Showing 15001 words to 18000 words out of 24906 words

Chapter 6 - Dani Da Mijina Book Compelet

01 Sep 2026

256

tun tana gani dinshi dishi har ta koma ganin duhu numfashin ta taji yana sama sama
daganan bata qara sanin inda take ba
Shi kuma affan baisan wane hali afra take ciki ba saida yagama ya lura bata numfashi gabanshi
ya fadi kuma lokacin dawowar umma yayi
Jijjiga afra yakeyi Dan ta tashi Amma ina babu alamar hakan
Hankalinshi ya tashi yayi saurin dauko ruwa ya yayyafe mata Nanma shiru cikin tashin hankali
yayi saurin kiran aliyu . Aliyu ya daga wayar yana fadin ango ango
Affan yace aliyu Dan Allah ka turo matarka taxo gidanmu wlh babu lafiya
Aliyu yace meya faru
Affan yace batasan inda takeba ta Dan Allah xulaihat taxo yanxu .dayake Dr ce.
Cikin yan mintuna saiga aliyu da xulaihat Sunxo affan yasama afra wata doguwar Riga marar
nauyi ya dauketa yasa ta a motar aliyu ita kuma xulahat tana bayan mota ita da afra basu tsaya
ko ina ba sai gidan aliyu
Har suka isa gidan afra bata farfadoba bayan sunje xulaihat ta dubata anan tag and matsalar
Koda xulaihat ta fito dakin da afra take kwance ta iske su aliyu suna xaune a falo affan xuba
tagumi tace
Affan kayi barna fa Dan matarka ta qaru sai anyi mata dinki Amma dai ansamu ta farfado nayi
mata alluran da xai rage mata xugi. .......



*SHARHI*
*shin yanxu idan umma takoma gida taga abunda ya faru mexai faru?*

*idan umma taji abunda affan yayiwa afra hardasu dinki mai xai faru?*

*ya maganar rayuwar afra da affan a bourding xai kasance?*

*ummu meenal*
[9/4, 4:29 PM] Aysha Galadima: *���DANI DA MIJINA���*

���


*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ*(Ummu meenal)




*DEDICATED TO*
*Aysha galadima*




*short story*
*66-70*





Xulaihat ta gyara afra duk wani abu daya kamata ayi mata tayi mata affan yana gefen gadon da
afra take kwance tana barci saboda alluran barcin da akayi mata
Xulaihat tace kaga tasamu barci saboda alluran Dana yimata kuma ta Dan qaru kadan saboda
rashin tsayawan da batayi ba kuma kai ka kasa binta a hankali Amma nasamu nayi mata dinki
gashi tasamu barci
Affan yace ngd xulaihat Amma idan ta tashi barcin xamu iya xuwa gida ? Banason umma ta
dawo bata isketa ba
Xulaihat tace tab to bara nafada maka sai tayi jinya Dan yanxu jikinta babu qarfi, affan yace to
shikenan
Aliyu yace karka damu abokina nasan abunda kakejin tsoro umma ko ?
Affan yace eh
Aliyu yace kacire wannan tsoron matarka ce .

Umma ta dawo gida batasan wainar da ake toyawa ba ta shiga dakinta bataga afra ba duk a
tunaninta afra tana dakinta saida taji shirun yayi yawa sannan taje dakin afra taga bata nan
babu alamar ta ta qwala mata kira taji shiru tace to ina yarinyar nan ta shiga?
Batada mai bata ansa Dan haka ta koma dakinta tana tunanin inda afra take Dan batayi tunanin

wani abu ya faru tsakaninsu ba tana cikin wannan tunanin sai tace bara takira no affan taji ko
lafiya

Shi kuma affan yanacan tareda afra yana jiran ta tashi dayake har yanxu barcin take sai yaji kira
ya shigo wayar Shi yana dubawa yaga sunan umma gabanshi ya fadi yama kasa daukar waya
harta tsinke aliyu yace ka dauka mana affan yace gsky baxai dauka ba
Saida tayi 4 miscoll Amma bai dauka ba

A bangaren umma tace to lafiya ina kira bai dauka ba ?
Tace bara naje dakinshi ingani . Tana shiga dakin saita fara cin karo da dankwalin afra da ribom
dinta tace to meyakawo ribom dinta anan ? Tanya cikin tunani kuma sai taga riganta a yage tun
daga sama har qasa tayi saurin kallon gadon sai taga duk ya baci da Jini xanin gadon duk ya
lalace da Jini gabanta yayi mummunan faduwa tace tafaru ta qare innalillahi affan me kayiwa
afra ina ka kai afra ina ka kaimun yarinya shiyasa nake kiranka baka dauka ba lallai yau xakayi
Dana sanin aikata wannan abun tayi saurin qara daukar wayar ta takirashi Amma bai daukaba
ta qara kira
A can gefen affan kuwa yana kallon wayar Shi tana ringing Amma yakasa dauka saida aliyu
yace xaka qarawa kanka laifi idan baka dauka ba sannan ya daga wayar yayi sallama
Umma tace affan kana ina cikin fada ?
Umma ina gidan aliyu
Ina ka kai afra?
Umma duk muna tare da ita .
Umma ta katseshi da cewa duk inda kake kaxo yanxu yanxu banason kabatamun lokaci tayi
saurin kashe waya
Affan yace umma ce take kirana bara naje tace inje yanxu
Aliyu yace to saika dawo

Shigar affan gidansu kenan umma ta rufeshi da fada kamar yayi xina affan baice komai ba ya
duqar da kanshi qasa yana sauraronta tana balbala mashi ruwan masifa tace Dan rashin haquri
bama xaka bari akaima ita gidanka a cikin gidan nan xaka nuna rashin kunyarka wlh affan saina
hadaka da babanku dama yau xai dawo marar kunya kawai Harta gama fadanta bai ko kalleta ba saida ta tambayeshi ina afra ? Yace tana gidan aliyu barci
takeyi
Tace ya tashi ya bata wuri
Aliyu ya tashi yaje dakinshi dama baiyi wankan tsarki ba saboda rudewa toilet ya shiga yayi
wanka sannan yayi alwala yayi sallah nafila yana roqan Allah yasa umma tagane halin da yake
ci

Misalin qarfe 6 na yamma abba ya dawo umma tayi murna da dawowar shi saboda xata kai
qaran affan shidai affan sai kallonta yakeyi dan shi ko yanxu ma a buqace yake Dan dai afra
batada lafiya da saiya maimaita dan shi a rayuwarshi bai taba xina ba kuma gashi mabuqaci
Dan haka Allah ya bashi halal dinshi baxai hana kanshi ba

Saida abba ya huta sannan umma tafadawa abba abunda affan yayi tun daga farko har qarshe
maimakon taga abba yayi fada sai taga yana murmushi yana cewa kai yaran xamani kenan
tashi kiramun affan din
Umma taje xata kira affan saita hadu dashi shima xai shigo Dan haka harara ta balla mashi ya
gane abunda take nufi wato Ana kiranshi shine yaje dakin yace abba ya gajiyar hanya ?
Abba yace alhamdlih
Dama nakiraka ne akan maganar tarewa da matarka Dan naje gidan da xaku xauna daxu Naga
ba a gama ba Naga aikin ya tsaya saboda me?
Affan yace wlh kudin hannuna ne Sun qare shiyasa ginin ya tsaya Amma insha Allah ankusa
cigaba
Abba yayi murmushi yace haba affan ace kudin hannuka su qare shine baxaka tambayeni ba
Affan yace ba duka suka qare ba akwai kudi a gurina Amma basuda wani yawa kuma kasan
nakusa gama bautar qasa Dana gama aiki xaixo insha Allah sai inci gaba Amma inason ingyara
inda xamu xauna bangare daya kafin lokacin
Abba yace hakane affan gsky kanada tunani mai kyau yanxu yakamata ace tunda baka qarasa
gidanka ba sai matarka ta koma dakinka da xama baki daya harka gama ginin naka
Wani mugun dadi affan yaji har cikin ranshi yace na gode abba Allah ya qara girma
Umma tace haba alhaji bai kamata kayi haka ba
Abba yace meya kamata ayi?
Tace yakamata yabari saiya gama gidan nashi sai ayi biki su tare
Baban Affan yace baxai yiyuba intambayeki mana
Ummm tace inajinka
Abba yace kinason yaronki ya fada ga xina?
Umma tace Aa
Abba yace banyarda ba dan inda bakison yayi xina da baki hana mashi matarshi ba yanxu kina
ganin abunda kikeyi kin kyauta ?
Abba ya juyo wajen affan yace affan tashi katafi matarka kuma daga yanxu dakinka xata rinqa
kwana da komai da komai affan yafita yanajin dadi sannan abba ya cewa umma
Abunda kike yiwa affan bakya kyautawa ko kadan ace mutum da matarsa Amma ki hanashi ya
biya buqatar shi yanxu inda yaje yayi xina wlh kisani kece mai babban laifi aini wlh affan
yayimun dai dai kuma ya cika Dan halal da baije yayi xina ba yaxo ga matarshi cikin gidansu ya
karbi hakkinshi cikin gidansu ni nasoma ace akan gadonki yayi da yayimun dai dai yayi
maganinka wlh affan ni nasan yanada kunya kawai kin kaishi bango ne kuma naji dadi da hakan
ya faru ke baki lurada Dan naki mabuqaci bane ai yanxu gashinan ya nuna maki yana buqatar
matar sa saboda haka dakin shi a can xata xauna har saiya gama gidanshi sai ayi walima ta
koma
Umma duk jikinta yayi sanyi saboda gsky affan yayi haquri sosai kuma yayi mata biyayya sosai
kuma duk ciyon Maran da yakeyi tana sane kuma tasan dalili Amma duk da haka ta hanashi
saida haqurinshi ya qare sannan yayi bayan ta fita lallai affan ya cika Dan halal sai taji tausayin
Dan nata ya kamata tsakanin đa da mahaifi kenan kuma tasawa ranta baxata qara hanashi
yayi duk abunda yaga dama da matarshi ba indai bai sabawa Allah ba kuma ta yarda afra xata
cigaba da xama a dakin affan harya gama nashi gidan Allah sarki my son

*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *���DANI DA MIJINA���*


���




*STORY AND WRITING BY MRS SADEE* (UMMU meenal)




*DEDICATED TO*
*Aysha galadima*






*short story*
*71-75*



*sis naja atu Allah ya saukeki lafiya*





Abangaren afra barci takeyi sosai ba ita tashi ba sai wajen ishsha tana tashi taga baqon wuri
Dan ita batasan taxo gidan aliyu ba asalima bata taba xuwa gidan ba kuma ta tashi taganta a
daki ita kadai, tsoro tafaraji ta yunqura da niyar ta tashi sai taji jikinta yayi mata nauyi sosai
Ahankali ta fara tunanin abunda ya faru tsakaninta da affan tuni tafara kuka sosai .ita kuma

xulaihat tana falo taji kukan afra ta tashi da sauri taje dakin ta sameta kwance tana kuka
Xulaihat tace sannu afra kiyi haquri insha Allah xaki samu sauqi
Afra ta dago dara daran idanunta da suka koma ja saboda kuka tace
A ina nake nan?
Xulaihat tace nan gidan aliyu ne abokin mijinki
Afra tace ni ba mijina bane Dan Allah ki maidani gida wajen umma ...sallamar affan da aliyu ne
ya katse afra tana ganin affan ta qara fashewa da kuka harda su Allah ya isa kuma insha Allah
sai Allah yayi mana hisabi da kai mugu kawai
Affan baice komai ba sai kallonta da yakeyi har ta rame daga daxu xuwa yau
Afra tace kamaidani gida wajen umma yanxu
Affan dama daukarta yaxoyi Dan haka yace to bara nataimaka maki kitashi
Buge mashi hannu tayi tace ni banaso karka sake tabani banaso mugu kawai
Affan yace tunda bakiso to kitashi da kanki
Afra ta yunqura ta tashi da qyar ta xauna aiko tana xaunawa tasaki qara wani irin xafi taji
qasanta yana mata dan dole ta bari affan ya taimaka mata har suka shiga mota
Har suka isa gidan Affan yana riqe da afra har dakin umma afra tana ganin umma saita fashe
da kuka umma ta riqota ta xaunar da ita afra ta tsandala ihu a dole sai dai kwanciya tayi umma
tanata bata haquri umma ta kalli affan tace sai katashi ka jona mana ruwa a ketol
Affan yaje kitching ya jona ruwa harya tafasa harya kawo ruwan dakin umma. Umma tace ya
maidasu ruwan dakinshi baiyi musu ba ya Maida ruwan dakinshi sannan ya dawo dakin umma
tace ya surka ruwan sannan tabashi gishiri tace yasa a cikin bahon dayasa ruwan xafi
Bayan affan ya dawo sai umma tace ya dauki afra ya kaita dakinshi ya gasata
Affan yayi saurin dago kanshi ya kalli umma
Umma tace kana kallona ya akayi nace kadauki matarka kaje ka gasata sannan ta shiga
bedroom tabarshi nan shida afra
Affan ya dauki afra ya kaita dakinshi afra tana kallo baxata iya yimashi musu ba saboda batajin
dadin jikinta
Cikin bahon ruwan xafin yasa afra, afra taji wani radadi a qasanta sai tasaki ihu
Shi kuma affan sai haquri yake bata ita kuma tana kuka
Afra kiyi haquri Dan Allah tsautsayi ne kinji
Ta balla mashi harara tace babu wani tsautsayi kai ai gakanan bakaji ciyo ba saini naji ciyo
kuma saida nace kayi haquri Amma ko saurarena bakayiba sai yanxu xakace tsautsayi 😞
Affan yace kinsan a matse nake shiyasa Amma daga yanxu baxaki qarajin xafi ba saima dadi
daxakiji
Afra tace ni baxan qara ba kuma daga yanxu idan umma xata fita tare xamu rinqa fita baxata
qara barina ni kadai ba �
Affan yayi dariya ya nadota a towel yana cewa meyasa kike guduna ne? Nifa mijinki ne bai
kamata kina guduna ba
Afra tace ai kai mugu ne
Affan yace yanxu me kikeso inbaki saboda kin faranta mun rai
Afra tace banason komai
Affan yace xansiya maki waya
Afra tace banaso ,

Idan har bakison waya to xan rinqa ansar haqqi na kullum
😳 afra tayi saurin rufewa Affan baki tace aa yaya wlh inaso
Affan yace to shekinan yanxu tashi muje dakin umma dan nasan tanacan tana jiranki
Da qyar afra take takawa saboda gurin yayi tsami affan yana riqe da ita har dakin umma Sun
iske bata falo sukaje bedroom sun isketa kwance da alama barci harya fara daukarta
Afra tace umma barci xakiyi nima kuwa barcin nakeji kawai saita hau gadon kusa da umma ta
kwanta shi kuma affan ya juya ya koma dakinshi
Umma tace meye haka afra?
Umma nima barci xanyi
Aa kitashi kije dakin affan yau a can xaki kwana
Afra ta xaro😳 tace umma saboda me?
Sanoda yana mijinki Dan haka kitashi kitafi
Afra bata yiwa umma gardama Dan haka ta tashi tana hawaye😭 har ta kai bakin qofa umma
tace idan kinje kice affan yaxo ina nemanshi
Tace to
Affan harya kwanta kan gadonshi yana tunanin rayuwarsu da afra yanajin shauqin son ta sai
yaji Ana knoking yace Waye ?
Nice
Jin muryan afra yasashi saurin bude qofa sai yaga tana kuka yace ya akayi?
Umma ce tace inxo in kwana a dakinka affan yaji dadi sosai yace shine kuma na kuka afra tayi
shiru sai can tace umma tana kiranka
Saida ya kaita gadonshi ya kwantar da ita sannan yace ta jirashi yaje wajen umma ya dawo
Koda ya shiga dakin umma ya sameta tagama hada masu abinci sannan tace ya dauka yaje
can suci ita barci xatayi
A gefen gadon ya aje tray din abincin sannan ya bude kula yaga falfesun naman kaxa ne dayar
kuma taliya ce sai banana juice wannan aikin umma ne
Affan ya xuba masu naman kaxar Amma afra taqi taci wai batajin yunwa harda kuka tana
fadawa affan umma ta koreta daga dakinta
Shi kuma sai lallashi yake Amma taqicin komai saida taga ya daure fuska sannan taci naman
kadan affan yace idan har bataci dayawa ba to a daren nan sai ya anshi haqqinshi
Jin haka yasa afra dagewa taci abinci sosai saida ta qoshi sannan affan yace ta bari hakanan a
cikin daren affan yaji matsananciya sha warta Amma baiyi mata komai ba saboda dinkin da
akayi mata
Washe gari da asuba affan ya tafi masjid ita kuma afra taje dakin umma .umma tace lafiya ko
sallah ba agama ba kinshigo?
Umma naxo ne nayi sallah
Umma tace aa koma dakinku kiyi sallah
Afra tayi rau rau da idanu alamun xatayi kuka Amma dukda haka saida umma ta koreta taje
dakin affan
Bayan ta gama sallah tana kan daddumar affan ya shigo yadawo daga masjid afra ta kauda
kanta affan ya juyo dai dai inda face dinta yake yace
Ranki ya dade kintashi lafiya ya qarfin Jikin ?
Ko kallonshi batayiba taje kan bed ta kwanta shima yaje kusa da ita ya kwanta ya jawota jikinshi

ya rungume tsamm nan take gaban afra ya fara faduwa tace Dan Allah ka qyaleni banaso
kamar tace ya qara ya qara rungumeta kawai saita fara kuka affan yace afra kuka baya maki
wahala ki kwantar da hankalinki babu abunda xan maki kawai inason injiki a jikina ne ina sonki
sosai my lvly wife tayi shiru tana sauraronshi






*kuyi haquri da wannan yau bamuda wuta*









*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *���DANI DA MIJINA���*


���






*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ*(Ummu meenal)




*DEDICATED TO*
*Aysha galadima*

*short story*
*76-80*










Da safe afra taqi fitowa daki wai ita fushi take tunda ance ta kwana dakin affan
Ita kuma umma da safe ta hada masu break fast tana jiran fitowar afra Amma shiru bata fito ba
tana daki sai affan ne ya shigo dakinta ya gaisheta umma tace ya kwanan afra?
Lafiya Lau umma tana barci ne shiyasa bata shigo ba umma tace aa babu komai ga break fast
dinku nan kaje dashi kuci acana
Affan ya dauki tray din abincin ya kai dakin shi ya sameta xaune affan yace laa dama ba barci
kikeyi ba ?
Afra ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0