Showing 15001 words to 18000 words out of 19635 words

Chapter 6 - Ba Don Shi Ba Book Compelet By Princess Deejah

22 Jul 2026

52

bamban cin kayan su da tsirara kadan ne.


ba abinda suke banda iskanci wannan na kan cinyar wannan wasu kuma suna can gefe suna
matse yan matan su.


maganar da mansur yayi ne ya dawo da ita duniyar tunanin da ta afka sai a lokacin ta lura daga
ita sai shi a wajen.

kara maimaita yayi yace"baby me zaa kawo miki".


girgiza kai kawai tayi da alamu dai bata son komai.


ki gama jan ajin ki a yanzu zaki shigo hannu ne har sekin fi rabi budawa a harkar duk a zuciyar
shi yake wannan tunanin.


matsowa yayi kusa da ita har cinyarta na gogar tashi sannan ya riko hannun ta ya fara murza
wa a hankali.


tana son kwacewa amma hakanan sai taji kamar ana hanata.


haka ya cigaba da murza hannun ta har ita kanta ta fara jin dadin abun.


lura da yayi hakan ne ya tabbatar masa da ba zata wuyar bada kai ba.



mikewa yayi tare da fadin"ina zuwa".


bai fi 5mnt ba ya dawo hannun sa rike kofi guda 2 zama yayi a inda ya tashi sannan ya mika
mata kofi 1 kasa musawa tayi ta amsa amma bata shaba.


kallon ta yake irin kallon samarin da suka nutsa a harkar bariki kisha mana.


kadan tasha ta ajiye sunanan sunfi 30 mnt a zaune ba abinda yake banda kallon ta yanzu takai
ma rabin jikin ta na jikin shi.


a lokacin duk yawanci samari da yan matan wurin duk a buge suke kowa jan tasa yake yi su
fita.

sai da rabi ta kusan kwashe 1hr sannan ta dawo itama da alamu a bugen take kallon ta *jiddah*
keyi amma ba bakin magana saurayin nata shima haka.


sai karfe 12 na dare suka bar wajen.


suna sauke su a kofar gida suka fito dukan su a motar rabi na jikin ameer saurayin ta ita kuma
jiddah mansur na rike da waist din ta yana mata magana a hankali.



a nan ma sunfi rabin awa kafin mansur ya sake ta tare da fadin goben fa zan zo.


murmushi kawai tayi sannan ta rike rabi wadda har yanzu take a buge suka shige gida.


dakin inna asabe ta kai ta wadda ke ta sharar baccin ta cikin kwanciyar hankali.


fita ta koma dakin ta sai da ta cire kayan ta sannan ita ta kwanta.



✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨


*BAYAN WATA BIYU*


A wannan lokacin sai dai mutane subi jiddah da fatan shiriya domin kuwa mansur ya riga ya
bude mata ido da kudi kashe mata su yake kamar bai san zafin su ba waya me tsada ya siya
mata ga suturu n alfarma.


idan kaga *jiddah* a yanzu ba zaka ce itace jiddan da ammar yake matukar so da tausayi ba
mutanen unguwa kuwa ba abinda suke sai tsine mata da kiran ta da karuwar gida dan ita bata
komai a boye.


maman salaha ce kadai ke bakin cikin irin rayuwar da *jiddah* kuma tana zargin inna asabe da
hakan.

yanzu takai ba madmsur kadai take kulawa ba domin kuwa kowa burin sa a ganshi *jiddah*
saboda tsabar kyanta gata kuma karamar yarinya.



burin innah asabe ya cika a yanzu domin kuwa yanzu bata yar gaban goshi kamar *jiddah*
domin kuwa yanzu fanta mawa take da kudin da *jiddah* ke samowa gashi kuma ta fito da
*ATM* din da ammar yaba jiddah zaron kudi take a koda yaushe tana kara siyoma mata kayan
matsu.


*INA LABARIN AMMAR MUTAN INDIA*


*KU BIYO NI A NEXT PAGE*


*Ur's princes deejerh*
[11/03, 18:00] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

WE HERE TO EDUCATED,MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS.


✨✨ *BA DON SHIBA*✨✨



*Story $ Written*
*By*
*KHADIJA AHMAD*
*Princes deeja*



*Dis page Is for u my priceles sister BASMERH UMAR ALIYU I luv u so much for being a very
gud freind,I have to say thank for gud thing I have learn from u,Is gud to have u in my life,and
don't worry I think i will be in ur country some day just to see u LUV U SO MUCH*

*Preety xayeeshart ina tayaki murnar kammala novel dinki lafiya BABU RUWAN SO
hakika kin fadakar damu kuma nishadantar damu ALLAH ya kara basira da zakin hannu MUCH
LUV*



*Page* 9⃣0⃣ *to* 1⃣0⃣0⃣




Jefa kafar ta kawai take ba tare da tasan inda take nufa a da gidan maman salaha tayi niyyar
zuwa amma yanxu saboda takaici da bakin cikin da take ciki yasa ta fasa kuma bata da niyyar
komawa gida tana tunanin zuci tana share zazzafan hawayen da ke kwaranyo mata wai ita yau
ake kira da karuwar gida kuma a gaban ta tabbas tasan ana zagin ta amma bata taba jin zafi
irin na yau ba.


tsayawa tunanin ta yayi cak ganin wata tsohuwa kwance kamar mara lafiya a gefen titi ga yara
na ta jifan ta wasu kuma suna watsa mata ruwa.


karasa tayi da sauri ta kori yaran yaran a wajen domin lokaci daya taji tausayin matar ya
kamata.


bata nuna tana kyamar ta haka ta tallabo kanta wanda yake kamar tarin kudaje saboda dattin
sa ko tsakar ba'a gani kayan jikin ta duk sun yafe kafar ta ko takalmu babu kana kallon ta kasan
mahaukaciya ce.


tallabo kanta tayi jikin ta zafi rau sai rawar sanyi take sai da *Jiddah* ta zubar da hawaye
saboda tausayi.


kirqm mansu take shirin yi a waya sai kuma ta tuna ai tabar wayar a gida dakyar taja,matar
gefen wani gida sannan tace"mamah ki jira ni anan yanxun nan zan dawo bata jira amsar ta ta
juya da sauri ta koma gida.


duk basa nan ba bata lokaci ta dauko wayar ta ta kunna number diin mansur ta fara dialing ta
fada inda zai sameta abinka da me nema a duhu ba musu ya amsa da sauri.

yqndq tabar ta haka ta tarar da ita anan kwqnce kudaje sau bin ta suke saboda daudar dake
jikin ta tausayin tane ya kara kamata.



tanq zaune haka sai ga mansur ya iso ganin ta da yayi a firgice haka yasa shi tambayar ta ko
lafiya.


bayani take masa fuksa daure tana fada masa asibiti zasu kai wannqn baiwar ALLAHn ganin da
yayi ba wasa a fuskar ta yasa shi amsawa da tow ba don ranshi ya so ba dan banda wari ba
abinda wari ba abinda ke tashi jikin matar.


suna sakata a bayan mota suka nufi asibiti da sauri aka amshesu gado aka bata a aminity aka
gama komai aka daura mata drip ba wqni abu bane ke damun illah yunwa abinda likitan ya
gama fada musu kenan.


tayi alkawarin ba zata kara bari hakan ta faru ba tana jin matar a jikin ta kamar jinin ta kuma
tqna tausayin ta matuka.


wuni curr tayi a asibitin sai yamma tayi niyyar tafiya gidah,saboda asibitin baa kwqna.


sai da ta tabbatar tabar komai da za'a bukata sannan ta tafi.



*BAYAN SATI BIYU*


A yanzu kam sai dai muce ALHAMDULILLAH jikin Anty yayi sauki sunan da Jiddah ke kiran ta
dashi kenan domin kuwa yanzu fess take ba abunda ta rasa da kudin take mata komai.


amma yanzu an tabbatar da mahaukaciya ce hakan bai hana jiddah kaunar ta dan har ta gane
ta wani bin zatayi hauka da ihu amma da zarae Jiddah taxo shikenan komau zai lafa.

duk wannan abinda ake inna asabe bata dq labari hankalin na gun Rabi dake kwanxe ba lafiya
kuma an rasa me yake damun ta yanzu indo ce ke tashen iskanci shiyyasa inna bata lura ba.


antyn jiddah taji sauki saboda haka likitoci suka ce a kaita gidan mahaukata tayi na'am da
hakan kuma.


daga nan asibitin suka wuce an gama komai an bata kaya dakyar aka raba su da jiddah itama
kuka take dakyar aka lallaba suka rabu ita kuma ta wuce gidah.



*Ur's princes deejer*
[18/03, 14:42] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?









WE HERE TO EDUCATED,MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS.




✨✨ *BA DON SHIBA* ✨✨




*Story $ Written*
*By*
*KHADIJA AHMAD*
*Princes deeja*



*Wow!I must say thanks to all my fans,U guys are awesome,ur comment give the urge to write
more and more to u,I wish u enjoy and learn so many thing in dis novel don't forget that I luv u

every and each one of u guys MIE LUV U*




*Page* 1⃣0⃣1⃣



Kwanci tashi ba wuyq a wajen ALLAH yanku kimanin 5month kenan Jiddah ke tare da Antyn ta
duk wani kudi da take samu a kqn ta suke karewa domin asibitin mahaukatan da ta kai ta mai
matukar tsada ne kowqne lokaci cikin tambayar ta kudi suke ita bata gajiya haka zata bada.


jiki kam yayi sauki sosai domin yanxu bata ihu sai dai ta rinka surutai ita kadai amma kuma tsaff
take kamar ba mai tqbin hankali ba.


Sauri sauri take shiri saboda zuwan su nyt party kuma duk dare tana son taje taga antyn tah
kwana2 bata jeba.


fitowq tayi domin fita daga gidan amma haladu ya tare mata hanya yana binta da wqni mayen
dan shigar dake jikin ta marqbar ta da tsirara kadan ce.


cikin muryar shi da ta koma ta en maye ya fara magana"ke yarinyar gaskiya kina raina min
sense kwarantsi ga kaya a cikin gidan mu amma sai naje waje na biya ya fada yana shafo
kafadun ta.


hankada shi baya tayi sannan ta fara surfa masa masifa amma gaskiya kai dabba ne a
dabbobin ma bunsuru ni kanwar ka kake wa irin wannan maganar saboda akuyanci gaskiya sai
yanxu na kara yadda kai din babbab jahili....Ai bata karasa ba taji saukar mari a kuncin ta kuma
ta tabbatar ba haladu bane.

inna asabe ce hannu rike da zani tun sanda haladu ya mata magana take sauraran su batayi
niyyar fitowa ba sai da taji zagin dq Jiddah ta masa cikin hargowq ta fara magaba"kina karuwa
er iska har a nemeki kina cim fuska to wqni dare ne jemage bai gani meye baa sani akanki keda
matacciyar uwarki ai gado kikayi a wajen ta itama har tabar duniya karuwqn ci ne sana'ar ta
kafin ta mutu har guduwq tayi yawon karuwan ci a cqn duniya aka jiyo labarin mutuwar ta.

kinga ko kece babbar er akuya kai kuma haladu kwantar da hankalinka badai wannan jikin nata
kake so ba to kamar ka samu ne indae ina gidan nan wuce muje.


tunda ta rike kunci har cin mutuncin da ta mata kanta na sunkuye hawaye masu zafi na gangaro
mata zuciyar ta kamar ta tarwatse saboda bakin ciki.

fita tayi a gidan ta hau napep asibiti ta wuce tqna jin kiran mqnsur amma taki picking domin a
hqlin da ta ke ciki babu wqnda zata iya saurara.

ta same ta tqna bacci cikin kwqnciyar hankali abinda ya dan sanyaya mata rai kenan itamq
kwqnciya tayi a bayqnta tayi shiru tqna tunanin rauuwar yanda ta koma amma kuma duk sanda
taji tana son daina wa sai ta kasa to,meyasa tun lokacin da Rabi ta fara ciwo likitoci sun
tabbatar HIV ne da ita ga kuma ciwon sanyi da yayi mata mugun kamu duk wanda take harka
dasu bai ma zuwa wajenta duk sun guje ta tunanin da take idan da akanta haka ya faru itama
haka zasu guje ta tana wannan tunqnin har bacci ya dauke ta.

haka rayuwq take tafiya Jiddah ta dena kwana a gidah tun randa haladu randa haladu ya kulle
mata kofa lallai sai tq bashi hadin kai dakyar ta samu ta mai wayo ta gudu dan innah asabe
yanxu hankalin tq na gun Rabi da har jikin ta bai sauki.


yanxu asibiti tqke kwqna tare da antynta sai watq rqna kuma gidan mansu ko daya daga cikin
samarin ta.


Rayuwa tq mika inna asabe har yanzu tana fama da jikin Rabi ga indo yanxu ta fitsare itama
bata kwqna a gidqn haladu sai ya ga dqma daga ita sai Rabi Asiya ce kawai ba ruwqn ta itqce
ke taya jinyar duk tabi ta rame kamar ba asabe ba.

*********************

*2 years later*


Cikin farin ciki ya ke sakkowa daga matalar jirgin fuskar sa cike da annushuwa ya kara kyau ya
goge fatarsa glowing take alamun hutu ya zauna ya koma handsome guy wanda samun irin su
ke wuya *AMMAR* kenan bayqn shude 5 years da yayi a kasar india yau gashi ya dawo zuciyar
sa cike da bege da kaunar son ganin Jiddah dama burin shi kenan kuma yayi alkawarin gurin ta
zai fara nufa.

*tofahhhhhh ku biyoni domin jin yadda zata kasance domin kuwa koni naji tsoron dawowar
ammar*



*Ur's princess deeja*
[25/03, 17:33] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?


WE HERE TO EDUCATED,MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS,



✨✨ *BA DON SHIBA*✨✨



*Story & Written*
*By*
*KHADIJA AHMAD*
*Princes deeja*




*Page* 1⃣0⃣2⃣


*LAST PAGE*



Tsaki yaja me cike da takaici ganin,har yanxu drivern bai karaso ba gaba daya ya rasa inda zai
sa kanshi babbab burin shi shine yaje yaga jiddah.


yana cikin,wannan,tunanin sai ga drivern ya karaso bai tsaya jin ta bakin sa ya shige motar
tafiya sassauka sukayi sai gasu sun shigo cikin unguwar ganin yayi drivern na nufar hanyar
gidan su da sauri ya katseshi tare da fadin banan zamuyi ba kwatqnce ya rinka mai sai gasu a
kofar gidan su Jiddah.

Wani farin ciki ne ya lullubeshi ji yake tamkar yau ammai,bushara da gidan aljannah.

shiru kofar gidan,ba kowa har zai shiga ciki sai kuma yaga wata tsaleliyar mota tayi parking a
kofar gidan fasa shiga cikin,gidan yayi dan yasan daya daga cikin en iskan yaran nan ne..


tunanin shi ya tsaya cak ganin wata kyakkyawar budurwa ta fito daga cikin motar jikin ta sanye
da wasu irin kaya wqnda ko a wadanda ba musulmai ba sai cikakken mara kunya zai sa su.


shima wanda ya sauke ta ya fito tare da riko hannun ta yana fadain"baby yanxun a gida zaki
kwqna pls ki bani 2daz mana saboda ke na tsallakr duk abinda nakeyi nazo amma kwqna 1 kika
min.


cike da yauki ta fara magana kamar bata so uhmm nifa a hakan ina ganin nayi maka kokari
amma ka raina shikenan sai kuma next tym yanxu zan shige.


shiru yayi bai kara magana kudi ya dauko wanda basan iyakar su ya zuba mata a jaka kamo
hannun ta yayi ya kai,mata kiss sannan ya shige mota sao da ta ga ya wuce ta jiyo domim
shiga.


Abinda tayi arba dasji ne lokaci daya yasa jakar ta faduwq duk kudin ciki suka zube jikin ta ya
fara sai,hawaye kamar an bude famfo.


tun da fara zuciyar shi ke bashi wqni abu amma ya karyata hakan sai da ta waigo ya tabbatar
da zargin da zuciyarshi ke gaya mishi.

duk da ta canxa amma hakan bai hana shi gane tq a kallo daya.


ita kam tunda ta tsugunna a wajen take kuka bata taba tsammanin *AMMAR* zai dawo a
wannan lokacin ba.


karasowa yayi inda take ya tsugunna ya kamo habar ta abin mamaki shima kukan yake kamar
ba Ammar da ta sani jarumin namiji ba.


A kasan zuciyar sa ji yakeyi kamar zata fashe wai *Jiddah* ce ta koma haka.

da sauri,ya mike ya shige mota dan idan ya cigaba zama anan zuciyar shi zata iya tarwatsewa.


Mikewq tayi ta shige gidah tana kuka mai cin rai.


A bangaren *AMMAR* kuwa duk wani abu da Abban shi ya tanada na dawowar sa babu wqnda
ya kalla kuma ya tambeye shi yace ba komae.


Nura ya kira a waya cikin 5mnt sao gashi ya iso yanayin da yaga Ammar abin ya tada mai
hankali idan yayi jaa duk jiyoyin kanshi sun tashi kallo daya zaka masa kasan yana cikin tashin
hankali.


Tambayar nura yaui akan halin da yaga jiddah a ciki tun yaushe hakan ya soma faruwa.

tass Nura ya labarta masa komae.

Tabbasa akwai wani abu a kasa bayin kanta bane ya tabbata akwai sa hannun inna asabe a
ciki.


Gidan maman salaha yace nura ya rakashi.


da murnar tq ta tarbeshi tare da kawo masu ruwq da drinks.


Itama tqmbaya ya mata akan jiddah nan ta kwashe komai ta fada masa.


tausayin jiddah da kuma soyayyar ta suka dawo mai sabuwq filll.


cikin bacin rai ya fara,magana"nayi alkawarin dui inda magani yake sai na nemo shi sai jiddah
ta dawo kamar daa har sai tafi daa insha allah.


cikin hanxari maman salaha ke bashi labafin wani mai magani,da ya shahara wajen karya sihiri.

cikin murna yake tambayar ta wani gari yake.


ai ba nisa a zaria yake unguwar ban xaxxau.


hamdala yayi sannan ya mike suka mata sallama.


gisan su jiddah suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login