Showing 12001 words to 15000 words out of 22520 words
Chapter 5 - Abu Bilal Book Compelet Maryam Majidadi
wa rowar
kifi".wani salati Dattiya ya saki hawaye ya kawowa idonsa yace"amma Uwani kin cuceni,meye
wani kifi?,me akayi akayi wani kifi,yanzu Karimen kike cewa ina wa rowa,Allah ne kaɗai zai
shiga tsakanina da ke gaskiya,ko in haɗa kayana in bar maki gidan ko na huta da baƙin cikin da
kike so ya kashe ni".Dariya sosai Jagwado ya saki yace"aiko Kawu zan baka wurin kwana
ma".tsuke baki Dattiya yayi yace"kai tafi can mai cin haram,duk wannan jikin naka ai kayan
Allah ya isa ka tara".dariya Jagwado ya kuma saki yayi hanyar waje abunshi.
ALLAH KA GAFARTAWA IYAYENMU KAYI MANA KYAKYAWAN ƘARSHE
2152592149 Maryam Ismail UBA bank 300nairah, VIP 500,shaidar biya da Kuma masu son
tura kati(300) ta wannan layin 07033636337.
[11/13, 23:34] Jordan: í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
*ABU BILAL!!!*
í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡í ¼í½‡
```By``` ```Maryam``` ```ismail``` ````Majidadi```
*_______________________
______________*
*í ¼í¼ˆí ¼í·°AINUWA í ¼í·¼RITER'S✍í ¼í¿¼*
*í ¼í·¦SSOCIATIONí ¾í´�í ¼í¿»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
```Start``` ```patronizing``` ```ABU BILAL``` luvly ```fans
Ta hanyar wannan account din 2152592149 Maryam Ismail UBA bank 300nairah, VIP
500,shaidar biya da Kuma masu son tura kati(300) ta wannan layin 07033636337.
FREE PAGES
PAGE 9
Ƙarasowa Amma tayi cikin parlon tana ƙoƙarin ɓoye tashin hankalin dake a tattare da ita,zama
tayi tare da kamo hannun Halima she's spechless tama rasa abun yi tana a haka Halima ta saki
wata uwar ƙara ta fara fizge-fizge,Faruq da shigowansa kenan gidan ɗaukan wasu files daya
ajiye ya shigo gidan da sauri yana ƙarasowa cikin parlon ya kuma ci karo da Halima dake
ƙoƙarin barin parlon a guje,saurin riƙota yayi yace"ke lafiya?,subhanallah me yake damunki
haka?".kokoyi suka soma yi tana neman ƙwatar kanta,da iya ƙarfinsa ya riƙeta da ƙarfi yana
gizgizata yana cewa"wannan wacce irin ƙaddara ce kuma,spirit a jikin Halimana"ya ƙare
maganar cike da rauni.tsaye Lamis ya tsaya yana ƙare masu kallo kafin yace"me yake damunta
haka"wanda shigowarsa kenan.cikin muryar tashin hankali Faruq yace"may be spirit".waro ido
Lamis yayi ganin tana neman tafi ƙarfin Faruq sai kururuwar ihu take yi wanda tuni ta jefar da
himar ɗin kanta tattausan gashin kanta ɗuka ya baje a jikinta har fuskarta baka gani,sai da
sukayi da gaske kafin suka iya sakata cikin wani ɗaki da ke anan parlon da sauri Lamis ya rufe
ƙofan da key yana jingina da wurin.da sauri Hajiya Mama ta fito tana cewa "me yake faruwa
ne?,ina wanka nake jiyo ihun little".har lokacin Amma tana ta tsaye ta kasa yin ƙwaƙwaran
motsi.Faruq da damuwa ya gama dabaibayeshi ne ya faɗawa Hajiya Mama abunda ke
faruwa,kafin tayi magana taga yarda Halima ke buga door ɗin ɗakin da take kulle tana jijjigawa
iya ƙarfin,ƙaran fashe-fashe suka soma ji,a matuƙar tsorace Lamis yace"kada fa ta jiwa kanta
ciwo".kallon ƙasan ido Hajiya Mama ta bisa dashi cikin hikima tace"to idan kuma aka buɗeta ta
gudu fa?,ko kuma maƙota suka taran mana fa?".kafin kowa yayi yunƙuri Lamis ya buɗe ɗakin
ya faɗa jin ƙarar Mirrow alamun ta fashe shi.hakan kuwa akayi dan hannuwanta duk jini har ɗiga
yake yi.kusurwar ɗakin take nunawa tana jefa duk abunda ya tari gabanta ,,,wata dariya Dosun
ta kwashe da ita wanda Halima kaɗai take iya jiyo dariyar da iya ganin Dosun,jinin Halima dake
ɗiga ta lakuce ta ɓace bat.wani irin juyewa hannuwan Halima sukayi gaba ɗaya ta fara
murmurɗewa tana niyar zubewa,saurin riƙota Lamis yayi zufa na zubo masa yana
furta"innalillahi wa'inna ilaihir raju'un yana kuma kiran sunanta.a hannunsa ta ƙarasa sandarewa
ta koma kamar an nannaɗeta.wasu hawaye ne masu ɗumi suka soma zarya a fuskar Amma
ganin ƴarta ɗaya tilo yacce take shan wahala waya ta ɗauka tana kiran Daddy ta daɗe kafin ya
ɗauka bakinsa ɗauke da sallama,ansa sallamar tayi a sanyaye tace"Daddy kazo gida Little ba
lafiya an dawo da ita daga scul".bece komai ba ya kashe wayan yana kwashe keys ɗinshi ya fito
da sauri dan yasan da abun da sauƙi Amma ba zata taɓa kiransa ba musamman data kasance
mace mai kawaici da haƙuri da kawar da kai ga komai..a katifan ɗakin Lamis ya kwantar da
ita.Faruq kam ya gama daskarewa ƙwaƙwaran motsi ma ya kasa yi daga in da yake tsaye sai
zufan dake zubo masa suna a haka Daddy ya shigo parlon ganinsu cirko-cirko yayi saurin
shigewa ɗakin da yaga suna kallo,kai tsaye gaban katifan yazo yana duƙawa ya soma kiran
sunan Halima tare da janyota jikinshi,ganin halin da take ciki yasa ya dafe kai yana jin
matsanan ciyar damuwa na taso masa yace"what's wrong Aminatu"ya faɗa yana kallon
Amma.cikin sanyin murya tace"i don't know kawai ance ta faɗi a school ne"."ina ga kamar iska
ne fa"Hajiya Mama ta faɗa.kallonta kawai Daddy yayi kafin ya dawo da kallonsa ga Halima dake
motsi.ido cikin ido Daddy ya kalleta in da idonta sun koma red ,eyes ball ɗin kuma suka koma
black saurin janye idonsa yayi saboda jin wani abu na ratsa shi ,kaya suka soma zubowa na
fashewa na fashewa duk abunda ta kallah sai ya lalace a time ɗin kafin ta sake sakin ƙara ta
faɗi wani wahalallan bacci yayi gaba da ita.ɓoyayyan ajiyan zuciya Daddy ya sauke yana
cewa"alhmdllh ta samu bacci,kafin ta farka sai musan abun yi"ya ƙare maganar yana miƙewa
zuwa parlo...tsaye ya tsaya cak yana kallon Mami dake zaune cikin shiga ta alfarma kai da ka
ganta kasan naira ta gama jiƙata,tsantsar kamarsu ta bayyana dan zakayi tunanin Mamy kaki
tayi ta ajiye Aliyu,janye idonsa yayi kai tsaye ya nufi hanyar part ɗinshi.da sauri tace"Aliyu,Aliyu
Sudais"cak ya tsaya ba tare daya juyo ba cikin kausasshiyar yace"nan ma kinzo ku ƙarasa
kasheni da baƙin ciki ne?"..salati Dattiya ya saki yace"dan ƙari,kaji irinta,meye wani wai Sude
Allah na tuba,to dai yau kin ganewa idonki irin halin da muke ciki,a kullun mune mararsa
mutunci a idon Sude,tunda cin arziƙi mukazo dole muyi biyayyah,ahtau cin arziƙi mana in da ba
haka b...."saurin haɗiye maganarsa yayi yana ja da baya ganin irin mugun kallon da Abu bilal ke
jefa masa.miƙewa Mamy tayi ta ƙaraso bayanshi tasa hannu ta juyo shi yana fuskantarta,ko
kaɗan kasa haɗa ido yayi da ita yayi ƙasa da kanshi yana jin zuciyarsa na zafi kamar zata fasa
ƙirjinsa ta fito."ka kalleni Aliyu,ka kalleni sai ka gayamun ni mahaifiyarka nazo na ƙarasa
kasheka da baƙin ciki,meyasa kai ba zaka ɗauki ƙaddara ba?,meyasa kai bazaka miƙa
lamuranka ga Allah yayi maka sakayyah ba?,Aliyu ka haƙura ka daina neman Hajiya Jamila dan
nasan ba abu bane mai sauƙi ka iya samunta ba,ita ɗin tamkar alkaba'i take duk in da ta nufa to
tamkar annoba ce ta bayyana Aliyu".ji yayi zuciyarsa ta buga da matuƙar ƙarfi wata irin zuciya ta
ciyosa a kausasahe yace"i don't care ko da zai zama abu na ƙarshe da zanyi a rayuwata sai na
nemota,meya kawoki wurina bayan yace ya cire ni a yaransa inyi nesa dashi har abada,kuma
kuma yace ku nesanta da ni?".murmushin da yafi kuka ciwo Mami tayi tace"ka taɓa ganin in da
aka raba uwa da ɗanta?,Aliyu ka shirya mu koma gida".da sauri ya zame hannunsa daga riƙon
da Mami tayi masa yace"never,this will never happen"saurin yin shiru yayi yana danne saitin
zuciyarsa da ƙarfi.girgixa kai Mami tayi tace"tunda kai bazaka koma ba zanje wurin Aysha na
ɗauki Bilal aishi baka isa ka rabasa da kowa nasa ba".kallon Mami yakeyi kamar idanuwansa
zasu faɗo kafin yace"Billah yau da ace bake mahaifiyata ce tsaye kike gayamun wannan ba to
da bana tantama mutunanin ko waye ya ƙara awa ɗaya da kansa a gangar jikinsa ba,yarda
nabar ku haka zalika Bilal ya barku har abada,kuma duk wanda yayi gigin ɗaukar Bilal zuwa
wannan gidan ko waye tabbas zaiga mummunan abun da zai faru dashi wanda bazai manta da
Abu bilal ba har abada".sakin baki Karima tayi tana tunanin ashe Abu bilal yana magana har
haka?,tunda suke tsawon shekaru ko Mami tazo bata taɓa jin yayi magana haka ba.katse
shirun Mamy tayi tace"to ni zan ɗauka idan yaso sai ka kashe ni ni".saurin zubewa yayi ƙasa
akan gwaiwowinsa ya haɗa hannayensa duka biyun cikin rawan murya yace"kada kimun
haka,kada ku ƙarasa kashe ni da raina,kada ku ɗauki farin cikina zuwa gida mafi muni da
ƙyama a rayuwata,ina roƙonki da girman Allah kada ki taɓa mun yaro kuma kema kiyi haƙuri ki
daina zuwa wurina".dafe kai Mamy tayi tace"Aliyu baka son ganina ne?,ko ka samu wacce ta
fini ne?"ta ƙare tambayar a tsorace,idamuwansa da suka sauya launi ya lumshe yace"ko kusa
Mamy,har abada bani da wacce ta fiki".hawayen dake ƙoƙarin zubo mata ta mayar tace"ƙaddara
ta riga fata Aliyu,ka yafe mun ka daina ganin laifina a abunda ya faru,na zaɓi nayi hakan ne
dana rasa ka bazan iya jurar ganin gawarka ba Aliyu,ka yafe mun"ta ƙare maganar kuka na
ƙwace mata ta ɗauki bag ɗinta ta fice gidan da sauri.anan in da yake duƙe yabi bayanta da kallo
yana jin zuciyarsa na barazanar tarwatsewa da ƙyar ya iya miƙewa ya shige ɗakinshi yana jin
kanshi na sarawa.tuni fuskar Karima ta jiƙe jagab da ruwan hawaye hankalinta a matuƙar tashe
ga tsantsar tausayin Abu bilal daya rufeta ta faɗa ɗaki itama tana sakin kuka mai cin rai.
ALLAH KA GAFARTAWA IYAYENMU KAYI MANA KYAKYAWAN ƘARSHE
VOTE
COMMENT
SHARE
DAN ALLAH IDAN KIN KARANTA KIMUN SHARING
[11/13, 23:34] Jordan: 14
Cikin wani firgici Jagwado yayi kansu girgiza Abu bilal yakeyi yana kiran sunansa ganin wannan
ba zata yiba ya sunkuce ya saka shi mota yayi asibiti dashi.wani kukan ne ya kwacewa Karima
haka ma Dattiya ya ɗaura hannu saman kai"yace Allah kaji ƙaina ka tadamun kafaɗun
Sude,wake gare ni in ba Sude ba,shi ne da daɗi da ba daɗi yana nan tare da ni,komai shi yake
mun yo Allah na tuba in ba Sude ɗin ba sai wa"ya ƙare maganar yana bin hanyar waje yana
ƙwala Malan Audu kira yana goge hawaye da majina da gefan babbar rigarshi.kama Karima
Mama uwani tayi tana lallashinta da bata baki.
2hour's.
A hankali ya soma buɗe idanuwansa yana ƙarewa ɗakin da yake kallo dafe kansa yayi yana
son tuno abunda ya faru amma sam ya kasa tuna komai,a hankali ya miƙe zaune a daidai
lokacin ne kuma Jagwado ya turo ƙofan ya shigo ɗakin hannunsa ɗauke da leda da alama
abinci ya siyo masu.kallonsa Abu bilal yayi yace"what i my doing here?".nusawa Jagwado yayi
yace"how is your body?".tsura masa ido yayi kafin yace"Alhmdllh".yaye cotains ɗin window yayi
yana kallon yacce garin yayi duhu safko wa yayi yana cewa"tsawon yaushe nake nan?".a
taƙaice Jagwado yace"since azahar".waro ido yayi yace"u mean i missed asir and also
magrib?".gyaɗa kai Jagwado yayi alamar eh,hakan yasa ya shiga toilet ya ɗauro alwala ya fito
ya samu harya shimfiɗa masa prayer mat,nan ya rama sallolin da aka biyo shi ,kaɗan yaɗanci
jullub rice ɗin da naman kaza yasha ruwza ya ture plate ɗin yace"i'm full then i want to go
home".ba yarda Jagwado beyi dashi akan ya haƙura safiya yayi ba amma sam ya ƙiya ba arziki
akayi discharging ɗinsu suka koma gida..
Since 10 Khadija tazo gidan duba Halima suna ta zaune parlo Khadija tace"yaushe zaki koma
islamiyyah?".shiru ta ɗanyi kafin tace"soon,kuma nifa ina da damuwa".gyara zama sosai
Khadija tayi tace"what's the case?".lumshe dara daran idanuwanta tayi tana gyara zaman eye
glasses ɗinta tace"i want to know him Khadija,jiya naji abunda ya ɗaure mun kai,hankalina ya
tashi ina tashi daga raɗaɗin ciwo kunnuwana suka jiyomun munanan kalamai da ake faɗawa
Yaya Aliyu,babban matsalan ma shine da Daddy yace har abada baya son sake ganin Yaya
Aliyu bare kuma yagan na kulasa,kinsan halinsa as if he don't care ya kama gabansa,nikan na
kasa bacci am deep in love with him Khadija,bazan iya rabuwa dashi ba,ina so nasan waye,na
kuma san a ina Daddy ya san shi".ta ƙare maganar cike da rauni.ajiyar zuciya Khadija ta sauke
tace"duk da kinsan bana yin Abu bilal amma bazanga laifin zuciyarki ba danta so shi,sai dai ina
ƙara gaya maki shi ɗin ba kalanki bane,kuma tunda kikaji Daddy yayi magana a kai tau tabbas
akwai wani abu a ƙasa wanda mu basu sani ba,kamata yayi ki fara tambayan Amma idan kikaji
daga gareta sai asan abun yi wanda duk da haka bana koyon bayan kiso Ɗan daba kuma
drinker".runtse ido Halima tayi da ƙarfi tana jin zafin maganganun Khadija akan Abu bilal,sai
wurin 12 kafin Khajija ta tafi,a kuma gate ne Halima ta haɗu da Lamis daya shigo gidan yanzu
fuskarsa ɗauke da murmushi ya ƙaraso kusa da ita yace"hy cuttie me kike yi a gate?"."na raka
Khadija ƙofan gate ne "ta faɗa itama cikin sakin fuska .juyawa yayi in da fararen kujeru suke
wurin ya ƙawatu ba lefi yace "muje can zamuyi magana".bin bayansa tayi suka xauna suna
fuskantar juna kafin yace"cuttie yaushe zakiyi aure?".waro ido tayi sai kuma ta saki dariya
tace"kaima babba bakayi ba,bare kuma ni da ban ƙarasa secondry bama ina SS 2 nefa".lumshe
idonsa yayi yana jin sautin bugun zuciyarsa yace"to kinga ni ina so nayi aure nan da 1year
amma in wacce nake so ta yarda".cikin jin daɗi tace"nasan zata yarda ma,ka kalleka so
handsome ga ilimi mafi abunda yafi ma gaka da addini to me mace zata nema
kuma?".murmushinsa mai kyau yayi yace"ae so ba ruwansa da wannan".ɗan jim yayi kafin ga
kama hannuwanta ya riƙe yana kallonta,saurin yin ƙasa da kai tayi tana jin wani iri a tattare da
ita,sosai ya riƙe hannun kafin yace"Halima kece wacce nake so ,kuma nake burin aura,please
karkice No ki dubeni ki yarda da soyayyata a gareki".ras ras haka ƙirjin Halima ya bada sauti
saurin ɗago idanuwanta tayi tana kallonsa wanda har hawaye sun soma kwanciya saurin zare
hannunta tayi daga riƙon daya yi mata a firgice tayi cikin gida da gudu tana haki bata ma san
abun yi ba.runtse ido Lamis yayi tare da shafa fuskan shi kafin ya tashi ya shiga cikin gidan.jan
hannunshi kawai Hajiya Mama tayi kai tsaye ta wuce dashi bedroom ɗinta tana danna key
tace"uban meye kake gayawa yarinyar can?".shiru yayi mata a tsawace tace"Muhammad ina
magana".lumshe ido yayi a rayuwansa besan meye ƙarya ba bare kuma yayiwa Hajiyan shi
cikin dakiya yace"nace ina sonta kuma zan aureta ne".daskarewa Hajiya Mama tayi a wurin
kafin a fusace taci kwalar Lamis tana girgizashi da ƙarfi tace"a gaskiya baka da hankali,kana
ganin irin ciwan da takeyi mahaukaciyar zaka aura mai kwana kango?,mai lashe kurwar
mutane?,anya Lamis kana da cikakken hankali kuwa?".kallonta kawai yake yana nazartar
yanayinta yace"idan kuma ƴarki ce kema zaki so a samu wanda zai taimake ta ,i don't care ko
zan mutu a hanyar taimako "."ka rufemun baki sakarai kawai,idan kai ka sallama ni baxan taɓa
yarda da hakan ba,your the only son i have,i can't imaging halin dazan shiga idan na rasaka
bam shirya ma wannan ba,ban yarda ba ban kuma amince ba in dai ina da rai hakan bazara
taɓa faruwa ba Lamis i mean it".kallonta kawai yakeyi kafin yace"Hajiya do u know something
about Halima's condition?,kina yi kamar kinsan komai a kanta".saurin sakin sa tayi tana dabur
bur cewa"tace am ...au...kana zargina ne kenan Lamis?".shafa gemonsa yayi yace"ko ɗaya".be
jira cewarta ba ya fice daga ɗakin.hannu kawai Hajiya Mama ta ɗaura a kai tama rasa abunyi
motsin kirki ta kasa yi kawai saita fashe da kuka tana roƙon Allah ya tsare mata Lamis tana
kuma kudiri niyar shiga malamai dan a raba mata Lamis da Halima.
Cikin natsuwa ta shiga parlon Amma ganin babu kowa yasa ta wuce bedroom ɗinta ta tura
ƙofan bakinta ɗauke da sallama,a gaban mirrow taga Amma tana fesa turare,gefan bed taje ta
zauna kafin cikin sanyin murya tace"Amma".sai da ta gama shafa turaren ta ajiyesa in da ya
dace kafin ta juyo tazo gefan bed din itama ta zauna tace"menene?".ƙasa Halima tayi da kai ta
kasa cewa komai sai hawayenta da take ƙoƙarin mayarwa."meye hakan kuma?,idan baki shirya
magana ba ga hanya zaki sakani gaba kina mun kuka".ɗagowa tayi ta kallah Amma
tace"Ammana dan Allah da girman manzonsa ki gaya mun waye Yaya Aliyu?,a ina Daddy ya
sanshi?,wani abun ya taɓa haɗa su ne?".kallonta kawai Amma tayi tana nazartar yanayinta
kafin tace"babu wani alaƙa tsakanin Daddy da Sudais,sanin waye sh kuma bazai amfaneki
ba,kawai kiyi biyayyah ga abunda Daddynki ya saka kiyi".ta ƙare maganar tana ƙoƙarin
miƙewa.saurin riƙeta Halima tayi tace"Amma ki taimaka mun,ina da tarin tambayoyi a tattare da
ni,bazan samu sukuni ba har sai nasan waye Yaya Aliyu meyasa Daddyna baya sonshi,ki
taimake ni ki faɗa mun Amma hakan zaisa nayi farin ciki na kuma warware tantamar dake
raina".ƙura mata ido Amma tayi tace"kima dai san idan son Sudais kikeyi kiyi saurin ciresa a
ranki dan hakan bazai haifar maki da ɗa mai ido ba".gayaɗa kai kawai Halima ta iyayi tana ƙure
Amma da ido,nisawa tayi kafin tace" shekarun baya da suka wuce,shekara sha bakwai baya
lokacin ina da tsohon ciki ki abun ya faru"....waiwaye adon tafiya,tuna baya.
17 YEARS BACK
WAYE ABU BILAL!!!
ALLAH KA GAFARTAWA IYAYENMU KAYI MANA KYAKYAWAN ƘARSHE
2152592149 Maryam Ismail UBA bank 300nairah, VIP 500,shaidar biya da Kuma masu son
tura kati(300) ta wannan layin 07033636337.
[11/13, 23:34] Jordan: 13
Tun rasuwar Junaid Halima bata ƙara kwanciyan hankali ba,bata so ko kaɗan wani abun ɓacin
rai na haɗata da wani dan tsab tasan ciwanta sai dai abunda bata sani ba shine har wanda ya
sota ma zai iya kasancewa cikin wannan tarkon,ko kaɗan bata son zama cikin mutane sai dai
sam yanzu ta mayar da wannan kangon wurin zamanta kamar walƙiya haka take ɓacewa ta
bayyana a cikinsa yanxu abun ya kawo har saman bishiyar kuka takan zauna ko kuma sai dare
ta tafi kan kuka ta kwana can sai safiya ta dawo.girgiza kai Amma tayi tace"yanzu waye kake
tunanin zai iya shiga kangon can ya fito da Halima?,ko kaɗan fa ƙofan ta rufe babu mai iya
shiga"ta ƙare maganar hawayenta na ƙara zubowa.shafa kai Daddy yayi yana jin matsanancin
tashin hankali na kuma ruskarsa yace"gashi Imam baya gari,kuma duka wayoyinsa a
kashe,yanzu ki koma