Showing 18001 words to 21000 words out of 24906 words

Chapter 7 - Dani Da Mijina Book Compelet

01 Sep 2026

277

turo Dan qaramin bakinta tace
Ni yau baxan fita ba ina nan sai umma taxo
Affan yace saboda me?
Tunda tace baxan qara kwana dakinta ba nima baxan qara fita ba
Affan yayi dariya yace to yanxu dai tashi kici abinci
Afra ta fara samun sauqin jikinta Dan haka babu laifi taci arish da soyyan qwai sannan affan ya
hada mata tea mai kauri tasha shima
Sannan ya tashi ya surka ruwan xafi a toilet yace taxo ta shiga taso tayi mashi gardama Amma
dataga ya daure fuska saita tashi a toilet dinma dole ta haqura affan ya gasata daga nan yayi
mata wanka sai dai kayan sawa basunan suna dakin umma haka affan babu kunya yaje har
bedroom ya dauko mata kayanta dana make-up ya kaiwa afra Doguwar riga tasa marar nauyi sannan tayi parking gashinta da ribom duk da batayi kwalliya ba
Amma tayi kyau sosai

AFRA taji shiru umma bataxo sai taji duk babu dadi Dan haka taje dakin ta sameta tace umma
kintashi lafiya?
Umma tace wuni dai yanxu qarfe nawa?
Afra tayi murmushi tace umma wlh barci nake kuma da kikaji shiru ai inda kinje
Umma murmushi tayi tace ina affan din ko harya fita ?
Afra tace ya fita yanxu


*bayan sati biyu*
Hutun afra ya qare anan fa affan yace babu inda xataje bai yarda ta koma ba harda kuka tayi

mashi Amma firr affan yaqi amincewa afra sarkin fushi saita dauki fushi dashi affan yace tayi
haquri xai nema mata wata makarantar
Ana gobe affan ya koma jibiya suna tare da afra a dakinshi affan ya ciro kwalin waya qirar
Samsung glxy ya bata tayi wani irin tsalle na murna ta ansa harda godiya tana murna anan
yasa mata SIM card na mtn ya dauki no ta
Anan afra ta tambayeshi tanason taje xamfara Dan ta dade bataje ba affan yace gsky ba yanxu
ba sai yayi tunani afra ta fara roqonshi harda hawaye affan yace indai har tanason taje xamfara
to saisun raya daren yau
Afra tace gsky baxata iya ba sai dai ya fadi wani abun Amma yace shi bashida wata buqata
inba wannan ba afra tace yaya affan ni wlh tsoro nakeji akwai mugun xafi tafada tana hawaye
Shiko yasamu abunda yakeso wato yafara Shan kanta kenan
Affan yace babu wani xafin daxakiji wancan Dan yana na farko Amma yanxu dadi xakiji afra
tace yaya dinki Na fa inajin tsoro
Shikam cewa yayi a hankali xai mata kuma ai dinkin ya warke kuma idan ta tsaya baxaji xafin
komai ba anan ita dai shiru tayi tana sauraronshi affan yayi amfani da wayonshi ya raya wannan
daren saida ya rasa inda xaisa kanshi saboda dadi ji yayi son afra yana qara shigarshi kuma
har a xuciyar shi baxai iya rabuwa da ita ba balle yau afra ta tsaya yayi da kyau saboda wayon
da yayi mata da a washe gari xai koma skull can jibiya Amma sai yaji bayason komawa kwata
kwata shi bayasaon abunda xai rabashi da afra yasa mata albarka har ba adadi
Itama yau batasha wani wahala ba saboda affan ya bita a hankali Amma duk da haka saida yayi
second round 😜 a cewarshi bayason taxama ragguwa nan gaba takasa daukarshi

Washe gari aliyu yaje gidansu affan Amma abun mamaki saiya iske afra dakin abokin nashi yayi
mamaki🤔 yace abokina mexan gani?
Affan ya dukeshi da wasa yace banason sa ido fa .
Afra taje kitching ta daukowa aliyu drink taxo ta ajiye gabanshi sannan ta juya taje dakin umma
Aliyu ya kalli affan cikin xolaya yace haba yanxu nasan kayi aure gashinan har haske kayi kuma
kayi qiba😀
Affan yace kagama xolayanka yaro Dannima yanxu nasan dadin aure🤣
Aliyu yace yanxu tana xuwa dakinka ne Naga harda kayanta ?
Kai yanxu ta dawo dakina gaba daya
😳Dan Allah affan da gaske kikeyi?
Wlh da gaske nakeyi
Aliyu yace kai Amma naji dadi sosai wlh
Affan yace kasan abunda nakeson nafada maka ?
Aliyu yace Aa
Wlh transfer nakeso daga jibiya xuwa nan Dan gsky baxan iya xuwa jibiya batareda afra ba
kasan yanxu nasan kan harkar banason ina nisa da ita
Aliyu yayi dariya yace afra kin bani da affan kam
Affan yace wlh ba wasa nake maka ba ni naqosa nagama service dinnan nasamu aiki mufita
waje dani da ita my huta
Aliyu yace ga shawara, meyasa tunda ka kusa gama service din naka katafi da matarka tunda
dakinka kai kadai ne babu kowa

Affan yayi shiru yana tunani sannan yace kasan ni da yau xan koma Amma nafasa kuma idan
nace mutafi tare kuma nayi mata alqawarin xuwa xamfara saboda ta dade bataje ba
Aliyu yace to gsky yakamata kabarta taje
Affan yace baxan iya ba kawai nafasa neman transfer din tunda nakusa gamawa ita kuma
haquri xatayi tabini jibiya idan mun dawo sai muje xamfara tare
Aliyu yace gsky bakayi mata adalci ba tunda kasa mata rai yakamata kabar taje affan yace kai
malam babu ruwanka gobe kaxo ka kaimu jibiya kuma baxan fada mata jibiya xamuje ba xance
mata xamfara xamuje idan taga munje jibiya duk abunda xatayi tayi mundaije aliyu yace nidai
wlh babu ruwana Dan kasan halin DANI DA MIJINA FANS GROUP xasuga baka kyauta mata
ba affan yace ai nasan sainasha surutu Dan Sun cika samana ido😜

A ranar da affan ya yanke hukuncin tafiya da afra jibiya a ranar ya fadawa umma yace tare
xasuje Amma Dan Allah karta fada mata
Umma tayi shiru ranta baiso ba Amma kuma tayi alqawarin baxata qara shiga cikin aurensu ba
Dan ita ta tsorata da Affan Dan inba rashin haquri ba tayaya xaice ya tafi da afra baxai iya
barinta ba yaje yadawo ita lamarin affan har mamaki yake bata Dan haka batayi mashi gardama
ba tace Dan Allah affan kariqe mun afra amana sosai affan yace karki damu umma ngd WASHE gari afra sai murna take xataje xamfara ta dauki kayanta da yawa na sawa harda cewa
umma sai tayi wata guda umma sai tayi murmushi Amma qasan ranta tana tausayin afra

Akan hanya afra ko kaduna ba a fita ba barci ya kwasheta anan ta kwanta tana barci cikin mota
Hakan ba qaramin dadi affan yaji ba har sukaje jibiya tana barci sai dai idan ta farka ta koma
kuma bata lura da hanyar da akebi ba kasancewar tana kwance kan seat din motar
Saida akaje bakin get din makarantar afra tasan inda kanta yake wato jibiya sukaxo ba xamfara
ba gabanta ya fadi tana cikin tunanin ya akayi sukaxo jibiya har suka shiga cikin staff quaters
din saida taga mota ta tsaya dai dai qofar dakin affan saita fara kuka sosai shikam Affan ya fito
ya shiga da kayansu tana ganin ya shiga da kayansu ta Dora hannu a kai🙆🏼�♀ tana kuka Aliyu ya leqo ta Window din motar yana bata haquri
Saida affan yagama shiga da kayan sannan yaxo yace tafito ta shiga
Kafewa tayi cikin motar tace baxata fita ba sai an koma da ita saita qara fashewa da kuka😭
Affan bai bata lokaci ba ya daukota cak daukar jarirai yayi cikin daki da ita tana kuka affan ya
ajeta yana lallashinta Amma kamar xugata yakeyi shima aliyu yaxo ya tayashi lallashi Amma
taqi haqura
Affan ya fita waje yayi take away guda uku kowa yaci nashi Amma afra taqicin nata sai aikin
kuka takeyi shikam aliyu dayaga yamma tanayi sai yayi musu sallama ya tafi kaduna yabarsu
nan
Bayan tafiyar aliyu xaxxabi ya rufe afra sai amai takeyi gashi kuma taqicin abinci shi kanshi
Affan saida ya tausaya mata kuma yayi daya sanin xuwa da ita affan yayita bata haquri Amma
taqi haqura hankalinshi ya tashi ga amai da takeyi anan ya yanke shawaran xai kaita asibiti
Amma duk da haka taqi xuwa suje asibitin shi kuma saiya qyaleta saboda bayason ya qara laifi
A cikin daren afra da affan basuyi barci ba ciyon ciki ya hanata barci affan yayita mata fada
yace mayb rashin cin abincin da batayi banè ulcer xata kamata cikin daren ya hada mata tea

ya are mata ido yace wlh saita shanye taso tayi mashi gardama Amma ganin babu wasa a tare
dashi shiyasa ta shanye tas
Ai kuma tana gama Shan tea ta wankeshi da amai Dan gaba daya kayanshi Sun baci da amai a
daren yayi wanka ya canxa kaya sannan ya gyara wajen yana mata sannu
WASHE gari affan yayima afra wanka Dan gaba daya jikinta babu qarfi saboda aman da takeyi
Suje asibiti ffan Affan yayima Dr bayani Dr ta rubuta masu scaing tace yanxu take buqatar
scanning din
Sunje inda ake scaining din affan ya biya kudi sunce scaining din mara xa ayi mata dan aga
meyake damunta










*ummu meenal*
[9/10, 7:37 PM] Aysha Galadima: *���DANI DA MIJINA���*

���








*STORY AND WRITING BY MRS SADEEQ*( ummu Meenal)



*TUKWICI GAREKI*
*Usaina b abubakar* (mrs abubakar)


*DEDCATED TO*
*Aysha galadima*

*short story*
*86-90*




Afra tana gama Shan maganin taje ta boye sauran cikin kayanta sannan taje kitching ta dora
girki a cewarta kafin tagama girkin cikin ya xube Amma sai dae har tagama tuwon farar shinkafa
da miyar ayayo ciki babu alamun xubewa hankalinta fa ya fara tashi gashi cikin yana sata cin
abinci sosai Dan haka har qiba ta danyi saida tana kwance kan katifa ta kai hannunta dai dai
maranta taji babu alamar ciyon da maranta takeyi mata sai tasa kuka ta rasa yanda xatayi
tanajin kamar tasa hannuwanta ta ciro shi
Tana cikin kuka saiga affan ya dawo bata masan ya dawo ba saboda ta Kifa kanta kan katifa
tana kuka
Affan ya dafa kafadar ta da sauri ta dago kanta a firgice yace meya sameki kike kuka?
Afra tace babu komai
Affan cikin jin dadi yace nasan abunda kikema kuka gida kikeso to albishirinki
Goro inji afra
Affan yace jibi xamu koma gida final nagama service dina. Duk da cewa afra ba kukan gida
takeyi ba saida taji dadi sosai Dan batasan lokacin da ta rungumeshi ba saboda jin dadi Affan
yana kallonta sai murna takeyi harda tsalle affan yana ganin afra tayi tsalle yace
Aa banyarda da wannan tsallen ba karki sake kinsan kinada ciki kuma ba ason mai ciki tana
tsalle. Afra ta turo Dan qaramin bakinta tace nifa yaya affan karatu xanyi banason cikin nan.....
Affan cikin fushi yaxo gabanta yace wlh idan nasakejin kince bakison ciki nan wlh ranki xai baci
kuma karatun ma ince baxakiyi ba gaba daya idan ke bakiso Toni inason abuna
Afra shiru tayi tanajin affan yanata fadanshi batace komai ba saboda taga yau ya dau xafi
dayawa saida taga yagama fadanshi sannan ta tashi ta dauko mashi tray din abinci shi tana
ajewa ta koma gefe tana hawaye
Affan dayaga afra tana kuka sai yaji duk baiji dadiba harya fara cin abincin affan yaje inda afra
ta xauna ya fara lallashinta ita kuma dataga yana lallashinta saita qara nakesa tana xuba
shagwaba son ranta saida yaga babu damuwa a tare da ita sannan yaci gaba da cin abinci
Ranar da affan yagama service dinshi ranar da xaije gida afra Dan dadi takasa xama staff tabi
affan class anan eria class shi kuma affan suna bankwana da students daga wannan taja mashi
Riga sai wannan ta riqe mashi hannu duk akan idanun afra tana kallon affan yana gaisawa da
students yana basu hannu�🏻 afra taji wani abu ya daki xuciyar ta bata taba jin irin wannan abun
ba ta rasa meyake damunta jin tayi daga affan din har students din Sun bata haushi Dan me
xasu�🏻 ita bataga dalilin gaisawaesu ba anan ta daure fuska ranta ya baci
Shi kuma affan baisan afra tanajin haushin gaisawarshi da students ba Dan haka suka cigaba

da�🏻 da haka har yayi sallama ya tafi koda yaga afra sai yaga ranta a bace ba kamar yanda ya
Barta ya tambaye ta me akayi mata Amma tayi banxa dashi kamar bada ita yake magana ba
dayaga xasu bata lokaci sai yace su tafi gate Dan aliyu yana jiransu
Abu kamar wasa har cikin mota afra taqi sakin ranta sai wani sham qamshi takeyi Affan yayi
lallashi Amma ta qyaleshi saida affan yace to idan baxata fada ba aliyu ka juya da mota mu
koma staff
Afra idanu Sun raina fata taji ance xa a koma staff sai tayi saurin cewa ai Kaine kake �🏻 da
mata
Dariya sosai aliyu yayi sannan ya radawa affan cewa matarka tafara kishinka
Shi kuma affan cewa yayi ai bada wata manufa muke�🏻 kawai gaisawa ne Amma kiyi haquri
bansan ya bata maki rai ba
Afra tace ni ina ruwana kaida Allah ne
Shi dai aliyu dariya yake musu har suka isa kaduna

A qofar gida motar ta tsaya afra ta fito tana dokin ganin umma da gudu ta shiga cikin gida tana
kiran umma mun dawo
Umma cikin jin dadi ta fito sukayi arba da afra saitaga afra tayi wani irin haske duk da cewa
tanada haske Amma ta qara haske sosai
Afra ta fada jikin umma tana murna harda cewa umma mun dawo gaba daya Dan yagama
service dinshi
Umma tace alhmdlh gsky ina murna sosai ina affan din?
Gashinan shigowa. Affan yayi sallama ya shigo lokacin afra ta shi dakin umma ta cire kaya ta
daura towel xata shiga wanka sai affan ya shigo dakin yace
Ke mexan gani a ina xakiyi wankan ?
Afra tace nan dakin umma
Affan ya nuna mata hanyar dakinshi yace ta taje can tayi wankanta afra tace yaya kasan fa yau
muka dawo nasan komai yayi qura sai an wanke
Affan yace yau an wanke mana komai namu Dan haka kije can kiyi wankanki
Afra ta turo bakinta ranta baiso ba taje dakin affan tana gunguninta qasa qasa. Tana shiga dakin
shima affan ya bita yasama dakin key afra tace lafiya ? Affan yace lafiya Lau nima wankan
xanyi afra tace to kafarayi idan ka fito sai ni inyi affan yace bai yarda ba tare xasuyi wankan dole
kuma a tare sukayi wankan Affan ya shirya cikin wani yadi yayi masifar kyau yadin ya amshi jikinshi ita kuma afra ta Sanya
jar atamfa super tayi kyau sosai a tare sukaci abincin da umma ta girka masu Amma kuma ciki
kamar yasan an dawo gida afra tana gama cin abinci taje toilet ta amayar dashi duka umma ta
rude dataga afra tana amai cikin ranta tace kodai ciki ne da afra Umma ta kalli affan tace tun yaushe tafara aman?
Affan yace ranar da muka koma skull a ranar ta fara
Kuje asibiti a can
Eh munje
Affan bai fadawa umma afra tanada ciki ba saboda haka itama bata tambayeshi ba duk da
tagane
Saida ta gama aman tas sannan umma ta taimaka mata ta kaita dakin affan Dan ta huta affan

ya tausayawa afra lokacin da take amai yaje dakin ya samu afra tana kwance sosai tabashi
tausayi dayaga ta galabaita ya lura amai yana galabaitar da afra Dan haka yaje kitching ya xuba
ruwa a wata yar roba ya dauko hankie mai kyau mai tsafta ya rinqa sa hankie din cikin ruwan
yana matsewa yana samata a jiki ita kuma afra taji dadin hakan dayake mata kuma yana fada
mata kalamai masu kwantar da hankali afra ta shafa sajen shi a lokacin da taji son affan ya fara
shiga xuciyar ta tace yaya affan inason namiji mai saje affan yayi murmushi yace sai kuma
kikayi sa a mijinki yanada saje afra ta rufe fuskanta da tafin hannunta shi kuma affan yanajin
dadi har cikin ranshi afra tafara sonshi
Afra tace yaya affan inason xanje xamfara
Affan yayi shiru saida ta qara nanata mashi sannan yace afra ba wai banason kije xamfara bane
yasa nake hanaki kinga cikin nan baiyi qwari ba kuma na lura idan kikayi doguwar tafiya sai
kinyi xaxxabi
Afra ta langabar da kanta cikin faffadar qirjinshi affan yace Kibari idan kika haihu saiki tafi Amma
gsky yanxu banason a wahalar mun da baby na

*bayan sati daya*
Afra tana kan cinyar affan yana ririta ita kuma tana xuba shagwaba son ranta Dan yanxu afra
tanajin son affan har a xuciyarta .shi kanshi Affan yana mamakin yanda ya kamu da son afra
yarinya qarama shi kanshi har mamaki yakeyi da haka har barci ya kwashesu anan
Washe gari afra da ta riga affan tashi tayi wanka ta shirya masu breakfast sannan taje dakin
umma ta gaishe ta umma taji dadin ganin afra data kwantar da hankalinta ta xauna tare da
mijinta afra tace umma bara inje daki umma tace to shikenan nima fita xanyi yau
Koda afra ta shiga daki ta samu affan xaune da alama yanxu ya tashi cikin tafiyarta mai jan
hankali take tafiya harta isa gurin da affan yake shima affan yana ganinta yaji dadi a ranshi ya
ware hannuwanshi afra ta shige cikin jikinshi
Da taimakon afra affan yayi wanka yasa wani milk boyel yayi kyau sosai, tare sukayi breakfast
dinsu cikin sha awa ita kanta afra har mamakin kanta takeyi yanda takeson affan da kishin shi
har cikin ranta

*BAYAN WATA DAYA*
Affan cikin jin dadi yake fadawa umma cewa yasamu aiki a NNPC farin ciki wajen umma da
afra baxai fadu ba afra ta rungumeshi tana murna sosai shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0