Showing 18001 words to 21000 words out of 27745 words

Chapter 7 - AUREN RABA GARDAMA BOOK 1 HAUSA NOVELZ BY MAMUHAGGE .pdf

Mamughe   

22 Nov 2025

939

FULANI* * *WRITER'S* *FORUM*🐄

_Dan Allah_ _kucigaba da_ _mana uzuri wlh_ _abubuwanne Sai_ _a hankali_


�🏻 _please _masu_ _son_ _auren_ _raba__ _gardama daga_ _farko kuri'ka_ _tambayawa a_
_groups wlh tura_ _wanne da wuya_ _ko kuyi ha'kuri_ _idan mun 'kare_ _zamuyi_ _document._



_M&Z love you_ _fans sossai_ _sossai_ �💋💋



Na
MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART



91~95

Asubar farko yami'ke yayi alwala yanufi masallaci, yana dawowa itama ya tadata, ke jekiyi
sallah,

Wani irin haushinsa takeji musamman idan yakirata d wani ke, mtsss tamike tanufi toilet d'in
dan yin alwala,


Koda tafito yana zaune kan sallaya yana karatun Qur'an suratul Rahman yake karantawa cikin
sassanyar muryarsa mai dad'in saurare,

Kallonsa tayi da gefen ido, tana matu'kar jin dad'in muryarsa, batasan meyasaba hakannan
kawai muryarsa kemata dad'i lumshe idanuwanta tayi,


Tana cigaba d saurarensa had'i da sa'ke sa'ke a ranta, harya yagama yayi addu'a tana gurin
da take a tsaye,

'Dago d kansa yayi yaganta tsaye a gun,nazarinta yad'anyi sannan yace,

Malama kinsandai shi jirgi baya jiran mutum,

A dan razane ta bud'e idonta had'i da kallonsa, a ranta tace jishi dn Allah dayana karatu tamkar
na Allah, amma ynxun zakaga yakoma wani wicked,

Kinsan Allah bazaki sa mu rasa jirgi ba yau wlh idn kika bari nayi wanka nafito na shirya baki
shirya ba hmmmm i'm sorry for you,

Tsaki tayi ciki ciki ta kama gunguni, yenyen yen yin, mtsss idn kaso ma ka kasheni,

Sallaya tanufa ta kabbarta sallah dn shi tuni yanufi bathroom,


Har yafito tana zaune kan sallayar duk da ba abunda take,

Ke wai me kike nufi, d'ago kai tayi dn tabashi amsa, da sauri tad'auke kanta kamar taga kashi
dn ganinsa da tayi d towel a 'kugunsa,

Shikuwa ganin yadda tawani d'auke kai Sai yazaci, rainin wayau ne dn shi kallon fitsararriya
yakemata,

A hankali cikin tafiyarsa d ke nuna mazan ta karsa ya 'karasa inda take had'i da du'kawa ya
kamo ha'barta,

Ke uban waye kika gani kika wani d'auke kai???yafad'a d sigar tambaya had'i da'kura mata
idanuwansa masu masifar razanata,

Ai kuwa da sauri ta runtse idon,

Ba dake nake ba yafad'a loudly

Turo bakinta tayi tana magana 'kasa 'kasa wanda bai fahimtar me take cewa, hannunta tasa
tana 'ko'karin ture nasa hannun d yad'ago da ha'barta,


Nidai karabu dani mugu kawai,
Shikad'ai yafahimta acikin mganarta,

Au nid'inne mugu?tun banfara miki muguntar ba,

Baki ta'bud'e zata sake zuba wata tsiwar aikuwa, d hanzari ya zura nasa bakin, Laila ji tai
gaba d'aya kamar 'kasa ta bud'e ta shiga dn itakam koda tayi zama a turai wannan shashancin
ta tsaneshi dn mommyn ta ma bata wasa gurin kula d shige d ficenta,shiyasa yau yazamarmata
wani irin ba'kon al'amari,

Shikuwa kissing d'in bakinta yake tamkar yasamu gurbin zuma, shida yayi niyyar yimata
mugunta amma Sai yatsinci kansa d jin dad'in bakinnata,

'Ko'karin zarcewa yake dn har yafara shafan Boob's d'inta cikin hijab, itakuwa gabad'aya jinta
take tamkar ba itaba, haushinsa d tsanarsa tasake ji amma me saitaji takasa hanashi abunda
yake, saima hawaye da ke tsiyaya a idonta,


Laila ganindatayi abunnasa bana'karewa bane shiyasa ta daddage ta hankad'ashi had'i d
rushewa d wani irin kuka Wanda itama bazata ce ga dalilin yinsaba,


Shikuwa Sai ynxun ma yalura da kato'barar d yatashi yi, amma Sai kawai yafuske, had'i d
mi'kewa yace, ke dallah tashi kishirya,

Dn indai kukane ko farawa ma bakiyi ba kinji nafad'amiki,


Useless girl,

Laila kuwa tana shiryawa tana surfamasa Allah y isa d tsinemasa a zuciyarta..........
******************

6:00jirginsu yasauka a Miami, motar da tazo d'aukarsu ya nufa had'ida da fad'in,

Follow me, dasauri kuwa tabishi dn tasan halin muguntarsa,gashi ba 'kasar da tasani ba,

Suna Shiga motar takawarda kanta,tana kallon hanya hawaye na sirnano mata akan fuska,


Ji tayi duk duniyar tamata zafi kowama taji yafice mata a rai,

Duk tawani koma tamkar ba Laila yr gata d hutuba Lailan dady,











******************












M&Z🌕👌
[3/4, 14:04] +234 818 350 7088: 🌕🌕 *AUREN* *RABA GARDAMA* 🌕🌕


🌲® *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITERS FORUM* 🐄

Na
MAMUH GEE
And
ZINNIEE SMART



_This page is for_ _you masoya_ _wannan littafi_ _damu baki d'aya_ _muna godiya d_
_soyayyar Ku_ _garemu_ , _musamman MAMUH_ _GEE_ _fans&MAMUH_ _GEE & ZINNIEE_
_SMART FANS_ _group_ 🌕👌 _ana_ _mugun tare_ �💋��



96~100




Wani katafaren, gida suka shiga Wanda kallo d'aya zaka masa kasancewar, mamallakansa,
masu arziki ne dn had'uwarsa,


Parking akayi yafito, Laila ganin bai ce tafitobane yasa tayi saurin fito dn tasan ko shekara,
zatayi bazaice tafitoba,


Katafaren pallon gidan suka nufa shikansa yahad'u karshe,


Wata kyakyawar matace tafito dga d'akin dake Paulon tana fara'a tace lale marhabin,

da sauri Yaseer yanufeta, had'i da rungumar ta yana cewa Mami na nayi kewarki


Kai yaseer baka girma fa ni sakeni garka kadani,


Laila kam tunda suka shigo take gefe d'aya a ra'be, kanta a sunkuye,


Dariya yaseer yayi kan yasaketa yace mamina nasameki lfy lfy qlu Alhmdllh,

Ke "yafad'a yana kallon Laila da sauri ta d'ago da kanta dn tasan da ita yake,

A a yartawa ce 'karasomana mugaisa cewar Mami fuskarta cike d fara'a,


'Karasawa gunta Laila tayi jiki a sanyaye, rungumeta Mami tayi tazaunar da ita kusa da ita
tace kina lfy yata??

Inayini tafad'a a sanyaye,
Lafia qlu Laila y hanya Alhmdllh Masha'Allah bari akai ki d'akinki kiyi wanka kiyi sallah sai kifito
muci abinci..........


Mtsss Mami ninatafi d'akina, yaseer yafad'a cikin jin haushin yadda mamin takeyiwa Lailar,

To kashirya kafito muci abinci saidai nga kamar sama zaka hau kuma nasa angyara muku
part d'inka na gefena, ai ynxun zaka iya zama tunda kayi girma,


Tafad'a tana murmushi,had'i da kallon Lailan,


Haushi ne yakamashi ganin yadda mamin take ala'kantashi da wannan yarinyar,

Cike da takaici yafita zuwa part d'in,

Laila tashi kibi mijinki sai ku dawo tare dn kayanku ma nacan,

Amsawa tayi jiki a sanyaye, tami'ke,

Samunsa tayi har yshige d'aya dga d'akunan, sashen shima kamar wancan ba laifi yayi kyau
sossai,


Rasa d'akin d zata shiga tayi, gajiya tayi da tsayuwa tanufi, wani d'aki datagani a gefen hagu, a
sanyaye tashiga jakarta da tagani ne yasa ta sauke ajiyar zuciya,

Dn tasan nan ne d'akin tunda aka ajemata Jakarta nan, dma tana fargabar ko banan bne,


Toilet d'in d'akin tashiga,wanka tayi had'i da d'aura alawala, tafito sallayar dtaganine kan stool
d'in d'akin ta shimfida,

Ta rama sallolinta, tana tasbihine aka turo 'kofar d'akin,

Kallon 'kofar tayi sanye yake da trouser, black d riga fara d'auke da rubutu gabanta da
akai da kalar black,

Shagalta tayi da kallonsa, dan wani irin kyau yayimata,

Ke "kifito ke ake jira,mtss,
Har yakai bakin 'kofar fita yadawo cikin tafiyarsa ta isa yadu'ka a gabanta ganinsa a dab da ita
ne yasa tadu'kar dakanta had'i da sha'kar 'kamshinsa, da ke sanya zuciyarta bugawa,

Ha'barta yad'ago yace kina jina, saurin gyad'a kanta tayi,

Gud kisaurareni da kyau, dannan ba 'kasarku bace, kingane,d'aga masa kai tayi tare d
saukowar siraran hawaye akan kuncinta,

Mtss" I didn't ask u to cry "OK?

Batasan lokacin da ta bud'ebaki ba kukan yafito gaba d'aya,


Tsaki yayi kawai yami'ke dn shi ya tsani kuka,

******************
Ko a gurin cin abinci haka yarika zabga mata harara itakuwa Sai sunkuyar da kai take duk
taxama abar tausayi,
















~Kuyi ha'kuree da~ ~wannan~ 🤥

M&Z
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌕🌕 *AUREN* *RABA GARDAMA*🌕🌕


®🌲 *REAL* *HAUSA FULANI* *WRITER'S* *FORUM* 🐄


Na
MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART





101~105



Laila ce zaune a palon Mami kasancewar aikawa da tayi akirata,

Mamin ce tafito dga bedroom d'inta, sannu da fitowa Mami yawwa Laila,

Tafad'a had'i da zama kujerar da Lailan ke kai,

Hakan yasa tad'an matsa cike da jin kunya dn sossai take jin nauyin surikartata,

Laila bakomai yasa nace akiramun ke ba face inason intunatar dake wani abu,

Wato Laila na fahimci cewar babu wata jituwa tsakaninki da yaseer wanda Sam bana jin
dad'in hakan,

Nasan auren da akaimuku dikkanninku ba wanda yake son d'an uwansa amma tunda anriga da
anyi ykamata Ku fuskanci junanku,

A matsayina ta mahaifiyar yaseer na yi 'ko'karin ganincewar na daidaitaku, to nafara takan
yaseer amma ba wani ci gaba dn hakanema nace zandawo takanki dn ko ba komai ke d'in
macece,

Wacce natabbata duk girmankan namiji macce nasakashi yasauko,

Laila ina so kid'auke ni tamkar mahaifiyarki ba suruka ba, dn sossai nake 'kaunarki tun ranarda
nafara ganinki naji kinkwantamun a rai dn hakane ma nakeso kiyi rayuwa da d'ana cikin farinciki
da kwanciyar hnkali,


Tunda tafara magana kan Laila ke sunkuye dn tsananin kunyarta takeji ba kad'an ba,

Laila inaso ki kula da mijinki ki lura da me yakeso meye baya so kiyi 'ko'karin masa domin kisiye
zuciyar mijinki dn Allah ysani mata da yawa dakike gani anacewa sun mallake mazajensu tofa
ba wata mallaka,

Face tsantsar biyayya da kula da shi da me yakeso meye bayaso, tofa matu'kar kikatsare,
wannan,

Wlh kingama sace zuciyar mijinki,Laila ina fata kinji mai nace,

Gyad'a kanta tayi a kunyace, tace naji Mami kuma insha'Allah zaki sameni mai bin dukkan
maganganunki,

To Masha'Allah gskya naji dad'i sossai, tashi kije mijinki yakusa dawowa dn gobe ne d'ayan mai
gidan naki zai dawo insha'Allah,tafad'a tana murmushi,

Ynzunma saida gabanta yasake fad'uwa, to Allah ydawo dashi lfy,

Amin Laila Allah y miki albarka,

Amin ngode mami,
******************

Sashenta tanufa tana tunanin maganganun Mami ta wani 'bangare kuma tana fargabar
dawowar Saleem,
******************

Yauce ranar dawowar saleem, dn haka dukkan ma aikatan gidan sai faman aikace aikace
sukeyi dn shalelen gidan zai dawo,

Sai faman d'orawa da saukewa ake,

Karfe 11:00 agogon Miami jirginsu yasauka yayin da yaseer da driver tuni suka tsufa a airport
suna jiran saukan jirginsu,


A hankali yake saukowa cikin fasinjojin,jirgin, kyakyawane, Sossai kallo d'aya zaka masa kaga
tsantsar kamar sa d yaseer,

Hangosa yaseer yayi dasauri kowannensu ya 'karasa ga d'an uwansa,

Hugging d'in junansu sukayi, cike da farincikin ganin juna,

Hello brother yakake, I'm cool bro, I'm so glad of meeting u again,

Same here bro,

So let go home, OK ??alright we can go..............

Haka suka nufi gida cike da farinciki,

Da farinciki Mami tatari d'an autan nata shikuwa zubewa yayi yanata zubamata shagwa'barsa,
kai Saleem kullum baka girma oh Mami yaza ai nayi girma Inada mom da kuma yayana mai ji
dani, dariya suka sa, dukansu,nan suka zube Palon ta sunata fira da barkwanci,


Laila kuwa tanacan d'aki ta 'kunshe, duk inda nutsuwarta take tafita daga jikinta,

Saima tunanin yadda zasu 'kar'ke da saleem takeyi,

Yaseer ne yaturo 'kofar d'akinta yayi sallama wacce balallai tajita ba, dn gabad'aya bata masan
yashigo d'akin ba,

Murmushin mugunta yayi, a ransa yace is left to u yarinya,

Dungurin kanta yayi wanda yatilasta mata d'ago da kanta,

Ganinsa yasa ta'bata rai had'i da cino bakinta, d'alle bakin yayi da yatsarsa, d'an 'kara
tasaki dn taji zafi sossai a ranta tace mugu,

Zaman me kikeyi a d'aki bakizo kintarbi brother na ba ??rasa mezatace masa tayi hakan yasa
tace,

Kaina ke ciwo wani irin killer smile yayi yace to kedai fad'i gskya kodai ciwon so ne ya

motsa....

Gabanta ne yafad'i dn a tunanin ta ko ya fahimci tafara sonsa ne??to amma yaushe ta farama
da zaice ya tashi ??

Rasa amsa tayi kawai tayi banza dashi,

Anyway, kifito muci abinci dn Mami ce ma ta matsa a kiraki da bazanzo ba,

Ta'be baki tayi a ranta tace nidama kayi zamanka,

Hannunta yari'ke lokacin da zasu shiga palon mamin d'aga kanta tayi tadubeshi,

A mamakinta shi ko a jikinsa 'ko'karin shiga ma yake, hannunta tahau 'ko'karin kwacewa,

Kallonta yayi fuskarnan a had'e yace, meye haka?

Ai kai zanwa wannan tambayar to ba amsa kinji ko,

Daga haka yaja hannunta yayi ciki..............


Yayin da gaban Laila ke bugawa..

******************












M&Z🌕👌
[3/4, 20:52] Fareeda Abbas: 🌕🌕 *AUREN RABA GARDAMA🌕🌕*

®🌲 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S* *FORUM* 🐄

Na
MAMUH GEE
And

ZINNIEE SMART


�🏻�🏻�🏻 _sorry_ _sorry double_ _double sorry fans_ _please kudad'a_ _ha'kuri �🏻thank u_ _for
the love&,care_ _M&Zlove u more,_ 💋💋💋


106~200



Mami ce kawai zaune a kan kujerun da suka 'kawata parlon,

Da sallama yashiga ganin Mami ne yasaka shi yasakemata hannu,

Dad'i hakan yamata, 'karasawa sukayi gurin mamin,kanta a sunkuye yayin da gabanta ke
tsananta bugawa,

Sannu Mami yawwa sannu yaseer, Laila anfito dake ko ta fad'a tana murmushi, itama ya'ke
tayi tace bakomai mami,


Matafiya sundawo lfy, lfy qlu Alhmdllh,ai naso fitowa tarbonsa baccine yasure ni,

Ayyah aidole kiyi baccin gajiya dn kinsha aiki murmushi tasakeyi had'i da fad'in bakomai
mami........mami nifa aji dani dn gskya I'm serious filling Hunger,oh yaseer kaidai baka jimirin
yunwa waton,

To ai kawai sai muje muci abincin dan dama saleem nace wai da mujirayi fitowarsa,

Tsananta bugu gabanta yayi jin sunan saleem da tasake ji mami ta ambata,

Tab mami waye xai tsaya jiran wannan mai wanka sai kace zai sake fata gskya muje kawai
mufara kan yafito,

OK to muje Laila bisimmillah ko, mi'kewa tayi jikinta duk ba kwari dn sossai take cikin firgici,

Zama sukayi kan kujeran dinning d'in kowa yafara zuba abunda zaici itakuwa sunkuye kai kawai

tayi, dubanta yayi yaga yadda tawani zurfafa cikin tunani,

Kafarsa yasa ta 'kasa yataka ta aikuwa tasaka'kara, mami ce ta d'ago kasancewar
idanunta nakan abincin datake zubawa, dn hakama bata lura da muguntar da yaseer d'in yayi
ba,

Tuni idonta yakawo ruwa dn dama kiris takejira, sannu Laila mai yafaru??

Mami tafad'a cike da kulawa.......sannu inaga kantane yasara dan dama tafad'amun kanta na
ciwo sossai sannu kinji, yaseer yafad'a with pity face,

Ayyah sannu Laila shine baka kaita hospital ba,

Ai dama so nake muci abinci wai sai inkaita,OK to kunga kuyi sauri kuci sai kutafi, sannu
daughter kinji Allah ybaki lfy,

Itakam amsawa mami kawai take cike da mamakin yadda yazalince ta kuma ya'kaga mata
'karya lallaima yaseer.....


Suna had'a ido yakanne mata ido d'aya had'i da yimata killer smile d'insa, alamun this is just the
beginning,

Ci abincin kinji daughter, mami tafad'a had'i da turomata plate d'in pride rice Wanda yaji had'in
anta sai kamshi ketashi dn sossai uwale ta iya girki,

Janyowa tayi zata fara ci yakar'be spoon d'in da tad'auka kallonsa tayi da mamakin
mekuma zaimata, bata'karasa tunanin ta ba yanufo bakinta da abincin da yad'ebo,

Kallonsa tayi takalli mami wacce cin abincin ta kawai take bata Masan wainar da suke
toyawa ba,

Alama yamata da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0