILU*
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *BRRILAINT WRITER'S ASSOCIATION*⚜
*AZUMIN ILU*
*Peg 22*
*MAMAN MAMY*....�
í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»
*ILU a BIRNI na nan zuwa soon labari mai cike da ban dariya yazo da salon nishadantar da
masoya yazo da tsare tsare iri iri ina mai tabbatar maku Cewar azumin ILU somin tabi ne akan
ILU a BIRNI*
kada kubari abaku labari yana zuwa after sallahí ¾í´�í ¼í¿»í ½í²˜
*gaisuwar ban girma ga yan brrilaint hantsi leka gidan kowaâšœallah ne ka tafiyantar da
alaamurranmu Allah ya karayimana jagora ameeen*í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»
Murmushi malam yayi kaidai ka basu koma me zasuce ....
ILU ne ya dubi iya ..zakici kazar daji ...
Ai ko kazar dawace inaci ..iya ta bashi amsa ...
Yar dariya yayi sannan ya yago nama mai Dan yawa ya mika ma asabe.. Ungo Ku raba in kuma
kun raina Ku bani abuna ...da sauri asabe ta karbe ina mu ina raina wa ....
Shiru iya tayi tana taunar nama ita dai taji kamar kaza wannan data sani ...kasa daurewa tayi ...
Kazar daji kece ko ILU to gaskiya wannan kazar ta gari CE ....eh wllh da nima haka zance
asabe ta fada tana kara taunar naman ...
Dariya malam yasa ...dama ILU ya fadi santi yayi maku yawa gashi tun kafin aje koina kun fara
...to dama bai Baku ba yaci abinsa ...
Ato ba said a na fada maka ba ya malam ai nan dagewa za suyi da tsiya kaza ce irin ta gari
...ILU ya fada yana taunar kashi. ...
Aa malam ayi batun gaskiya anshi ci kaji naman nan sai ace wannan ba kaza bace ta sosai iya
ta fada tare da mikawa malam sauran naman dake hannunta ....
Ina ni bazan karba ba can tsakaninku dama kun saba ...mikewa yayi tsaye ni kunga wurin
maigari zani inbashi hakuri hukuncin daya yankewa yarannan yayi tsauri sosai ya sasasauta
masu albarkacin watan Ramadan ....
Da sauri ILU ya durkusa gaban malam yana sude hannu ba kadan yaji dadin kazar nan ba
...don Allah ya malam ka kyaleshi wllh hukuncin ba tsanani sosai ciki ka barshi kawai duka fa
kwana ukku ne kacal zamuyi kuma koma ba don haka ba ai maigari uba ne garemu zamu iya
yimasa ...
Shiru malam yayi cikeda mamakin ILU sai dai duk iya hasashensa bai gano komai ba ....amma
tabbas yasan akwai wani Abu akasa saboda yasan halin kayansa...
Ajiyar zuciya malam ya saukar shi kenan ILU Allah ya kyauta gaba bari inyi alwallah in fita
sallah kayi maza ka kammla ka fito...
To ya malam ILU ya fada cike da farin ciki ...
Malam na fita asabe ta kalleshi ..tsakaninka ga Allah INA kasamu kaza ILU...
Yar dariya yayi kwantar da hankalinki yanzu zan fada maku saura Ku gayama malam ai kunsan
sauran basai na fada maku ba ..
Said a ya kara yagar masu naman ya basu... Iya kau sai was he baki ake ana cin kaza..
Said a ya bari takai masu karo sannan ya fara koro masu bayani ...sukuti sukayi suna kallonsa
naman dake bakin asabe kasa ida tamnawa tayi itako iya sauran na hannunta ta rike ta kasa
kaishi ga baki ....
Yana basu labarin yana dariya sannan ya kara da cewa ..kuma wllh naji maganar nan ga malam
CE masa zanyi tare muka hada baki daku kune ma kuka soya ta ya ida kecewa da dariya...
Innalillahi wainna ilaihir rajuun ..ni salame iya ta fada tare da sakin sauran naman dake
hannunta ...na shiga ukku yanzu ILU fitinar daka jajubo mana kenan kajin maigari ILU
...lahailahailal lahu sallalhu alaihi wa sallam asabe kina jin wannan bakin labari ....
Dariya asabe tahau yi hadda tafa hannuwa ...inajinshi iya ai wllh saida raina ya bani bakiga da
malam yace zaije ba maigari hakuri ba wani kukan kura da ILU yayi gaban malam ...ai tun nan
nasan akwai abinda yake aikatawa ...
Dubanta iya tayi shine kuma kike dariya ...ato iya kuka zanyi ai gara ma inyi dariyar in rage zafi
kin dai San halin ILU.. Nikam ko give ya kawo nama ci zanyi ba ruwana ehee ....
Mikewa ILU yayi tare da sakin wata katuwar gyatsa ...alhamdulilah ya fada tare da daukar Dan
tsinke ya fara sakace... To shawara dai ta rage gamai shiga rijiya ko kuyi shirunku kuci nama ko
Ku fadawa malam duk daya garama kuyi shiru ku kuci nama shine zai fiye maku..ni kunga tafiya
ta ya buga katuwar rigarsa yayi waje yana fadin waye yace damu ba muba ...
Oh! Ni salame iya ta fada tare da dunan asabe dake dariya ahaka sukaci gaba da tattaunawa
akan lamarin ...iyace ke fadin shiyasa naga ya zunbula waccan katuwar rigar Ashe da aika aikar
da zaiyi ...
To kedai bakin ki alaikum kar malam yaji... Wa ni na isa ai bama zan fara ba iya ta fada tana rike
haba alamar mamaki...
ILU kam na fita ya hade dasu basiru... Tafawa suka hauyi suna dariya kowa na fadin yadda
yasha perty da tasa kazar ...mudi ne ke fadin harna ka gara gobe tayi inga yadda zamuci akuya
.....
Suna nan zaune kafin afara sallah suka hango maigari buguzun buguzun da babbar Riga ...ILU
ne ya kece da dariya dubeshi da Allah shifa in da balai mai wayo ne...
Gaba daya sukasa dariya wane wsyau anata dibar kaji...
Ahaka aka gama sallah kowa ya watse ...
Da sahur ma bawani abinci karki ILU yaci ba saboda wannan dankwaleliyar kaza da ILU ya
tada sai ruwa da yasha sosai .......
Washegari da lillimi aka tashi kauyen taba daya ba rana hakan yasa ILU kara shirin fita kiwo ...
Yana fitowa ya dubi iya dake zukkune tana ba dabbobi abinci asabe kuma na shara ...Toni zan
wuce hajiya iya adaka tasshhin da yafi bani jiya dadi ....to adawo lfy iya ta fada atakaice ....
Ba girin garin ba tayi mai inji asabe ..bakuda Matsala ILU ya fada sannan yayi waje ...
Batare da bata lokaci ba suka kora tumakai daji yau baa Debi kaji ba ...
Saida ya kama kosassa akuyan nan sannan yasa suka saki sauran ...mikewa mudi ita yayi
..yanzu zan ruga inkira maigari da kunga munkusa isowa Ku taushe akuayar Ku rika fadin saura
kadan ta ida mutuwa majine ya sareta Ku barni da sauran aikin ...dariya suka hau yi to ilun
malam angama ..
Da gudu n gaske ILU ya nufi cikin gari yana fadin maigari akuya zata mutu a taimaka maigari!!!
Rigar nan tasa sai sama take iska na kadata
*hhh Muje dai zuwa labarin ILU*
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *BRRILAINT WRITER'S ASSOCIATION*⚜
*AZUMIN ILU*
*peg 23*
*MAMAN MAMY*......�
í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»í ¾í´µí ¼í¿»
*ILU a BIRNI*
Hhhhhhh kardai kubari abaku labari ILU ya zabure ya shiga binni acan ne zaiyi suna saboda
shakiyancinsa da hikimarsa ....uhm badai a cewa komaií ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»
Hankali tashe maigari ya fito daga gida shida wasu mutane ukku da suke magana .....yadda ILU
yayi wata faduwa gaban maigari saika rantse da Allah wani mugun tashin hankali ne ta tun karo
kauyen ...
Lfy ILU maigari ya fada afurgice ...inafa lafiya ga akuya can zata mutu maciji ya sareta ILU ya
fada yana fitar da numfashi ....
Eyeee na bani ni uwaisu yanzu akuyar tawace zata mutu tashi Muje inganta yau naga ta kaina
saiga maigari na Neman fashewa da kuka...
Cikin mutanen nan ne daya ke fadin haba maigari akan akuya daya zaka tayar da hankalinka
duk yawan dukiyar dabbobi da kake da ita ....
Haba kafin su farga maigari ya nade babbar rigar shi ya sheka aguje yana fadin ta ina kukayi
ILU ....ILU ne ya Mara masa baya yana fadin kara wuta dai maigari saura kadan Allah yayi mata
cikawa ....oh! Jamaakuzo kuga yadda maigari ke sheka gudu kamar Wanda akace gaba dayan
awakan zasu mutu....
Mutanen da ya bari ne dayan ya dubi gudan... Aminu tsayawa zamuyi bazamu bishi ba ...nima
tunanin da Nike kenan ai basu tsaya wata shawara ba suka bisu aguje......
Tun daga nesa maigari ya hango yadda akuya ke bultse bultse taji maza ...ai maigari baisan
sadda ya sauke rawanin dake kansa ba ya rike a hannu ...shi kenan ai wannan tana daya daga
cikin manyan garke yau na shiga ukku ni uwaisu..
Uwaisu!! Mudi da basiru suka maimaita sunan suna kumshe dariya wai Ashe sunan maigari
kenan basiru ya fada kasa kasa da kyar suka kumshe dariyar dake Neman tona masu asiri ....
Maigari ne ya dubi ILU ...ILU ya akai wannan alamari ya faru ...ILU ne ya fara matse kwallan
karya dai dai lokacin mutanen maigari suka karaso sunata kallon akuya na shure shure kamar
da gaske ...
Bari ya maigari tunda Nike ban taba ganin tashin hankali irin na yau ba... Kawai muna zaune sai
dai mukaji akuya ta kwala ihu irin ihun da tumakai basu taba yin irin shi ba.... Mu duba haka sai
mukaga katon majici tunda Nike bantaba ganin mai irin girmansa ba idanuwan sa guda ukku
reras... Ukku kace ILU maigari ya fada yana zare idanu tare da marmatsawa alamun tsoro ....
Kwarai kuwa ukku kansa kuwa ko bai kai na mudi ba to kadan ya rage ..eyee mutanen nan
suka fada suna kara kallon mudi .....sosai kuwa inji basiru ai inaga wannan macijin shine sarkin
macizzai na nan yanki ....tuni jikin maigari ya dauki rawa cikin in ina yake fadin yanzu ya zaayi
da ita ILU ba maganin da zamu bata ta warke.....
Afirgice ILU ya dubeshi magani... Tab Ashe kanaso mu mutu waya fadamaka irin wadannan
macizan nayin Sara abaada magani ai sai dai a yankata kawai a cire dai dai inda ya sareta a
zubar shi kenan kawai....
Yankawa! Maigari ya maimaita hankalinsa tashe saboda in akwai abinda yaki jini to asara ce....
Eh sosai kuwa mudi ya bashi amsa baima wuce yan mintoci ta karasa ba ...daya daga cikin
jamaarsa ne ya dubeshi hakuri zakayi ranka ya Dade wani ganin ga Allah baiwa ne...
To shi kenan a yanka maigari ya fada yana matse yan kwallansa ....kici kaca aka danne akuya
basiru ya danna mata wuka aka yanke ..maigari sai share zufa yake...
Da yake cikin mutanen sa akwai barinji cikin kankanin lokaci aka fede ta tas.... Maigari ne ya
dubi ILU saika amshi wuka ka yanki inda macijin ya sareta a matsa can karshen gari a zubar
...da sauri ILU ya karbi wuka ya fara yanko cinyar akuya yana fadin daga nan dafin ya fara ....in
taka ice maku saida ILU ya wafce Rabin akuya da kwatarta wai duk dafin ya shiga ciki ......
Ajiyar zuciya maigari ya saukar ganin uban tulin nama amma ance dafin maciji na ciki ....girgiza
kai kawai yayi ya dubesu to Ku tabbar kun zubar da naman nan bayan gari kar wani ya ciyowa
kansa ajamani balai ....yar dariya mudi yayi sha kuruminka maigari ai inda baka taba tsammani
ba can zamu kai wannan nama ....
Yawwah to shi kenan sawa yayi mutanensa suka dauki sauran naman dayan sai kallon tulin
naman nan yake cikeda mamaki ...ILU ne ya gallara masa harara to ko abaka kaci ne... Aa ILU
nibance ba kawai INA takaicin zubar da nama maiyawan gaske ...uhm kaga aminu Muje bari
kara daga min hankali maigari ya fada tare dayin gaba yana fadin maza Ku tattaro kiwon Ku
dawo ILU ...
Baijira amsarsu ba suka wuce zuwa cikin gari da sauran naman daya rage ...
Saida suka bari sun kule sannan suka fara babbaka dariya mudi hadda faduwa kasa shi kanshi
basiru dafe ciki yayi saboda dariyar ta fara motsa masa ciki ....ILU ma dariyar yake yana kallon
naman...
Kai wllh ILU balai ne mudi ya fada kaga maigari buguzun buguzun dashi aakuyarsa zata mutu
har kuka yayi fa h...
Wai uwaisu! Inji basiru dariya sukasa gaba daya ...sunan yayi min dadi tunda Nike ban taba jin
sunan maigari na gaskiya ba sai yau da dalili yayi dalili ILU ya fada yana dariya ...
Aikam yau naga uwaisu wai kunga yadda keyar maigari take haba shiyasa kullum kai cikin hula
basiru ya fada yana kara gyara zama...
Sunyi dariya sosai har yadda maigari yayi saida ILU ya maimaita sannan suka fara yima nama
gashin tsire ...ILU na fadin zaiga zubarwa ...
*09031711711 for comment* maman mamy ke cewa da fatan kowa yasha ruwa lfy
[6/20, 18:42] Maryam Muhammad Hassan Ce: *BRRLIANT WRITER'S ASSOCIATION*⚜
*AZUMIN ILU*
*peg 24*
*MAMAN MAMY*.....�
*yeeee barkanku da sallah masoya ina fata kowa yayi sallah lfy tare da fatan zakuji dadin kara
kasan cewa tare dani acikin wannan novel ngd*
í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»í ½í±�í ¼í¿»jinjina ta musamman ga yan group dina the top Hausa novel gaskiya inajin dadin
yadda kuke kula dani akoda yaushe Allah yabar zumunci ameení ½í¹�í ¼í¿»í ½í¹�í ¼í¿»
*sokon barka da sallah ga yan BRRILAINT hantsi leka gidan kowaí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ*
Bayan sun kammala gashe naman ne basiru ya dubi ILU dake ta zabga murmushi kamar sabon
ango...
Gobe kuma me zamuci mutumen ..yar dariya ILU yayi sha kuruminka nawan ai gobe bazamu
zoba saboda maigari ya kara mana kwana kan cin kaji ...dariya mudi ya sa yana kokarin kashe
wutar da sukayi gashin... Uhm kace garken uwaisu ya bani kenan ...
Sai da suka raba naman dai dai sannan suka kado awakai gida suna tafe ILU na dariya yana
baje bajejiyar rigarshi ....
Bayan sun sakasu gidan ne ILU ya basu ajiyar naman shi ya shiga kaiwa maigari makulli
...zaune ya sameshi ya buga uban tagumi kamar wadda uwarshi ta mutu ...
Sai da ILU ya gyara fuskarshi sannan yace... Ya maigari ga makullin angama aiki ...jiki sanyaye
maigari ya karbi makullin tare da fadin ...gobe kuzo fa don duk Wanda bai zoba saina kara
masa kwana kai ...yar dariya ILU yayi ba damuwa zamuzo ...
Yana fitowa suka tafa da basiru sannan suka hau hanyar gida ...
Yauma zaune ya iske su tsakar gida asabe CE ta tashi ta nufi ILU tana kallon ledar dake
hannun sa tare da fadin ga ILU ga ILU kawo ledar in kai maka daki ....
Janye ledar ILU yayi tare da gallara mata harara ...oh ni ILU asabe yaushe kika koyi sa I do ne
ina ruwanki da Leda ta ....
Kumshe dariya asabe tayi ..ILU laifi ne don danuwa ya tari danuwa sa ...eh laifi ne matsa in
wuce ko inbigeki wllh tunda Baku gaji da zama ba ai kunga zama ....wucewa yayi tare da kallon
iya dake kallon su tana dariya....
Iya iya iya baiwar Allah ana nan zaune ko wai Ku meyasa bazaku tashi Ku nemi na kanku ba
kullum sai dai kuyi zaune kuyi ta zare idanuwa kamar mage....
Asabe CE ta kalleshi sannu mai Neman na kai ...duka yaushe ka fara fita ko yanzu da kake fitar
ai akwai dalili da ba sai dai kayi kwance ba kana mana raki kamar wani karamin yaro ....
Matsawa tayi tasan ba karamin aikinsa bane ya kai mata bugu ..dariya iya tayi sosai tana kare
masa kallo da bajejejiyar rigarshi da iska ke kadawa ...uhm gane hanya asabe ai ni bazansa
ILU cikin masu Neman na Kansu ba zan dai iya sashi cikin layin yan Neman rigima ....
Murmushi ILU yayi sannan ya wuce da ledar sa yana fadin iya lafazinka iya kason kason ka
ehee...
Aa yi hakuri ILU abin bai kai nan ba asabe ta fada tana dariya ....iya ma dariyar take tare da
fadin ato duk ranar dai da maigari ya gane ba ruwa na kuma aka bani ci zanyi tunda bani na
aiki mutum ba.... Sosai kuwa iya ai koni ci zanyi wallahi yo in ruwana asabe ta fada tana gyara
zama...
Shidai ILU baice kanzil ba ya shige dakinsa yana murmushi ...
*bayan magrib*
Yauma gefe ILU ya koma da ledar sa ya fara cin naman shi yana dangwala yaji yau kam ko
kosan da koko bai kalla ba ga lemunsa mai sanyi gefe yana korawa...
Malam ne ya dubeshi ...ILU yau ma kazar dajin CE ka samo ..nifa na kasa gane maka .....anya
lamarinka akwai kamshin gaskiya ciki??
Nama ILU ya tura bakinshi ba wani Abu ya malam ka yarda dani ...ko akwai wani Abu asabe ??
ILU ya dubi asabe ...da sauri asabe ke fadin aa ba komai malam ba komai... Tasan halin ILU ta
fada ta fadi wani Abu Allah kadai yasan tsiyar da zaya kulla mata ...
Yar dariya ILU yayi ..kefa iya akwai wani Abu ...hmmm kaga ILU in ka tashi zuwa kabar jirana
shaaninka ai sai kai wa ya isa yasan halin da kake ciki ...
Dariya malam yasa tabbas yasan akwai wata akasa kawai dai suna tsoron ILU ne shima yasan
halin yan kayan sa...
*barkanmu da sallah all inajiran ILU yazo mu zagaya mu gaida masoya*