Showing 306001 words to 309000 words out of 318483 words
Chapter 103 - ABBAN SOJOJI (Takun Karshe) COMPLETE BY BOSS BATURE.docx
dai dai ba,har magana sukayi da Sehrish akan tana buƙatar abunda zatasha wanda zai hanata ɗaukar ciki,Sehrish bata amince da buƙatarta ba,Sai ma shawarar da tabata akan ta bari ko first born ne ta fara yi kafin tayi planning,itadai ba haka taso ba,tayi nisa acikin zancen zucinta muryar junaid ta kuma katseta
"Jahad,wlh idan baki buɗe ba, Zan kira Uncle awaya ince kin hanani Haƙƙina,"
A firgice Jahad ta yaye lallausan bargon da ta lullu6a dashi,
"You're Mad Junaid!Daddy zaka faɗa ma haka?baka da kunya ko?To ka faɗa mashi ɗin,"takai ƙarshen maganar tare da jan bargon ta lullu6e jikinta dashi,
Ta 6ata mashi rai sosai,zuƙunnawa yayi agaban ƙopar yana raira mata kuka,tana jinshi tayi banza dashi,
tsakanin part ɗinsu dana Omar dana Sgr akwai tazara,Na Junaid da Sgr Yana a Upstairs,Na Omar Yana a Downstairs,A kowane Part akwai ƙayataccen palour acikinshi,Akwai Bedrooms guda biyu masu ɗauke da toilet acikinsu,Sannan akwai kitchen a kowani part,Bayan babban kitchen ɗin dake akwai a downstairs,Wanda masu aiki ke shirya abincin gidan acikinshi,saboda tsabar kyan ginin yadda kasan da zallar glass aka yi shi,ko'ina ka kalla ɗaukar ido yake yi,
Tun Junaid yana raira mata kuka har taji yayi shiru,hankalinta ba ƙaramin kwanciya yayi ba,don tasan cewa ya tafi,
Saukowa Downstairs yayi, wasu dogayen Twin stairs ne,Both left and right da kuma straight duk akwaisu ta ko'ina mutun zai iya hawa Upstairs,
Wani hamshaƙin palour ne Aljannar duniya Yaji tsadaddun furniture,Haɗaɗɗun gaske komai na cikinshi Golden Colour ne,
Jikinshi duk ya mutu haka yake tafiya,Hosana ya samu zaune saman Sofa tana kallo kamar Aljanna ita kaɗai jikinta sanye da doguwar riga tana shan ice cream,
Wata dabarace ta faɗo mashi,Ƙarasawa yayi tare da samun wuri gefenta Ya zauna,har sai da ta firgita da ta ganshi,
"Hosana me kike yi anan"?
"Ya Omar nake jira"ta bashi amsa tare da mayar da idanuwanta kan ice cream ɗin da take sha,
"Ina wayarki take ne"?
Ajiye robar ice cream ɗin tayi,ta ɗauko wayar dake ajiye saman Sofa hand ɗin ta miƙa mashi"Me zakayi da ita?
"Bani zanyi amfani da ita ba,ke nakeso kiyi amfani da ita,"
Zuba mashi ido tayi tana sauraronshi,
"Taimako zakiyi mun,Layin Jahad zaki kira a waya,idan ta ɗaga kiran,Ki fasa ihu kice wuta ta kama,"
Maƙe mashi kafaɗa tayi"wlh ni bazan iya ba,so kake in tayar mata da hankalinta"
Hannu yasa ya dunguri kanta"Umarni nake baki a matsayin yayanki,in kika ƙi yi mun biyayya zan faɗa ma Ya Omar ince kin raina ni,"
Yana kai ƙarshen maganarshi tace"Ae ba abunda zaiyi mun,"
Jinjina kanshi yayi"tunda ba zakiyi mun abunda nakeso ba,bari naje na kwance karnukan gidan nan..."yakai ƙarshen maganar yana ƙoƙarin miƙewa Tsaye,a ruɗe Hosana ta ruƙo rigarshi"Dan Allah kada ka kwantosu zanyi maka abunda kakeso,"murmushi Junaid ya saki tare da komawa ya zauna,dama wayau yayi mata don yasan halinta shegen tsoron kare gareta musamman karnukan turawa jibga jibga masu gashi ajikinsu buzu buzu,
Ajiye ice cream ɗin tayi saman table ta ɗauki wayar ta dannama Jahad kira,Wayar na fara ringing Junaid yace"in ta fito kada kice mata ni nasa ki"daga haka ya miƙe a harzarce ya haye Upstairs part ɗinsu,A palour Ya 6oye Cikin Labule,
A lokacin Jahad tayi nisa acikin baccinta,wayarta ta fara ringing,cikin bacci ta zura hannunta saman gadon tana laluben wayar har Allah yasa ta cafkota,cikin bargon ta shigar da ita,daƙyar ta buɗe idanuwanta tana kallon Screen ɗin wayar,Tayi mamakin ganin kiran Hosana,Amsa kiran tayi tare da manna wayar a kunnanta,tunkafin tayi sallama ta jiyo ihun hosana tana faɗin"Wayyo Allah!Jahad wuta wuta......"a gigice Jahad tayi wurgi da bargon da ta lullu6a dashi,ta diro daga saman gadon,short gown ce a jikinta ko guiwarta bata kaiba,ta ɗaure sumar kanta da ribbom da gudun gaske Jahad ta nufi ƙopar ɗakin ta buɗe shi,ta shigo palourn duk a firgice,tana fitowa waje ta nufi downstairs tana faman baza ido don taga inda wutar ke ci duk hankalinta ya tashi,sai dai tana shigowa falon ta samu hosana zaune tana shan ice cream ɗinta ta ƙurawa faskekiyar plasma tv ido tana kallon tashar Bolly wood,A fusace Jahad ta ƙarasa tare dakai hannu ta buge robar ice cream ɗin ta faɗi ƙasa,
"Hosana uban meyasa kika kirani?don kawai ki tashi hankalina?ina wutar da kikace tana ci,"
Tuntsirewa tayi da dariya,Hakan ba ƙaramin hasala Jahad yayi ba"Mahaukaciya kawai,bansan yaushe zakiyi hankali ba,kuma wlh a kunnan Ya Omar,Har Daddy saina kirashi a waya in faɗa mashi abunda kika yi mun,"
Rai a6ace takai ƙarshen maganar ta juya ta nufi upstairs tana faman Jan tsoki,
Hosana dai bata tanka mata ba sai tiƙar dariya take yi kamar wata zautacciya,
Lokacin da Jahad ta koma part ɗinsu bata kawo komai aranta ba,tana shiga bedroom taja ƙopa ta rufeta hadda murɗa key,Kafin ta juya ta koma saman fankacecen gadon ta kwanta tana faman sauke ajiyar zuciya,hannu tasa ta janyo bargon ta lullu6e jikinta dashi har fuskarta,
Wani irin shu'umin murmushi Junaid yake saki,don tuni ya shigo bedroom ɗin Yana la6e cikin labulen ɗakin,hannu yasa ya zame curtain ɗin ya fito cikin sanɗa yake tafiya sai da ya fara zuwa wurin switch ya kashe hasken ɗakin tukunna ya nufi saman gadon,ta natsu cikin bargo sam bataji lokacin da ya kashe light din ba, agaban gadon ya tsaya tare da sanya hannu ya zame wandon baccin jikinshi,ya ɗebe rigar ya rage daga shi sai short,Ya haye saman gadon cikin sanɗa yake rarrafawa har yazo saitin inda jahad take ƙudundune cikin bargo,ba zato ba tsammani Taji mutun asaman jikinta,A firgice tayi wani yunƙuri ta jefar da bargon gefe ɗaya,bata iya gane wanene ba saboda duhu,Jikinta na kerma Ta shiga ambaton"La'ila ha'illa anta subhanaka inni kuntuminazzalumin!Wayyo Allah Wanenee....."hankalinta yayi mugun tashi,
Tuntsirewa yayi da dariya sosai,tana jin sautin muryar junaid Jikinta yayi la'asar,
"Junaid ya akai ka shigo"?
Sai da ya tsagaita da yin dariyar tukunna yace"i will answer ur question tomorrow,i just need to disvirgin you right now....."wani irin tsoronshi ne ya kamata,Muryata na kerma ta soma magana"dan Allah junaid kada kayi mun haka,you know i love u ina son farin cikinka ka ƙaramin lokaci....."
Tunkafin ta kai ƙarshen maganar yayi hanzarin interrupting ɗinta"I can't wlh amatse nake Jahad,ki taimaka ki bani haɗin kai if not zan ƙwata ne..."jin haka yasa tayi yunƙurin saukowa daga saman gadon don ta gudu,Kamar yana ganinta Ya sanya hannu ya ɗamƙo gown ɗin jikinta ya janyota jikinshi gaba ɗaya ya rungumeta,fashewa tayi da matsanancin kuka tana yi mashi magiya....."
"Ae wlh Jahad ko kukan mutuwa zakiyi saina yi abunda nayi niyya,so you wanna kill me,tun yaushe nake binki kina ja mun Class,haƙurina ya qare,its better ki daina yi mun magiya,"yana magana yana ƙoƙarin rabata da kayan jikinta,
Cikin shessheƙar kuka tace"Dan Allah Junaid...."
"Am sorry my Juliet...."kafin ta ƙara cewa wani abu,taji saukar hannunshi asaman lallausar fatar boobs ɗinta,wata irin kasalace ta rufar mata,lokaci guda bakinta ya mutu ɗuff kakeji kanta ya fara ɗaukar chargy,gaba ɗaya ya tura kanshi cikin rigar jikinta,tashin sense tunda Allah yasa yayi grabing boobs ɗinta Yabi ya susuce ya haukace mata,tun suna daga zaune suka koma kwance,sai sukurniya yake yi mata har wani gurnani gurnani yake yi,duk ya takura kanshi acikin rigar,zafin da ta fara jine yasa ta soma kokarin rabashi da jikinta aikuwa ya fashe mata da kuka kamar jinjiri,cikin shessheƙar kuka yake faɗin"You're trying to kill me my Juliet mutuwa zanyi...."tana kuka yana kuka,ganin bazata bashi haɗin kai ba,yasa ƙarfi Ya sabule rigar jikinta tare da yin wurgi da ita,Ya tu6e short ɗinshi yayi throwing dinsa,hawa kanta yayi ta ko'ina ya kasheta a mace ta mutu yadda ko yatsanta bazata iya ɗagawa ba,wani irin ƙarfi ne yazo mashi tamkar ba junaid ɗin da ta sani ba,Sae sambatu yake yi da alama ya fara zaucewa,cikin shessheƙar kuka take Ambaton Sunanshi,"My Romeo...."sam takasa ƙarasa maganar,kuma duk intayi Calling name ɗinshi sai ya amsa mata da,My Juliet Am crazy about u,Am uncontrollable,Unstoppable,Ya haɗa uban gumi sai aiki yake yi,shessheƙar kukan da take yi ne yasa ya Haɗa bakinsu wuri ɗaya,Ya shiga bata hot kissing,tuntana mayar mashi da martani har jikinta yayi lakwas................."
*Reeshraf*
Sam ta kasa runtsawa saboda rashin dawowarsu Sgr,kusan ƙarfe 1:30 na dare,tana a tsaye agaban Glass window mai girman gaske,Ta jikin glass ɗin tana kallon yadda ruwan sama ke sauka gwanin ban sha'awa kamar ta faɗa cikin ruwan tayi wanka,ta jima tana sha'awar hakan amma tafiso suyi atare da Sgr sai ya fi daɗi,Babydoll ce ajikinta me matukar jan hankali,Pink colour sharara daƙyar ta wuce ass ɗinta,da rigar da babu duk ɗaya ne zallar net ne ajikinta,Gyaran gashin da akayi mata ba ƙaramin kyau ya ƙara mata ba,har wani lumshe ido take yi saboda iskar dake kaɗawa,ba ƙaramin daɗin yanayin take ji ba,bakowa take gani acikin idanuwanta ba face Sgr,komai nashi burgeta yake yi,miskilancinshi,murmushinshi,iya ɗaukar wankanshi,Jan ajinshi,kyakkyawar surar jikinshi da komai nashi,ta mutu akanshi sai kace ba mallakinta ba,Gayen ne ya iya Loving and Caring,kullum ƙara nutsar da ita yake yi cikin soyayyarshi,ta yadda bazata iya rayuwa batare dashi ba,aduk Lokacin da ya shirya zai tafi headquater sai taji tamkar ta fashe da kuka,daƙyar suke rabuwa dashi da hawaye akan fuskarta,Sam basa gajiya da juna,
tana cikin wannan tunanin,ta fara jiyo jiniyar motocinsu,Wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,A hanzarce ta zuge glass door ɗin,Nan take iska ta soma busowa saman fuskarta Gashinta ya dinga reto ruwa na fallatsar mata,hakan ba ƙaramin daɗi yayi mata ba,Duk ta ƙagara ta ganshi,ba halin yin hakan saboda akwai tazara sosai,Slowly motocinsu suka shararo da matsakaicin gudu ta babban gate ɗin gidan suka shigo a jere,Motar Sgr da Motar Omar,gaba da baya motocin Security ne,uku gaba, uku baya,masu ɗauke da fusatattun Sojoji,
Ƙura ido Sehrish tayi tana son ta leƙoshi ruwa ya hanata buɗe idanuwanta dakyau,bayan sunyi parking ɗin motocin,A hanzarce Security soldiers ɗinnan suka diro daga saman motocinsu suka ƙarasa tare da buɗe masu tasu,A hankali ya zuro ƙafarshi me sanye da army shoe,saukowa yayi daga cikin motan Jikinshi sanye da kaki,Daga sama ya ɗaura military Coat wadda takai mashi har ƙasan guiwarshi,kanshi ya sanya Hula ta kakinsu,Yayin da sumar kanshi ke ɗaure ya saketa har tsakiyar bayanshi,Fitowa Omar yayi daga cikin motarshi,shima yana acikin kakinsa,Biyu daga cikin Soldiers ɗin hannunsu na ruƙe da Lema sunyi masu rumfa asaman kansu don kada ruwa ya jiƙasu,sallama suka yi da Major da Amstrong kafin Omar ya ruƙo hannun Sgr acikin nashi kamar yadda suka saba,A haka suka nufi cikin gidan,A bakin Main palour ɗin Soldiers ɗin suka Juya,Suna shiga palourn da gudun gaske Hosana ta miƙe ta nufo su har tana tuntu6e zata faɗi,da sauri Omar ya ruƙota a jikinshi,Shafa Curly hair ɗinta yayi"My Hosana,me kike yi bakiyi bacci ba?
Ashagwa6e ta soma magana"kai nake jira Ya omar,"
Murmushi yasaki tare da kallon Sgr wanda tuni yayi gaba a hanzarce yake tafiya don yayi missing ɗinta Over,
Hannu yasa tare da tallabo fuskarta ya manna mata kiss asaman forehead ɗinta"Nayi missing ɗinki sosai hosanata,Ina fata kin ci abincinki"?
"Ni banci komai ba,kai nake jira muci atare,"sarai yasan cewa ƙarya take yi mashi saboda bata da Jumurin yunwa,Duk da haka yaji daɗin maganarta,its Okey,Mu je ki tayani cire kaya,in yi wanka in na fito sai muci atare ko"?ɗaga mashi kai tayi alamar eh,ruƙo hannunta yayi tare da janta suka nufi part ɗinsu,sae murna takeyi Ya omar ɗinta ya dawo,
Lokacin da ya shiga part ɗinsu tun abakin door din palour yayi sallama ya soma ƙwala mata kira"Reesh!My baby....'dama jiran shigowarshi take yi,yana shigowa bedroom ɗin ta faɗa mashi asaman wide chest ɗinshi,wani irin sanyine ya ratsa zuciyarshi,a hankali ya shiga furta"Alhamdulillah Ya Allah,"ba ƙaramin daɗi yake ji ba aduk lokacin da ya dawo agajiye daga wurin aiki,Sehrish ta faɗa mashi a jikinshi,tamkar maƙoshine dake bushe a yanayi na buƙatar ruwa,yafi buƙatarta fiye da komai,a hankali ya sanya hannunshi asaman sumar kanta yana shafa lallausar gashin kanta,
kashe murya tayi tare da cewa"Welcome back,My own husband,nagode ma Allah daya dawo mun dakai Lafiya,I really missed you,na yini acikin duhu,amma yanzu haske ya haskaka idanuwana da zuciyata,"
daɗaɗan kalamanta ba ƙaramin tasiri suke yi akanshi ba,
Duƙar da kanshi yayi zuwa saitin fuskarta,bayan ya dago da ita,irin gaisuwar da suka saba ma junansu,haɗe bakinsu yayi wuri guda a hankali yake kissing ɗinta,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,tamkar su haɗiye juna haka suke ji,ya jima before ya zare tongue ɗinsa daga cikin bakinta,ɗaukarta yayi kamar ƴar baby,Ya ƙarasa da ita gaban dressing mirror,ya juyo da front chair ɗin mirrorn tukunna ya ɗaura sehrish asaman kujerar yadda tsayinsu zaizo ɗaya,haka kullum sukeyi saboda ta taimaka mashi wurin cire kayanshi,Wannan ma wani sabon salon soyayyarne,Sae faman sakin murmushi sukeyi,
"Ya gajiyar aiki,"tayi maganar tare dakai hannu ta zame coat ɗin dake ajikinshi,
"Babu gajiya atare dani idan har ina tunaninki acikin zuciyata,Reesh kece ƙwarin guiwar da nake dashi,"
Murmushi tasaki har dimple ɗinta ya lotsa,
"Yaushe zamuje Honeymoon"?
"Na baki za6i,kiyi choosing countries ɗin da kikeso muje,cos ur choice is mine,"
Wani irin daɗi take ji kamar kamar me,zame vest ɗin jikinshi tayi ya rage saura army trouser dinshi,saukowa tayi daga saman kujerar ta zuƙunna ƙasa,ta sanya dukkan hannayenta tare da zare igiyoyin takalmin ƙafarshi ta ciresu,tare da safar,kafin ta miƙe ta zame belt ɗin wandonshi,daga shi sai short fari ta bari ajikinshi,tana kammalawa ta tattara kayan da ta cire mashi ta kaisu laundry,tana dawowa ya ɗauketa asaman kafadarshi ya wuce toilet da ita,kamar yadda suka saba,
Tun acikin bathtub suka fara having sex,almost more than 30 mins suna acikin toilet din,kafin ya fito ɗauke da ita a hannunshi,suna sanye da towel,komai atare suke yin shi,agaban dressing mirror ya sauketa saman kujerar,Sai daya bi ko'ina na jikinta ya shafe shi da cream dinsu,itama ta shafa mashi ajikinshi,hand dryer suka dauko suka fara busar ma junansu gashi,afterward suka bar wurin mirror din suka koma can cikin ɗakin da yake yana da faɗi sosai,wurin closet ɗinsu tanƙamemen gaske mai ɗauke da sliding door,ta cikin glass din kana iya hango jerin kayansu kamar a company,shaf shaf suka shirya junansu cikin pyjamas blue colour,yadda kasan tagwaye,hatta kayan sawarsu iri ɗayane,
"Me kake son ci in kawo maka"tayi maganar tana kallonshi,
"Bana jin yunwa,"
Bubbuga ƙafarta tayi ashagwa6e tace"ni ban yadda ba Ya rafayet,wlh bakasan cin abinci,kana so kaga angry face ɗina ko,"
Natsuwa yayi yana kallonta,idan tayi shagwa6a gaba ɗaya kashe mashi jiki takeyi,
Tamkar zatayi kuka taci gaba da cewa"banfa ci komai ba Saboda kai,saboda nafi so muci atare,ina baka abaki kana baniii"ta ɗan ja maganar daga ƙarshe cikin shagwa6a,
Murmushi kawai yake saki yana kallonta,
Ruƙo hannunshi tayi"pls mijina nakaina,kafaɗamun me kakeso insa akawo mana,idan ma kanaso ni in girka maka zan shiga kitchen ne,"tana magana tana wasa da yatsun hannunshi,
Allah kaɗai yasan yadda yake jinta acikin zuciyarshi,ta iya soyayya,tasan takan miji,tunda ya kafeta da sexy blue eyes ɗinsa bai ko ƙyaftasu ba,
Bubbuga ƙafafuwanta ta ƙara yi tare da faɗawa saman ƙirjinshi,tana cigaba da yi mashi shagwa6a,
Cikin sanyin murya ya furta"its okey,zanci,"ajiyar zuciya ta sauke,ta ɗago daga jikinshi,juyawa tayi da sauri ta ɗauko wayarta dake ajiye saman pillow,Call log ta shiga ɗaya daga cikin layin masu aikin gidan ta kira,ta basu umarnin su kawo masu dinner a part ɗinsu,bayan ta ajiye wayar ta ɗan juya tare da kallonshi har ya kishingiɗa saman gadon,
"Am sorry,naso ace ni na girka maka abinci dakaina kamar yadda nasaba,don banason kana cin abincin masu aiki,"
"I don't want u to Cook for me,duk wani aikin wahala banaso kinayi,ɗawainiya ma da kike yi dani ya isa basai kin ƙara da wani abu ba,duk kin shagwa6ani,ko Office nake kamar zautacce haka nake yini ina murmushi,kowa mamaki yake yi,wai Sgr ne da murmushi,"
Natsuwa tayi tana sauraronshi har yakai ƙarshen maganar,kafin ta bashi amsa wayarta ta soma ringing,da sauri tayi picking,Amsawa tayi da "okey u can leave,"daga haka ta ajiye wayar,
Moving tayi zuwa saitin fuskarshi"food is ready,in kawo maka anan ko a palour zamu ci,"
Saukowa yayi daga saman gadon ya ruko hannunta suka nufi palourn,Dining area suka tunkara hannunsu acikin na juna,sai da suka isa sannan ta saki hannunshi,suka zauna suna fuskantar juna,
Medium size table ne cike yake maƙil da kayan abinci,bayan ta kammala yin serving ɗinsu,ta miƙa mashi spoon ita ma ta ɗauka,gwanin ban shawa'a,Tana bashi abaki yana bata ahaka suke cin abincin,yayin da idanuwansu ke kallon cikin na juna,ganin ta dakata da cin abincin yasa shi kallonta,cikin kulawa yace"Reesh...lafiya,"ƙamshin fried fish ɗin dake a saman plate ne ya haddasa mata jin tashin zuciya,wani irin yunƙurin amai ne yazo mata a hanzarce ta miƙe da gudun gaske ta nufi bedroom ɗinsu,A ruɗe Sgr yabi bayanta,a sukwane ya faɗa ɗakin shigarshi keda wuya yaga ta shige toilet,A gaban sink ta tsaya a galabaice ta shiga ƙwarara aman,komai da ta ci sai da ta zubar dashi,
"Reesh..."cikin sanyin murya ya ambaci sunanta,a yayin da yake shigowa toilet ɗin,ƙarasawa yayi gabanta a lokacin ta kunna tap tana kuskure bakinta,ɗagowa tayi cikin shessheƙar kuka ta soma magana"Ya Rafayet bansan meke damuna ba,wani irin tashin zuciya nake ji,komai na ci saina amayar dashi....."ashagwa6e take magana hawaye jaga jaga akan fuskarta,maimakon taga tashin hankali akan fuskarshi,sae taga yana murmushi,aruɗe tace"Ya rafayet,baka ji abunda nace bane....."
Hannu yasa tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta yana ambaton"Alhamdulillah ya Allah for the blessing....."tuni idanuwanshi sun ciko da kwallar farin ciki,lamo tayi ajikinshi sam bata fuskanci me yake nufi ba,
Shafa sumar kanta yayi"thank u Reesh for everthing....."ɗaukarta yayi asaman kafaɗarshi ya fito da ita cikin ɗakin asaman bed ya kwantar da ita,zuba mashi ido tayi tana kallonshi,Gabas Ya kalla yayi Sujjada,abun ya ɗaure mata kai,ɗagowa yayi tare da ɗaga hannayenshi sama yana addu'a cikin harshen Larabci,zubawa sarautar Allah ido tayi,godiya yayi ga Allah subhanahu wata'ala,yayi mata addu'a ita kanta saboda jin daɗin wannan abun farin cikin da ya sameshi,bayan ya kammala addu'ar ya miƙe tsaye a hanzarce ya nufi hanyar fita daga ɗakin,
Fashewa tayi da matsanancin kuka tana bubbuga ƙafarta saman mattress"Ya rafayet don't leave me alone i really need