Showing 63001 words to 66000 words out of 98825 words
haryanzu daka samu Allah ya taimakeka ya rabaka da
raqai dakuma lfyrka shine zaka tono wani abinda baxai yiyuba
Daddy yace baki fahimcesa ba ashe ai gara yace amayar masa da matar da yayima saki uku
akan abinda yazo dashi amma gaki gashi ya maki bayani da bakinsa
Duban papa tayi cikin rashin fahimta tace nifa kunasani aduhu wai meke faruwane
Kansa tsaye yace matata fauziyyah nakeso adawomun da ita
What? Shine abinda momcy tafada tana kallonsa kafin tace toh gaka ga daddy wannan ba
magana ta bace
Daddy ya kallesa da kyau yace kasaurareni da kyau kaji abinda zanfada maka
Abinda nakeso dakai kada nasakejin wannan maganar abakinka koda kuwa awasane
Daddy dan ....
Daga masa hannu yayi yace banason jin wata magana daga bakinka ingar akan shirmen
banzan nanne
Juyawa yayi wajen momcy yace pls momcy kitaimaka mun ki....
Itama katsesa tayi tace papa tashi kafita saida safe dan banason damuwa kajiko
Daddy yace oyah tashi kabani waje stupid kawai
Jiki asabule ya miqe ya fito harjinsa yake kamar bashida nauyi tsabar yarasa tudun dafawa
Ranan haka ya kwana idonsa biyu cur tsabar damuwa da rashin madafa
Tunani iya tunani yayi amma yaga bayada mafita dole wajen daddy zai koma amma bari ya bari
sai bayan kwana biyu
Cikin kwana biyun nan dik wanda yagansa yasan yana cikin damuwa matsanan ciya
Idan ya fita aiki acan zai wuni daya dawo ya shige side nasa sai dai sallah ke fito dashi ko cin
abinci bai zuwa yadawo shiru abinsa iya da safe ya gaidasu kafin ya fita ko break bai tsayawayi
Bayan kwana uku yauma yasake dawowa wajen daddy
Daddy naganinsa ya bata fiska yace yadai kagama fishin da kake damune?
Girgiza kansa yayi yace wlh ko daya nibana fushi daku taya zanyi fushi daku kuma
Dan Allah daddy kasaurareni kataimakeni kamayar mun da matata kuma ko wanne irin sharadi
ka shimfidamun na amince zanbi zanbi
Daddy yace kai banace banason sake jin wannar maganar ba
Idan har aure kake buqata ko a inane ka nemo zan shige maka gaba amma banda fauziyyah
Yarinya mai hankali da natsuwa ba irinkaba ai kaikam da ita kunyi hannun riga dan bata dace
dakaiba baka dace da ita sabida haka kwarya tabi kwarya
Kuma aidai kana sane cewar aurenta ma ya kusa ko
Dam yaji gabansa ya buga
Yace yes aurenta ya kusa ko atunaninka zaa maimaita irin abinda ya wucene asake rabata da
masoyinta na gaskiya abaka kaje ka wulaqan tata aidai ko kulya mutum ya ajiye zai kula da ita
bare mutum dan adam bayan kagama azabtar da ita hakan bai makaba sannan kazo gabana
kamata sakin walaqanci ka tozartani ko kana tsammanin na mantane wannan cin mutuncin
dakamun haba haba cikin tsawa yace katshi kafita agabana kada kasa nayi abinda banyi
niyyaba kafita nace
Durqusawa yayi yana hawaye ya riqe kafar daddy yana cewa nasan nayi kuskure kuma ban
kyautawa kainaba daddy nayi danasanin abinda na aika ka taimakeni daddy kada karabani da
fauziyyah wlh inasonta kuma itace rayuwata kada karabani da rayuwata
Daddy yace baka sotaba saida kaga tazama mutum ko kuma aikai kanisanta kanka da ita
sabida haka kaje kasamo uwar mata ka aura wannan yarinyar ba saarka bace
Riqe daddy yayi yana kuka yana roqonsa amma daddy sam bai saurareshiba saima kwace
qafarsa yayi ya wuce abinsa yabarshi durqushe awajen yana kuka .....
âœ�í ¼í¿»Faty Mmn Faty
Budurwar Qauyeí ¾í´·í ¼í¿¼â€�â™€í ¾í´·í ¼í¿¼â€�â™€í ¾í´·í ¼í¿¼â€�♀
Written by Faty Mmn Faty
September, 2017
5⃣3⃣
Momcy da ta taho wajen daddy tinkafin taqaraso taji kamar alamun gunjin mutum na kuka
Cikin sauri ta qarasa hankali tashe bako sallama ta fado cikin falo
Turus tayi ganin papa durqushe yana kuka
Dasauri ta qarasa wajensa tana tambayarsa papa meya faru nace meya faru
Bai amsataba sai rungumeta da yayi yana kuka
Cikin tsanin tashin hankali dan batasan meke faruwa ba tace am asking u kya hua(ina
tambayarka meke faruwa)
Da kyar ya iya furta momcy pls help me wlh inasonta inasonta bazan iya rayuwa ba ita ba
kitaimakeni ki lallashi daddy yayi fushi dani yana magana yana kuka kamar qaramin yaro
Wani iri taji har cikin ranta kuma yadda taga papa ya gigice tabbas yanzu yanason fsuziyyah
kuma so mai tsanani sai dai ba yadda zaiyi saidai yayi haquri tunda dama shiya sake damarsa
tun farko
Wani irin tausayinsane ya kamata haka takejin kukansa har cikin ranta amma haka ta danne
zuciyarta
Tace toh me kakeso namaka papa baicin what ever happens is all ur fault
Yace i know momcy nina janyo ma kaina kuma wlh nayi dana sanin kuma tun fauziyyah bata
dawo nagantaba nake fama da matsanancin sonta bawai yanzune nafara sonta ba kiyi wani
abu momcy
Ganin yadda ya birkice yaketa surutai yasa ta saka hannunta tana patting bayansa smoothly
hadi da lallshi
Haba papa ya kana abu kamar qaramun yaro uum
Ya isa haka nan ka kwantar da hankalinka ko so kake wani ciwon ya kamaka
Look at ur self ya kacanza just in two days haba
Nidai kawai kitayani bama daddy haquri sannan hankalina ya kwanta
Naji amma saika kwantar da hankalinka tukunna
Shiru yayi ya kwantar da kansa akan cinyanta yana sauqe numfashi
Miqewa tayi tariqe hannunsa suka nufi side nasa
Fauziyyah dataji maganar momcy cikin firgici baicin tare suke zaune ta wuce wajen daddy ta
barta hakan yasa tabi bayanta da sauri
Tana zuwa bakin qofa ta tsaya jin maganar dasukeyi akantane
Cikin damuwa itama ta fara hawaye kuma jin yadda alamu momcy zatabi bayan danta tunda
gashi ta nuna damuwarta akansa
Wani iri taji har ranta yadda momcy ta dauketa tamkar yarda ta haifa acikinta amma ace
tasanadinta ta janyo mata tashin hankali
Sai dai duk da haka batajin zata iya komawa gidan papa gara ta sanarma Brr. Ya turo kawai
tinda dama ya matsanta mata itace take dan jan abin
Jin takun fitowansu yasa tayi saurin barin wajen ta nufi dakinta tana hawayen da batasan dalilin
yinsa ba
Dakinsa sukaje tace maza jekayi wanka barinzo ko
Abinci ta kawo masa ta lallabashi yaci sosai sannan tace ya bari zuwa kwana biyu zata lallami
daddy amma sai inhar ya kwantar da hankalinsa
Bayan kwana biyu da faruwan haka suna zaune da daddare dikkansu afalo daddy yace ma
fauziyyah daugther dama inason sanar dake kifadama Nabeel ya turo iyayensa maganar
aurenku amma kafinnan zanyi magana da Abba muji wacce rana ya dace asaka zuwannasu
Wani irin tsinkewar zuciya taji wadda batasan dalilin hakanba
Papa kuwa da kyar yasamu ya lalimo numfashinsa wadda yayi barazanar daukewa
Ahankali ta furta toh daddy
Momcy kuwa shiru tayi harga Allah tanason papa da fauziyyah tunda yagane kurensa amma
kuma tunda ita fauziyyah bata sonsa bawani mafita ya haqura shine kawai
Saidai tana tunanin irin halinda dannata zai shiga kallonsa kawai take tana nazarin yanayin
dayake ciki
Fauziyyah ma dakinta tawuce tafada gado tana kuka tabbas tasan tanason Brr. Amma kuma
batajinsa aranta kamar yadda taso Yasir
Nan tasakejin tabbas tayin rashin masoyinda takeso har abada
Papa ma haka ya miqe ya nufi dakinsa ya sanya makulli ranan kwana yayi acikin wani yanayi
marar dadi
Washegari kasancewar saturday yasa har yamma bai fitoba
Zazzabi mai zafine ya rufesa shiyasa ya wuni a kwance
Gashi daddy yahana momcy zuwa ta duba lfy bai fitoba
Sai da yamma tukun ya lallaba ya fito
Fita yayi ya nemo magani awani pharmacy dake kusa dasu
Bayan yadawo da kyar ya sha dan ruwan tea yasha maganin namma saida momcy ta matsa
masa afalonta ya kwanta
Daddy ya shigo momcy tace yanzu zanshiga wajenka dama Alamin ne baida lfy
Cikin ko inkula yace Allah ya sauwaqa kicema fauziyyah tafada ma nabil ranan saturday suna
iyah zuwa dazu munyi magana da Abba
Yana fadin haka ya juya
Nan papa yasake birkicewa zazzabi ciwon qirji momcy harta tsorata
Amma cikin ikon Allah washegari yadan samu sauqi dan yasha magani
Kullum cikin lissafa kwanaki yake har anci kwana uku
Tunani badare ba rana yakeyi ta ina zaisamu mafita
Yanzu hanya dayace ta rage masa baibiba shine Abba
Kuma gaskiya yanajinjina taya zai kalleshi bayan abinda ya aikata abaya
S
ai dai kuma yaduba yaga baya da wani option gara yaje yasami Abba wataqil yadace acan
tunda yasan Abba mutumin kirkine...
âœ�í ¼í¿»Faty Mmn Faty
í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾
í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾
í ¼í¼¾í ¼í¼¾í ¼í¼¾
Budurwar Qauyeí ¾í´·í ¼í¿¼â€�â™€í ¾í´·í ¼í¿¼â€�â™€í ¾í´·í ¼í¿¼â€�♀
Written by Faty Mmn Faty
September, 2017
5⃣4⃣
Shikadansa ya gama shawarinsa baikuma fada ma kowaba
Gari na wayewa sassafe asuban fari ya dauki hanyar dambam
Cikin ikon Allah qarfe tara ya shiga garin dambam
Gidan Abba ya nufa saidai zuciyarsa tana ta bugawa dan baisan yadda Abba zai karbi
maganar ba shinko zai sauraresa ko zaimasa irin abinda daddy yamasa
Da haka harya qaraso qofar gidan yana isowa Abbah yana qoqarin fita
Parkin yayi cikin dauri ya fito dan harya shiga mota
Saida yazo har jikin motar sannan Abba ya ganesa dan yasha jumfer har qasa ga hula hakan
yasa Abba baikawo shibane
Da faraarsa ya bude motar yana qoqarin fitowa cikin sauri papa ya tsugunna yana cewa sannu
Abba
Aa tashi tashi zaka bata jikinka ai tashi muje cikin gida mana
Tare suka shiga side din Abba dan mama bata gari sunje biki jos
Harqasa ya duqa ya gaisheshi
Shima da faraa ya amsa yace amma dai agarin ka kwana ko
Cikin ladabi yace aa yanzu isowana
Ah lalle kayi sammako yasu daddy dasu hajiya
Dik lfynsu qalau ya amsa
Masha Allahu yayi kyau
Shiru ya danyi kafin yace dama wajenka nazo Abba
Abba ya gyara zama yace toh lfy daikam inasauraronka
Qasa da murya yayi yafara magana cikin nadama yace Abba tabbas nimai laifine awajenku
kuma nasan nayi kuskure amma kuyafemun badan halina ba kuyi haquri...
Katseshi Abba yayi da cewa ya isa haka Alamin kaifa danane kum ni bakamun komaiba sabida
haka komai ya wuce kuma naji dadin yadda naganka cikin kamala ubangiji Allah ya yafemu
gaba daya
Cikin jin dadi yayita godia Abba yace bakomai ya wuce
Sannan yasake qasa da murya yace dama Abba nazo roqon alfarmace awajenka
Abba yace namefa Aminullah
Yace dama Abba fauziyyah ce nakeso tadawo dakinta shikuma daddy yaqi amincewa nan ya
zayyane masa yadda sukayi da daddy
Abba dan Allah badan halina ba kutausayamun yanafadin haka yayi shiru dan jinsa yake
kamar zaiyi kuka
Abba ya nisa ya dubesa cikin kulawa kafin yafara magana
Yace da darko sai ince Alhamdulillahi daka fahimci kuskurenka kuma naji dadin yadda kaxo
kasameni kaitsaye tun abubuwa basu kwabe
Kuma gida bai qoshiba aibazaa bawa dawo ba
Amma alhji bai kyautamunba yana sane da kanason maida matarka ya hana sannan ya
shigoda wata magana
Kuma shi wadda yake neman nata aibaasan halinsa ba
Tunda Allah yasa kazo kasanarmun halinda ake ciki to tazo gidan sauqi insha Allahu gobe
zanzo bauchin muyi magana da Alhajin
Wani dadine marar misaltuwa yaji yana ratsashi ta ko ina
Sake risinawa yayi yana godia sosai
Abba yace dakaida fauziyyah dik daya kuke awajena sabida haka ka koma abinka kasa aranka
fauziyyah matarka ce insha Allahu
Godia sosai haryasa kalmar dazaiyi amfani da ita tsabar murna
Haka yayima Abba sallama ya kamo hanya zuciyarsa wasai
Rabonsa dayaji farin ciki irinna yau harya manta ranan
Gabda laasar ya iso gida wanka yayi ya fito yaci abincinsa hankali kwance
Momcy dai tayi mamakin canzawarsa amma dai tayi shiru batace komaiba
Yana nan zaune afalo tafito ta wucesa tinda yaga fitanta awannan lokacin yasan wannan man
dinne yazo ko ajikinsa saida yagadama sannan ya tashi ya dauko car key nasa da wayoyinsa
yayi waje
Motarsa ya shiga saida yazo dafda su sannan ya sauqe glass ya nunasa da hannu yace hey
kada kabari nadawo nasameka tareda matata kuma zaifi maka sauqi idan katafi kada kasake
dawowa
Duban papa yayi da kyau yace matar ka kuma ta ina tazama matarka
Yace bani da tym inada wajen zuwa amma katambayeta ita zata amsa maka ai yana fadin haka
ya daga glass din motarsa ya wuce abinsa
Fauziyyah kuwa abu biyu su suka dameta nafarko yadda ta boyema Brr cewar papa shine
mijinta na farko sannan yadda papa yake iqirarin wai ita matarsa ce
Brr. Ya kalleta da kyau yace wane ne wannan awajenki
Ahankali tace yaya nane
Yace kada kimaidani bitacan mana inason kifadamun gaskiya miye alaqarki dashi dan najima
da fahimtar akwai abinda kika boyemum game dashi
Nan idanunta sukayi raurau tace wlh ba abinda nake boye maka kawai dai banason tuna abinda
yafaru abayane
Yace naji amma kada kifadamum shine mijin da kuka rabu
Murya na rawa tace shi shine
Wani baqin kishine ya taso masa cikin fada yace i see shiyasa ashe yakemum abinda ya
gadama kekuma kikaqi sanar dani ashe dama tsakaninmu akwai yar boye
Tace bahaka bane
Yace toh ya ne inba haka ba kawai bakida abinda zaki fadamun
Haka taita bashi haquri dan ta lura ransa ya baci shima haka ya tafi yana tunani kalakala
Washegari Abba yazo inda suka zauna da daddy akan maganar su papa
Amma fir daddy yace baisan zancenba idan har papa aure yakeso ya nemo awani waje
Abba yace toh shikuma baiga dalilin da zaa hana papa fauziyyah ba
Nan dai suka ringa muhawara har Abba yayi nasaran shawo kan daddy amma da sharadin sai
fauziyyah ta amince
Abba yace batun wannan yaron sai adakar su amma aini har raina ya baci ace taya zaka hana
alamin fauziyyah
Daddy yace bawai hanashi nayiba kawai abinda ya aikatawa kansane
Abba yace aiyawuce Allah ya kiyaye nagaba
Abba yace toh shizai tafi amma yanason magana da fauziyyah
Bayan tazo Abba ya dubeta yace mama na ya aiki
Lfy lau Abba ya mama sai gobe zadu dawo tacemun ko
Yace eh sai gobe insha Allahu ai anyi biki kam kuma sunyi ziyra
Tace hakanekan
Abba yace mamana ya maganar yaronda yake zuwa wajennaki kinsanar masa ya turo dinne
Shiru tayi tana tunanin dama akan jiyane zata sanar masa saikuma yatafi cikin bacin rai hakan
yasa bata fada masa ba
Abba yace baki amsamunba
Ahankali tace aa banfada masa ba tukunna
Abba yace Alhamdulillah dabaki fada masaba amma kisaurareni kiji abinda zanfada maki
Dafarko nahadaki aure da dan uwanki baason rankiba wadda zan iyacewa dole namaki
Toh yanzun lokaci yayi daya kamata ace kina da aure tunda dik abinda ake nema na rayuwar
duniya kinsamu daidai gwargwado
Toh wannan karon bazance ga miji na zaba mikiba amma amatsayina na mahaifinki zanbaki
shawara idan har ta miki
Batun maganar Alamin ason raina shine ki amince ki koma dakinki
Cikim sauri ta dago kanta tana kallon Abba
Abba yace bafa nace lallai bane aa shawarace kiduba kiga yanda iyayensa suka daukeki
tamkar su suka haifeki
Sannan dik yadda suke tayaki kin Alamin kisani bayadda suka iyane tunda kema kin nuna
bakyaso amma suna son dansu kuma sunason farin cikinsa
Kuma nima har zuciyata inasonki da alamin sabida haka kije kiyi tunani da kyau akan maganata
Kuma tunda mutum ya maka laifi ya kuna nemi gafara aisaika yafemasa
Fauziyyah dai nan take tafara hawaye
Abba yace aa nifa banace tilas bane inhar kinfison wancan din shikenan amma ni shawara nake
baki kuma kije kiyi tunani mai zurfi
Tsabar kuka gagara magana tayi har Abba ya miqe yace zaitafi shikam
Dakyar ta iya cemasa Allah ya kiyaye hanya
Ranan kasa runtsawa tayi lalle maganar Abba gaskiyane kodan su daddy yakamata ta amince
da ya Alamin saidai kuma bata sonsa
Wata zuciyar tace shima Brr. Aiba wani sonsa kikeba
Tunani kawai take taya zata koma zaman aure da ya Alamin tayi kuka har idanunta ya kumbura
Kwana biyu da zuwan Abba abubuwa sun dameta gashi Brr koya kirata awaya bata dauka dan
batasan mezata cemasa ba
Shikuma yadauka bata huce bane tun abinda ya faru
Kwanan Abba hudu da zuwa tayanke shawaran amincewa da Alamin amma badan tana sonsa
ba saidan farin cikin Abba dan tafahimci yanasonta da Alamin ya boyene sabida kawaici
Haka su daddy ma tasan kawaici kawai suke mata
Ranan tayi kukan rabuwa da Brr hartaji ba dadi
Waya ta kira Abba ta sanar masa ta amince ta zabi ya Alamin
Abba ya ringa samata albarka da mata adduoi sannan yace toh tasanar ma daddynsu shiba
ruwansa kada daddy yace shiya tursasata
Suna zaune afalo da daddare tasamu momcy tace tafasa auren Brr. Ita ya alamin zata aura
Momcy tace aa fauziyyah kada kitauyema kanki haqqifa
Tace aa ta amince har zuciyarta
Tashi momcy tayi taje tasamu daddy da maganar
Yace ta kira masa fauziyyah tana fita papa ya shigo bada jimawba suka dawo tare
Bayan ta gaida daddy daddy yace yanzu mom dinku tazomun da wata magana inasonjinta daga
bakin
Qasa tayi da