Showing 12001 words to 15000 words out of 19635 words

Chapter 5 - Ba Don Shi Ba Book Compelet By Princess Deejah

22 Jul 2026

51

yanzu,,kudi take amsa a gunsa koda yaushe
tana wadakarta ita da yaranta shiko ya zama konko yanzu

BAYAN SHEKARA DAYA

a yanzu kam muhanadu baida komai asabe ita da ya'ya'nta sun gama cinye kudin shi tsab
yanzu shagon da yake zuwa ma ankwace saboda rashin biyan kudin haya,,,

jidda kan yanzu shekarar ta daya tana gudun ta koina har anyaye ta,,yarinya me kyau me shiga
rai ga gashinta dogo baki sidik daka ganta kasan jikar fulani ce,,,

A wannan lokacin ne kuma muhammadu ya samu aiki a garin kaduna na gadi saboda haka
duka zasu tafi harda asabe da yaran yaso yabar jiddah amma asabe ta rura wuta sai da ya
amsota,,,

haka suka tattara suka koma garin kaduna da zama a gidan suke zaune a BQ a lokacin ne
jiddah ta fara shiga matsalar rayuwa duk da kuwa kankantar ta amma haka asabe ke mata
mugunta kalakala,,ana cikin haka ne malam muhammadu ya sayi wani dan karamin gida da
kudin da yake ajiyewa suka koma can,,,sun koma ba dadewa malam muhammadu ya fara
ciwon ajali kwana2 yayi yace ga garin ku nan,,,asabe tayi kukan mutuwar shi nadan lokaci ta
share ta cigaba da rayuwas itada yaranta,,,

mutuwarsa tasa jidda kara shiga matsalar rayuwa asabe sai taga damar bata abinci yawo take
kamar almajira a cikin unw a lokacin shekarta 12 su rabi kam a lokacin anza entayi galan ana
kawowa inna asabe kudi tana amshewa tana murna

ana cikin irin wannan rayuwar ne ALLAH ya jefo ammar cikin rayuwar jiddah ganin farko daya
mata yaji ta shiga ranshi ga kuma tausayinta da yakeji saida ya tuntubi makota suka bashi
labarinta tofa tunda ga wannan rana ammar ya fara kula da jidda da kansa ya sata a makaranta
ya dinka mata uniform,,shike bata duk wata kulawa,,,inna asabe zata mai rashin mutunci ya
nuna mata nashi rashin mutuncin yafi nata haka nan ta hakura badan ranta na so,,,,,


CIGABAN LABARI ku biyo a next page


Ur's princes deejerh💊[16/01, 18:48] khadija ahmad dija Marubuciya Barauniya ce Frien Din Hassn: ✨✨BA DON
SHIBA✨✨

By Princes Deejerh
New Writer


AMEENTA WRITERS ASSOCIATION🤊
Page 7⃣1⃣to 7⃣5⃣




CIGABAN LABARI


Tun dawowar inna asabe daga wurin bokan ta ta kasa zaune ta kasa tsaye.domin kuwa a yaune
take son ta gama duk wani mugun kullin ta a kan jiddah ta rasa yadda zatayi ta shiga dakin
dabara ce ta fado mata dakin ta shiga ta dauko kudi sannan ta nufi dakin jiddah.kwance ta tarar
da ita amma ba bacci take ba tana ganin shigowar inna asabe ta mike tare da fadin sannu inna
ashe kin dawo,eh tace‘’sannan ta fara fadin yauwa jiddah dama so nake na aikeki gidan
mutuniyar ki maman salaha ki amso min kayan na 100.

to tace sannan ta dauki hijab ta zira takalmi sannan ta fita.

fitar ta keda wuya inna asabe ta bankade er yagalalliyar katifar dubawa tayi taga ba wani rame
a wajen kuma idan tasa a haka zaa gane wuka ta dauko ta samu bakin katifar ta bula sai da
taga yayi zurfi sannan ta barshi ta ciro layar dake daure a habar zanin ta ta tura ciki kara
komawa dakin ta tayi ta dauko zare da allura ta dinke bakin wajen sai da ta kalla dakyau ta ga
ba wani alamun da za'a gani sannan tayi murmushin mugunta tace‘’jiddah na gama dake kodah
wannan na barki na rama bakin cikin dana kunsa na uwarki da naki,mikewa tayi ta fice daga
dakin.


AMMAR ne zaune a daki shi kadai yana hutawa yau bashi da lecture ya kara kyau ya kara fari
fatar nan sai glowing take saboda hutu da amfani mayuka da alamu dai kasar india ta amshe
shi,wani dan karamin passport ne a hannun shi tun dazu ya kura masa ido yana duk sanda ya
kalli ta jikin hoton sai gaban shi ya fadi,wayar sa dauko domin kiran ta kamar dai ko yaushe
yauma a kashe take,

wurgi yayi da wayar cike da takaici yana fadin why jiddah zaki kashe waya bayan kinsan zan
nemeki.

Abbas ne ya shigo dakin tare da fadin kaga na jiddah ba da kanka asare idan aka ga bacin
ranka to jiddah aka tabo.

kallon shi ammar yayi kafin ya kaude kai yana fadin saura 2 years na gama karatuna gaskiya
yayi min nisa inaso insan halin da jiddah ke ciki nifa ina ji a jikina wani abu na faruwa.


abbas ne ya katse shi tare da fadin "to yanzu me kake nufi kenan?uhm idan kayi hakuri kamar
fa gobene yanzu 3years kenan da zuwan ka 2years zai maka wahalan karasa,ka daina sa
tunani a ranka jiddah tana nan lafiya.

kallon shi ammar yayi tare da fadin ALLAH yasa hakan.


Ba wani dadewa tayi ba ta dawo hannun rike da kayan miya dakin inna asabe ta nufa ta
bata,har zata juya sai kuma ta dawo tana fadin"kawo in gyara,A'a kibar shi kawae jeki cigaba da
baccin ki..


dakin ta ta koma ta cire hijabin har zata kwanta ta tuna gobe suna da test,jawo jakar ta tayi
sannan ta fara duba littafan ta sai da ta kwashe kusan 1hr sannan ta ajiye ta kwanta kafin
la'asar tayi.


Kiran sallah la'asar ne ya farkar da ita tana son tashi tayi sallah amma ta kasa gaba daya jitayi
gabobin jikinta na saki.


komawa tayi ta kwanta tana fadin anjima nayi,

haka ya faru a lokacin sallar magrib.


inna asabe ce zaune da su rabi duk cikin su bamai kayan arziki HALADU kuma na gefe yana
cin abinci.

inna asabe tace"Rabi dake da asiya ku zabar ma jiddah kaya a cikin naku amma fa duk kananu
kamar dai na jikin ku din nan,to suka ce tare da mikewa dan sun riga da sun san manufar
hakan..

kallan kayan take daya bayan daya sanda inna asabe takai mata kuma tana fadin wai nata ne
su rabi suka bata.

amsa tayi kawai amma har cikin ranta kayan basu mata ba amm kuma ta kasa musawa....



Ur 's princes deejerh💊*✨✨BA DON SHIBA*✨✨



*By Princes Deejerh*
*New Writer*


*AMEENTA WRITERS ASSOCIATION*🤊

*Page* 7⃣6⃣ *to* 8⃣0⃣



Inna asabe tana ganin *jiddah* ta amshi kayan ta koma daki tana murna ita da 'ya'yan ta.


rabi ta fara magana cikin gatsali tare da fadin."inna anya kina ganin wannan aikin yayi kuwa"


kallon ta inna asabe tayi sannan tace" ke yarinya ce amma nina yadda da aikin sa saboda
yadda mutane ke tururuwar zuwa gurin sa"


kin san da aikin sa bayayi ai ba za'a rinka masa wannan layin ba.


kuma ai na fara ganin canji nifa naji a raina tabbas wannan karon wahala ta tazo karshe.


ba abinda zai hana *jiddah* wulakanta a idon duniya.


nayi alkawrin haka ko zanyi yawo tsirara kuwa.

rabi ce amshe tana cewa"ai innah idan har wannan aikin baiyi ba to ki hakura kawai ki barmu da
ita tunda yanzu wancan mahaukacin *ammar* din baya nan"


ke dallah rufe mana baki ke mai zaki iya yi mata duk abinda zaki mata sai dai taji rauni a zuciyar
ta.


amma idan har abinda nake so ya tabbata tofah ba ita ba duk wani maisonta sai ya shiga bakin
cik....maganar ta ce ta katse tare da kallon bakin kofar.


mikewa sukayi gaba daya tare tare da zare ido.


duk cikin su ba wanda ya iya furta kalma ko guda daya.


kallo nakai ga kofar domin inga me ya kada su inna asabe haka.



nima kaina idon na zaro ganin *jiddah* sanye da daya daga cikin kayan da rabi ta bata.


wando ne dogo pencil amma sa crazy ya kamata sosa.


sai rigar pink colour da kadan ta wuce cibiyar ta itama ta kama ta tsam kirjin nan kamar zai
fashe saboda cika.


karasowa tayi cikin dakin tana murmushi.


rufe baki inna asabe tayi tare da kallon gefen da rabi take.


a tare suka maida kallon su kan jiddah,


kusa da rabi tazo ta tana fadin"inna baki ga yadda kayan suka mun kyau bane naga baki yaba
ba".

washe baki tayi sannan tace"ai ni bakin magana ma na rasa saboda kyan da kika yi bazai fadu
ba"


dama cewa nayi barin ingwada kayan ko zasu min kyau bari inje in cire.


da sauri inna asabe tace"A'a ke ko daga saka kaya sai ki cire ki bari mana sai anjima.


kinga kuwa dama rabi zataje kome suke cewa abin ma batdee ko?ta juyo tana kallon rabi.


dariya duka suka kwashe da ita ganin inna asabe bata iya fada ba


sai da suka gama dariyar su kafin rabi tace"inna birthday ake cewa fa"


yauwa to naji zaki raka rabi can kinji ko jiddah.


amsawa tayi saboda hakanan taji tana son zuwa wajen birthday din.


karfe 8 daidai rabi ta gama shiraya wa cikin wasu kaya da marabar su da tsirara kadan ne.


wasu kayan ta kara ba *jiddah* ba irin na dazun ba wannan ma dai wandone pencil black
shima duk an masa crazy.


sai riga me hannun vest itama ta matse ta sosae sai er karama wadda zata daura a sama.


dama kanta a tsefe yake gashin nan ya zubo har gadon bayan ta tayi kyau har ta gaji.


suna gama shiryawa suka yima inna asabe sallama wadda ke farin cikin ta ya kasa boyuwa.

wata tsaleliyar mota ce a kofar gidan da alamu dama su ake jira.


rabi ce a gaba saboda haka ita ta fara nufar inda motar take.


tana zuwa aka bude mata bayan mota ta shiga kafin jiddah ta zauna a kusa da ita.


sai a lokacin wa inda ke cikin motar suka lura ba rabi bace kadai.


su hudun e uku maza mace daya.


dukan su kallon jiddah suke cike da maita dan sunga er yarinya gata kuma komai yaji.


wani ne a cikin su yace ma rabi wannan bea din fa.


bata kalle shi ba tace"kanwata ce"


gaskiya kanwar nan taki ta tafi dani ya fada yana lashe baki kamar tsohon maye.


kada ka damu kawai kawai rabi tace"


har suka isa gurin bai daina kallon ta ba.


ita kuma gaba daya jinta take a takure ganin irin kallon da yake mata.



fita gaba daya sukayi a motar har *jiddah* gurin tsiit da alamu dae har anfara.


mu shiga kawai mansu inaga fa har an fara.

wanda a ka kira da mansu din ne ya karasa kusa da tare da kamo hannun ta.


kallon shi tayi da sauri tare da kokarin janye hannun ta.


rabi ta kalle ta girgiza mata kai hakan ne yasa ta kyale shi.


shi kuwa wani farin ciki ne ya mamaye zuciyar shi.



*Ur's princes deejerh*💊[11/03, 18:00] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

✨✨ *BA DON SHIBA* ✨✨


*By*
*KHADIJA AHMAD*
*Princes deeja*


*Hey guys i am so sorry for d late update,i have been busy ne wallahi dis days,kuma bana jin
dadi amma in komai yayi normal zan dawo kamar kullum ina GODIYA da damuwa da kuka nuna
akan jina shiru da kukai,hakan ya tabbatar min da kuna biye dani,and masu tambaya daga farko
ina kara hakuri dan allah ku tambaya a group na sani ko daya ne ba zaa rasa mai shi dika,thank
u so very much for d luv and care* 💘💘



*Page* 8⃣6⃣ *to* 9⃣0⃣


*Ammar* dai har yanzu hankalin shi ya kasa kwanciya duk da saura 1yr ya kammala karatun
sa.


duk inda yake tunanin zai samu labarin *Jiddah* abin ya faskara har Nura sai da ya kira a waya
amma yace mai shi fa ko ganin ta baya yi.

har cikin zucyar sa yana tausaya ma *Ammar* domin haka yasa ya boye mai halin da *Jiddah*
ke ciki dan yasan tabbasa sai idan har yaji to sai ya bar karatun shi ya dawo shiyya duka
abokan su ba wanda yake fada masa gaskiya.


Haka suka gama waya da Nura bai samu wata magana akan *Jiddah* tunda ya ga haka ya
tabbatar da ba lafiya ba kuma tunanin yafi karkata akan Asabe idan kuwa hakan ta tabbata ko
bai kashe ta sai ta kare rayuwar ta a prision.

kwafa yayi tare da jan wani dogon tsaki wannan karatun shine duk ya sashi a damuwa amma
da sai tafi Nigeria ya gano halin da masoyiyar sa ke ciki amma ba komai yana rokon ALLAH ya
kare masa ita a duk inda take.


*NIGERIA*


Fitowar ta kenan daga toilet da alamu wanka tayi kai tsaye zama tayi a bakin gado tare da
dauko wayar ta dake ta faman neman agaji dauka tayi amma kuma sai tayi shiru daga can
bangaren aka fara magana haba *Jiddah* sarauniyar mata saboda yau duk na kashe wani aiki
dake gabana ku.....katse shi tayi cikin zazzakar muryar ta ta fara magana"na fada maka yau
babu inda zan fita amma sai faman naci kake min idan zaka iya jiran next week to idan kuma
kaga yayi maka tsawo to sai ka kara haba bansan nacii wallahi.


haba sarauniya ayi hakuri ni ai ko na shekara zan iya jiranki meye wani week allah ya kaimu.


bata gamajin mai zaice ba ta katse kiran har zata ajiye wayan kiran Mansur ya kara shigowa
kamar ba zata dauka sai da ya katse ya kara kira sannan ta dauka shima kamar yadda sukayi
da wancan haka sukayi dashi zai fara mata magiya ta katse kiran tare da kashe wayan ma gaba
daya.

shiri ta fara yi kamar me shirin fita gidan biki mamaki ni,kaina nake yi duk kuma inda tabi sai na
bita da kallo ina kara mamakin wai wannan Jiddan ammar ce wannan er karamar yarinya
marainiya me sanyin hali ita ce ta koma haka ku kanku readers nasan zaku yi mamaki.

ta zama wata big gurl fatar nan tata glowing kawai take saboda mayuka masu tsada da take
using da shi gashin kanta ya kara tsawo dan har ya wuce gadon bayanta sai baki da ya kara
gashi sai sheki yakeyi woww gaskiya dole maza su mutu a kan *Jiddah* domin kuwa ta koina ta
hadu bata da makusa.

wani dogon wando tasa baki legis sannan ta dauko wara er top ta saka ta daure gashin ta duk
da ba kwalliya a fuskar ta amma tayi matukar kyau.


cikin gida ta nufa inda ta tarar Inna Asabe zaune shirim kamar kayan wanki can nesa da ita ta
zauna kafin tace"wai ina su Rabi ne".


tabe baki tayi kafin tace su indo ni bansan inda suka je ba Rabi gata can har yau bacci take ni
na rasa me take sha haka yake saka ta wannan mugun bacci kamar kasa.

dariya kawai *Jiddah* kafin tace"banda abinki Inna mutum ya wuni a waje me xai hana shi inya
dawo gida ya huta ke matsalar ki kenan nima fa haka jiya kika min idan kudi kike so sai kiyi
magana da wuri a baki.


tana gama fadin haka ta mike dan wani yalolon gyale da ya tsaya mata iya wuya shi ta yafa a
kanta tayi waje a haka da wannan kayan da yake jikin ta.


harara Inna Asabe ta bita dashi tana tuno wani abu kuma ta fashe da dariyar mugunta tabbas
boka na nakan tudu aikin ka yana kyau ta nemo min kudi ni kuma in kai maka ka karq lalata
rayuwar ta.


isan har *Jiddah* bata yi yawo tsirara ba to tabbasa ban cika Asabe er halak kuma muje zuwa
wannan kadan kika gani.


tafiya take a hankali kamar bata so kuma inda ta wuce sai anyi da ita masu zagi nayi masu
addu'ar neman shiriya nayi ita kam ko a jikin ta bai dame ta ba dama gidan maman salaha yau
taji tana son zuwa domun taji labarin ammar duka kwana2 har mantashi take.


wata majalisar maza tazo wucewa irin samarin nan area boyz da kallo suka bita kafin wani
tsagera daga cikin si ya bude baki da karfi yace karuwar gidah anfito.


maganar ta daki ranta sosai dan har kwallah sai da tarun mata amma kawai ta share ta wuce
zuciyar ta na tafasa.

*Ur's princes deejer*💊[11/03, 18:00] 80k: ✨✨ *BA DON SHIBA* ✨✨

*By*
*KHADIJA AHMAD* *Princes Deejerh*


*AMEENTA WRITERS ASSOCIATION* 🤊
*Wannan shafin sadaukar ne gare ki AICHATOUí ½í¸ ta group din PRINCESS DEEJERH NOVEL
kinfi kowa son wannan novel din nan nima ina yinki irin sosai din nan*



*Page* 8⃣1⃣ *to* 8⃣5⃣



Suna shiga cikin hall din gaba daya kallo ya dawo kansu musamman ma *jiddah* duka itama
rabi tana kyau.


duk inda suka ratsa sai maxa sun bi *jiddah* da kallom maita ita kuma hakan yasa gaba daya
take jin wani iri na rashin sabo.


a can baya suka zauna saboda cewar mansur wai baya son ana kalle masa *jiddar* sa.


sai a lokacin *jiddah* ta lura da irin mutanen dake zaune a hall din.


gaba daya yan matan wurin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login