Showing 81001 words to 84000 words out of 98825 words

Chapter 28 - Budurwar Kauye Book Compelet Miss Dijerh

09 Aug 2026

1228

kusa

Sassanyar iskan sanyin asubane daya karade sararin samaniya wanda ya sanadin sanyaya
duniyar baki daya shiya qara sanyaya dakin daya hadu da sanyin AC

Hakan yasa taji sanyi yamata yawa har yayi sanadiyar farkawarta

Sannu ahankali ta bude idanunta nan taganta kwance tayi daidai ajikin papa

Yinquri tayi cikin sauri zata matsa sai taga ya motsa aifa nan tasake lafewa ajikinsa dan batason
yafarka yagan ta awannan yanayin

Daga ita sai dan guntun wando ajikinta.....



�🏻Faty Mmn Faty





🌾🌾🌾🌾🌾🌾



🌾🌾🌾🌾



🌾🌾🌾

Budurwar Qauye🤷🏼�♀🤷🏼�♀🤷🏼�♀

Written by Fat Mmn Faty

September, 2017



6⃣5⃣
Batasan cewar ya rigata farkawaba kawai baison jikinsu ya rabune yasa yayi kamar bacci yake

Cikin dabara ahankali ta zame jikinta daga nasa ta jawo rigarta ta saka

Lallabawa tayi ta sauqa ta nufi toilet Alawala tayi tadawo tafara sallolinta kamar yadda tasaba

Shikuma tun data tashi yaqura mata idanu yana kallonta harta shige toilet

Lumshe idanunsa yayi yana yaba surar da Allah yai mata, wani murmushi yasaki daya tuno
yanayin qirjinta

Ganin har zai makara sallan asuba yasa shima ya miqe Ahankali ya fice dakinsa

Wanka yayi sannan ya daura alawala ya fito yayi sallansa adaki

Sai wajen 6 sannan ya dawo room nata lokacin ta idar da adduointa tana ninke sallayan

Bakin bed ya qarasa ya zauna saidata maida komai wajen zamansa sannan ta dawo ta zauna
aqasa jikin qafafunsa

Murya Ahankali tace ina kwana ya Alamin

Da murmushi afiskansa yace lfy lau babyna

Ya jiki?tafada ahankali

Dasauqi sosai baby dafatan kintashi lfy daiko

Tace lfy Allah ya sauwaqa

Amin yafada yana kallon yadda ta sunkui da kanta irin batason su hada idanun nan

Baby ya kira sunanta da wani salo

Har cikin zuciyarta taji sautin muryarsa,naam ta amsa asansaye

Taso kiji wata magana

Babu musu ta dawo gefensa ta zauna

Zamewa yayi ya kwanta akan laps nata cikin sanyin murya yace baby nagode nagode da
kulawar da kika bani Allah yabani ikon kyautata maki nima

Murmushi tayi dan taji dadin kalamansa tace bakomai ai haqqinane na kula da kai lokacin
dakake buqatar hakan

Yace toh nagode

Dame zakayi break nadafa maka ta tambayesa

Shiru ya danyi yace nibanjin shaawan komai dan nayi loosing apatatide

Da muryar lallami tana dan shafa kansa tace haba dai daurewa zakayi badan dadiba kadanci
wani abin
Aidai bai yiyuwa kazauna da yunwa daiko

Dan yatsina fiska yayi yace shikenan naji

Tace to mezakaci

Anything ya amsa yana lumshe idanunsa dan yanajin dadin yadda take sosa masa kansa


Shikenan barinje nadanyi aiki, aa baby kibari bayanzuba mana

Tace toh shikenan naji

Dahaka har bacci ya daukesa sannan tazameshi ahankali tafice danyin ayyukanta

Sai 10 taqare komai tadawo dan tayi wanka nan ta tarar baya dakinta

Wanka tayi fess tafito ta shirya cikin atampa dinkin doguwar riga wanda tamata matuqar kyau

Dinkin yazauna sosai ajikinta kamar kasaceta ka gudu haka tayi kyau

Fitowa tayi sai qamshin humra ke tashi ajikinta ta nufi dakin papa kan yafito ya karya

Tasaka hannu zata bude qofar falon shikuma ya rigada ya bude aiko saita afko ciki dan tabada
qarfinta wajen jingina ajikin qofar

Nan tafada kan faffadan qirjinsa tana sauqe numfashi dan ta tsorata, zatonta aqasa data fadi

Shikuma tana sauqa kan qirjinsa ya shaqi wani niimtaccen kamshinda ya haifarmasa da kasala
lokaci guda

Hannunsa ya daura akan bayanta yace am so sorry baby bansan kina wajenba

Kanta ta kwantar sosai ajikinsa kafin tace bakomai nasan bakasaniba ai ammafa na tsorata

Eyyer am sorry my dear kada kitsorata am here kinji

Kanta ta gyada kawai sabida yadda yake wani shafan kunnenta da hannunsa harya gangaro
zuwa wuyanta

Cikin wata iriyar murya saitin kunnenta yace baby sarqannan tamiki kyau sosaifa yana shafan
jikin wuyanta

Wani yarr taji harcikin jikinta yadda yake maganar yana wani shafanta kasa jurewa tayi cikin
qarfin hali tace ur breakfast is ready

Ok thanks a lot mujeko yasake maqaleta ajikinsa

Ahaka suka sauqo sai wani shafata yake yana sunsunan jikinta kaman wani sabon maye
itakuma dik jikinta yasake tawani lafe ajikinsa

Kujera ta jawo masa ya zauna sannan itama ta zauna agefensa

Faten irish potatoe tamasa mai dan ruwaruwa yasha alayyahu da hanta irin namarasa lfyn nan

Zuba masa tayi tace bismillah maqe kafada yayi yace umum

Tace why tana kallonsa

Yace saidai muci tare

Murmushi tayi tace toh muci, tare sukaci yana cewa ya qoshi tana lallaminsa ya daure yaci

Batasan cewar dadin abincin yakeji sosaiba kawai yana pretending ne irin patient dinnan lol

Bayan sungama ta tattara wajen suka dawo falo yana maqale da ita

Haka suka yini sai shagwaba yake zuba mata irin wai baida lfyannan

Itakuma ta biye masa ajikinta ya wuni zur abincima hanata dafawa yayi yasa akayiyo masu
takeaway

Da daddarema haka ya maqale mata wai sanyi yakeji

Haka suka kwana tare yana maqale ajikinta amma baimata komaiba sai dan abinda baa
raasaba

Wannan weekend din cur haka sukayishi manne da juna, sai wani shaquwa daya shiga
tsakaninsu mai qarfin gaske

Mai zazzabikuma ya ware yaukam yace garau ya tashi baijin komai

Sai daifa yaukam yayi niyyar karban haqqinsa dan akwana biyun dayayi suna tare baqaramin
daurewa zuciyarsa yayiba

Kamar kullum sunyi dinner abinsu sungama

Tadubesa tace ya Alamin saida safe nizanje na kwanta gobe monday inason fita da wuri

Dago kansa yayi yana kallonta yace ok nima ina shigowa

Qirjintane taji yace dam dan dama tunda yamma taga taketakensa ya canza tace ba yaukam
tinda kaji sauqiba saika koma dakinka ba

Oh hakanefa toh goodnight mukwana lfy ya fada mata

Tace Allah ya kaimu tawucesa

Shikuma jiran Abdu yake ya kawo masa saqon da ya aikesa

Abdu na dawowa ya karba saqon ya wuce bedroom nasa
Saida ya shirya tsaf yasa kayan baccinsa kafin ya dau wayoyinsa da ledar da yayi aika ya fito
ya nufi dakinta

Kwance yasameta tana game da wayarta

Ganinsa saida ta zabura ta tashi zaune

Shi dariyama tabasa yace lfy baby irin wannan miqewa zaunen kamar wadda bera ya zungurin
kafarki

Batace komaiba shikuma ya qaraso inda take zaune ya zauna shima

Baby matso kici naman da kikafiso naga bakici abinci sosaiba

Nikam naci kuma na qoshi tafada tana dada lankwashewa

Aa kam Allah saikinci konamaki dure

Ganin yana dada matsota yasa tace naji zanci

Ko kefa yafada yana bude ledar

Tare sukaci kuma tadanci balaifi dan tana matuqar son naman BAUCHI CLUB

Fita yayi da ledar yace kafin nadawo kiyi alwala muyi sallah bai jira amsantaba ya fice abinsa

Daki ya koma yayi brush da alwala sannan ya dawo

Sallah yajasu kasancewar yasamu tayi alwalan

Rakaa biyu sukayi kafin ya musu addoin neman zaman lfy da tsari daga dikkan abinqi

Hannunsa yadaura akanta yayi addua sosai kafin suka shafa

Fauziyyah dai dik atsorace take dashi dan yaukam tasan Allah ne kadai zai kwaceta ahannunsa

Wucewa yayi ya kwanta abinsa

Itajuma tarasa meke mata dadi takuma kasa zuwa ta kwanta

Dik abinda take yana kallonta dago idanu yayi yace baby lfy kuwa kizo kikwanta mana

Kamar marar gaskiya taje tarabe acan qarshen gado

Mirginowa yayi ya sameta ya rumgumeta

Yana qoqarin cusa hannunsa acikin rigarta

Hannunsa ta riqe tace meye haka ya Alamin nifa bacci nakeji

Yace mekikagani aizakiyi baccinki ko

Yana kaima wuyanta wani hot kiss

Murya na rawa tace toh kamatsa mana ko kulata baiyiba yafara qoqarin zame mata hannun
rigarta

Turesa tafara idanunta sun cicciko da hawaye tace dan Allah ka kyaleni nibanason abinda
kakemun

Barin abinda yakeyi yayi yafara magana cikin tausayi yace pls baby kada kihanani wlh haqurina
ya qare haqqina nakeso kuma kema kinsan hukuncin matarda tahana mininta haqqinsa

Amma bazan tursasakiba idan kince baki yardaba na haqura amma dai kisani inacutuwa haquri
kawai nakeyi

Tuni tafara hawaye ganin batace komaiba yasa yafara aikamata da muhimman saqonni masu
kashe gabobi da dikkan jiki

Ahankaki ya rabata da kayan jikinta

Nanfa hankalinsa yayi qololuwar tashi
Haka yaringa jagulata yana budirinsa son ransa
Qirjinta kam sunga abu baki nayi hannu nayi

Itakam banda kuka ba abinda takeyi dan abinda yake mata yawuce tunaninta

Hankalinta baigama tashiba saidataga yana neman hanyar shiga

Shikuma awannan lokacin baimasan duniyar dayakeba dan ko kukanta baiji

Adduar ma gagara yinta yayi gaba daya jikinsa rawa yakeyi

Nanma yafara qoqarin shiga amma ina ba hanya da kyar da sudin goshi yasamu ya shiga
amma amatse tsam yakejinsa kamar kuma ya shiga kogi

Wata duniyar dabai taba jinsa acikiba yasamu kansa har yagaza haquri ya fara kuka kawai yana
kiran fatima wayyo fatimana haka yaringa sambatu yana fadin wasu kalamai masu wuyar fadi

Fauziyyah kuwa radadi da azaba susukasata sakin wani kuka mai ban tausayi

Tsabar kukan wahala har muryarta ya dashe amma bashi da niyyar saurara mata saima qara
cika mata kunne da ihunsa da yayi

Hakan yasa tausayinta ya kamani simisimi na juya na fice daga dakin.....



�🏻Fat Mmn faty



🌾🌾🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾🌾


🌾🌾🌾


Budurwar Qauye🤷🏼�♀🤷🏼�♀🤷🏼�♀

Written by Faty Mmn Faty

September, 2017


6⃣6⃣
Tsabar wahala har bata iya kuka mai sauti sai hawaye dasuke gangara daga idanuwanta

Papa kuwa tsabar yasamu duniya irin wacce bai taba samuba yasa yakasa controlling kansa
yake aikin abu guda

Sai yayi kamar zai haqura amma irin dadin da yakeji saiyasakejin kamar yanzu yafara

Sai wajen 1 sannan yasamu nutsuwa irin wacce baitaba jintaba tsawon rayuwarsa

Kwanciya yayi agefenta yadaura hannunsa akan ruwan cikinta yana maida numfashi

Yanason ya dagota jikinsa amma sai yakejin kamar bazai iya koda daga hannunsa ba dan wani
irin gajiya yakeji da mutuwar jiki

Qoqarin gyara kwanciyarta take amma takasa sabida yadda takejin jikinta yaimata tsami gawani

radadin azaba datakeji

Yakai wajen 20mins kafin yadanji qarfi ajikinsa

Sai alokacin yasamu kuzarin tashi zaune
Hannunsa yakai ya shafo face nata sai yajisa ajiqe sharqaf da hawaye

Cikin sauri yajanyota jikinsa aifa nan ta kwalla qara wadda dakyar ake iyajinsa sabida muryarta
yadda ta dashe

Am sorry babyna am really sorry babyna
Allah yamaki albarka my princess ketadabance arayuwata baby i luv u i really luv u

Haka yaringa fada mata kalamai masu dadi yana rarrashinta

Lafewa tayi ajikinsa koba komai maganganunsa sun sanyaya mata zuciya sannu ahankali wani
baccin wahala yayi gaba da ita

Ganin tayi bacci ya zameta ya gyara mata kwanciya ahankali

Dakyar yasamu yaja jikinsa ya nufi toilet wanka yayi ya tsaftace jikinsa
Wani farin ciki yakeji marar misaltuwa aransa dan Fauziyyah tagama masa komai arayuwa

Dawowa yayi ya kwanta zuciyarsa haske tarwal kamar farin wata daren shabiyar
Matsota yayi sosai ya rumgumeta ajikinsa yana shafar lallausan gashin kanta mai tsayi da
santsi

Murmushine kwance kan fiskarsa sabida tuna irin zallar niiman daya samu kansa aciki

Dahaka wani bacci mai dadi ya daukesa wadda bashi ya farkaba har wajen 6

Sannu ahankali ya bude idanunsa lokaci guda komai yafara dawomasa tar acikin kansa na
abinda ya fatu daren jiya
Hannunsa ya miqa ya kunna bedside lamp
Leqa fiskarta yayi yaga har lokacin baccinta takeyi

Zame jikinsa yayi daga nata ya miqe ya nufi toilet Alwala yayi yadawo wayarsa ya dauka yaga
time yana neman quresa

Cikin sauri yatada sallah

Jikintane yayi tsami sabida kwanciya gefe daya hakan yayi sanadiyyar farkarwarta

Yunquri tayi zata tashi wani zogi dataji ajikinta shiya tuna mata abinda yafaru

Komawa tayi ahankali ta kwanta lokaci guda hawaye yafara zarya akan fiskanta

Motsin dayaji yasashi saurin juyowa ya kalli inda take kwance

Tasowa yayi ganin tana motsi ya iso inda take amma me saiyaga ashe kuka take

Hawowa yayi kan gadon ya dago kanta ya aza akan qirjinsa hannunsa yana shafa bayanta
ahankali

Babyna ya kirata cikin nutsatstsiyar murya
Kintashi ne bakyajin dadin jikinki ko? Kiyi haquri zai daina barin hada maki ruwa mai zafi
namaki wanka zakiji kin wartsake saikiyi sallah kisha magani kinjiko my princess amma pls
kidaina kuka Allah yamaki albarka yasaka maki da gidan aljannatul firdausi

Kinmin komai arayuwa bana da abinda zan biyaki farincikin da kika shayardani sai dai naroqi
Allah yabani ikon kyautatamaki arayuwa

Paking goshinta yayi ya zameta ahankali ya nufi toilet

Ruwa mai zafi daidai bazai koni mutum ba ya hada mata ya dawo

Dagota yayi cilak ya nufi toilet da ita

Lumshe idanunta tayi dan batason suhada idanu wani irin sabon kunyarsa takeji dabadan
batajin zata iya tafiyaba da bazata bari ya dauketa bama

Ahankali ya direta cikin ruwan daya hada mata hakan yasa cikin razana da azaban zafi yasa ta
matse kafafunta hadi da kwallah ihu

Nan ya rude sosai yafara aikin lallashi

Itabatamasan sunshigo toilet dinba tanacan duniyar tunani sai jinta tayi acikin ruwan zafi
Nan tafara yunqurin tashi tafita


Lallaminta yafara yana bata haquri am sorry baby nine ko to barinsakeba

Amma kiyi haquri kidan jima acikin ruwan zakiji qarfin jikinki

Turo baki tayi cikin kukan shagwaba tace nidai dazafi kasakeni nafita

Aa baby kiyi haquri koda 5mins kiqara inyaso sai namaki wanka shikenan

Nidai banson wankanka nidakaina zanyi tafada idanunta akulle

Toh naji zakiyi da kanki shikenan toh kada kiyi kuka

Ahaka harya samu tadan jima aruwan kafin ya zubar ya canza wani shima mai zafin amma
baikai nadaba kafin ya fice ya barta

Bed din ya kalla yaga yanda bedsheed din ya baci sosai saiya sakejin tausayinta dan lalle
baqaramin wahala tashaba

Cireshi yayi yakai cikin injin wanki sannan yadawo ya canza wani ya kuma ciro mata wata
doguwar riga da hijab

Cikin dingishi ta fito daga bayin kanta asunkuye
Yana ganinta yataso da sauri ya riqota har bakin gado taimaka mata yayi tasaka riga da hijab
din tazauna dan tayi sallah sabida taji ciwo sosai har takasa tsayuwa

Komawa yayi yaje ya wankevzanin gadon ya shanya sannan ya dawo hannunsa riqeda cup da
wani tablet

Inda yabarta anan yasameta tana zaune sai aikin hawaye cos tayi tayi takasa tashi sabida
wajen yayi tsami data jima azaune

Rungumeta yayi yana tambayarta baby lfy kike kuka ko jikinne

Bata amsashiba saima cigaba da kikanta datayi

Dik hankalinsa ya tashi pls baby stop crying bakisan kukanki yana dagamun hankakiba ko pls
talk to me

Cikin kuka tace bakai bane gashin yanzun nakasa tashi tasake fashewa da wani sabon kuka

Kiyi shiru kidaina kuka ganan pain reliever nakawo maki dakinsha zakiji sauqi kinji

Dagota yayi ya ajiyeta akan bed kafin ya miqo mata tea din amma dakyar yasamu tadansha
kadan sannan ya bata maganin namma sai datagama darunta sannan takarba tasha

Kanta ya kwantar ajikinsa yana lallabata har tafarajin bacci dan yunquri tayi ta gyara
kwanciyarta namfa ta kwalla qaran azaba lokaci guda tafashe da kuka

Oh sorry baby zaki kwantane kiyi shiru kinji zaibari ko

Gyara mata kwanciyar yayi shima ya zame ya kwanta yana lallaminta har tayi shiru

Ganin tayi shiru yasa yace mezakici baby

Babu kawai tafada

Dawowa yayi tagabanta yana kallon yanda fiskanta yakoma dan kuka sakejin tausayinta yayu
har cikin ransa

Bayadda baiba amma taqi magana sai cewa tayi ya kyaleta ya rabu da ita taji da abinda yake
damunta


Rasa maike masa dadi yayi dan shima dik abinda yakeyi cikin qarfin hali yakeyinsa dan baijin
dadin jikinsa sam

Kamar feverne menene wani iri haka yakejinsa sam baida qarfin kirki ga ciwon da bayansa yake
masa

Wayarsa ya dauka yafara kiran momcy gara yafada mata basuda lfy amma sai yafara kira saiya
katse dan bashida amsar da zaifada mata idan ta tambayesa meke daminsu
Har sau uku yana katse kiran sai yaga gara ya kira aunty naja zaifi masa rufin asiri kuma tasan
komai

Kiranta yayi amma dakyar yafada mata fauziyyah batada lfy fa nan tafahimci meke faruwa tace
to tana zuwa

Yana nan kwance haka wani iri dai har fiye da one hour sannan tazo jin qaran door bell ya tashi
yaje ya bude mata qofar

Tare suka haura har bedroom na fauziyyah tace kadan bamu waje zamuyi magana

Dakinsa ya wuce yaje yayi wanka ya shirya

Itakuma bayan ya fita suka gaisa da fauziyyah tace mata ya jikin

Dasauqi tafada cikin kunya nan aunty naja tabata shawari masu kyau takuma bata tsarabar
data kawo mata na hadin bagaruwa da ganyen magarya

Tafada mata yadda zatayi amfani dashi

Godia tamata sosai tace bakomai yanzunma muje kizauna aciki saikiyi wanka gacan breakfast
nakawo maku

Ba musu ta fara qowarin tashi itakuma ta taimaka mata

Bayan tafito daga toilet tayi kwalliya sosai tana sake godema aunty naja dan taji dadin jikinta
sosai yanzunkam

Tare suka sauqo falon qasa nan suka tarar da papa kwance akan kujera ya takure kamar mai
zazzabi yana dafe da goshinsa

Aunty tace yadai papa kaima kamar bakada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0