Showing 1 words to 3000 words out of 19635 words

Chapter 1 - Ba Don Shi Ba Book Compelet By Princess Deejah

22 Jul 2026

47

[16/01, 18:47] khadija ahmad dija Marubuciya Barauniya ce Frien Din Hassn: ✨ba don shiba✨
By Princes Deejerh
New Writer

Bismillahir rahmanir raheem
Page 1⃣ to 5⃣

yarinya ce yar kimamin shekara 14 take ta kai kawo a cikin tsakar gidan kallo daya zaka mata
zaka gane agalaibe take aikin juyar da kanta tayi zuwa wani sashe dake tsakar hmm tace a
hankali nima na kai dubana sashen da take kalla abin mamaki wani uban tulin kayan wanke
wankene kamar anyi sati ana tara shi kuda kuwa sai rawar banjo suke akai hawaye ta share a
hankali kafin ta doki kujera yar tsugunne ta karasa wurin zama tayi jiki a sanyaye ta fara
wankewa dama ta riga ta dibo ruwan tunda safe kanta a duke yake amma duk hakan bai hana
hango hawayen da ke zuba a idonta ba wata irin rayuwa akeyi a gidansu ta rashin adalci akwai
yayyanta yanmata har gudu uku amma basa aikin komai sai dai kawai ayi kwalliya a fita harta
kayansu ita ke wanke tana cikin wannan tunanin bata auneba taji wani uban rankawashi akanta
kwass kake ni kaina sai da na tsorata dago kai tayi da sauri tana shafa gurin domin ba karamin
shigarta rankwashin yayi cikin rawar murya tace ki..kiyi hakuri inna mtsww dogon tsakin da
matar taja ne yasa na daga kai na kallet kibarta sai data tsora tani ga idonta manya2 bakin
wargajeje duk ya baci da goro kannan kuwa dukun dukun yake kamar an shekara baa kitsa
shiba hargowan da takeyi ne ya bani dama hango wawake ken wuwulon dake bakin kai wannan
mata ta cika kazama cigaba tayi da masifa tana fadin shegiyar yarinya me bakin halin ubanta
tun dazu na saki aiki amma kina nan kina halin na munafunci ta kara kai mata duka a baya
wallahi ba zaki makarantar da ake koyo miki iskanci ba bari haladu ya zo yau sai kinfi fulawa
laushi kuma ki gama ga wankinsu indo can kije ki wanke su tass tunda anhana kimin tallah aikin
gida ma kawai ya isheki shegia mai kama da mayu infito inga baki gama ba tunda ta fara
fadanta bata dago ta kalleta ba domin kuwa tasan me hakan zai haifar mata hawayen fuskarta
ta share amma kuma wasu kara zubowa suke ba duka ko zagin a akai mata bane damuwarta ta
riga ta saba duk da baa sabo da wahala makarantar ta shine damuwarta domin kuwa yau suna
da test kuma wannan year din zatai junior waec da sauri sauri ta kama aikinta da yake me
kwazo tuni ta gama shi mikewa tayi a hankali ta leka dakin inna asabe munsharin da take ne ya
tabbatar datayi bacci da gudu ta shige dakinsu ta dakko uniform dinta kayan tsab domin kuwa a
goge suke komai da sauri take yinsa saboda kada inna ta tashi bata dauki jaka ba littafi kawai ta
dauka sai biro fitowa tayi fice a gidan a hankali tafiya take cikin nutsuwa duk da kuwa tasan tayi
latti wannan nature dinta ne duk napep din data tara a cike suke saboda yau safiyar monday ce
dakyar ta sami wani mai mashin ya tsaya mallam gumi college zaka kaini tun kafin ta gama rufe
baki yace 200 zaro ido tayi ita da take naira 30 shiru tayi domin tasan ba kaita zaiyi ba dan
baida alamun mutunci a hankali tace muje to (nidae nace to waye zai biya ta taro pillars) yan
mintoci kadan sukai kaisu bakin makarantar sauka tayi tare da sunkuyar dakai gajiya yayi yace
yadai malama kudinafa zan baka tace a hankali
acan gefen kuma wani saurayi na hango zaune a bakin get din makarantar kanshi a duke yake
amma haka bai hanani gano baiwar kyau dake kunshe a fuskar sa ba tsayawar mashin diinne
yasa shi dago kanshi da sauri masha allah na fada saboda duk inda ake neman mai kyau to

wannan guy din ya wuce idanuwan shi manya ne farare tass hancinshi dogo har baka bakin dan
mitsili pink dasu mikewa yayi ransa a bace takowa yayi har inda me mashin din yake hararar sa
yayi kafin ya ciro kudi ya mika ma dan acaban wuce muje yace mata sai da suka kai bakin
ajinsu yace waya ce ki hau mashin turo baki tayi tace to ban samu abin hawa bane ne ai mtsw
yayi tsaki kafin yace ya akayi kikayi latti shiru tyi ke dallah kimin magana wanki nayi wankin wa
nasu indo mtsw sai naci uwarsu duka yasin wannan tsohuwar kuma inbata yi a hankali ba sai
na cire mata murfin kai ya fada yana wani karkta baki kallon shi tayi a tsorace domin kuwa
tasan zai iya indai AMMAR ne wuce aji kin wani tsaya kallo na wucewa tayi da murmushi a
fuskarta har tayi nisa ya kwala mata kira JIDDAH waigowa tayi zonan yace da sauri ta taho
kudi ya ciro ya mika mata ba musu ta amsa nagode hararar ta yayi hmm tace dan tasan
manufar hakan baayaso tamai godiya wucewa duka suka yi kowa yayi ajin shi


Princes Deejerh
[16/01, 18:47] khadija ahmad dija Marubuciya Barauniya ce Frien Din Hassn: ✨✨BA DON
SHIBA✨✨

by Princess Deejerh
New Writer

Page 6⃣ to 1⃣0⃣



shigarta cikin aji yayi daidai da zuwan teacher din su na english dama shine 1s test da zasu
fara,ba bata lokaci ya fara rubuta musu test kan ka ce me har jidda ta kusa gama nata domin
kuma jidda akwai kwakwalwa dan ma ana dankwafar da ita,karfe 9:30 daidai ta gama mika mai
tayi ya amsa yana murmushi dana kasa gane maanarna sa
fitowarta kenan daga cikin aji,a gajiye take matuka ga kuma yunwar da take ji ita ta kara
galabaitar da ita don tun safe har yanzu ko ruwa bata shaba"karon da sukayi ne ya dawo da ita
daga duniyar tunanin data lula dago dara daran idanuwanta tayi ta dora akan kyakkyawar
fuskar sa“”kallonta yayi a kaikai ce kafin yace "ke"zo muje bai jiran me zata ce yayi gaba
abin"hmm kawai tace kafin tabi bayanshi,can bayan ajinsu suka tsaya dama tasan nan zasuje
domin duk time din break shi yake sai mata abinci tun tana nauyin ci a gabanshi har ta saba,zai
zauna ya jirata har ta gama amma fa ba maganar da zata hada su,ita har mamakinsa take yi
amma kuma idan wani ya taba ta to fa anan ne zai nuna rashin mutuncinsa mutane abin na
basu na basu mamaki yanda suka ga ammar na damuwa da duk wani lamari na jidda,domin
kuwa ammar bai ragawa kowa a unguwarsu inba jidda ba"mtsww" tsakin da ya jane yasa ta
dawo hankalinta kallon shi kawai tayi shiko ya tamke fuskar sa"idan ba zaki ci bane yasin zan
zubar dashi"da sauri ta fara cin abincin,yanda take cin abincin ya sashi murmushi wanda ni
kaina sai dana yi mamakin hakan“”tana gamawa kuwa ana komawa aji kowa ya shige ajinshi
sai da yaga shigewarta sannan ya wuce shima

yana shiga ya nemi guri ya zauna "yadai my man auwal ne ya zauna a kusa dashi duk
makarantar shi kadai yake kulawa saboda halinsu yazo daya,daga ina kake ne uhm ko dayake
nasan daga gurin jiddah kake"uhm kawai yace danshi tunanin yanda zai ci uwar inna asabe da
ya'ya'nta yake shegu masu kama da birai yace a fili,da sauri auwal ya kalleshi dan yansan
mutane biyu ammar ya tsana duk duniya daga inna asabe sai umma matar babanshi dukan
kafadanshi auwal yayi haba man ka share mutanennan mana haka ka bari mu hadu musu
target kawai,sai yanzu yayi murmushi kafin yace ai qur'ani sai na cirema asabe awazu ita da
shegun yaran nan' eh naji yanzu dai tashi mu haure ta gatanga kawai kasan fa yau madrid na
wasa ko ka mantane"ban manta ba muje kawai to amma wa zai raka jiddah gida dallah muje
zamu dawo kafin lokacin ok kawai yace tare da mikewa suka tafi

karfe 1:30 aka tashi a fitowa tayi ta tsaya a kofar ajin su ammar amma har suka gama fitowa
bata ganshi
"ke"taji ance daga bayanta juyawa tayi suna fuskantar juna"waike wace irin mayya ce ne meye
hadinki da ammar duk kin bi kin makale masa“”aysha kenan wadda aka fi sani da easha tana
matukar son ammar amma shi bai ma san tanayi ba easha tana kyau daidai gwargado kuma
babanta attajiri ne shiyyasa take abinda taga dama a makarantar tun farkon shigowarta ta ga
ammar da suna dan mutunci amma tunda tace tana sonsa shike nan ya dauke mata wuta tare
bata zazzafan kashedi wannan dalilin ne yasa ta tsani jiddah matuka take kuma mata wulankaci
son ranta don ma ammar din yana taka mata burki ,sai data gama jirarta sannan taja yan
korenta suka wuce,ita dai jiddah kanta na sunkuye dan ba iya fada tayi ba koma ta iya din ina
zata kai easha ita dake kusan 18yrs kada kai kawai tayi ta fita a makarantar a kafa zata koma
gida shiyyasa take ta sauri kar tayi lattin zuwa gida ta hadu da sharrin inna asabe"duk da yanzu
din ma tana san ba tsira tayi ba


tun daga nesa tage hango wata dalleliyar mota a kofar gidan su ita dai a iya sanin duk danginsu
bame ko mashin balle mota tunanin tane ya tsake saboda wadda taga ni ta fito daga motar
RABI ce kanwar indo diyar inna asabe ta biyu sai famam washe baki take yi shiko na motar sai
riko hannunta yake yi allah ya shirya kawai tace ta shige zauren gidansu turus ta tsaya ganin
inna asabe na leke ta dan sakalen kofar batason da mutum a tsaye ba duhun data gani yasa ta
dagowa da sauri cikin hargowar data saba ta fara magana don ubanki matsa in kalli abin arziki
shegiya matsiyaciya tana bukulun kallon abin duniya yar bakin ciki kawai wuce ki bari wuri sum
sum ta wuce cikin gida tana mai tirr da halin inna asabe


ur's Princes Deejerh
[16/01, 18:47] khadija ahmad dija Marubuciya Barauniya ce Frien Din Hassn: ✨✨BA DON
SHIBA✨✨

By Princess Deejerh
New Writer

Dx Page is Dedicated To U Ramlat armanga (Real me dambu ce) ina godiya game da
tunatarwarki a gareni ina yinki irin sosai dinnan


Page 1⃣1⃣ to 1⃣5⃣


kai tsaye cikin daki ta wuce tana mai kara yin tirr da halin inna asabe,,uniform kawai ta cire taji
ana kwalla mata kira daga cikin gidan.da sauri ta fita tana amsa kiran‘’haladu ne tsaye rike da
tulin kayan wanki a hannun sa watso mata su yayi tare da cewa ‘ke’ ga kayana na nan ki wanke
min su yanzu nan,bai saurari me ba zata ce ya kada kai zai kara gaba,da sauri tace mai ina
sabulun da zanyi wankin,kallon banza yayi mata kafin yace‘’ ina kudin da yake biyanki na
iskancin da kukeyi ko ance miki bamu sani ba to ki cira a ciki ki siyo harara ya wurga mata da
jan idon shi kafin yasa kai ya fice a gidan yana wani dage kafada waishi ga gaye,,kwasar kayan
tayi ta nufi bakin rijiya kafin ta tashi shiga daki ta dakko ragowar sabulun data ajiye idan zata
wanke kayanta

har ta fara wankin sai ga inna asabe ta shigo kamar an korota sai washe baki take daga
bayanta rabi ce rike da manyan ledoji a hannunta‘’sai wani yatsinar fuska take,inna asabe kuwa
jikina na rawa ta dakko bukiti ta juye ruwan zafi a ciki sai data surka sannan tayi hanyar bandaki
ta kai‘’rabi fito ga ruwan can na kai miki kidan watsa ko kya ji dadin jikinki,daga cikin dakin ta fito
rike da ledojin da ta shigo da su ke ta ce ma jidda a tsawace,da sauri jiddah ta taso ta bar
wankin a bakin rijiya ‘’gani‘’tace a hankali, cikin yatsina ta fara magana kamar ansata dole ki
dauki kayan nan ki gyara su duka kawai tace ta nufi hanyar bandakin,ba bata lokaci ta dauka ta
fara dubawa ledar farko kajine a ciki dakwala har guda 6 dayar kayan miya ne a a ciki a da
kayan dandano biyun kuma da suke gefe duk kayan fruit ne a cikin‘’kajin ta fara gyarawa
sannan ta hura ice dakyar wutar ta kama,sannan ta dora akah,kayan miya ta dakko ta wanke ta
zuba a karamin bokiti‘’nufar inda inna asabe take a zaune tayi ragwajab kamar kayan wanki sai
faman faman washe baki take yau yarta tayi kasuwa,inna kudin nika kayan miyan yana da
yawa‘’a hasale ta dago tace dan uwarki baza a bada ba da hannunki zaki nika shi in baki kudin
nika ai kinji dadi kenan kin huta niko bana kaunar in ga kina hutawa nafiso kullum ingan ki a
wahale jiya iya yau kamar yadda shegiar uwarki tayi har tabar duniya,wuce ki bani guri mai
kama da zabaya yarinya sai bakin jinin tsiya.juyawa tayi ta tana share hawayen bakin ciki
,mahaifiyarta na kasa amma duk da haka bata tsira ba amma akwai allah,daukan kayan miyan
tayi ta nufi inda ake ajiye turmi ta fara dakawa,,,

hajia umma ce hakimce a kayatacce falonta“”gefen wata matace wadda kallo daya zaka mata
kasan cikakkiyar yar duniya,duk da ita umman ta dan taba kafin ta samu alhj mu'azzam,hajia
umma ce ta fara magana cike da takaici magajiya na rasa inda zan tsoma raina yaron nan ya
gagareni baya shakkata ballantana tsorona na rasa ina zansa raina‘’rufe bakinta keda wuya
magajiya ta antayo ashar tare da cewa kin bani kunya umma yanzu akan wannan dan yaron
zaki tsaya kina tada hankalinki“katseta umma tayi da sauri‘’ tana fadin ke ammar fa da kika

ganshi ko ubanshi baya shakka ballantana ni amma in yasan wata bai wata ba ba'a ja dani a
zauna lafiya“”yanzu naji zance kawata kawai kisan yanda zakiyi yabar gidan nan koma kasar
gaba daya,da sauri hajia umma tace kai kawata amma fa kin kawo shawara me kyau,wani killer
smile tayi kafin tace ammar dani kake magana.
tafiya yake yana wani karkacewa ya zura duka hannu a aljihun wandon sa a bayansa kuma
karnuka guda uku ke binsa duk inda yasa kafa kamar rakumi da a kala,duk inda yazo giftawa
kafin ya karaso za ka ana darewa kowa yayi takansa,da sun san mistake kadan ne zai hadaku
yanzun nan zai gwada ma rashin imani,isarsa kofar gidan yayi daidai da fitowar umma ta rako
magajiya kofar gida.wucewa zatayi yasha gabanta sai data tsorata danganin fuskar sa ba
alamun fara'a,cikin gadara ya fara magana ke tsohuwa bakiji jan kunnen da na miki ba ko wai
gidan tsoho ne,da zaki damu mutane da zirga zirga to yasin na kara ganin ki wadan nan ya
nuna karnukan sa su rakaki har gida ko kuma insa addar nan in cire miki rabin kai,kallon addar
dake hannun shi magajiya tayi tare da zaro,cikin rawar tace aa basai takai mu ga haka nama
daina wallahi wuce shi da sauri tayi ko waige bata kara yiba,umma dake tsaye rai a bace ta
bude baki zata fara surfa balaki kallon daya mata yasata fasawa tare da shigewa gida tana mai
kara tsanar sa a ranta“”wucewa cikin gida yayi dan shi dama bacci ya kawoshi gidan

sai kusan laasar jidda ta gama ayyukan da inna da rabi suka sata,buta da dauka tayi alwala
sannan ta shige daki ta fara sallah taji shigowa hadaladu sallah take amma sai da gabanta ya
fadi dan kuwa kayanshi na nan bata wanke ba saboda aikin daya mata yawa.


Ur's princes deejerh
[16/01, 18:47] khadija ahmad dija Marubuciya Barauniya ce Frien Din Hassn: ✨✨BA DON
SHIBA✨✨


By Princess Deejerh
New Writer

I dedicated dx page for u Hassan atk tanko Tnx for ur luv and support


Page 1⃣6⃣ to 2⃣0⃣


cigaba da sallan ta tayi amma gabadaya rabin hankalinta yana kofar daki inda haladu ke tsaye
yana ta surfo ruwan ashariya,kiran da ya kwalo mata ne yasa ta kara firgita amma fa duk haka
bata katse sallan ba.cizge labulen bakin kofar yayi yana fadin ina wannan shegiyar tayi... cak ya
tsaya ganinta tsaye tana sallah,kan uban can yace da karfi wanda yayi sanadiyyar fitowar inna
asabe daga cikin daki..dan dama tana jinsa kyaleshi kawai tayi ya gama na shi kafin ta dora
nata,shiga cikin dakin yayi tare da fincikota ya wurgo ta waje kamar kayan wanki,,ita dai jiddah

baiwar allah ba bakin magana dan tasan yau allah ne kawai zai iya ceton ta a hannun azzalumi
haladu..shigowar indo da talatu ya katseshi tare da cewa yauwa kunzo a daidai kuzo ku cimin
uban wannan zabayar,,shewa suka sa a tare dan dama su kamar jira suke,,hakuri jiddah ta fara
bashi tare da fadin kayi hakuri inna ce ta sani ayki....ai bata karasa ba asabe ta kai mata naushi
a baki tana fadin''kujimin yar iska zata min sharri yaushe na saki aiki ina ce hijabi kika zara kika
tafi gun wannan tantirin yaron,yau saikinci ubanki a gidannan..dukan su suka rufu akanta suna
dukanta kamar sun samu jaka da kansu suka gaji suka kyaleta,,ita kuwa jiddah baiwar allah a
wannan lokacin bata da bakin magana domin bakinta yayi suntum jikin duk ya farfashe sai
sheshshekar kukan ta ke tashi,,daga inda take tana jiyo shewar su a can kuryar dakin inna
asabe.suna yi suna cin naman da tasha wahala gun dafa shi''da kyar ta samu ta rarrafa ta shige
cikin daki akan katifar ta kwanta wadda bata da maraba tsumman gogegoge ta kwanta,,kafin
kace me zazzabi ya rufeta dakyar ta jawo hijabinta ta lullube tana mai kara tausayin rayuwarta,,


a bangaren ammar kuwa baccin shi yake cikin kwanciyar hankali kiran sallah la'asar ne ya
farkar dashi daga baccin da yake,domin kuwa duk iya shegen ammar baya barin sallah ta wuce
shi gashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login