Showing 9001 words to 12000 words out of 23776 words

Chapter 4 - Biyu Babu Book 3 By Fatima Tijjani Ahmad

10 Aug 2026

294

kaya na
tambaya wa ya kawo, ta ce Babana ne ya kawo min.
Na ce, "To, na gode masa".
La'asar na yi Mama ta fito ta shigo ɗakin da na ke, ta ce.
"Kin shirya ko?"
Na ce, "Na shirya".
Ta yi dariya ta ce.
"Da ya ke za ki gurin mijinki yau har dda hoda ko?"
Ni dai ban yi magana ba sai dariya, bayan ta fita na ɗauki wayata na zuba wa hoton Nazir idona
ya cika da hawaye, na ce.
"Yau zan ganka ko gobe insha Allahu".
### SHAFI NA 59
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Gab da magriba ta shigo ta ce na taso za mu tafi, na miƙe cikin doguwar riga da mayafina na
fito Umar yana da 'yan uwa sai dai suna makaranta, amma suna da ƙanwa Fatahiyya ita ce a
gida, ba a fita da ita waje karatu ba..
Da ita muke hira idan ta dawo daga makaranta, amma idan ta fita kuwa ba ni da abokin hirata
hoton Nazir sai kuma kuka, su ne abokan hirata, amma fa da na ji motsin Mama za ta shigo
ɗakina sai na kama baccin ƙarya, saboda kar ta yi min faɗa saboda ba ta so ta ga na damu
raina. Mun sauka a U.S.A da ya ke ban san yanayin lokacinsu ba ban san nisan da ya ke a
tsakaninmu ba, na san dai mun sauka da yamma, direba ya zo ya ɗauke mu ya kai mu gidan
mahaifin Umar da ya ke yana da gida a can. Bayan mun sauka sai ta nuna min ɗaki ta ce na
ɗauki jakar na shiga, na yi wanka na ui sallah kafin maigida ya zo. Na ce, "To".
Bayan na shiga ɗakin na zauna a kan gado sai zuciya ta kuma tafiya ga abin
### SHAFI NA 60
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Bayan na yi wanka na yi alwala sai muka ci abinci muka zauna jiran maigida, jimawa kaɗan sai
ga shi ya zo. Na durƙusa na gaida shi, ya amsa ya dube ni ya ce.
"Ga mijinki can ya damu kansa, ya ƙi sakin zuciyarsa bari na ci abinci na kai ki ko a bari sai
gobe?"
Ni dai ban ce komai ba, bayan ya ci abinci ya yi wanka sai ya fito ya ce da Mama.
"Ku tashi mu je ku gansu".
Da saurina na mike na ɗauki mayafina na yafa muka fito daga gidan bakidayanmu, bature ne
direban ya gaida mu sannan muka shiga mota ya ɗau hanyar.
Mun shiga har cikin ashibitin, sannan ya samu guri ya yi fakin, muka fito muka nufa wa mahaifin
Umar baya, jim kadan muka rufe ɗakin ya juyo ya dube ni, ya ce.
"To fa gazarah ga kuma wata",
Sunkuyar da kaina ƙasa na yu, ya tura kofa ya shiga, mama ta bi bayansa.
### SHAFI NA 61

**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Umar ya washe baki, shi kuwa Nazir sai ma ya kuma langwaɓe kai gwanin ban tausayi.
Sallama na yi na shigo ɗakin, Allahu akbar Nazir tunda suka zo yau kwana goma sha a yi aikin
ba, sai dai ana ta shirin yin aiki, kuma suna duba aikin da aka yi masa a nan Kaduna, don haka
ko tashi ba ya iyawa, amma da na shigo ya ji muryata sai na ga yana ƙoƙarin tashi zaune,
mahaifin Umar ne ya kuma ya riƙe shi, amma sai ya miƙo hannunsa alamun na zo. Ina zuwa ya
rungume ni ya sa kuka, ni ma nukan na ke yi, ai sai mahaifiyar Umar ya fita ɗaga ɗakin, ita ma
mahaifiyarsa.
Mun jima muna kuka, ba mai rarrashin wani a cikinmu sai dai Umar da shi ma kukan ya ke yi,
amma shi ya yi ta maza ya tafa hannunsa, na yi alamun na janye jikina daga sosai, sai ajiyar
zuciya ya ke yi.
Yau ni na koma sojan magana, na fara yi masa na ce.
"Nazir ya jikinka?"
### SHAFI NA 62
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Ya ɗago a sanyaye ya ce.
"Fatima, jiki yana zamuna amma rashinki ya fi damuna".
Na sa hannu na goge masa hawayen da suke zuba ɗaga idonsa, na ce.
"Ka daina sa rashina a ranka Nazir, kowa ya san ni taka ce fa, ko kana kokwanto ne?"
Ya girgiza kai ya ce.
"A'a Fatima, amma ina son ya zama koyaushe ina tare da ke ne, wai an ɗaura auren kuwa?"
Sai a sannan na tuna ashe ba a ɗaura ba, ban ba shi amsa da bakina ba, sai dai na janye jikina
daga nas. Ya dube ni yana faɗin.
"Me ya sa ba a ɗaura ba?"
Na ce, "Ka bari ka ji sauƙi mana, wannan maganar ba ta yanzu ba ce, sai jikinka ya kuma
samuwar"
Kamo ni ya yi, ya ce.
"Ai jiki yaa samu tunda ga ki, haɗa min shayi ki ba ni".
Umar ya ce, "Allah mai iko, da ma rashin cin abincin naka rashinta ne?"
### SHAFI NA 63
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Ya dubi Umar ya ce.
"Umar ba ka san sharrin so ba, kuma ina yi maka addu'a Allah kar ya ɗora maka mai yawa
kamar wanda ya ɗora min. Umar wallahi zan iya rasa raina idan na rasa Fatima".
Umar ya ce, "Ya isa haka, ba ma za ka rasa ta ba, kai da ka biya sadaki ko ka manta?"
Sai muka tuntsire da dariya gabadayanmu.
A asibitin na kwana, kuma kwana huku muna hira, ko da likitan da ya ke ba su magani ya shigo
ya ganni mun gaisa, amma ya kula da wani abu guda ɗaya, ya ce Nazir yana cikin farin ciki,
domin jikinsa ya nuna samun sauƙi ba kamar yadda ya bar shi ba dazu.
Tambayar Nazir ɗin ya yi ko yanzu me ya ke damunsa? Dariya ya yi ya ce, abin da ya ke
damunsa yanzu yana tare da shi, don haka ko yanzu suka shirya yi masa aiki ba wata matsala.
### SHAFI NA 64
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Likitan ya ɗan yi bayanin abin da ya ke nufi bai sai ya kalli Umar ya ce.

"Ban gane abin da abokinka ya ke faɗa ba?"
Dariya Umar ɗin ya yi, sannan ya ce.
"Rashin matarsa a kusa da shi shi ya sa ku ka kasa gane masa, amma yanzu an kawo masa ita
ba shi da wata matsala yanzu.
Ya juyo ya kalle ni a lokacin ina mika masa shayi, ya ce.
"Yau har abinci za ka ci ba tare da an lallashe ka ba?"
Ya ce, "Eh mana".
Likitan ya ki bar nan ba sai ya warke ko?"
"Amma ba za ki bar nan ba sai ya warke ko?"
Na ce, "Da ma ina za na? Ina tare da shi samnan za mu koma cikin kwanciyar hankali da kuma
jin daɗi, shi kansa Umar yanzu mun shaku da shi har ma yana cewa, idan mun koma gida naija
a gidansu za mu sauka sai an gama samun na tafi gidan Nazir.
Ba ni na daina kwana a ɗakin da Nazir ya ke ba sai da ya samu lafiya sosai, sai Maman su
### SHAFI NA 65
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
**BIYU BABU-3** **Fatima Tijjani Ahmad**
Umar ta ce, to yanzu na dawo gida na huta tunda ya ji daɗi.
Nazir bai ji daɗi ba, amma ba yadda zai yi dole ya haƙura kuma duma da ma ni ma ina da
wannan tumanin ganin yadda idon nake shakuwa tofa koman zai iya faruwa.
Watammu biyu a U.S.A aka sallame mu, mun zauna tare da su a gidan mahaifin Umar isawon
sati ɗaya, sannan muka taho gida Naija.
Gidan mahaifin Umar muka wuce domin mu huta kafin na wuce zuwa Kano.
Washegari da yamma suka dora ni a jirgin sama zuwa Kano, shi kuwa gogan nawa nuba da
cewa sati mai zuwa za a shaida aurenmu.
*** *** ***
Batun Suwaiba kuwa har yanzu tana ashibiti domin yanzu an sami galaba a aikin da aka yi
mata, sai dai wani sabon abu da su ma likitocin suka ce ba su taɓa gani ba, yanzu ruwa ne ya
ke fita a cikin jikinta sun duba ba su ga ta inda ruwan ya ke fita ba sai dai idan tana zaune sai ka
na ce. Idan kana da sauran shafukan da kake son a juyo maka su daki-daki don haɗa PDF ɗinka, turo
su kawai a duk lokacin da ka shigo shop ɗinka!






Anan gabaɗayan rubutun da ke cikin hotunan shafukan littafin **"BIYU BABU-3"** na **Fatima
Tijjani Ahmad**, shafi bayan shafi, domin samun sauƙin kwafa da sarrafawa:
## 384844.jpg
### Shafi 66
ga har yana bin Kafarta, haka kuma idan tana kwance haka abin ya ke.
Kuma har yanzu Malam shi ne ya ke daukar nauyinta a asibitin, ya kuma fada muku halin da
Nazir ya samu kansa na harbi da aka yi masa a cinyarsa.

Ta dan nuna wa Malam damuwarta, amma daga bisani cewa ta yi.
"Ba a cinya na so a harbe shi ba, a Kirji na so a tashe shi daga aiki, a tura min shi har lahira
kowa ma ya huta.
Bayan dawowarmu Malam ya tilasta wa Nazir ya je ya duba Suwaiba asibiti, ya kuma amsa
kasancewar ba ya yi wa mahaifin nasa musu.
Umar ya dauka suka je duba ta, kuma an yi ssa'a sun gaisa cikin mutunta juna, ya tambaye ta
ya jikinta, ta amsa da sauki. Shi ma ta tambaye shi nasa jikin, ya ce ya yi sauki, ba su jima ba
suka yi mata sallama suka fice daga dakin suka barta cikin tashin hankali mara misaltuwa,
domin zam Suwaiba tana son mijinta. Yanzu matsalar Suwaiba a cikin asibiti yanzu ba ta wuce ta ruwan da ya ke zuba daga
### Shafi 67
jikinta ba, kuma likitoci ssun kasa gane dalilin zubarssa dole tasa suka sallame ta zuwa gida.
Sati biyu da dawowarmu daga U.S.A Nazir ya zo shi da abokinsa Umar, a Kano suka kwana,
kuma mun yi yawo da yawa da su.
Da za su tafi Nazir da kansa ya ce da mahaifina ya taimaka a daura auren ranar juma'a ta sama
ba mai zuwa ba.
Mahaifina ya amince, ya kuma fadawa Nazir cewa, da ma abin da ya ke so ya fada wa Malam
ke nan, amma tunda masun yi magana shi ke nan, sai ya fada wa Malam din inyaso ba sai ya
zo ba, sun zo ranar daurin auren.
Mun yi sallama da su cikin farin ciki da kuma annashuwa har Umar ya ke cewa, ba zai dawo
Kano ba sai ranar daurin aure, kuma ba zai bar Kano ba sai ya daukar wa abokinsa amarya.
Haka muka yi sallama da juna.
Shirin biki ya hana Nazir ya zo wannan satin don haka ban ganshi ba, sai dai waya da ba sai
Lukman ya ce.
Ranar juma'a Nazir ya je ya gaida mahaifinsa kamar yadda ya saba, bayan sun gaisa sai
Lukman ya ce.
"Baba idan za ka masallaci zan bi ka"
## 384845.jpg
### Shafi 68
Ya ce, "To".
Da ya ke tunda ya dawo da su daga Nigerian army sai da ya barsu a gidan Malam da zama.
Bayan sun gama gaisawa da mahaifina ya ce zai tafi masallaci saboda ya samu huduba, don
haka suka yi sallama ya fita. Lukman ya dauki hularsa ya bi shi da sauri.
A mota ne suna tafiya Lukman ya ce.
"Babana ina sonka".
Nazir ya dube shi ya ce.
"Ni ma ina sonka ka ji ko".
Sai Lukmannan ya kama yi masa hira yana ta ba shi labarin makarantarsu da yadda suke a
can, da kuma wadda aka dawo da su yanzu, shi kuma yana binsa da eh.
Bayan sun isa masauki ya samu guri ya yi fakin ya fito da dardumarsa ya shimfida musu suka
zauna. Bayan an idar da sallah ya dauki Lukman ya dauko dardumar ya ninke a daidai lokacin
ne sai sakon karta kwana ya shiga mota ya Nazir, bai bude ba sai da ya shiga mota ya zauna,
sannan ya bude yana budewa ya cika da farin ciki, ni ce na yi masa sakon juma'a, ya bude ya ### Shafi 69

kuma karamawa ya yi murmushi sannan ya janko mota ya nufo gida.
A kan hanyar Nazir ta dawowa gida yana tafe Lukman yana ta faman ba shi labarin
makarantarsu sai wata babbar mota ta yo kansu, ya yi kokarin ya kauce wa motar amma ina sai
na ji kukan Lukman "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, kullu nafsin za'ikatul maut"
Mota ta kama da wuta, mutane suna ji kuma Lukman yana faman ihu har kuma aka daina jin
motsinsu, sun kone.
Nan da nan zance ya shiga gari wani soja ya kone a motarsa, ai kafin ka ce me? Sai ga sojoji
sun yo waje suna kan mai uwa da wabi, wato suna hana manyan motoci su wuce sai da aka
shiga tsakani.
Ina zaune jikina ya yi sanyi, na rasa abin da ya ke damuna, sai na ji wayata ta dauki ruri, na
dauka na kara a kunnena, sallama na fara yi sai na ji muryar mace kafin na ce komai sai ta ana
cewa.

### Shafi 70
"Fatima, kuma Nazir ya mutu, ya kone a cikin motarsa, kin ga mun yi BIYU BABU, kin rasa
kamar yadda ni ma na rasa shi".
Kasa daukar maganar salati na fara yi wa dan Amina, Baban Alkasamin uban Rukayya (S.A.W).
Kara na yi ni na kuma mike ina tambayar kaina, waye Nazir?
Sulaiman Kanina shi ya fara shigowa dakina ya same ni a tsaye, ya ce.
"Me ya faru?"
Na ce, "Sulaiman waye Nazir?"
Kakana shi ma ya shigo, ya ce, "Lafiya?"
Sulaiman ya dube shi ya girgiza kai alamun a'a, rike ni Sulaiman ya yi ya zaunar da ni a daidai
lokacin Babana ya shigo gida yana sallama, ya ji gidan shiru ya kuma yin sallama shiru sai ya
shigo.
Yana shigowa daga bakin kofar Babana ya shigo dakina, Sulaiman ne rike da ni jikina yana
rawa.
Baba ya ce, "Zuhura?"
Na dago kai na dube shi na ce.
"Baba waye Nazir?"
### Shafi 71
Ya ce, "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Taso mu tafi gidana kin ji ko?"
Ban yi musu ba na mike na dauki mayafina, Sulaiman ya dauki wayata ya sa min a cikin jakata,
ya raka ni mota babu wanda ya yi wa wani magana daga ni har Baban, har muka je gida, muna
zuwa na ga alamun mutane a gidanmu don haka na sauko daga mota na shiga gidan, ai ina
shiga gidan yaran gidanmu sun gan ni sai kuma kuka. Nafisa ita ta rike ni ta fara kuka, ai sai na fadi a kasa, tunda na fadi ban san abin da ya ke
faruwa ba sai da na sami sati daya a asibiti.
Ranar da na kwana biyu a asibiti dole Babana ya bar ni ya tafi Kaduna yi wa mahaifin Nazir
gaisuwar Nazir, duk da cewa Babana ya fada wa mahaifin Nazir halin da na ke ciki sai cewa ma
ya yi ya zauna ya duba ni, shi ma zai shigo da zarar mutane sun ragu.
Babana bai dawo ba sai da ya kwana uku a Kaduna, sannan ya dawo. Umar ya tambayi
Babana ya bai taho da ni ba?
Ya ce, "Umar sai dai ku taya ni da addu'a, amma Zuhura ina ji a jikina za ta bi Nazir, domin

## 384847.jpg
### Shafi 72
yanzu ma na yi waya ko ta farko? An ce ko motsi ba ta yi ba har yanzu".
Hankalin Umar ya kuma tashi mace tana gaya, ya kuma tausaya wa mahaifina halin da ya ke
ciki.
Bayan Babana ya dawo ne Umar ya juyo bayansa ya zo ya gan ni a kwance ba abin da ya ke
motsi a jikina, Umar ya yi kuka har ya gaji ko da ya koma mahaifiyarsa ta tambaye shi ko ya
labarin Fatima?
Ai sai ya kwashe labari ya faɗa mata lokacin da ya ke fada mata mahaifiyarsa ta shigo tare suka
jimanta al'amarin, kuma mahaifiyar Umar ta nemi mahaifin Umar da ya ba ta dama gobe su hau
jirgin karfe bakwai su zo su duba ni.
Ko da mahaifin Umar ya ji bukatar matarsa sai ya ce Allah ya kai mu goben ni ma na nuna duba
ta.
Da safe misalin ƙarfe bakwai da rabi sa ga Umar da mahaifinsa sun zo duba ni. Umma taina
suka samu a kofar dakin domin ba a shiga cikin, bayan sun gaisa sun jajanta mata, sai mahaifin
Umar ya ce, me ya sa ba a ganinta?
Ta ce, "Likitoci ne suka ce a daina shiga jikin, a barta ita kadai".
### Shafi 73
Ya ce, "Ko ina likitocin?"
Ya kai kai su gurin likitocin ko da ya ke tambayar abin da ya same ni sai suka ce, damuwa ce,
kuma zan iya dawowa a kowane lokaci.
Suna cikin magana Babana ya shigo, yana ganinsu suka gaisa suka tambaye shi ya ya jiki?
Ya ce, "To ga ta nan da sauki za mu ke kamun yau dai kwananta tara ba ci ba sha, sai dai
Mahaifin Umar ya ce, "Alhaji, ba ni passport dinta da naka yanzu".
Baba ya ce, "Sai dai na je gida na dauko ko na sa a kawo?"
Ya ce, "Duk yadda aka yi".
Nafisa ya kira a waya, ya ce ta dauko passport din ta kawo.
Haka aka yi ta kawo ya ce.
"Alhaji ka shirya jibi za ku wuce U.S.A". Baba ya ma rasa bakin godiya, sai hawaye.
Ya ce, "Kar ka damu".
Haka al'amarin ya faru, mun tashi zuwa U.S.A ni da mahaifina da kuma Umar wanda shi ne ya
yi min ja gaba a tafiyar.
Mun sauka motar gidan su Umar ta zo ta dauke mu, sai asibiti. A can ma sai da na kwana
## 384848.jpg
### Shafi 74
hudu sai na tashi kamar mai tashi daga bacci, na yi mika tare da salati ga Manzon Allah
(S.A.W) na juyo muka hada ido da Umar, murmushi ya ya ce.
"Fatima ya dai?"
Na duba na kuma dubawa, sai ya kuma min magana, ya ce.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0