Showing 9001 words to 12000 words out of 22520 words

Chapter 4 - Abu Bilal Book Compelet Maryam Majidadi


turaren data fesa ta É—aura É—an kwalinta ta faÉ—a kan bed take wani baccin ya kuma shureta
wanda take yinshi cike da mafarkai iri iri mararsa daÉ—i.

ALLAH KA GAFARTAWA IYAYENMU KAYI MANA KYAKYAWAN ƘARSHE.
VOTE
COMMENTS
SHARE
DAN GIRMAN ALLAH IDAN KIN KARANTA KIMUN SHARING
[11/13, 23:34] Jordan: 🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*ABU BILAL!!!*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇

```By``` ```Maryam``` ```ismail``` ````Majidadi```

*_______________________
______________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S�🏼*
*🇦SSOCIATION�🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


`Start``` ```patronizing``` ```ABU BILAL``` luvly ```fans

Ta hanyar wannan account din 2152592149 Maryam Ismail UBA bank 300nairah, VIP
500,shaidar biya da Kuma masu son tura kati(300) ta wannan layin 07033636337.

FREE PAGES
PAGE 8

A hankali ta tura Gidan ta shiga babu kowa alamar kowa ya tafi masallaci yasa ta wuce ciki kai
tsaye.kafin ta ƙarasa shiga Hajiya Mama ta shigo gidan Lamis na miye da ita tsayawa Halima
tayi tanawa Hajiya Mama sannu da dawowa,da fara'arta ta ansa tana cewa "kai Alhmdllh jiki
yayi kyau,Allah ya ƙara lafiya"da ameen Halima ta ansa tana mayar da kallonta ga Lamis daya
ƙureta da muggan idamuwansa ko kibtawa baya yi,ƙasa tayi da kai tace"Yaya Lamis ina
wuni".fuska ya saki yace"lafiya qlau tauraruwar mata,ya jikin naki?".da Alhmdllh ta ansa tana
wucewa ciki ya bita da kallo.Harara Hajiya Mama ta jefa masa tace"kallon duk na uban
menene?,wallahi Lamis ka kiyayeni kama É—auke idonka daga kan Halima dan bama zan yarda
da wannan ba".ajiyar zuciya ya sauke yace"to Mama akwai wata matsala ne dan naso
Halima?,naga kuna shiri kuma zamanku lafiya"."rufemun baki ban yarda ba ban kuma amince
ba,karma kasa wa kanka wannan alaƙan" ta ƙare maganar tana wucewa cikin.da kallo ya bita
kafin ya bi bayanta yana murmushi.Lamis yaro É—aya tilo ga Hajiya Mama duk duniya shine
kawai take matuƙar so bata kuma iya cutarwa.Lamis irin maxan nan ne masu barƙwanci da son
mutane ko kaÉ—an bashi da wani hali da zaka kushe.yana da matsakaicin kyau.har suka wuce

part É—in Hajiya Mama yana kallon Halima data fito daga kitchen ya daÉ—e rabon daya ganta
saboda karatun daya fita ƙasar waje,duka kwanan shi biyu da dawowa kuma sai lokacin ya
ganta.zama Hajiya Mama tayi tana kallon shi,saurin sunkuyar da kai yayi ya kasa cewa
komai.taɓe bakinta tayi tace"ya Kawun naka".murmushi yayi yace"yana lafiya".miƙewa tayi tace"
bara na kawo maka abinci".cikin cool voice É—insa yace"am not hungry".dawowa tayi ta zauna
tace"kai ka sani ai".shiru bece mata komai ba kafin ya miƙe yace"bara na gaishe da
Amma".taɓe baki tayi bata ce komai ba,daga haka ya fita ya shiga part ɗin Amma bakinsa
É—auke da sallama.Amma ce zaune da Faruq suna fira.da fara'a Amma ta ansa tace"lallai
mutanan turai an sauka kenan,kai munyi ta barka karatu ya kammalu".da murmushi fuskarsa
yace"barka da dare Amma,na sameku lafiya"."lafiya Alhmdllh "ta ansa kafin yaba Faruq hannu
suka gaisa fuska sake."Ammi,Little maza kizo ki kawo wa Yayanki abinci duk da nasan always
he's full".É—an shafa kansa yayi yana murmushi yace"yau dai zanci abincin Ammana tau".fitowa
Halima tayi ta wuce kitchen ta haɗo masa abinci a tray tazo ta duƙa har ƙasa ta ajiye tace"kuma
duka zaka cinye".cikin alamun sun saba yace"daina kula ni,bayan É—azu kin nuna kamar baki
sanni bama,ko murnar dawowa na baki yi ba".zama tayi tana kama kunnenta tace"Allah nayi
murna kawai dai É—azu ima jin jikin duk sai a hankali ne".dungure mata kai Faruq yayi yace"what
ever ai kinyi murna Yaya Lamis ya dawo".dariya suka saka duka Lamis yace"Allah ya É—ayyi ba
Ummaruje abunda nake so ta fahimta kenan".tsuke fuska Faruq yayi yace"har gobe ba zaka
daina ɓata mun suna ba Lamis".dariya kawai yayi yana safkowa dancin abincin da Halima ke
zuba mashi.haka suka sha fira sai wurin 9pm ya tafi zuciyarsa cike da tunani kala kala.ko da
yazo kwanciya fir bacci yaƙi zo masa babu abunda yake gani sai fuskar Halima da ganin bacci
ba xai zo ba yasa ya tashi ya É—auro alawala ya soma sallah...tun sassafe ta tashi ta soma shirin
makaranta bata tsaya ɓata lokaci ba ta shirya cikin trouser ash colour sai riga iyakarta
gwaiwanta mai tsaga daga 2sides ɗinta kalar milk sai ƙaramin himar sosai kayan suka mata
kyau white socks ta saka da black toms ta saɓo ƙatuwan school back ɗinta itama black ta fito
tana saka eyes glasses dinta tana Kuma kallon black watch É—in dake daure a tsintsiyar
hannunta,kai tsaye dining ta nufa in da ta samu Æ´an gidan gaba É—aya a zaune,side hug tayiwa
Daddy dake zaune tace"Good morning sir",shafo kanta yayi yace"morning my little how is your
body?".tace"alhmdllh" sannan ta juya ta gaishe da Hajiya Mama dake saka masu chips a
plate,itama da fara'a ta ansa sanan ta gaishe da Amma da Yaya Faruq tana zama a chair ta
kusa da Daddy,tea kawai tasha tana niyar miƙewa Daddy ya riƙeta yace"a'a little kici chips
please yau na kawo maki tsaraban chocolate".ae ba shiri ta koma ta zauna tana É—aukar fork
tace"ai dole naci,dama Yaya Lamis yace yamun tsaraban Chocolate".ta ƙasan ido Hajiya Mama
ke kallonta tana ayyana wani abu a zuciyarta.sauri sauri taci chips ɗin kafin ta miƙe da sauri
tana duƙawa gaban Daddy ,ya gane nufinta dan haka ya ɗaura hannunsa a kanta yace"Allah
yayi maki albarka ya kuma bada ilimi mai amfani".cikin jin daÉ—i ta ansa da "ameen ameen yh
rabb"kafin tayi masu sallama tana cewa"Ammana kimun addu'a na tafi".ganin time be wuce ba
yasa suka biya suka tafi da Khadija dan ita a napeep take tafiya school É—inma Daddyne ya
sakata saboda mahaifinta bamai ƙarfi bane.tunda suka shiga school ta fara jin yana yinta na
canzawa kamar kanta zaiyi ciwo jin beyi É—in ba yasa ta share ta soma harkokin gabanta har
sukayi break tanajin ba daÉ—i,tana ta zaune akan seat Khadija ta kalleta tace"ki tashi muje muyi
break".cikin rashin son yin magana tace"i'm full".kallonta khadija tayi tace"da kika ci mene zaki
ce wani kin ƙoshi".tuni idanuwanta sun soma canza launi cikin ƙasa da murya tace"please leave

me alone"saurin miƙewa Khadija tayi tsaye tana kallon yarda lokaci ɗaya idanuwan Halima da
muryarta suka sauya.kiran da Uncle É—insu ya turo yana mata yasa ta fita tana tunanin meke
faruwa haka da Halima.wani irin zumbur Halima ta miƙe tana jujjuya kai da gudu tayi hanyar
waje ba tare da tasan in da ta dosa ba.da gudu Zahra tayi office É—in Uncle walle danta gayawa
Khadija.a hankali yake tafiya cike da natsuwa hannuwansa zube cikin aljihun wandon jeans
dake jikinsa yana tsotsar lips É—insa kamar ya samu sweet fitowarsa kenan daga primary
sections yazo ya siyawa Bilal textbooks . da ƙarfi ta bankesa tana niyar wucewa saurin riƙeta
yayi ya fizgota da baya yace"ke baki gani ne".ganin fuskar Halima yasa ya waro idanuwa
yace"again everywere you".dafe kai tayi da ƙarfin gaske ta kwarara wani uban ihu ta tafi zata
faɗi , wani ƙaton stone ya gani wanda map ɗin school ɗinsu ke sama yasa yayi saurin tarbota ta
faÉ—o jikinshi gudun kada ta faÉ—awa stone É—in.a daidai lokacin kuma Khadija da sauran class
mates ɗinsu da tearcher's suka ƙaraso wurin.dafe kai Uncle walle yayi yace"heee oh my God
Halima,Halima".wani irin kuka Khadija ta saki ta duƙa tana girgixa Halima tana kiran
sunanta.tsaki Abu bilal yaja dan ko kaÉ—an baya son hayaniya.xame jikinsa yayi daga nata ya
miƙe xai tafi da sauri principal na secondry ya riƙesa yace"please your'e muslim help us and
solve tha problem".taune lips ɗinsa yayi da ƙarfi kamar zai huda ya shafi gashin kanshi ya duƙa
ya sunkuci Halima yace"i will take her home".ba yarda Khadija bata so ta bisu ba amma sam
aka hana sai dai suka tafi da Uncle Walle.a motar Abu bilal suka tafi gidan sai da Uncle Walle
ya nuna masa gidan kafin yayi horn gateman ya leko ganin besan motan ba yasa yace"daga
ina?,wa ake nema?".wani siririn tsaki Abu bilal yaja kafin yace"Æ´ar mai gidan aka kawo".da sauri
ya buɗe gate ɗin ,Shikam ya danna hancin motarsa ciki bai ƙarasa parking lot ba ya kashe
motan ya fito baya ya zagayo ya É—auko Halima wanda har lokacin take kwance tamkar
gawa,kamar ya É—auki baby haka ya rungumota ya nufi main entrance na gidan ya fara danna
bell ɗin gidan.Amma dake kitchen tace"Aysha kije ki duba waye a ƙofa".da to Aysha ta ansa
tana ajiye bowl ɗin hannunta ta fito zuwa ƙofan tana buɗewa ta zaro ido da ƙarfi tace"Yaya
Halima".ae da gudu ta koma kitchen bakinta na rawa tace"Amma,Amma Yaya Halima come and
see her".kallonta Amma keyi ganin taƙi natsuwa yasa Amma tace"bana son sakarci idan ba zaki
natsu kiyi magana ba kije ki cire uniform É—inki kixo ki wanke mun cavage É—in nan".haÉ—iye yawu
tayi da ƙyar tace"wallahi Amma Yaya ce aka kawo ".ajiye knife ɗin hannunta tayi ta fito parlon ta
nufi ƙofa Aysha na biye da ita.wani irin sororo Amma ta tsaya tana kallon Abu bilal da ƙyar ta iya
lalubo magana tace"subhanallah ku shigo".ciki Abu bilal ya shiga yana daura Halima akan É—aya
daga cikin royal chairs na parlon.tamkar gawa haka ya ajiyeta kafin ya kalli Amma yace"barka
da gida"yana É—an risinawa."barka me yake faruwa ne?".shiru Abu bilal yayi ya kasa cewa komai
sai Uncle walle ya shigo ya mata bayani,ajiyar zuciya ta sauke tace"na gode ƙwarai,Allah yayi
maka albarka".murmushinsa mai kyau yayi yace"ameen,ameen Allah ya bata lafiya ya faÉ—a
yana fita daga parlon.sai da ya fita da uncle walle sannan ya wuce gida.

ALLAH KA GAFARTAWA IYAYENMU KAYI MANA KYAKYAWAN ƘARSHE
VOTE
COMMENTS
SHARE
DAN ALLAH IDAN KIN KARANTA KIMUN SHARING
[11/13, 23:34] Jordan: 11

Jan hannun Halima Khadija tayi tace"ki wuce muje class,Allah yaji kanta yayi mata rahma
lokacinta ne yayi".wasu zafafan hawaye ne ke kawowa a idon Halima tana Kuma tuna mafarkin
da tayi a jiya,jiki ba ƙwari tabi bayan Khadija suka wuce class.duk yinin ranar haka ta wuni
sukuku ko kaÉ—an bata jin daÉ—in jikinta.zaune take a parlo sanye take da riga da siket na shadda
ɗinkin yayi matuƙar yi mata kyau ga ɗaurinta irin zahra buharin nan tayi eye glasses ɗinta data
saka ya kuma masifar yi mata kyau.a hankali ya turo ƙofan ya shigo bakinsa ɗauke da sallama
ya ƙaraso cikin parlon ,bowl ɗin naman dake hannunta ta ajiye tace"Yaya sannu da zuwa".shafa
kansa yayi zuwa sajensa ya ƙwaiƙwayi muryanta yace"lafiya qlau Matar Yaya".langwaɓar da kai
Halima tayi tace"ayyah Hamma Lamis ni sunan nan yana mun nauyi sosai".zama yayi daga
É—aya daga cikin chairs É—in yace"owk soon zaki daina,to ke baki da saurayi ne?".dariya ta saki
tana saka hannunta ta rufe fuskarta,ƙura mata ido yayi yana kallon zanan jan lallan daya
ƙawata yatsunta yace"bana da ansa kenan?".Abu bilal ya faɗo mata a rai murmushi kawai tayi
tace"am too young for that ae,kaifa kana da budurwa?".É—age gira É—aya sama yayi yace"akwai
dai wacce nake so amma bata ma san ina sonta ba".zaro daradarn idanuwanta tayi da alamun
mamaki tace"Yaya As in how?".shiru yayi can yace"forget about that"."yanzu Lamis ashe tun
É—azu ka shigo gidan ka barni ina fa faman jiranka?"Hajiya Mama ta faÉ—a.sosai kai yayi yana yin
ƙasa da kai Halima tace"ai Hajiya ya kusa awa a wurin nan".waro ido yayi ya ɗauki pillow na
chair ya jefa mata yace"halan na fara wasa da ke?".daidai nan kuma Faruq ya shigo da ido ya
kafesu ya kasa cewa komai kawai gently ya wuce room É—insa ba tare daya tankawa kowa a
parlon ba.miƙewa Lamis yayi yace"sorry hajiyata bazan kuma barinki kina jira ba,muje na ƙarɓi
saƙon".girgiza kai Hajiya Mama tayi ta wuce part ɗinta."maxa tashi ki kaiwa Yayanki lunch
ɗinsa".Amma ta faɗa .turo baki Halima tayi tace"Amma why not Aysha".riƙe da baki haka Amma
tabi Halima da kallo tace"owk Ma ae bara mu zauna kawai kici gaba da bamu umarni".saurin
miƙewa Halima tayi bata ce komai ba ta wuce kitchen ta haɗa komai a cikin tray ta ɗauko ta nufi
É—akin Faruq.knocking ta fara yi kafin yace"come in".da sallama ta shiga a bakinta ,kafin ta É—ago
idanuwa tana kallonsa sanye yake cikin 3quater ash colour sai t-shirt black sosai yayi kyau sai
fiyar da sanyayyan ƙamshi yakeyi,a daya daga 2 chair dake bedroom ɗin ya zauna yana crosing
legs ɗinsa.ta ƙaraso ta janyo table ta ɗaura tray ɗin tace "Yaya your lunch".lumshe idanuwa yayi
yana jin soyayyarta na kuma fizgarsa yace"meye tsakaninki da Lamis?".a bazata tambayar yazo
mata turo baki tayi tana kallonsa kafin tace"nothing".kafeta yayi da idanuwa amma ya kasa
cewa komai ganin ya soma latsa wayarsa yasa tayi ficewarta ya bita da kallo.a wurin Hajiya
Mama kuwa Lamis ta tsare da ido tana cewa"Amma ina ga Muhammad tambayarka nayi
ko?".ƙasa ya kuma yi da kansa yace"Hajiya nothing".wani uban harara ta jefa masa tace"wallahi
kada ka kuskura naji wani abu tsakaninka da ita beside zama tare da ita ma i don't want it balle
kuma wani relation ya shiga".ajiyar zuciya Lamis ya sauke yana jan gemunsa yace"i see nothing
bad in it Hajiya".kamar Hajiya Mama zata fasa ihu a hassale tace"Muhammad get out".jim
yaÉ—anyi kafin yace"kiyi hakuri "ya tashi yabar É—akin.rarumar waya tayi tana dannawa Hajiya
Talatu waya bugu É—aya ta É—auka kafin tace wani abu Hajiya Mama tace"ki ganemun yaron nan
yana niyar janyo mun bala'in da yafi ƴarfina talatu".daga ɗayan ɓangaren Hajiya Talatu
tace"what's wrong".cikin tsananin tashin hankali Hajiya Mama tace"Muhammad Lamis mana,ga
dukkan alamu yana son yarinyar nan Halima,and everytime day and hour idan yazo yana
maƙale da ita".Hajiya Talatu dake kwance ta miƙe da sauri tace"sam wannan ba mai yiwuwa
bane,kin daisan abunda kenan,aike kika haifesa ki nuna masa bakya so ki rabasu ko ta ƙarfin

tsiya mana".ajiyar zuciya Hajiya Mama ta saki tace"aini kaina ya ƙulle nama rasa abunyi
Talatu"."dole kam asan abunyi in ba kina so ki rasa yaronki bane".sun tattauna sosai kafin
sukayi sallama."wannan tsayuwan a kaina na menene kuma?".zamewa yayi ya zauna yace"ina
Bilal?".shiru Aunty Aysha ta masa sunkuyar da kansa ƙasa yayi yace"kada ki gaya mun kin
basu yarona"."idan an basu Bilal aiya cancanta yaje yaga Æ´an uwansa ne,ni yanzu ba wannan
ba gobe zakaje airport ka É—auko Abban Khalifa at 9".É—ago kansa yayi yana kallon Bilal dake
cewa "oyoyo Abu bilal"da gudu yaron ya rugo ya faÉ—a a cikin Abban nashi ya rungumesa da
ƙarfi.shima Abu bilal ɗim rungume Bilal yayi a jikinsa sosai yana jin wani irin sanyi a ransa shafa
kansa yayi kafin yace"Allah yayi maka albarka".murguÉ—a baki Halima tayi tace"ai dai muma an
saka mana albarkan".ɗago kai yayi yana kallonta yana ƙisisifa irin rainin da tayi masa shi sai
yanzu ma ya ganta danshi idonsa ya rufe Bilal kawai yake kallo.zama tayi kusa da Aunty Aysha
tana cewa"to waishi kullun sai yazo gidan nan ne".dariya Aunty Aysha tayi tace"yaronsa yake
zuwa gani Halima kinsan soyayyar uba da É—a".zazzaro ido Halima tayi tace"ni dai kibar cewa
Bilal yaronsa ne,ni nan nazo ki bani kayansa ne yamun kwana"."bazashi ba,he's going with
me".miƙewa tayi tace"Allah bazai bika ba".ƙwafa yayi yace"da yake ke kika haifa mun shi"."ya
isa haka,ba rigima nace kuyi ba ni na rasa meke shiga kanku abarmun Bilal ban fara talla dashi
ba".langwaɓar da kai Abu bilal yayi yace"even weekend's bazai mun ba?"."eh bazai je ba".cup
ɗin dake kusa dashi ya ɗauka ya jefa mata da ƙarfi Allah yaso silver cup ne.kallon cup ɗin kawai
tayi ya canza direction da idonta dake blinking da red colour,kallo É—aya ya mata a lokacin ya
gane ba ita bace hakan yasa yaja sirirn tsaki ya miƙe yana jan hannun Bilal,carab tayi da
hannun shi tace"no".da kallon Mamaki Karima ta bisu tana kallon yarda Halima ta tare Abu bilal
wanda tun shigowarta gidan take kallon yarda take masa,karasowa wurin Karima tayi tace"yau
naji ikon Allah,mutun da ɗansa amma ki hanasa fita dashi?,a ƙauyenku haka ake yi?".ƙoƙarin
juyowa Halima keyi ta kalli Karima .cikin cool voice yace"Haleemah".tun daga maÉ—igar kanta har
zuwa tafin kafarta sai da taji kiran sunan for the firt time daya fara kiran sunanta ji tayi kamar
babu wanda ya iya kiran sunanta sai shi duk da bata cikin hayyacin amma sai da taji kiran har
ranta,shikam yayi hakan ne gudun kada ta kalli fuskar Karima.tsura masa idanuwa tayi .shikam
cikin sanyin murya yace"ke kibar wajen nan kafin na ɓallaki da gulma".wasu hawaye ne suka
kawo idon Karima tayi É—akin Aunty Aysha.sakin hanun Bilal yayi be kuma cewa komai ba ya
raɓa ta gefanta ya wuce.riƙe hannun Bilal tayi da kyau kafin ta dawo ta zauna a hannunta Bilal
yayi bacci kafin da ƙyar Aunty Aysha ta mayar da ita gida lokacin har an gama sallan isha'i.sai
lokacin Aunty Aysha ta samu damar shiga É—akin da Karima take har lokacin kuka ta samu tana
yi muryarta harta disashe.cike da tausayawa ta zauna gefanta tare da kama hannuwanta ta juyo
da ita tana fuskantar ta tace"alamu sun nuna kishi ƙarara a tattare da ke Karima,na daɗe ina
karantarki akan Sudais sai dai ban gazgata ba sai yau".ƙasa Karima tayi da kai tana goge
hawayen dake kawowa idonta cikin dishewan murya tace"nima bansan ya akayi hakan ta faru
da ni ba Aunty,nima tsintar kaina nayi a haka,na kasa cireshi a raina".cike da tausayawa Aunty
Aysha ta kalleta tace"nasan kinsan waye Aliyu da halinsa kuma,bazan iya cewa komai ba sai
dai in ce ki dage da addu'a hakan shine kaɗai mafita insha Allah komai zai zo da sauƙi idan da
rai da rabo sai kiga Allah yayi nasa ikon akanku".babu laifi hankalinta yaÉ—an kwanta da
maganganun Aunty Aysha sosai ta lallasheta kafin sukaji sallaman JagwaÉ—o yazo tafiya da ita
gida.a haka ta bisa suka koma gida,da sallama bakinta ta shiga gidan da sauri Dattiya ya ɓoye
kwanon kifin dake gabansa cikin babbar riga yana raba idanu yace"ni dai banji daÉ—i ba,ace a

gidanka ma baka da sirri kome kake yi sai kawai kaji an shigo ba enscuse(excuse),to ni dai ba
komai nake ci ba,ahtau yo ba komai nake ci ba bare kuma a ƙwalalo maka ido ɗan abunda zaka
saka a bakin salati ya gagareka a gidanka"."kai dai bakaji daÉ—i ba wallahi Dattiya ina kaga bakin
salatin?,ko kuma bakin shiga abunda babu ruwanka ba,wai Æ´arka ta cikinka ita kake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
google.com, pub-9213700357025247, DIRECT, f08c47fec0942fa0