Showing 33001 words to 36000 words out of 39148 words

Chapter 12 - Zawarci Book Compelet by Mrs Sadauki

da Maryam wacce ba soyayya muka yi ba ballantana na
ce zumuɗin bege ne.Towel na jawo na ɗaura sannan na fito,inda take kwance na duba sai na
ga har yanzu ta na nan a yadda na bar ta.Na taka zuwa bed ɗin,gefen wuyanta na taɓa na ji shi
rau na kalle ta cikin ido da sauri ta lumshe su.Ƙwan lantarkin na kashe na haura gadon ina mai
jawo ta jikina,ban wani sha wuya ba na raba ta da doguwar rigar jikinta na barta daga ita sai
pant.
“ Kullum doguwar riga kamar aljana” na faɗa cikin kunnenta ina mai gyara mata kwanciya kan
ƙirjina tare da jawo mana blanket.

“Na fi sonta ” ta faɗa a shagwaɓe,“ tun yaushe kike jin zazzaɓin nan?”
“Yau ne kawai” ta bani amsa ta na mai ɗan ja da baya ni kuma sam hakan bai yi mini ba sosai
na ji daɗin yadda ƙirjinmu ya samu contact.
Ban ce komai ba sai rumfa da na yi mata da ƙirjina,na kai hannuna can ƙasan bayanta na
tallabo.“ Ban so kar ka yi min” ta faɗa da sauri ta na mai kai hannunta kan haɓata,ta ɗan hasken
da ya rage nake kallon fuskarta na ce “ mi a ba ki so?” shiru ta yi ba ta bani amsa ba ni kuma na
janye hannun nata na cusa kaina gefen wuyanta,cikin muryar raɗa na ce mata “ wannan zafin
da jikinki yayi nake son na rage miki babu abin da zan yi miki ki saki jikin ki” wata irin wawiyar
runguma ta yi mini wacce ta kusa sa ƙusoshin kaina kwance har sai da na fitar da wani
numfashi ban shirya ba.Sannu a hankali zafin jikin nata ke ratsa ni ya na saukar min da wata
kasala,don jan magana Maryam bayana take shafawa kuma ta ce ba ta son na yi mata komai
sam na kasa juriya na lalubo bakinta duk da kuwa ƙoƙarin hana wa da take sai da na ci gabala
kanta ban barta ba sai da na samu ƴar nutsuwa, toilet na koma na tsabtace jikina sannan na
fito.


Ina kunna lantarki na hange ta zaune daram ko kayan ba ta mayar ba,na kawar da kai gefe ina
mai cewa “in kin jin ƙwarin jikin ki za mu je shopping ”
“Na fa warke,garas nake jin kaina dama rashin ka ne” da sauri na juya jin furucinta ta wani sa
hannu ta na rufe ƙirji.Na taɓe baki ina zancen zuci ‘ Allah na tuba in ba dai don shi namiji da
jaraba ba mi wancan abubuwan za su mini’ ina ganinta ta wutsiyar ido ta ruga ta shiga toilet ko
kafin ta fito na shirya na wuce falonmu. Abinci na gani kan table na haɗawa kaina tea na soma sha,zuwa can ta fito cikin wata pink ɗin
doguwar riga.
“Zo ki zuba mana abinci” na faɗa ina danna wayata ina karanta saƙonni da suka shigo min,plate
ta ɗauka ta zuba har za ta zauna na yi saurin jawo ta na ɗora kan cinya sai kuma na tuna na
taɓa ganin Daddy ya yi wa amaryasa.Maryam ta faɗo jikina ta na jan gemuna da yake da yawa
sosai,“ ina son wanga abun” ta faɗa kamar wata ƴar yarinya. Na ce “ bai da suna ne?”
“ Ya nada” ta bani amsa ta na mai ci gaba da wasa da shi ni kuma hakan ba ƙaramin daɗi yake
mini ba,kawai sai na zuba mata ido.Ta saka dukkan tafukanta ta na shafar sajena ta ce “ amma
wannan ya fi kyau”
Na ja hancinta ina mai ci gaba da kallonta kafin na ce “ a bani abinci yunwa nake ji”
Ta yi dariya kafin mu soma ci a tare.



Littafin kuɗi ne 500 via 2670215530
ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822
[01/10 à 12:03] MRS SADAUKI 💫: *IBRAHEEM*
```soldier man```

© Chamsiya Laouali Rabo

#MRS SADAUKI💫✍️

*FCWA ☀️*

#Sadaukarwa ga duk waɗanda suka taɓa rasa wani jigo nasu a soja.Allah jadadda rahama a
gare ka Yayana AbduRashid😓


11-12


Assalamu alaikum,ina ma'abotan karatun litattafan Hausa? To kakarku ta yanke saƙa.Mrs
Sadauki ta yi muku bajin kolin littatanta duka tun daga na tsafi,soyayya za ta yi muku ragi mai
rahusa,kai hatta ma waɗannan da take yi MAITAR IDO da shi kansa SOLDIER MAN za ta yi
discount. Ga duk wanda yake ra'ayi ƙofa a buɗe take za ku iya tuntuɓarta kai tsaye ta
WhatsApp+22795045822 Allah ya bada ikon biya Ameennnn!!!!!


Bayan mun gama cin abinci na ɗauki ATM ɗina,Maryam ta saka hijabi sannan muka sauko ƙasa
ina mai rungume da ita.
Daddy na gani zaune shi ɗaya yayi uban tagumi kamar ba shi ne mai matsayi da ɗagawar nan
ba.Cikin kunne na yi mata raɗa “ za mu je ki gaida mahaifina” sai ta jinjina min kai .
Tun kafin mu ida isa na yi gyaran murya,ya kuwa dube mu ni na fara gaishe shi kafin Maryam ta
duƙa har ƙasa ta ce “ ina kwana Daddy ”
Sai da ya sake haɗe rai kafin ya amsa mata da “ lafiya lau” sai kuma ya kawar da kai gefe.Na
sa hannu na ɗago ta ina mai janta jikina na riƙe ta gam,cikin Yaren mu na soja na ce “ ita ɗin
ƙanwata ce kamar wancan ɗin dai ina sonta fiye da kalmar so saboda wancan ɗin dai sannan in
sha Allah da sannu zan samo shi” Wani irin firgici na gani a fuskar Daddy a lokacin da na kai ƙarshen maganata,na sakar masa
murmushi kafin na ja Maryam mu fice ko Granny ba mu je mun gani ba.


Da kaina na buɗe mata mota ta shiga sannan na zagaya na hau mazaunin direba,tun kafin na
fara tuƙi na kira Ammy na saka wayar a hand free na ce “ Ammy ce in ta ɗauka ki gaishe ta
kuma ki yi mata ya jiki” ko bakina ban ida rufe wa ba Ammyn ta ɗauka.

Ina kallonta ta turo baki maimakon ta yi abin da na faɗa mata sai ta yi wanda take so,“ shine
kika tafi kika bar ni,kuma...kuma ko sallama ba mu yi ba ”

Driving na fara aka buɗe min get, Ammy ta yi murmushi mai sauti ta ce “ Maryam Sarkin rigima,
lokacin na bar gidan ai na san kin koma bacci.Faɗa mini ai dai bai matsa miki ko?”
Sai da ta dube ni kafin ta ce “ da dai sauƙi Ammy amma ...to shi kenan dai..” sai ta yi shiru.Da
sauri na ɗauki wayar na kara a kunne ina cewa “ ina kwana Ammy ya ƙarfin jikin?”

“Alhamdullah Heemu ! Mi kake yi wa ƴar amanata?”
“Kin yarda zan iya yin wani abu da zai cutar da ƙanwarmu?”
“Na sani Heemu amma ita gani take kamar takura ce duk da na san ba zai wuce akan tashi
sallar asubah ba don Maryama akwai nauyin bacci sai ka yi da gaske”

“Ammy ina driving in na sauka zan sake kiran ki”

“To yarona Allah ya tsare ku ya kai ku lafiya ya kuma maida ku gida lafiya”

“Amen Ammy ki kula da kan ki kuma ki sha maganin ki” na faɗa tare da kashe kiran.
Na ɗan haɗe rai na ce “ wato da na ce ki gaishe ta shine kika ƙi? Sannan kuma mine ne kike
shirin faɗa mata?”

Ta ɓoye fuskarta tsakanin cinyoyinta ta na dariya ta ce “ laaa babu komai fa ya za a yi na sanar
da ita abin da muke yi”

Wani haushi na ji ya kama ni,wato ɗan kiss ɗin da nake yi mata ya zama abin faɗa da alamu ma
kamar zai kankaro mini raini tsakanina da ita.Wani haushin kaina na soma ji har muka isa ban
ƙara ce mata komai ba,ina gama parking na fita ina jiran ta fito amma ta ƙi.Na zagaya na buɗe
na ce “ a nan za ki zauna?” Ta turo baki ta na mai cewa “ to ai kai ne ba ka yi saurin buɗe wa ba”
“Fito ni na rufe motata” kamar za ta yi kuka ta fito,na rufe sannan na kama hannunta.Muna
shiga ciki ta soma zillewa wai na sake ta mutane na kallonmu,wani takaicin ya ƙara rufe ni na ce
“ ke nan ba ƙauyen ku ba ne na Sokoto kowa harakar gabansa yake,ki nutsu ki zaɓi abin da
kike so in kuma kika cika ni zan mayar da ke gida” sai a yanzu ta nutsu jin zan fasa yi mata
sayayyar.


Muna shiga ɓangaren kayan mata ta tuntsire da dariya irin sosai ɗin nan har sai da ta jawo
hankalin mutane gare mu,kunya da takaici suka luluɓe ni .Da hannu ta yi mini nuni da wani sket
irin na ƴan gayu ta ce “ wa kuma ya kawo sket ɗin uwarsa nan terere” hannunta da ke cikin
nawa na yi wa wata muguwar matsa a doli ta nutsu. Ta na kumbure-kumbure na soma zaɓar mata kayan muna jefawa cikin kwando,dogayen
ruguna kawai ta zaɓarwa kanta kayan bacci da ta ga ina ɗaukar mata ta kira sunana kamar
abun ƙwarai “ Ya Heemu ?” na ce “ uhum ”
“Su kuma kayan ƴan iskan nan waye zai sa su?”
“Wane ƴan iska kuma?”
“ To irin na turawa ne fa,ni dai gaskiya ban so” ban kula ta ba har na ɗauki waɗanda na ga sun
yi min muka wuce wani ɓangare kuma.Da sauri ta yi gaba ta soma jidar pant da bra,kallonta
kawai nake yi kafin na tambayi kaina ‘ ko mi za ta yi da bra ’ kamar kuwa ta shiga tunanin nawa
sai cewa ta yi “ to ai za su ƙara girma ba haka za su zauna ba ka ga kuwa ina da buƙatar abun
tallabe su” wacce ke riƙe mana kwandon ta ce “ ki na da gaskiya Madam ko ma a haka za ki iya
sa abarki ki yi kwalliya”

Mugun kallo na watsa mata ina cewa “ mine ne to na kallon ƙirjinta?”
Ta yi ƴar dariya ta ce “ haba kai kuwa mi zan kalla a nan Les nake ai wannan ta min ƙanƙa...” ba
ta kai ga rufe bakinta ba na wanka mata mari da mugun sauri ta bar wurin dafe da kumci.
Na karɓe bra ɗin hannun Maryam na mayar ta sake ɗauko su ta rungume ta na cewa “ Allah ina
so” ban ƙara cewa komai ba na yi gaba,ta ce “ kwandon kayan fa?”
“Sai ki ɗauki abin ki” na bata amsa,ta biyo bayana ɗauke da ƙaton kwandon yadda take nishi
yasa na karɓa.
Sai da na saya mata takalmi da jaka sannan muka zo wurin biya,ana ta lissafin kaya bayan ya
gama ya ce “ banda kayan kwalliya?”
“ Ba ta iya ba”na basa amsa ina miƙa masa ATM ,mai Mall ɗin na tsaye Dattijo ne sosai ya ce “
a'a yarona a saya mata sai ta koya ko ƴata?”
Maryam ta ce “ eh Daddy ina so” ta wutsiyar ido na dube ta kafin na ce “in akwai wacce za ku
wakilta ta zaɓar mata a kira ta sai su tafi tare”
Ya ce “ mace ce mai kula da ɓangaren ku zo na kai ku” a tare muka je,da kanta ta zaɓarwa
Maryam kalolin hodar da za su hau da fuskarta sannan sauran abubuwan shafe-shafe.
Da muka biya aka kawo mana har mota ,ina tsaka da tuƙi ta ce “ Allah kifi nake so”
“Sai ki bari har mu je gida” na bata amsa.
“ Babu inda ake kamo shi?” ban bata amsa ba har muka isa gida.
Ɗakin Granny muka yi tsinke ta soma baza surutu ni har mamakinta nake,wayata ce ta yi girrr
alamun shigowar saƙo na ciro ta daga aljihu na duba ina gani da sauri na miƙe na fito.
Can sama na haura ina mai kiran Shamssudeen,ko damar magana ban basa ba na ce “ ka ce
mi? Ya tsere? Ta yaya kenan?”
“Wallahi kowa mamaki yake yadda ya tsere don wuri mai tsaro muka ajiye shi amma muna tashi
yau babu shi”
Na dafe kai na ce “ ku duk ku na aikin mi har ya tsere? Dagaci ɗan ta'adda ne mai laifi ban ma
san dalilin da yasa ba ku harbe shi ba tun ranar da kuka kama shi ba” na faɗa ina jin allurar
sojana na motsawa.

Daga can Shamssudeen ya ce “ Ibraheemu kamar dai ba ka san yadda mulkin ƙasar nan yake
tafiya ba? Kawai ni na fi tunanin daga cikinmu ne wani ya fitar da shi amma babu wai zancen ya
gudu”
Cike da masifa na ce “ ai ga irin ta nan shi yasa kullum ƙasarmu ke dawowa baya inda ya
kamata a ɗauki mataki kai tsaye wai sai a tsaya sai an bayar da izini”

“Ni fa yanzu tsorona guda,kar a jingina laifin a kanmu ”

Na furzar da huci na ce “ yanzu ku na ina?”
“Muna hanyar Abuja cikin dare muna kawowa in sha Allah ”
“ Ya kamata mu yi wani abu ,doli mu yi fito na fito da jadawalin dokar ƙasar ya zama doli a
canza su sam ba su yi ba”

“Allah dai ya kama mana,duk rashin tsaron da ake cewa babu laifin ya na wurin manya amma

sai a dinga ganin laifinmu.Da zarar an kama ɗan ta'adda maimakon ayi yadda kace ɗin a kashe
shi sai a tsaya ajiyar shi,ƙarshe sai ka ji an ce ya gudu”


“Shamssudeen Allah kawo ku lafiya sai dai kun zo,bari na je can compagnie na ji ya ake ciki”
nan muka yi sallama sai da na sake yin wanka sannan na shirya cikin kakin soja ko hulla ban
ɗora ba na sauko ƙasa.
Da sallama na shiga ɗakin Granny,ita kaɗai ce falon ta na ganina ta kafe ni da ido ko ƙyaftawa
ba ta yi kafin ta tashi tsaye ta ce “ Ya Heemu ...” sai kuma ta zo ta rungume ni.


Kanta na dafa na ce “ zan je na dawo ne,ba zan jima ba” ta ɗago muna kallon juna ta ce “ ko
mu tafi tare ”
Na girgiza kai “ a'a wurin aiki zan je,ina Granny?”
“ Ta shiga toilet ” ta bani amsa,na ɗan rage tsayi har zan sumbace ta kuma sai na tuna na yi
alƙawarin ban sake yi kar ta raina ni.
“ Sai na dawo” na faɗa tare da janye ta daga jikina,ba tace komai ba sai ido da ta bi ni da su.


Motata na shiga na yi mata key na isa compagnie,ina gama parking na nufi ofishin Daddy yau
ma sun so su hana ni amma yadda raina ke a ɓacen nan yasa ba su yi doguwar jayayya ba
suka bar ni.
Ina shiga duk suka juyo su na kallona,DADDY ne da Joy da alamu wani abu mai muhimmanci
suke tattaunawa.


“ Wa ya baka izinin shigowa?” Daddy ya tambaye ni,idona ya sauka kan screen ɗin system ɗin
gabansa da sauri ya rufe ta na ƙara haɗe rai.
Joy na kalla na ce “ ina trollyna da ka shiga ɗakina ka ɗauko?” bai bani amsa ba sai cewa
Daddy ma da yayi “ zuwa an jima zan sake dawowa na yi ma bayani” ya na shirin tafiya na
damƙo rigarsa,a zafafe ya ture ni ya na cewa “ kar ka sake gigin kai hannu jikina ” na kuwa
shaƙe shi ina cewa “ kai ɗin uban wane ne? Ka shiga ɗakina ka ɗauko kayana kuma na kasa
magana?” shi ma tawa kwalar ya ci , Daddy sai faman cewa yake “ Heemu ka sake shi!” ni
kuma na ƙi na buga wa Joy kai a fuska a nan take jini ya soma yi masa zuba ,ban damu ba na
ci gaba da dukansa shi ma ya na ramawa.

Daddy ya shiga tsakaninmu ya na mai ɗauke ni da wani gigitacen mari,har sai da na ji kunnena
yayi wani dummm.Ya danna wani abu sai ga jami'an da ke basa tsaro sun shigo,da hannu ya
masu nuni da ni ya ce “ ku kai mini shi celle ” da mamaki nake kallon Daddy sai na ga ya na bai
wa Joy haƙuri da rarrashinsa sai kace shi ne babba gare shi.

Muna fitowa waje na ƙwace daga riƙon da suka yi min na ce “ tun da hauka kuke sai ku kai ni

can maƙargama” duk su na ƙasa gare ni doli suka bar ni.
Wani sashe na nufa inda muke bincike da kuma samun labaran da ƙasa ke ciki dama waɗanda
aka gabata.Hotunan waɗan suka ƙone wurin yaƙi na nemo da duk waɗanda ba a ma san inda
suke ba,sosai na yi mamaki ganin an canza sunan Abakar daga liste ɗin waɗanda ba a gani ba
zuwa na wanda suka ƙone.Sam zuciyata ta ƙi yarda da hakan,don kuwa liste ɗin ta ƙwarai ta na
ofishin Daddy kuma ita na soma ganin kafin wannan.
“ Tabbas a yau zan soma bincike ” na faɗa ina mai miƙewa na nufi ɓangaren asibitinmu,
waɗanda suka ji ciwo a yayin fafatawar na kai wa ziyara.Sosai suka ji daɗin haka kuwa,su na
samun kulawa mai kyau dakyar na samu wanda suka yi group guda da Abakar tun da in za a yi
yaƙi group-group ake yi duk sai a rarabu to a cikin group ɗin su Abakar tun kafin a tafi na kalle
su tsab kuma duk cikinsu wannan ɗin kawai yayi rai.
Kusa da kansa na zauna na ce “Ya jikin naka?”
“Da sauƙi alhamdullah!” ya bani amsa,cike da jimami na ce “ haka Allah ya rubuta ,ka ƙara
haƙuri in sha Allah mune da nasara”
Ya ce “ Allah nuna mana ranar da ƙasarmu za ta fita daga cin hanci da rashawa duk da kuwa
abu ne mai wahala”
A cikin idonsa ina hango wasu abubuwa,ƙunci,tauye haƙi akan gaskiya da kuma fargaba.“Haka
ne ai ga shi na rasa abokin...” ban rufe baki ba na ga Joy shi da wasu sojojin a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0