Showing 309001 words to 312000 words out of 318483 words

Chapter 104 - ABBAN SOJOJI (Takun Karshe) COMPLETE BY BOSS BATURE.docx

02 Mar 2026

4909

u close to me..."fasa fita yayi ya hakura zuwa gobe zaiyi mata pregnancy test don ya tabbatar da in cikin ne,duk da yaji aranshi cewa reesh ɗinsa tana ɗauke da cikinshi,hawa saman gadon yayi tare da janyota jikinshi,sosai ta shige mashi kamar zata koma ciki,hannunshi ya sanya abayanta yana shafa mata shi,saboda tayi saurin yin bacci,

  "Ya Rafayet"ta ambaci sunanshi,

"Reesh menene"?

"I love u so much...."zura hannunshi yayi cikin sumar kanta"I love u too My own wife.....".

  Murmushi ta saki wani irin daɗi take ji,

  "Inajin sanyi,"jin haka yasa shi miƙewa ya saukko daga saman gadon ya kunna masu room heater wani irin ɗumi me daɗi ya gauraye dakin,still ruwan saman na sauka sosai,komawa yayi saman gadon ya kuma rungumota jikinshi,kafin yaja lallausan bargonsu ya lullu6esu aciki,moving yaci gaba da yi da hannunshi cikin rigarta yana shafa ƙirjinta,daɗin hakan yake ji sosai,runtse idanuwanshi yayi sosai yana cizon lips ɗinsa,dariya Sehrish tasa,hannunta na acikin trouser dinshi,numfashinshi sama sama ya soma faɗin"Reesh keep doing it,you're giving me fire........"suna cikin bama junansu nishaɗi bacci yayi awon gaba dasu,a ƙanƙame da juna,irin sosai ɗinan,

Sam ya kasa runtsawa zaune yake asaman katafaren gadonsu,Ya jingina bayanshi jikin headboard ɗin,daga shi sai short ajikinshi,Hosana na kwance gefenshi,hannunta ruƙe da wayarshi sai buga game take yi,aduk lokacin daya kalleta sai yaji tamkar bazai haƙura ba,a matse yake yana tsananin buƙatarta amma tausayinta da yake ji ya hana hakan,gani yake tamkar zai cutar da itane,gashi kullum ƙara kyau take yi,ko'ina na jikinta tubarkalla masha Allah,

  Gyaran murya ya ɗan yi mata"bakya jin bacci ne,"

  "Kai nake jira mu kwanta,naga ka kalli sama kana ta tunani,"

  Hannu yasa ya kar6e wayarshi dake hannunta,ya kasheta kafin ya ɗaurata saman drawer,

  "Hosana let's sleep yayi maganar tare da janyota jikinshi ya rungumeta,ko ba komai zai rage zafi ahaka,

  "Ya Omar,"ta ambaci sunanshi,

"Na'am menene"?

"Har yanzu shiru kakeji kamar An yiwa sama daƙuwa"

A ɗan ruɗe yace"me kike nufi"?

  "Cikin mana,naga an ɗaura auran tuntuni amma har yanzu ni bansamu cikin ba",hankalinta kwance take magana,

"Kinaso ne"?

A ƙagare tace"Eh,inaso,"duk a tunaninshi hosana tasan me take nufi,hakan yasa shi tunanin ko dai ya jarabata,wata'ƙil ma ta bashi haɗin kai tunda tanaso,

A hankali ya sanya hannu yana nannaɗe rigar jikinta,sae daya janyota har saman cikinta,sae faman sambatu take yi mashi sam bata ankara ba,hannu ya kai zai zame pant ɗin jikinta ashe bata sanya ba,yana shafa fatar wurin Karaf ta damƙi hannunshi,yayi wuri wuri da ido,waro ido Hosana tayi hankali atashe tace"Lalala!Ya Omar me hannunka yake yi anan?

  A gigice Ya sanya hannu ya rufe bata bakinta"Shut up,banason tsiwa,Gyara maki rigar zanyi,"a ƙule yayi maganar,ya sanya hannu ya gyara mata rigar,gani yayi ta miƙe zaune tana ƙoƙarin sauka daga saman gadon

  "Where are u going,?yayi tambayar yana kallonta,

Fuskarta a daure tace"palour zanje in kwana,"abun ya ɗaure mashi kai,tunkafin ma ta tabbatar da abunda zai aiwatar har ta fara gudunshi,

  Cikin sanyin murya yace"Look hosana,it was a mistake bazan ƙara ba,"girgiza kai tayi "a'a Ni dai ƙwara na kwana a palour,kada Allah ya kamani,"ta sauko daga saman gadon,ranshi ya 6aci,

  "Karki kuskura ki fita daga ɗakin nan,ranki zai 6aci,dawo ki kwanta,"

  Bubbuga ƙafarta tayi"Wlh sai naje,"zuba mata ido yayi yana kallonta,wato da ta bubbuga ƙafarta gaba ɗaya jikinta ke rawa musamman ƙirjinta dake acike,yana hangensu ta cikin rigar jikinta,

Lallashinta ya soma yi"pls hosana bazan ƙara ba,ki dawo ki kwanta,"maƙe mashi kafaɗa tayi,a ƙarshe ma ta nufi palour ta kwanta saman sofa,

Runtse idanuwanshi yayi sam baiso hakan ba,tabbas in ya biye ma Hosana ba ranar da zata bashi haƙƙinshi ne,

Wani irin raɗaɗi ya dinga ji acan ƙasan mararshi,kifa kanshi yayi jikin pillow yana mayar da numfashi kamar wanda yayi gudu,sam babu sauƙi ta ko'ina,kasa jurewa yayi ya yanke shawarar tunkararta don ya lalla6ata tunda tana sonshi,may be ta amince mashi,

  Saukowa yayi daga saman gadon ya shigo palourn kwance ya sameta idanuwanta a buɗe suke,tana yin arba dashi ta zabura ta miƙe zaune,bai hau saman kujerar ba,zuƙunnawa yayi tare da dafa kujerar,

  "Why hosana?banace maki kuskure bane?ɗaure fuska tayi batare da tace komai ba,

   Cigaba da magana yayi"koda ace da gangan nayi bazaki iya yimun afuwa ba"?wani irin kallo take jifarshi dashi,

  "Nifa mijinki ne Hosana,ba zaki iya taimaka mun ba,ina matuƙar buƙatarki pls"

  Ya marairaice mata fuska,don taji tausayinshi,

  "Ni ba ƴar iska bace Ya Omar,fyaɗe kakeso kayi mun,ae nagane," ae yana jin haka ya ƙarasa zama ya lanƙwashe kafarshi,cike da takaici yake kallonta,tunawa yayi da maganar Aunty azeema tace ta koya mata komai,

  Tausasa muryarshi yayi"My hosana Mommy azeema bata koya maki ba"?

  Yatsina fuskata tayi"Me"?tayi tambayar tana kallonshi,

  "I mean..dame dame ta koya maki,"?

"Ni bata koya mun komai ba,idan ma ta koya mun na manta...."a hasale tayi maganar,

  "Hosana ina soyayyar da kikeyi mun ne"?shiru tayi bata tanka mashi ba,

  "Ba kince kinason ki samu ciki ba"?da sauri ta ɗaga mashi kai,

  "In har ban ta6aki ba bazaki ta6a samunshi ba,kefa da kanki kika ce kaza sai da zakara take haihuwa,you know i won't cheat u hosana,zanyi maki komai a hankali,"lallashinta ya shiga yi harta ɗan sauko,

   "Amma Ya omar kada ka ta6a ni,zanbi ka mu kwanta,ka kalli hagu in kalli dama,ka amince"?

  Jinjina mata kai yayi"Na amince"dama burinshi ta shiga daga ciki,

  "In ɗauke ki"

  "A'a zan tafi da ƙafafuna,"takai ƙarshen maganar tare da miƙewa ta nufi cikin ɗakin,a hanzarce ya miƙe yabi bayanta,suna shiga Ya datse ƙopar,Saman gadon ta haye ta kwanta,takawa yayi wurin switch ya kashe hasken ɗakin kafin ya koma gefen gadon ya kunna fitila ta ɗan haskaka ɗakin,

  Hayewa saman gadon yayi kamar yadda ta umarce shi,ya kalli 6angaren hagu,sam ya kasa runtsawa,after some munites bacci ya ɗauki hosana,tunda yaji ta daina mutsu mutsu ya tabbatar da bacci ya ɗauketa,lalla6awa yayi a hankali ya juyo saitin inda take tana bacci tayi ɗai ɗai asaman gadon,

Natsuwa yayi yana kallon kyakkyawar fuskarta,ba ƙaramin cutuwa yake yi ba,rayuwa da suke yi aɗaki ɗaya,cikin sanyin murya ya furta"Am sorry hosana,haƙurina ya ƙare,bazan iya jurewa ba,ina cutuwa sosai,"Addu'ar saduwa da iyali ya farayi kafin a hankali ya kai hannunshi ya ruƙo rigar jikinta,gaba ɗaya ya yaye rigar har zuwa neck ɗinta,sai da dubara ya samu ya rabata da kayan jikinta,hankalinshi ne yayi mugun tashi,gaba ɗaya ya susuce ya ruɗe yayin da yake kallon kyakkyawar surar jikinta mai matuƙar jan hankali,Cikin fitar hayyaci Ya afka ma dukiyar fulaninta,bada wasa ba,kusan zaucewa Omar yayi,zafin Nipples ɗinta ne ya farkar da ita,a gigice ta fasa ƙara tana faɗin"Wayyo Allah!Na shiga uku!Na bani!Na lallace....."la66ansa na kerma yashiga fadin"its me hosana kada ki katse mun jin daɗina......"kusan dambe sukayi da ita saman gadon,bugu ta dinga kaimashi abayanshi,amma ina yayi nisan kiwo,Ya tsunduma tsulundum,kuka ta dinga yi tana bugunshi kamar ƴar wrestling,

  A ƙarshe da ta rikice ta fara sambatun kiransu Sehrish Don su agaza mata,sunan Daddy da Oumma dasu Abba dasu gwaggon katsina dake a Nigeria duk saida hosana ta ambaci sunansu a jere,Ko irin sanyin jikinnan kasala ta baibaye mutun hosana batayi ba,bakinta yaƙi mutuwa,

  Cikin shessheƙar kuka take faɗin"Ya Omar i hate You!" baima san tana yi ba,don ya rigada ya zauce,A ƙarshe da abu yakai abu ya tu6e short ɗin jikinshi,Me kankat kenan,tasha kuka kamar ranta zai fita,tayi masifar tayi bala'en har ta sume mashi,wata irin zufa ta wankesu,duk da irin sanyin da akeyi ga ruwan saman da ake tsalawa,wata irin kasalace ta rufeshi,A lokacin da ya kammala yin Disvirgin dinta,baisan inda kanshi yake ba,sam baya a hayyacinsa,wani irin yanayi mara misaltuwa shi kanshi bazai iya tantance awace duniya yake ba,

*Boss Bature*

Wani irin tsami jikinta yayi mata,tamkar an jibga mata kayan wanki,cikin shessheƙar kuka take ambaton sunanshi"My Romeo,"har cikin kunnanshi yake jin kiran sunan domin kuwa yana a rungume da ita,yunƙurawa yayi tare da miƙewa zaune yasa hannuwanshi ya ɗauro Jahad saman laps ɗinshi,

  "Am really sorry......."

Girgiza mashi kai tayi"Jikina babu daɗi,ko'ina zafi,ka taimaka mun,"sam baisan me zaiyi mata ba,

  "Inason shiga toilet,ƙafafuna basu iya ɗaukata,"tana magana hawaye na wanke fuskarta,tsananin tausayinta ne ya kamashi,yayi tunanin zata rufeshi da faɗa,kota bijiremashi amma sae yaga akasin hakan roƙonshi ma takeyi akan ya taimaka mata,ganin tana kuka yasa shima ya fashe mata da kuka"Bansan ya zanyi ba jahad,bari na kira Abba in faɗa mashi"dayake shi ya koya mashi komai,

  A rikice ta dakatar dashi"Ni bance ka kira kowa ba,ka ɗaukeni ka kai ni toilet,Ni nasan me zanyi,"shi kanshi jikinshi ba ƙarfi wani irin zazza6ine ya rufeshi,saukowa yayi daga saman gadon,da ƙarfinshi na ƙarshe ya kinkimi Jahad yana faɗin"Ash!wash"yana tafiya yana tangal tangal zai faɗi a haka har ya shige toilet da ita,da taimakonshi ta gasa jikinta sosai da ruwan ɗumi,tallabota yayi suka fito daga toilet ɗin ya ɗaura mata towel,wuri ta samu saman front chair na mirror ta zauna tana faman sauke ajiyar zuciya,jikinta sae kerma yakeyi kamar wadda sanyi ya kama

Naɗe bedsheet din yayi ya ɗaukeshi,Ya dauko masu wani sabo ya shimfiɗashi,Kayan sanyi ya ɗauko mata farare na saƙa,Ya taimaka mata ta sanyasu ajikinta,sannan ya kamo hannunta ya taimaka mata ta kwanta saman gadon,Hada jan bargo ya lullu6e mata jikinta,

  Zuƙunnowa yayi saitin fuskarta"My Juliet am sorry,"yayi maganar tare da kama kunnuwanshi,idanuwanta cike tab da kwalla ta ɗago tana kallonshi,maimakon taji haushinshi,saima tsananin son shi da ƙaunarshi da ta ji,lumshe idanuwanta tayi a hankali kafin ta furta"kaje ka tsarkake jikinka,"amsa mata yayi da toh,ya miƙe a hanzarce ya nufi toilet,har ya kusa shiga ta kuma cewa"Kasan me zakayi"?

  "Eh Abba ya koya mun,"cizon le6enta tayi tare da cewa"Ya kyauta,"ƙarasa shiga kewayen yayi,tare da jan ƙopa ya rufe,

Baccine ya ɗauketa mai daɗin gaske,sama sama taji motsinshi a ɗakin,Shirin zuwa masallaci ya yi,jallabiya ya sanya ajikinshi,sai da ya fara zuwa saman gadon ya manna mata kiss asaman fuskarta tukunna ya fuce daga ɗakin,

Lokacin da ya sauko downstairs haɗuwa sukayi da Sgr yana saukowa a gaggauce Shima jallabiyarce a jikinshi,da sauri Junaid ya ƙarasa ya rungumeshi,shafa sumar kanshi yayi"how are u my boy,hope u slept well,"

  "Am fine,Nayi missing dinka,Jiya bamu haɗu ba,"

   "Naji jikinka da zafi?Lafiyarka kuwa,"yayi maganar hannunshi akan wuyan junaid,"

  ɗagowa yayi daga jikinshi"Lafiyata Lou,". 

"Anya,idan muka dawo zan dubaka,"

  Ya ruƙo hannunshi suka nufi part ɗin Omar,a ƙopar palourn suka tsaya,Ya zura hannu aljihun jallabiyarshi Ya ɗauko wayarshi,Layin Omar ya kira,Tayi ringing har ta gaji ta katse,sake kira yayi almost 3 times amma ba'ayi picking ba,Ga time ɗin salla na shirin ƙure masu,shiga palourn suka yi atare da Junaid,A ƙopar shiga bedroom ɗin suka tsaya,bubbuga ƙopar yayi ba'a buɗe ba,duk hankalinsu ya tashi,Text message ne ya shigo wayar Sgr,duba saƙon yayi

  Bayan ya kammala karantawa Ya kalli Junaid,

   "Ka jiramu a main palour,"Amsa mashi yayi da toh kafin ya fuce,knocking ya kuma yi"Omar zo ka buɗe man ƙopa,"baijima da yin maganar ba Omar ya buɗe mashi ƙopar,daga shi sai short ajikinshi duk yabi ya ruɗe kusan irin haukan da Sgr yayi,bai 6oye mashi komai ba game da abunda ya faru,

Layin Dr ɗinsu ta cikin gida ya kira,dama saboda Su Jahad suka ajiyeta koda ace basu kusa in wani bai lafiya zata iya duba lafiyarshi tunda suna da Medical room acikin gidan,"

  shaf shaf Omar ya shiga toilet ya tsarkake jikinshi ya sanya Jallabiya,itama Hosana ya gyara mata jikinta,ya sanya mata rigarta,jim kaɗan Dr Jonet ta ƙaraso,already tazo da duk wani abu da zatayi amfani dashi wurin treatment ɗinta,daƙyar Sgr ya shawo kan Omar suka fito,sun bar Dr aciki tana dubata,Lokacin da suka sauko palour Junaid suka samu ya gyara kwanciyarshi saman 3 seater sai bacci yake yi,amma da alama baccin nashi baiyi nisa ba,tada shi yayi suka fito waje,Acikin motocinsu suka shiga,kafin suka nufi masallaci,

 [3/19, 9:44 PM] +234 810 388 4440: 💋Boss Bature💋*

*💃LAIFIN DAƊI ƘAREWA💃*

Join this link to follow my tiktok acct👇

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

قصة حب رومانسية بين سحريش والجراح العام رفايت💋💘❤🤍❤💕💖*

*Father of soldiers*

*🔥TAKUN ƘARSHE🔥*

Zazzafar haja daga Minjibir ventures,Ina masu buƙatar siyan kayan sallah Kada ku bari a baku Lafiya,Ga kaya na kece raini Na shiga tsara,Koda kudinka sai da rabonka,Kadan daga cikin abubuwan da muke siyarwa akwai Lace

Veils

Atamfa

Shoes

Bags

Address

Hotoro ladanai kan titin ring road

Chat 09126570345

Call 09136122503 saikun Zo💃💃💃💃

Tun bayan sallar Asuba sehrish ta koma bacci,ringing ɗin wayarta ya tayar da ita,lalubo wayar tayi ta duba me kiran nata,Murmushi tasaki ganin Sunan Oummansu Ya bayyana,Picking tayi ta kara wayar a kunnanta"Oumma ina kwana,kun tashi Lafiya,"ta yunƙura ta miƙe daga zaune,

On the other hand Oumma tace"Lafiyalou rishina,ina fata kuna cikin ƙoshin Lafiya,"

  "Alhamdulillah yanzu ma na tashi daga bacci,"_

"An samu hutu ko?Ae naga hotonanku,kunyi kyau sosai hutu ya zauna maku,"

Murmushi sehrish tasaki"Ina Daddy Oumma,nayi missing ɗinku sosai"

  "Ya shiga toilet,nima nayi kewarku sosai,"

  "Yaushe zaku zo?

"Kinji ki da wata magana,daliline kawai zai kawo munan kinsan me nake nufi,"

  Murmushi sehrish tasaki"Allah ya kawo dalilin nan Oumma,i will keep praying har sai dalilin nan yazo,"

  tana jiyo dariyar Oummansu"ina Jahad ina Hosana,duk nayi trying Layinsu ba'a ɗaga ba,"

   "Ae yanzu basu isa su farka daga bacci ba,nima ringing ɗin wayarki ne ya tashe ni,kuma naji daɗi sosai,"

  "Ina surukin nawa yake"?

"Baidawo ba,tunda suka tafi sallar Asuba,Amma nasan suna akan hanya,"

  "Ki gashe mun dashi"

"Zaiji insha Allah,"

Shiru suka ɗan yi kafin Oumma ta kuma cewa"Bansani ba,kowani ya faɗa maki,"

  A ƙagare tace"Mekenan Oumma?Banyi waya da kowa ba,babu wanda ya faɗamun"

   "To Albishirinki".

"Goro,"ta faɗi tana murmushi,

  "Surukarki ta musulunta"waro ido waje Sehrish tayi,tsabar farin ciki yasa ta duro daga saman gadon ta daka tsalle bakinta yaƙi rufuwa"wayyo Allah Oumma,Mommy ta musulunta"?

  Dariya abu tayi"Bayan tafiyarku,ta kar6i addinin musulunci,Nima a wurin Daddynku naji,Yanzu tace batason kowa ya dinga kiranta da Alexandra,Sunanta FATIMA,"wani irin farin cikine Ya lullu6e sehrish,

  "Amma na tayata Murna,baki ji irin farin cikin da nake ciki ba,"

  "Albishir ɗin bai ƙare ba,Akwai saura,"

  A ƙagare sehrish tace"Ina sauraranki Oumma,"

  "Ina wannan yayan naku"?aɗan ruɗe sehrish tace"Wanne daga ciki"?

   "Ɗan wurin Azmee"A ruɗe Sehrish tace"Ya haroon?Ya dawo?an ganshi?bari na maida Video Call,nan take ta canza kiran zuwa Video,A gaban window ta tsaya ta ɗaga wayar suna kallon juna,kwance Oummansu take asaman gadon dakinta na Gidan Abusufyan wanda su Jahad suka ta6a yin rayuwa aciki,jikinta sanye da kayan bacci,Hutu ya zauna mata yadda kasan baturiya dama jawur take,ta saki gashin kanta gefe da gefe,

  Sai faman murmushi suke sakarwa Juna,

  "Oumma faɗamun Ya Haroon Ya dawo"?

Jinjina mata kai Oumma tayi"Ya dawo tare da wannan yayan naku,Brigadier general Abuhaisam,Ashe Lokacin da Azmee taba shi kuɗi akan ya gudu yabar ƙasar saboda gudun kada a Yanke mashi hukunci,sun shirya mashi komai na tafiya,Shi kuma yaji bazai iya tafiya ba,Saboda Yana son Ya nemi yafiyarsu Abba,maimakon ya tafi sai ya wuce Jos gidan wani abokinshi ya fara sauka yayi jinya,kafin Bayan wani lokaci yaje gidan shi Abuhaisam din cikin mawuyacin hali,bai 6oye mashi komai ba game da abunda ya faru ya nuna masa yayi nadama,Haisam ya taimakeshi sosai don abunda haroon din bai sani ba shine, lokacin an riga anga Junaid kuma alokacin duk sun san cewa abunda haroon din yake yi ba yin kanshi bane,Shiya kaishi Asibiti yayi jinya sosai,Kafin aka sallamesu,a gidanshi yake kwana,Ko Lokacin da Irfan Ya rasu daya zo gida Baisanar da kowa game da haroon ba,har yazo Shagalin bikinsu Yousouf,duk Haroon Na'a wurinshi,Sai da yaji Labarin Abba na nemanshi,Tukunna Ya nuna yana son dawowa gida,Cikin satin nan suka yi mana zuwan bazata,baki ga yadda ya canza ba,Babu ruwanshi bawan Allah,

Tuni idanuwan Sehrish sun cicciko tab da ƙwalla,

  "Allah sarki Ya haroon,Na tausaya mashi sosai,Aunty azmee zata ji daɗi sosai,idan taji labarin dawowarshi,"

  "Daddynku ya sanar dani cewa Zasu rakashi can prison ɗin don ya gana da ita,"

  "Naji daɗi sosai,Oumma ki gaishe mun dashi,"

  "Aikuwa dai yana ta tambayarku,musamman ke,"

"Allah sarki,idan Allah ya kawo dalilin da zaku zo nan,Dan Allah atattaro kowa da kowa yazo,"

  Fashewa abu tayi da dariya,daga ita har sehrish ɗin kunya suke ji,Dalilin da suke nufi bakomai bane face Ciki,In sun haihu lokacin suna zasu zo America,"

"Kunyi waya Da mommy azeema ne"?girgiza kai sehrish tayi"a'a,tun jiya dai Da rana munyi waya da ita,

Oumma tace"Yau da safe ta Koma Lagos,Mijinta ya dawo,"

Waro ido Sehrish tayi irin mamakin nan"Dama Mommy Azeema tana da aure?"

Dariya abu tayi"Tana da aure mana,Mijinta business man ne,A dubai yake da zama,atare suke kasuwanci dashi,koda muka Je Yi maku siyayyan kayan lefenku,A gidanshi dake acan muka sauka,Mutumin kirkine Kamar ita haka yake,"

Murmushi sehrish tasaki"Allah Sarki,gaskiya zanso na ganshi mu haɗu,"



  Sun jima Suna waya har Daddynsu ya fito daga toilet ya kar6i wayar suka gaisa da Sehrish,kafin tayi masu sallama,tana kokarin ajiye wayar gaban mirror,Taji shigowarshi ɗakin,juyawa tayi tana kallonshi,

  "Ya rafayet"ƙarasawa yayi tare da janyota jikinshi yayi hugging ɗinta,bayan ya manna mata kiss a gefen fuskarta holding hands dinta yayi"inaso kije ki duba jikin Hosana,"aruɗe tace"me ya sameta"?

  "Ba wani abu bane,she's not feeling well,inaso ki ɗan lallasheta,"Jinjina mashi kai tayi,a hanzarce ta fuce daga ɗakin,Side bed ya zauna,tare da curo wayarshi ya kira layin Abbansu don su gaisa kamar yadda yasaba,duk safiyar Allah sai ya kira Iyayenshi da Surukanshi a waya ya gaishe dasu,

Sehrish na shiga part ɗinsu,suka ci karo da doctor jonet tana ƙoƙarin fita,nan fa hankalinta ya ƙara tashi,Daƙyar ta tsaya suka gaisa kafin ta nufi bedroom ɗin,

Faɗawa ɗakin tayi da sallama abakinta,A kwance ta samu hosana jikinta lullu6e da bedsheet,saman drawer sirinjin allura ne,hada magunguna,

  Omar na zaune gefen gadon,fuskarshi ɗauke da matsananciyar damuwa,baisan da wani ido zai kalli hosana ba,Yadda ta ƙullaceshi aranta zaiyi wuya ya fahimtar da ita,don daƙyar aka dubata tana ihu tana ɗura mashi ashar,dole saida akayi mata allurar bacci tukunna ta lafa,

   


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0