Showing 18001 words to 19635 words out of 19635 words

Chapter 7 - Ba Don Shi Ba Book Compelet By Princess Deejah

22 Jul 2026

51

nufa bai tsaya neman ixini ba ya shige gidan kamar daga sama inna asqbe
ta ganshi cikin kaduwa ta mike ta shige daki.


dakin jiddah ya nufa kwance ya sameta tana aikin kuka kanta duk ya yamutse idon yayi jaa.


karasa yayi kusa da ita ya zauna sannam ya fara lallashin ta.

sai,da ta yi,shiru sannan yace ta hada kayanta zata je gidan maman salaha.


ba abinda ya bari ta dauka dan yaga duk kayan bana arziki hijabi ne guda daya ta saka sannan
suka fita.


inna asabe na kallon su ta window qmma ba halin magana.


tasan tunda wqnnan tsinannen yaron ya dawo tofaj komai nata sai ya lalace.


hijab ta zara sai gidan,muguwar kawar tq ta fada mata duk abinda ke faruwq.


basu tsaya bata tym suka nufi gidan boka na kan tudu.


fada mata yake tayi sakaci domin kuwa idan har yaron nan yana nan tofahh aikin bazai ciba.


wqni kullin magani ya bata sannan yace a tabbatar yaci maganin to bakin shi zai kulle ita kuma
jiddah a tabbatar ta taka tofahh sai tayi yawo tsirara.

kudin suka bashi suja fito suna murnar mota suka shiga suna kara firan mugun abunsu.


basu ankara ba sai ji,sukayi drivern yana salati cikin kaduwa suka kalli gaban motar.


wata tanka ce ta nufo su gadan gadan mutane ma sai salati suke takan su wannan motar tabi.


a take muguwar kawar inna asabe ta mutu.


ita kam ana cirotq a motar a sume aka samera kafafuwqn ta duk cixge driven ma a sume yake
asibito a kayi dasu ita kuma gawar aka sa a mutuware.


A gidan maman salaha ta kwana washe gari da sanyin safiya ammar ya iso suma sun gama
shiryawa ita sao jiddah bata san inda zaa je binsu,kawai take.


sun isa lafiya inda malamin yana kallon aJiddah yasan meke faruwa da ita.


tana hada ido dashi ta hade rai.


daki ya shiga ya dakko wani abu ba tayi xato ba ci tayi kawai an watsa mata abu,mai radadi a
jiki.


ihu tayi wanda duk sai da gidan ya amsa.

cigaba yayi da zuba mata ruwan yana kuma karanto addu'a yana tofah mata.


wani abu ya dauko ya turo mata a hanci birgima ta farayi tana ihuu ammar tana kuma
fuxgefuxge ammar malam ta kira ya riketa sannan yasa wata igiya ya daure mata kafa da
hannaye.


sannan ya cigaba da zuba mata wannan ruwan addu'an.

sai suka ji wahala sannan suka fara magana wai turo su akayi su sata yawon karuwan ci amma
sunyi alkawarin zasu fita ya dena kona su haka.


sai daya kara galabaitar dasu sannan suka fada masa wadda tayi aikin.


wqnnan abun ya kara turq mata a hanci a take ta rinka jero atisshawa.


bacci ne ya dauke ta a take.


hamdala sukayi gaba daya sannan malam ya basu wasu magunguna wani a shafa wani kuma a
tayi wqnka.


sai da tq kwashe 2hr tana bacci sannan ta farka da salati a bakin ta.


kallon su take daya bayan daya idon ta ne sauka a kan ammar mamaki ne ya kamata to yaushe
ya dawo.


tunanin ta ya katse sanda,maman salaha ta riko ta ta mikar da ita tsaye.


gidan maman salaha suka nufa sai tym,take tambayar ta meya faru taga ammar yaushe ya
dawo.


bata fada mata sai ruwan wanka ta hada mata sannan ta xuba maganin a ciki.


tana fitowq ta bata oil ta shafa sannan ta kwanta.


inna asabe ana can asibiti sanda ta farka taga kafafunta duk babu su sumewa tayi gashi an kira
yaranta duk ba wanda yazo.

da kwatancen data musu aka kawo ta har gida a lokacin ne tayi kuka kamar ranta zai fita gata
kwance ga rabi kwance indo kuma ra tafi yawon ta haladi kam dama sai tayi sato bata ganshi
ba asiya ce kawai mai taimakonta.

rayuwa ta juya mata baya ji take dama mutuw tayi ta huta.


farkawar jiddah daga bacci ya dadae da shigowar ammr gidan.

tunani takeyi na rayuwar da ta yi a baya gani take kamar a mafarki.


sai da taci abinci sannan ammar da,maman salaha suka mayar mata da abinda ya faru ashe
ba,mafarki bane kuka takeyi sosai wanda hakan ke kona zuciyar Aammar da kuma kara jin
tsanar inna asabe a ransa.


dakyar suka lallashe ta yi shiru sannan ya fada musu halin da inna asabe ke ciki.


duk da haka sun tausaya mata.


mikewa tayi da sauri wanda hakan ya fadar musu da gaba sai yanxu ta tuno da antyn ta.


fada musu tayi da sauri ammar yace suje dama,da mota yazo.

suna zuwq aka barsu suka shiga dan sunsan jiddah.


duk da bata cikin hankalin ta murna take sosai da ganin jiddah.

abinda ya daure musu kai shine ganin tsantsan kamar da matar sukeyi da jiddah.


ganin haka yasa ammar ya nemi sallama dan zuciyar shi ta bashi akwai wani abu,a kasa.


maman salaha tamai magana da su biya suga inna asabe dan dai yana ganin girman ta ne
amma da ba inda zashi.

sun tsaya a kofar gidan inda jiddah ta kafe ba zata shiga ba dakyar suka lallaba ta riko hannun
a antyn ta suka shiga.


inna asabe kwqnce abin tausayi kafar ta wqni mugunyan ruwa take fitar wa me wari.


duk ta lalace tayi baki.


duk sun tausaya mata sai daga baya jiddah ta shigo antyn tah na bayanta.


ae inna asabe na ganin antyn jiddah ta zabura tare da fadin"fadin *Fateema* a tare duka suka
zube hankalin su ya tashi matuka jiddah kuka tasa ta nufi antyntah.

ruwa ammar ya dibo ya zuba musu inna asabe na farkawa ta fara na shiga 3 damsa boka yace
duk randa nagan ki asirin kaina zai dawo wayoohhh ta fada tana cixge gashin kanta gashi ba
halin tafiya surutai kawai takeyi tana tona ma kanta asiri.


ajiyar zuciya ta sauke sannan ta bude idon ta akan jiddah ta dara dora idanun ta sannan juya
wqdda ta gani yasa ta mike zaune abinda taji tana fada ne yasa ta kallon su jiddah a yanzu kam
kowq ya fahimci inda maganar inna asabe ta dosa.


mamaki sukeyi wai wannan matar itace mahaifiyar jiddah rungume juna sukayi suna murna
kowannen su yana kuka me tsuma zuciyar me saurare.


inna asabe jam har yanxu bakin ta beyyi shiru ba abinda ta aikata tun farko har yanxu take fada
musu.


duk sunyi tirr da ita sannan suka mike dqn tafiya zuciyar kowa tayi sanyi najin abinda inna
asqbe ta aikata.


washe gari dukan su zamfara suka nufa har da ammar kowa yaga fateema sai yayi mamakin
ganinta musamman mahaifiyar ta ammar ya barsu ya dawo gisa shida maman salaha cike da
kewar jiddah dan yanxi kam duk sun san sirrin zucciyar su.

sai a lokacin Ammar ya fada mahaifin shi duk abinda ke faruwa sannan ya roki alfarmara nema
masa auren Jiddah.


mahaifinsa yayi matukar farin ciki cikin kankanin lokacin akayi komai aka gama wata 3 aka sa.


koda yaushe yana hanyar zamfara komae ya gani sao yace zaima jiddah kyai ya siya ya aje
mata.


kudi ya zauna masa ya kara fresh .


itama jiddah ta yi kyau ita da antyn ta sun kara fresh rayuwa ta musu dadi.


lokaci baya jira saidai a jirashi gashi har anfara hidimar bikin ammar da jiddah walima kawai
akayi sai ranar jumaa aka daure baa tsaya bata lokaci ba aka dauki amarya sai kaduna
unguwar kinkinau gida hadadde wanda ske kira da aljannar duniya jiddah tayi kuka sosae
domin zaman da sukayi sa mahaifiyat ta sunyi wata irin shakuwa.

a haka ammar ya shigo ya same ta ita kadai duk sun watse lallahshin ta yayi sannan suka
dauro alwala sallaj sukayi rakaa 2 suna mai gode ma allah da ya nuna mmusu wqnnan rana
mai mai cike da da farin ciki.


zama sike mao cike da so da kauna ammar yana nuna ma jiddah tsantsar soyayya ita kuma
tana matikar kulawa dashi a haka zaman su ya ya kasance cike da da farin ciki.


*BAYAN SHEKARA 2*


Rayuwa ta mika a yanxu jidda yaran ta 2 mace da namuji daya sunan mahafinta ya ci
muhammad suna kiran shi affan sai ta macen sunan mahaifiar ammar asmau suna kiran ta
iftihal rayuwa suke me dadi su da yayn su.


inna asabe kuwa tana cikin hauka gashi ba kafa komai anan take yinshi rabi kam tuni a ALLAH
ya daiki kayan shi ita kuma indo tana nan tana fama ciwon aids asiya ce kawai mai lafyar a
yanxu kam imna asabe tayi nadama kullum sai da ta fita bara haka take han jiki ta fita har

bakin masi tsokana nayi masi jifa nayi *ALLAH YA MANA KYAKKYAWAN KARSHE*


*ALHAMDULILLAH anan na kawo karshen novel dina kuskuren dake cike allah ya yafe min SAI
MUN HADU A CIIGABN NOVEL DINA 🌸BARAUNIYA CE🌸🌸*


GODIYA TARE DA GAESUWA TA MUSAMMAN GARESU en *ZAMANI WRITERS
ASSOCIATION ZAMANAWA HADIN KANMU ABIN ALHARINMU*

NA GAESHEKI
*Real shaxee*
*Nasmat*
*Zeesa*
*King boy dan luv*
*Kawata layuxa*
*JABAKA*
*xayeesharyt*
*sisi*
duk ina muku fatan alkaeri hrt u so much


*Urs princes deeja*

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login