Showing 27001 words to 27745 words out of 27745 words
Chapter 10 - AUREN RABA GARDAMA BOOK 1 HAUSA NOVELZ BY MAMUHAGGE .pdf
balle amai rashin kara,
Dariya sukayi su duka,
Haka suka rika fira Wanda Laila kam 'karfin hali kawai takeyi,
Har akafara kiran fasinja, suka nufi cikin jirgin sunayiwa su Mami bye bye,
******************
'Karfin hali kawai takeyi acikin jirgin dan sossai takejin zazza'bi, lura da ita yaseer yayi,
Unique" what's wrong,naga kin wani yi shiru ko bacci kikeji?
Murmushin 'karfin hali tayi tace a a,
Janyota jikinsa yayi, yaru'kun'kumeta,
Shafa fuskarta yayi yaji zafi zau,
Sub'hanallah,
Dama bakida lfya?meyasa baki fad'amun ba? Me ma yake damunki? Uhmm?
Haka yari'ka jero mata tambayoyi,
Rasa mai zata cemasa tayi dan sossai takejin amai,
Kuma ko wani lokaci zai iya tahomata hakan yatilasta mata yin shiru,
'Kara janyota jikinsa yayi yana shafa bayanta a hankali,
Sannu a hankali ta daina jin aman saima wani bacci da tafara yi,shikuwa duk yabi yadamu
Alla alla yake su sauka ya kaita hospital dn aduba masa ita dn jin yake inama ace ciwon ajikinsa
yake,
******************
Sun isa Nigeria lafy qlu,wani iskan dad'ine ke hura Laila dan sossai take farincikin xuwa 'kasar
tata,mai cike da albarka,
Dga office dinsu yaseer akazo d'aukar su kai tsaye yace kawai suje hospital,
Laila kam bataso ba dn so tayi suyi gidansu direct,amma yata iya da d'an rigimarta,
Sunazuwa sukayi nasarar ganin likita,
Gwajin farko yatabbatar da tana da ciki, na sati4,
Wai! Zokuga farinciki gurin wad'annan ma'aurata, yaseer kam d'agata yayi yana juyawa,
Sossai yake farinciki, nan likita ya rubuta musu magani, had'i da basu shawarwari, nan sukaje
suka siya maganin,
A mota ma tsabar zumud'i hankad'a rigar ta yayi yashafa cikin,
Hello"my baby ykk inafata ba abunda ke damunka uhmm?
Haka yayita zuba surutu shida'aya,
Laila kam sai dariya take,
A haka suka isa gidan, zokuga murna a gun family d'in dan sossai sukai missing Laila yr rigima,
Sunyi farincikin ganinta sossai dn zuwan bazata tayimusu dn da Yaseer yace zaikira dady,
Hanawa tayi wai tafi son tayi surprising, d'insa,
Aikuwa tayi dn bakin Dady kasa rufuwa yayi,yau gashi ga shalelensa,
Bayan sunci abinci sun huta ne tsoho yasa aka kira kowwa family bayan kowwa ya hallara
ne,
Tsoho ya fayyace musu komai dayafaru tundaga dangantakarsa da kakan yaseer harzuwa turo
yaseer bincike da akayi,
Nan fa kowa yashiga mamaki,
Aysha ma tsohon ciki ne da ita yayin da akayi auren Siyama, matar jabeer,da zaid, kam tuni
suka haihu yara harsunyi wayo,
Satin su biyu a Nigeria suna zagaya yn Uwa da abokan arzi'ki,
Sannan suka juya Miami cike da kewar Nigeria da mutan cikinta,
Sossai Mami tyi farincikin jin cikine da Laila, sundawo da watanni akayi auren saleem da
wata yr yayan Mami fake matu'kar sonsa, mai suna Lubayya,
******************
Bayan shekara goma da auren yaseer da Laila,
Sunsamu nasarori sossai a rayuwa, yayansu ukku, Affan, Ummu aymana, sai,mai sunan Mami
wacce Duke cewa, Ummu abiha,
Zaune yake yana dannan laptop d'insa, tashigo tana sanye da doguwar Riga wacce ta kamata
tsam,
Bazakace itace tahaifi yaya ukku ba dn sossai takeda jiki mai kyau,
Dear"yes my unique "
Yadai?kofin hannunta tafara mi'kamasa Wanda ta zuba masa lemon da yafi so,
Kar'ba yayi ya kur'ba yaja wata sassanyar ajiyat zuciya had'i da fad'in I love u my unique,
Murmushi tyi masa I love u more,
Uhmmmm nidai ba wannan ba Dear yazancen tafiyarmu London da kace idan anyi hutu,
Ai bnmantaba yr rigima zamuje insha'Allah next week, wani hug tasakarmasa,
Tana 'ko'karin mi'kewa yadam'keta inakuma zakije alhalin kinsakani duniyar........saurin had'e
bakinta da nasa tayi tana wani irin rud'asa,
Kasa jurewa yayi yad'auketa cak kamar wata Baby,
'Dakinsa yanufa da ita, itakuwa sai wani gantsarewa take tana dad'a rud'asa musamman da
hannunta dake faman motsi a jikinsa,
******************
ALHAMDULILAHí ½í¹�í ¼í¿»
M&Zí ½í²‹â�¤í ½í²ƒí ½í¸�í ½í¸˜