Showing 12001 words to 15000 words out of 39148 words
Chapter 5 - Zawarci Book Compelet by Mrs Sadauki
kuma ya fara barazanar
tarwatsewa.
Hajiya ta ce “ karɓar ta� tana mai miƙo Baseerat don ruhinta ya soma yin rauni, Habibah ta ce “
Hajiya don Allah ki riƙe t...� ba ta kai ƙarshe ba Hajiya ta miƙe ta je ta shimfiɗe Baseerat a
shimfiÉ—a,sai aka yi rashin sa'a safar da aka saka ma hannunta na hagu ta fita wani mugun
haske ya fito ya shiga ƙirjin Hajiya saura ƙiris ta faɗi saboda yadda fitilun idonta suka rufe jiri
kuma ya É—ebe ta.
Safeenatu dai na daga gefe tana kallon abubuwan ban al'ajabi , Gwaggo Habibah ce ta kamo
Hajiya ta taimaka mata ta zauna.Kamar mai cutar huka haka numfashinta ke fita,ruwan sanyi ta
nema da sauri aka bata ta shanye ƙatuwar gora.
“Habibah bani pilow bacci nake ji� cewar Hajiya ,da sauri ta ɗauko ta miƙa mata ita kuma ta
kwanta babu jimawa bacci mai nauyi ya É—auke ta .
Safeenatu ta ce “ Gwaggo Habibah ni fa na fara jin tsoron lamarin Baseerat kina dai ganin abin
da ya faru, wannan ai ba zan fita da ita unguwa ba gudun ta jawo min masifa ace mayya ce ma�
Da mugun sauri Habibah ta katse ta “ kar na sake jin kin faɗi haka,saboda ƴarki ba mayya ce ba
ƴar baiwa ce�
“To amma ai wasu ba za su ganin haka ba ko? Tun yanzu tana jaririya tana haka ina ga ta
girma?�
Gwaggo Habibah ta yi murmushi ta ce “ Safeenatu bari dai na soma ɗan guntsira miki labaran
duniyar ɓoye, kowane mutum da kike gani a duniyar nan yana da matriculation na sama.Ko
kuma lambar sirri ta samaniya,da wannan ne in aka sayar da ruhin mutum daga lokacin
matriculation É—insa ta saminiya sai ta canza.Duk wani É—an Adam kasance yana da taurari iri-iri
waÉ—anda suke taimakawa wurin gudanar da al'ammuran duniyarsa.Ya zama doli kowa ya kare
taurarinsa ya basu tsaro,muddin ka yi sakaci da su kuma to wannan mutumin zai iya zama
cikkaken maƙasudi wurin tallafawa masu sayar da taurari su ƙwace masa su.�
Safeenatu ta katse ta da cewa “ ta ya za a ƙwacewa mutum taurarinsa alhalin mallakinsa ne?�
Gwaggo Habibah ta bata amsa da “ ba ki taɓa jin labarin wata ma'aikaciyar saloon ba mai
gyaran gashi? Ki nemi littafin Mrs Sadauki na MAITAR IDO a nan duk za ki samu cikakken
labarin.Ki sani cewa matsafa don su kama ruhinka ma abu ne mai sauƙi,abin da suke buƙata
shi ne kawai keɓaɓen abu na gaskiya ta atomatik da ke fitowa daga mutumin da ake son
cutarwar,kamar gashinsa,sunansa,date É—in ranar haihuwarsa,zufar jikinsa wato tufafin da ya
saka ba a wanke ba,ko kuma jinin jikinsa.Daga lokacin da matsafi ya riƙe ɗaya daga cikin
waɗannan abubuwan zai iya buɗe katinka na samaniya kuma ya karɓe ƙarfin ikonka wato
power daga nan sai yayi abin da yake so�
A sanyayye Safeenatu ta ce “ duk Baseerat za ta iya yin wannan? Gaskiya ni dai ban so in kin
san hanyar da za a toshe wannan baiwar tata ni dai ki taimaka min don ina ji a jikina muddin
aka bar ta da ita a gaba za ta zame mana masifa�
Gwaggo Habibah ta yi mata wani irin kallo irin na ba ki da hankali kafin ta je ta É—auki safar
hannun ta saka ma jaririyar wacce ta buÉ—e ido sai kalle-kalle take kamar mai wayo,kafin kuma
ta kafe idonta ga madubi Gwaggo Habibah ta yi kasaƙe tana kallon Baseerat a sannu a hankali
ta ga idon yarinyar na sauya kala har suka zama farare tasss babu ɗigon baƙi,wani abu kuma
ya soma fita daga bakinta yana bin direction É—in madubi.Habibah ta ja wani dogon numfashi don
kuwa ta fahimci Baseerat za ta yi tafiya ne ko kuma yawon buÉ—a ido wanda dayawan mutane na
yinsa ba tare da sun san mine ne ba.Sai ka ji tamkar jikinka ya zama gawa kana son tashi daga
bacci amma ka kasa tamkar an danne ka da dutse,har kwatanta buÉ—e ido ake amma baka
iyawa saboda ruhinka da yayi balaguro ya bar gangar jikinka a kwance.
#SAKEENATU
Gefen da Nafisa ke ta sharar bacci ta duba kafin ta É—aga kanta sama tana kallon yadda rufin
ɗakinta ke wani lomaƙawa tsabar yadda ake tafiya a guje.Kukan jaki da na kare ga kuma na
mage duk a lokaci guda,gefe guda kuma wata siririyar murya take ji tana kiran sunanta.Idonta
ya ciko da hawaye,fitsari take ji amma tsoro ya hana ta tashi.Nafisa ta soma tayar wa,ita kuwa
dakyar ta buɗe ido ta ce “ mine ne ?�
“Fitsari nake ji� ta bata amsa kamar wata ƙaramar yarinya,cikin magagin bacci Nafisa ta ce “ ki
je ki yi mana� sai ta koma baccinta.A hankali Sakeenatu ta zuro ƙafafunta ƙasa a tsorace ta
shiga toilet ko Bismillah ba ta yi ba ballantana karanto addu'a,a tsorace ta je ta haye WC É—in ta
soma fitsari sai kuma jikin ya soma kyarma ganin ruwa na ta ɓulɓulowa ta ƙasan tile suna cika
toilet ɗin ko kafin ta ƙyafta ido sun kawo mata a wuya ta yunƙura za ta tashi amma sai ta ji
tamkar an saka super glue an manna ta a jikin WC ɗin ta ƙurma wani uban ihu wanda dama su
mugayen shine suke jira ai kuwa suka tsaga rufin ɗakin ji kake ƙiiiiii kamar suna yaga zane.Idon
Sakeenatu duk a waje take kallon yadda bindi mage,na kare da kuma idon wata baƙar mujiya a
daidai wurin da suka tsaka.Cike da mugunta suka diro toilet É—in wanda yayi daidai da tsinkewar
numfashin Sakeenatu.....
My book is only 500 via 6042551755 Hassana Ibrahim Keystone bank DM +22795045822
í ½í²›í ½í²›í ½í²›GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMAí ½í²›í ½í²›í ½í²›
í ½í²›í ½í²›*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*
í ½í²›í ½í²›Assalam alaikum Mata albishirin kuí ¾í·�â€�♀ï¸�í ¾í·�â€�♀ï¸�ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya
samuí ½í²ƒí ¾íµ°
í ½í²›í ½í²›Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin
í ½í²›í ½í²›Ina manyan Mata da suka hayayyafaí ½í¸�
í ½í²›í ½í²›ina zawarawa masu shirin aureí ½í¸�
í ½í²›í ½í²›Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame í ½í¸¢
í ½í²›í ½í²›Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da wajeâ�¤ï¸�
í ½í²›í ½í²›Duk ku marmatso kusa ga GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu
na gargajiya bana bature ba
í ½í²›í ½í²›Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da
martabar ki ta farko
í ½í²›í ½í²›Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan.
Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku
[29/09 à 14:24] MRS SADAUKI í ½í²«: *ZAWARCI*
LoVe aNd HoRrOr StOrY☠�
*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKIí ½í²«âœ�ï¸�)
*Lambar waya:* +22795045822
*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS☀�*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.
*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman
_____________________
29/09/24
11
í ½í²›í ½í²›í ½í²›GHT B-CLEAR,FEMALE CARE AND GANODERMAí ½í²›í ½í²›í ½í²›
í ½í²›í ½í²›*BACK TO VIRGIN KIT* *(SABON BUDURCI)*
í ½í²›í ½í²›Assalam alaikum Mata albishirin kuí ¾í·�â€�♀ï¸�í ¾í·�â€�♀ï¸�ga abin da kuka Dade Kuna mafarkin samu ya
samuí ½í²ƒí ¾íµ°
í ½í²›í ½í²›Abin nema ya samu ,Kowacce mace aduniya tana mafarkin sake kasancewa virgin
í ½í²›í ½í²›Ina manyan Mata da suka hayayyafaí ½í¸�
í ½í²›í ½í²›ina zawarawa masu shirin aureí ½í¸�
í ½í²›í ½í²›Ina budurwa da iftila'i ya fadawa a yayin tsallaka rame í ½í¸¢
í ½í²›í ½í²›Ina Mai jego da keso ta dinke ta game tsaf ciki da wajeâ�¤ï¸�í ½í²›í ½í²›Duk ku marmatso kusa ga
GHT back to virgin set na kawo muku ,magunguna ne namu na gargajiya bana bature
baí ½í²›í ½í²›Kuma Sha akeyi ,insha Allahu muddin kikayi amfani da wannan Kayan Zaki dawo da
martabar ki ta farko í ½í²›í ½í²›Sai kin gwada za ki tabbatar da hakan. Sisters no 08142506271 mmn Khadeejah sai najiku
Duk da Sakeenatu ta suma hakan bai sa mugayen nan sun ƙyale ta ba,haka suka ajiye mata
cutar a jikinta kafin su bar ta nan yashe a toilet.Cike da murna suka koma asibiti suka dinga bai
wa Mamuh labarin abin da ya faru,cike da mugunta ta ce “ gobe da safe da hannunta za ta dafo
wake ta kawo min ,daga nan kuma zan datse alaƙar farin cikinsu ita da Abbas zan maye mata
gurbinsa � duk suka sa dariya suna ƙara tsara mata wani salon muguntar.
Washegari
Kiran sallar asuba ya tashe da Nafisa,ta sauka daga bed ta shiga toilet nan ta ci karo da
Sakeenatu a yashe babu numfashi.Hankalinta a tashe ta cika bokiti da ruwa ta zuba mata,ta ja
ajiyar zuciya kafin kuma ta soma kuka cikin firgici.Nafisa ta kamo ta tare da fiddo ta haÉ—i da
tambayar ta,duk a tsorace take wannan yasa ta kasa yi wa ƙanwarta bayani.Ganin haka yasa
ita kuma ta je ta yo alwala ta yi sallah,bayan haka ne ta matsa wa Sakeenatu ta je ita ma ta yi
sallar.Ko wanka ba su yi ba ta ce “ Nafisa tashi mu je gida wallahi tsoro nake ji� haka suka
runguɗa suka je can gidan Mama wacce ke ta ƙoƙarin hura wuta domin ta ɗora ɗumame,tana
ganinsu ta san ba ƙalau ba.Kamar wata ƴar yarinya haka ta je ta rungume mahaifiyarta tana
wani sabon kukan,“ Subahanallahi! Nafisa mike faruwa?�
“Wallahi Mama ban sani ba ni ma na yi ta tambayar ta amma ta ƙi faɗa min,alamu dai sun nuna
tsorata ta ake yi a can gidan nata� Nafisa ta bata amsa.
Mama ta ce “ to Allah ya sawwaƙa,ku wuce ciki bari na kira malam na shaida masa �
Can cikin mitsitsin É—akinsu suka shiga,Ma'idah na kwance sai bacci take ba ta farka
ba.Sakeenatu ta ɗauki abarta ta rungume ƙam kamar an ce za a raba su,mugun mafarkin da ta
yi kan Ma'idar ya dawo mata a kai.Ta lumshe ido ruwan hawaye na kwaranya a kumatunta,ta yi
tunanin kakarta ta yanke saƙa,ba ta taɓa tunanin za ta sake yin ƙunci a rayuwa bayan wanda ta
yi a baya ba tun lokacin da Abbas ya shigo rayuwarta komai ya dawo mata normal ashe da
sauran kallo a sama.Tsohuwar shuÉ—aÉ—iyar rayuwarta ce kwanyarta ta soma yi mata
tariya,cikakken sunanta shi ne Sakeenatu Abubakar,Æ´ar gwagwarmayar rayuwa mai zuciya cike
da burin zama wata aba a duniya.Karatun boko shi ne abokin da ta riƙa sannan kuma tubali don
gina rayuwa mai inganci,sai dai Æ´an magana na cewa rashin sanin ya fi dare duhu.Sakeenatu
ba ta taɓa sanin cewa ba sanadin boko ne za ta zubar da mutuncinta ba,zuwanta jami'a shi ya
ƙara buɗe mata ido sosai ta waye ta zama ƴar gayu,ƙwazonta a wurin karatu shi yasa ta ciri tuta
a wurin malaman makaranta kusan duk maganarta suke suna yabon baiwar da Allah yayi mata
banda malam Agali wanda tun ranar da ya É—ora idonsa kanta yake jin mugun sha'awarta
saboda ta haÉ—u ta kowanne fanni.A wata rana Laraba ce wacce ta kasance ranar farko da ya
fara ɗana mata tarko da kuɗi,“ki hau taxi� ya faɗa cikin taushin murya a gaban ɗalibai ba tare
da ya ɓoye ba kuma ya sakar mata murmushin nan nasa wanda yake haukata ƴan matan
makaranta da na wajensu .Ba za ta cewa tana sonsa ba,amma ita ma tana cikin waÉ—anda yake
burge su saboda yadda yake da kyau kamar Balarabe ga baƙar sumar kansa ko wata macen ya
fi sannan ɗan gayu ne kullum cikin shiri mai kyau yake.Ƴan matan ajin suka hau yin shewa
suna taɓi tare da cewa yau dai an samu wacce ta sace zuciyar Dr Agali,da ido ta bisa kawai
lokacin da yake fita daga ajin yayin da É—alibai duk suka dawo kusa da ita kowacce na tofa
albarkacin bakinta.Sakeenatu ta ji wani irin girman kai ya zo mata tare da alfaharin ita ce ta ciri
tuta,cours É—in da aka yi musu na gaba sam ba ta fahimci komai ba saboda tunanin malam Dr
Agali.Ba ta buÉ—e Æ´ar enveloppe É—in kuÉ—in ba sai da ta je gida, kuÉ—i ne Æ´an jika-jika sabbi da su
har guda goma.Ta kai su kusan hancinta ta shaƙi ƙamshin turarensa,tuni jikinta ya mutu murus
ta na shirin saka kuÉ—in a jaka ne ta lura É—aya daga cikin takardun kuÉ—in an rubuta lamba a
jiki.Kamar wacce ake tsikara ta É—auki wayarta ta loda lambar sannan cike da waswasi ta tura
masa saƙo babu jimawa ya kira ta,kamar wani mutumin ƙwarai har da yi mata sallama ta amsa
tare da ce masa “ fatan ka je gida lafiya?�
Cikin muryar nan tasa ta buzaye waɗanda ba su ida iya Hausa ba ya amsa mata da “ a'a ina
wata asibiti an kira ni in tiyata�
Ta saki murmushi mai sauti ta ce “ ina son ganin ranar da za a ce Sakeenatu na yin tiyata�
“Lokacin zai zo ke dai ki ci gaba da dagewa wurin yin karatu,na ji malamai sai yabon ki suke
ashe ba a cours ɗina ne ba kawai kika ƙware� nan ma murmushi mai sautin ta yi kafin ta ce “
burina shine zama babbar likita wacce duk duniya za ta yi alfahari da ita,ana dinga nuno ni a
TV�
“Kina iya barin Nijar Keenat?� Dr Agali ya tambaye ta,kai tsaye ta basa amsa da “ eh sosai sai
in gwamnati bai ɗauki nauyin karatun nawa ba�
“To ki fara shiri in sha Allah ni nan zan sa burinki ya cika�
“Keee Sakeenatu keee!� Mama ta faɗa tana mai kamata dundu wanda shi ya katse mata
tunanin shuÉ—aÉ—iyar rayuwarta,da sauri ta dawo hayyacinta tana mai kallon Mama wacce ta
janye Ma'idah da sauri tana mai ci gaba da cewa “ kawai ki kama yarinya ki riƙe gam tana kuka
da ranta amma kin ƙi sakin ta�
Sam ita ba ta san riƙon da ta yi wa Ma'idar ya cutar da ita ba,cike da takaici da zugin da
zuciyarta take yi ta tashi ta fita ta cika bokiti da ruwan ta shiga banÉ—aki.Wanka take son yi
amma tunanin Dr Agali sai ƙara kawowa kwanyarta farmaki yake,abin da ya faɗo mata a rai a
yanzu kuma shi ne ranar da ya kira ta ya shaida mata Visa ɗinta ta fito ta zo ta karɓa bai jin
daÉ—in jikinsa.Ba tare da wani tunani ba ta je gidan nasa kamar yadda yayi mata kwatance,duk a
tunaninta yana da mata amma sai da suka shiga ciki ne ta ga shi ya bata ruwa sannan ya kawo
mata lemu wanda ya zubar da shi a jikinta da gayya har tufafinta suka ɓace.Ta wani rumtse ido
don takaicin ganin video yadda Dr Agali ya ɓalle maɓallan rigarta ya cire ta ya bar ta daga ita
sai bra ya je wanke mata ita duk ta yi tunanin ƙauna ce ta kawo haka sai bayan ya dawo ne ya
soma yi mata wasu zafafan romance.“ Ni fa dama ba zan yi miki komai ba, wannan ɗin ma ban
san ya aka yi ya faru ba ki yi haƙuri ba zan sake ba sai bayan aure� Dr Agali ya faɗa lokacin da
ta sakar masa kuka.
“Anty Sakeena don Allah ki aje tunanin nan gefe ki yi wanka ki fito ga malam nan ya zo� Nafisa
ta faɗa daga bakin ƙofa.Sai a lokacin Sakeenatu ta fara wankan ,bayan ta fito ta je ta gaishe da
malam wanda ya kasance ƙanen Mama ne.Cikin garwashin wuta ya zuba ƴaƴan habbatu sauda
hayaƙi ya turniƙe ɗakin,idon Sakeenatu duk suka fito waje ta soma tari kamar ranta zai fita shi
kuwa karatu ya soma nan lamarin ya ƙara yin gaba don tuni ta soma yin kuka .Tsawon lokaci
kafin ya bar ta haka nan,magani ya bada wanda za ta dinga shafawa da hayaƙe jikinta da kuma
gidan.Bayan tafiyarsa ne ta samu ta ci abinci,wunin ranar dai Mama haka ta ƙare shi wurin yi
mata nasiha dab da magrib Nafisa ta yi mata rakiya zuwa gidanta.A tare suka yi gyaran gidan
da girki kafin ta yi wanka ta shafa man da malam ya bata ta kuma yi turare.
A can asibiti kuwa tun safe da Abbas ya bar su bai koma ba,kuÉ—i kawai ya bar musu hakan bai
yi wa Mamuh daÉ—i ba.Ana yin sallar magrib ba tare da likita ya sallame ta ba Gwaggo Rahamu
ta haɗa tarkacensu suka fito a ɓoye.A bakin hanya suka samu adaidaita wacce za ta kawo su
gida ,suna tafe suna hira “ ai tun da kika ga bai dawo ba to tabbas babu makawa da ya koma
gida karuwanci ta yi masa kin san halin namiji kan mace sakarai yake zama� Gwaggo Rahamu
ta faÉ—a .
Mamuh ta tsuke bakin nan nata ta kasa cewa komai saboda baƙin cikin da ke addabar baƙin
ruhinta,gani take yi ma tamkar adaidaitar ba ta gudu.
Suna isa gida tun a bakin ƙofa suka canza kalar idonsu daga na mutum zuwa na mugunta,sai
aka yi rashin sa'a Nafisa na tsakiyar falo tana hayaƙa hantiti da tazargade .A tare suka shigo,a
tare kuma suka saki ihun azaba suna masu faɗuwa ƙasa suna yin wani irin huci a gaban idon
Nafisa suka rikiÉ—e suka zama jibga-jibgan macizai kowa yace shi ba ma matsoraci ne ba to bai
ga abin tsoron ba .Da wani mugun sauri Nafisa ta mangal É—in hannunta mai cike da garwashi,da
azama ta nufi hanyar É—akin Sakeenatu sai dai kafin ta isa Gwaggo Rahamu ta yi wani uban
tsalle ta naɗe handle ɗin ƙofar da bindinta tana mai buɗe ƙaton bakin,Nafisa na shirin komawa
baya ta ji ana bin ƙafafunta wanda kuma tunaninta da ruhinta tuni sun shaida macijiya Mamuh
ce......
My book is only 500 via 6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank DM +22795045822
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam empire* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 5500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa
í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�í ½í·£ï¸�í ½í¸�í ¼í¾�í ½í²ƒí ¼í¿½í ½í²ƒí ¼í¿½ Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu
na 5500 na 1. Kaza rabi 2. Ciccibi 3. Gumba 2 4. Gari 1 5. Tsimi 2 sunada kyauta abubuwa
kamar haka